Showing 6001 words to 9000 words out of 99941 words

Chapter 3 - JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN .pdf

17 Nov 2025

1513

sauri ga
mamakinsa kawai yaga ta take a guje ya saki baki yana kallonta a fili yace “lkc guda nutsuwarta
ta gushe ko meye yaja hakan?" Tabe baki yayi ya daki kansa yace “kaima Cornel Rasheed da
shiga abinda babu ruwanka kake" cikin kasuwar ya shiga yayi siyyayarsa ya juya da motarsa
yabi wata siririyar hanya.




Itakuwa koda ta kwasa a guje duk nisa dake tsakaninta da rugarsu haka ra rinqa cin gudu harta
fara hango rugar tasu nesa sosai gabanta ya qara yankewa ya fadi ganin wani baqin hayaqi
yana tashi ta sashin da bukkarsu take, da sassarfa ta nufi gurin kawai taji an wafci hanunta da
qarfi dagowar da zatayi taga Moddibo Buba ne idanunsa sharkaf da hawaye yana janta yana
kallon bukkar tasu dakeci da wuta,
Da qarfin gaske ta turje cikin fitar hayyaci tace “Innatuuuu!" Saurin rufe mata baki yayi yaci gaba
da janta bai qyaleta ba saida yabar sashin rugar da ita ya tsaya jikin wata itaciya yana sharce
hawaye ya dubeta yace “Haka Allah yake ikonsa Aminatu a wannan qarnin babu wani abu

dazan iyayi miki face na saki a hanya kibar yankin nan gabadaya Su Bangel basu da Imani Ina
zargin sune suka sanyawa dakin Indo wuta suka qoneta ina daji Audi yaje yake fadamin har
yana cemin yanzu Hakama Ribadu da Manga sunacan suna nemanki kema sunason kasheki
ne tunda uwayenki sunqi amincewa su bawa Manga Aurenki harma suna masa sharrin zai
lalataki............




*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT
0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241
ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*




*Shares Please*





*Oum Hairan*
[7/12, 9:44 PM] Oum Hairan: *JUHUD*




*(OUM HAIRAN)*



*( Pure love sex nd romantic)*




*FREE PAGE FOUR 4*




*SUBSCRIBE*

_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ




*TUNATARWA*
Tabbas gafalalle shine wanda yake take laifinsa yake kallon na waninsa asara da tabewa ta
tabbata garesa, kada ka damu da kuskuren wani domin bakasan boyayyen sirrin dake
tsakaninsa da Allah ba, yi qoqarin ganin ka samu kusanci da mahaliccinka wannan shine cikar
hankali




Dubanshi takeyi da yanayi na gushewar hankali tanason ta bude bakinta tayi magana amma
yayi mata nauyi gabbanta gabaki daya rawa sukeyi na tashin hankali zuciyarta tayi matuqar
quntata, daqyar ta iya hada kalmar Moddi sun kashemin Innatu me tayi musu kana ina ka bari
suka kashemin Innatu na Moddi shin Ina gatana???" Tana mgnr ne cikin gushewar hayyaci inda
shikuma yaketa qoqarin janyewa daga gareta har ya samu ya yakice ta ya juya yana tsiyayar da
hawaye batare da ya iya bata amsa ba.
Saida ya bata tazara sosai tana tsaye kamar sassaqe sannan ya tsaya batare daya juyo ba
yace “ki miqe hanyar nan tabbas nasan zasu biyoki koma suna kusa ki tafi Juhud kada su
hallakaki burinsu ya cika banason burinsu ya cika nafiso su rinqaji a ransu cewa bayan Haro da
Indo akwai wani abu da ya zame musu alaqaqai din da suka rasa samun damar cimma buri
akansu tabbas taimakon Allah zai riskeki ta inda baki zata ba....." Daga haka bai kuma cewa
komai ba ya tafi yabarta a kan kwanar ta durqushe a gurin ta rushe da wani marayan kuka na
tunanin rashin madafa wanda bataji yana bawa zuciyarta sanyi ba saima qarin tafasa da takeyi.




Haka tanaji tana gani Moddi ya rinqa ratsa Kalgo da Sabara har ya bacewa ganinta haka ta
wanzu a gurin tsayin lkc tana dama ace itama Allah ya aiko abinda zashi dauki rayuwarta ta
huta, yanzun idan tabar guringa ina ta nufa.......
Tana tsaka da wannan tunanin ta rinqajin qarar yayi alamun tahowa akeyi gareta tayi saurin
saita nutsuwarta duk tsoro irin nata yau zuciyarta ta soye mutuwa tafi buqata fiye da rayuwa, ji
tayi an tsaya can ta fara hango duhun mutane har uku Muryar Baffa Ribado tajiyo yana cewa
“yawwa gata cen...." Ai bata gama jin cewarsa ba ta zabura ta miqe daidai lkcn da suka
zagayeta kowa da makami a hannunsa jikinta ya dauki tsuma ta dubi fuskokinsu zatayi mgn
kawai Manga yakai mata sara ta goce ta fadi qasa warwas.

Ya sake daga Addar Hannunsa ya saita qirjinta ta rintse idonta tanajin saukar saran daya
sanyata sakin wata razananniyar qara data cika dajin.
Ya sake daga Addar zai qara mata suka ga wani haske me dogon zango ya haskesu tuni suka
saki makaman suka juya da sauri suka tsuke suka shige cikin duhun dare domin a lkcn
magaruba ta jima da wuccewa.



Hasken yaci gaba da kusantota har ya iso daf da ita cambala qafarsa da yayi a cikin jini ne
yasashi saurin haska qasa yaga jinine yake malala a qasa kamar ruwa, da sauri ya saita fitilarsa
a wajen da yaga jinin yana gangarowa ya matsa da sauri ya zubawa yar fulanin ido tare da
russunawa ya haske fuskarta da fitilarsa sosai yaji faduwar gaba daidai lkcn da ruwan saman ya
kece da qarfin gaske, yace “Cornel Rasheed yar fillon da kasai nono a gurinta ne dazun"
Safa ya zaro cikin jakar dake goye a bayansa yasa a hannunsa ya daga rigarta tare da zaro ido
waje saran ya shiga sosai, jinjina kai yayi tare da zaro wata qatuwar waya a aljihunsa ya danna
wasu numbers ring biyu aka daga bai jira cewar me mgnr ba yace “ku tsare dukkan qofofin dajin
nan guda hudu akwai yan ta'adda a cikinsa yanzu na tsinci wata sabuwar gawar bafulatana da
alamun sun kasheta ne sukaji motsina suka gudu...." Qit ya kashe wayar ya sanya hannu ya
sake gyara mata rigarta ya miqe ya debo ganyen bishiya ya rufa mata ya tsallake ya tafi.
Ajiyar zuciyar da yaji ta saki ne yasashi tsayawa cik tare da juyowa ya haske fuskarta da
wannan dalleliyar fitila tasa yaga ta bude idanunta ta sake mayarwa ta lumshe hakan ya
tabbatar masa da sauran rayuwarta, raba daya biyu zuciyarsa keyi akan ya taimaka mata ko
yayi tafiyarsa?




Ji yayi zuciyarsa ta karye tabbas Dan'adam daraja ce dashi maybe idan ya taimaketa Allah ya
qadarta tashinta idan kuma ya tafi yabarta wasu halittun na daji zasu iya zuwa su qarasa ta, da
wannan tunanin ya tsugunna ya sanya hannunsa ya dagota cak ya sabata a kafadarsa ya miqe
ya nufi Camp dinsu da ita, tafiya ce me tsayi sosai tsakanin gurin daya tsinci Juhud da camp
dinsu haka yayita kurdawa cikin wannan duhuwa har ya fito sarari ya fara hango Camp din nasu
kuratan sojojin da suke basu fita duty ba suna zazzaune cikin ruwan sunata hirarsu da
iface²nsu.
Duk inda ya gifta kallonsa akeyi da fuskar mamaki idan ya wucce su kalli juna su gimtse saboda
sanin tsagwaron rashin imaninsa yanzu ne zai sabawa mutum halitta ko yabaka gwale²n da sai
kayi sati kana ruwan dumi, kai tsaye clinic din Camp din ya nufa ya wucce kowa ya shiga har
dakin duba marasa lfyr ya kwantar da ita saman gado ya juya zai fita Likitan dake kan aiki yayi
qundunbalar cewa “Tnks Sir" jinjina masa kai yayi yace “kayi aikinka akan wannan yarinyar
banason a samu matsala ka bari ta mutu kaima saika mutu domin alamu sun nuna zamu samu
wani haske game da yan ta'addan nan da suka damemu" sake sara masa yayi cikin ladabi ya
sanya kai ya fice wani Soldier ya dafashi yace “A tsarin aikinmu babu dauko petiant mu kawoshi

garemu domin magani Cornel Rasheed meye yasa kayi hakan shin baka tunanin matsala zata
iya afkuwa?"




Fuskarnan kamar hadari yace “nayi ne don inada ra'ayin hakan kuma hakan nakeson yi saboda
haka ayi hakan kawai" yana fadin haka ya juya ya sake nufar dajin domin yin abinda ya fitar
dashi dazun, bashi ya dawo Camp din ba sai 11:30pm sabe da wata qatuwar gada a kafadarsa
yana zuwa ya cillawa kuratan sojojin da ido yabasu umarni suka mike suka fara gyarata tantinsa
ya nufa ya cire kayansa gabadaya ya fito dagashi sai gajeran wando ya nufi wani zagayayyen
guri ya watso ruwa ya dawo ya shafa mai ya fesa turare yasa wasu kayan shan iska ya kwanta
a dan gadonsa ya lumshe idonsa zuciyarsa na kai kawo tsakanin Joss Da Katsina Birnin Daura
ya kwana hudu rabonsa da mahaifarsa yanason zuwa amma aiki ya riqeshi.



Taba qofar akayi alamun ana neman sahalewar shiga garesa yayi juyi tare da cewa “a shigo"
shigowa likitan yayi ya qame a gabansa yace “Sir wannan Petiant din aikinta yafi qarfinmu
saidai akaita Barreck ayi treat nata saboda ciwon nata babbane akwai abubuwan da bamu dasu
anan da dole sai dasu zaayi amfani" Baice masa komi ba ya dauki wayarsa ya kira wata number ba bata lkc aka daga yace “ya nemi
izinin gaggawa na komawa barreck cikin yan mintuna aka basa ya miqe suka fita da likitan yana
tafe yayiwa drivernsu mgn ya Zama ready ya shiga da kansa ya zare ledar jinin da suka sanya
mata ya sabeta ya fita yasa a mota suka dauki hanyar cikin gari barrack dinsu nesa take da gari
sosai hakan yasa basu isa ba sai daya saura suna zuwa kai tsaye asibitin ya kaita likitoci sukayi
mata cah aka fara jorner mata na'urori saida aka gama saita komi sannan ya juya a gajiye ya
nufi gdansa, budewa yayi ya shiga ya bude qofar Falon ya tsaya yana qarewa falon kallo
yanajan qwafa.
Wato Christiana bata gyara masa gidan ba tunda ya tafi, iska ya furzar me zafi ya bude dakinsa
ya shiga shima kaca² Tsaki yayi ya cire kayansa ya dauki towel ya daura sai yanzu asalin
siffarsa ta bayyana dogone kakkaura kirar mazan faman gaske wankan tarwada shiba fari ba
shi ba baqi ba, yana da fadin qirjin sosai me cikakkun nonuwa da suke rangaji kamar na mace
gargasa ta kewayesu abin gwanin sha'awa gabadaya jikinsa lullube yake da suma fuskarsa me
qarancin fara'a faffada me madaidaicin tsayi hancinsa dogone amma ba kamar biro ba lol.




Yayi daidai da dan qaramin bakinsa me dauke da siririyar wushirya a tsakiyar shiryayyun
haqoransa sajensa baqi sidik daya hade da gajeran gemunsa sumarsa baqa kwantacciya ta
fulanin asali ta qara armasa sirrin boyayyen kuma bayyanannen kyansa.
Cornel Rasheed Mahfuz kenan haifaffen garin Port-Harcourt da asalin Jahar Katsina cikin

Daura L.g.a Wanda aikin soldiar yakai General Mahfuz wato mahaifinsa da mahaifiyarsa Salma
Part-Harcourt ta haifesu su shidda acan, Captain Salman shine Babba Sai Dr Arman da yake bi
masa sai Hamida Sannan Raseed sai Muntaz sannan auta Ya'isha,
Zainab matar babansu ce wacce suke kira Adda Abulle tana da yara hudu Kareem Shine Babba
baikai Rasheed ba ya girmin Muntaz sai Fadila da Urwat sannan Auta Amrah, shekaru sunata
turawa har zuwa lkcn ritayar Gen Mahfuz ritayar tasa tazo daidai da lkcn da Wansa da yake
mulkar masarautar Daura ya rasu hakan tasa aka nadashi matsayin sarkin daura, dole ya
dungumo ya dawo gida domin gudanar da mulkinsa.



Babbar matsala da take damun wannan Fam shine rashin qwaba asalin wata rayuwa akeyi da
ake cewa uwa ba kwaba uba ba harara duk abinda da yaran sukaga dama shi sukeyi Qa'idar
Gen Mahfuz ce ko hararar dansa mace tayi saita fuskanci fushinsa to itama Momy Salma kusan
tafiyarsu daya Adda Abulle ce kawai me iya tsawatar to itan bata samu goyan baya daga gurin
mai gidan da kuma abokiyar zamanta ba hakan yasa ta dauki mataki mafi rauni shine qin abun
a zuciyarta.
Gen Mahfuz mutum ne na mutane me taimakon talakawansa babbar matsalarsa da kowa ya
sani itace ta gidansa ya kasance kowa abinda yakeso yakeyi babu me cewa wani gyara domin
kowa abinda zuciyarsa ta saqa masa yake aikatawa daga mazan har matan da kayi musu mgn
zasuce maka Life is Freedom.......



*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT
0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241
ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*




*Shares Please*





*Oum Hairan*
[7/13, 9:13 PM] Oum Hairan: *JUHUD*

*(OUM HAIRAN)*



*( Pure love sex nd romantic)*




*FREE PAGE FIVE 5*



*SANARWA*
Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi
ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci.


*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ



_*TUNATARWA*_
Idan kayi hƙr a yau ɗinka, to zaka tsinci ribarsa a gobenka kada mu gajiya da juriya da hƙr da
dukkan halin da muka tsinci kanmu a ciki komai na duniya me wuccewa ne kada tsanani yasa
ka rinqa jin kamar ubangiji ya manta dakai ne aa Allah baya mantawa da bayinsa, yabarka ne
domin auna nauyin imaninka.


*CIGABA*
A tsakaninsu ma suna ji da ganin abin matsayin wani abin alfahari adda Abulle tana bakin
ƙoƙarinta wajen ganin ta nusar dasu illar rayuwar da suka zaɓawa kansu musamman ma
mazan amma ta kasa samun nasara har takai sunayi mata kallon wata barazana ga jin dadinsu
wannan ta sanya dole ta zubansu ido take binsu da addu'a, duk cikin gidan nan ɗa ɗaya ne
tsarkakke wato Kareem.
Shi ɗaya ne nasihar mahaifiyarsa take tasiri a kansa har ya tattara ɗabi'ar gdansu ya zuba a
kwandon shara tasowarsa da kasancewarsa mutum da bayason raini yasa ƙannensa mata
suka ɗan nutsu duk wata sheɗanarsu da iskancinsu basuyi idan yana kusa,

Hajiya Salma kullum mitar da takeyi wai ya hana mata yaranta mata sakewa idan tana wannan
mitar yakanyi murmushi yace "Momy wannan takurar da kike cewa anyima Amrah da Ya'isha
itane gatansu saboda haka bazan fasa ba duk yarinyar da naga xata sake layi zan hukuntata
daidai da laifinta" da taji haka saita haɗashi da Raseed to shima bai bawa mgnr muhimmaci ba
abu ɗaya ya sanar da ita ai shiɗin samansu yake yasan daidai yasan akasinta.
Daga momy yarsu Ya'isha babu wanda yaji daɗin abinda Rasheed yace dole suka ja bakinsu
sukayi shiru don har gara kowa ma dashi domin shi idan aka ɓata masa horon gidan soja
yakeyiwa mutum wannan tasa duk gidan babu wanda baya tsoronsa hatta da Muntaz da yafi
kowa lalacewa yana boye laifinsa garesa duk da ba ko yaushe yake kulawa ba to idan ya tashi
kulawar akansha wahala.


************


Fitowa yayi daga wankan yana tsane jikinsa da wani towel din ya ɗauki wani mai me ƙamshi
lotion ya shafawa ƙafarsa da hannunsa ya faɗa katifar yana ɗaukar wayarsa ya lalubo wata
number bugu ɗaya ana biyu aka daga cikin muryar bacci bai jira sauraron me zatace ba yace
"kizo gdana inason ganinki yanzu" numfashi ta sauke tace "Cornell dare fah...." ƙit ya kashe
wayar yaja bargo ya rufe jikinsa yanayin sanyin yana kaɗashi yanajin yanayinsa yana sauyuwa
tsaki yayi yaja miƙa a ransa yace "kayi aure mace tasaka damuwa da ƙananun shekarunka ka
fara rafkanuwa a sallah, bakayi ba kuma feeling ya dameka kai kenan a cin qazamin gindi na
ƙadangarun bariki" sake jan tsaki yayi daidai lkcn da yaji an turo ƙofar an shigo ya bude
fuskarsa ya sauke idanunsa akan me shigowar tare da jan ajiyar zuciya.
Kawar da kansa yayi tare da sauke numfashi me ƙarfi ta ƙaraso tana kwarkwasa kamar zata
karye ta zauna kusa dashi ta janye duvet ɗin daya rufe jikinsa dashi takai hannu ta shafa
gashin ƙirjinsa tace.



"Meyesa baka sanar dani zaka dawo yau ba kamar yanda ka saba domin na tanadeka na
shirya tarɓarka" iska ya furxar ya juyo tare da sanya hannunsa ya kama weast ɗinta yace "wani
uzuri ne na gaggawa ya dawo dami ni kaina bansa da tahowar ba sai ɗaxun nan" yana mgnr
yana ƙara shigewa jikinta yana tura kansa cikin jikinta ƙamshinta me kwantar da zuciya yana
ratsashi murmushi tayi ta zame daga zaman da tayi ta kwanta a kusa dashi ta ɗora bakinta a
goshinsa ta sakar masa wani hot kiss da ya sanya gashin jikinsa miƙewa.
Ƙara narkewa yayi a jikinta tare da kangwaɓar dakai tariga tasan halinsa kasancewar ba yau
take tare dashi ba hakan yasata miƙewa ta cire kayan jikinta ta zare masa boxes ɗin jikinsa ta
sanya hanunta ɗaya ta kama dick ɗinsa ta matsa kan circle ɗin yaja wani nishi me ƙarfi ta saki
tare da sanya yatsanta tana kewaye jijiyar tsakiyan xuwa twins ɗinsa tuni ya fara tsiyaya ta
sunkuya tasa bakinta ta lashe ruwan taja numfashi tare da miƙewa a hankali cikin kirsa tace
"baby am feeling you nayi missing ɗin daddaɗan buranka please sexsing me....."
Haɗe bakinsa yayi da nata yana tsotsar lips ɗinta da salonsa na rikitarwa ita kuma tana matsaa

dick ɗinsa ruwan xumarsa na fita a hankali ta samu ta zare bakinta a nasa ta kama joystick ɗin
nasa ta sanya harshenta ta na lasa tana goga harshenta.




Gabaɗaya ta fitar da Rasheed daga hayyacinsa sai nishi yake da shure shuren daɗi gabaɗaya
Christiana ta gama rikitashi da salonsa duk wani gashi dake jikinsa ya miƙe so kawai yake yaji
yana nutso cikin tsuliyarta, hakan yasa ya tattara ragowar ƙarfinsa ya tureta ta faɗi rikicaa,
abinka da me jiki yabita ya danne ya sanya hannu ya tattara nonuwanta da girmansu yasa idan
ta kwanta suma suke binta su kwanta ya tura a bakinsa ya wani lumshe ido yana goga babbar
dick dinsa a saman pupssy ɗinta daya jima da jiƙewa da ruwa.
Yana sosa mata belinta zuwa murfin pupsy ɗinta tuni itama ta susuce ta rinƙa danna masa nono
a baki tana maƙalƙaleshi tana nishi tana cewa "ahhhh baby ohhhhh daɗi sweet

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login