Showing 15001 words to 18000 words out of 34489 words

Chapter 6 - AMINIYA KO KISHIYA COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

19 Nov 2025

127

tanada sati uku ta fara fuskantar canji jikinta zazzabin dare da yawan kasala ga ciwon kai ga tashin zuciya.
Duk yanda take qoqarin boye musu matsalarta har saida suka fuskanta musamman Dr da abin ya dameshi .



Yaukam tun da ta tashi takejin cikinta yana hautsinawa ga wani azababban zazzabi data tashi dashi da qyar ta iya miqewa daga gadon tayi wanka ta nufi kitchen din ta dora masu abin karyawa kasancewar ta hutasshe da Amina yi musu breaks ta dafa tea ta zuba a flaks ta dora kasko ta zuba mai tasa albasa kenan man ya fara soyuwa zuciyarta ta haucina da qyar ta iya kashe gas din ta fita da gudu ta shiga dakin lkcn ya fito daga wanka yana tsane jikinta yaganta kamar an jefota tayi bathroom hanunta toshe da bakinta tana shiga ta durqushe tashiga sheqa wani matsiyacin amai da yake qoqarin tahowa da hanjin cikinta.


Da sauri ya jefar da tawul din yayi toilet din a guje ya dagota yana danna mata qirjinta a hankali yanayin mata sannu dakyar aman ya tsaya ya taimaka mata ta gyara jikinta ya dagota chak ya fita da ita kayan jikinta ya cire mata ya saka mata doguwar riga jikinta yayi wani irin mugun zafi a qasa ta kwanta tana maida numfashin wahala.


Saida ya gyara toilet din sannan ya dawo ya saka rigarsa ya fita clinic din dake cikin gdan ya dauko kayan aikinsa ya dawo dauketa yayi daga qasan ya dorata a sama ya shiga dubata shikam iyakar binkicensa bai gano matsalarba dan haka ya dauki wayarsa ya kira abokinsa marcavely ya sanar dashi matsalarsa abu na masu abu yana zuwa jininta ya dauka cikin abinda bai shige minti ashirin ba ya gano inda gizo yake saqar ....







Pls Share





*UMMUH HAIRAN CE* ...
' [2/16, 09:08] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*



* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#1? 2?






WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*


*Wattpad* =?I?

*TRUE LIFE STORY*




*SHORT STORY*




Dagowa yayi ya dubi Dr Jameel da yalwataccen murmushi a fuskarsa yace  congratulation my friend wlh ni dama nasan da akwai abinda Allah ya boye tsakaninku tabbas gsky ta fara halinta yau gashi Fauzah dauke da cikinka a jikinta shakka babu Fauzah ciki ne da ita tsayin wata guda da sati daya 


Tsananin mamakin abinda Dr Mercavely yake fada masa ya hanashi motsawa farin cikinsa ya kasa boyuwa zubewa yayi a qasa yayi doguwar sujjadar gdy ga mahaliccinsa daya azurtashi da samun qaruwa a lkcn da baiyi zato ba kuma bai tsammata ba.


Mercavely ne ya dagoshi ga mamakin sa hawaye ya gani a fuskar abokin nasa, tissue din dake hanunsa yasa yana goge masa yana girgiza masa kai tare da tambayarsa dalilin hawayen nasa dagowa yayi ya dubi abokin nasa yace



 Dole nayi kuka Dr Usman na rasa da bakin dazan godewa Allah narasa irin godiyar da zanyi masa ashe dama Dr zanga dan kaina ashe dama inada rabon haihuwa a duniya ashe rabon Fauzah zata haifa min yayane ya kashemin amini na lallai Allah buwayi ne gagara misali...

Ya qarasa mgnr muryarsa na rawa cikin alamun tausayawa Mercavelly ya kada kai yace  shi Allah babu yanda bai iyaba kuma komai kaga yayi ikonsa ne Dr babu abinda zan fada maka game da matsalolin masu ciki saboda haka sai a kula sosai wajen ganin tanacin abinci sosai saboda na fahimci kamar bayan matsalar laulayin dake damunta akwai rashin cin abinci wanda hakan zai iya shafar abinda ke cikinta


Gyada kai yayi yace  insha Allahu zan kula sosai Friend miqewa yayi ya rataya jakar tarkacansa yayi murmushi yace  abinka da farin shiga so wlh kake dagawa yar mutane qafa nasanka da jaraba akan Fauzah kamar bunsuru haka kake.."duka yakai masa suna dariya dukansu yace


 aikuwa kaga baa haifamin ragon da ba domin bincike ya nuna yaran da iyayensu suke yawaita kusantar junansu lkcn rainon cikinsu sunfi kuzari da lfy fiye da wadanda basa heaving sex sosai gyada kai yayi yace hakane amma adai kula kar aje garin neman qiba a samo rama


Ajiyar numfashi yayi yace  to Dr insha Allahu zan qoqarta kasan ita jarabar halitta ce  rakashi yayi yaja motarsa sukayi sallama ya tafi


Shikuma ya nufi apartment din Amina tana zaune a parlour tana kallo ya zauna dubansa tayi a nutse tana nazarin farin cikin data gani shinfide a fuskarsa kafin tayi mgn ya katseta da janyota jikinsa yace  I'm very happy wifey ki tayani farin ciki munkusa samun qaruwa a gdan nan pure heart cikina ke gareta ohhh god bless you ya rabbih .


Duk da sanyi da jikinta yayi amma be hanata nuna farin cikinta ba domin tasan cewa tsarin ubangiji ne hakan tasan cewa shine ya shiryawa rayuwarsu hakan, a fili tace  alhamdulillah ranar da muka dade muna jira takusa zuwar mana gdannan muma munkusa samun namu na kanmu gsky nayi farin ciki Allah ya amfanashi ya kuma qara musu lfy


Qanqameta yayi a qirjinsa ya amsa da  amin wifey insha Allahu kema zaki samu kema zan baki beby kwanannan wifey inasonku matana abin faharina share hawayenta tayi da sauri dan kada ya gani ta miqe tace  kaga kazo zaka cikani da surutu ka tashi kaje ka kula mana da babynmu ina zuwa nima bari na sama mata abinda zata ci


Kitchen ta shige da sauri shima ya miqe ya koma apartment din Fauzah a kwance ya tarar da ita har lkcn da alamun bacci takeson yi haurawa yayi gadon ya yaye blanket din ya shige jikinta yana shinshinata tare da lasar gefen lips dinta kafin tayi wani yunqurin hanashi ya hade bakinsu yashiga bata wani zazzafan kiss me kashe jiki duk da zafin zazzabin da takeji saida taji saqonsa yana ratsata nandanan ta farajin danshi a qasanta tare da wani irin feeling din Mijin nata da sauri ta cusa hanunta cikin sumarsa tana cukurkudata tare da shafa qirjinsa a hankali tana sauke wata irin ajiyar zuciya shima ajiyar zuciya yake saukewa yana qara dannan babbar hajiyarsa a jikinta wadda ta jima da miqewa tana neman dauki sakin bakinta yayi ya zaro breasts dinta duka biyun yana shafasu tare da tsotsa ya saki wannan ya kama wannan nan take ya fitar da ita daga cikin hayyacinsa saboda idan yana tsotsan nononta ji takeyi kamar yaza zugar ranta saboda tsabar dadi itama yanda take masa yasa shi manta a duniyar da yake saboda a zahirin gsky wani abun baisanshi practically ba saidai ya karanta a media saboda Amina bata damu da yimasa wasanni ba itadai kawai ayi sex.



Sun jima suna wasanni kafin da kanta ta janye jikinta daga nasa ta miqe zata bar dakin saboda itadin tsoronsa takeyi domin tasan idan ta kuskura ya shige ta to awa daya tayi masa kadan a jima'i ita kuma gajiya takeyi musamman yau da mararta take Neman fashewa saboda a daren jiya ma ta gurzu ba qarya a wajensa ta lura Dr dinma kamar hariji ne saboda tunda sukaje Adamawa suka taho da ita baitaba daga mata qafa a wajen sex ba babu dare babu rana indai yana cikin gdan bai tafi office ba to ranar yini zaiyi yana gurzarta kuma ci yake mata bana wasaba saboda a dare baya sex qasa da uku da ita tun tanajin wahalar abin harta fara sabawa amma abu daya da yake bata mamaki yanda ko yaushe zai shige ta sai taji jiki shikansa harya gane tsukakken farji gareta wanda hakan ke mugun tafiya da imaninsa.


Daidai lkcn da yake qoqarin dawo da ita kan gadon akayi nocking din door din da dauri tace  yes ina zuwa sakar mata hanun yayi yana qwafa ta gyara rigarta ta zari hijjab dinta ta fita a dinning area ta tarar da Aminan a zaune murmushi tayi mata tace  kin gaji da jira kin biyo sawu ko? Wlh yau tashi nayi banajin dadi amma nadan samu qwarin jikina tunda nayi amai


Murmushi tayi tace  kekam ai yanzu sai uzuri sister tunda Dr ya riga ya saka qwai wlh nayi farin cikin samuwar cikinnan naki saboda ki gane girman rabo Fauzah an fada miki rabo wasane yanzu gashi daga zuwanki kin samu ciki abinda muka shafe tsayin 10 years muna nemansa ido rufe Allah bai bamu ba ke gashi cikin ruwan sanyi kin samu Fauzah yanzu da an biye miki anqiyin aurannan da yazakuyi da wannan rabon da Allah ya gindaya a tsakaninku da saidai yana binki kina guduwa har yayi nasarar cimmaki yayi miki fyede sai ciki ya shiga shikenan sai kunya nadama da danasani ta biyo baya yanzu kuwa ba gashi ba salin alin karatun yankan jaki babu me zaginmu balle baqar magana



Tunda ta fara mgnr Fauzah ta zuba mata ido a rude sauraronta har saida ta ida zancanta tace  don Allah sister da gaske cikine dani cikin Dr Jameel ne a jikina yaushe na sameshi nashiga uku na garin yaya hakan ta faru? 



 Bakyaso ko Fauzah bakyason haihuwa dani ko ban cancanci ki hada zuri'a dani ba ko Fauzah  dagowa tayi da sauri tana girgiza masa kai ganin hawayen dake zuba a idanunsa tace  hakane Dr wlh banyi farin ciki da samuwar cikin nan a jikina ba zafi farin ciki mu rayu batare da na hada zuri'a dakai ba wayyo Allah na meyasa baka bawa Amina cikin nan ba kabani wlh tafini buqatarsa tafini cancanta dashi ita dace ta zama uwar yayansa baniba katseta Aminan tayi da cewa  ni kuma nayi farin ciki da farin cikin mijina Fauzah nayi farin ciki da samuwar cikin nan gareki Fauzah domin ni da ke duk daya na daukemu yayanki nawane nawa nakine wlh Fauzah jinakeyi kamar nice nake da cikinnan 



Shigowar Hajiya ne yasata saurin yin shiru tana zuwa ta rungume Aminan da Fauzah tace  haqiqa samun surukai irinku abin alfaharine a gareni ina alfahari da samunku Fauzah ita haihuwa nufin Allah ce inajin cewa ko Amina bata haihuba yayanki zasuyi mata maganin matsalarta balle insha Allahu itama zata samu albarkacin sadaukarwarta da tawali'unta Allah ya albarkaceku ya raya muku zuri'a



Amina da Dr Jameel ne kawai suka amsa ita kuwa Fauzah kuka takeyi sosai na abubuwa biyu babban abinda yafi damunta shine rabawa yayanta iyaye da zatayi a karona barkatai data qarajin tsanar hakan a ranta.



Da qyar suka samu taci abincin yayi mata allura tare da tursasata tasha paracetamol da food cepliment dinta sannan sukaci gaba da hirarsu ranar dai Hajiya sai dare tabar gdan da farin cikin auranta ya kusa zama dady.



Tun daga ranar Fauzah ta fara wani irin wahalallan laulayi kullum sai tayi amai sau biyar a rana ga bata iyacin komai sai dankalin Hausa shima daqyar kuma dafaffe ba soyayye ba Hajiya da Amina sune suka dauki wannan dawainiya amma fa duk da irin wahalar da cikin yake bata babu abinda ya ragu na mu'amalar auratayyarsu da Dr saboda zamu ce ta tarar da mujemu itama cikin wata mahaukaciyar jaraba yasa mata lkcn da suka fara raba kwana anan dukkansu suka fara fuskarta damuwa musamman Dr Jameel da yakasa boye damuwarsa domin da farko kwana bibbiyu suka tsara amma daga baya yace shifa bazai iyaba surinqa kwana daidai.


Tafiya ta miqa kwanaki sai shudewa sukeyi satittika tafi tafi har watanni rayuwa a gdan Dr Jameel tana tafiya yanda ya kamata cunkushe da abubuwa masu dadi da akasin hakan qauna da kulawa sosai Dr Jameel ya dauka ya dorawa cikin dake jikin Fauzah qwaqqwaran motsi bayaso yaga tayi gani yake kamar hakan zai taba masa lfyrsa a yayin da dangantaka ta fara tsami tsakaninsa da Amina lamarin da yake neman zama barazana ga farin cikin gdan.


Ya kasance duk ranar da yake dakin Amina bazai shigo gdan ba sai tara zuwa goma amma idan a sashin Fauzah yake anayin magrub yake shigowa gdan sau da yawa sai yayi zuwa hudu biyar bai kusance ta ba kuma koda yayi din baya wani daukan lkc yake dagata ya koma gefe tasha jinsa yana tsaki cikin dare amma idan ta tambayesa sai yace mata babu komai tun abin baya damunta har ya fara damunta musamman data fara fuskarta walwalarsa tana daukewane duk ranar girkinta.


Yauma kamar kullum kasancewar Amina ce da duty dukkansu suna can a zaune a men parlour suna hira kusan rabin hirarsu akan cikin jikin Fauzah ne a hankali ta dago kanta sukayi ido hudu dashi murmushi tayi tace  kukam bakwa gjy da wannan zancen wlh har mamakin ku nakeyi Amina ce tace  eh ai dole kiyi mamaki saboda kin bamu aikin yi  dariya tayi ta miqe tace nikam na tafi na kwanta idan kun gama meeting din kwa fadamin hukuncin da kuka yanke da sauri ya miqe yace  bari na rakaki saboda tsaro


Tsayawa tayi tana kallonsa kafin tayi mgn ya fice daga parlourn dole itama ta juya tabi bayansa tunda suka fito din baice mata komai ba har saida suka shiga falon ya mayar da qofar ya rufe ya yana binta tana janyewa tana dariya shima dariyar yakeyi har ya cimmata ya cafkota ta fada qirjinsa ya matseta gam yana sauke ajiyar zuciya bakinsa yakai daidai kunnanta yace  zanyi missing dinki pure heart kwana dayannan jinsa nakeyi kamar sati daya zanyi pls kiyimin wani abu da zanke tunawa inajin dadi

Rufe idonta tayi cikin jin kunya murmushi yayi ya sunkuceta sai daki a gadon ya direta ya haura samanta yashiga wasa da jikinta tare da hade bakinsu yana shafa cikinta daya fara dan turawa....




_

Pls Share
and Vote





*UMMUH HAIRAN CE* ...
' [2/16, 09:08] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*



* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#1? 3?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*


*Wattpad* =?I?


*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*





Numfashi taja me qarfi tare da tureshi da hanzarinta tace  haba kaikuwa katashi ka tafi nasan yanzu sister na tanacan tana jiranka zaka zo ka luguiguiceni ka taramin gajiya kai ko tausayin babyn bakaji ko?


Ta qarashe mgnr da sigar wasa mirginawa yayi rigingine yana shafa qasan mararsa ya cije lebe yace  kema ai bakya tausayin abbansa tunda kin iya tayarmin da hankali ki tashi ki barni don Allah kizo kidan kula dani ko na samu sauqi maqale kafada tace  kayi hqr don Allah ka taimakeni ka tashi ka tafi Dr dare yayi fah sha daya ta wucce durowa yayi daga gadon ya qarasa inda take yayi kissing cibiyarta yace  babu komai tomorrow insha Allahu zan kamaki wlh sai na taranki gajiya"



Murmushi tayi tace  eh naji jeka dai yau na huta shi mutum baya gajiya da sex saikace inji qwafa yayi ya juya ya fice itama ta mayar da qofar dakinta ta rufe kasancewar da key a hanunsa zai rufe ta parlour.


Kayan jikinta ta canza zuwa na bacci ta kwan??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ta tare da addu'o'in neman tsari ba bata lkc bacci ya dauketa.


Asubar fari ta tashi tayi alwala tayi sallah tanakan sallaya taji bude qofarsa ya nemi guri ya zauna har saida ta gama addu'arta wadda rabinta ta nemawa Moha rahamar Allah ce da kuma samun saukinta wajen haihuwa wani bangare kuma tana yiwa Mijin nasu addu'ar samun damar zamowarsa adali sai Amina da kullum tayi sallah sai tayi mata addu'ar samun haihuwa.


Tana gamawa ta juya tace mashi  barka da sfy  tasowa yayi ya dawo kusa da ita yace  kintashi lfy my Angel ya kwanan sweet baby na yana mgnr yana kai hanunsa cikinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login