Showing 15001 words to 18000 words out of 69832 words
ne ke
kiranta yasa tadauka cikin barkwanci yace “Inlaw Inlaw to Alhamdulillah, yanzun nan Maman
Haleematu ke gayamin Yarima Riyad yaje yaga Haleematu da alamu akwai nasara” murmushi
Mom tayi tace “eh haryama fara dawowa wai kunya, kasan fa Riyad akwai miskilanci da shegen
kunya har yanzu abu yake kaman karamin yaro” dan dariya Waziri yayi yace “abinki da auta,
yaro kwallin kwal, ai saisa yayi farin jini awajen kowa ina mai tabbatar miki yawanci yan
kwamitin nada sarki idanunsu akanshi suke nadauka zanmasha wahalan convincing nasu
amman bahaka ba wlh sunason Yarima Riyad sabida yacika sharuddan zama sarki, nafarko ga
tsatso mai kyau jininshi gaba da baya asalin sarauta uwa da uba, banda haka baida any
criminal record ko wani case da police ko wani abu, ga ilimi boko da islamiyya ga business daya
bude dake kawoma Kano cigaba sosai dazun nan Gwamna ma yakirani kinsan Meyace mini?”
Dasauri Mom tace “a’a meyace?” Dariya Waziri yayi yace “cewa yayi cikin yaran sarki waye mai
manya manyan hotels din nan da gidajen mai din nan nacemai ai Riyad ne” dan dariya Mom
tayi tace “ai Dodo ma nakirashi nasa yama Gwamna maganan” Waziri yace “ai ina mai tabbatar
miki kaman Riyad yagama dawowa sarki dudda naga take taken Baffan su Mujitapha dakuma
Kabeer amman Riyad yamusu fincikau dole ki tashi tsaye” dasauri Mom tace “tuni natashi kaga
yanda ake sauka akanshi ne, duk nasamai magungunan tsari a abincin danake basa da kaikayi
koma kan mashekiya” Waziri yace “yauwa hakan kinyi daidai, ranan da sarki yacika bakwai za’a
sa ranar da za’a nada sabon sarki sai ayi bikin Sarautar da aurensu tare koyaya kuka gani”?
Mom tace “kwarai ai duk inda zan shiga saina shiga na tabbatar Riyad yagaji sarautan nan
yarona kadai ya chanchanci mulkin nan bayi yanda naga dama”.
BAYAN 1YR…..
SO WANNAN NE FIRST PART NA THIS LABARI NAKAWO SHİNE SABIDA KU GANE
TUSHEN LABARIN BAN WANI SO NABATA LOKACI.
GOBE ZAMU CIGABA DA LABARIN BAYAN 1YEAR RIYAD YARIGA YAZAMA SARKI❤️
YANZU NAFARA THIS BOOK BUT YOU GUYS ARE LOVING THE BOOK ALREADY THANK
YOU❤️❤️
CHAT ME UP ON WATSAPP wa.me/+2347012181461
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 8️⃣
BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA
Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc),
Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)
Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc)
Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short
trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long
gowns, maternity gowns etc)
Boxers(men, boys, women, girls etc)
Vest(men, women, boys, girls etc)
Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)
Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs
protection
CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI
+2349034049623
+2348064643886
BAYAN 1YR!!
Cikeda natsuwa wasu manya manyan fadawa ke bude wani hamshakin kofa da girmanshi zaiyi
girman wani karamin gate daidai karfe sha daya na safe, sannan dukansu suka fadi suka zube
suna daga hannu irin yanda dai fadawa ke gaisuwa suka fara zuba kirari.
“Lafiya jakadan Baba Ali dan Baba Ali! Lafiya mai kiran gabas da yamma! Lafiya jinjirin wata
sha kallo! Lafiya kwankwason jimina mai wuyar shafawa! Lafiya Garkami Wandon Karfe! Lafiya
jijigen addini! Lafiya toya matsafa! Lafiya baya goya Marayu! Lafiya toron giwa! Lafiya tufaniyar
gabas! Lafiya jinjirin wata shakallo! Taaaakawanka lafiya sarkin mu sarkin Riyad zakaran gwajin
dafi mai hasken zuciya da hasken aura!, lafiya dan lellen Mai Babban daki…..”
Tunda suka fara kirarin nan kusan good 10min sai yanzu wani dogon mutum yafito yana sanye
da wata milk kokuwar alkyabba dahar walkiya takeyi tsabagen kyanta ga rawani dawani white
yadi mai kyau dake walkiya akamai, inda farare tarrr na idanunshi kake iya gani, hannunshi
yarike wata sanda mai kyau, rabon da mutanen gari da yan fada suga fuskanshi shekara daya
kenan, tun kafin yakaraso inda suke turarenshi yagama gauraye wajen da kamshin dadi dake
dauke da yalwataccen ni’ima, ahankali yake tafiya kaman baiso yataka kasa, wani irin kwarjini
shiganshi ke dauke dashi da bamaka iya kallonsa, har ya iso inda suke ya tsaya chak na kaman
5secs ya kallesu one by one to check idan kowa is healthy fine and present wanda hakan yana
daga cikin abinda yasa jama’a ke sonshi, kaman baiso ya furta magana yace “kun tashi lpy”?
Kaman jira suke. “Lapiyanmu kalau Sarkin mu mai adalaci, sannu sannu toron giwa tsintsiya
madaurinki daya!” yanda jikinsu har rawa rawa yake sunamai kirari suna yabashi ya kalla
sannan kawai yawuce duk suka biyoshi abaya, direct fada suka shige inda mutane suke cike
makil wajen zama yayi ya zauna, batare daya hada ido da kowa ba this is mostly method dayayi
adopting dayake samai natsuwa cus dazaran ya shigo fada he sees love hatred envy a idanun
mutane da dama barinma yayanshi Kabeer, but koda wasa baitaba disrespecting yan uwanshi
ba, and so far so good Kabeer din has been supportive bai bashi wani matsala ba haka ma
yayyin babbanshi da Waziri ana koyamai komi everything is going smooth Alhamdulillah.
Munir sai kallonshi yake bayan yazauna, yadade baiga sarkin da mabiya keso kaman Riyad ba,
anason Baban su but son da akema Riyad daban ne, har lakabi akamai da Sarki me farin jini,
dudda akwai yan adawa but wlh ana sonshi barin yan cikin gari, cus kafin ma yazama sarki
yana taimako sosai yasaka yara a school da dama, yanzu kawai dan he’s not happy about
zama sarkin sai the whole abu yasa he hardly talks, yakara miskilanci da wulakanci fiye da da,
he’s so angry sabida he’s feeling kawai responsibility akasamai akai da baya so, responsibility
daya tsaya and funny enough he’s doing so good da leadership din saisa har yanzu an kasa
fadin wani negative abu akanshi ko kokafadi babu wanda zai yarda ma though yasan alot of
people na jiransa to just make a mistake ne and he pray dan uwanshi will not make that mistake
dasukeso suke kuma jira yayi.
Almost 2hr yayi afadan sannan aka tashi yakoma side nashi, bayan an bude katon kofan nan
kaman gate still akwai tafiya kafin asalin babban gininshi, baya mulki like others, he hardly let
anyone a side nashi, daga Muneer sai Mom da Haleema.
Shida Muneer suka jera fadawa na binsu abaya ana kaiwa gate din kowa ya tsaya dan babu
bafaden dake shiga ciki ko matarshi bata isa tashigo side dinba without izininshi, sake bude
another door sukayi that will lead them to compound din da interlock ya cika ko’ina ga bishiyan
mango dake wajen da flowers ko’ina sai wata arniyan jeep bulletproof dake compound din
gawani secret gate dayake wajen any private outing tanan yake fita.
Shiga mainflat din sukayi WAN’ı irin crazy sitting room ne dakeda fadi na bala’in yasha funitures
that are very beautiful, zama Muneer yayi yadauki laptop dake kan table yace “almost 2yrs bake
leka hotel ba Riyad, its only right kaje mana” wucewa sama yayi dan yaje ya cire kayan nan
dasuka isheshi.
Binshi da kallo kawai yayi kafin ya shiga replying mails, kai tsaye aka shigo falon dasauri
Muneer yadago kanshi dan mamakin waye ya isa yayi hakan ganin Mom tana sanye da wani
alkyabba da akayi da crystal yasa yadan taso yace “ina yini Mo….” Baima karasa gaidataba
tawuce stairs tai sama fuuu.
Riyad yariga yasaka wandon wani yadi brown da farin singlet ajikinshi yana kokarin saka rigan
aka bude kofan bedroom nashi, dago kanshi yayi suka hada ido da Mom data haderai kana
ganinta kasan ranta abace, dan lumshe idanu yayi yakarasa saka rigan Mom takaraso ciki har
zuwa gabanshi dab dashi ta tsaya cikin tsananin bacinrai tace “yau kwanan ka nawa rabonka
da shiga turakan Haleema Riyad”? Hannu yamika ya dauki agogo daga saman bed yana
kokarin sawa yace “Mom kinsan I’ve been busy dealing with lot of things, my business, this sarki
thing, everything ma” “and so?” Mom tai maganan da fushi tana daga murya tace “sabida
business da sauransu bazaka kula matanka ba kusan 1months da 1week baka shiga gidan ta
ba, and baka bari ta shigo nan ba, sai gulma ake tell me menene banbancinka da su Muneer da
basu da mata”? Dan yatsine fuska yayi still baice komiba yadauki links na hannun riganshi yana
kokarin sawa Mom ta fizge links din cikeda masifa tace “Riyad wlh zan mugun sabamaka I hate
this new attitude din naka, I’m talking to you baka kulani, ka shiga turakan Haleema koka kirata
tazo nan your choice, people are watching and you know that, 1yr kenan kunyi aure ba ciki and
it’s all thanks to you, ni bantaba ganin mai gudun mace har mace ba sai kai, badadan na
tambaya tacemin kalau kake functioning ba dana fara tunanin kokai mace ce” sauke kanshi yayi
kasa yayi shiru why will Mom be asking Haleema irin this kinds of question? Ahankali kanshi na
kasa yace “kiyakuri Mom” cikin fushi tace “nayakuri nayakuri me? Get your wife pregnant
nagayamaka dagayau nakaraji kun raba kwana” ta ijiye links din akan gado tajuya zata wuce
hartakai wajen kofa zata fita ahankali yace “Mom” juyowa tayi tamai wani mugun kallo saikuma
ahankali ta tako zuwa gabanshi ta tsaya tana kallon kwayan idanunshi, ahankali takai yatsanta
tadaura kan kirjinshi cikin kakkausan murya tace “ni mahaifiyarka na umarceka dakai tarayya da
matarka, make her pregnant within period na this sabon month da aka shiga, inba hakaba wlh
saika gamu da fushina sosai Riyad” tajuya fuuuu tafice yadade tsaye ahaka idanunshi sunyi
jaaa mode nashi ya chanza, he hates yanda Haleema tells Mom literally everything about
marriage nasu, koma yace he hates yanda Mom ask everything akan aurensu, he hates both
kawai, yana bala’in son sirri, he loves everything about shida matarshi nazama about them,
anytime yakalli Haleema he doesn’t even feel like shine mijinta, he feel like Mom ne mijinta,
kokarin saita muryanshi yayi yadauki wayanshi dake kan gadon, Munir yakira cikin muryanshi
da bata fita sosai tsabagen bacin rai yace “ka aika akiramin Haleema pls” yana maganan ya
katse wayan, tashi Munir kawai yayi yafice bayan yabada sakon yashiga mota yabar gidan cus
yaji komi da Mom tafadi he just pity his brother, Mom is just over controlling Riyad, she’s in his
matter, and baya iya cemata no, itakuma Haleema akanme zata dinga gayama Mamanshi komi
gameda aurensu? Sabida taga baya iya tsallake maganan Mom ne, haba it’s annoying mana,
Riyad dakeda kunya tagama fallasashi, it doesn’t matter koda Mamanshi ne some private mata
barinma harkan auratayyan su baikamata Mom tama sani ba, the girl is sick wlh batasan
menene boye sirrin mijinta ba, dashine matarshi tamai haka Allah he will deal with her, yayi tsaki
aranshi.
Office yawuce abinshi inyaso yasameshi daga baya.
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 9️⃣
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA
AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA?
MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI
SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA
CHAT ME UP DON SHIGA
+2347012181461
Zaune take a arnen falonta takara kiba yanzu ba kaman da datake so skinny ba, tayi bulbul
taciko alamun Riyad ya iya kiwo tasami kwanciyan hankali, wasu bayi ke gyara mata farcen
kafa jakadiya ta shigo zubewa tayi tace “Gimbiya Mai Martaba ya aiko akiraki chan bangaren
sa” wani irin farin ciki daya lullubeta batasan sanda ta karbe kafanta ba ta mike da sauri tai
sama bedroom nata ta shiga tana kiran wayan Mom awayanta kiran iPhone 15, ringing daya
Mom ta daga Haleema tai wani ihu tace “Mom I love youuuu, you’re the best Mom, Mom wlh ina
sonki sama da tawa Mamar ma, Mom dabanda ke da narasa gata, dana shiga uku, kinga Mom
yanzun nan Mai Martaba ya aiko akirani kinmai magana ne?” Dan murmushi Mom tayi mai sauti
kanta nawani swelling yanda Riyad baya tsallake dokanta, she just wish kowace uwa zatasami
yaro mai taushin zuciya da jin maganan mahaifiyarshi irin Riyad kawai baya jure fushinta ko
kadan ne, koyaya tace yayi abu kobayaso sai yayi, shi kawai baison commitment ne da nauyi
akansa baison damuwa baison hayaniya but tace yayi kaza saiya yayine, murmushi tasakeyi
tana wani ji da kanta tace “Madallah! sai a kimtsa aje, ki farantamai rai” gyadama Mom kai tayi
cikin mugun farin cikin dan tana mahaukacin son Riyad tace “Mom banda kamarki me sharemin
kukana, Mom thank you for making my husband to call me, bye Mom I love you” katse wayan
tayi itakuma Haleeman cikeda jin dadi ta shiga shiryawa, tasha wasu magungunan da Jakadiya
ke hada mata ta shiryata tsaf cikin wani hadadden atampa golden, ta daura Al kyabba akai ta
feffesa turare sannan sauko kasa, Jakadiya da kuyanginta jaka biye da ita har zuwa side dinshi
dayake da dan tazara tsakaninsu, tana zuwa dayake ansan da zuwanta aka barta ta shiga ciki
Jakadiya da kuyangin kuma suka tsaya waje, shiga flat nashi tayi ko’ina na falon kamshin shi
yake, murmushi tayi ta maida kofa tarufe sannan tacire Al Kyabban ta ijiye kan kujera tawuce
sama tsayawa tayi gaban bedroom dinshi tai knocking.
Kusan 2min tayi wanda inda sabo ta saba jira haka duk sanda tai knocking, chan taji muryanshi
ciki ciki cikeda isa yace “come…..in” bude kofan tayi gently ta maida kofan tarufe ta shiga dakin
dakin tana tafiya ahankali sabida duhu gaske but tana iya ganinshi zaune bakin gado ya tsareta
da idanu dake shinning even in the dark saida gabanta yafadi tadai daure ta maida takaraso
zuwa gabanshi cikin yar kankanuwan murya dake cikeda yanga da iyayi tace “barka da
warhaka Mai Martaba, kayi aike akirani gani” mikewa tsaye yayi yazuba mata ido, chan yace
“how many times nagaya miki kidena kaima Mom maganata?” Faduwa gabanta yayi ta daure
bata nunaba, cikeda makirci tace “ni kuma?akanme zankai karan mijina?” Wani kallo dayake
mata yasa batasan lokaci da lips nata yashiga rawa ba, ganin yariga yagane ita tafadi tace “yes
nagayama Mom baka zuwa wajena kuma ko nazo baka bari a barni na shigo? Kayakuri nayi
kuskure bazan karaba, wlh bana iya bacci ne, narasa yanda zanyi dakaina” saikuma asanyaye
tace “i need youu…” wani kallo ya mata yace “and sabida hakan saki hadani da Mom”?
Ahankali tace “magananta kadai kakeji saisa nagayamata amman kaya kur…” bata karasa
maganan ba yawani kalan hankadata kan gado dasauri ta juyo ganin yana bude mazariyan
wando wlh har cikin ranta taji kaman tai ihun dadi tadai daure tai shiru tana jiranshi, kafafunta
yaja cikin fushi yace “you reported me sabida this I hope nabaki shikenan” ya kwashe skirt nata
sama yadage rigan sama addu’a yayi yashiga ciki, runtse idanu Haleematu tayi tanaji kaman
zata shide, wata daya babu abinda ya shiga tsakaninsu sai yau.
Almost 1 good hour yayi cur akanta not because of kanshi but her, ya sauke hakkinta daga
kanshi tunda harta fara kai karanshi, saida yaji ta bushe ya tabbatar idan yacigaba zafi kawai
zataji sannan ya kyaleta sannan yatashi zaune kafin chan yamike tsaye yawuce bayi ya barta
kan gadon wani mugun bacci na daukanta tana numfashi haryau takasa gane kan Riyad, zai iya
2month bai nemeta ba yawanci saitasa Mom a case nasu yake nemanta and he’s so damn
good in bed Innalillahi! The way he’s this quiet bazaka taba tunanin zai iyacin mace ba, but en
anytime yayi having wani abu da ita jitake kaman she’s the luckiest gurl on earth, Riyad is good
on bed, she don’t even know how to explain, yana wasa da jikinta wani kalan dirty play fa,
yauma haushin abinda tayine yasa bai tattabata yanda ya sababa, wlh haryau takasa gane
yanajin dadin ta ko bayajin dadinta oho ko gurnani bayayi bai tabayiba, he’s just super wired
guy data kasa fassara halinshi haryau, and wiredness dinshi ke kara mata sonshi sosai aranta
wlh, ahaka tana lumlumshe idanu bacci yayi awon gaba da ita.
**
Around 5 Mama ta tadata daga bacci, da kyar ta tadunma Mama, Mama tace “ke yarinya sai
nauyin bacci kaman wani kato, tashi kin manta yau zaku koma makaranta eh? Hope kin dauki
permission wajen aiki an baki shift na yamma”? Gyadama Mama kai tayi cikin gajiyan bacci,
hannu Mama tasa tadagota ta taro kafadanta hakan yasa Rashida tasauke kanta akan kafadar
Mama tana kara lumshe idanu still cikin bacci, dan jijjigata Mama tayi tace “Rashida” ahankali
tabude idahunta tass takalli Mama dasu Mama tace “I think drop most of ayyukanki tunda kin
koma school kinga yanzu year 5 kike you need to study well, nakosa naga diyata tazama likita,
saura 1yr yanzu, Allah ya aramin rai, ranan super wax zan saka amin combination da super
lace” dan murmushi kadan Rashida tayi tanason taji Mama na maganganu haka it makes her
happy, Mama tace “yanzu dai kinga kina bukatan lokacin hutawa da lokacin karatu bakiga
yanda kike gajiya ba da kyar kike tashi, ki saki sauran ayyukan ki rike na hotel din nan kadai
tunda anfi biya, su Maman Miwa da sauran wajajen nan ki sakesu” dan murmushi tayi sai kawai
tahau yunkurin tashi ahankali dan muryanta baya fita sosai sabida daga bacci ta tashi tace
“Mama so kike na bar aiki sabida mudinga karban abincin sadakan da yan anguwan nan suke
kawo mana out of pity?” Tadanyi shiru daidai takarasa mikewa tsayen batare data kalli Mama ba
tace “this year is clinicals, zamuyi aiki a pediatric da obstetrics&gynecology, I can manage