Showing 24001 words to 27000 words out of 34489 words

Chapter 9 - AMINIYA KO KISHIYA COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

19 Nov 2025

129

zuciyar Hajiyansa tayi iyakar qoqarin akan ya dawo da Aminan dakinta tunda hakan shine kwanciyar hankalin gdansa amma ya dage akan shi baya waiwaye acikin tafiyarsa.



Ana saura kwana biyar zatayi Arba'in aka dakatar da dogon strack din da hukumomin jami'o'in Nigeria suka tafi tun a lkcn taso komawa makaranta amma Ummah tace sai ta nemi izinin mijinta ita kuwa akan ta kirashin ta tambayeshi gara ta hqr da makarantar shima yasan sun koma skull amma yaqi yi mata mgn da niyyar gwada hankalinta, tun kafin suna Ummah take gyarata da hikimomi irin nasu na kanuri so dayawa idan sha tace tayi takan faki idonta ta zubar dashi saboda ita tariga ta take aranta bazata koma gdan Dr dinba amma haka Ummah ta zage damtse wajen ganin yar tata tazama fintinkau a cikin mata.


Rayuwarta take cikin kwanciyar hankali har tayi arba'in tayi kyau abinta tayi qiba yaranta masha Allah abinka da yayan likitoci idan kagansu bazaka ce yan biyu bane kowanne yazama dauki da nishi farare sol dasu kamar mahaifinsu komai nasu na tsohonsu ne babu ta inda sukayi kama da uwarsu, gata kam suna shansa wajan ubansu kullum sai yazo gdan sau biyu da safe kafin ya tafi aiki da kuma yamma idan ya taso anan yake bata lkc sai wajan goma na dare yabar gdan Ummah harta saba da nacinsa tursasa Fauzan ta shiga yi akan ta rinqa yi masa girki da kanta saboda haqqi ne akanta kula da shi tunda mijinta ne badan ranta yana soba haka ta shiga kitchen din tayi girkin ta ajiye tayi wanka tayi kwanciyarta bayan tayi sallah koda yazo gdan suka gaisa da BABA Nanin twins din aka turo kiranta ce mata tayi  Mero kije ina zuwa dan Allah  tana fita ta koma tayi kwanciyarta hakan ba qaramin ciwo yayi mawa Dr ba ganin bata da niyyar fitowa ne yasa baba dubansa yace.



 dan jirani ina zuwa bai jira amsarsa ba ya miqe ya fita dakin ya shiga yace  kinci uwaki nace fauzahtuljannah ashe ke bakida hankali bakisan zuru ba na dade da fahimtar inda kika dosa amma nayi miki shiru maza tashi kije mijinki na kiranki ja'ira kawai


Miqewa tayi ranta a bace ta zari mayafin doguwar rigarta ta yafa ta fita can qasan maqoshi tayi sallama gabanta yana tsananta faduwa bai damu da irin sallamar da tayi masa ba ya amsa tare mayar da hankalinsa ga wasan da yakewa yayansa, neman guri tayi ta zauna ba tare da tace masa komai ba dagashi har yaran nasa haushi suke bata saboda tasan badan rabon su data hadiyo ba da Mohanta be mutu ba balle har takaita da wannan jarababban auran da take gani a matsayin nacin amana takasa daina kallon rashin dacewar auranta dashi musamman yanzu data dauki alhakin rabuwarsa da Amina ta dorawa kanta.


Katse mata tunanin yayi da cewa  kiyi hqr na tasoki ko? yatsina fuska tayi kawai taci gaba da d???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?anna wayarta kiran mero yayi tazo ta dauki yaran shi kuma ya taso ya dawo kusa da ita batare data saniba sai jin numfashinsa tayi yana bugun fuskarta da sauri ta dago caraf idonta ya fada cikin nashi gabanta ne yayi wata muguwar faduwa ganin irin muguwar ramar da yayi bata taba tunanin ramar da Ummah take cewa Dr din yayi takai haka ba.


Hanunsa yasa ya tallafo fuskarta yace  sonake ki qaremin kallo my Angel kiga yanda kika mayar dani me nayi miki kikeson kashe ni Fauzah me nayi miki kikeson ganin bayana Fauzah dama ashe masoyi yana zama maqiyi a wajenki meyasa bazaki tausayamin ba wata uku fa kenan yau da haihuwarki a cikin wata ukun nan baifi sau biyar kika yarda na ganki ba meyasa Fauzah meyasa bazaki tausayawa masoyinki ba ina sonki wlh bazan iya sakinki ba bazan iya yimiki abinda kikeso ba koda zamu shekara goma a haka amma dai abinda nakeso ki sani shine ina buqatarki a kusa dani saboda hqr na ya fara gazawa Fauzah niba mazinaci bane amma a wannan lkcn kinsani cikin wasu-wasi wlh idan har na tsinci kaina a wannan yanayin kinfi kowa kamasho saboda kece acces pls Fauzah ki taimakeni dan girman Allah pls....


Muryarsa ce ta sarqe alamun zuciyarsa ta karye cikin rawar muryar ya kuma cewa  help me my Angel pls help me tears ne ya qwace masa inda gaba daya jikinsa ya dauki rawa ya matsota sosai tayi saurin miqewa ta juya zata bar parlourn amma ina cafkota yayi ta fado jikinsa da sauri ya hade bakinsu yana sauke ajiyar zuciya qara matseta yakeyi inda ita kuma taketa qoqarin kwacewa amma ta kasa ganin da gaske so yake ya rabata da rigar jikinta kasancewar duk ya balle bottle din daban ya zura hanunsa yana qoqarin kamo bobs din yasata hada qarfinta ta tureshi ta mirgina qasa kafin ta miqe ya biyota ya danneta yana goga mata joystick dinsa data dade da jiqa wandonsa da ruwan da batasan wanne iri bane ganin dai da gaske yakeson biyan buqatar sa da ita a cikin gdansu yasata qwallah qara tanayi masa magiya harshensa ya zura cikin bakinta idanunsa a lumshe yanata kiciniyar balle mata rigar kuka kawai ta sakar masa saboda tariga ta saduda yau din batada wani mataimaki sai Allah bai kyaleta ba saida ya zura hanunsa cikin Virginia dinta wanda yake a matse gamgam yasan idan yace zai shigeta wahala kawai zasusha gashi babu cikakken security koda wanne lkc wani zai iya shigowa.


Da qyar ya iya control din kansa ya dagata tare da miqewa ya gyara belt dinsa ya zura jacket dinsa ya dagota ya mannata a qirjinsa yace  wlh Fauzah naji kuma na sani kina buqatata ki yarda mu rayu tare ni kadaine namijin da zan iya miki I'm sorry to say my Angel danni kadai aka halicce ki rabon ki haifa mana Khadijah da Muhammad ne kawai yasa kika rayu da Moha kafinni 


_

Pls Share





*UMMUH HAIRAN CE* ...
' [2/16, 09:09] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*



* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#1? 6?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*


*Wattpad* =?I?


*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*







Idonta cikin na Ummah sosai Ummah tayi mamakin halin da taga yar tata a ciki daqyar ta iya tsayawa suka gaisa da Hajiya sukayiwa juna barka da arziqi sannan suka qarasa inda maijegon take zaune suka zauna aunty Hadiza ce ta fara yimata mgn da  barka da arziqi Fauzah ya jikin naki? kai kawai ta kada mata taci gaba da matse hawayenta.


Ummah ce ta dubeta sosai tace  wai ni meyake faruwa ne Fauzah nakasa ganewa lamarin ku ina shigowa naga Jameel ya fita kamar ransa a bace kekuma na tarar dake kinata faman zubar hawaye saikace baure menene dalilin kukan Fauzah nayi tunanin zanzo na tarar daku cikin farin ciki amma sai na tarar da akasin hakan 


Kanta ta kifa a cinyar ummah taci gaba da kukanta me cin zuciya ba Ummah ba hatta Hajiyan hankalinta ya tashe sunyi tambayar duniyar nan kuma taqi mgn harsaida suka gaji suka kyaleta bude qofar akayi ya shigo hanunsa dauke da ledoji biyu gabansa ne ya fadi ganin surukan nasa kamar hadin baki shima baban Fauzah ya shigo dakin tsayawa yayi turus yace.


 Subhanallahi me kuma ya faru Fauzahtuljannah lfy? jin murya mahaifinta yasata dagowa ta miqe jikinta na rawa ta fadi gabansa tace  ka taimakeni baba karka ce dole saina rayu dashi wlh bazan iyaba baba mugune azzalumi ne wlh baba Jameel ba adali bane bai cancanci zama da mace biyu ba wlh idan kukace naci gaba da zama dashi zaku iya rasani pls ku taimakeni baba dan Allah ku taimakeni.... 



Cikin rawar murya take maganar sosai hankalin kowa dake wajan ya tashi musamman Dr Jameel da yakejin kamar ya kurma ihu saboda tashin hankali.


Maganganun nata sun daki zuciyar mahaifinta saboda haka ya dubi Dr Jameel yace  Jameelu kayi hqr idan kun gama zamu tafi da Fauzah zuwa lkcn da komai zai daidaita duba da cewa damuwar zata iya haifar mata da matsala



Shafa sumarsa yayi ya dago idanunsa da suka kada sukayi jawur ya saukesu a kanta bata bashi wata dama ba saboda har yanzu kanta a qasa yake, bazai iya yima surukin nasa musu ba saboda haka ya kada kai alamun yarda da hakan.


Da qyar suka lallabata ta koma ta kwanta yasa mata jini saboda sosai jininta yayi qasa gurin Ummah ya matsa ya leqa fuskar yaran nasa yayi murmushi kallonsu kawai yakan sanyashi farin ciki lallai ya yarda cewa yaya rahama ne juyawa yayi ya fita ya koma office dinsa ya kwanta a resting chair yana mayar da numfashi yana buqatar hutu shima saboda jininsa da aka diba har leda biyu.



Tunda ya kwanta tunanin abinda zaije ya dawo yakeyi yasan ba komai ne ya haddasa masa matsalar nan ba sai Amina qwafa yayi kawai ya gyara kwanciyar sa gefe guda na zuciyarsa yana qara azalzalarsa da qaunar Fauzah da yayansa.


Sai wajen qarfe biyar sannan jinin ya qare dakansa ya qarasa mata alluranta sannan ya sallamesu suka shiga shirin tafiya Hajiyarsa bataso hakan ba amma babu yanda zatayi driven ta ya dauketa zuwa gda shikuma ya dauki wasu daga cikin baqin inda qememe Fauzah taqi hawa motarsa sai qaninta ne da yazo daukan Ummah a motar baba ya daukesu.


Suna zuwa gdan Ummah da aunty Hadiza suka gyaranta dakinta kwanciya tayi bayan taci abinci sai wajen tara ya dawo ya kawo masu kayansu tare da gadon jarirai guda biyu da kayansu kusan akwati biyu komai iri daya yaje ya siyo musu ganin yanda aketa shigo da kayan yasa ta tashi zaune lkcn yaran har sunyi bacci ya shigo dakin da kansa yayima yaran shimfida kowanne yasa shi a gadonsa ya balle musu gdan sauron guri ya samu ya zauna kusa da ita yace  ki duba kiga kayan abinda babu sai asiyo musu yanzu dana fita naje na hado musu saboda bansan inda kika ajiye na gdan ba


To kawai tace masa taci gaba da wasa da yatsunta kamo hanunta yayi yace don Allah my Angel kiyi hqr karki gujeni wlh bazan iya rayuwa babu keba ki yarda dani komawa tayi ta kwanta batare da tace masa qala ba, duk yanda yaso data kula shi taqi qarshema kawai saita fashe masa da kuka babu yanda zaiyi saboda haka ya miqe jiki babu kwari ya zaro kudi masu yawa ya ajiye mata yayi mata sallama ya tafi.


Gari na wayewa gdan ya cika da yan barka musamman dangin Dr Jameel ranar Fauzah taga ikon Allah kamar su tafi da yaran haka sukeji gata kam yaran suna ganinsa kai ka rantse baa taba haihuwa a dangin nasu ba Hajiya ma dakanta tazo ranar a gdan ta yini tare da qananun jikokinta yaya a wajen dan lelenta komai na akwai akeyi zaka rantse da Allah babu wata aba babu a Nigeria ita kanta Fauzah lamarin mamaki yake bata sai bayan insha baqin sukayi sauqi lkcn ne baba yasami damar ganawa da fauzan har daki ya tarar da ita bata kuwa boye musu komai ba ta zayyane musu sosai abin yabasu mamaki ran baba ya baci matuqa amma saboda dattako sai ya kalleta yace.



 To banda abinki Fauzah ai kowanne aure zaman kansa yakeyi kuma shi aure fah da kike ganinsa raine dashi kamar yanda kike da rai idan kwanakinsa qare babu tsimi babu dabara saboda haka ina ganin kiyi hqr ki koma dakinki sannan kici gaba da yiwa Mijinki biyayya tare da nasiha


Ummah ce ta katse baban da cewa  haba Alh kasan dai ai Jameel bai kyauta ba kuma kasani babu Wanda zai yarda Fauzah bata da laifi ciki kuwa har danginsa gsky Alh karka takura akan sai ta koma gdansa saboda ciwon ya mace na ya mace ne kuma Amina bata cancanci haka daga garemu ba wlh indai bazai dawo da matarsa ba saidai yayi biyu babu itama bazata koma ba yayansa ne zata shayar masa su har zuwa lkcn da zasu isa yaye


Miqewa baba yayi ya fita shikansa hukuncin da Dr Jameel yayi masa ciwo saboda yasani ba Fauzah ba harsu zagin duniya bazai barsu ba, baba bai jima da fita ba Dr din yazo lkcn yaran suna parlour gurin su Ummah ya dade acan lkcn da ya fito ita kuma ta kulle dakinta yasan ko ya buga bazata budeba saboda haka ya juya ya fita.


Tun daga ranar suka fara wasan buya da ita ko ranar da suka kawo kayan barka shidai baisamu ganinta ba mutuqa abin ya damesa amma bashi da yanda zaiyi babban abinda yake daga masa hankali ko wayarsa bata dagawa.



Ranar suna yaran sukaci sunansu Abdurrahman da Abdurraheem ranar anyi wasa da naira daqyar ya samu ganinta shima din saida ya tura yayarsa aunty Ummah ta nemo masa ita a tsaitsaye suka gaisa ta juya zata fita yayi saurin riqota yace  Fauzah me nayi miki ne kike guduna meyasa kike yimin wannan mugun horon tsugunawa yayi yace  kiyimin kowanne irin hukuncin amma banda wannan don Allah kodan darajar yaranmu ya kamata ki sassauta min Fauzah 


Fizge hanunta tayi ta fice daga dakin ta koma dakinta wasu hawayen takaici ne suka zubo masa ya juya ya fice daga gdan tana shiga dakin ta tarar da Amina da sauri ta qarasa kusa da ita ta zauna kuka ta saki tace  meyasa sister saboda me zaki tafi ki barni cikin tashin hankali saboda me zaki yanke muku wannan baqin hukuncin wlh abinda na guda tun farko kenan naqi yarda da auren mijinki amma kuka dage kuka nace yanzu ga abinda ya haifar wlh tunda na auri mijinki sister har yau bantaba yin farin ciki ba ajiyar numfashi Amina tayi tace  Fauzah wlh bana zarginki kuma bantaba zarginki ba baki da hanu ni nasani a cikin rabuwata da Dr kuma shima bashi da laifi saboda nice na nemi hakan inason Dr shikuma yana sonki bani na dorawa kaina ba shima bashi ya dorawa kansa ba Fauzah ki fahimci mijinki nima ki fahimceni wlh Fauzah ina son haihuwa fahimci cewa Dr bashine uban yayana ba inda shine da tuni na Haifa amma Allah bai qadarta hakan tsakaninmu ba nasani Dr yayimin halacci a rayuwa domin baitaba nunamin damuwarsa akan rashin haihuwar mu ba ya zauna dani da zuciya daya yayimin gata nida iyayena duk da kasancewar tun farko nasani Dr bai soni ba nice nake sonsa wlh Fauzah mijinki uban yayanki mutum ne kuma adalin namiji ne duk da abinda nayi masa ranar da zamu rabu amma kwana biyu tsakani ya turamin kudi har naira million biyu da rabi ta account dina yace naci gaba da dawainiyar rayuwata har zuwa sanda zan gama iddah nayi aure


Kuka sosai itama Amina takeyi sun dade a haka kafin taja numfashi tace karkiyi sake da damarki Fauzah kiso me sonki wlh ni shaida ce Dr Jameel yana qaunarki ki riqeshi amana babu yaudara tsakaninmu Fauzah wlh matsayinki yananan a zuciyata banida aminiyar data fiki a duk duniyar nan kuma mijinki yananan a matsayin Yaya a gareni in har kin amince Fauzah bana fatan zumuncinmu yayi rauni inason ya zarce har yayanmu don Allah karki cemin aa Fauziyya wannan shine burina



Girgiza kanta tayi ta dago kanta tace  wlh Amina tunda kikabar Dr Nima na bashi har abada Amina kece kikayi sanadin aurena da mijinki bantaba kallon Dr Jameel naji dadi ba kai nake kallo zuciya tayi sanyi tunda kikabar gdan haskensa ya dusashe a wajena tunda kika tafi kika barni farin cikina ya rabu dani don Allah karkice aa Amina ki dawo muci gaba da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login