Showing 30001 words to 33000 words out of 34489 words

Chapter 11 - AMINIYA KO KISHIYA COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.doc

19 Nov 2025

133

mgnr itama kukan ya qwace mata zuciyarta ta karye ita kanta tasan tanajin wani Abu me wahalar fassarawa game da mijin nata amma yakasa gane meyasa zuciyarta takasa karbarshi, gabanta ya koma jin shassheqar kukanta da sauri ya janyota ya zaunar da ita a gefen gadon ya tsuguna a qasa kanta ya tallafo yasa harshensa ya lashe hawayen nata a hankali yana lumshe idanunsa batayi aune ba sai jin bakinsa tayi cikin nata yasa hanunsa biyu ya riqe qugunta yana aika mata da saqo ta cikin bakinta lumshe idonta tayi saboda wani dadi da takeji batasan lkcn da tasa hanunta ta tallafo kansa ba hanu yasa ya zame mata towel din jikinta yasa hanunsa biyu ya fara wasa da breast dinta da sukayi wata irin cika abu goma da ashirin ga halitta me kyau da Allah yayi musu ga shayarwa ga kuma qaramin ciki batayi yunqurin hanashi ba saboda Allah yasani ita kanta tana buqatar sa saboda tayi missing dinsa over.


Dago kansa yayi ya qura mata ido kyaun Fauzan sa dabanne kullum kana kallonta kana qara ganinsa bakinsa yakai ya kama breast dinta yana yi musu wata irin tsotsa data sanya Fauzah suman zaune ya dade sosai yana sarrafa bobs dinta kafin ya sake dagowa ya kira sunanta daqyar ta iya bude idonta ta zuba shi a cikin nasa da jaraba ta dade da canza masa kala zuwa ja, daidai kunnenta ya rada mata  kin bani dama my Angel?" tariga ta gama susucewa batasan sanda ta gyada masa kaiba aikuwa kamar jira yake ya balle bottle din rigarsa ya cireta dayake shadda ce har ta tattare wandon ya cire ya rage dagashi sai short nicker janyota yayi ya kwantar da ita ya haura samanta yaci gaba da sarrafa ta matuqar mamaki yake sha ganin yanda Fauzah ta zage take tayashi raya daren da salonta me tsayawa a zuciya yanda take tsotseshi kamar ta sami lollipop ranar kwana sukayi basuyi bacci ba sai bayan sallar asuba suka kwanta ita kanta tana mamakin irin jarabar sha'awar Dr din ta taji daren jiya kuma da mamakin yanda ta iya dauke buqatar shi batare dataji gajiya ba, shi kansa yayi mamakin hakan wato kenan itama tayi kewarsa kawai tsabar miskilanci ne ya hanata nunawa murmushi yayi ya qara matseta da haka bacci ya kwashesu



_

Pls Share
and Vote




*UMMUH HAIRAN CE* ...
' [2/16, 09:09] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*



* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#2? 0?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*


*Wattpad* =?I?


*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*




Da safe sun dade a kwance kafin daga baya ya tashi da kansa ya shiga kitchen din ya dafa masu abinda zasuci saboda shikansa yasan ta gaji musamman da yasan yanayin da take ciki, wanka kawai tayi ta gyara jikinta kamo hanunta yayi suka fito dinning din yayi serving dinsu suka karya sannan ya fita daga gdan ita kuma tashiga an aikace aikacenta saboda ta dan qarfafa jikinta sai qarfe biyu sannan ta zauna ta huta bayan tayi sallah wayar tace ta shiga ring daukowa tayi ta kara a kunnenta tare da sallama cikin sanyin muryarta.


Amsa mata tayi tare da cewa  sister ya kike ya yaran mu ajiyar heart tayi tace  amma kin shammaceni yanzu nake cewa zaa siyomin kati na kiraki kwana biyu kin manta damu murmushi tayi tace  wlh ba haka bane shekaran jiya naje gdan naku maigadi yake cemin kun tashi gyara kwanciyar ta tayi tace  eh hakane nima bansan da ya tashin ba saida na dawo tukunna "  Okay dama nazo kawo muku katin biki ne gashima lkc ya qure saura sati biyu  gaban Fauzah ne ya fadi tace  bikin wa kuma sister? murmushi ta kumayi tace  nawa mana idonta taji ya ciko da kwallah cikin rawar murya tace  Allah ya kaimu tana fadin hakan ta kashe wayarta.


Wato ya tabbata dai Amina bazata dawo gdan Dr Jameel ba ya tabbata ta zama sanadin rabuwarsu shikenan sunan da gaske ya bita kwarkwasa fidda me giji wasu hawaye ne suka zubo mata na tausayin kanta ranar da Dr Jameel yayi sha'awar qara aure itama komai zai iya faruwa da ita zai iya rabuwa da ita saboda hakan zai iya yuwuwa halinsa ne da yabarta da aminiyarta da komai yazo musu da sauqi haka tayi ta saqe-saqe a zuciyarta har lkc yaja tayi sallar la'asar sannan tayi wanka baba mairo ce ta fito janye keken yaran tanayi musu wasa daidai lkcn da Dr ya shigo gdan qura musu ido yayi yana qara gdy ga Allah daya dawo masa da farin cikinsa iyalinsa gare lallai wannan shi ake kira rabo kan rabo yau shine da yara biyu ga wani a ciki lallai Allah ya tabbata abin gdy.


Cucumeshin da yaji anyi a qafa shiya sanar dashi qarasowar yaran gareshi murmushi yayi ya sunkuya ya dauko su yana juyawa dasu sunata dariya hanunsa yasa a aljihunsa ya fito da chocolate ya damqawa kowa tashi zamewa sukayi suka sauka daga jikinsa suka nufi wajen mamansu dariya tayi tace.


 Baku iya gdy ba daga baku saiku sauka ko to maza kuje baba mairo tana kiranku nufar bangaren baba mairon sukayi suna gwarancinsu, zama yayi kusa da ita ya qura mata idonsa sannu da zuwa tayi masa ya amsa tare da tallafo kanta yace  kewarku bata barina nayi abin kirki a office Fauzah inasonku dayawa qasa tayi da kanta cikin kunyar abinda yake fada kissing din goshinta yayi yace  I miss you my Angel tashi muje ki taimaka min nayi wanka batason yawaita musu dashi saboda haka ta m?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????iqe bata ankaraba ba sai ji tayi yayi sama da ita idonta ta bude akan fuskarsa daga mata gira yayi batasan sanda murmushi ya qwace mata ba wanda har ya bayyana fararen haqoranta da wushiryarta.


Akan gado ya direta tare da hade bakinsu waje daya yanayi mata wata irin tsotsa ajiyar zuciya tayi tariga tasan abinda yake nufi Dr Jameel Allah ya halicci kharijin mutum kwata-kwata baya iya control din kansa indai akan Fauzah ne.


Da qyar ta iya qwatar kanta daga gareshi tana mayar da numfashi sake hawowa gadon yayi tace  wayyoh Dr don Allah ka taimaka ka kyaleni Allah har yanzu jikina ciwo takeyi badan yasoba sai don bayason takura mata yasa shi matse qafafunsa kawai ya koma gefe ya kwanta.


Ta lura da yanayinsa kuma ya lura da rawar da jikinsa yakeyi saboda haka kawai ta dake tasawa zuciyarta dangana da karbar qalubale da buqatun mijinta saboda tun a baya ta fahimci idan ya buqatu da ita taqi yana fama da matsanancin ciwon ciki wanda ita kuma tsoron ciwon cikin namiji takeyi saboda shine yayi mata sanadin ajalin gwarzonta haskenta Moha.


Sosai suke wasanni da shafe- shafe da tsotsensu har ta samu yayi release batare daya shige ta ba dukda ba hakan yasoba amma ya yaba da jarumtarta saboda iyakar rayuwarsa da aure baitaba yin release batare daya shiga cikin cikin mace ba tare sukayi wanka a wajen wankanma an dade ana kashe arna kafin su fito su shirya sukaci abinci duk da itandai bataci na kirki ba saboda bata iyacin abincin arziqi dubanshi tayi tace  am Dr dazu Amina ta kirani take fadamin bikinta sati biyu masu zuwa murmushi yayi yace  kayy amma nayi mata murna Allah ya sanya alkhairi  dagowa tayi ta kafeshi da ido ganin irin kallon da takeyi masa yasa shi ajiye cokalin cewa tayi  Dr meyasa bazaka dawo da Amina dakinta ba don Allah?  hade rai yayi yace  saboda bana waiwayen baya a cikin rayuwata duk abinda nabarshi na barshi har abada Fauzah ki daina dawo mana da abinda ya hucce ki barmu muyi rayuwarmu cikin aminci da salama .


Miqewa yayi ya koma sama saboda bayason sakejin qorafinta tunda shidai yasan bazaiyi mata abinda takeso ba laptop dinsa ya bude yaci gaba da ayyukansa.


Shigowa tayi ta nemi waje ta zauna ta kuma cewa  kayimin wannan alfarmar Abban twins don Allah ka dawo da Amina dakinta karka bari ta haramta gareka don girman Allah rufe laptop din yayi ya kafeta da ido ya jima yana kallonta da mamakin kafiya irin tata yayi murmushi kana ya bude baki tare da janyota yace  my Angel meyasa kike da naci da kafiya to bari na fada miki wani abu da baki saniba Fauzah duk duniya bantaba son wata mace ba sai a kanki kuma bantaba jin zan iya hada soyayyarki da wata mace ba kuma bantaba sanin mata ba iri daya bane saida na aureki dandanonki yasa nadaina jiki dandanon ko wacce mace a duniyar nan sai ke zumarki ta hanani jin dadin kowacce ya mace kuma idan ina kallonki nakan manta da kowa da komai sai ke wlh Fauzah saida takai idan zan shiga bangaran Amina na kwana har kuka nakeyi cikin dare saboda ni Allah ya halicceni mabuqaci sosai duk da Amina tana qoqarin jurewa dawainiyyata amma bantaba samun gamsuwa da ita ba hakan amma da ban fahimta ba sai bayan zamowarki matata, so hakan ya fara tasiramtuwa dani yanda har takai sai nashiga sashinta na wata daya har biyu banyi wani abu da ita ba ana cikin haka tafara dagamin hankalin sai nayi mata ciki itama tunda dama ina sane naqi yimata cikin gashi ke daga zuwanki haduwar farko nayi miki ciki wannan abu yayita bamu matsala daga qarshe saita huramin wuta saina saketa nikuma naqi saboda ina duba idan na saketa zaace saboda nasami abinda nakeso ne na wulaqantata mun dauki tsayin wata hudu mu nayi nida ita qarshe sai tafara kai qarata gurin iyayena.


Alh na ya kirani yayimin kashedin karna kuskura na saketa inda daga baya takuma komawa tace idan har ban sauwaqe mata ba zata kaini qara in yaso kotu ta rabamu Fauzah nasan halin Amina nasan zata iya duk abinda da ta furta ciki harda kisa ranar da zamu rabu a apartment din ki na kwana da safe na shiga mu gaisa kawai ta kama wuyan rigata tana kuka tace Jameel nagaji da zama dakai wlh idan baka sakeni ba saina kaika qara haihuwa nakeso nima inason ganin dan kaina daqyar na banbareta na juya zan fita ta kuma biyoni cakumoni tace wlh idan ban saketa ba ayau saita kasheni ganin hakan yasa ina fita na shiga Mota na dauki takarda na rubuta mata saki daya nabawa Idi driver nace yakai mata to akanme zan dawo da ita wlh Fauzah banida burin sake zama da wata mace bayanke don Allah ki yarda dani kiyiwa Amina fatan alkhairi kawai amma Jameel mijinki ne ke kadai Fauzah banason ki qara tasomin da mgnr nan 
Kuka ta saka masa daqyar ya rarrasheta tayi shiru sannan sukaci gaba da harkokinsu duk da har yanzu takasa sakin jiki dashi.


***********************

Sati daya tsakani tafiya ta kamasa zuwa France bataso tafiyar ba amma ya dage akan dole da ita zai tafi sosai hakan yaso basu matsala don har fushi yayi da ita itama bata wani damu ba taci gaba da harkokinta ya lura da baxata sakko ba saboda haka da kansa ya shiga dakinta da dare lkcn ta kwanta harta fara bacci qarasawa yayi gadon yaran suna kwance kusa da ita gadonsu ya janyo ya daukesu ya kwantar dasu ya rage hasken fitilar ya kwanta a kusa da ita tare da shigewa jikinta tun shigowar sa tajishi amma ta share shi hanunsa yasa cikin rigarta yafara matsa breast dinta miqa tayi tare da tura masa su daidai bakinsa aikuwa yayi saurin cafewa saida ya gama kunnata sannan cikin rawar murya yace  my Angel kiyi hqr kibini don Allah kinsan matsalata karki zama silar jefa mijinki a neman mata wlh bazan iya rayuwar qasar nan babu mace a kusa dani ba don Allah kinji


Yanda yake mgnr yana hura mata iska yana shafa ta yasa ta amsa masa batare data sani ba gwarzon nata akwai iya sarrafa mace nandanan ya canza mata lissafi daran ranar basuyi wani baccin kirki ba saboda kwana biyun da basa tare sunyi kewar junansu sosai.








Pls Share
and Vote




*UMMUH HAIRAN CE* ...
' [2/16, 09:09] Umm Hairan: https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*



* { _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }




=?m? *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* =?m?




?#2? 1?




WRITTEN
AND
STORY



*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
? *FAUZAH*


*Wattpad* =?I?


*TRUE LIFE STORY*



*SHORT STORY*




Yazamemin wajibi na sadaukar da wannan shafi gareku masoyana musamman na.

FAUZAH NOVEL FAN'S 2019

LEEMAH FAN'S GROUP

MARYAM HASSAN GROUP

ZAUREN UMMEEY ZEEY

MUHD SHAUDO & 80K GROUP

BOOKS HOME

BRILLIANT NOVEL FAN'S

THE TOP HAUSA NOVEL

SURRYMANS FANS PAGE


DADAI SAURAN GROUP DA BAN ANBATA BA WLH INA YINKU KAMAR YANDA KUKEYI NA>????


LAST PAGE


=??=??=??=??=??=??



Kwana biyu tsakani jirginsu ya daga zuwa France qwarai taso zama saboda auren Aminan amma yaqi bata damar hakan duk da yayi qoqarin ganin ya kaita sunyi sallama tare da tarin abin arziqinsu, twins din nasu ma basu tafi dasuba Hajiyan sa suka barwa itadai Fauzah bataso hakan ba amma babu yanda zatayi haka ta hqr


Suna isa France zazzabi ya rufeta saboda Prague da change weather hankalinsa ya tashi sosai bai sami nutsuwa ba saida yafa tasami bacci shima wanka yayi ya gabatar da sallolinsa sannan yayo musu order abinci yaci shima ya kwanta kusa da ita duk da yanda yakejin buqatar ta haka ya haqura saboda yasan da gaske bata da lfy.


Sai 12:00am agogon su sannan ta farka tana tashi shima ya tashi yanayi mata sannu bathroom ya taimaka mata ta shiga tayi wanka tayo alwala tayi nata sallolin sannan ya rinqa bata abincin a baki bata iyacin na kirki ba saboda rashin affected dan ma yadan matsa mata tasha fresh milk sannan tayi brush suka koma suka kwanta wannan karon kam kasa daurewa yayi duk da magiyar da takeyi masa akan ya qyaleta batajin dadi amma ya kasa haka yarinqa bata baki har ya cimma burinsa sannan sukayi baccin da gaske .



Haka rayuwarsu taci gaba da gudana cikin nutsuwa da kwanciyar hankali Dr Jameel ya samu Fauzah 100% inda yaran su suke rayuwarsu a Nigeria cikin farin ciki da kulawar kakaninsu marayun yayanta ma guda biyu Khadijah da Muhammad ya hada ya riqe ya mayar dasu kamar nasa babu wani abu da zaisa ka gane ba shine mahaifinsu ba duk da Baban Fauzah ya hanasu dawowa gdansa amma komai na rayuwarsu ya dauka kuma yana iyakar qoqarin sa wajan ganin ya dawo da yaran wajensa saboda burinsa bai shige su rayu bisa kulawar mahaifiyarsu dashi da yake kallon kansa a matsayin mahaifinsu saboda yasa a ransa yayan Moha nashi ne musamman yanzu da yake auran mahaifiyarsu da take daya tamkar da million a wajensa.



A duk duniya daka tabawa Dr Jameel Fauzah gara ka ta bashi saboda Fauzan sa tafi masa komai da kowa duk da fahimtar hakan da tayi baisa ta bawa shaidan damar wasa da zuciyarta ba itama bakin gwargwado tana qoqarin faranta ransa da yi masa duk abinda tasan zai sanyashi farin ciki hakan yafi komai yi masa dadi shiyasa kullum take qara samun matsayi a zuciyarsa.


Amina ma tayi auranta ta tare a gdan mijinta wanda yake dan uwane a gareta inda take zaune a unguwar medile da mijinta da dan mijinnata kasancewar matarsa mutuwa tayi, cikin ikon Allah watanta uku ta fara rashin lfy suna zuwa asibiti aka tabbatar musu da ciki gareta wata guda farin ciki a wajensu baa cewa komai musamman Amina da takejin kamar tayi hauka dan murna yau itama zataga dan kanta suna komawa gda ta kira Fauzah ta fada mata tayi mata murna sosai duk da Allah yasani taso ace Amina a gdan Dr Jameel ta haihu taso ace tayi nasarar dawo da Amina cikin rayuwarsu amma ina qaddara ta riga fata haka Allah ya shirya musu nan take fada mata suma sun kusa dawowa sukayi sallama dukkansu suka aje wayoyin.



Kamota yayi jikinsa yayi kissing din gashinta yana shinshina ta yace  inason sanyin yanayinki da halin ki my Angel duk duniya banida burin daya shige sanyaki farin ciki I love you wifey murmushi tayi ta dago kanta tare da balle bottle din rigarsa ta zura hanunta ciki tana shafa gashin qirjinsa ta kai bakinta daidai kunnensa tace  love you too my Besty inason ka ina alfahari da samun ka a matsayin mijina uban yayana don Allah ka riqeni Amana Dr karkasamin kokwanto a cikin rayuwata kullum ina kallonka a matsayin mutum mai saka khairi da sharri amma yanzu wasu dalilai sunsa na yarda bakada laifi rabo ne wanda baya bayuwa ga wanda ma mamallakinsa ba haqiqa na yarda rabo ajali ne rabo ciwo ne dasai ya fita gangar jiki take hutawa fitarsa ce kesa ruhi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login