Showing 54001 words to 57000 words out of 69832 words
muzo” juyawa tayi takoma
gidan Mama nakan dadduma kallonta tayi da kafafun dasuke amike kaman kara kumbura suke
every minute, wata yar jakarsu ta dauka ta shiga debama Mama su t-shirt da zani she’s a
student doctor she know case din Mama is not something daza’a sallamesu gobe, tadau zanin
gado wankakke da hijabi itama tasa yan kayanta dan daga wajen zata dinga zuwa department
dinsu ta kwaso duka kudin dasuke dashi tashiga kirgawa gashi sun kashe kudi akasuwa ranan
salla, Mama sai kallonta take yanda jikinta ke rawa kaman tamata kuka tadai daure bataso ma
tanuna mata kalan azaban datakeji saisa take daurewa sunayen Allah akwai take kira abakinta,
85k sukedashi tadauki wayanta tanada about 51k a account, jakan makarantan da da komi
keciki tagoya ta gungura jakan takawo tsakar gida daidai lokacin an buga gate dasauri ta
gungura box din waje su kasa a keke ahankali tace “Musa zoka tayani mu dauketa bazata iya
tafiya ba” daga Musa har Baba Liman biyota sukai ciki, Baba yakalli Mama da idanunta ke a
kulle sabida tsananin ciwo yace “sannu da jikin Maman Rashida sannu” gyadamai kai tayi
batare data bude idanubta ba, Baba Liman yace “kawomin ruwa Rashida namata addu’a” dan
yana ganin Mama yasan ita kadai tasan metakeji, kawomai ruwa tayi da sauri karba yayi yayi
addu’o’i ciki yabata yace “bata tasha ki shafa mata sauran akafa” karba tayi cike da tsantsan so
tace “Mama sha Baba Liman yamiki addu’a” ahankali Mama tabude idanunta dasukai jazur
tadaurasu kan Rashida tadan bude bakinta kadan samata ruwan Rashida tayi tasha kadan
sannan ta tsiyaya a hannunta ta shafa mata a kafafun sannan ta ijiye a gefe tace “Musa zoka
tayani” zuwa yayi atare suka daga Mama tsaye sannan suka dauketa chak suka fita da ita a
keke suka sata dawowa ciki tayi tadan gyara ko’ina agurguje sannan tadauko key tafito ta kulle
gidan da kofansu tazo tashiga keke tazauna Musa yatada keken Baba Liman yace “duk yanda
ake ciki kinkirani, Allah baki lpy Maman Rashida” Ameen Rashida ta amsa Musa yaja keken
itakuma tashiga kiran HOD nata wacce suke kira da Mrs Bugaje wacce take Doctor Mama,
kusan a kira nabiyu ta daga sabida girkin salla yau yawon salla, tana dagawa tace “Rashida
how are you sorry ina kitchen ne I missed call naki is everything fine”? Ahankali tace “Ma jikin
Mama ne kafafunta sun kumbura sosai she’s in pain muna hanyan tafiya hospital” Dasauri Dr
Bugaje tace “take her to A & E, she must be treated as emergency, bari I will call Dr Usama yau
ina off but I will come once na gama girki for my family, don’t worry okay Maman ki will be fine”
gyadamata kai Rashida tayi tana sharce hawayen dakeson zubomata daga idanu sannan ta
katse wayan, suna kaiwa asibiti A & E tawuce ba’asa sun jira anything ba sabida Rashida is a
Dr aka sa Mama agado akai ciki da ita Dr Usaman yazo Rashida takasa komi, all ciwon Mama
tadamata da hankali yake but hakanan she’s getting a special vibe daga wannan kaman zaifi
kowannne worst duba da kafafunta tana tsaye inda yagama dubata, sannan yajuyo yakalli
Rashida Dr Usama yazo yace “follow me” binshi tayi ahankali har zuwa office nashi saikuma
yajuyo ya kalleta dan murmushi kadan yamata cikeda hikima na manya yace “calm down Dr
Rashida sit” tana tsaye tace “tell me meke damun Mamana Dr” Dr Bugaje warned him about
telling her anything yabari saitazo hakan yasa yace “is just blood pressure ta yatashi” tana
kallon kwayan idanunshi tace “tell me I can handle anything I know People living with HIV
(PLHIV) dakuma HBP (High blood pressure) Hypertension sunada significantly high risk of
cardiovascular events abubuwan daya danganci matsalan ciwon zuciya da mutuwa, which is
thought to be due to a complex interplay of various factors including immune dysfunction,
endothelial dysfunction, and inflammatory changes, nasan Mama na is at risk of coming down
da stroke, heart attack, heart failure, kumburin jijiyoyin daukan jini na jikinta, taushewan vessels
dake daukan jini daga zuciya zuwa jiki, kidney issues, high cholesterol, dakuma matsalolin iya
numfashi” hijabinta takama tadaura daura kan fuskanta tana matse idanunta sosai dakeson suyi
kuka tace “just tell me wanne daga ciki ke damun Mamana?” Wlh ayanda yaga Rashida shi
kanshi saiyaji bazai iya gayamata ba gwara Mrs Bugaje tazo tagaya mata, dan murmushi yace
“I actually called you nagaya miki yanayinki din nan zai saka Maman ki cikin tashin hankali,
calm down Mrs Bugaje is coming wuce kitafi” wani irin kallo tama Dr saikuma ta tashi tawuce
takoma A&E din tazauna kan kujeran dake gaban gadanso takalli Mama da idanunta ke kulle
sai bakinta daketa motsi na la’ilaha illallah tanashan azaba takai hannunta takama tarike gam,
kawai she’s just looking at Mamanta feeling pains she wish itane akan gadon kwance ta dauke
ciwon instead of Mamanta, tana zaune awajen wayan jakanta yashiga kara na Mama cirowa
tayi taga Liman dauka tayi takai kunne yace “Yaya jikin nata me akace Rashida?” Ahankali tace
“Dr Bugaje nake jira tazo gatanan a hanya” anatse yace “kome ake ciki ki kirani Allah bata lpy”
ahankali tace “Ameen ta katse wayan” ta ijiye.
Around 12 Mrs Bugaje tashigo office nata tafara zuwa ta ijiye bag nata da komi ta sanya lab
coat tafito Babban mace ce dazata kai 50yrs haka office na Dr Usama taje tadan jima kafin
sutaho ward din tare Rashida na zaune rikeda hannun Mama taji muryan Mrs Bugaje cikeda
wasa irin na professional Doctors din nan tace “Mama yaya mukayi ni da ke?
Wat was our agreement? Dasauri Rashida ta juyo ta kalleta, handglove tashiga sawa tana
murmushi tana kallon Mama kaman irin nothing serious din nan sannan tataho gaban gadon
tace “open your eyes for me Mama kar Rashida tafashemin da kuka anan dukta damu” ahankali
Mama tashiga bude idanunta da kyar tabude kadan sunyi jazur takalli Rashida dake tsaye gefen
Mrs Bugaje tai zuru zuru bakaramin dadin hakan Mrs Bugaje tajiba tace “good job Mama, tell
me meke damunki? Meya tadamiki da hankali haka dahar kika bata agreement namu na bazaki
dinga tunani be?” Mrs Bugaje tai maganan tana duba kafafun Mama tana dubawa kumhurin
yanzu ya wuce guiwowinta ma, cikin wani irin murya da baya fita Mama tace “Jummai, Jummai
zata halakamin rayuwan yarinyana, Jummai nason halakamin yarinya” dasauri Rashida tai
wajen takama hannunta da sauri tace “Mama dama abinda kiketa tunani kenan babu wacce
zata iyamin komi I can defend myself kinji kidena tunanin” girgizakai Mama tayi hankalinta
nawani irin tashi takalli Dr tace “Mrs Bugaje hide…….hide my daughter…..banson ta cutarmini
da yarinya, nasan Jummai nasan bazata kyaleta ba, Jummai Jummai, yarinyana,
Rashi……Rashi….Rash….” Kawai sai Mama tafara yunkurowa tana wani irin nishi kaman zata
mutu numfashi kaman yana gagaranta ma, Mrs Bugaje tai maza takama kafadarta tana maidata
gado tace “Mama calm down calm down Mama I will hide Rashida babu abinda za’a ma
yarinyarki” inaaa kaman ma Mama batasan inda kanta yakeba wani irin gasping breath Mama
keyi dayasa Rashida kawai tadaura hannunwanta kan baki tana wani irin kuka tana kallon
Mama dataga Mrs Bugaje da Dr Usama are trying to save at all cost Mama tasha ciwo but not
irin wannan bata tabajinta this scared arayuwanta ba Mama is her biggest strength for the first
time arayuwanta taji karfinta jarumtarta ma gaxawa she don’t even know ina kanta yake tadaiji
an jijigata ance “Rashida!” Firgigit tadawo daidai Mrs Bugaje ne tace “come with me” dasauri
takalli Mama dataga an sama oxygen a hanci wasu ma’aikata na gungurata zuwa wani wajen
dabama tasani ba har office na Mrs Bugaje taje zaunar da ita Mrs Bugaje tayi akan kujera itama
tazauna ganin yanda take kuma saita kara tashi tabude fridge na office din taciro cold water
tamika mata tace “sha” ahankali Rashida tabude tadan kurbi kadan daidai lokacin Dr Usama na
shigowa dawasu papers kusan guda 5, Mrs Bugaje ta karba tace “thank you Dr” gyadamata kai
yayi yace “bari nakoma” yajuya yafice papers din Mrs Bugaje tasaka glass tana dubawa kusan
20min sannan ta ijiye tareda sauke glasses din takalli Rashida daketa kallonta she doesn’t even
know what this small girl will do, ahankali tace “Rashida tun kina 100 level nasan how strong
you are, bantaba ganin strong resilient student arayuwana like you ba wacce at a very young
age shoulder responsibilities Mamanta da school da komi na rayuwansu, I supported you all
through pull some strings na tabbatar kina gamawa da clinic dinki by 1PM wanda ba’a taba
dagama student kafa haka ba, but I made it happen sabida I see you I see rayuwan dakikeyi a
daughter like you deserve standing ovation, dan haka banson ki karaya this time fight this also
kaman yanda you fought komi na baya kuka cigaba da rayuwa kinji Rashida” gyadamata kai
Rashida tayi tana kallonta tana rike duka abubuwan datakeji azuciyanta, Dr Bugaje tace “BP
Mama yakai level din da ko makiyina bazanmai fatan yakaiba, legs nata are starting to have
stroke sabida blood vassel nata na zuwa wato Artherties nata are blocked jini baya fita da kyau,
now dole mu mata procedure call……” ahankali Rashida tace “arherectomy!” Ijiyan zuciya Mrs
Bugaje tasauke tace “yes, minimal invasive procedure ne dazamuyi dan muyi flushing buildup
din daya cika vessel din sabida jini yasamu yawuce wajen freely, that is one” tadan sauke ijiyan
zuciya tadauki paper gabanta tamika mata tace “ga result na express ECG da Dr Usama yasa
aka mata can you read ECG da kyau?” Gyadamata kai Rashida tayi da sauri takarba tana
karanta rhythm din, cikin wata kalan sassanyar murya Mrs Bugaje tace “I think zuciyan Mamanki
is failing!” Wannan karan ijiye paper Rashida tayi agabanta tadaura hannunta saman idanunta
ta matse hawaye still yana diddiga from side, wlh kawai dan ita Dr ne but she wants to cry for
the girl, ahankali tace “matsalan HIV is yanacin kwayoyin garkuwan jiki, dazaran cuta tashigeka
HIV yana cinye wayan nan garkuwan na jikinka da naturally suke fighting cuta kowace iri, it’s a
long shot but banso kiyi loosing hope we can still save your Mom” har lokacin Rashida batasaki
idanunta ba hancinta kawai yake motsi tip na hancin yayi jazur wani tsinkakkiyar majina na
lekowa daga hancin, ahankali Mrs Bugaje tace “Rashida” dago kanta tayi tana sakin idanunta
cikin muryanta dahar yakoma kaman na me mura tace “naam” wani paper again Mrs Bugaje
tabata tace “idan kinaso muyi treatment nata ayi procedure sannan ai connecting Mama da
machine dazai taimaki heart dinta dake failing sannan ayi tackling BP da stroke din, to this is
just a rough estimate na kudin dakike bugata rough estimate dan zaifi haka anything heart
magungunan shi da treatment nashi is expensive, plus oxygen da yanzu muka sata akai dazai
dinga tayata breathing you need about 2.5M!” Kallon list din take kawai, ta ina zata sami kalan
kudin nan? Wani aiki zatayi tasami kudin nan just today sabida afarama Mama treatment sai
alokacin kawai taji kuka yazomata kawai tafashe da kuka da karfin gaske tawani zube kasa
daga jikin kujera ta dunkule paper a hannunta tana kuka sosai tashi Mrs Bugaje tayi ta zagayo
ta duka ahankali agabanta idanunta sunyi jaaa tadafata tace “I know bakida this kind of money
bakida hanyan samunsu Rashida it’s okay ya isa kukan we will not let Mama die” wani irin kallon
Mrs Bugaje take tana kuka, Mrs Bugaje tace “Rashida I’m a family woman kwanan nan nama
yarana dake UK registration na school wlh banda kudi but I will give you 200k sauran kudin
kuma akwai this student loan da student ke iya applying idan kafara internship duk albashinka
za’a dinga karba as payment for the loan, but matsalan shine CMD kadai ke signing and
approving but baya gari dole mujira yadawo which bamuda lokacin the next option is student
doctors and other people’s help seek for donation for Maman ki yawanci an sanki ansan
situation na Mamanki they will help you hopefully zamu iya tashi da something, in the meantime
kudin nan dazan baki dayan chanjin dake hannunki jeki sayi necessary magani dasu drip da
ake bukata sabida afara ma Mama treatment kinji and pay for oxygen also dan na this hour
kawai zasu bata idan baku biyaba bazasu bata again ba, Stop crying, remember na gayamiki
you have to be strong ke kadai Mamanki keda shi, kene kadai zaki iya kula da ita, stand up
dagata Mrs Bugaje tayi tace “Allah baya hada bawa da abinda yafi karfinshi kinji” gyadamata kai
Rashida tayi takama hijabinta ta goge fuskanta tass, jakanta Mrs Bugaje tadauka ta bude taciro
bandır na 100k guda biyu wanda sabida ita ta taho dashi tabata tasan basu dashi cus tun
awaya Dr Usama yagaya mata komi tace “take” tsayawa tayi tana kallon kudin Allahu Akbar
tunda tafara girma tafara aiki bata taba accepting wani kudi daza’a bata sabida Mama ba saidai
Mama ta amsa yau gashi ita ake bama kudin taimako zata karba hannunta tamika dahar rawa
suke ta amsa tama kasa godiya sabida shock Mrs Bugaje ta dauki precribtion sheet dawasu
papers tabata tace “jeki sayo magungunan sannan kibiya kudin ECG da aka mata ki kowamin a
ICU” gyadama Mrs Bugaje kai tayi tafito tafiya kawai take taje ta bibbiya kudin ECG tasayo
magunguna dasu drip tabiya kudin oxygen na kwana uku dan per hour ake biya shi, da kudin da
Mrs bugaje taba tada kudin account dinta da na hannunta duka sun kare sai naira dari biyar
daya rage mata this is duka kudinta gaba da baya, dawowa tayi ta tsaya gaban ICU mrs bugaje
tafito ta amsa tace “now go round ask for help from this Doctors kinji” gyadamata kai tayi tajuya
batamasan taya zata faraba stufent Dr dinsu duk sunje hutun salla public holiday wayanta ta
dauka tasami waje ta zauna tai shiru yau ne rana na farko datai realizing good human relation
ma wani abu ne arayuwa mu’amala me kyau yanada ranan sa, duk yanda kakaiga you don’t
need anybody las las you still need everybody saidai in Allah bai jarabceka dawani abu ba,
yanzu kotai magana a group ma yan class dinsu zasu taimaketa? Yawanci tayi fada dasu,
yawanci bata kulasu kosun kulata, daurewa tayi tashiga typing komi na neman taimako
Mamanta na critical condition tana neman 2.5M ta tura group din da acct details nata bini bini
tana duba info kusun gani taga duk sun gani Layla ma fitowa tayi tafara hira a group din babu
ko Allah sawake few friends nata suka shigo suka biyemata suna hira suna turo emojis na
dariya.
M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE
M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY
STUDENT REAL KNOWLEDGE.
SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH
DAGA FARKO.
AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.
YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX!
TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE HAVE FUN
DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.
JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA
SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN
NOVEL A IYA S*X
FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DIN YOU ARE WRONG.
A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN
DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU❤️
I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA❤️
AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS
SHARE MATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.
JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS
PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER
5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYA❤️
SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA DA ZAGINA
YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA
KISSA
MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN
OGA
CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS..
+2347012181461
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 2️⃣3️⃣
WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT? TALK TRUE
BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KULLUM
TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA SUNA SAIDA
PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD,
KAYAN BACCI DA SAURANSU
SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND
BUY NOWWWW!!!
CHAT THIS NUMBERS UP TO BUY
09034049623
08064643886
Kawai saita fito daga watsapp din da sauri tama kashe data ta ijiye wayan tasakeyin shiruu
batada kowa Baffa yakori Mama takirashi? Yadena daukan number Mama banda haka ta tsani
duk wanda ya wulakanta mahaifiyarta tashi tayi tana numfashi ahankali tashigo A&E ward din ta
tsaya tana kallon yanda Doctors ke aiki trying to save lives duka duka nawane salary su babu
wanda baida matsala tayaya zata fara binsu one by one tana neman taimako? Da kyar taja
kafanta tawuce wajen wata Macen Dr datake tsaye gaban nursing station tana magana dasu
ahankali Rashida tace “sannu” dasauri likitan tajuyo ta kalleta tace “yauwa sannu” kasa magana
Rashida tayi batasan ta yanda zata fara rokon ba Dr tace “lafiya?” Ahankali Rashida tace
“taimako nake nema, uhmmm” tahadiye abu awuyanta tace “Mama na needs 2.5M” kallonta Dr
tayi saikuma chan tace “sorry about your Mom but kinsan this is the 2nd month da government
basu biyamu ba? Metron fadamata” Dasauri katuwar Metron na wajen tace “wlh da na iya roko
nima I’m bold enough like you danabi kowa na nema tsabagen rashin kudi this Tinubu Tenure
no good for us kawai, ba’a biyamuba everyone is broke” gyadamusu kai Rashida tayi tawuce
kawai taje wani lungu ta duka tana maida numfashi tana ahaka wayanta yahau ringing fitoda
wayan tayi ganin Mrs Bugaje yasa ta tashi