Showing 9001 words to 12000 words out of 27762 words
Chapter 4 - Yar Tsakar Gida Complete Hausa Novels By Aysha Maman Teddy .pdf
ai. It is your business.? Gulma da saka ido to Ɗauke ta ki kaita Primary 1 din idan akan ki take .
Marian tayi maganan tana dalla ma Nana harara . Karan kada kararrawa ne yasa Amrah
Juyawa tana kallon inda daliban ke shigowa da gudu ajin idanun ta ne ya sauka akan Window
inda Nurain yake da Abokanan sa ,suma idanun su na akan ta . Murmushi yayi mata a zuciyar
shi yana cewa " Ohh Duk maganan ma dana yi mata ɗazu bata jini Bama Ashe .? . Juyawa
sukayi ba tare da yace mata komai ba suna koma Section din su .
2:30pm . (Closing hour).
Ana tashi Amrah ta fito ga yunwa dake cin ta ,don ko karyawa ba tayi ba , har jiri take gani ,
gashi tasan idan ta koma gidan ba Abinci za'a bata ba sai Tallah da zata Dauka na Awara . A
farfajiyar makarantar daga masu shiga school Bus sai masu shiga moton gidan su wasu kuma
manya irin yan SS suna tafiya a keken su . Hanyar ƙasa ta kama tana fara tafiya tare da kallon
titi nan biyu ko wanne na wucewar manyan Abin hawa ne . Hi Amrah...!!!
Jin Muryar shi tayi Wanda cikin sauri ta juyo tana kallon Nurain a keken sa dake bayan ta yana
murmushi. A daidaita zaki Hau ne na taran Miki .? Kallon sa tayi tana Girgiza kai alamun a'a .
Ɗan kallon ta yayi yana ƙare mata kallo kamin yace " Ke scholarship ne aka dauke ki anan .?
Eh . But me yasa bakya magana.? Kurr tayi masa da ido cike da Yarinta idanun ta na kawo
ruwa tace " Idan ina magana Baba Zuwai duka na take yi... Shiiiii Don't cry please kar kiyi kuka ,
Ni ki rinƙa mun magana saboda baki ga nima ina Miki magana ba ?. Eh kana mun . Yauwa
yanzu zo tanan na goya ki a keke na mu tafi..... Cike da Yarinta ta Wangale masa baki gyefe da
gyefen Kuncin ta yana loɓa . Common Amrah yi sauri rana bai damunki.? Sam bata basa Amsa
ba ta nufi inda Nurain yake da hannun sa ya Ɗagota yana Ɗaurata a gaban keken nasa yana
fara tafiya da ita tare da bin Wani hanya wanda bata san wacce hanya bane don sun sauka a titi
. Murmushi yayi yana kallon ta tare da cewa " Kinga tanan yafi sauƙin kaiwa Gida nan da nan
zamu je gida. Da gaske ..? . Eh mana .! Ruwa ruwa zai sauko Kayi Gudu . Amrah tayi
maganan tana kallon sama don a watan August ake nan da nan ruwa ya sauko ,don a wannan
lokacin yayyafi aka fara . Dariya Nurain Yayi yana dakatawa da tuka keken yana cewa" Tsoron
Ruwan kike ji.? Gyaɗa masa kai tayi tana cuno dan mitsulun bakin ta gaba na yarinta tana cewa
" Idan ruwa ya duke Ni to da kayan zan kwana Baba Zuwai ba zata bari na cire ba a jiki na zai
bushe ,Ni kuma ina jin Sanyi sosai . Wacece Baba Zuwai.? . Wangale masa baki tayi tana faɗin
" Mama nace . Ɗan jim Nurain yayi kamin ya kafe ta da ido a zuciyar shi yana ayyana anya
Mahaifiyar tace kuwa .? May be bata san Maman ta bane ko ta rasu . Ruwa ne da iska ya
sauko a lokaci daya . Ihu Amrah ta fara sa masa tana faɗin " Shikenan da tsumammun kaya
zan kwana , kuka take yi sosai wanda Ganin haka yasa Nurain saurin nufa Wani rumfan mai
tsire ,don mutumin da Yamma yake fara fitowa . Amma kamin su kai tuni ruwan ya gama sauka
a jikin su sun tsime sosai....... Ganin yanda take Kukan yasa shi ɗan murmushi cire da son
kwantar mata da hankali yace " I'm sorry Amrah , Amrah kin ma san sunana kuwa.? . Goge
Hawayen fuskar ta tayi tana cewa " A'a . Fuskar ta ya ɗan Tallabo yana cewa sunana Nurain...
Kasa Furta sunan tayi da kyar ta ce" Nurry.................
```Tallah```
Assalamu alaikum jama'a yau gaku ga buxuwa empire
Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida
Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin
mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su
Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah
Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare
Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah
Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa
Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah
Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai
Allah shi gyara
Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar
haka:08139762831
Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya
Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba
shi a duk wata organ ta ciki da ta waje
Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry
Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki
Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani
hali aure kawai yake so
Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan
yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba
To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi
ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar
Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc
Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare
Nidai nafiso acemun Hajiya inason komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun
kaza kaza
Please ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct
Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba
Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata
Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki
dashi din .....
Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da
masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun
gode
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid
bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp:
https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma
a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamanteddy
[7/25, 9:57 AM] Matar Mijin Ta: *ƳAR TSAKAR GIDA*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 5_
*Littafin Ƴar Tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 Special
payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan
number 08081202932... Idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409*
Kallon Manyan idanun ta yayi yana ɗan yin ƙasa da kansa tare da kallon Ƙwayar idanun Amrah
yana cewa " Mene kika ce.? . Cike da Sanyi don jikin ta ya ida mutuwa Ganin yanda tayi sharkaf
a ruwan nan yau tasan Da tsumammun kaya zata Wuni har ta kwana ,hakan yasa ta yin
laƙwaam takaicin Nurain ne yanzu take ji ,don idan da bata biyo sa ba Da hakan bai faru da ita
ba a ganin ta . Cikin Nuna ka dameni tace " Nurry .! Dariya yayi mai fidda Sauti fararen hakoran
sa na bayyana tare da Siririn Hushiryar sa . A dakyau. Suna mai daɗi . Ya ƙare maganan yana
kallon ta tare da mata Murmushi . Cike da Rashin Sanin makaman zancen nasa ta juyar da kan
ta gyefe tana kallon Ababan Hawan dake Wucewa gefi² ,don bata ƙara bi ta kansa ba bare
tasan Mene yake yi . Ruwan ne ya ɗan fara Ɗaukewa wannan yasa Amrah murmushi tana leko
da kanta ta Wajen Lange ² Rufin mai tsiren . A hankali ta ɗago da idanun ta sama tana kallon
yanda ruwan ke saukowa ta saman Fale-falen Shagon ,wannan yasa ta cike da murmushi takai
Hannun ta tana tarawa ruwan na zuba a tsakiyar taffan hannun ta . Tsayawa yayi yana kallon ta
tare da murmushi kamin Nurain shima yakai hannun sa yana Daura Hannun ta a saman taffan
hannun shi yana tarawa a tare da nashi . Waigowa tayi tana kallon sa a wannan karon dariya
tayi masa tana cewa " Nurry Ruwan ya kusa ƙarewa muyi sauri muyi sauri fa kar ruwan ya dawo
. Amrah ce tayi maganan cikin Sauri tana janye Hannun ta daga nashi tare da Fitowa daga
Rumfar tana nufar inda keken Nurain yake . Bayan ta ya biyo yana Tahowa tare da Hawa yana
dorata bisa cike da nishaɗi suke tafiyar don a yanzu ruwan ya dauke sai dai Ɗan yayyafi .
Fuskokin su kawai zaka kallah ka tabbatar da suna jin daɗin kasancewar su a hakan .
Tafiya ce ta mintuna Goma sha biyar ya kasu zuwa ga layin su . Lokaci daya Fara'ar nata ya
Ɗauke , Kirjin ta taji yana buga mata da ƙarfi tuno da Baba Zuwai da tayi . Nurry Sauke ki anan.
Bakin sa yakai zuwa Saitin kunnen ta yana cewa " Ina ne Gidan ku anan da zan sauke ki .? .
Nidai A'a ka sauke Ni idan ba Haka ba Zulai ta ganni a keken ka zata faɗa ma Baba Zuwai ne .
Kallon Gyefen sa yayi yana kallon Gidan Mahaifin sa kamin yace " Ni kin ga gidan mu Amrah,
Kema muje ki nuna mun gidan ku .A'a Nidai Ka sauke Ni anan zan maka kwatance daga nan .
Tsayawa da keken nasa yayi yana kai bakin sa dai dai Kunnen ta sauka to . Cikin Sauri Amrah
ta dure tana kallon sa tare da kama Ƙugun ta tana cewa " Naƙi na kwatanta maka Nurry . Tana
faɗin haka ta Zura da gudu tana barin sa anan tsaye . Keee Kee Amrah..! Ina ma ta sauke shi
lungun da zai kaita Gidan su tayi Saurin bi tana Dariya a ganin ta Wayo tayi masa. Murmushi
Nurain yayi yana faɗin " Zan kama ki ai .
Komawa yayi yana nufa Gidan su tare da tsallaka karamar Titin . Gate Man ne ya kalli Nurain
yana cewa " Nurain ka dawo ruwa ya duke ka. Wani irin kallo Nurain yayi masa yana kauda kai
tare da kokarin shiga cikin gidan da keken sa . Bude baki Mai Gadin yayi zai kara masa magana
cike da jaraba Nurain yace " Da ruwan ya buge Ni Magani zaka mun ne kome ne . Ibeg just
open the door . Jikin Mai Gadin a sanyaye ya bude masa ƙofan gate din Nurain na shigewa
daga ciki . Mama Nanny ce take tsaye a baranda tun saukar Ruwan take jirar tahowar Nurain
don yau tasan babu lafiya . Ganin sa da tayi yasa ta Saurin tahowa a wannan yayyafin tana
nufosa tare da kama shi tana Rungume shi jikin ta , Wani iliya mai Bama ma flowers ruwa yana
amsan keken nasa . Ayya Sorry My Nurain ... gaskiya Ruwa n nan bai ƙyauta mana ba . Taho
muje a sauya uniform din. Ba tare da ya tanka mata ba yabi bayan ta suna shigewa daga ciki .
**
Ɓangaren Amrah kuwa a zaure ta laɓe tana tsoron shiga cikin gidan , tun daga Zauren take jin
Hayagagan Baba Zuwai tana cewa " To gidan Uban ta ta tsaya ko Uwan ta har karfe Uku Da
kusan Rabi yau zanci Uban yarinyar nan Wallahi zata dawo ta same Ni . Jikin Amrah ne ya hau
Rawa daga tsayen da take , idanun ta na fara Ambaliyar Ruwan Hawaye mai tattare da maraici
da tsoro ga tashin hankali . Kaman daga sama ne ta jiyo Muryar Zulai wacce bata san ta fito ba
tana cewa " Laa Baba Zuwai ga Shegiyar nan ta maƙale a zaure , bata son ta shigo ne don kar
ta kai Miki Tallahn yayi kwantai . Laha'ila kunji baƙin hali irin na yarinyar nan aiko yau sai naci
Uban ki . Baba Zuwai tayi maganan tana leko Zauren tare da kamo Amrah tana jawo ta zuwa
cikin Tsakar gidan . Kuka Amrah ta fara tana faɗin " Don Allah Baba Zuwai kiyi Haƙuri wallahi
Zani Tallahn Ruwan sama ne ya sa na fake a hanya . Wani irin kallo Baba Zuwai ta watsa mata
tana daga hannun ta tare da fara Wanke Fuskar Amrah da Mari jikake tasss⁴ har sau hudu .
Jummai ne ta miƙo mata Bulalan Inji tare da Cewa" A'a kar ki Wahalar da hannun ki ga Bulalan
da zai shiga jikin ta ?. Amsan Bulalan Baba Zuwai tayi tana Wani irin dukan Amrah tamkar
wacce take bugun baligar mace nan ko yarinya ce yar shekaru 7 . Tun Amrah na kuka har sai
da bakin ta ya mutu . Sannan Baba Zuwai ta rabu da ita ,don tafi mintuna talatin tana dukan ta
kaf cikin Gidan nan babu wanda ya fito Kwatar ta . Numfasawa Baba Zuwai tayi tana cewa "
Dan uban ki kuma ki Ɗauki Tallahn Gyaɗan gashi can ,na ɗari Biyar da hamsin ne ,Naira daya
ya ɓata sai naci Uban ki Wallahi . A hankali Amrah ke jan jikin ta , fuskar ta duk ya kumbura na
tsaban Mari hannayen Ta duk sunyi shatin bulala suna zubda jini . Jan jikin ta tayi tana Ɗaukar
Farantin gyaɗan tare da Ɗaurawa a saman kan ta . Idanun ta na ganin duhuwa Ga yunwa ga
duka da tasha na mutuwa . Nufar Hanyar kofar gidan tayi tana tangaɗi kaman zata kife .
**
Zaune yake a saman Ƙayataccen Bed ɗin shi ,ƙafafun shi na akan jikin Mama Nanny wacce
take ta matsa masa ƙafan a hankali tana basa labarai masu daɗi ,tamkar yanda mahaifiyar sa
ke masa . Kallon Nurain nayi Da yake sanye cikin Kananun kaya Rigar jikin sa T.shirt Blue sai
Wandon jikin sa Farin jeans mai ɗan yalwa bai takura shi ba . Sunan Labari Mama Nanny ke
basa Amma sam baya ta kan ta idanun sa na akan laptop ɗin sa dayake playing Game . Saurin
Kallon Nanny yayi yana kiran sunan ta da "Halima Ƙarfe nawa yanzu.? . Ɗaga idanun ta tayi
tana kallon Agogon dake maƙale a bangon Bedroom din nasa kana tace "ƙarfe Huɗu da rabi .
Ohhhh God . Saurin Miƙewa yayi yana Zura Room silipers din sa tare da cewa " Ina zuwa .?
Ficewa yayi daga Dakin yana nufar Wajen Farfajiyar gidan,inda ya hango mai Gadi can zaune a
Kujeran sa . Nufar inda yake yayi ,yayin da mai gadin yayi Saurin muskutawa yana Miƙewa
tsaye tare da cewa " Barka da fitowa Nurain . Bude mun kofa ,ina kujeran nan naka ? , Kasa
mun a waje zan zauna yau .! Cike da dan gajeren mamakin yau Shine zai zauna a waje. Yaron
rainon turawa sam baya son hayaniya kullum yana daki yau shine zai zauna a waje . Murmushi
yayi yana cewa " Ohk sir . Yanda suke basa Girma ka rantse babba ne nan kuwa yaro ne
wanda a wannan lokacin baifi Shekaru 16 ba. Jiki na Rawa Gate man ya aje masa Robber chair
tare da ja gyefe Nurain na zama . Mintinan sa baifi Uku da zama ba ya hango Ta dauke da
farantin gyaɗa a bisa tsakiyar kan ta . Idanun ta na