Showing 48001 words to 51000 words out of 69832 words
suka zo dashi
sabida local street police post ba’a ijiye musu manyan motoci haka, Allah kiyaye gaba”
gyadamai kai tayi ta wuce ta tare keke ta shiga 500 aka kaita headquarters.
Sauka tayi tashiga ciki ta tafi chan gaban kanta yan sanda dake wajen sukace “lafiya Hajiya”
baki Mama tabude zatai magana sai kuka matar tace “Hajiya dan Allah kifita ki gama kukan
saiki dawo” dasauri dayan dan sandan yace “mehaka Grace? Mama lafiya calm down meya
faru fadamana”? Da kyar ta tsagaita kukan tace “y’ata wasu yan sanda suka kama kusan minti
talatin kenan bansan inda aka kaitaba yan anguwan mu since nazo nan headquarter” mutumin
yace “ya sunan diyar taki”? Ahankali tace “Rashida Almustapha” log book dake gabansu
yaduba yaga sunanta kafin yayi magana Grace tace “banan aka kawota ba kije wani police
station din” kallon Matan Mama tayi saikuma ta kalli wanda ke attending to her ahankali yace
“Mama je waje ki zauna ina zuwa” fita waje Mama tayi tasami waje ta zauna, kirjinta bugawa
yake like never before ga azumi abakinta wlh kusan 2hrs tai spending awajen dan har 5 tayi
sannan yafito yazo wajenta yace “zo gefe Mama” Dasauri Mama tabishi ahankali yace “Mama
bansanki ba amman kin bani tausayi wlh tuntuni sai bin office daban daban nake ama barki kiga
diyarki sunki, wai yaran data daka suna ICU, sannan she attacked officer mu wata and abuse
her” cikeda tashin hankali Mama tace “wlh wlh karyane sherine agabana yaran suna shiga mota
da kafansu basa ICU, kuma wlh Rashida bata taba police dinba” ahankali yace “to yanzu dai
bani dubu goma zan taimakeki da kyau koda yarki zata kwana zansa ido akanta kar acutar da
ita” fashewa da kuka Mama tayi tana tura hannu alalita ta kirgo 10k tabashi ya karba yace “bari
kiji Mama the truth is powerful mutane sukasa aka kulle miki yarinya dan haka yanzu dai idan
kinada wani babba haka kije kitaho dashi ko za’a miki alfarma abaki belinta inba hakaba wlh
bazama kisan yarki na nan ba ninedai nafada miki” yanda Mama ke kuka sai yataba zuciyanka
tace “wanake dashi? Banda kowa sai Allah ni” dan sandan yace “nidai nayi miki iya nawa kije ko
waye kisamo, suna ganin kalan kudi ajikinsa zasu badata, bari nakoma ciki kada anemeni”
wucewa yayi yakoma ciki yabar Mama wajen tsaye shiru Mama tayi saikuma ta daga idanunta
takalli sama irin kallon Ya Allah kana ganin komeke faruwa sannan tasa bakin hijabinta tashiga
tafiya tawuce gate kafanta yayi butu butu da hijabinta ma sabida zaman kasa datayi sai tunani
take ina zata shagon Mama miwa tane tunda tanada kudi but tace baruwanta da police station
bata zuwa, Rashida tafada mata tace taji ance Riyad na Umara saisa batai tunaninsa ba.
Bari taje ta gwada yima manager magana kozata taimaketa gashi Baba Liman yaje kauyensu
shima duba gona, adaidaita tasake shiga ta tafi hotel din hanyar shiga taje yauma wasu security
daban ne dana ranan suna ganinta sukace “ina zaki”? Arude Mama tace “manager zan gani”
wani kallo suka mata daga sama har kasa sannan sukace jira anan daya yashiga ciki yama
manager magana tafito daga office nata hango Mama tayi daga glass door tace “I don’t know
her, please send her away yau banda lokacin all this beggars I’m very busy” takoma office
security yafita yaje inda Mama take tsaye yace “batanan” tsayawa Mama tayi tana kallonshi
yanda taji kaman jiri na neman dibanta batasan sanda ta duka ba saitahau kiran sunan Allah.
“Allahumma ajirni fi musibati……Innalillahi wa innailaihi raji’un, Ya Allah kadubi yarinyana dake
cikin cell kar awani abu yasameta please karsu cimma burinsu” tashi tayi tana taba bango kawai
kaman kanta ya kwance takeji cus batada hope kuma yanzu sai magana take ita kadai.
“Rashida na is scared, yarinyana bata taba zuwa police station bama, yanzu tanachan locked
up a cell an ciremata slippers, an karbe komi nata, hala ana azabtar da itama, idan suka
batama mata rayuwa fa, wat if they rape her? My poor baby must be so scared yanzu,
yarinyana batada kowa aduniya sai ni, wat are they doing to my child right now……….”
Diiiiiiiiiiiiii! Taji karan ana daddanna mata car horn dayasa kawai ta birkice hannunuwanta
tadaura saman kunne ta kulle idanunta kawai tahau juwajuwa akan titi go slow kawai yahadu
bama tasan meke faruwa ba, “Mamaa!” Taji an kira sunanta da karfi dasauri tabude idanunta
dasukai jazur, Riyad tagani tsaye agabanta yana sanye da farin shadda datasha aiki kanshi da
kula ganinshi kawai saita fashe da kuka sosai ahankali yasa hannunshi yasauke hannayenta
daga saman kunne ganin she’s not herself yakama hannuwanta duka biyun sukabar tsakiyan titi
zuwa motanshi yabude baya yasata shima yashiga bayan wani bodyguard dake tukanshi yaja
motan suka gangara gefen hanya yayi parking, Riyad dake kallonta yace “Mama menene? Why
are you in the middle of road”? Bakinta rawa yake ta birkice kawai tace
“Riyad…….Riyad…….Riyad” hannunta yakama ahankali yace “get me water” fita direban yayi
anatse Riyad yace “Mama calm down I’m here now, calm down everything will be fine, calm
down Mama kinji” bakinta is still calling name nashi, ahankali yace kice “Innalillahi Wa Innailaihi
Raji’un” ahankali Mama tace “Innalillahi wa innailaihi raji’un” dan natsuwa tasamu kadan daidai
lokacin an kawo ruwan budewa yayi yabata tasha kadan sannan yace “wat happen Mama”?
Fashewa da kuka tayi tace “tasa an kamamin yarinya an kulle a police station” anatse yace
“wace”? “Kishiyata wacce mukai zaman aure tare kafin mijinmu ya koreni”? “Wat happened
Mama”? Labari Mama tabashi tundaga time datazo gidan da time da Rashida ta shigo, da all
abinda yafaru da duka abinda tagayama Mama na zatai feeding Rashida to yan sanda” jiyayi
ranshi yayi tsananin baci, “drive” yafadi ahankali yama Munir text dan daga gidansu zuwa head
quarter is even closer than daga nan hotel zuwa wajen.
Wajajen magrib sukakai police headquarter ya kalli Mama yace “Mama ki zauna anan zan fito
da ita kinji” gyadamai kai Mama tayi ya kalli security yace “make sure she stays in the car she’s
not feeling well” “yes sir” ya amsa yana fita yaga Munir yafito daga tashi motar ga sauran
bodyguard nashi yayi gaba kawai Munir da guards nashi na binshi abaya, all eyes yadawo on
them ko kallon yan sandan wajen baiyiba yawuce sama direct zuwa office na inspector cus
yasanshi sosai yana kawo gaisuwa fada dudda bai sanshi babu rawani ba, kai tsaye yabude
kofan ba knocking babu komi Inspector na zaune yana dube duba, da zafi sosai an anger kan
muryan Riyad yace “I will sue you and I will sue the entire police headquarters for rashin adalci
for tauye hakkin talaka, for rashin yin investigation, I will make sure anyi sacking all of you anyi
replacing naku with better and eloquent officers dasuka shirya yin aikinsu yanda yakamata” from
yanda yake magana kadai yasa gaban Inspector yashiga faduwa yama kasa magana, Munir
yace “you must be confuse kana magana da Mai Martaba SARKI RIYAD! Sarki mai adalci,
sarkin talakawa” wani kalan tashi inspector yace “an gaida Mai Martaba Allah huci zuciya ka,
tub……” hannu Riyad yadagamai yace “release Miss Rashida Almustapha, and nabaka 24hrs
kuyi realeasing evidence cewa yaran data daka suna ICU with Doctors report and everything,
and again inaso kuyi proving cewa she’s really a killer, banda haka I want to know wat right that
officer takedashi to slap and hit Miss Rashida, and again wanda aka bishi har gida shine akaje
neman tsokana, prove all this ba set up bane inba hakaba” Munir yace “zaku hadu da bacin ran
Mai Martaba” baki Inspector yabude zaiyi magana Riyad yadagamai hannu for the second time
yadakamai tsawa sabida yanda ranshi yake abace yace “release her now!!!!” Shi kanshi Munir
saida ya kalli Riyad rabon dayaga dan uwanshi yayi fushi haka harya manta, da wuya Riyad
yayi fushi, jikinshi har rawa Inspector yake yafita dasauri shi baimasan case din ba duk suka
bishi yawuce kasa Riyad na biyedashi yadauki key na kofan da ake budewa a shiga bangaren
cell nasu yabude kofan da sauri ya shiga saikuma ya juyo yace “Allah taimaki ranka shi dade
ban santa ba ita yarinyar” wuceshi Riyad yayi kawai yashiga ciki mutumin ya bishi abaya cell
cell ne daban daban, na mata daban na maza daban but duka ajere suke, ga mutane kukkule
amman baiga Rashida ba in any of cell na mata dasuka wuce ba, zagawa dashi Inspector yayi
zuwa cell masu kama dana kaji ana kiran dakunan NO SS CELL wato no sitting no standing
cell, wanda shi na punishment ne bazaka iya tsayuwa ba bazaka iya zama ba kana duke kawai
idan anaso a azabtar dakai ake kaika wajen, hangota Riyad yayi ita kadai an rufeta a cell
dayakenan kaman cell din dan buri alalo alalo gwanin ban tausayi she looks very very miserable
and terrible ko kadan bata kallo inda suke ba danta dauka matarce tadawo, ahankali Inspector
da gabanshi ke faduwa ganin ita kadai ce abarayin NO SS yace “itace naga kana kallonta”?
Juyo da kanta Rasheeda tayi jin datayi anyi magana tunda ta shigo wajen sai yanzu taga haske
hasken Riyad dake tsaye yana kallonta idanunshi sun chanza launi kallo yake mata dabazaka
iya tantance na menene ba, ahankali yake kallonta even though she’s not crying but kasan
she’s very very scared, she’s terrified, she’s lonely, she’s afraid, dauke kanta tayi daga kallonshi
da sauri tashiga wasa da fingers nata, bude kofan Inspector yayi yace “fito” kokarin motsi tayi
da kafa amman takasa sabida yanda kafafunta suka sankare suka rike sai kawai Riyad yaji
zuciyanshi ta tsinke awani irin hankali yafara tafiya dudda bata kallonshi but every step nashi
tana jinshi har a bangon zuciyanta, ahankali azo gaban cell din ya tsaya chak still taki dago da
kanta, yakai wajen 10secs yana kallonta kafin awani irin hankali yaciro hannunshi daga aljihu
yamika mata cikin wani irin murya mai masifan taushi yace “Rasheedah!” Har kasan zuciyanta
taji yanda yakirata hakan yasa tadago kanta takalleshi sannan takalli hannunshi dayake mika
mata batare data karbi hannunba, ahankali yace “come Mama is waiting” dasauri ta kalli
fuskanshi kafin awani irin hankali takai hannunta tadaura gently kaman mai tsoro cikin nashi,
atare dukansu sukaji shock amman yadaure yakamata sannan ya fizgota tashi daya tafado
kirjinshi making deep sound mara kara sosai dazai nuna how hurt she’s, kafafun na mata ciwo
sosai amman sabida dauriya da taurin rai taki nunawa but takasa motsi tana kirjinshi, dan sauke
kai Inspector yayi aranshi yace “budurwan mai martaba muka kulle dama? Suwaye keson sani
a bala’i” takai one minute a kirjinshi batare daya taba bayanta ba banda hannunta daya rike but
ita takasa motsa kafan tafita daga kirjinshi, in a very caring tone dabama tasan yanada shi ba
yace “can you walk now”? Duk yanda taso karta kalleshi kasawa tayi tana kirjinshi tadaga
fuskanta takalleshi hada idanu sukayi cikeda tsananin kulawa yace “can you walk yanzu?” Very
soft itama ta gyadamai kai tana yunkurin fita daga kirjinshi, saitai baya zata fadi dasauri yakai
hannunshi daya yakama waist nata sai kawai adake yakama hannunta daya yakai ta bayan
kanshi ya ijiye yayi supporting nata dakyau kafin yace “let’s go” she’s scared internally, she’s
shaking bamata da karfin wani abu so she just followed him tana dan dingishi suka fito ahaka.
Hannu yasa yabude kofa mutanen data gani awajan da yawa gasu police gawasu kaman
bodyguard ga Munir datake gani a hotel nasu ga yan sanda maza biyu na dazu bataga macen
ba yasa tadan yunkura cikeda karfin hali zata fita daga jikinshi kaman daga sama taji saukan
hannunshi akan waist nata yamaidata side nashi da kyau dawani irin sauri tadan juyo da kanta
ta kalleshi but fuskanshi is looking straight bayako kallonta yacigaba da tafiya da ita hakan yasa
ahankali ta maida kanta kasa daidai sunzo kofan fita saiga yar sandan dazu tana shigowa itama
suka hada ido wani abu Rashida taji yazo mata wuya ya tsaya duk kalan ciwon da kafanta ke
mata amman saida taji tasami karfin daga kafan kawai takai ta kwasheta within a blink of an eye
jikake tippptipp! Officer tai wani mummunan faduwa danko ita bata lura da kafan da Rashida
tasamata ba dan fuskan Rashidan take kallo dana Riyad datagani tareda ita, da all the people
dake wajen, yan sandan sukai kanta ganin kalan faduwan datayi ana “lafiya kika fadi haka
sannu me kike kallo haka” dan babu wanda ya lura da abinda Rashida tayi dagowa officer tayi
hancinta na jini ta kallo kofan hada ido tayi da Rashida dake mata kallon munyi settling score
dake, tsayawa shima Riyad yayi yana kallon Rashidan cus he saw wat she did saikuma kawai
yacigaba da tafiya da ita suka fice har wajen motan shi su Munir suka biyosu baya yabude baya
Mama idanunta harsun kumbura na zaune taganshi da Rashida dataga har yar rama tayi, sai
kawai Mama tafashe da kuka jikin Rashida yayi mugun sanyi da taimakonshi ta shiga bayan
motan sai kawai ta rungume Mama dan jim yayi yana kallonsu kafin ya maida kofan bayan
yarufe yajuyo yadan taka zuwa wajensu Munir dake kallonshi kallon what is going on, anatse
yace “I will see you at home bari na kaisu gida” bai jira amsan Munir ba yajuya yawuce saiya
shiga gaba direban yatada motan yaja har lokacin Mama kuka take wlh takasa magana ma,
hakuri take ta bama Mama amman yana shigowa tayi shiru kawai dai ta rungumeta agaban
wani pharmacy yasa aka tsaya yafita yashiga yakai kusan 10min aciki yafito rikeda leda yadawo
ciki ya zauna aka tada motan har zuwa anguwan su parking yayi yabude gaban motan yafito
yabude bangaren Mama ahankali Rashida tasaketa goge fuskanta tayi ta sauko sannan ta
mikama Rashidan hannu tace “taho muje” cike da karfin hali ganin yana wajen yasa tace “ni zan
iya fita dakaina” tsayawa Mama tayi tana kallonta irin kallon wani irin taurin kai da karfin hali
Rashida kedashi ne, shima Riyad folding hannunshi yayi a kirji ya tsaya kawai suna kallonta jan
jiki tayi har tazo bakin kofan ahankali ta daga kafa daya tafito hakama dayan sannan ta yunkura
ta tashi dudda she’s not showing the pain a fuskanta but wlh kasan da kyar take komi takawa
tashigayi ahankali sai kawai tawuce tai zaure da dafa bango ta shige cikin gida, Mama tabiyota
abaya tana shiga rabin buhun shinkafar taci karo dashi a tsakar gidan nasu jitayi zuciyanta
kawai yarikice ranta yabaci tama manta tanada ciwo kawai tai wajen shinkafan azuciye ta daga
shinkafan zata mike kafanta yayi wani irin kara da duk dauriyanta saida tai ihu daidai lokacin
Riyad ya shigo gidan azuciye yayi wajen yasa hannu ya fizge buhun shinkafan yayi ihu yace
“what is your problem?” Kallonshi tayi ido cikin ido tace “mezamuyi da shinkafarsu? Zubarwa
zany…….” “Quiet!” Riyad ya daka mata tsawa da saida taji jikinta yayi rawa, cikin tsananin fushi
ya nuna Mama datake rabe a bangon zaure kawai ta tsaya chak tana kallon yarinyar tata
gwanin ban tausayi, irin kallon yaya zanyi da wannan yarinyar ya Allah, yace “can you give your
Mom just a minute of peace?” Kallon Mama tayi saikuma ta kalleshi zata bude baki
authoritatively Riyad yace “I said quiet!” Cikin kwayar idanunshi ta kalla the anger datake gani
da fushi kawai saitaji takasa magana wani bai taba shutting nata up in her life ba sai yau, cikeda
tsananin bacin rai yace “kina tunanin komi arayuwan nan you settle it da fada da duka you think
is by fighting?” Yasake shiru saikuma ya lumshe idanu tareda fuzar da iska yasake kallonta
yace “every action have consequences do you for once sit down kiyi tunanin waye ke suffering
consequences na action naki?” Yadan mata ihu kadan still kallonshi take da manyan idanun nan
nata, saiya sake nuna Mama dake tsaye looking at them tana goge hawaye da bayan hijabi
yace “do you have slight idea of abinda Mamanki went through today? Did you even know an
ina naganta?” Yasakeyin shiru saikuma a sanyaye yet da tsaurin harshe yace “do you even love
your mother?” Wani kallo datamai har saida idanunta sukahau sparking sabida anger kaman
zata rufeshi da duka, cikin fushi tace “kai waye dazaka tambayeni ko inason mahaifiyata, waye
kai”? Cikin tsatsauran murya Mama tace “tamaka rashin kunya ka yanka mata mari Riyad!”.
RASHIDA IS STUBBORN CUS WATT
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 2️⃣1️⃣
BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA
Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc),
Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)
Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc)
Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short
trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long
gowns, maternity gowns etc)
Boxers(men, boys, women, girls etc)
Vest(men, women, boys, girls etc)
Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)
Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs
protection
CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI
+2349034049623
+2348064643886
Kallon Mama Rashida tayi zuciyanta yafara tsinkewa ganin shi Mama take supporting tabude
baki zatai magana saitaji kuka na son subuce mata hakan yasa tarike maganan da kyar ta
danne kukan tace “to sai in tsaya ina kallo ana zagin Mamana”? Rai abace Riyad yasa hannu a
lips nashi yace “shush” abu taji yazo mata wuya wayeshi dahar zai dinga mata fada agidansu
kuma Mama na supporting nashi sai kace wani Yayanta, dauke kai tayi daga kallonshi tana huci
kaman damusa yace “zagi baya kari, zagi baya chanza fatan mutum, you are a very selfish girl
that care about feelings nata not her mother” wannan karan juyo da kanta tayi ta kalleshi
idanunta sun ciko da hawaye amman tahanasu zubowa shima yana kallonta kyar yace “duk
yaron daya gwammace yabi zuciyanshi dayabi maganan Mamanshi is selfish! Your mother is