Showing 18001 words to 21000 words out of 34489 words

Chapter 7 - AMINIYA KO KISHIYA COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

19 Nov 2025

126

shafawa yayi yanajin yanda babyn yake motsi a ciki dariya yayi yace  wlh babyna lafiyayye ne kamar ni kawar da kanta tayi tace  dama barewa tayi gudu danta yayi rarrafe


Zuba mata sihirtattun idanunsa yayi yana nazarin inda mgnr ta ta dosa kafin daga bisani yace cikin ki yashiga wata na hudu ya kamata yau ki shirya muje na sa a fara miki postnatal saboda nasan halinda ajiyata take ciki" kada masa kai tayi kawai batare da tace komai ba ta miqe ta fice daga dakin ta nufi kitchen zama yayi sororo yana kallon ikon Allah jiya sun rabu qlau yanzu kuma ta canza masa tana shiga kitchen din bata wani wahalar da kanta ba custom ta dama ta soya kwai ta fito dinning din dayake kowa shi yakeyin breakfast dinsa kasancewar zai zama da takura ace me miji dole sai tayi girki gaba daya duba da cewa part dinsu daban daban girkin darene dai dole duk me miji ita zatayi kuma a part dinta zaa hadu aci ayi hira sannan kowa ya kama gabansa amma duk da haka tare sukeyin aikinsu dayake kansu a hade yake.


Sai 8:00am sannan ta gama shiryawa cikin wata baqar atampa me ratsin milk ta yafa mayafi da takalmi da jaka milk ta zauna a parlour tana jiransa Fauzah akwai iya daukar wanka duk da ba wata kwalliya takeyi ba amma dressing ya karbi jikinta duk kayan da tasa yi musu kyau take domin ba kayanne sukeyi mata kyauba ita takeyi musu kyau bata jima da zama ba ya fito cikin shigarsa ta Dr yayi kyau sosai yace mata bismillah taso mu tafi  miqewa tayi tana takawa kamar bataso suka jera suka fita.


Koda suka fito bata ce masa komai ba so shima dake yasan yanayin ciki duk da baitaba fuskanta sai bai damu ba suna zuwa ya hadata da bangaren scanning sukayi mata suka tabbatar da lfyr babyn amma sannan sukayi mata awo bayan sun gama suka sanar da Dr idan ta tashi haihuwa saidai ayi mata Cs hankalinsa ya tashi sosai dajin hakan duk da dama yasan cewa Cs din akeyi mata babbar matsalarta shine rashin cin abinci wanda shima abin yana damunsa da yake teather yamma zaiyi sai kawai ya dauketa suka shiga gari wani qaton mall suka shiga yayi musu shopping wanda kusan 80% na kayan na jarirai ne sannan suka nufi gdan ya sauketa tare da shigar da kayan ciki ya kuma fita bayan fitarsa babu dadewa Aminan ta shigo mata suka zauna suna ta hirarsu har lkcn girki yayi suka shiga kitchen tuwon shinkafa sukayi miyar danyar kubewa wadda taji kifi sannan sukayi farfesun nama kaji a wajen hada lemuka ne Amina takan zama yar kalloh saboda sometimes wani lemon a wajenta take ganinsa lemon cucumber tayi da danyar cittah sai lemon Apple shima da yaji kayan qamshi da flavor a frigde suka saka sannan Amina tayi mata sallama ta tafi wanka ita kuma ta dora masa Coppee dinsa dan gado ta saka a flask ta shirya a dinning din sannan ta nufi toilet tayi wanka ta shirya cikin wani matsiyacin English wax da riga da wando da suka fito da asalin surarta ta hada gashinta tasa ribbon biyu manya ta saki jelar tare dayi mata kalba daya ta sauka har gadon bayanta humrarta ta shafa me rikita masa qwaqwalwa ta sanya flat din takalmi red kalar wandon jikinta nan da nan ta dauki wani bala'in kyau da haske.


Ta idar da sallar magruba ta miqe tasa turaren wuta a dakin nata sannan ta nufi nasa dakin tana qara gyarashi ya shigo dakin ya tsaya yana kallonta har saida ta gama ta juya zata fita taganshi a tsaye ba qaramin tsorata tayi ba yayi dariya tare da buda mata hannayensa babu yanda zatayi dan haka ta fada qirjin nasa ya shiga juyawa da ita yana hura mata iska a fuskarta dariya tayi tace



 wash Dr na gaji Allah murmushi ya sakar mata yace  yawwa ko kefa amma da kin hanani sukuni sai fushi kikeyi dani babu dalili ni idan laifi nayi a rinqa fadamin kada a rinqa yimin irin wannan hukuncin me zafi don Allah my Angel pls 



Tsuke dan qaramin bakinta tayi tana murguda masa shi lasar lips dinta yayi yana qarewa dressing dinta kalloh tayi masa wani mugun kyau kullum quruciyarta qara fitowa takeyi qasa yayi da muryarsa yace  kinyi kyau sosai kyakkyawata inasonki murmushi tayi tai qasa da kanta hanunsa yasa ya dagota idonsa cikin nata yace  my Angel meyasa idan nace inasonki bakya nunamin jin dadinki meyasa bazaki ce kina sona ko sau dayane ba nine fah mijinki wanda nake fatan na kasance uban yayanki na har abada wlh Fauzah a duk duniya yanzu babu macen da nake furtawa Kalmar so sai ke kadai don Allah kice kina sona ko sau dayane a rayuwarmu zanji dadi Fauzah pls


Cusa kanta tayi cikin qirjinsa tace  toni me kakeso nace maka dariya yayi yana shafa sumarta yace  sonake kice kina sona Fauzah don Allah a hankali tace  to inasonk.... ai be barta ta qarasa ba ya hade bakinsu yana sakar mata wani hott kiss zubewa sukayi a qasa batare daya saki bakinta ba yaci gaba da shafo tudun nononta ganin ya fara zarcewa yasata saurin janye jikinta tace.


 Allah Dr ka fiye jaraba ajiyar zuciya yayi ya dago rinannun idanunsa yace  akanki ba kawar dakai tayi tace  bawani ko inama haka kake nidai ka tashi kayi wanka yunwa mukeji Allah


Miqewa yayi ya cire kayansa ya nufi toilet din yace  zakiyi bayani ne yarinya tana jinsa bata kula shi ba ta fita falon ta zauna bai bata lkc ba ya fito cikin doguwar rigar bacci fita yayi ya nufi apartment din Amina suka fito tare sosai yaci abincin ita kuwa Fauzah kadan ta tsakura shima saida Dr ya takura mata lemon nema tasha da kirki sukayi sallama da Amina ya tafi rakata ita kuma ta shige dakinta ta canza dressing zuwa na sleeping tayi brush ta kwanta.



Bata jima da kwanciyar ba ya shigo dagata yayi chak ya nufi dakimsa da ita ya yima qofar keey suka kwanta.


Haka rayuwa taci gaba da tafiya tafi tafi har cikin Fauzah ya shiga wata na takwas inda ranar wata juma'a suna falon Fauzah suna hira kasancewar Dr yana office a wani group ne aka turo salon kwanciya da miji kala 2 miqawa Amina wayar tayi tace  Sister ga qarin ilimi karba tayi tana dubawa tace  wlh babu abinda yake burgeni kamar sucking din nan inason jin abinda akeji shikam Dr bayaso bansan me yasa ba Fauzah kinsan abinda yake damuna yanzu kwata-kwata Dr ya zama rago baya iyayin komai a gado wlh sai muyi sati biyu wani Abu be shiga tsakaninmu ba bansani ba ko ni kadai yake yiwa hakan?


Wata muguwar faduwa gaban Fauzah yayi lallai namiji namiji ne wato duk jarabarsa akanta ta qare kenan ita ya hana sakat ita kuma matarsa ya barta tana kokawa to kuwa bazai yuwu ba dole itama yake qyaleta tana hutawa amma a fili sai tace.


 Wlh na dauka dama haka yake sister  kada kai tayi tace  aa shi mutum ne mabuqaci sosai amma yanzu gabadaya ya canza ni da nayi tunanin ma saboda ya samu sabo ne  ajiyar numfashi tayi tace  ni dama haka na sameshi haka sukayi ta hirarsu har suka gama aikinsu saida sukaci abincin dare sannan Amina ta tafi sashinta ranar ko rakiya baiyi mata ba a cewarsa wai ya gaji itama miqewa tayi da kyar ta nufi bedroom dinta ta canza kayanta ta kwanta tunani barkatai yana samun zuciyarta maganganun Amina sune sukafi komai tsaya mata arai iyakar zamanta dashi bai taba daga mata qafa ba kullum sai yayi sex da ita mafi qaranci kowanne dare sau uku da rana ba indai yana gda baya taba daga mata qafa ya mayar da ita kamar wata sex machine dinsa lungu da saqo na jikinta babu inda bayasa bakinsa ya tsotsa wani salon ma bata taba sanin dashi ba sai a wajensa amma to meyasa baya yiwa Aminan hakan meyasa yake banbanta tsakaninsu?


Dumin jikinsa da taji tare da saukar numfashinsa yasata dawowa cikin nutsuwarta ta gyara kwanciyar ta wasu hawaye masu zafi suka zubo mata cikin mamaki ya zuba mata ido yanason sanin dalilin kukanta da kyar ta yunqura ta miqe zaune tace.


 Dr meyasa bazaka zama adali ba tsakanina da sister meyasa zuciya zata karkatar dakai a bangare daya bayan kasan hakan halaka ne meyasa kakeson zama munafiki tsakaninmu meyasa bazaka rinqa sauke haqqoqin ta dake kanka ba wlh bansani ba bansan haka kakeba Dr ka taimakeni kada kayi abinda zaisa matarka ta fara zargin na raba tsakaninku wlh tana buqatar ka tafini buqatar kulawarka kaje ka bata kulawa Dr bazan yafewa kaina ba idan na kasance sanadin baqin cikin Amina



_
Pls Share
and Vote





*UMMUH HAIRAN CE* ...
' [2/16, 09:08] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*



* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#1? 4?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*


*Wattpad* =?I?
*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*




Janyota yayi zai rungumeta saboda a yanzu babu abinda yake buqata sama da yajishi a jikinta janyewa tayi da sauri ta miqe tana girgiza masa kai shima tasowa yayi ya qaraso gabanta sake matsawa tayi ta zube a qasa da sauri ya riqota cikin kidima ya daka mata tsawa yace  meye haka kikeyi ne zaki je ki illata kanki kina shirmenki 


Dagowa tayi ta dubeshi a qasqance tace  dole ne dama kace ina shirme mana Dr tunda buqatar ka ta biya ka samu abinda kakeso Dr me Amina zatayi maka a rayuwa da zakake qaurace mata me zatayi maka da bazaka iya fitowa ka fada mata ba domin ta qyara kai fa da bakinka kake fadamin matsalar matanka takace matsalarka ta matanka ce ashe kenan furucinka iyakar bakinka ya tsaya ashe son ranka ne kake fada meyasa Dr meyasa wlh bantaba zaton hakan daga gareka ba


Rufe mata baki yayi da hanunsa yace  sheet up pls Fauzah me nayi ne wai me tace miki nayi mata? ture hanunsa tayi tace  kana nufin bama kasan akanme nake mgn ba kazo ka takuramin ka qwarzabeni ka hanani hutawa ka mayar dani sex machine naka amma ga matarka can matar rufin asirinka tana buqatarka kana guje mata why Dr why ajiyar numfashi yayi ya matseta a qirjinsa yana tura hancinsa cikin sumarta yace  shikenan baby Angel insha Allahu zaa gyara janyewa tayi a jikinsa ta koma ta kwanta taja bargo ta rufe jikinta tace  ni don Allah ka tafi canma na yafe kwanan yau banaso" murmushi yayi ya hayo gadon shima ya shige cikin blanket din yace nikuma ban karba ba banason wannan kyautar yana qoqarin shigewa jikinta ta juya masa baya tace  Oh my god Dr wlh nifa na gaji bazan iya yi maka komai ba pls don Allah yau dai daya ka kyaleni na huta


Hugging dinta yayi ta baya yana shafa cikinta zuwa qasan mararta hanunsa ta janye ya dora kansa a kafadarta yace  karmu fara haka dake my Angel zaki azabtar dani in kikayimin haka pls saqo ya shiga aika mata tana qunquni rufe mata baki yayi da nasa.



Washe gari da wuri ya fita kasancewar yanada aikin safe itama kwanciya tayi bata farka ba sai 11:30am sannan ta tashi ta nemi abinda zata ci ranar yini tayi tana baqi saboda haka bata samu wani cikakken time ba sai dare abinda yabata mamaki yinin ranar sur bataji duriyar Amina ba bayan tayi sallar la'asar ta shirya ta fita zuwa apartment din nata ga mamakin ta qofar a kulle take ta kwankwasa sosai amma shiru juyawa tayi cike da mamaki ta koma sashinta ta shiga kitchen.


Youghut ta dauko da chinchin ta zauna taci ta kwanta tana kallo qarfe shidda daidai taji tsayuwar motarsa ya shigo tana zaune tayi masa sannu da zuwa babu wata walwala a fuskarsa ya amsa tare da tambayarta lfyrta amsa masa tayi ya wucce dakinsa yadan dauki lkc sannan ya kirata miqewa tayi ta shiga yana tsaye ya dubeta tare da kashe mata ido yace wanka nakeson kiyimin zama tayi tace  kayi hqr kayiwa kanka Allah na gaji yau baqi na yini inayi aunty Hadiza ma tace tana gaisheka   Okay yayi kyau shine baki kirani nazo mun gaisa ba ko? ajiyar zuciya tayi tace  yi wankanka tukunna wankan ya shiga ba jimawa ya fito da kanta ta shafa masa mai sannan ya saka kayansa janyota yayi yace  my Angel mijinki yana jin yunwa fah  dagowa tayi tana kallonsa tace  nasan yanzu matarka ta gama maka girki muje na rakaka tsuke fuskarsa yayi yace  Okay matata ko to kekuma mece ce tawa?


Qasa tayi da kanta tana wasa da yatsunta katse shirun yayi da cewa  oya tashi ki samamin abinda zanci inajin yunwa miqewa tayi jiki a sanyaye ta nufi kitchen din ta dora masa jallop din taliya da danyan kifi yana tsaye a kanta ba tare da tasan yana tsayen ba har ta gama ta dauko turus tayi tana kallonsa murmushi yayi mata ya karba ita kuma ta dauki drinks ta fito suka zauna a dinning.


Cin abincin sa yakeyi hankali kwance yana zuba mata santi sai bayan ya kammala ya dubeta yace  bakici komai ba wifey kada kanta tayi tace  na qoshi miqewa yayi yace  Okay tashi ki rakani gdan Perciwelly mu dubo matarsa ta haihu jiya amma dan ya mutu  taso qin zuwa amma bazata iya yi masa musu ba rashin sanin halin da Amina take ciki shine yafi damunta gashi ta kira wayarta a kashe


Koda sukaje gdan Perciwelly din basu wani dade ba suka tafi saida suka biya shop rite sukayi siyayya sannan suka tafi gda parlour ta barshi ta shige bathroom tayi wanka ta fito tayi shirin kwanciya parlourn ta koma ga mamakin ta yana zaune yana kallo tsayawa tayi tana dubansa shima itan yake kallo gaba daya ta rikita masa lissafi takawa tayi ta qarasa inda yake ta zauna tare da daukan ruwan dake kusa dashi tasha kana tace  me ya hanaka zuwa ka kwanta goma da rabi har tayi


Lumshe idanunsa yayi ya budesu a kanta a hankali ya bude bakinsa yace  yanzu nake shirin shigowa na kwanta da sauri ta kalleshi tace  a ina zaka kwanta? hanunsa yasa ya nuna mata qirjinta kallon tuhuma takeyi masa sosai ta bude baki tace  ka manta ne yau ai ba anan zaka kwana ba fa daga mata gira yayi yace  ina sane kuma ina tunanin dai banida shamaki da ko ina a gdan nan ko?" daga masa kai tayi tace  hakane amma ai akwai dokoki akwai sharrudda ko? shiru yayi mata gajiya tayi da shirun tace  wai me ke faruwa ne Dr don Allah ka sanar dani tun safe banga sister ba naje part dinta har sau uku batanan na kira wayarta bata shiga kuma bata sanar dani zata fita ba


Hanunsa ya yarfa yace  nima bansani ba  yana fadin haka ya mayar da hankalinsa ga wayarsa yana chart ganin bashi da niyyar sake kulawa yasata miqewa ta shige dakinta tayi masa key ta kwanta zuciyarta fal da tunanuka barkatai da haka bacci ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login