Showing 1 words to 3000 words out of 34489 words

Chapter 1 - AMINIYA KO KISHIYA COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

19 Nov 2025

121

??ࡱ?>?? ]???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Z????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F^WordDocument????1?0Table????????? Data
???????????????????? P??vKSKS?1?i????????rr7777?t? 7?? ? ? ? ? ? ? ? ? $??
>r77? ? 7777? ?
??
? ? ?
? ? 7  Umm Hairan: * { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m?=?m? *AMINIYA KO* *KISHIYA* ?=?m?=?m?



?#1?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*


*BASE OF TRUE LIFE* *STORY*




Wannan shafi nakune haziqa kuma fasihan marubuta na BRILLIANT WRI ASSO...

Inayinku inasonku irin sosai dinnan I luv u I'll


*SAQON TA'AZIYYA*

Gareki-HALIMATUS SA'ADIYYA MUHAMMAD AUNTY LEEMAH
Allah ya jiqan baba ubangiji Allah ya kyauta makwanci kukuma zuri'arsa Allah ya shiga lamarinku amin thummah amin





Kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita a hankali taji an rungumo ta baya ta dago a nutse ganin yarinyar tata da bazata gaza shekara hudu ba yasata janyota ta matseta a qirjinta cikin wata raunananniyar murya me ban tausayi ta fara mgn da sassanyar muryarta tace.


 Kuyi hqr Khadijah haka Allah yaso damu babu yanda zamuyi komai ya faru nufinsa ne..."shigowar dayan yaron da bazai gaza shekara biyu ba yasata qara fashewa da kuka cikin alamun fitar hayyaci ta komasa jikinta shima ta fara mgn kamar haka.


"Wayyo Allah meyasa kayimin haka meyasa qaddarata tazo a haka meyasa ka kashemin mijina baka kasheni ba meyasa ka mayar dani bazawara abinda nafi tsana meyasa baka dauke yarannan kabarmin mijina ba...



Da sauri ta rufe mata baki itama cekin kukan tace

 meye haka Fauzah meyasa hankalinki zai gushe meyasa jarabtar rayuwa zatasaki kirasa imaninki haba Fauzah kin manta cewa komai muqaddari ne kuma komai kikaga ya faru da sanin ubangiji karki bani kunya don Allah Fauzah pls


Dagowa tayi da kanta da yake mata wani mugun ciwo tace  yanzu shikenan su Hairan sun zama marayu yanzu shikenan narasa mijina me sona Muhammad shikenan bazan sake ganinsa ba kaico Amina kaico da wannan rayuwa mara tabbas na rasa mijina me sona da son faran tamin kaico rayuwata Amina......"


Sake rufe mata bakin tayi tace  kiyi hqr Fauzah Allan daya dauki rayuwarsa yafiki sonsa kuma yafimu sanin dalilin hakan kiyita yimasa addu'a kuma ki daina surutunnan kirinqa ambaton Innanillahi wa inna ilaihirraji'un itace kawai zatayi miki mgnin matsalarki amma ba wannan surutun ba "


Innanillahi take ambato amma har yanzu hawayenta yaqi tsayawa addu'a sosai takeyiwa Mijin nata wanda takejin bazata qara samun kamarsa ba.


Motsin shigowar mazanne yasata saurin miqewa yayyenta da sauran mutanen dake dakin sune suka riqeta saida suka kaisa dakinsa sannan suka saketa aikuwa ta fita da gudu suma yaran suka bita zubewa tayi a gaban gawar tare da bude fuskarsa ta shafa sajensa tare da toshe bakinta amma ina takasa mayar da kukannata.



Kwantar da kanta tayi a qirjinsa tana wani irin kuka me ban tausayi tare da jero addu'o'i na nema masa gafara da rahamar ubangiji yaranma da basu san meke faruwa ba ganin Maman nasu na kuka ga babansu a kwance yasa suka kwantar da kawunansu a jikinta suka fashe da kuka gaba daya mutanen dake wajen zuciyarsu ta karye saboda dole komai dauriyarka sai ka zubarwa da wannan ahalin hawaye.


Dr Jameel wanda yake aboki na kusa ga marigayi Muh'd shine yasa hannu ya dauki Muh'd qarami Wanda suke kira da Affan yayin da matarsa Amina ta dauki Khadijah wadda suke kira da Hairan.


Da kyar aka janyeta daga kan gawar mijinnata saboda shiryashin da zaayi zuwa gdansa na gsky koda aka shiryasan aka kirata tayi masa addu'a aka dagashi zaa fita dashi riqe makarar tayi tana wani irin kuka da dole kaima ka tayata kokawa yanke jiki tayi ta fadi sumammiya da haka aka fice dashi zuwa gdansa na gsky da fatan Allah ya jiqansa ya kyautata makwanci.



Bata farfado ba sai bayan kwana biyu saboda allurar da akayi mata qarfi kasancewar yanayin da take ciki idan baayi mata hakanba kwakwalwarta zata iya samun matsala.


Farkawa tayi da salatin annabi da hailala a bakinta, ta dade a kwance kafin komai ya fara dawo mata cikin qwalwarta sosai hawaye ya shiga zarya a kuncinta hakan ya ankarar da mutanen dake dakin cewar ta farka, mahaifiyarta ce ta fara zuwa kanta ta dagota jikinta ta shafa kanta tace.


 Sannu Fauziyya kiyi hqr komai kikaga ya sameki a rayuwa dama can Allah ya tsara miki hakan ki rungumi qaddararki insha Allahu zakiji dadi kuma zakiyi dariya a gaba Fauzah nasani kinason mijinki amma bakikai Allan daya baki shi kuma ya karbeshi ba ya zamuyi haka Allah ya kaddara muku bazakuyi doguwar rayuwa ba shi Allah yafi kowa sanin dalilin dayasa yayi hakan fatana dai a kowanne yanayi karki manta dayi masa addu'a garesa saboda ita ce kadai soyayyar da tayi saura tsakaninku...."


Shiru tayi saboda kukan da yake qoqarin qwace mata wanda batason yinsa saboda zai zama kamar tunzura yar tata zatayi.


Bude qofar akayi aka shigo tare da sallama sai yanzu ta bude idonta ta saukeshi a cikin na Aminan murmushi tayi mata da yake nuni da qarfafa gwuiwa ta qaraso ta riqe hanunta tace "sannu sister Allah ya baki lfy" rufe idonta tayi ta bude lkcn da Dr Jameel suke shigowa da likitan hannunsa riqe da Hairan da Affan ya zauna a kujerar dake gefenta suka gaisa da Ummah tare da tambayarta.


 Ya mai jikin" ta amsa da cewa  da sauqi Jameelu mun gode sosai da dawainiya Allah yabar zumunci yasa zumuncinku ya daure kaida marigayi har zuwa gdan aljannah


Ya amsa da  amin
Juyawa yayi ya dubeta yace  Mrs Moh ya jikin?

A sanyaye ta amsa masa dakin yayi shiru kafin yaran su kawar da shirun inda Hairan ta matsa jikin mamanta ta kama hanunta tace.

 Mamy na tambayi Uncle ina Dady na yacemin yayi tafiya zuwa aljannah kuma bazai dawoba sai mun girma kuma wai dadynmu ya barmasa amanarmu dan haka daga yanzu shine dadynmu nida Affan wai hakane?


Kukan da take ta qoqarin tarewane ya qwace mata ta dago a hankali ta kalleshi shima ita din yake kallo da idanuwansa da suka kada sukayi jawur ya fahimci dalilin dayasa take kallonsa don haka ya daga mata kai.


Janyo yarinyar tayi jikinta tace  Eh hakane Khadijah shine dadynku daga yau kinji gyada mata kai yarinyar tayi alamun gamsuwa ta kuma cewa to meyasa kike kuma jiyama naga Uncle yana kuka kudaina kuka kanku zaiyi ciwo kuma kinsan dadyna bayason kukanmu dukkanmu tom tunda kinayi idan babu ruwana nidai kuzan fada masa idan ya dawo



Mikewa Dr Jameel yayi ya fita dauke da Affan sukuma suka shiga hada kayansu domin barin hospital din.


Kai tsaye gdanta suka nufa gdan da ya zame mata baqi a yanzu gdan da haske da farin cikin dake cikinsa ya gushe gdan da ta rayu rayuwa mai dadi a baya haqiqa ta yarda babu komai a cikin duniya sai tarin damuwa da tsanani farin cikin dake cikinta qalilanne.

Ita kam nata farin cikin ya gushe tana tunanin gushewa ta har abada.


Kai tsaye dakinta ta nufa ta fada kan gado taci gaba da rera kukanta mai cin zuciya rayuwarta ta baya da mijinta mai qaunarta Muhammad tana dawo mata namijin duniya daya tamkar da dubu a gurinta.


Tunaninta yana tsawaita kukanta yana qara qarfi, a hankali aka kamota ta miqe zaune Amina ce da yayarta Aunty Hadiza hanu Amina tasa tana share mata hawayen tace.

 Kiyi hqr Fauzah Allah yana tare daku wlh Muhammad baya buqatar kukannan naki addu'arki yafi buqata wannan ba soyayyar kike nuna masaba pls ki daina don Allah  dagowa tayi ta dubesu tace meyasa kukeson hanani kuka bayan shi yafi dacewa dani aunty Hadiza na rasa haskena narasa farin cikina narasa muradina narasa me rarrashina na rasa me burin farantamin raina haqiqa rayuwa tayimin bahagon naushi wanda tafi qunan wuta radadi kaico aunty Hadiza kaico rayuwa babu masoyi shikenan na rasashi ta tabbata na rasa Moha na.....


Tunda ta fara mgnr babu wanda yayi yunqurin dakatar da ita saboda basuda wata kalma ta rarrashi da zasu rarrasheta da ita saidai shirun kawai.


Haka taci gaba da kukanta har zuwa lkcn da bacci barawo ya dauketa sakamakon wani matsanancin ciwon kai da ya damqeta........





*UMMUH HAIRAN CE...
' [2/16, 09:07] Umm Hairan: * { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }



=?m? *AMINIYA KO* *KISHIYA* =?m?



?#3?



WRITTING
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*



*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*




Miqewa yayi a kasalance yace  munga amarya Moha Allah ya sanya alkhairi yasa mu dawo barka murmushi yayi yace  amin ya Allah muna gdy da ziyararka yallabai

Murmushi yayi kawai ya zura hanunsa a aljihu ya zaro rafas ta dari bibbiyu ya ajiye a saman fridge yace gashi a baiwa amarya 


Gdy yayi masa suka fita ya rakasu suka hau mota suka tafi wannan karon shida Farciwely ne a motar shi kuma marcavely da Journalist tunda suka taho ya daga kansa sama yana kallon saman motar zuciyarsa na kaikawo tsakanin qirjinsa da gdan prof Moha saurin zabura yayi yana karanto addu'o'in tsari daga sharrin shaidan da zuciya da suke neman jefasa cikin bala'i.



A haka suka qarasa inda ya ajiye motarsa ya dauka ya nufi gda inda ya tarar da matarsa Amina da basu shige shekara uku da aure ba tayi kwalliya tana jiran dawowarsa murmushi ya sakar mata wanda iyakar bakinsa ya tsaya saboda a zahirance batayi masa kyau ba bata burgesa kamar yanda Fauzan Moha ta burgesa ba.




Ko da dare yayi haka zuciyarsa ta rinqa zafi da kaisa inda bai kamata yajeba wani irin so da qaunar matar abokinsa na neman hanasa bacci karo na farko a rayuwarsa da soyayyar wata ya mace ta hanasa runtsawa kuma soyayyar ma ta matar aure matar abokinsa tashi yayi ya shiga zagaya dakin zuciyarsa cinkushe da tunani kala-kala tare da addu'ar neman sauqi gurin me duka,

Shi da kansa yake tambayar kansa wannan wacce irin jarabta ce wanne irin abin kunya zuciyarsa take shirin sashi yayi mayasa zuciyarsa zataso matar amininsa. Ganin tana shirin tashi yasashi saurin shigewa toilet ya dauro alwala ya tayar da sallah tare da fadawa Allah damuwarsa da nufin ya kawo masa mafita.



Tun daga wannan rana ya kamu da matsananciyar qaunar matar Amininsa har takai ya mayar da gdansu gdan zuwansa ko yaushe yakanje ko shi kadai ko shida abokansu ko kuma shida matarsa.

Hankali nutsuwa da tarbiyyarta yasa kullum farashin qaunarta yake hauhawa a zuciyarsa, a dalilin mazajensu aminta mai qarfi ta shiga tsakanin Fauzah da Amina wata hudu da auran Fauzah da Moha Allah ya azurtasu da samun ciki nanfa kulawa da tarairaya ta qaru sosai Moha yake kula da matarsa shikuwa Dr Jameel komai ya jagule masa son Fauzah kullum qaruwa yake azuciyarsa yayi yayi iyakar yinsa wajen yakice abin a ransa amma ya kasa haka dai yaci gaba da addu'a ta neman yayewar ubangiji amma ina kamarma qara masa akeyi takai ta kawo ko yaushe ya ganta sai yakejin wani matsanancin feeling dinta yana bijiro masa dole badan yaso ba ya fara janye jikinsa daga gdansu saboda gudun rinjayen zuciya da rudin shaidan.



Watan cikinta tara cikin ikon Allah akayi mata Cs aka ciro mata yarta mace akayi hidimar suna yarinya taci sunanta Khadijah shekararta daya da wata biyu tasami wani cikin shima Cs din akayi mata wannan karon namiji ne shikuma sunan mahaifinsa yaci wato Muhammad bayan tayi arba'in tadan fara samun qwarin jikinta Moha ya nema mata admission a B.U.K ta fara karatunta inda take karantar Islamic studies.


Tun daga lkcn yasami dama yakan hau adaidaita sahu yake makarantar ya tsaya a bayan inda Moha yake parking don kawai ya ganta idan kuwa yaga dan sahu ya kawota wani irin kishinta yakeji sai yaji kamar ya sai mota ya bata amma bashi da damar hakan, dabara ce ta so masa inda qarshen shekarar 2015 ya sayi sababbin motoci yan yayi qirar focus guda biyu fara da maroon ya bawa Moha maroon din yace gift dinsa ne na birthday kasancewar ranar ashirin da uku ga watan December ne birthday dinsa shikuma yabawa Amina farar ganin hakan yasa shima Moha yabawa Fauzah maroon din.




karatunta yana tafiya yanda ya kamata kuma tana fahimta sosai hankalinta ya kwanta soyayyar da kulawa sosai Moha yake bata ita da yaransu biyu tana level 200 inda muke cikin 2016 wata ranar lahadi da bazata gushe musu ba a rayuwarsu daga ita har Dr Jameel, Safiyar ranar ne Barrister Muhammad Umar yatashi da wani matsanancin ciwon ciki hankalinta yayi qololuwar tashi waya ta dauka ta kira qaninsa ta fada masa kafin yazo taga zai jigata don haka ta kuma daukar wayarsa ta kira Dr Jameel bugu daya a dauka yace  hello my blood ya..." Mgnr ce ta maqale lkcn da muryarta ta daki kunnensa cikin tashin hankali ya miqe yace  what? jirani ganinan zuwa yanzu" qit ya yanke wayar ta koma ta zauna ta riqo hanunsa ta qara fashewa da kuka lkcn da ya damqe hanunta yana cije lebansa da sauri ta janye hanunta daga nasa jin bugun qofar tana budewa suka shiga gdan a tare ba tare da sun kalleta ba suna shiga suka tarar dashi ya suma ciccibarsa sukayi suka fita dashi suka tafi asibiti.



Ciki ta koma tashiga hada kayan da take tunanin zaa buqata a asibitin gabanta yanaci gaba da faduwa tagama shiryawa ta dauki wayarta tasa number Dr Jameel ta kirashi har tayi ring ta katse bai dagaba shima Abbakar haka cikin tashin hankali tashiga kiran duka layikan nasu amma saida tayi miscalls yafi goma sannan Dr Jameel din ya daga da wata irin murya da take bayyana tashin hankali yayi mata sallama kafin ya rufe bakinsa tace  fadamin Dr meke faruwa meya sami mijina awanne asibitin kuke? da qyar ya aro nutsuwa yasawa kansa yace  am kiyi hqr UMMU HAIRAN gamunan tahowa na turo Amina ma ta tayaki zama kafin muzo karkice zaki taho dan Allah yaji sauqi yanzu zamu taho ma....



Katseshi tayi da cewa  na roqeka da girman Allah Dr ka fadamin meke faruwa wlh jikina yana bani wani Abu ya faru da mijina me make boyemin meye bakaso naji kamanta da cewa ni musulma ce nasan da qaddara pls karka rufemin komai kafito ka fadamin Muhammad ya mutu na......  am...in... king.. Fauz...



Katse wayar yayi da sauri saboda rawar da muryarsa tashiga yi gudun qara tayar mata da hankali.


Miqewa tayi da saurin gaske ta zari hijjabinta zata fita daidai lkcn da mahaifiyarta ummah da yayarta Hadiza da Amina da kuma yan unguwarsu da yayenta maza suka danno cikin gidan tsayawa tayi sororo tana kallonsu ta kasa ko motsin kirki har saida Ummah ta kamata ta zaunar da ita cikin kula tace  kiyi hqr Fauziyya mun rasa Muhammad Muhammad ya tadda sa'i Allah ya gafarta masa.. dafe kanta tayi da yake juyawa da ita hawayenta ya tsaya cak  Innanillahi wa inna ilaihirraji'un taketa maimaitawa jikinta yana wata irin tsima.



_CIGABAN LABARI_


Wata ajiyar zuciya ya sauke lkcn da taji an cukuikuye shi ya dago tare da kamo Affan din ya zaunar dashi a jikinsa ya dago yace yace  dama akan maganar karatun Hairan ne nakeson naji me kika yanke 



Numfashi ta ajiye ta dago a sanyaye tace  nikam ban yanke komai ba miqewa yayi da yaron a hanunsa yace  Okay akwai wata makaranta anan ringroad zanje na dubata idan naga bata da matsala sai akaisu har Affan din

Itama miqewa tayi tace  shikenan Dr na gde Allah ya qara budi a gaidamin da sister na murmushi yayi ya fita itama ta koma dakinta ta kwanta tana jinjina karamci irin na Dr Jameel .




Haka awanni sukayita shudewa da kwanaki hadi da makonni tafi tafi muka tunkari watanni yau gashi har Fauzah ta kammala kwanakin takabarta wata hudu da kwana goma faren ranar kwana tayi tana kuka da safe kuwa tayi wankanta batayi wata kwalliya ba saboda ita dama ba gwanarta bace amma fuskarta tayi kyau sosai duk da ta danyi rama amma hakan bai hana kyawunta fitowa ba 8:00am a gdannan tayima Amina Dr da kansa ya kawota shima yau wani dadi yakeji kamar anyi masa bushara haka yakeji.



Har cikin gdan ya shiga suka gaisa dasu Ummah da Baba aka kirata suka gaisa ta qara yi masa gdy shiru yayi baice komaiba itama bata ce komai ba.
Jin shirun tayi yawa yasata dagowa aikuwa caraf idonta ya fada cikin nasa saurin dauke kansa yayi tare da ajiyar numfashi yace


 alhamdulillah Fauzah ina tayaki murnar tsallake wannan lkc da kikayi da fatan Allah ya baki ladan wannan ibada da kikayi shikuma Allah ya jiqansa yasa ya huta Allah ya raya mana wadannan yara da yabar mana


Amsa tayi da  amin ya kuma cewa dama inason fada miki tunda Allah yasa kin gama takaba zaki koma makaranta kasancewar semester tayi nisa saboda haka ki rubutomin abubuwan da kike buqata



Kada kanta tayi tace  habadai Dr ga dawainiyar su Hairan daka dauka sannan nima na Kawo tawa ai abin sai yayi yawa balle ma bana buqatar komai yanzu


Mikewa yayi yace  su Muhammad da Khadijah yaya nane dole nane bai kamata kirinqa kallon abinda nakeyi musu amatsayin nauyi ba ki kalleshi a matsayin haqqin yaya da yake kan mahaifinsu kinga kuwa ashe dolene akaina Fauzah na roqeki kidaina raba tsakanina da yarannan wlh a matsayi yayana na cikina nake kallonsu kinsan komai basai na fada miki ba Fauzah Allah bai bani nawa ba ko dacanma lkcn da mahaifinsu yana raye idan ns kallesu inajin dadi balle yanzu na roqeki pls don Allah 


Kada kanta tayi cikin alamun tausayawa tace  insha Allahu bazan qaraba kuma kuma Allah zai Baku Dr kuci gaba da addu'a murmushi yayi yace.


 Allah yasa Fauzah  hanu yasa ya zaro kudi da shi kansa baisan adadinsu ba ya miqa mata yace  ga wannan saboda zuwa makaranta ko wani abu zai taso

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login