Showing 12001 words to 15000 words out of 27762 words
Chapter 5 - Yar Tsakar Gida Complete Hausa Novels By Aysha Maman Teddy .pdf
kallon Ƙasa . Jan jikin ta kawai take yi
dagani kasan da Akwai Abin dake damunta . Idanun sa ya kafe a kanta na yan Daƙiƙu har ta zo
ta gaban sa zata Wuce bata Gan shi ba don gaban ta kawai take kallo . Motsa Laɓɓansa yayi
yana kiran Sunan ta yanda zata ji shi " Amrah....!
A hankali ta ɗago da idanun ta tana sauke su bisa Fuskar sa ,wani irin sanyi taji ya ziyarci
zuciyar ta , nan take ta Wangale masa baki tana dariya tare da Cewa" Kaine ....?
**
```LONDON```
*JENNYLYN_MARCADO INTERNATIONAL SCHOOL*
SS 2 class . Hayaniyar Ɗaliban gaba Ɗaya kake ji tun daga Upstairs din har ƙasan ajijuwan .
Gaba daya yaran Class din basu wuce 12 ba mata da mazan su . Malaman nasu da yawa sun
shigo akan suyi shiru Amma kuma sam hakan ya gagara don su a ganin yanzu seniors ne daga
Wannan Term Din zasu shiga SS3 . tsiiitt naji Ajin yayi kaman ruwa ya cinye su ,Wannan yasa
Ni saurin juyawa ina maida idanuna kan kofar shigowa ajin . Wani cute Handsome boy na gani
Sanye cikin kayan Sport wear na Makarantar . Fari ne Tassss dogo ,suman kanshi yayi Askin su
ta zamani gaba an tara gashi baya an kankara , Gyefen Kunnen sa Dan kunni manne na gani
Yayin da Fuskar sa ke cikin tabarau irin manyan nan amma fari ne . Ko ba'a Faɗa maka ba Ɗan
Wani Attajirin ne sannan kuma ɗan gayu mara ji na ƙarshe . Mamaki ne ya kamani ganin Yanda
Kaf student din suka tashi daga Seat din su suna furta "Good morning Zaid. Takowa yayi yana
shigowa kaman wani malamin su yana faɗin " Morning Friends ...mu zauna ko.? Yayi maganan
Fuskar sa dauke da Fara'a wanda da gani kasan ba ma'abocin yin Fara'ar bane , a yau yana
cikin Wani farin cikin ne da dole sai ya bayyana . Zama yayi a cikin Gang din Abokan nan sa su
biyar yayin da daya daga cikin su ke tambayar sa " Zaid Wannan Fara'ar fa meke faruwa ne.?
Kallon Abokin nasa Zaid yayi yana cewa " Abokina Nurain zai Dawo America da zama , a bakin
Momyn sa naji nan da 2 mount zai taho America .
To Kai ai anan London kake shi kuma America zaije Meye Amfanin Farin cikin.? Murmushi Zaid
yayi yana cewa " Transferring komai nawa zan yi na koma America, dama Daddy na acan yake
,Mom ne ke nan . Yana dawowa zan koma can muyi SS3 a can the same school zamuyi dama
primary tare muka yi , Secondary ne yace shifa Nigeria yake so kaga yanzu haka the next 2
mount yana America................
*Littafin Yar tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip group ₦1000 SPC ₦1500 via
6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
```Tallah```
Assalamu alaikum jama'a yau gaku ga buxuwa empire
Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida
Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin
mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su
Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah
Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare
Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah
Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa
Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah
Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai
Allah shi gyara
Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar
haka:08139762831
Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya
Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba
shi a duk wata organ ta ciki da ta waje
Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry
Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki
Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani
hali aure kawai yake so
Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan
yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba
To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi
ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar
Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc
Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare
Nidai nafiso acemun Hajiya inason komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun
kaza kaza
Please ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct
Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba
Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata
Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki
dashi din .....
Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da
masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun
gode
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid
bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp:
https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma
a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamanteddy
[7/26, 1:29 PM] Matar Mijin Ta: *ƳAR TSAKAR GIDA*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 6_
*Littafin Ƴar Tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 Special
payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan
number 08081202932... Idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409*
**
Nigeria
Zuba mata lumsassun idanun sa yayi na yan mintuna kaman mai observing wani abu daga gare
ta ,kana ya ɗan kauda idanun sa daga gareta yana mai cewa " Taho mu shiga ciki . Ƙara Ware
Lulun idanun ta tayi akan sa kamin cike da tsoro tace " A'a Ba zan shiga ba , tallan Gyaɗa zan
tafi sai zuwa Gobe Zamu hadu a makaranta ai ko.? Ta ƙare maganan tana masa tambaya.
Humm ɗan sauke Numfashi yayi tare da Ɗaga mata Gira yana cewa " Eh gobe zamu haɗu
bama iyaka gobe kaɗai ba ,kullum zamu Haɗu dake. Ki shigo Muje cikin Gida Duka gyaɗan Zan
siye . Hahhhh Ta buɗe baki cikin sauri tana Wangale sa tare da Faɗaɗa Fara'ar ta tana faɗin "
Noory da Gaske duka zaka saye .? Murmushi yayi yana Kuma cewa " Eh mana Amrah taho
muje. Cike da mamakin to ina zai kai Wannan gyaɗan tuli haka tabi bayan sa suna isa bakin
Gate ɗin ya matsa gyefe yana cewa ita ta fara yin gaba ,yana tasa ta a gaban sa . Sam idanun
ta baya kan Gidan da suke shiga don mamaki ya hanata kallon harabar Gidan . Noory Amma
Gyaɗan nan ai tayi maka yawa . Kallon ta Nurain yayi yana ja cak tare da tsayawa , Hannun sa
ya miƙa mata yana karɓan tray din gyaɗan ba tare da yace mata komai ba ya juya yana kallon
Baba mai Gadi . Amsa kuci duka , ka aje Tray din idan mun fito zan Amsa . Ganin tulin Gyaɗan
yasa Baba mai Gadi Sakin Murmushi yana ware dafaffun Haƙoran sa tare da sambaɗa ma
Nurain Godiya . Ƙafadan ta ya dafa yana ruƙota tare da cewa " Ko zaki ci ne kema.? . Duk da
tana Son cin Gyaɗan don kuwa rabon ta da Abinci tun daren jiya amma tafi bukatar kudin Baba
Zuwai ta gansu ciff ta kai mata su ko tayi kwanan sukuni ,wannan yasa ta cewa " A'a Ba zan ci
ba . Ina kudin yake to.?
Kallon ta yayi saurin yi cike da Tsokana yake cewa " Au kudi zan biya ki ,gashi bana da kudi
yanzu ya kenan Amrah.? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ta furta tana fashe masa da kuka tare
da Ɗaura Hannun ta Bisa saman Kan ta . Wasu irin shatin duka ya gani a hannayen ta wanda
cikin sauri yakai hannun sa yana riƙo duka hannayen nata biyu . Bakin Nurain ne ya hau Rawa
cike da daga murya yake fadin " Amrah Wannan dukan Meye ? , Waya buge ki haka .? . Kallon
sa tayi idanun ta na cigaba da tsiyayar da Ƙwallah , cikin karfi ta fizge Hannun ta daga gare shi
tana cewa " Ai kaine ka ja mun aka duke Ni ,sai da na faɗa maka duka zan sha idan na tsume a
ruwa ,sannan kuma da kayan zan yi bacci . Kuma ai kai ne ka jani da surutu .....ke tambayar ki
nake Waya bugeki haka .!! Yayi maganan cike da Tsawa a kuma zuciye...Bakin ta na Rawa don
ta tsorata tace " Ba..b..baba Zuwai ne . Don Allah Ka bani gyaɗan na tafi ko kudin gyaɗan idan
baka bani ba ina komawa Gida Sai na kusa mutuwa ,tana maganan tare da kama hannayen ta
tana Wasa da yan yatsun ta haka idanun ta na a kasa sam bata son kallon ƙwayar idon sa don
wani irin Juye mata taga yayi ya koma tamkar Zaki . Hannun ta ya kama yana cewa " Muje
Gidan naga Ita Baban taki .
Saurin kallon sa tayi tana cewa " Noory me ne zaka yi to idan kaga Baba Zuwai.? . Kashedi zan
mata ta daina dukan ki , Saboda bana son ganin hakan , sannan ai laifi na ne , Ni na tsayar
dake ,me yasa bata zo Ni .... Cike da Yarinta Amrah tayi Saurin riƙe masa hannu tana Girgiza
masa kai tare da cewa " A'a Noory kar kaje Mamana ne fa . Kaji Noory? , Tayi maganan cike da
rarrashin sa don tasan idan yaje to ita zai ja mawa . Yatsan hannun shi ta kama tana riƙewa tare
da cewa " Kaga Ni ma ciwon fa baya mun zafi . Hummmm Sauke Ajiyar zuciya yayi yana kallon
Inda Amrah ke nuna masa shatin dukan da yayi jajir wai amma tana faɗa masa ba zafi .
Tausayin ta ne yaji ya ninku a zuciyar sa . A hankali ya kewaya da Hannun sa yana Rungumo ta
tare da nufar Falon cikin Gidan.
Mama Halima ne ta taso tana saurin ƙarisowa inda Nurain yake ,cike da mamaki take furta "
Nurain Wannan Wacce yarinya ce ..? Tsayawa yayi yana kallon Nanny kamin ya kalli Amrah
itama wacce take kallon sa . Kaman zai mata magana sai kuma ya kama Hannun Amrah yana
ƙoƙarin Wayewa benen dake tsakiyar falon inda Bedroom din sa yake . Ganin haka yasa Amrah
saurin riƙo hannun sa tana tsayawa ,wannan yasa Nurain juyowa yana kallon ta . Bari na faɗa
mata ba mama ce ba .? . Hannun sa yakai yana shafa Gyefen kwantacen Girar sa kamin ya
Girgiza mata kai yana cewa " Wannan mai AIKI ce tana kula dani sosai ,amma biyan ta ake yi
,sai dai tana kokari Nanny tace sunan ta Halima . Noory ....! Amrah Ta kira sunan sa tana kallon
sa kamin tace " Babu kyau kiran sunan manya ,kace mata Mama idan ba haka ba ,Bazan biyo
ka ciki ba , komawa zanyi . Murmushi Mama Halima tayi tana faɗin " A'a yarinya Bakomai ku
shiga . Maƙale Kafaɗa Amrah tayi tana cuno dan ƙaramin bakin ta tare da cewa " A'a Ni
komawa zanyi na fasa shiga . Sorry I'm Amrah , Mama kiyi Haƙuri ...Nurain yayi maganan yana
kallon Fuskar Amrah tare da murmushi yana cewa " Shikenan Amrah.? . Gyada masa kai tayi
tana murmushi tare da cewa " To muje . Hannun ta ya kama suna shigewa daga ciki .Bin bayan
su Mama Nanny tayi tana tsintar kan ta cikin jin dadin haɗuwar Nurain da Amrah haka kawai .
Tun da ta shiga Bedroom din take bin ko ina da kallo ,ganin Wurin take tamkar a mafarki ba a
zahiri ba ,don bata taɓa riya ma zuciyar ta akwai Wuri mai ƙyaun wannan Wurin a duniya ba.
Amrah Taho ki zauna anan . Yayi maganan yana nuna mata Gyefen Gadon sa inda ta tsaya
tana kallon sa kana tace " Idan na zauna jiki na zai tsuma maka Katifa . Dan Rintse idanun sa
yayi don bai san me zai mata ba . Wannan yasa shi kare mata kallo yana cewa " Zaki iya zama
da Towel.? Meye Towel kuma.? . Ohk ina zuwa , yayi maganan yana nufan inda Waldrop din sa
yake . Gani tayi ya dauko farin Towel yana cewa " Gashi ki daura Wannan sai ki bani kayan ki
,Mama Nanny ta Wanke Miki su kamin ki tafi zasu bushe . Kai Noory na gode sosai.... Tana
maganan cike da jin dadi sam bata tsaya bi takan sa ba ,don ita bata san darajar jikin ta ba ta
fara kwabe Skirt ɗin jikin ta kasa . Kee Keee....yayi saurin dakatar da ita yana faɗin " Ba'a cire
kaya a gaban mutane . Amsa Towel ɗin Bara in juya baya idan kin saka sai ki mun magana .
Kallon shi tayi tana murmushi kamin tace " Kalli Noory ina da Pant a jiki na . Kauda kan sa
gyefe yayi ba tare da ya kalleta ba ya mika mata Towel ɗin yana faɗin " Ɗaura sai kizo muyi
Karatu ...! Yeeee Noory karatu zamu yi ? Amma fa ban iya ko ABCD ba . Murmushi yayi yana
Fiddo da Wasu English taxt book na primary 1 . Tare da Exercise book da pencil . Amrah da
pencil kuke Amfani ko .? Watsar da kayan uniform din tayi a Gyefe tana saurin zuwa inda yake
tana zama gyefen shi . Eh Noory koya mun yanzu . Murmushi yayi yana buɗe Littafin Straight
for English inda Tsakiyar littafin Aka yi zanen likita . Laa Noory Wannan ai malamar Asibiti ne .
Cike da rashin Fahimtar Hausan nata yace " Likita ko , Doctor . Nan gaba Nima likita nake na
zama , Mom Dina Nurse ce ,Amma Ni nafi son na zama medical Doctor . Kefa me kike so zama
for your future life . Shiru tayi tana tunanin Abun da zata ce . Dai dai Mama Nanny na shigowa .
Nurain Akwai Abin da kuke bukata.? Eh Mama ga kayan Amrah nan a wanke mata a goge mata
kamin ta tafi ,sannan a fara kawo Abinci muke buƙata . Ohk Mama Nanny tace tana kwasar
kayan tare da ficewa dasu a hannu . Noory ina so na zama kaman mama Nanny ce .
Cikin Kullewar kai yace " Nanny ..? But Why? , Me yasa Amrah kike so ki zama irin ta.? . Cike
da Yarinta take kallon sa kana tace " Saboda tana kulawa da kai sosai , Ni kuma Baba Zuwai
bata kulawa dani, ina so na kula da yara iri na nan gaba . No ba zaki nanny ba , ki ƙara tunanin
wani abun dai da kike so ki zama think very well Okay.? . Uhmmm ta ɗan jan tunanin ta kamin
tayi saurin cewa " Yauwa ina So na zama Babban mutum kaman kai din nan." Kechewa da
dariyar da bai shirya ba yayi kamin yace " That's Very Good Amrah . Kina son haka , Yanzu sai
kinyi karatu kin mun Alƙawari zaki yi karatu ko ina tare dake ko bana tare da ke.? Ki mun
Alƙawarin Hakan .? . Ɗaga masa kai tayi da hannu tana cewa