Showing 3001 words to 6000 words out of 27762 words
Chapter 2 - Yar Tsakar Gida Complete Hausa Novels By Aysha Maman Teddy .pdf
yake Domin shine kadai Zai raba Wannan
Gardaman .
Jummai ce ta kalli Baba Adamu tana faɗin " Ikon Allah sai kallo , Malam yanzu fa kace
Shekarun sa 9 da ɓata , kar ka manta daga tura su yaƙi irin nasu na Soja shine fa har yau babu
shi babu labarin sa . Kar ka mata Su majojin ne suka sanar mana Auwalu ya mutu ba'a ga
Gawan sa ba . Yo tayaya wannan yarinya zata zama Yar sa ,itafa shekaranta ɗaya ne a duniya
,shi kuma shekarun sa 9 da barin duniyar baki daya . Humm Numfasawa Baba Zuwai tayi tana
katse Jummai tare da cewa " Malam Wallahi duk Abin da Hafsatu zata ce sharrin sune na yan
boko yan bariki .ta ganmu talakawa Zata zo ta cuce mu ,shine take fadin Wai cikin kwantawa
yayi sai a yanzu da ya tashi shine ta haifo Wannan yarinyar wa take Amrah ce ko waye oho yar
zinan ta dai ." Kayya...! Kar na ƙara jin wannan kalmar daga bakin ko wannen ku , Amrah ya ce
a cikin gidan nan . Kuma jinin mu jinin Auwalu . Itama zata Zauna tare da Yan Uwan ta da
dangin ta . Zuwa safe zanyi magana da Mazajen naku duka .kowa ta wuce ta bani Wuri .
Sumi² kowa tayi Ɗakin ta duk da da magana a bakin ko waccen su Amma kuma babu daman
Amayarwa . Ɗaga Asabarin Ɗakin sa yayi yana shiga bakin sa ɗauke da Sallama wanda bai jira
Amsawar Matar nasa ba yake fadin " Lanti Maza Ɗauko bargo a rufe Amratu,yanzu dama kina
cikin gidan duk Abin dake Faruwa kina ji a daki.? . Muskutawa Lanti tayi ba tare da ta basa
Amsa ba ta nufi uwar Daƙin ta tana fiddo da bargo tare da miƙa masa don ko hannu bata kai ba
bare ta amsa Amratu dake rawar Sanyi da cira . Amsan Bargon yayi yana saurin rufe Yarinyar
tare da Kallon Lanti wacce ta motsa bakin ta tana cewa " Ina ji , kasan komai na cikin gidan nan
bana shiga saboda banda mutumci ba zan ɗauki cin kashin ko wacce mata ba . Don haka yau
yarinyar nan zata kwana a dakin nan ba zan hana ba ,amma gobe sai dai ta kwana a dakin
matan Uban ta gasu nan har biyu. Tana gama Fadin Haƙa ta juya tana kokarin shigewa daga
ciki ne sai Baba Adamu cike da dan sarewa yace " Lanti wannan itama tamkar Yar ki ce bayan
nan ita marainiya ce gaba da baya babu uwa babu uba . Mune kaɗai gatan ta a yanzu . Eh kayi
Gaskiya malam Amma kar ka manta mu kan mu yayan mu sunyi yara rai takwas ne a dakin nan
,kaga su can ne zasu riƙe ta , Ni dai abincin da zan Bata har girman ta ba zan hana ba. Amma
bayan nan babu Abin da zan yi a kan Wannan yarinya .
Humm Shikenan Lanti Maza Daura Ruwan Ɗumi kiyi mata Wanka zuwa safe Za'a yi magana
sosai .
**
Da misalin ƙarfe 9:01am na Safe ne duka mata da mazan Gidan aka taru a babban Zauren
gidan don dama haka suke yi idan zasu yi magana mai muhimmaci , an turza an raya Kowa
yace ba zai Amshi Amrah ba ,sai da Baba Adamu ya bude ma Baba Zuwai Wuta ne akan dole
Amrah a dakin ta zata zauna ,idan kuma taki sai dai ta fito daga Dakin ta bar shi ,don dakin na
Mahaifin Amrah ne da Sauran yayyun ta . Jin haka yasa Don dole Baba Zuwai Amincewa ba
don taso ba. Sai ma cewa tayi a ga filin tsakar Ɗakin can taje ta zauna . Haka dai a karkare
babu mutum daya mai goyon bayan zaman Amrah a cikin gidan sai Baba Adamu wanda ya
dauki nauyin cin ta da shan ta ,amma rayuwar ta a dakin matar mahaifin ta zata yi shi wato
Baba Zuwai . A safiyar Ranan Koko Lanti ta dama tana zuba ma Amratu nata tare da kaiwa
Dakin Baba zuwai don a bata . Amma haka yarinyar nan tayi ta bulayi har rana babu wanda
bata Abinci ,gashi a yanzu bata kukan sam ,alamu ya nuna yarinyar akwai Haƙuri duk da idanun
ta kaɗai zaka kalla ka tabbatar da tana jin yunwa matuƙa . Amma Babu imani Baba Zuwai ko
kallon Amrah bata yi . Sai dai yarinyar ta zauna ita kaɗai idan ta gaji kunsan Yaro baya zama
wuri Ɗaya sai ta rarrafo ta fito tsakar Gidan . A haka har karfe Biyu na Rana . A wannan lokacin
manyan idanun yarinyar duk sunyo waje hasken nan nata kaman tsada har ya fara duhuwa na
wahala .
```Tallah```
Assalamu alaikum mata yan uwana namaku kunyimun Allah ka bar zumunci ya shiryar mana da
zuri'a ameen
Dafari kuma san idan *buxuwa empire* da ta doso kunsan taimako ya kawo ta Allah ka
taimakamana ameen
Hmmm to mata nasan dacewa kuma kun sani duk wata mallakar da takai bakin mallaka ko
dadai tarihi baya canjawa kan cewa indai mijinki ya shiga list din aikin buxuwa empire topah
hajiya ya riga da ya gama mallakuwa sai kuma Allah he is sorry Allah ka mana jagora
ameen
Mallakar lilin kaza
Mallakar rushii
Mallakar gaban da namiji
Mallakar masai
Mallakar kwai
Mallakar ayoyi da sirri na surorin mahaliccin mu
Mallakar da muke samun hanta muja da sunansa danaki a dake da magungunan hadin mu
Farin jinin warwaro mai kaman kiranyen
Kiranyen toxali mai kamar bita zaizai
Kiranyen bakin Ruwa
Mallakar dauji,ko kiranyen saurayi ,ko macen da bata da cikakkun samari masu ajii to inkinga
kawarki dawannan to aikin cikin dajine masu yi dawanda nayomasu sunsan yanda yake yi
kamar yankan wuka topah hajiya bazama
Kitaho Gurin Hajiya *buxuwa empire* da tayi maku wannan kalolin aikin da zarar kinbini pc
please kifadi abun da kk so direct Saboda mutane sunyi mun yawa Allah
Matar da tashirya aure ko kinason amsar kudi wajensa ko kina buƙatar ayi masa farraku da
yammata ko wacce mace ,mallaka
Masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske masu aiki da marasa aiki
available zaku iya yin mana mgn ta wannan number kamar haka:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya a ko ina ngd
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid
bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp:
https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
Dama gare ku masu ɓukatar na tallah maku hajar ku , tallah a page dina 2k ne kacal ,idan kuma
a iya status ne 1k ne kacal via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank sai ki mun
magana ta WhatsApp number na 08081202932.
#Sympathetic story
#Mamanteddy
[7/23, 1:18 PM] Matar Mijin Ta: *ƳAR TSAKAR GIDA*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 3_
*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi
Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932.
Ina ganin comment din ku nakan yi dariya some times,wasu lokutan kuma sai naji zuciya ta
takaraya duba ga rayuwar Amrah And Hafsat's pain...Wata ma fa cewa tayi wai laifin na
Hafsa ne and After all this ta kuma dawo tace ita mahaifiyar Tace ....So proud of you my Guyz
much love.*
**
*Aƙwai maganin infection na gida kasadan wanda zaki sha na tsawon kwana ki bakwai ,fatattan
duk Wani Sanyi da abun da ya shafe shi yake yi ...fara shin mu akwai na 5k zuwa 7k Bama sai
da na kasa da hakan ,domun kuwa Maganin mu mai inganci ne . Ga masu buƙata zasu iya
tuntuɓan wannan number 08081202932/09061466409*
Rarrafawa Amrah tayi tana shiga cikin Taɓalɓalin Gidan gaba Ɗaya kamin yarinya ya sauya .
Zulai ce da take Wanke wanke ta kalli Amrah tana hararan ta tare da cewa " Wallahi yarinyar
nan tazo inda nake sai na Wanke fuskar ta da Mari . Shegiya ƴar Zina Kawai guba . Tana
maganan tare da Wanke wata ƙatuwar Tukunya na Umman ta Wacce take sana'ar dafa Awara
ta sayar da yamma . Cike da Yarinta da Rashin Sani ,kun san yaro idan yaga Ruwa Amrah ta
rarrafa da Gwiwowin tare da hannayen ta tana nufar inda Zulai ke Wanke -wanken . Kama
Bokitin tayi tana Miƙewa tsaye tare da kai hannun ta tana tsunduma Yan yatsunta cikin Ruwan .
Kan uba nan ..! Zulai tayi maganan tana Ɗagowa tare da kallon Amrah Wacce suna Haɗa Ido ta
washe mata baki Hakoran ta yan guda biyu na bayyana tare da Wangale mata baki tana Dariya
. Ɗaga Hannu Zulai tayi tana Wanke fuskar ƙaramar yarinyar Amrah da Mari wanda Sai da
yannan Numfashin ta ya kusa Ɗaukewa tana jan iska tare da Yanka ihu mai ƙarfi . Dan uban ki
gobe idan ina Wanke-wanke ji taho inda nake , kin gama yawo cikin tabalbali zaki zo ki ɓata
mun Ruwa da kwanoni Uwar ki nace bar Wurin nan .! Zulai tayi maganan cikin Tsawa wanda
yasa Amrah Urin cewa tana Cigaba da yanka ihu sosai . Baba Zuwai dake Ɗaki ne take cewa "
Ƙara ma yar iska Wacce aka haifo ta a kwararo aka zo a liƙa ma Mahaifin ku da ya dade a ƙasa
mamaci haba wannan duniya ina zaki je damu ne.?
Ikilima ce wacce shigowan ta yayi dai dai da duk Abin dake faruwa , Domin kuwa jiya ta dawo
daga makarantar kwana da take yi sun sami Hutu , duk halin da ake ciki ta sani a wannan gidan
,yanzu ma daga Gidan kawarta take ,ta kai mata ziyara , itama Ikilima Yar kanol Auwalu Ɓaidu
ce Mahaifiyar ta a gidan itace Baba Zuwai . Ganin yanda kowa ya cigaba da Aikin sa babu
wanda ya kalli Amrah dake ihu haka babu Wanda yace ma Zulai Dan me ta duke Amrah yasa
Ikilima cikin Sauri har da dan gudu a kuma zafafe ta nufi inda Zulai ke Wanke-wanken. Zulai
wannan Wani irin zalunci ne ?, Mene Amrah tayi Miki yarinya ƙarama Wacce bata san komai ba
zaki daga Hannu ki kama marin fuskar ta . ? . Kallon Ikilima Zulai tayi tana murguɗa mata baki
tare da mata kallon Sama da Ƙasa tana cewa " Ashe Bata san komai ba ,to na Mare ta ,nan
gaba ta kara zuwa inda nake Abun da yafi Mari ma Zan mata . Kan Uba..! Zulai Mari kika ce
zaki mata Wannan Jaririyar zaki mara.? Kamin Zulai tayi Wani magana ne Ikilima ta Ɗaga
Hannu tana Sauke mata Wasu irin lafiyayyun Mari Tassss Tassss har sau biyu . Don Allah kar ki
fasa , tun da baki da imani muguwa Azzaluma kawai .
Hayaniyar su ce ta balle nan kika ga yara da iyayen su sun taso sun fi talatin ,babu mai ba
Ikilima Gaskiya sai dai bakin ta da Kwace ta ,don ita akwai iya sababi tasan ya ake tijara bata
da hakuri ko kadan ,sai dai akwai ta da tausayi . Cike da jin takaicin ta Baba Zuwai tace "
Shegiya yar banza akan Yar zina ce zaki kama Dukan jinin ki ?. Gaskiya baki da Ɗabi'a Ikilima .
Mama Ko me zaku ce sai dai kuce , ba zan bari ina gani a zalunci karamar yarinya ba , Idan
Zulai jina ce itama Amrah jina ce , Baba ne ya haife ta . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'una tabbas
akwai Hauka a kwakwalwar ki Ikilima . Cewan Zulai tana Kallon Ikilima ido cikin ido . Murmushi
Ikilima tayi na tijara kana tace " ba zaki fahimci akwai Hauka a kaina ba Wallahi sai ranan da
kika yi kuskuren kara taɓa Amrah ,mugaye Azzalumai .
Fito Sarari ki zage mu , yar na isa..! Jummai tayi maganan tana kallon Ikilima , Wanda baba
Zuwai ta amshe tana cewa " To ai Shikenan ku barta , Ikilima daga yau ki zama uwan ta uban ta
don Allah kinji, idan zaki koma makarantar kwanan ki tafi da ita tun da jinin ki ce . Daukar Amrah
Ikilima tayi tana Wuce su ba tare da ta kuma tanka masu ba. Ɗakin baba Zuwai ta nufa da ita
tana shiga ne tayi ido biyu Da fida na tara cike da koko . Kallon Amrah tayi Wanda a yanzu tayi
shiru tayi lakwam a hannun ta . Amrah Zaki sha koko ko na saya Miki Awara .? Tayi maganan
tana kallon agogon dakin da ke nuna mata karfe biyu da rabi na Rana . Da ido Amrah tabi ta
don bata magana ba ta iya ba sam . Durkusawa tayi tana ɗaukar Kokon tare da zama gyefen
tabarman ɗakin tana fara ba Amrah kokon wanda cikin sauri yarinyar ke masa shan Ruwa
saboda Yunwa . Sai da ta kusa shanye babban fidan sannan ta dakata tana kwantawa a jikin
Ikilima , Ƙwallah ne ya ciko idanun Ikilima tana kallon Amrah tare da tuno da mahaifin su .
Muskutawa tayi don debo ruwa ta bata ko zata sha ,amma nan taga yarinya ta bungure Alamun
barci ya dauke ta . Wannan yasa Ikilima samun zani tana Goya ta a gadon bayan ta .
Caɓe Baki baba Zuwai tayi wacce take shigowa kamin tace " Don Allah Ikilima dauke ta ki tafi
Dakin kwanan ki ku tafi can , wallahi kuma indai kin zabi haka ne a cikin gidan nan to zaki
wahala . Juyawa Ikilima tayi a hankali tana faɗin " Mama Wannan Fa Marainiya ce duk gidan
babu Maraya kaman ta , Baba ya rasu .....ke da Allah yi mun shiru, Ahir din ki.! Daina alakanta
mun miji da yar zina , fita kar raina ya ɓaci . ? Humm Numfasawa Ikilima tayi tana ficewa da
Amrah.
A wannan Rana Amrah kukan rashin uwa kadan tayi Ikilima itace sayan mata Wara itace biscuit
komai da yaro ke bukata kaman ta take bata , haka wuraren La'asar ta fita da ita tare da shuga
gidan kawanta anan makotan su . Bata dawo Gida ba sai bayan Magriba don ko da aka kawo
mata Tuwon dare ,cewa tayi ta koshi don taci a gidan Kawanta Hajara . Don acan ta cika cikin
ta dana Amrah . Ganin Ana juya da Tuwon ne tace ke kawo mun nan da safe Maci da Amrah .
Amsan Tuwon tayi tana Rufewa gyefe tare da dawowa kan Katifan ta tana rungume Amrah
wacce tayi nisa a barcin ta. To yanzu Idan na koma makaranta wa zai kula da Amrah , ina jin
tausayin yarinyar nan ,don kuwa Su Matan Gidan basa da imani ka kadan . Haska fuskar
Amrah tayi da fitilan Nokia din ta kamin tace " Tabbas akwai Wani abu a ƙasa ,amma Amrah ba
da kowa tayi kama ba Fache Baban mu , manyan idanun ta yanayin shatin Giranta duk wanda
yasan Baba ya kuma ga Amrah yasan jinin sa ce...! Dole zan Haƙura da makaranta ko na
shekara daya ne Don na bata kula ta kara Wayau daga bisani sai na tafi .
A haka yau da gobe babu lokaci na tafiya kullum babu dadi Rayuwar Amrah a cikin gidan .
Gaba daya Ikilima ta kashe karatun ta na tsawon shekaru biyu , baba Adamu shine cin Amra da
shan ta ..kulawan ta kuwa Ikilima ce . A haka har Amrah ta kai shekaru uku a cikin gidan . A
wannan lokacin ne Ikilima ta koma makaranta , don duk wani maraici Amrah ta gama sanin shi .
Yarinya ce hakurarriya bata da magana sam . Abun dake bata Ran Ikilima shine rashin zuwan
Amrah Makaranta tayi magana har ta gaji . A haka Amrah takai shekaru Bakwai babu
Makarantar boko sai na Allo da take zuwa . A dai dai Wannan lokacin Wahalar duniya a cikin
gidan Amrah keyi ,itace tallahn Gyaɗa da Safe zuwa karfe biyu da La'asar ta tafi Tallahn Awara .
Sam bata hutawa haka Abinci sai ta kwana bata ci ba .
Amratu Amratu...!
Muryar Baba Adamu ya katse Amrah dake Wanke-wanken kwanukan Gidan nan