Showing 72001 words to 75000 words out of 99941 words

Chapter 25 - JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN .pdf

17 Nov 2025

1526

09013718241...



Juhud ba littafin kyauta bane kada ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan
account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton
katin ko digit number ta WhatsApp number 09013718241.....



*Oum Hairan*
[8/9, 7:14 PM] Oum Hairan: Sun jima suna zazzaga mata rashin mutumci banda kallonsu da
hawaye Babu abinda takeyi ita qwarin gwiwar ayi mata ta rama ma ba ko yaushe takedashi ba
tana tsaye suka juya suka fice Amrah tana cewa banza liqaqqiya ai baki fara kuka ba tunda kika
nace Saida kika auri yayanmu muna murna Allah yarabamu da qaya ashe kina manne zaki
gane bakida wayo shashasha dake kawai" suna fita ta koma ta zauna ta zuba uban tagumi tana
kukanta me cin rai bata ganin laifinsu kanta take dorawa laifi data maqale musu da tayi wani
yunquri na samawa kanta yanci da yanzu ba wannan zancen akeyi ba itadai batasan tsayin lkcn
data bata ba kawai dai taji tsayuwar motarsa ne ta miqe ta dauke abincin data faraci dazun ta
nufi kitchen din ya shigo yabi bayanta da kallo bata juyo ba hakanan yaji ransa bai kwanta da
shirun nata a kitchen ba yabi bayanta.
Tsaye ya tarar da ita ta kifa kanta a cabinet tanata kukanta me karya zuciya gabansa ya fadi ya
fita yabarta qlau ya dawo ya tarar da ita cikin damuwa, matsawa yayi bayanta ya hade tazarar
dake tsakaninsu qamshin turarensa ya daki hancinta taja ajiyar zuciya ya sanya hannunsa biyu
ya dagota ya juyota ta sunkuyar da kanta ya matsa sosai kanta ya hade da qirjinsa yaja
numfashi ya dafa kanta yace “meye ya faru bayan fitata naji a jikina wani yazo gdannan"

dagowa tayi ta dubeshi ko fushi Kareem yake fuskarsa a washe take yace “fadamin waye don
Allah" kawar dakai tayi ta tureshi ta juya zata fita ya riqo hannunta ya janyota ta shige qirjinsa ya
Sanya hannunsa ya matseta Yana sauke ajiyar zuciya me sanyi yace “kiyi hqr don Allah duk da
kinqi fadamin meye ya kawo kukan"




Sake janyewa tayi zata bar gurin ya riqota ya dagata cak bai direta ko inaba sai dakinsa ya
sauketa a gadon ya kulle qofar ya shige bathroom ya jima ya fito daure da towel yana tsane
jikinsa har zuwa lkcn kanta na qasa tana wasa da yatsunta bayan ya gama shiryawa ya zauna a
gefenta ya riqo hannunta Yana qarewa lallen hannunta kallo yace “yayimin kyau sosai am su
Amrah da sukazo Basu bar miki saqo kibani ba?" Girgiza kai tayi yaja numfashi yace “ita dawa
sukazo?" Cikin rawar murya tace “da Zahrah" nandanan annurin fuskarsa ya dauke yace “ok sai
sukace miki me da har yasaki kuka?" Kallonsa tayi da idanunta da suka kada sukayi jawur yace
“uhum inajinki" kawar dakai tayi yasan bazatace komai ba ya dauki wayarsa ya fice batasan me
yayi ba ya dawo tana zaune inda yabarta yace “kiyi hqr komai zai wucce insha Allahu"
Ganin taqi daina tsiyayar hawayen yasashi kashe wutar dakin ya nufota gabanta ya yanke ya
Fadi ta miqe da sauri taja baya ya tsaya tare dayin murmushi yace “kina tsoron mijinki akan
me?" Bata ganinsa sosai hakan yabashi damar cafkarta ya cillata gadon ta miqe yabita da sauri
ya danneta ya dora harshensa a kuncinta yana tsotse hawayen nata sanyi da qamshin iskar
bakinsa na saukar mata da wata kasala me qarfi shikuma yaci gaba da yawo ds harshensa
tsakanin kuncinta da wuyanta gabadaya ya saukar mata da wani yanayi wanda bata tanajin
irinsa ba ta lumshe idonta tana sauke numfashi a jere hakan yasashi fahimtar rauninta ashema
sauqin kamuwa gareta ya tsaya Yana wahalar da kansa.




Saida ya sake kashenta jiki sannan ya kamo bakinta ya hade da nasa yana tsotsar lips dinta da
salo me kwantar da hankali a wannan yanayin ya mantar da ita komai daki daki ya rinqa binta
harya isar da hannunsa ga qirjinta tayi saurin riqe hannunsa ya dago kansa dake tsakanin
qirjinnata cikin muryarsa me sanyi data hade da kasala yace “na daina bakyaso?" Da sauri ta
daga masa hannu yayi ajiyar zuciya tare da janyewa ya koma gefe ya kwanta yana matse
cinyoyinsa tare da lumshe idonsa yayi alqawarin iya wahalar da zaisha bazai takurata ba yafiso
ta kawo masa kanta ta yanda bazataji ya wahal da ita ba tunda yasan kansa yana jinjina
haduwarsu, ji yayi ta shige jikinsa ta Kira sunansa da wata murya data sanya tsigar jikinsa
miqewa gabadaya ta rikice jikinta sai rawa yakeyi ita kanta yanayin yabata tsoro bata taba
rinskar kanta a mugun feeling irin na yau ba ji takeyi kamar bazata iya kaiwa gobe ba indai baa
sosata ba bai zataba bai tsammata ba yaji harshenta a saman nipples dinsa yaja wata wawuyar
ajiyar zuciya ya dafe kanta yace “ahhhhh Meenah!!!"
Harshenta ta rinqa karkadawa a saman nipples dinsa Yana sauke numfashi tare da sakin ajiyar

zuciya Yana matseta ta sake shigewa jikinsa a hankali ta janye tare da dora kanta a qirjinsa
tana shafa gashin dake kwance tace “bamuyi sallar Isha ba....." kulle mata baki yayi da nasa
yana Shan yawunta yana sakin nishi jikinsa na rawa yace “kin riga kin canzamin move bazan
iya komi ba yanzu Meenah ki barni nasha daga gareki zanji dadi zanyi alfahari da hakan kinji
don Allah kice kin amince bana burin yimiki dole" kawar da kanta tayi ya janye jikinsa ya miqe
yana layi ya nufi bayi baikai ga qarasawa ba ya zauna saman bedside drower yana mayar da
numfashi daqyar shi kadai yasan yanayin da yakeji mararsa ds twins dinsa ciwo sukeyi masa
sosai yanason ya fitar da ruwan daya taru masa Meenah taqi bashi dama bangaren zuciyarsa
daya na bashi shawarar ya karbi haqqinsa kota wanne hali wani sashin na cewa dashi aa yabita
a hankali.




Miqewa yayi Yana Shirin shiga bathroom din yaji ta riqeshi ta baya yaja numfashi ya juyo ya
dago kanta idanunta suka kawo ruwa tace “ni....sai nakega kamar bai dace....." Hannunsa ya
dora saman bakinta yace “meye bai dace ba Meenah kina nufin kinfi ubangiji sanin abinda ya
dace?" Saurin girgiza masa kai tayi yace “to shine ya halattamin ke Kuma yabani damar nayi
komi dake batare da komai ba Meenah shi lamarin aure da gadon mamaci Allah ne ya tsara
abinsa dakansa koda Rasheed yana tsakankaninmu yana rayuwa idan Allah ya qarar da
rabonsa a jikinki hakanan ko yanaso ko baiso zaiji baya buqatar zama dake koda laifi ko babu
ya rabu dake ni Kuma na dauka saboda Allah ya hukunta Mana kedin ba matar mutum daya
bace a cikinmu so banso don Allah ki daina qoqarin haramtamin abinda Allah ya halattamin ko
zamanin samartaka bantabaci daga haramtacciyar itaciya ba"
Yana fadin haka ya juya ya shige bathroom din a bakin qofar ya tsaya yace “bazan hanaki
abinda kikayi niyya ba bakuma zanyi miki dole ba Amma kisani duk da cewa tun aihuwata an
haifeni da sign na ciwon zuciya bata taba qarfin da take neman kaini Ramin kabari ba saita
dalilinki Aminah idan kika wayi gari babuni kada ki zargi kowa kece abar zargi" turo qofar yayi ta
tura da qarfi tana wani irin kuka me kashe jiki ta durqushe a gabansa tace “kayi amfani da
qarfinka ka qwaci haqqinka yafimin sauqi dakace kabarni da Allah Ya Kareem da wanne zanji
da ciwon rashin galihu koda na sharrin Maitar da aka liqamin ko Kuma da batan mij......"




Rufe mata baki yayi jikinsa na rawa yace “karki qara Aminah karki qara hada kanki dashi keba
matarsa bace yanzun kada ki Kuma danganta kanki da wani namiji madamar bani bane" yanda
ya harqitse mata lkc guda abin ya bata tsoro bata taba ganinsa cikin wannan yanayin ba ashe
akwai abinda yake sosa zuciyarsa haka lallai kishinsa babba ne, kama hannunta yayi ya fitar da
ita daga bayin ya koma ya watsa ruwan daqyar ya gama saboda zafin da zuciyarsa takeyi masa
ya fito har lkcn tana tsaye a inda ya barta ya kalleta yace kije kiyi wanka zakiji dadi sosai" batayi
masa musu ba ta nufi qofar fita daga dakin yabita da kallo harta fice tana fita tayi wankan tayi
sallar Isha tayi shafa'i da wuturi ta zauna tana lazumi sai 11:00pm ta miqe tasa kayan baccinta

ta shafe jikinta da turaruka masu qamshin gaske ta kwanta.
Hakanan takejin zuciyarta bata aminta da rashin jin motsinsa ba ta miqe ta fito daga dakin nata
taja baya da sauri ganinsa tsaye a falon yana kaiwa da komowa cikin yanayi na mutuwar jiki ta
matsa bayansa batare da yasan ta fito ba tace “Ya Kareem" tsayawa yayi batare daya juyo ba
ta zagaya gabansa yayi saurin sanya hannunsa ya goge hawayen daya tsiyayo masa ta zaro
ido waje tace “mene yayi zafi?" Murmushi ya qaqalo yayi mata ya lakace mata kunci yace
“meye ya hanaki bacci?" Rausayar dakai tayi tace “kai meye ya hanaka?" Iska ya furzar yace
“Feeling Meenah" kallonsa tayi da sauri ya lumshe idonsa tare da budewa a kanta yace
“kwanaki 34 ga lafiyayyen namiji kamata babu mace ba kwanakine masu sauqi ba ko a baya
lkcn da baki gama sanin wayece kedin ba kinsha tambayata meyesa nake yawan azumi nasha
fada miki zaki fahimci hakan daga ranar da liman ya saqala igiyar aure tsakanina dake Aminah
Ina wahaltuwa haqiqa cikin kwanakin nan kinqi tausayamin"




Daga hannunta tayi sama idanunta a lumshe tace “nabaka dama Ya Kareem kayi duk abinda
kakeso dani......" Wata runguma yayi mata data sanya numfashinta daukewa yana kissing dinta
ta ko Ina yace “na gde My Soul Allah yayi miki albarka" bai barta ta gama jin yanayin ba taji ya
sanya hannunsa ya zare mata rigar jikinta gabansu ya fadi lkc daya yakai hannu ya kama
breast dinta yaja zuciya yana shafasu da yanayi na shauqi itadai bata bude idanunta ba Saida
tajita a gado ashe dauketa yayi ya nufi bedroom dinsa da ita ya tsugunna a gabanta tana zaune
yasake riqe qasan boobs dinta yana shafa nipples dinta da yatsunsa ta sauke ajiyar zuciya ta
bude idanunta suka shiga cikin manyan idanunsa da suke koyaushe a lumshe kamar na
mashayi idanunsa na cikin nata ya dora harshensa a boobs dinta yana lasar nipples dinta taja
ajiyar zuciya yaci gaba da lasar nipples din tanajin yanayin na musamman musamman dake ba
qaramin hadi akayi mata ba iyakar tsotsar da yakeyiwa boobs dinta ta rikitata jinta takeyi a wani
baqon yanayi inda shikuma yabada qarfinsa wajen lasar breast dinta zuwa dokin wuyanta
aikam tana karbar yanayi matuqa tanajinsa ya kwantar da ita ya hauro samanta ya hade
bakinsu Yana tura yatsansa cikin pant dinta daya jima da jiqewa jagab daga haka ya kai
hannunsa ya kashe glub din dakin duhu yasani yowa baya sama² najishi Yana karanto addu'ar
kusantar iyali can naji Meenah ta saki wata qara tana Kiran “wayyoh Ya Kareem kabi a hankali
zakajimin ciwo wayyoh Allah na don Allah ka bari ni na gaji...." Bankumajin muryarta ba sai
gurnaninsa da nishinsa dake tasowa sama²




Wannan dare Meenah ta gane kurenta ta fahimci maza suna suka tara duk Wanda Allah ya
hadaka dashi shine gwarzonka iyakar mitarta saida ta sallamawa Kareem don ta fahimci shima
baji yakeba ba gani yakeba akan wannan harka duk abinda takeji ana fada akansa qin aminta
takeyi ganinsa bashida zafin yanayi yasa ta rainashi ashe ba anan takeba sai takega Rasheed
ma baya mata komai, daya qyaleta bacci ya fada daukarta zataji ya qara shigewa jikinta tana

bude baki zatayi mgn zai hade bakinsu ya kama cewa “double sorry My Soul" itadai a wannan
dare har suma tayi saboda wahala Allah da yayita bata jurar nacin sex itakuma qaddararta
kenan dukkansu kamar anyi musu tsarki da garera basa gajiya da sex kamar wadanda aka
dafawa Naman Ayu sukaci. Bayan ya gama bidirinsa ya tashi ya shiga bathroom ya hada mata ruwa me dumi yazo ya
sunkuceta kamar wata jaririya yasata a ruwan ta kuwa saka masa kuka tace “wayyoh Allah
wayyoh wayyoh Ya Kareem gurin ya kumbura zafi yakemin don Allah kabarni tausaya mata
yakeyi sosai da alama bata saba da wannan yanayin ba koda yake ita mace roba ce a hankali
zata saba tunda Allah ya hadata da maza. Daqyar ta Bari ya gasata ta miqe tana tattale qafa ta
fita dakin ta dauki rigarta tasa tana duban agogo 6:15am gabanta ya fadi wato kwana ma yayi
Yana qwaqularta wannan kwai jarababbe tab aikuwa indai haka yake to itama zatabi sahun
Zahrah don wlh tsaf zata gudu kwana till down Babu bacci, fitowa yayi yajasu sallah daqyar take
motsa qafafunta sukayi sallar ta gaisheshi a daqile yayi murmushi tare da shafa kansa ya sanya
hannunsa ya dago fuskata yace “ayyah sannu fah amarya ta to ya kikaji mijin naki baikai ba ko
yafi yanda kike tunani?" Ture hannunsa tayi tace “banaso ka riqe kayanka bazan qara yarda ba
kai mugune Allah......"




Dariya ta bashi sosai yace “ke Kuma matar mugu ko raguwa kawai a haka kamar zakiyi juriya
ashe bilhu ce" shiru tayi masa ya miqe yace “ki kwanta ki huta zanje na dawo 11:30am zamu
tashi naso muje muyiwa su Mom sallama so na fahimci har yanzu gdan a hargitse yake shiyasa
bance ki shirya ba nidai zan shiga kekuwa sai wataran idan munada yawan kwana" kallonsa
tayi tanabin gado ya cire doguwar rigar ya fita ashe kitchen ya shiga ya hado mata shayi me
kauri da cake ya dawo yace “kafin bacci ki fara Shan wannan zakifi jin dadinsa"
Karba tayi tanasha yana bata cake din Saida yaga ta shanye yayi hamdala ya dafa cikinsa yace
“har naji na qoshi" yanda yayi mgnr dole yasata murmushi yace “wow mamaki ban zataba kinfi
kowacce mace a duniya kyau da murmushi My Heart" lumshe idonta tayi yace “ko bacci kikeyi
kinafin kowacce mace kyau kinsan meye nakeson fada miki nakejin kunya?" Bude idonta tayi ya
matso da fuskarsa daidai nata Yana lasar lips dinsa yace “kinfi kowacce mace a duniya dadi
ni'imarki sadidan ce wani malami yana cewa wai duk namijin yace yaci mata qarya yake a fada
masa baici mataba mata suna aljanna hurul'aynee so nikam na fada tabbas nima naci mace fiye
da kowacce mace....."
Sosai kalamansa suka sanyata a kunya ta kasa bude ido ya hura mata iskar bakinsa yace “kiyi
bacci cikin aminci tare da hasaso Mana sabuwar rayuwar da zamu fara Ina fatan nayi ajiyar
qannen Sarki a daren jiya My Soul kinsan fah nidin jarumi ne Saida Inna bada aqi karba Amma
inabada ruwa iyakar gona......"

Juhud is not free read... regular 300 VIP 600 via👉🏼 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank



Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241...



Juhud ba littafin kyauta bane kada ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan
account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton
katin ko digit number ta WhatsApp number 09013718241.....



*Oum Hairan*
[8/10, 8:10 PM] Oum Hairan: Lumshe ido Juhud tayi kalaman Kareem sun girmewa tunaninta
Allah Allah takeyi ya fita ta samu damar tunani saboda tafi jin dadin yinsa fiye da komai, so
shima ganin bazata bashi amsaba yasashi miqewa yace “ok na fita" a ciki tace "a dawo lfy" ya
Amsa da Amin ya fice ta sake gyara kwanciyarta Babu wani bata lkc bacci ya dauketa bataji
dawowarsa ba saiji tayi Yana shafa mararta taja numfashi tare dayin miqa ta bude idanunta
akansa yayi mata murmushi yace “kinaso ki makarar damu shikuma jirgi baya jiran kowa"
Miqewa tayi tana gyara hijjab dinta ta shiga bathroom ta sakarma kanta ruwa ta fito ya gama
hade musu kayansu ya fice da akwatunan guda biyu daya Mom ce tabashi tace yatafi mata
dashi daya Kuma kayanta ne da yasan zata buqata shikam banda qaramar jaka ta hannu Babu
abinda ya dauka suka fito Lado drivern Mai martaba shine ya daukesu zuwa Kano daga Kano
2:00pm suka daga zuwa Saudi Arabia bacci ne ya sake dauketa batasan tsayin tafiyar da
sukayi ba Saida suka sauka a Madina tajishi Yana yawo da hannunsa cikin rigarta ta bude
idanunta ya shafa fuskarta yace “Allah ya saukemu lfy sauranmu masauki" janyewa tayi a
jikinsa ya tashi itama ta tashi yana riqe da hannunta suka fito har motar University of Madina
tajasu suka tafi tanabin garin da kallo tanajin wani nishadi a zuciyarta hawaye ya zubo mata yau
gata a garin masoyinta dan gatan Allah zababbensa Muhammadur Rasulillah (S.A.W) cikin
zuciyarta ta qudurce zata yawaita yima Allah tasbihi da yimasa magiya ya bayyana mata
Baffa'am dinta a raye ko a mace ko zuciyarta ta samu sanyi da salama duk da yake cewa
zuciyarta bata taba aminta Baffa'am dinta ya mutu ba Amma yanayin yanda zamani ya zama
batan Dan Adam Yana wahala to meye zai batar dashi tsayin lkc me tsaho haka?



Tuni zuciyarta tayi raunin da batasan sanda kukanta ya qarfafa ba Saida taji yatsan Kareem a
kuncinta yana share mata Yana cewa “please stop crying My Heart" qoqarin hadiye kukan
takeyi taga sun shiga cikin University din sun dauki tafiya me tsayi sannan suka Isa wasu
benaye anan drivern yayi parking sukayi musabaha da Kareem wasu baqaqen fata suka nufosu
da sauri suna dariya suna Dr Kareem Mahfuz barka da dawowa" cikin larabci suke maganar

tana tsinta kadan² sune suka debi kayansu suka shigar musu dasu bangarensu bayan ya gama
gaisawa da mutane ya gabatar musu da Juhud a matsayin matarsa mafi soyuwa a ransa
larabawan da Baqaqenmu sunata yimusu fatan Alkhairi ya kama hannunta suka haura lifter din
a hawa na biyar sashinsa yake ya sanya remote control din door din ya bude ya shiga da kayan
da dalubansa suka hauro musu dashi ta tsaya tana qarewa falon kallo,
Fasali taja a haka ta waje saita Raina yanayin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login