Showing 6001 words to 9000 words out of 27762 words
Chapter 3 - Yar Tsakar Gida Complete Hausa Novels By Aysha Maman Teddy .pdf
baki daya ,
rayuka sun fi tamanin . Na'am Baba ." Tayi maganan cike da Sanyayyar Muryar ta na yara.
Murmushi Baba Adamu yayi yana Fiddo da takarda yana cewa " Amratu na kin ga wannan
Admission ne na Makarantar masu kudin can Sun dauki nauyin karatun marayu 10 a wannan
shekaran sunan ki ya fito Amratu, zaki fara daga Aji biyu zuwa har aji shida .duka a kyauta .
Yayyyyy....! Baba Ina so Baba nimm....Don Allah rufe mun baki ,wani makaranta za'a saki ?
,Tallahn gyaɗan Safen Wa zai mun .? Baba Zuwai tayi maganan tana fiddo da idanun ta na
masifa waje . Jummai ne tace " Ni kuma Tallahn Waran La'asar din fa.? .
Shiru Amrah tayi yayin da Baba Adamu yace " Amrah a gobe zata fara zuwa makaranta kunga
ledar nan uniform din ta ne ciki da komai da komai aka bata su hukumar makarantar . Tallahn
safe ku nemi mai yi maku Tallahn rana idan ta dawo tayi . Jeki tafi ki Cigaba da aikin ki . Summ²
Amrah ta wuce tana dukufa tare da Cigaba da Wanke-wanken . Da ido suka bi Baba Adamu har
ya shige sasan shi . Tabdijam yanzu makarantar ya'yan masu kudi zai kaita ,mu namu yaran
suna na gomnati?? . Larai tayi maganan yayin da Zuwai tace " Humm Fifiko ke abun bari ta fara
zuwa zan ci uban ta ne , karatun wallahi ba zata yi ba . Yanda ta shiga Batasan komai ba haka
zata fito Batasan komai ba. Shewa Jummai tasa ka da sauran mutanen tsakar gidan suna fadin
" Dakyau Baba Zuwai .!
**
Safiyar litini Amrah murna take yi sosai sam ta manta da ɓacin ran cikin gidan . Sanye take cikin
uniform rigar fari da Sanyi akai . Skirt ne iya gwiwa sai takalmin makarantar babu arzikin Safa
bare jakan makaranta , Don Littafai biyu baba Adamu ya saya mata wanda ta zuba su a leda .
Hijabin makarantar iya Kafaɗa ne wasu ma basa saka Hijabin sai hula musamman su yara .
Saurin fita daga Taskar Gidan tayi don gudun Tsiya da zata sha . A wajen Gidan can nesa ta
tsaya tana Jirar fitowar Baba Adamu . A hankali take bin titin layin nasu da kallo tare da kallon
ƙaton gidan dake gaban ta , benen saman gidan take kallo , dai dai ana buɗe Gate ɗin gidan.
Laa kayan mu iri ɗaya ...! Tayi maganan a zuciyar ta tare da bin Dan Saurayin da ya fito daga
Gidan sanye cikin uniform irin nata Amma shi da dogon Hannu ne alamu SS yake . Kallon
Driver n shi yayi yana cewa " No yau a keke zan tafi ,ba sai kazo dauka na ba . Sabon keken
shi ya hau tare da gyara School bag din shi yana fara Driving ɗin keken wanda daga ji kasan
bana kasar nan bane . Ta gaban Amrah yazo yana kokarin wuce ta idanun Nurain ya Sauka
akan Ta . Tun daga saman ta har ƙasa ya kare mata kallo idanun sa na dira akan jakar ledar
Hannun ta . Nan take ya hau kyakyata dariya har yana sakin kan keken yana kecewa da Wani
irin Dariya . Hi student...! Which school are you going now.? . Tsayawa Amrah tayi tana kallon
sa sam ta rasa inda ya nufa , don bata ji mai yake cewa ba . Tsayawa yayi yana ɗan yin jimmm
tare da kallon kyaƙyƙyawar fuskar ta dai dai tana dago da Lulun idanun ta wanda suka ciko da
ƙwallah fuskar ta a dan shagwaɓe alamu tana gab da fashewa da kuka ne . Wow fine girl . Are
you in primary section? . Amratu... Amratu...! Muryar Baba Adamu ya katse su inda tayi Saurin
juyawa tana kokarin nufa inda Baba Adamu yake . Kallon bayan ta Nurain yayi yana bin
uniform din ta da ko guga babu ta fito kaman wata bujiya yana ƙara saka dariya tare da Wuce ta
.
Bayan ta karisa inda Baba Adamu yake ne ta kalle shi tana cewa " Baba wannan Shima kayan
Makarantar mu iri ɗaya. murmushi baba yayi yana cewa" Eh ai shi anan yake , kin ga gidan
mahaifin shi can ,su ya'yan masu kudi ne , Duk girman Gidan nan shi kadai ne a ciki iyayen sa
suna Kasar Waje , acan suke rayuwa ,yanda naji wai shi yaron ne ke son yin karatu a nan kasar
. Hummmm Kama hannun Baba Adamu tayi cike da Yarinta tace " Baba ya kalle ni yana mun
Dariya Kuma yana wani magana banji komai da yace ba . Kallon ta Baba yayi yana cewa "
Amratu kenan , Amratu baiwar Allah ...! Hau mu tafi ka kiyi latti . Ɗago ta yayi yana daurata a
gaban tsohuwar keken sa yana gungurawa tare da bin gyefen hanya don kaita
makarantar............
```Tallah```
Assalamu alaikum jama'a yau gaku ga buxuwa empire
Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida
Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin
mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su
Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah
Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare
Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah
Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa
Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah
Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai
Allah shi gyara
Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar
haka:08139762831
Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya
Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba
shi a duk wata organ ta ciki da ta waje
Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry
Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki
Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani
hali aure kawai yake so
Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan
yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba
To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi
ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar
Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc
Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare
Nidai nafiso acemun Hajiya inason komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun
kaza kaza
Please ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct
Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba
Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata
Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki
dashi din .....
Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da
masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun
gode
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid
bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp:
https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma
a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamanteddy
[7/24, 11:29 AM] Matar Mijin Ta: *ƳAR TSAKAR GIDA*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 4_
*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi
Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932.*
Gidan Ɓaidu Ya hargitse tun bayan Tafiyar Baba Adamu don kai Amrah makaranta ,Inda baba
Zuwai ke shiga ba nan take fita ba . Masifa kaman zasu raba Gidan wuri biyu . Nufar Ɗakin
Lanti Jummai tayi tana budo labulen ta tare da cewa " Mu dai kam yau Lanti ki fito kiyi mana
bayani,kodai Mahaifiyar yarinyar nan tana ba mijin ki Wani abun ne wanda mu bamu Sani ba .
Zumbur Lanti tayi tana Miƙewa daga kishingiden da take a tabarman tsakar Dakin nata . Cikin
Sauri ta fito tana nufo Farfajiyar tsakar gidan tana bin matan Gidan da kallo ,kana daga Bisani
tace " A'a wallahi Ahir A cire sunan mijina akan komai naku , duk tsiyan da zaku yi ku tsaya a
iya kan Amrah amma rainin naku kar ya tsallako kan Adamu . Baba Zuwai ne tana cilli da
hannun ta na Jaraba gata ƙatuwa amma sam bata jin nauyin jikin ta don kiban ta ya zama na
cuta . Nonuwan ta kaɗai aka barka dasu kaya zasu zama maka babba . Domin kuwa ko wani
Guda Ɗaya yayi kai da jikin jariri ,Amma haka take surfa masifa tana cewa " Ai bamu muka
saka Adamu ba , shi ya saka kan sa. Ya za'a yi ya dauki yarinya ya kaita makaranta kai tsada
duk fadin Kaduna babu makaranta mai tsadan shi wai a raina mana hankali ace kyauta ne aka
dauki nauyin ta . Koda ba muyi boko ba ,ai muna da ilimin sanin Rayuwa. Kallon Su Lanti tayi
tana Cewa" Lallai kun dade da manta Wacece Lanti , akan mijina zan iya yin komai Wallahi kun
Sanni farin sani . Tabbas kun manta irin faɗa na ,don Ni bana cacan baki sai dai cika Aiki , a
nawa tunanin a yanzu an girma ne shiyasa nayi Watsi da komai , ashe har yanzu da sauran
Haukan Ƙuruciya akawunan mu duka . Bara ina zuwa ....! Tayi maganan tare da juyawa tana
nufan Madafin su ( Kitchen) . Ganin haka yasa Jummai kallon Baba Zuwai da Sauran matan
Gidan kamin Zuwai tace " Wai mene take shirin yi ne .? .
Cike da sassataccen Gwuwa Jummai tace baya ne zata dawo gaba ai . Motsin fitowan Lanti
suka ji daga Madafi nan take Kowa ya kalli inda take tahowa hannun ta dauke da Guggun ice
irin manyan iccen nan na jego yana ci da Wuta ,don alamu daga Murhu ta fito dashi , nufo su
take kaman Boss wanda tabbas sun san a da baya haka suke faɗan su acikin gidan ,wannan ta
dauko taɓarya wannan bakin Wuta wannan bokitin ƙarfe . Wani irin zurawa da Gudu Zuwai tayi
nonon ta na dukan ɗaya tana shigewa cikin Ɗaki tare da rufo ƙofa . Haka suma suka Gudu suna
yin ɗakunan su babu Wanda ya tsaya . Ku ƙananan yan matsiyata ne ,da kun sani ku tsaya Ni
ban iya cacan baki ba ayi aiki a zahiri ne da jiki shine za'a sani .
**
A makarantar Hi Academy an gama tantace Amrah an kuma miƙata zuwa ga Malaman Ajin su
Wato Aunty Jamaima wata inyamura nan igbo ce . Nufar Primary 2 tayi da Amrah tana shiga
Class tana faɗin " Good morning Class.! Good morning Aunty.." Ɗaliban suka haɗa baki Wurin
Gaishe da Aunty Jamima. Kallon Inda Amrah take tayi tana faɗin " Ga sabuwar Zuwa sunan ta
Amrah Adaam Ɓaidu . Wow nice name.... your Welcome classmate ( Muna maki Barka da zuwa
) . Sam Amrah bata ji mai suke cewa ba , sai dai bin su da kallo da take yi , Anty Jamima ce tayi
mata Wuri A second seat don kowani dalibi seat din shi ,shi kadai ne da wurin aje jaka da
Lunching Box . Sabon Rayuwa take ganin kan ta a ciki ,a haka take kallon kowa na Ajin da
Ɗaliban ke ta mata Murmushi irin na baƙuntan nan . Tun da Aunty Jamima ta fara masu
karatun har ta gama Amrah bata san inda ta dosa ba , a haka ta fita wani malamin ya shigo
shima yayi nasa . Third period na fita aka tashi break nan take Yaran Ajin suka nufo wurin
zaman Amrah kowa na gabatar mata da kan shi da turanci ,ta ɗan fahimta abun da suke nufi
Amma kuma ita dai Ba turancin nan take ji ba , hasali wannan shine karon ta na farko da ta fara
shigowa Aji da makarantar baki ɗaya indai aka cire Allo .
Nurain Whare are we Going now.? . ( Ina zamuje yanzu Nurain). Nurain ne ya kalli Abokanan
nasa yana Murmushin nan nasa don shi mutum ne mai fara'a sosai ga surutu . Please come
and Excout me to Primary Section , Akwai wata sabuwar Ɗaliba da nake son Ganin ta before a
koma break . Kallon sa David yayi yana cewa " New comer .? Kasan tane ? . A'a ban san ta ba ,
kawai dai a hanya na ganta ɗazu , komai nata Dariya yake bani , oya common guyz . Sanin
Halin sa da in yace Abu dole a bi masa yasa su bin bayan su suna nufan Primary Section, tun
daga Primary 5 suka fara shiga , suna shiga duka daliban suke tashi su Gaishe su suna fadin "
Good morning seniors....Bai tsaya basu Amsa musamman idan yaga bai ga Wacce yazo nema
ba sai ya fita ya faɗa wani Ajin . Nufa Primary 2 suka yi inda a bakin Windown Ajin ya tsaya
yana Hango inda Ɗaliban Suka Rufe Amrah tsayawa Su David suka yi suna kallon yanda kowa
ke gabatar ma Amrah da sunan sa tare da Son zama Abokin ta . Amma bata ce masu komai. I
think she don't know how to speak in English . David yayi maganan yana kallon Nurain Wanda
idanun sa ke acan Seat din da Amrah take . Eh Nima tunanin da nake yi kenan . Ihun Wata
yarinya suka ji tana daka nawa Ɗaliban Tsawa tare da cewa " Ibeg You Are disturbing her (Kuna
damun ta ) . i think this girl doesn't know how to speak in English so please just leave her alone
. Kallon Marian suka yi wacce ta kasance Yoruba amma Musulma ce . Tsoron Marian ake ji a
Class din don bata da kirki ga tsiya ,hakan yasa kowa kama bakin shi . Excuse me pls , ku bani
Wuri . Tayi maganan tana zama a saman desk din da Amrah take . Cikin Harshen Hausa tace "
Aunty Jamima tace mana sunan ki Amrah Adaam Ɓaidu Right.? So can we be friends, zakiyi
ƙawa Dani ?. Kallon ta Amrah tayi tana watsa mata manyan idanun ta kamin ta gyaɗa mata kai
alamun eh . No that's not good, Nima magana Zaki mun kaman yanda nayi Miki Amrah ,kin
yarda muyi Ƙawance tare ?. Cikin Zazzaƙar Muryar ta mai cike da sanyi na haƙuri tace " Eh na
Amince . Murmushi Marian tayi tana Kama Hannun Amrah tare da Ɗagawa sama tana ɗaga
murya tare da cewa " yanzu yan Aji dani da Amrah Mun zama Ƙawaye. Chioma ce cike da jin
Haushi tace " And SO What.? Se mene kuma , mun ji to . Tayi maganan cike da Tsiwa tana
barin Ajin . Taɓe baki Marian tayi tana kallon Amrah tana cewa " Shekaruna 8 kefa?. Ni kuma
Shekaruna 7. Murmushi Marian tayi tana kallon Gyefen littafin Amrah tare da duba rubutun nata
Wanda ko sunan ta bata saka a littafin ba . Ɗan jimmm tayi kamin tace " baki taɓa shuga
Makaranta bane .? Gyaɗa mata kai Amrah tayi ,wanda kamin Marian tayi magana Nana ta
katse su tana cewa " But you are not suppose to be in primary 2 , kamata yayi akai ki primary 1