Showing 60001 words to 63000 words out of 69832 words
chabe yana
mikewa tsaye suka fito tare mota sukayi suka shiga Munir yatada motan yace “ina zamu”?
Ahankali Riyad ya sauke ijiyan zuciya he’s just torn between Mom dinshi and Mama, yana
tausayin Mama and he feels obligated to help them, Rashida batada kowa, and he promised
kanshi kafinma ya gano Rashida cewa he will helped the girl, he’s doing this for the girl that
saved life nashi, murya chan kasa yace “I’m sorry Mom” kallonshi Munir yayi jin abinda yafadi
hakan yasa ahankali yace “wajen Baba Buba zamu” dasauri Munir ya kalleshi yace “Baba
Buba? You mean Baban Ammi”? Dauke kai Riyad yayi ahankali yace “yes Kakana!” Tada motan
Munir yashigayi mamaki yagama kasheshi yace “Riyad as far as I know I can’t even remember
the last time kaje ka gaidashi, ni banmasan kasan yana existing ba” wani iri fuskanshi yayi
saikuma ahankali yace “i will change from now” fita sukayi saikuma chan Munir yace “mezai
maka? You’re sounding kaman you need something from him?” Shiru Riyad yayi na kusan
5minutes chan yace “aure nakeso ya karbanmin! I want to Marry Rashida!” Wani burki da Munir
yaci kan titi saida yakusan creating hatsari yaja motan da gudu yana gangara wa gefe yakalli
Riyad daya ciro wayanshi yana dubawa jin karan text message daya shigo wanda yaga na
Haleema ne.
“Baby marana na ciwo? A ina ka kwana jiya?”.
Ahankali Munir yace “Riyad looked at me! Zaka auri Rasheeda? Waya sani agida? Mom tasani?
Gwaggo tasani? Baffan mu yasani? Waya sani?” Batare daya kalleshi ba yace “no one knows!
Will tell when I feel like it” yasake shiru chan yadanna mata “Kisha magani, Allah kara sauki” ya
maida wayan aljihu sannan yadago ya kalleshi yace “I feel obligated to help them Munir, the girl
is young, she’s a child, the Mom is very sick a ICU lets go” tada motan Munir yayi harsukakai
wani kauye nan Outskirts na Kano bai kara magana ba gaban wani babban gida sukai parking
ga rumfa da dalibai suka cika gawani tsoho kan kujera dake da haske kaman Riyad yaci
manyan kaya na sauraransu yana hangosu ya tsare Riyad da idanu wanda ya manta rabon
daya ganshi saikuma ya dauke kai sannan ya sallami yaran yama Munir alamu da hannu
dasuzo.
Shiga rumfar sukayi suka zauna atare suka gaidashi ya amsa sannan yakalli Riyad da kansa ke
kasa yace “yau katuna dani? Meya kawoka gidana”? Wani iri Riyad yaji amman ya daure yace
“kayakuri Buba” ijiyan zuciya Buba yayi yakalli Munir yace “nasan wani abu yakawoku so tell
me” kallon Riyad Munir yayi sannan yace “Buba Riyad keso ka bishi ka karbamai aure” kallon
Riyad yayi yace “mesa baka nemi yan uwan mahaifinka ba kazo nan? Ko yan uwan wacce itace
mahaifiyar ka yanzu?” Munir zai bude baki Buba yace “kamin shiru” yakalli Riyad yace “kamin
magana koka tashi ka bar nan wajen” murya chan kasa Riyad yace “bazasu barni na aureta
bane na gaya musu Buba sabida ciwon Mahaifiyarta” Buba na kallonshi yace “wani irin ciwo”?
Ahankali Riyad yace “HIV” shiru Buba yayi chan yace “kanason yarinyar tsakaninka da Allah?”
Shiru yayi chan yace “inaso na aureta, banso ta auri wani karya wulakantata” saikuma ahankali
yace “ita ce ta ceci rayuwana lokacin da za’a kasheni” Buba yadan jima yana kallonshi sai chan
yace “kutashi muje” Dasauri Riyad yadago kanshi ya kalli Buban yana dan murmushi daya
karamai kyau Buba yace “saina chanza ra’ayina tunda ka tsaya kana kallona kaman yauka fara
ganina a doron kasa” tashi da sauri Riyad yayi yana murmushi yawuce Munir ya bishi Buba
yabisu da kallo Allah yasani yanason jikanshi sama da duk yanda zai kwatanta abin aduniya,
tunda har yatuna dashi a lokacin dayakeda serious bukata haka he will support jikanshi, Babban
Aminunshi yakira suka shiga bayan motan Munir da Riyad suka shiga gaba suka wuce.
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN
YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- COT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara
daya gabaki daya
WATSAPP ME wa.me/+2347012181461
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 2️⃣6️⃣
SO WATA CALLED ME “M SHAKUR KIMANA POSTING DAN ALLAH I WAS LIKE TODAY IS
NA BABAN SHAKUR!” TACE NABASHI TAI MAGANA DASHI “BABANA DAN ALLAH KACE TA
MANA POSTING WLH KAFİN AKIRAMIN AMBULANCE”
THE POINT OF THIS LABARI IS I APPRECIATE YOUR LOVE, SEEING MUTANE DA DAMA
LOVING THIS BOOK GENUINELY IS ABU DA I AM TRULY GRATEFUL FOR!!!
DAD SHAKUR YACE THANK YOU FOR LOVING HIS WIFE WRITE UP AND NAMUKU
THANK YOU UPDATE.❤️❤️❤️
SO BETTER LATE THAN NEVER! UPDATE NA DARE
As usual wajajen 6 Rashida tabude idanunta da kyar sabida tsabagen gajiya da kuka, kaman ba
itane tuntuni ake hayaniyan asibiti ana shiga da fice ba ko bude idanu batayi ba sabida nauyin
baccinta, dasauri tamike tsaye ta tafi wajen glass door din ta jingina kanta tana leka Mama
trying to see ko tana numfashi, taganta tana bacci and tana breathing, dan ijiyan zuciya tasauke
takalli inda ta tashi tasan har tai bacci Riyad na nan koda yaushe yatafi oho wucewa tayi bayi
tayo alwala bayan taciro brush ajakanta tayi ta tafi masallaci tai salla tama Mama addu’a sosai
tadauki Qur’ani yau ta karanta tasake ma Mama addu’a bayan tagama, tana dawowa Dr
Mumina tace “Your Mom wants to see you” jikinta har rawa yake ta gyada matakai abubuwa aka
bata tasaka sannan tashiga dakin idanun Mama abude kadan take kallonta dasauri taje gaban
gadon ta duka takai fuskanta saitin na Mama tace “Mama ya jiki? Are you fine Mama? Kinji
sauki? Sannu Mama na, sannu kinji Mama, Mama ina sonki kinji, mezakici”? Girgiza mata kai
tayi bakinta nadan motsi hakan yasa dasauri takai kunnenta saitin bakin Mama, murya chan
kasa Mama tace “inaso namiki aure yau!” Dasauri Rashida tajuyo takalli fuskan Mama kodai
bata hayyacinta ne kodai she’s hellucinating ne? Ganin bakin Mama yacigaba da motsi yasa
tasake kai kunnenta saitin bakinta ahankali Mama tace “I want someone that will take care of
you koda zan mutu I want to die in peace, I told Riyad ya aureki!” Dawani irin sauri ta kalli Mama
gabanta nawani irin faduwa naban tsoro murya chan kasa Mama tace “I trust Riyad! Yanada
hankali zai hadaku ku biyu yarike amana! Rashida I need to hand you over to wani tun yanzu da
raina kafin na rasu!” Hawaye ne yazubo daga idanun Rashida cikeda damuwa tace “Mama
nace bazaki rasuba! Mama nothing will happen to you In sha Allah, Mama yaya zanyi idan kika
tafi kika barni”? Kallonta Mama take saikuma tai yunkurin dago hannuwanta biyu dasauri
Rashida takama hannuwanta takai fuskanta, hawaye na gangarowa daga idanunta cikin muryan
Mama da baya fita da kyau tace “Rashida ina sonki, inasonki sosai my little Rauda, ina matukar
kaunarki My Doctor my Rish Rish, my only baby, yarinya na kyakkyawa I love you” wani irin
kama hannuwan Mama Rashida tayi saita fasheda kuka sosai, Mama itama hawaye gangarowa
yayı daga gefen idanunta tace “I’m scared na mutu banyi handing naki over to anybody ba,
Riyad is the only mutum da xuciyana ya yardashi aduniya! Riyad zabina ne Rashida! Riyad is
my choice! Riyad is the only man dana kalla namiki sha’awansa as miji will you marry Riyad for
me? For my sake? For my happiness”? Kankame hannun Mama Rashida tayi sosai tana kallon
kwayan idanun Mama tana kuka itama Mama kuka take, cikin wani kalan murya Mama tace
“wat if na mutum? Wakike dashi? I want to hand you over to Riyad kinji, zaki aureshi sabida
inaso”? Gyadamata kai Rashida tayi at this point the only burin datake dashi aduniya is taga
magaifiyarta ta warke jin kanta take idan Mama tacemata tai kisan kai zata iyayi tsabagen
yanda takeso ta faranta mata rai and make her happy, cikin kuka tace “Mama I will marry Riyad
sabida kince nayi! Nariga namiki alkawari bazan kara saki a damuwa ba, kome kikeso Mama
shixan dingayi I will always keep you happy, Mama dan Allah karki mutu kinji, kinji Mama karki
mutu ki banni kinji Mama? Kin tuna namiki alkawari zan zama likita and develop a cure for you?
Mama you have to stay alive and wait for me! Mama kinga inaso kixama hope for mutanen
dakeda HIV dudda already you’re, kinyi rayuwa da HIV for 23yrs, you fought Mama ba dare ba
rana, kika haifeni, you protected me Mama look at me yau na girma but banda shi, Mama karki
banni kitafi kinji help me fulfill this legacy nawa after all this battle yarki likita Dr Rashida found a
cure and Mama is HIV FREE!!! Kimin alkawari you will live for me and zaki jirani har lokacin
Mama”? Murmushi sosai Mama tayi kawai tajawo kan Rashida tadaura akan fuskanta ta
kankameta sosai tama kasa magana, sun dade ahaka sannan Mama tace “stop crying babu
inda zani, I will stay for you, ranan graduation naki na saka exclusive super wax na kafa
gwargwaro akai harda glass” dan murmushin kuka Rashida tayi tama kasa magana Mama tace
“kiramin Baba Liman” gyadamata kai tayi tadauki wayan takirashi, yace “gashinan zuwa” around
8 Dr Bugaje tashigo duba Mama ahankali Mama tace “inaso nama diyata aure” shiru Mrs
Bugaje tayi tana kallon Mama wanda somehow she understand Mama, she knows daga inda
decision na Mama is coming from, gyadama Mama kai tayi tace “shine mutumin nan”?
Gyadamata kai Mama tayi, Dr Bugaje tace “ba’a bari mutane su shigo ICU sukazo zansa
akawoki office dina sai ayi awajen” gyadamata kai Mama tayi Mrs Bugaje zata tashi Mama tace
“Mrs Bugaje” dasauri tajuyo takalli Mama, ahankali Mama tace “kina ganin zan warke?”
Tambayan yazoma Mrs Bugaje wani iri amman ta daure tai murmushi tadawo tasake zama tace
“Mama mutane na mutuwa amusu wanka akusan binnesu ma su farfado balle ciwo, the point is
shi cuta da mutuwa duka suna hannun Allah Mama kuma Allah sai warkar dake in sha Allah
kinji” daidai lokacin ta hango Riyad ya shigo tareda wani tsoho dakuma wani matashi, Mrs
Bugaje tace “Ina Rashida”? Ahankali Mama tace “taje siyomin abinci dudda na ce mata banson
cin komi” dasauri Mrs Bugaje tace “you need to eat Mama, bari na musu magana” fitowa tayi
cikeda fara’a ta gaisa dasu tace “bismillahan ku a office dina za’ayi komi” ahankali Riyad yakalli
Munir da Buba yace “kuje ina zuwa i need to get something in the car” yayi maganan yana
juyawa sukuma sukabi Dr Bugaje.
Samin kanshi yayi da fitowa waje yana kalle kalle just to look for her lura da yayi batanan.
Daga cafeteria take, swallow tasai ma Mama da miyan kubewa sai bottle water ahankali take
tafiya dukta rame batada karfi kawai gatanan ne, idanunta har yanzu basu washe ba sunyi ja
sun kumbura, gashin idanunta sun tattare, tip na nose dinta is still looking very reddish sabida
kuka, lips nata sun kara yin pinkish sosai sabida kuka, she’s is looking tiredly beautiful, daidai
tazo ta wajajen A&E din taji an kwala mata kira. “Rashy” dasauri tajuyo Bilal ta hango yafito
daga parking space yana tahowa wajen da dan gudu gudu sauri sauri yana sanye da riga da
wando na jean da riga yazo daidai gabanta ya tsaya cikeda damuwa yace “tun jiya bana online
ina jirgi coming back from Dubai ina dawowa kuma nahau baccin gajiya da asuban nan naga
message dinki a group ya jikin Mama”? Yayi maganan cikeda so dakuma damuwa soyayyanta
nawani dawomai fresh arai, ahankali dan batada karfin hayaniya yanzu ko fada tace
“Alhamdulillah da sauki” dasauri yashiga tura hannu a aljihunshi yaciro wraps na kudi yan 500
guda biyu that’s 100k yana mata wani irin kallon soyayya smiling and feeling kanshi yamika
mata yace “nazo nabaki this and to assure you cewa you’re not alone I’m here for you, Dad na
UK but he will send his accountant to take care of all the bills kinji Rashy ko miliyan hundred ne
Daddy will pay I got yo…….” Kasa karasa maganan yayi ganin wani hadadden guy yazo wajen
ya tsaya dab da Rashida ga bakin shade a idanunshi yazuba hannu a aljihu kaman military, ko
kadan Rashida bataji alamun tafiyanshi ba kawai taji tsayuwan mutum kusada ita dakuma
kamshin turarenshi daya cika mata hanci hakan yasa ta dago kanta ahankali ta kalleshi daidai
shima yana kallonta batare daya kalli Bilal ba, cikin warm yet controlling voice yace “daga ina
kike?” Ya Allah! Wani irin kyau Riyad yamata dayasa takasa daina kallonshi like a little girl
innocently tace “abinci naje siyoma Mama” yana kallonta still batare daya dauke idanu daga
kanta ba yace “and who is this?” asanyaye tace “dan ajinmu ne” bayabo ba fallasa Riyad yace
“let’s go” ko musu batayiba tajuya tafara tafiya yama Bilal wani banzan kallo da hannunshi har
yanzu yake position na bada komi sannan shima yajuya.
SEE YOU ALL ON MONDAY
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 2️⃣7️⃣
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban
hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau
ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga
yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana
kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a
bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na
Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf
zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na
Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda
zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka
kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga
kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta
zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna
fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna
dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da
Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da
masu siyan daidai ko sari. Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka 08167888934 ko
07026039714. Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya
tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_sourc
e=qr
Dawani irin full confidence Bilal yazo wajen ta yau but ganin wani lafiyayyen guy me kirarran jiki
tareda ita and from the way he’s doing kaman saurayinta ne yasa yaji zuciyanshi na kumfa,
daman Rashy nada saurayi ne? Who is he? Waye atare da ita? Waye dan wulakancin nan?
Well yasan koma waye da wuya idan yakaishi kudi he will wait she will come begging for the
money yana gama tunanin yajuya azuciye yayi motanshi ya shiga yabar hospital din.
Tare suka shigo ward din daidai lokacin shima Baba Liman na zuwa da ladanin masallaci su
biyu, gaisawa suka tsaya yi da Riyad ita kuma Rashida ta wuce, shiga cikin ICU Nurse din da
Mrs Bugaje ta turo tayi akasa Mama akan wani wheelchair aka gungurota har zuwa office din
Mrs Bugaje Rashida na biyeda ita saikuma su Riyad da Baba liman da Ladanin is duk suka
shiga ciki.
Already Mrs Bugaje tasa an saka kujeru duk aka zazzauna gawasu sababbin syringe agabanta
guda biyu, anatse tace “welcome to my office” sannan tace “before muyi proceeding muyi asalin
abinda yakawomu nan office din, as a medical Doctor i want do something for both Riyad and
Rashida” ta taso dagakan kujeranta da kanta tazo gaban desk ta kalli Riyad ahankali tace “bani
hannunka” bata hannunshi yayi ta kulle igiyan tajajininsa tasa a specimen box tarubuta suna
sannan tama Rashida ma haka, sannan tabama wani Nurse dake wajen data kira musamman
tace “Abbakar take it to the Lab I need Asap results on this two sample kan genotype blood
group HIV, hepatitis da sauransu important blood test na aure” gyadamata kai yayi yace “Yes
Ma” yawuce yafita takoma tazauna takalli Riyad tace “inaso kasan wakake aure ba kokanto ba
zargi a zuciyanka ko na yan uwanka dake nan wajen” Baba Liman yace “kwarai” Rashida dai na
wajen Mama kanta akasa takasa kallon kowa na dakin, almost 20min akayi aka kawo result din
Mrs Bugaje ta karba tarike na Riyad a hannunta tamikama Riyad na Rashida tace “take open it”
karba yayi ya warware takardan ahankali, Mrs Bugaje tace “read