Showing 18001 words to 21000 words out of 69832 words
everything Mama trust me, Alhamdulillah kome aka koyamin sau daya ya zauna akaina, sannan
daga yanzu koda ranan Sunday ne zan dinga zuwa library duk sati sau daya nayi muraji’an
duka abinda aka koya mana na that week, I can study Mama, I can do my duties na kula dake
da siyamana kayan abinci da kudin magunguna, I can manage my work also” tana maganan
tayaye labule tafita daga dakin tawuce waje saida tafara sa abinci awuta sannan tawuce bayi
tayi wanka tafito lokacin har sanwan yayi tazuba taliya sannan takoma daki tashiga saka kaya
Mama na zaune kan dadduma tana kallonta, tana kallon yanda taketa ciro kayan ghana
masgon dasuke agoge daga gani kasan dan kaya mai kyau take nema na zuwa school abu
Mama taji ya tsaya mata a wuya sai kuma ta daure kawai ta dauke kanta daga kallonta.
Wani doguwan rigan atampa maroon ta zaba ta maida gefe, taciro lab coat nata dayake a goge
shima ta ijiye gefe sannan ta maida sauran kayan ta shirya tsaf tawuce tafita tasake juya taliyan
sannan tadawo tasa hijabi ta kabbatar salla.
Tana idarwa bata tsaya yin azkar ba ta fita ta juyo taliyan a kula tasama Mama ruwan zafi na
wanka sannan tadawo tasake zama kan dadduma tafara azkar tana gamawa ta kalli Mama
dake kallonta tace “Good Morning Mama na nikadai, Mama naji dadi nikadai kika haifa nake
moreki banda kanni dazaki dinga raba attention naki akanmu” most time tana maganan ne idan
taga abu na damun Mama dan tasata tai murmushi, ganin Mama batai murmushi ba yasa
takama hannunta tarike dasauri ahankali tace “Mamaaaaaaa” tai maganan ashagwabe tana
lankwasa kai, ijiyan zuciya Mama ta sauke tace “babban burina arayuwa shine ki zama likita
Rashida, banson wani abu dazai hanaki zama, kina bukatan lokacin dazaki karatu, banson ki
fadi, banson ki sami carry over, nasan kinada kokari but dudda haka karatu yanada amfani, kina
all this ayyuka bazaki sami lokacin yi ba, ki manta da kula dani Allah daya tsaga mana baki
bazai hanamu abinda zamusa abakin ba, after this year next year zaki gama, please Rashida
kibar ayyukan nan and focus a karatu” tunda Mama ke maganan take kallonta batason sata
cikin damuwa hakan yasa tace “to naji Mama amman tunda kinga satın nan muka koma karatu
da practicals bazasuyi serious ba kibari nayi aikin zuwa karshen wata abiyani kudina saina dena
kinji, zancen night shift ai HOD mu tasan dani bata taba sani a night shift ba sabida ke Mama,
so ko yanzu ma bazan bazanyi night shift ba, kinga na karbi albashina saimu ijiye, kuma Mama
kidena damuwa yarki ta dauko brain dinki bazan fadiba In sha Allah bayan kinamin addu’a, to
yanzu kin hakura na karasa zuwa karshen watan nan duk sai na saki aikin nabar na hotel din?”
Shiru Mama tayi tana kallonta Rashida da taurin kai da kafiya hmm, ijiyan zuciya tasauke tace
“okay! Yau sha uku ga wata, karshen wata zaki sallame kowa, next month banson ganinki kina
zuwa ayyuka nan” gyadama Mama kai tayi tace “naji” tashi Mama tayi tace “ai shikenan” tawuce
sip wani akwati zata dauko dasauri Rashida ta tashi tace “Mama stop ki kirani na dauko miki”
dasauri tasa hannunta tadauki akwatin tasaukar dashi kasa Mama tazo wajen ta zauna itama
Rashida ta zauna gaban box din tana jiran tadauki abinda zata dauka tasake daukan akwatin ta
maida sama, wata yar jaka Mama tadauko acıkın box din tamika mata tace “gashi ungo” dasauri
Rashida ta kalli jakan data bata tace “na menene Mama”? Tasa hannu tana karba, zage zip din
box din Mama tashigayi tace “naki ne kibude” da sauri taciro bakin ledan data gani cikin jakan
dayake a kulle tashiga budewa saiga crocs a ledansu pink color mai kyau ba asalin designers
one dinba but irin normal wanda ake saidawa a market yan 5k-7k dakuma stethoscope pink
shima mai kyau, da mamaki take kallon kayan dakuma murmushi akan fuskanta tama kasa
cewa komi Mama ta kalleta tace “bakiso ne oya bani kayana, last month danaje clinic wata
Hajiya tarabamana kudi a envelop naduba naga 20k ne shine na shiga kasuwa na siya miki
crocs naga shi likitoshi kesawa a clinic dimu duka likitocin wajen shine akafansu shine na shiga
kasuwa na sayomiki ashe haka takalmin keda tsada dubu takwas aka saidamin na hada miki da
wannan abun gwajin nace nima y’ata tai kaman yan gayun likitocin danake gani a clinic dinmu”
hawaye ne yacika idanun Rashida tana kallon Mama na bata labarin Mama takare da “nazo
naboyesu nace bazan baki ba sai ranan dazakuyi resuming school” daidai lokacin hawaye ya
sauko daga idanunta Mama tace “ke mehaka kuka kikemin”? Kawai rungume Mama tayi da
gudu ta kankameta ahankali tace “thank you Mama thank you” shafa bayanta Mama tayi tace
“gabaki dayan rayuwanki Rashida nine na cinye miki ita, bakida lokacin kanki, komi kika samu
ni, kome kikeyi sabida nine, konace ki sayawa kanki abu bakiyi saisa na saya miki kema ki
shiga sahun yan gayu aga y’ata fess fess akara kallonta sabida yanda tai kyau, Allah yakawo
miji na gari” cikin shagwaba ta ture Mama tace “ni bazanyi aure ba Mama, bazan taba iya
barinki ba” baki Mama ta kama tace “ke kodai zan kaiki gidan zumane amiki rukiya kaman me
aljanu bazaki aure ba” gyadama Mama kai tayi tadauki takalminta tana budewa daga leda tace
“inhar ban samu mijin dazai yarda na daukeki muje gidanshi tareba ina ganinki ina baki kulawa
wlh gara na kare rayuwana ahaka” da sauri Mama tamata dakuwa tace “kinci mai garinku
Rashida” dariya Rashida tayi sosai tace “wlh Mama da gaske nake bazan taba rabuwa dake ba
Allah Mama” ganin Mama zatai magana yasa ta tashi da sauri tace “bari nasa takalmina”
fararen kafanta ta zura cikin crocs din sun mata bala’in kyau Mama tace “Masha Allah
Tubarkallah komi kema yarinyana kyau wlh, kinga kafanki aciki kuwa dudda kafan fara ba lalli
amman yayi kyau” wani juyi tayi cikin takalmin tace “Mama inason takalmin thank you so much
Mamaa, bari na tafi” tawuce tasa doguwan rigan data fito dashi yakamata ya nuna her flat
tummy sosai da very full chest nata cus she has boobs kaman Mama, itama Mama harda rama
yasa ba’a ganin nata yanzu, dan kwali ta daura tayafa gyalenta tai arranging lab coat nata a bag
pack da books da stethoscope da Mama ta siyamata da komi ciki ta goya abaya tasa yar
wayanta a aljihun riganta da earpiece tace “natafi Mama” Mama tace “dan Allah kici abinci kinji
kada ki manta” dasauri tace “to Mama zanci, bye Mama” Mama tace “ubangiji Allah bada za’a
Allah ya taimaka Allah ya tsareki Allah yakuma baki miji nagari”.
Shagon Maman Miwa taje ta gayamata ta koma school da safe zata dinga zuwa aiki, nan da
nan tayi wanke wanke ta share ko’ina tai mopping after 8 tagama komi Maman Miwa tabata 2k
saikuma ta bata 200 tace “kihau adaidaita kitafi makaranta baki takaba” murmushi kadan tayi
tace “nagode Maman Miwa” sannan tawuce tafito MamanMiwa tabita da kallo tace yarinya ga
kyau har kyau ba miji.
Adaidaita sahu ta tare ta shiga sai BUK direct department dinsu ta wuce staircase tahau tana
tafiya daidai lokacin wani guy da wata young lady kaman mate na Rasheeda suna sanye da
kayan gida lab coat a hannunsu na saukowa hada ido Rashida tayi da guy din da sauri ta dauke
kai tacigaba da tafiya abinta tana hayowa su suna saukowa hade fuska yarinyar tayi tace “Bilal
yaushe zaka fadamin inda kahadamin suprise birthday party”? Gabaki dayan hankalinshi nakan
Rashida dake hayowa abinta batare data kara kallon inda suke ba, mintsilin shi yarinyar tayi
abaya hakan yasa yakalleta da sauri yace “sorry Layla come again me kikace”? Abu taji ya
tsaya mata awuya sai kawai tawuce da sauri tana sauka da sauri yabita da sauri yace “Layla
wait common” tuni tafice dan tsayawa yayi daidai Rashida tahau staircase din dayake kai yabita
da kallo sabida kyau datamai doguwan atampan riganta yamata kyau over, dudda ko man baki
babu a lips nata balle hoda ko kwalli ahankali yace “we’re going to clinic you don’t need to go up
kasa zamu” kaman bada ita yake magana ba kala bata cemai ba kawai ta juya tashiga sauka da
sauri yabita yace “wai mesa bakimin magana Rashy?” Chak ta tsaya saikuma tajuyo ta kalleshi
tace “kada ka sake kuskuren kirana da sunan nan only those that are dear to me ke kirana
dashi not you” ta juya, dasauri yabita yace “I don’t understand why exactly you’re angry with me,
I told you nace miki ina sonki ne banda knowledge na your mother’s illness, agidanmu baza’a
taba barina na auri yar wacce takeda H…….” “Bilal!!!!” Rashida takirashi da karfi ta daga hannu
zata kaimai mari ranta abala’in bace tace “the next time bakin nan naka zai ambato mahaifiyata
wlh saina zubar da hakoranka! Nataba cemaka wani abu? Nace ka aureni dama? I don’t even
know kana existing so go to hell!” Tana maganan tajuya fuuuu yabita da kallo kowa na
department nasu yasan Rashida da masifa but shi he just said it badan rashin mutunci ba he
was trying to tell her baza’a bari ya aureta agidansu ba knowing Mamanta nada HIV, baza’a
taba bari ya auro diyar unholy mace ba, still he was trying to tell her su zama friends dan he
was feeling guilty yanda yagama cewa yana sonta last year dan last year yayi joining nasu dan
transfer ya karba daga former school dayake medicine a Sudan, sun fara soyayya sosai yan aji
sukamai gulma Mamanta nada HiV bai yarda ba dan bata taba fadamai ba saida aka kirashi
akace yazo ga Mamanta tazo clinic itama tana wajen Maman shine yaje ko yagani daga ranan
yayi ghosting nata yaki kiranta yadaina daukan wayanda kotamai magana a class yayi banza da
ita saima yazo yana kula yan matan class nasu sosai danya bakanta mata rai, saikuma during
this 2weeks holiday saiyaji wani irin soyayya ta na tasomai yau daya ganta saiyaji tafi ko yaushe
kyau sonyayyan yadawomai fresh azuciye kaman yahadiyeta dan wlh duk department nasu
baiga me kyanta ba kawai dai no one can approach her ne sabida masifan ta da fitina.
Koda yafito yaga harta shige bus nasu ta zauna taciro yar wayanta ta makala earpiece tasa a
kunne sabida yanda zuciya ta ke tafarfasa, ahankali yasauke ijiyan zuciya yawuce wajen motar
shi inda Layla take a tsaye tana hararanshi yabude yana mata murmushi yace “wai ke lafiyanki
common shiga mota muje” yashiga mota yatada yaja motan Rashida ta kalla sannan tasake
sauke ijiyan zuciya taso Bilal last session nasu sabida she thought shine mutum na farko daya
sota for who she is dan ta dauka yasan waye ita kowa na department nasu ai yasani so tadauka
yasani, tun bata kulashi tafara kulashi sabida yanda yake shige mata, she really liked him suna
waya but rana daya kawai yadaina kulata yadaina amsa wayanta yana kula yan matan ajinsu
agabanta yana cemusu yana sonsu just to hurt her, abin yamata ciwo sabida tanada kishi but
bata taba nunawa ba, bata taba nuna tadamu ba saima daina kallonshi datayi da kallon inda
suke cus she’s even blaming herself data budemai zuciyanta bayan tasan duk wanda zatai
soyayya dashi baya going anywhere, idan ba lectures gareta ba earpiece zatasa a kunne tana
karatu tanabin everything da aka musu, she’s a fast learner na ban mamaki, takoyama kanta
rayuwan she’s enough for herself, she doesn’t need people cus gani take kowa yimata kallon
yar mai HIV ake diyar fasuka, babu abinda ba’a kiran Mama dashi har anan ajinsu su ana cewa
Mama karuwa ce cus gata kyakkyawa daman, batason wata ko wani yashigo space nata and
hurt her saisa she’s always always protecting her space bawai batason tayi kawa bane ko
kawance baya burgeta bane, no kawai she don’t wanna get hurt, kawayenta na layinsu duk
iyayensu sun raba yaransu da ita saisa ta maida kanta and centered her life to be just she and
her mom.
Yan ajin always sees her as mafadaciya ko magana kama Rashida zai iya koma muku fada
saisa suna avoiding nata suma but during group work ko wani abu zatai participating that is idan
bamata daukin nauyin yin aikin gabaki dayaba dan tanada bala’in kokari haka dai rayuwan ta
yake.
Sunkai asibiti dudda sun saba da hospital din still saida akai orientation sannan aka nuna musu
roaster gobe zasu fara taduba taba bata night, daga 8 ne shift nata zuwa 1 kullum banda
asabar da lahadi all thanks to HOD nata! She’s so happy da roaster sukai few abu by 11 suka
tafi direct hotel din ta wuce takai wajajen 1 tawuce wajen changing room nasu tabude locker
dinta taciro uniform nata tashiga chanzawa daidai tagama chanza kayan tana kokarin saka
karamin farin hijabinta aka turo door aka shigo changing room din wata cleaner na ce Joy tai
murmushi tana kallon gashinta dasauri Rashida takarasa saka hijabin Joy tace “Hi kinzo muje
Madam zata mana magana kafin mufara aiki a seminar room” maida locker Rashida tayi tarufe
tadauki wayanta da earpiece tasaka a aljihun wando tawuce tafito Joy tabiyota abaya wani
babban hall sukaje da kujeru ke cike su kusan 34 cleaners din na afternoon zama sukayi
Madam dinsu dake tsaye gaban hall tace “I called for this meeting sabida na sanar daku Oga na
gari he can come anytime, alot of you dakukai joining this hotel like 2yrs ago baku sanshi ba, he
can come at any moment or day idan yaga dama, baya tolerating the slitest of dirt dan haka kuyi
aiki dakyau, Rashida!” Dago kanta Rashida tayi takalleta Madam tace “since kina afternoon duty
yanzu anytime kika shigo before ki goge anywhere ki tabbata kinzo wajena kin amshi key kin
goge office din Oga, for afternoon kene mai gyara office din da safe kuma Kola, abubuwan mop
na gyaran office dinshi is different dana general gyara after the meeting you will follow me ki
karba” Gyadamata kai Rashida tayi tace “Yes Ma” tunda take aiki yau ne rana na farko dataji
anyi maganan mai hotel dinma kusan shekara biyu kenan bai taba zuwa ba ko kuma yataba
zuwa bata sani bane oho dai, addressing nasu tayi na kusan 20mins sannan tace “dismiss
follow me Rashida” binta Rashida tayi abaya suka wuce office nata tamata handing over key
card da sabon bucket mop su air freshener da sauransu a cleaning trolly tace “gashi maza
maza 5th floor ai kinsan office din” Gyadamata kai Rashida tayi tafice daga office din tawuce
elevator ta shiga zuwa 5th floor din, wani special corridor akebi aje office din da shi kadaine a
hanyan corridor din, key wanda take kati ta manna a kofan kofan yabudu hakanan kawai
gabanta yafadi batasan mesa ba hannunta tasa ta tura kofan ahankali ciki duhu dan an kashe
wuta, hannu tasa tafara kunna wutan Babban office ne sosai daya hadu bana wasa ba, akwai
dogon sofa banda table da chair ga babban tv ga desktop gawani mini library da akayishi
design na tree kowani branch anyi naming nashi countey ga books na garin awajen saikuma
wasu kofofi guda biyu daban daban ahankali tasa kafanta ta shiga ciki sannan ta maida kofan
tarufe tana kallo dudda bawani datti, sauka idanunta yayı kan zanenta dake bangon office din
dayayi wani irin mahaukacin kyau she can’t believe she drew this, daina kallo tayi tashigo ciro
brush na cire cobweb.
JOIN MY WATSAPP GROUP DANAKE UPDATE NOWW!!
https://chat.whatsapp.com/LQB0yaXytjU2hoN1Pg2HAw
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE
BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA
Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc),
Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)
Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc)
Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short
trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long
gowns, maternity gowns etc)
Boxers(men, boys, women, girls etc)
Vest(men, women, boys, girls etc)
Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)
Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs
protection
CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI
+2349034049623
+2348064643886
YOU CAN FOLLOW THEM ON IG
I'm on Instagram as @habisma_underwears. Install the app to follow my photos and videos.
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=4wvihro0qw3x&utm_content=i5wy1kf
EPISODE
Cobweb tafara ciccirewa kafin tafara shara da vacum cleaner sannan tafara goge goge tundaga
kan su desktop din, frames na bango, admiring design da komi na office din kowaye maishi
really shows love nashi ma simplicity and art, gyara ko’ina tayi har labule saida tai dusting
sannan tabude first kofan data gani ga mamakinta saitaga bedroom ne ga lafiyayyen gado
awajen ga closet gyara komi tayi sharp sharp tai moping har bayin dake dakin sannan tafito
tabude dayan kofan taga nan ma bayi ne ta gyara kusan 1hr tabata sannan tagama komi tafito
takoma station nasu, kafin akira waya anason tazo room 456 ta gyara ta wuce taje ta gyara
haka dai tai aiki had 5 sannan ta tashi.
Changing room takoma ta chanza kayan aikinta ta maida atampanta na safe tasaka pink crocs
dinta na safe tana murmushin tuna Mama data siyamata sanan ta goya jakan nata tafito tana
tafiya ahankali receptionist dinsu dake wajen tana ganinta cikeda fara’a tamata waving hannu
tace “bye beautiful Rashy” dan kallonta Rashida tayi hatta daga hannu zata mata waving itama
saikuma tasauke hannun like a weirdo, tadan kyafta ido sau biyu kafin tace “thanks” tawuce da
sauri tafita dayan receptionist din tace “when will you stop throwing kanki on Rashida? Ko
Madam dinmu tasan yarinyar is a weirdo” dan murmushi tayi tace “is because she’s like that
nake sonta, I don’t want normal people irinmu as friends inason irinsu