Showing 3001 words to 6000 words out of 34489 words

Chapter 2 - AMINIYA KO KISHIYA COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

19 Nov 2025

122

qin Karba tayi qememe yayi kicin- kicin ganin hakan yasa ta Karna tayi masa gdy ya fita itama ta koma dakinta inda ta baro Amina da wasu daga cikin qawayenta sunata hira zama tayi ta miqa mata kudin tace.



 kinga Dr yabani don Allah ki tayani gdy da dawainiya Allah ya saka da alkhairi ya barmana zumuncin mu Aminan bata Kawo komai aranta ba saboda sanin halin mijinta da tayi mutumne me kyauta abun hanunsa bai rufe masa ido ba.


Haka suka yini suna firarsu ta aminai sai bayan magruba yazo ya dauki Aminan suka tafi harda Affan kasancewar ranar juma'a ce bayan yacika Hairan da kayan ciye- ciye dana wasa.


Koda suka tabin hirar ta Fauzah ce duk da Aminan ita ta fara zunguro maganar,. Suna zuwa gda wanka kawai yayi yayi sallar insha kasancewar sun biya restaurant sunci abinci.

Bays buqatar hayaniya don haka ya shige dakinsa ya kwanta rigingine yana tufka da warwara yarasa gane wanne irin so yakeyiwa Fauzah tun tana matsayin matarsa abokinsa har kawo yanzu da aminin nasa yabar duniya shin da sa wacce fuska Fauzah zata kalli abin wace irin fassara Amina zatayi masa tayiwa fauzah wanne irin kallo mutane zasu yiwa lamarin?.


Tashi yayi saga gadon yana zagaya dakin tabbas yana son Fauzah yana qaunarta ya shirya karbar koma wanne irin yanayine akan mallakar Fauzah bazaiyi sakacin da zai rasata ba.





*UMMUH HAIRAN* *CE* ...
' [2/16, 09:07] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R


* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#5?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*



*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*




Yini tayi ranar bata da walwala saboda kalamansa sunyi mugun bata mata rai bata fatan ranar da wani namiji zai tunkareta da mgnr soyayya sai qarfe biyu ta gama lecture nata ta fita abin mamakin tana fitowa daga faculty din nasu taga motarsa sosai gabanta ya fadi ganinshi tsaye jikin motar ya zuba mata sihirtattun idanunsa yanayi mata wani irin kallo data kasa gane manufarsa.


Jiki a sanyaye ta qarasa inda yake tayi qasa da kanta sabanin dazun yanzu yadine a jikinsa milk da hula baqa da bakin takalmi sau ciki, kamar yasan abinda take tunani yace  kinyi mamaki ko Fauzah?

Jinjina kanta tayi alamar eh murmushi yayi hadi da ajiyar zuciya lkc daya ya danna remote din motar qofofin suka bude yace  bismillah shiga mu tafi kamar kazar da qwai ya fashewa a ciki haka ta zagaya ta shiga motar ciki babu qarfi.


Kamar dazun yanzun ma zaman kurame sukayi saida sukayi tafiya me tsayi sannan ya shiga Shop Rite yayi parking dagowa tayi idonta ya fada cikin nasa cikin 5 second ya tura mata saqon daya sanyata kasala da wata muguwar mutuwar jiki wanda hakan ya sanya shi farin ciki murmushi yayi mata ya bude motar ya fita.


Tunda yafita ta kifa kanta a saman cinyoyinta tana karanta wasiqar jaki babban abinda yafi tsaya mata a rai shine maganganunsa na dazu tabbas ya kamata ta dauki matakin qaurace masa saboda koma menene yana da masaniya akan maganganunsa na dazu babban tashin hankalinta kar ya kasance shine mutumin da yake mgn akan yana sonta tsayin shekaru biyar da kanta tabawa kanta amsa da hakanma bazai faru ba duk rashin kunyarsa ai baya ce yana sonta ba bayan yasan matarsa aminiyarta ce wadda sukejin junan kamar yan uwa.


Yadan dauki lkc kafin ya dawo ya bude but akasa masa kayan ya dawo ya zauna tare da ce mata  na bata miki lkc ko kiyi hqr  ajiyar zuciya ta sauke ba tare data bashi dama beyi tsammanin amsar daga gareta ba yaja motar suka fita daga Mall din har suka je gda babu wanda ya qara yima wani mgn tsakaninsu yana tsayawa ta dago da siririyar muryarta tace  na gde ka gaidamin da sister


Tana fadin haka ta bude ta fita ya bita da kallo gabadaya jiyake dama ace matarsa ce gdansa ya kawota ta huta dama ace itadin ta amince dashi a matsayin miji. numfashi ya sauke ya fita ya samu yara suka shigar mata da kayan daya siyo cikin gda karbar kayan tayi a hanun yaron ta juya da nufin mayar masa amma kafin ta kai wajen yaja motarsa ya tafi.


Qwafa tayi ta juya ta shiga gdan a tsakar Gda ta zube tana mayar da numfashi kamar tayi wasan tsere zuba mata ido Ummah tayi tana nazarin ta, janyo kayan tayi ta shiga budewa wasu tsadaddun material ne guda biyu sai dogayen riguna uku da set na takalmi jaka da mayafi suma bibbiyu sai kayan shafa da sabulai masu tsadar gaske sai kwalin waya qirar Tecno K9 dagowa Umman tayi tace.


 Fauziyyah wannan kayan daga ina dagowa tayi tace  Ummah Dr Jameel ne bansan me yake nufi ba bansan me kalamansa suke nufi ba wlh ina tsoron faruwar wani abu tsakanina dashi Ummah namiji bashida kunya nan ta kwashe abinda ya faru tun daga fitarta da safe har Kawo yanzu data dawo gda ita kanta Ummah hankalinta ba qaramin tashi yayi ba juyowa tayi ta dubeta duba na nutsuwa tace.


 Kul Fauzah ahir dinki da wannan cin amanar wlh ki kiyayeni kar na kuskurana qarajin kin bashi fuskar da har zai daukeki a Mota ya rinqa yi miki wadannan kalaman kinji dai na fada maki wlh Fauzah bazan yafe miki ba idan kikaci amanar Amina saboda Amina mutum ce


Gyada kanta tayi alamar yarda da abinda Uwar tata ta fada mata mikewa tayi ta debi ruwa tayi wanka tayi sallah ta kwanta.


Bata jima da kwanciyar ba Amina ta kirata sun jima suna hira sannan sukayi sallama ta ajiye wayar ta kwanta bacci ya dauketa sai bayan la'asar ta farka jikinta yayi mugun sanyi saboda mafarkin da tayi wai gata dauke da wani jariri a hanunta gefe kuma Amina ce tsugune tana kuka.


Batasan abinda hakan yake nufi ba don haka tayi addu'a tayi sallar la'asar ta shiga kitchen ta dora musu jallop rice and beans wadda ta wadatu da kayan lambu bayan ta gama ta hada lemon kankana tasa a frigde ta gyara kitchen din da gdan gaba daya lkcn data gama ana kiran magrub dan haka tayi alwala ta bada farali.



Qa'idar gdan da anyi sallar isha ake cin abinci daga nan kuma ayi zaman hira masu kalloh kuma suyi itakam Fauzah dake ba damunta kalloh yayi ba dakinta ta shiga ta kwanta ta dauki wayarta ta bude data kafin saqonnin wtsp su fara shigowa na SMS ne ya shigo budewa tayi ba tare da ta damu da abinda ya qunsa ba tunanin ta company MTN ne amma sai taga sabanin hakan.


 _Rayuwata ta dade da shiga garari saboda ke Fauzah zuciya ta ta dade tana azabtuwa da sonki amma bansamu damar bayyana miki ba sai yanzu ki bani dama kiji abinda ke zuciya ta inasonki Fauzah ina burin yin rayuwa ta har abada dake ki yarda dani Fauzah pls wlh kece farin ciki na  _


Ta maimaita karanta saqon yafi sau goma tare da qara duba number tabbas ba gizo takeyi mata ba number Dr Jameel ce gabanta ya tsananta faduwa da sauri ta goge saqon tana karanta.


 Inanillahi wa innah ilaihirraji'un Allahumma ajjirni fi musibatih wa'akalufni khairan minha, dafe kanta tayi da sauri tana fadin me wannan mutumin yake nufi da itane me yakeson ja mata meyasa yake neman zama shedan tsakaninta da matarsa duka duka yaushe akayi daran da har garin zai waye yaushe mijinta ya mutu da har zai fara bijiro mata da wadannan kalaman to wai ko dama Dr jira yake mijinta ya mutu ne???"



Tambayoyin da taketa jerowa kanta kenan wadanda bats da amsarsu ji tayi kanta yana juyawa dan haka ta kashe datarta ba tare da tayi abinda tayi niyar yi a online dinba ta kwanta can bayan kamar 2 hours har bacci ya fara daukarta kira ya shigo wayarta dauko wayar tayi ta kara a kunnenta tayi sallama da sexy voice dinta wata wahalalliyar ajiyar zuciya ya sauke yace.


 Lovely nakasa bacci saboda rashin jin amsarki wlh da gaske nake Fauzah shekara biyar na shafe soyayyarki tana azabtar dani ki taimakeni ki amsheni a matsayin miji na maye miji gurbin abokina don Allah...



Saurin dakatar dashi tayi da cewa  haba Dr wacce irin mgn kake kamar me gusasshen hankali? inayi maka kallon me hankali da tunani ashe tunaninka na yara ne?? gaskiya ka bani mamaki kuma kabani kunya ashe duk abinda kakeyi mana badon Allah bane Dr ??? To na roqeka daga yau ka daina kuma bazan taba amincewa da abinda kazomin dashiba kai bari na qare maka zance wlh dadai na aureka gara na qarashe rayuwata babu aure saboda kaidin bana sonka kuma bazan taba sonka ba kai bayan haka ma na haramtawa kaina aure tsakanina dakai har abada saboda kaidin Mijin Amina ne Amina kuwa ba qawa tace kawai ba yar uwa tace.


Tana kaiwa nan ta kashe wayarta cike da faduwar gaba wannan wanne irin bala'i ne ya tunkaro ta lkc guda wacce irin masifa Dr yake Neman jefata a ciki wanne kalloh Amina zatayi mata idan taji wannan katobarar da mijinta yakeyi dafe kanta tayi tace



 nikam na shiga uku Dr kar kayimin haka don Allah pls karka bari Amina taji lbrn nan don Allah karka zama silar rusa mana zumuncinmu karka zamo takobin dates amintar da muka ginata domin Allah .






*UMMUH HAIRAN* *CE* ...
' [2/16, 09:07] Umm Hairan: *
{ _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }



=?m?=?m? *AMINIYA* *KO KISHIYA* =?m?=?m?



?#2?



WRITTING
AND
STORY




*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*



*BASED AND TRUE* *LIFE STORY*



*SHORT STORY*





Ta danyi baccin da tsayi kafin ta farka ta miqe da qyar tayi alwala tayi sallah ta zauna taci gaba da lazumi tana kuka tana fadawa Allah damuwarta .



Kwanci tashi babu wuya a wajen me duka yau gashi har anyi sadakar bakwai inda iyayenta suka shirya tafiya da ita gda saboda sunsan barinta anan din yana nufin dawwamarta cikin damuwa haka suka shiga hada kaya zucoyoyinsu na suya.


Washe gari suka shirya tafiya zuwa maqotanta duk sun shigo tana kuka sunayi haka suka rabu kasancewar Fauzah yarinya ce mai nutsuwa dason mutane talaka da mai kudi kowa natane shiyasa sukaji ciwon barinta unguwar to amma babu yanda zasuyi haka Allah ya shirya tunda babu wanda ya kawota unguwar itama zaman me zatayi?.


Daki guda aka ware mata a gdan nasu ita da yaranta an gyara mata shi sosai daidai da zamanta duk da kasancewar iyayenta ba wasu masu tarin dukiya bane amma suna da rufin asiri da wadatar zuci hakan yasa suka tsaya wajan ganin sun bawa yartasu cikakkiyar kulawa duba da yanayin da take ciki.


Sai dare Dr yazo daukar Amina inda sukayi sallama ta fita bata jima ba ta dawo dauke da ledoji guda uku a hanunta da kudi ta ajiye ledojin tace.



 gashi yace a kawowa yaransa wannan kuma ki riqe ko zaki buqaci wani abu saboda yau da kullum qin karbar kudin tayi ita kuwa ta ajiye mata ta fita dolenta ta dauka tare da gdy ta koma ta kwanta.



Sai qarfe goma sannan ta tashi ta hanyo ledojin ta bude daya kajine gasassu guda biyu daya kuma fresh milk ne da ice cream da chocolate da biscuit na yara dayan kuma sabulai ne da mayukan shafawa da turaruka da kayan kwalliya murmushi tayi tace Dr kenan banda abinsa ko meye alaqar tunkiya da breaxia dazai lodo min wannan kayan kwalliya haka nida ko sabulu mai qamshi bani wanka dashi.



Miqewa tayi ta nufi parlourn Ummah inda suke kallo da qannenta ta zauna kusa da ita tace  Ummah kinga Dr ya kawoma yara " duba kayan tashiga yi a nutse kafin ta dago tace  fauzah ce masa kikayi bakida wani Abu ?"



Kada kanta tayi alamar aa tace  aa Ummah bance masa ba wlh  ajiyar zuciya tayi tace  shikenan madallah amma Fauzah don Allah ki kula da kanki ki riqe amanar dake tsakaninku da Amina karki yarda wani Abu na tur ya fito daga gareki Fauzah nasanki nasan halinki amma ki qara taka tsantsan kinji


Kada kanta tayi tace insha Allahu Ummah zan kiyaye na gde haka suka dan tattaba naman da fresh milk din zuciyar kowa babu dadi suka kwanta da tunani kala-kala a zuciyoyinsu.



Washe gari misalin 10:30am tana kwance a dakinta Ummah ta shigo tace  Fauzah kinanan da halinki bazaki fito falo ayi hira dake ba to kizo ga Dr can yana jiranki a parlour  murmushi tayi ta miqe ta zura hijabinta ta fita yana zaune Affan yana jikinsa ta zauna a kujerar dake fuskantarsa tace sannu da zuwa Dr ya gda da Sister Meenah



Murmushinsa ya fadada yace  lfy qlau Mrs moh ya kwanan yaranmu cikin rawar murya ta amsa masa saboda ya fama mata mikin zuciyarta yana yima yaron wasa ya fara yimata bayanin abinda ya kawoshi ya dade yana bayanin batace komai ba dagowa tayi ya kafeta da oily eyes dinsa take yaji bugun zuciyarsa na qaruwa game da ita nan danan ya fara neman nutsuwarsa yana rasawa abinda ya faru shekaru biyar baya yafara dawo masa.



_FIVE YEARS AGO_



Da gudun tsiya suka sunna hancin motocin nasu cikin unguwar Farawa layout dake opposite din gidajen yan majalissun Kano cike suke da shauqin farin ciki Musamman Dr Jameel wanda yafi kowa zumudi kasantuwar baya qasar lkcn da aminin nasa yayi aure dagowa yayi yace  kay Marcavily har yanzu bamuzo bane ?


Murmushi Wanda aka kira da Marcavely din yayi lkcn da sukaci wani uban birki yace  I'm sorry oga sir munzo naga ka matsu muzo kaga amaryar Moha dinnan duka yakai masa yace  kaifa baka da kirki kawai sonake naga kiwon moha kasanshi da careless wlh namatsu dama naga wannan ranar



Murmushi yayi yace  kajika fah ai ba anan abin yakeba waya ya daga ya kwada masa kira babu bata lkc ya daga yace  angon Fauzah to muna Neman izinin shigowa gdan naka 


Dariya yayi ya kashe wayar ya bude motar ya fita shima Marcavely ya fito daya motar ma suka fito daidai lkcn da aka bude qaramar qofar dake jikin get din sanye yake da doguwar rigar bacci a jikinsa tafawa sukayi suna dariya da murnar ganin juna.




Jagora yayi musu zuwa cikin gdan tun daga tsakar gdan ya fara kwala mata kira  Fauzah! Fauzah!! Kina inane munada manya baqi fitowa tayi daga dakin daidai lkcn da suke shigowa Parlourn caraf idonsa ya fada tsakiyar nata lkcn da take sakin wani qawataccen murmushi wani irin lugude zuciyarsa ta shigayi tare da haduwar wani alectronic shorck a dukkan sassan jikinsa da kyar ya iya daga qafarsa zuwa cikin parlourn ya zauna a saman kujerun da sukayiwa parlourn gifta su tayi ta shiga kitchen din ta hado musu kayan drink kasancewar yanayin zafi ne lkcn ta zauna kusa da mijinta tare da fadada murmushin ta da yake qara mata kyau lkc guda yake qara jefa Dr Jameel cikin wani baqon yanayi da baitaba fuskanta ba a rayuwarsa.



Cikin sassanyar muryarta mai dadin sauraro da sanya kasala tace  sannunku manyan baqinmu ina gajiya ya hanya koda yake Dr ya kamata a tambaya hanya shine baqo a gurina shikam marcavely dan gdane  wasu irin qwayoyin halitta ne yaji suna ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????yawo tun daga yatsun qafarsa har zuwa qwalwarsa nan da nan zuciyarsa tashiga bugawa da qarfi Marcavely ne ya amsa mata da cewa


 amarya bakya laifi kin boye angonki yaudai ga babban kifi na kamo a komata Dr Jameel kenan aminin mu ubangidan mu kuma dan uwanmu


ajiyar zuciya yayi ya tattaro nutsuwa yarinqa qoqarin sawa kansa suka gaisa da ita cikin wani irin yanayi da shi kadai yasansa sanda suna mgn baya son yaji tayi shiru saboda dadin da muryarta takeyi masa ga wani irin shu'umin kallo da yake binta dashi jitayi gaba daya ta takura dan haka ta miqe ta shige bedroom dinta bayan tayi serving dinsu da abinci kala-kala masu rai da motsi.



Nan suka ci gaba da hirarsu ta amine a yayin da wani bangare na zuciyarsa yatafi tunanin baqon yanayin da yakeji game da matar amininsa kuma yaronsa Muhammad.





*UMMMUH HAIRAN* *CE* ...
' [2/16, 09:07] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R


* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#6?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*



*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*




Tana tashi da safe ta shirya a gurguje ta fita daga gdan dan sahu ta dauka ya kaita har mkrnta ta biyashi ta shiga cikin department dinsu lkcn babu kowa tunanin abinda ya faru jiyan ya tsaye mata a rai bata samu sauqinsa ba sai da sauran daluban suka hadu aka fara lecture.


12:30pm suka samu Interval ita da wata qawarta abokiyar karatunta suka tafi capteria suna hanya suna hira har suka qarasa inda sukayi order na abinda suke buqata.


matuqar mamakinta ya kasa boyuwa qamewa tayi a inda take cikin muguwar razana da kidima wanda hakan yayi sanadin sullubewar robar Mirinda din dake hanunta.


Ba wani abu ta gani ba illah Dr Jameel zaune ya dora qafa daya kan daya da kwalin lemon exectic a hanunsa ya kafeta da sihirtattun idanunsa .


Lumshe idanunsa yayi ya budesu a kanta lkcn da take qoqarin tashi ta gudu daga wajen da azama ya miqe ya cafko hanunta ta fada qirjinsa hanu yasa ya matseta sosai ta fara kiciniyar qwacewa amma yaqi bata dama sunkuyowa yayi da kansa daidai kunnanta yace.



 Zuwa nayi ki maimata min abinda kika

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login