Showing 9001 words to 12000 words out of 34489 words

Chapter 4 - AMINIYA KO KISHIYA COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

19 Nov 2025

123

sauri tayi baya murmushi yayi tare da juyawa yace  ki tashi kici abinci ki canza kayanki sai ki kwanta komawa tayi tayi kwanciyarta ba tare da tace masa komai ba mgn ya sakeyi mata a karo na biyu, tsaki taja tace  nifa mallam ka dameni ka sauraramin bacci nakeji kuma ka ficemin ka tafi wajan matarka juyowa yayi tare da kashe hasken dake dakin ya kunna deem tunaninta ya tafi akan ya fice daga dakinne saboda key din da taji an murda haurowa yayi kan gadon ya kwanta tare da kai hanunsa ya shafa bayanta, miqewa tayi da saurin gaske amma kafin takai ga qarasa miqewa ya mayar da ita ya haura samanta......




Pls Share




*UMMUH HAIRAN* *CE* ...
' [2/16, 09:07] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R


* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#7?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*



*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*





Cikin matsanancin tashin hankali Fauzah ta dubi Amina tace  me kikeson kicemin Amina me kikeson fadamin kina nufin rashin kunyar Dr har takai ya kalle yace miki yana sona? Shine kekuma kika dauko jiki kikazo ki titsiyeni akan saina aureshi?

Hmn to wlh tun lkc be qure muku ba gara Ku nemi wadda zaku rainawa hankali amma badai niba me zanyi da Dr me yake dashi da zai bani wlh Amina bana sonsa bakuma zan aureshi ba na tsanesh....



Bakinta ta rufe mata tana girgiza mata kai tace  qarya kike Fauzah kinason Dr kuma zaki aureshi wlh Fauzah sai kin auri Dr saboda ke yakeso yana sonki kuma zai rayu da ke saboda kece burinsa ki rubuta ki ajiye Dr mijinki ne...


Dakatar da ita Ummah tayi tace  haba Amina wannan wacce irin mgn ce kema kinsan abune da bazai taba yuwuwa ba do Allah kubar mgnr nan karma ta fita waje kuja mana zagin jama'ar duniya  Ummah zai yuwu tunda yana sonta kuma itama tana sonsa Ummah nasani ni kuke kalloh kuma ni na lamuncewa Fauzah tazo mu zauna tare nasani tunda Dr yayi niyar aure ko bai auri Fauzah ba zai auri wata tunda kuwa har nasan da hakan mezai sa naqi bashi dama ya auri zabin ransa wlh ummah bana baqin ciki indai Fauzah ce a matsayin kishiyata tasan komai nawa tasan matsalata nasan komai nata nasan matsalarta zamu fahimci juna kuma zamu zauna lfy Ummah don girman Allah karkuce aa addu'arku kawai muke buqata



Jinjina kai Ummah tayi tana qara jinjina al'amarin abin da kamar yuwa amma dai baa tara sani da Allah shigowar baba ce ta sasu dagowa suka zuba masa ido bayansa Dr Jameel ne sai macarvely dake biye dashi shima.


Daya bayan daya take kallonsu kafin ta sauke rinannun idanunta a cikin nasa ya rame sosai yayi baqi amma har yanzu kwarjininsa yananan, wata muguwar harara ta zabga masa dake alamtar da irin haushinsa din da takeji.


Dauke idonsa yayi saboda bazai iya jure kallon qasqancin da take jifansa dashi ba gashi qiri-qiri yake hango qiyayyarsa a cikin qwayar idonta, suna gama shigowa baba ya kirata cikin sanyin jiki ta shiga parlourn inda suke zaune ta tsuguna gabansa tace  gani baba


Gyaran murya yayi ya kira Ummah da Aminan suma suka shigo suka zauna sake gyara zamansa yayi yace.


 Fauzahtuljannah wannan zaman naki ne dan haka nakeso ki bani hankalinki aro ku saurareni Wannan bawan Allah Jamilu batun yau ba tun wata guda da suka wucce ya sameni da mgnr Neman izinin neman auranki, to a gsky a lkcn banyi naam da mgnrsa ba duba da yanda tsakaninki da matarsa yake nayi iyakar qoqarina na ganar dashi kuskuran dake cikin hakan da kuma abinda hakan zai janyo amma yakasa ganewa.
To yau ina zaune a kasuwa suka je suka sameni suka qara tasomin da mgnr gsky naso sake yi musu musu amma hujjojin da suka kawomin sune suka kashemin jiki har naji zuciyata ta kwanta da lamarin,

duk da haka ban yanke hukunci ba saboda damar takice ba tawa ba Fauziyya kece kike da ikon zabawa kanki miji baniba saboda haka nakeson jin raayinki game da hakan


Tunda Baba ya fara mgnr take hawaye har yakai aya shiru tayi tana ajiyar zuciya ba tare da tace komai ba, saida ya sakeyi mata mgn sannan ta dago kanta tace.


 Wlh Baba bana sonsa bakuma zan aureshi ba In har auren kukeso nayi ku bari zan kawo miji da kaina amma bazan taba auran Dr ba Baba na tsaneshi saboda halinsa bazan taba auren cin amana ba baba bazan aureshi ba bana sonsa pls


Tana rufe bakinta Amina ta cafe da cewa  Wlh baba Fauzah tanason Dr taqi bari ta gane hakanne da kanta saboda wani qudiri nata na daban kuma bata da Mijin daya dace da ita kamar Dr saboda shine zai jibanci lamarinta don Allah Baba karku biye mata wlh banida matsala da Fauzah"


Miqewa tayi da sauri zata fice daga dakin saboda ta gaji da jin kalaman nasu ji takeyi kamar suna watsa mata tafasasshen ruwa a zuciyarta, tana fita ya biyo ta zata wucce ya riqo hanunta da qarfi ya fizgeta ya cillata motarsa ya ja a guje yabar unguwar kuka sosai takeyi saboda bata qaunar abinda zai hadata dashi ta tsaneshi fiye da mutuwarta parking yayi ta murda murfin zata fita ya riqota tare da kulle motar matsowa yayi kusa da ita sosai qamshinsa tare da hucinsa na bugarta yanayi mata tafiyar tsutsa a hanunta bude saukar wani abu taji me dumi a hanunta wanda yasata dagowa ta watsa idonta cikin nasa hawaye ta gani kwance akan fuskarsa sauri dauke kanta tayi saboda bata iya jure kallonsa.


Qara matse hanunta yayi yace  Fauzah meyasa baqya sona meyasa kike qina meyasa kikaqi fahimtar manufa ta meyasa kikaqi gane halin da nake ciki wlh Fauzah da inada ikon cire sonki a zuciyata da tun ba yanzu ba na dade da cirewa pls ki fahimceni banida niyyar cutar daku dukkanku abinda nakesonyi bai sabawa shari'a ba kuma ba kanmu aka faraba Fauzah meyasa Amina zata fahimceni ke kikasa fahimtata???


Janye hanunta tayi daga nasa tace  bazan taba fahimtarka ba Dr saboda bakazo da abinda zan fahimce kan ba banasonka Dr banason aurenka wlh da na aureka gara na mutu babu aure saurin rintse idonsa yayi ya toshe kunnansa tare da bude mata qofa ta fice da sauri har tana tuntube.


Venue dinsu na exam ta nufah har an raba booklet anfara exam itama ta karba ta zauna bata iya tsinana abin arziqi ba saboda tarin tension din dake zuciyarta haka tayi something ta fita ganinsa tayi har lkcn yana tsaye da sauri ta juya ta samu wani dan sahu ta haye suka wucce ta gaban shi


Murmushin takaici yayi ya shiga motar yaja ya fita shima daga mkrntar.


Dama yau din itace exam dinsu ta qarshe dan haka tana zuwa gida ta hada kayanta a trolley saboda gaba daya Kano tayi mata zafi so take ta nisanta kanta daga garesu ko tasamu sauqi taji dadin hutun season din da suka tafi a daidai wannan lkcn.



Daga ummah har baba babu wanda ya qara taso mata da mgnr Dr hakan ba qaramin dadi yayi mata ba amma da taje kwanciya kasa bacci tayi saboda tunanin baqon al'amarin da ya shigo rayuwarta sama ta kai kwana biyu tsakani kuwa zakara ya bata Sa'a tabi motar Kano line zuwa jihar Adamawa gdan qanwar Ummanta dake zaune acan da mijinta wanda yake baffah a gurinta kasancewarsa qani a gurin babanta shima.


Sunyi farin cikin ziyarar bazata data kawo musu nan suka baje a parlour da aunty Rafi'ah sunata hirar yaushe gamo cikin hirar me take basu lbrn abinda yasa tayo balaguro zuwa Adamawar sosai aunty ta jinjina lmrn dagowa tayi ta dubeta tace.



 Amma Fauzah ke bakya tunanin akwai wani abu da Allah ya boye tsakaninki da abokin mijinki kuma Mijin aminiyarki? dagowa tayi tayi murmushi tace  kema dai aunty wlh da wata mgn kike ni babu abinda Allah ya boye tsakanina da Dr Jameel kawai tsagwaron cin amana ne kuma koma menene banaso bakuma zan aureshi ba



Jinjina kai aunty Rafi'ah tayi tare da cewa to Allah ya zaba abinda yafi alkhairi amma ni na hango wani abu dake baki hangoshi ba duba da tun lkcn da ya fara sonki da qaunarki ke Fauzah kiyi addu'ar zabin alkhairi kawai amma irin wannan auren yin Allah ne bayin mutum ba ....






Pls Share




*UMMUH HAIRAN* *CE* ...
' [2/16, 09:08] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*



* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#9?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*



*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*





Tureshi ta shiga yi da qarfi tana kuka tanayi masa magiya harshensa ya zura cikin bakinta ya shiga zaqulo nata harshen kuka sosai takeyi tana yaqushinsa tana turje turje amma kamar a banza saboda kamar qara masa volume takeyi zare hijab din yayi ya jefar ya shiga kiciniyar zare mata rigar jikinta.



Bude bakinta tayi tanayi masa magiya fadi takeyi  Dr pls kabari banaso wlh banaso ka taimakeni don Allah karka yimin haka wayyoh ka tausayamin Dr wlh bazan taba yafe maka ba indai kayimin hak.....


Hanunsa yasa ya rufe mata baki jikinsa na wata irin tsima, da qyar ya samu nasarar rabata da kayan jikinta ya shiga aika mata da salonsa masu rikita qwalwa turjewar da takeyi sai ya zamana kamar wani sabon movement take zuwa masa dashi iyakar qoqarinta tayi donta gujewa buqatarsa amma ina bazata iyaba yafi qarfinta dole ta sakar masa jiki yaci gaba da tsotse lungu da saqo na jikinta ya dade yana tafiyar da ita da salonsa kafin ya ritsata.


Lkcn da yake qoqarin qarasa ladansa tayi saurin qanqameshi saboda wata azaba da take tsinta shi kansa yayi mamakin yanda ya kasa shigarta lkc daya sosai ya rikice mata ya susuce yana sakin wata irin ajiyar zuciya, ya dauki tsayin awa daya da wani abu kafin ya dagata shima badan ya qoshi ba saidon ganin irin jigatar da tayi da kukan da takeyi masa.


Saboda ita abune sabo a wajenta tunda take da Moha be tabayin minti ashirin a samanta ba amma shi yayi awa daya harda kusan rabi kuma kamarma beyi komaiba, toilet din ya shiga ya sakarma kansa ruwa yanajin wani irin farin ciki yana ratsashi tunda yake a rayuwarsa bai taba samun gamsuwa irin ta yau ba ya dade yana wankan nishadi kafin ya daura towel ya fito yana tsane jikinsa kuka takeyi har yanzun ya ajiye qaramin towel din dake hanunsa ya haura saman gadon ya janyota jikinsa yace.


 To meye kuma na kukan Fauzah abuda ba fyede nayi miki ba duk jarabata saida na hqr aka daura tukunn.... zafin da yaji a jikinta ne yasashi saurin yin shiru ya qurawa qirjinta ido da yake tsaye kamar bata taba shayarwa ba tantsan-tantsan dashi gwanin shaawa miqewa yayi tana jikinsa ya nufi toilet din ya hada mata ruwan zafi ya taimaka mata ta shiga ciki har lkcn kuka takeyi sosai qin yarda tayi yayi mata wankan dole ya fita rigarsa ya zura daguwa ta bacci milk colour ya murda qofar ya fita.



Tsananin mamakinsa ya kasa boyuwa ganin Amina tsaye a parlourn tana kaiwa da komowa tsayawa yayi yana nazarinta idan har ba qarya idonsa yake masa ba yana nuna masa ne bata runtsa ba kunyarta ce ta kamashi ya matsa inda take tsaye ya riqo hanunta tare da janyota jikinsa.


Kukan da take hadiye wa ne ya qwace mata cikin tashin hankali yake bubbuga bayanta da sigar rarrashi qanqameshi tayi tace  pls Dr ka taimakeni karka juyamin baya saboda kasamu cikar burinka karkayimin butulci Dr karka gujeni....


Saurin rufe mata baki yayi da bakinsa ya shiga aika mata da hot kiss sosai ya kashe mata jiki da salonsa a hankali ya janye jikinsa yayi pac din goshinta tare da sakar mata murmushi yace  karkisa wannan a ranki wifey bazai faruba muje ki kwanta nima yar uwarki naji jikinta da zazzabi so shine na fito zan dauki mata magani wani irin abu taji ya taso mata ya tokare zuciyarta wanda ta kasa fahimtar menene, tariga taji kuma ta sani babu yanda zaayi Dr ya kwanta daki daya da mace batare daya buqace ta balle Fauzah wadda yake so yake qauna fiye da komai wasu hawayene suka kwaranyo mata.



Suna shiga dakin ya dagata cak ya dorata a gadon yaja blanket ya rufeta tare dayi mata kiss a lebanta ya kashe fitila qofar yaja ya rufe mata ya koma parlour ya dauki magungunan ya koma dakin tana zaune a saman sallaya da alama sallah ta idar.


Kusa da ita ya zauna ga mamakinsa har yanzu kukan takeyi robar ruwan dake hanunsa ya ajiye ya janyota ledar take away din ya bude ya gutsiro naman ya kai bakinta, kawar dakai tayi taci gaba da kukanta kawai wani abune ya soki zuciyarsa yanda take nuna qiyayyarta gareshi yayi tunanin daga an riga an daura aurensu ya santa ta sanshi komai zai goge a zuciyarta amma sai yake ganin sabanin hakan daga gareta kamarma yanzu ta fara qinsa kamar yanzu ta qara tsanarsa.



A sanyaye ya janye ledar ya rufe ya mayar cikin frigde maganin ya takura mata saida tasha shima saida sukayi rigima sosai sannan ya dagata ya kwantarta saman gadon shima ya kwanta tare da jan bargo ya rufesu.


Jikinta ne yayi laushi saboda maganin kashe jikinsa da bata sake janyota yayi jikinsa yana wasa da sassan jikinta zuwa breast dinta yana shafasu da matsasu cike da qwarewa kuka takeyi masa sosai amma ya kasa qyaleta dibanta yakeyi sosai yana kwasar qara da ganimarsa jin dadinta yakeyi har tsakiyar qwalwarsa bai iya kyaleta ba saida yayi zagaye uku kwarara sannan ya qyaleta da kansa yayi mata wanka idonta a rufe yake yana gama mata ya bude trolley dinta ya zaro mata wata sabuwar rigar bacci da ita kanta batasan da itaba shima wanka yayi ya dawo suka kwanta lkcn 3:15am



Bacci take amma na wahala saboda gaba data jikinta wani mugun ciwo yake ga mararta kamar zata tsage saboda azabar da tasha basu wani jima da kwanciya ba aka fara kiran asubah da qyar ta iya tashi yayi alwala qafafunta ciwo suke da kwankwasonta a zaune tayi sallar tana idarwa ta koma ta kwanta bacci me nauyi ya dauketa bayan ya dawo daga masallacin cikin hotel din saida ya shiga dakin ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Amina tana zaune a saman sallaya itama suna gaisawa ya miqe ya koma dakin ya tarar da ita tana bacci fuskarta ya zubawa ido yana sauke ajiyar zuciya murmushi yakeyi yana qara godewa Allah daya mallaka mayawa ta a matsayin matarsa halalinsa kuma ya bashi ikon yaqar zuciyarsa da bijirewa hudubar shaitan la'ananne.


Shima kwanciya yayi bacci me nauyi ya daukesa, ta rigasa tashi ta duba agogo 12:24pm da qyar ta yunqura ta shiga toilet din tayi wanka tare da qara gasa qasanta ta fito ta shafa mai kadan tasa powder ta zura gown baqa ta kwanta a qasan duk abinda takeyi yana kallonta kasancewar tun shigarta wankan ya farka shima miqewar yayi ya shiga toilet din yayi wanka ya shirya cikin qananun kaya sannan ya fita parlour yayi order break fast ya dan zauna suka kawo musu har daki ya kaiwa amina nata wanda sannan ya koma dakin nasu......

_

_Kuyi hqr da wannan ba yawa inada uzururruka over akaina_
_

Pls Share





*UMMUH HAIRAN CE* ...
' [2/16, 09:08] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*



* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#=??




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*



*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*




Yanda ya tafi ya barta haka ya dawo ya tararta idanunta suna lumshe duk da yasan ba baccin takeyi ba zama yayi yasa hanunsa ya shafo fuskarta bude idonta tayi a hankali ta saukesu cikin nasa kunyarsa gami da haushinsa ne ya sata janye idanunta murmushi yayi ya fahimci dalilin da yasata kawar da kanta ya zura hanunsa cikin rigarta yace.


 I like this pure heart komai naki yana burgeni Fauzah kedin yar baiwa ce wlh dandanonki yafi na zuma dadi na kasa qoshi dake janyo take away din yayi ya bude chips ne da kwai sai kunun gyada da planten sannan ruwan tea da farfesun naman rago sai gasasshiyar hanta.



Da kansa ya hada mata tea din ya hada mata komai ya rinqa bata batayi masa musu ba saboda mahaukaciyar yunwar da takeji saida ya tabbatar ta qoshi sannan shima ya karya miqewa tayi ta fita parlour da nufin dauko wayarta data ajiye a saman center table su kayi kicibis da Aminan ta nufo dakin nasu.



Jitayi kamar ta juya saboda wata muguwar kunyarta da takeji amma kafin tayi yunqurin juyawar ta katse mata hanzari da cewa  haba shiru din tayimin yawa yanzu nace bari naje na fito da amaryar qila shima angon ya fito


Qasa tayi da kanta cike da kunya tace  ina kwana tafa hannuwa ta shigayi tace  meye hakan Fauzah kunyarwa kikeji wai kunya ta tabdi lallai bakida aikin yi to waima ni meye dalilin jin kunyar tawa bayan bani na kar zomanba mijinki yakamata kiji kunya tunda shine yayi aika-aikar shine ya tubeki ya dirjeki bani ba


Jitayi kamar qasa ta tsage ta shige saboda tsananin kunya wato har tasanma wani abu ya shiga tsakaninsu kenan



Fitowarsa daga daki yasata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login