Showing 66001 words to 69000 words out of 69832 words
mai dadi, yafa gyalen tayi
akai tafito Mama ta bita da kallo sabida yanda yarinyarta takoma tsaf kalan yar masu kudi tai
murmushi itakuma ta shimfida dadduma tai salla Mama tace “zoki zubamin abincin bikin ki”
dasauri ta juyo ta kalli Mama dake murmushi sai kawai ta tashi tawuce tadauki plate tana bude
warners din ta debama Mama tuwo tazauna gaban gadon tana feeding Mama ahankali tace
“Mama ai kin warke ko?” Gyadamata kai Mama tayi tace “na warke tass bakiga inacin abinci ba”
murmushi tayi tace “thank you Mama dakika warke” tana cikin bata abincin suka shigo dakin
duk yanda Riyad yaso ya daure karya kalleta kasawa yayi baitaba ganin abaya yama wata kyau
kaman yanda yaga wannan yama Rashida kyau ba, dudda Mama bata cinye tuwon ba but taci
rabi, sai satan kallon yanda Riyad ke kallon yarta take kaman tace yadauketa su tafi kawai dai
dan rashin lafiya ne, Mama tace “deba kici kema” girgizama Mama kai tayi alamun bazata ci ba,
Mama tace “Riyad kaga yarinyar nan batason cin abinci fa wlh sai kayi da gaske” murmushi
Munir yayi duk suka zazzauna tareda Mama har magrib sannan suna tafi.
Yau kwanan Mama 3 a hospital she’s recovering like magic tun jiya sukai resuming amman kiri
kiri taki zuwa taki maganan ma sabida kar Mama tace ta wuce tatafi, tana zaune tareda Mama
around 8 na safe Mrs Bugaje tashigo dakin ganinta tareda Mama yasa tace “ba some of yan
class naku naga a A&E ana wardround dasu ba? Wani department kike this week?” Ahankali
Rashida tace “Gynae” hararanta Mrs Bugaje tayi tace “my friend stand up and go” Mama tace
“wai dama sun koma?” Mrs Bugaje tace “tun jiya ma taki zuwa” dakanta Mama tayi abaya bada
zafi sosai ba tace “wuce kafin na saba miki” tashi tayi tawuce wajen drawer daki tadauki jakanta
taciro gogaggen lab coat dinta, daya daga cikin abayan da Riyad yasaimata ne ajikinta hakan
yasa ta warware gyalen tai rolling aka sannan ta warware lab coat din tasaka tadauki
stethoscope nata pink ta makala a wuya tadauki pink crocs nata tasa sannan ta dauki turaren ta
fesa, tunda tana asibiti yasa bazata dauki jaka ba, pen ta dauka ta makala a pocket nata
sannan tadau wani dan jotter tasa a aljihu, earpiece nata ta dauka zatasa a pocket ta tuna
haryau Riyad bai bata wayanta ba kuma takasamai magana ahankali ta maida ear piece din
jaka ta rufe, ta rufe wardrobe din sannan tajuyo takalli Mama da Dr Bugaje ke dubawa tace
“natafi” “adawo lafiya Amarya” dan turo baki tayi tana kallon Mama sannan tabude kofan tafito
tafara tafiya tawuce staircase daidai ta sauka kasa Riyad na zuwa wajen hada ido sukayi yana
sanye da wani jumper dark brown daya haska fatanshi yasa bakin glasses a ido, ranan nan
Mama tagayamai tanaso ya tsaya akanta tagama karatunta na likita hakan yasa yasan yes
she’s doing medicine but today is the first time yake ganinta cikin kayan dake nuna ita likita ce,
ahankali yakai hannunshi ya zare glasses daga idanunshi yazuba mata mayun idanunshi, da
sauri tasauke kanta kasa gabanta na faduwa azuciyanta tace bantaba ganin wanda baya
kunyan kallon mace irinsa ba, murya chan kasa tace “ina kwana” batare daya amsaba koya
dauke ido akanta ba yace “ina zaki?” Ahankali tace “department namu munyi resuming” yana
kallonta still yace “which department” da dan kankanuwan murya kaman ba Rashida ba tace
“this week ina outpatient department a gynae” gyadamata kai yayi yace “let’s go” dasauri ta
kalleshi but haryayi gaba hakan yasa tabishi suka jera har ward dinsu yabita sannan ya tsaya
yace “go” agabanshi tawuce tashiga consulting room 2 yadan jima tsaye saikuma yajuyo.
Mama na zaune ita kadai tai shiru tana tunani though good tunani yau take akai knocking kofan
tareda sallama daga ciki tai murmushi jin Riyad ne tashigo “shigo d’ana” bude kofa yayi yashiga
yana murmushi yawuce wajen gadon yaja kujera yana zama yace “you look good Mama, ya
karfin jikin?” Murmushi tamai tace “Alhamdulillah ya iyalinka?” Ahankali yace “Alhamdulillah
Mama” murmushi tamai tace “ka kwatanta adalci kaji, mata munada kishi dan haka ka lallashi
matarka da kyau kaji Riyad” gyadamata kai yayi yace “toh Mama” cikin farin ciki tace “kaga
nasoma samin sauki sosai ana sallamana muka koma gida sai afara shirye shiryen bikinku ko
sabida Rashida ta tare gidan ka” gyadamata kai yayi feeling happy ganin how excited she’s with
the whole wedding yace “Mama kome kikeso haka za’ayi” wani irin murmushi tayi harda dan
kyalkyala dariya kadan tace “inaso ama Rashida lalle a hannu amata kwalliya saikuyi hoto
kubani amaidashi frame nasaka a falona ina kallonku kullum” dan murmushi Riyad yayi yace “to
Mama haka za’ayi” murmushi tayi sosai saikuma tace “tayani daga gadon na zauna” tashi yayi
ya taba botur din dake dago gado gadon yataso Mama tai kwanciyan zama ya gyara mata
bargo sannan yakoma ya zauna ganin tai shiru tana tunani yasa yace “tunanin me kike kuma
Mama?” Ahankali tajuyo takalleshi cikin dan damuwa kadan tace “kana gani nakira mahaifinta
na sanarda shi an daurama yarshi aure?” Shiru Riyad yayi, dan murmushi Mama tayi ganin
baice komiba tace “I put you in a tight spot ko? Kona kirashi ma bazan sameshi ba yayi blocking
dina tun lokacin amman nakan turamishi sakon waya duk ranan birthday Rashida na gayamai
yarshi ta shiga shekara kaza kaza dakuma lokacin dataci jamb taci UTME aka bata admission
medicine na aikamai sako amman haryau bansan ko yana ganin sakona ba ko baya gani ba”
ijiyan zuciya ta sauke takalli Riyad tace “bari nabaka labari na yau Riyad”.
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 3️⃣0️⃣
M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE
M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY
STUDENT REAL KNOWLEDGE.
SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH
DAGA FARKO.
AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.
YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX!
TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE HAVE FUN
DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.
JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA
SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN
NOVEL A IYA S*X
FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DIN YOU ARE WRONG.
A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN
DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU❤️
I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA❤️
AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS
SHARE MATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.
JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS
PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER
5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYA❤️
SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA DA ZAGINA
YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA
KISSA
MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN
OGA
CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS..
+2347012181461
Faduwa gaban Riyad yayi sosai jin abinda Mama tace, ahankali Mama tace “gidan nan gave my
life tabo dabazai taba goguwa ba, gidan nan yasa y’ata is like this, ranan nan i told you karka
shiga maganan nan sabida Jummai can hurt you Riyad basu da imani, look at yanda suka
maida rayuwana yau, look at how far they’re willing to go tana kulle innocent yarinya a police
cell” Mama tafashe da kuka tace “jibeni kaman tsinke nida keda kiba and Riyad nobody stood
for me yayi defending dina, tsoro ne, menene oho but kowa stood there and watch me being
humiliated, Riyad those people hurt me! An min sheri anmin kazafi, na wahala sannan poor
child dina ta wahala look at Rashida, all her life washing plate da washing bayuka daban daban
in different organizations takeyi just to feed me and sponsor school nata” Mama tai maganan
tana fashewa da kuka dayasa Riyad yatashi daga kan kujera soyake yama cema Mama sorry
yakasa saikawai yajuya yafita da sauri ya shiga sauka kasa yana karasa sauka beben yana cin
karo da Munir dake kokarin hayowa rikeda Basket na abinci da sauri yakama hannun Munir
yashiga tafiya da sauri da sauri Munir yabishi hankali tashe yace “Riyad what happened you’re
scaring me, Meya faru?” Saida sukaje jikin mota Riyad ya tsaya tareda dafa kanshi Munir
dasauri yace “Riyad menene wai”? Fuzar da iska Riyad yayi ahankali saikuma yakalli Munir
yace “Rashida is our cousin! Yarinyar Baffa ce!” Dawani irin sauri Munir yace “wait wait, wat”?
Ya ijiye basket na hannunshi yana kokarin connecting dot din yace “Mama ce daman matar
Baffa daya kora me ciki?” Gyadamai kai Riyad yayi dasauri Munir yace “but ai ni nataba ganinta
sau daya tazo gaida Ammi tanada kiba could it be sabida pregnancy ko maybe lokacin ban wani
yin wayau nayi ba sosai ba I think ina around 10yrs lokacin saisa ban gane ta ba?” Lumshe
idanu Riyad yayi yadafa mota yana sauke ijiyan zuciya sannan yadago yakalli Munir yace
“Munir Mama don’t want anything to do with our family and I’m here na auri Rashida without
knowing su waye su? I want to tell Mama wayeni!” Da sauri Munir yace “idan tace ka saki
Rashida fa?” Dasauri yakalli Munir saikuma yakasa magana yadan duka ahankali awajen yayi
shiru even though wani bangare na cemai karya fadama Mama yanzu yabari a sallameta but
another part na zuciyanshi na cemai gwara yafada mata here and now she deserves to know
waye ke auren yarta, tashi yayi yakalli Munir dake kallonshi yace “let’s go” Munir baicemai
komiba yabi bayanshi suka tafi ahankali yabude dakin ya shiga yaga Mama na bacci peacefully.
Ijiye abincin Munir yayi yace “she’s sleeping zomuje muyi salla” fita sukai salla by 2:00PM
Rashida ta dawo ganin Mama na bacci yasa ta duddubata tai murmushi tazauna tana kallon
kulan abincin tadauki plate tabude kulan jellof rice tadeba kadan cikinta harya saba bata iyacin
abinci she’s really missing her phone hakan yasa ta faraci tana cikin ci aka bude kofan Riyad ne
hada ido sukayi da sauri ta dauke kanta ya kalli abincin dake plate din datakeci saikuma
yakaraso ya ijiye wani waya wanda ga dukkan alamu sabo ne but bai bata kwalin ba ya ijiye
gefen gadon ahankali yace “be using this ur sim is inside” kallon wayan tayi iPhone ne dudda
batasan iPhone nawa bane dan bata saba dasu ba bataso ta karba but kuma batasan yanda
zatai rejecting wayan ba, abu tahadiye a wuyanta murya chan kasa tace “thank you” juyawa
yayi haryakai kofa yace “bari naje if anything comes up call me my number is inside” gyadamai
kai tayi ahankali sannan yabude kofa yafice itakuma ta tsaya tana kallon wayan kafin chan tasa
hannu tadauka tana taba screen din yabude gallery tafara shiga taga all pictures nata na yar
vivo nata na wajen wanda yawanci hotunan pages na textbooks datake karatu dasu a library ne
sai few pictures nata da lab coat da picture nata da Mama saikuma tashiga wajen waka taga
songs dinta duka akwai murmushi tasakeyi sai kawai ta ijiye plate na abincin da duka baifi
3spoons tayiba ta kwanta jikin Mama tana kallon hotuna ahaka har akai magrib Mama tadan
tashi taci abinci saikuma tasake komawa bacci magungunan ta da alluran dama suna sata
bacci sabida abun ka da mai BP.
Zaune suke cikin mota wuraren 8 nadare gaban A&E, bude bayan motan akayi aka shigo
Jummai dataci lafiyayyen shadda tadago kai takalli officer data shigo tana murmushi tace
“thanks for coming Grace” Grace tace “you’re welcome Hajiya but wat is so urgent dakika kirani
asibiti” bandage dake saman hancin Grace Jummai ta kalla tace “I want to end this mutanen da
yarsu tamiki this but I want to confirm something are you sure Sarkin Kano ne yazo yayi bailing
yarinyar Grace?” Dasauri Garce tace “100%, Oga yafadi mana haka fa kinga yanda jikinshi ke
rawa ne daya budeta” mamaki yakara kashe Hajiya Jummai tace “how did Riyad know Zainab?
Lokaci da aka kori Zainab Riyad was maybe around 13 yrs, yanzu duka dukanshi he’s 36, Riyad
da baya zama gida how ya sansu haryake ma’amala dasu?” Saikuma ta kalli Grace tace “yasa
kayan sarki dayazo?” Dasauri tace “no Ma, nothing shows he’s a king banda bodyguard dake
binshi” shiru Hajiya Jummai takarayi saikuma tadauki wayanta cus takasa yarda Riyad ne taciro
hoton Riyad ta nunama Grace tace “shine?” Shiru Grace tayi bata wani kalli fuskanshi ba
lokacin dazata shiga Rashida take kallo but kaman shi hakan yasa tace “eh kaman shi but I’m
not sure kinsan da daddare yazo and bana officer dasuke fitowa ne nikuma nake shiga”
gyadakai tayi tace “okay” sannan tadauki wata bakar ViVa leather tabata tace “use this hold
body I will look for you soon when it’s time to cook the girl up” murmushi Grace tayi tana hango
how thick ledan looks da kudi ta karba tace “Hajiya I will remain loyal forever and ever thank you
Ma saida safe” tabude motan tafice ta maida ta rufe Hajiya Jummai takalli wata mata dake
gaban motan bakakirin da ita fuskanta sai uban muni ga kujera tace “kin shirya aikin ki Yar
Mussa?” Da sauri matan tace “kwarai Hajiya! Rayuwata taki ce” Hajiya Jummai tai murmushi
tana kada kafa tace “sauka kije ki tabbatar kin zuba ko a abinsha ko a abin ci, saikinzo gida”
Dasauri tace “toh” sauka tayi anan parking space tawuce tana gyara hijabin jikinta sannan
tawuce ta shiga cikin A&E tana sunnar da kai kasa, dakin cleaners tawuce dinsu tawuce anan
ta dauki roban mop ta cire hijabi tasaka wani green riga da wando uniform sannan tafito ward
tashiga gogewa tass kafin tawuce sama first floor lokacin 9:00 knocking gaban kofan 211 tayi
but shiru hakan yasa tabude tashiga ciki Mama na bacci ga drip ga komi na aiki, Rashida itama
tana zaune kan kujera but ta kifa kanta kan gadon takama hannun Mama tana bacci tana
minshari kadan kadan dan bata gaji sosai yau ba, maida kofan Yar Mussa tayi tarufe tace “laaa
nazo goge goge suna bacci” ta tsaya takalli dakin tass babu CCtV, bude idanu Mama tayi kadan
dan ta dade tana bacci da sauri Yar Mussa ta juya taciro mop tashiga goge gogenta, dan tari
Mama tayi jin wuyanta ya bushe sosai murya chan kasa tana kallon mai moping tace “dan
taimakamin da ruwa” ijiye mop din Yar Mussa tayi ta juyo da sauri ta taho tace “to” dukawa tayi
tadauki bottle water guda daya daga jakan bottle water dake wajen tanajin dadi azuciyanta tace
“perfect opportunity” tabude goran tana tura hannu a aljihunta da sauri taciro wani syringe dake
dauke dawani substance ta matsa da sauri aruwan tana jijjigawa, ahankali Mama dataji shiru
tace “bakiga ruwan bane ko Rashida ta chanza musu wuri ne? Bude fridge kika dan Allah” Da
sauri ta taso tana murmushi tace “a’a nagani” tamikama Mama goran tana ijiye marfin goran
saman gadon sannan tajuya tacigaba da moping din da sauri da sauri, sosai Mama tasha ruwan
thirsty kusan rabin goran tasha sannan tadauki marfin ta rufe, Yar Mussa tagama moping tazo
gaban gadon takalli ruwan da Mama tarage tace “dan Allah dan bani Insha nima kishin nakeji”
Mama tace “kidauka karkisha ragowana” dasauri matan tasa hannu ta fizge ruwan har saida
gaban Mama yafadi hakanan hakan Yar Mussa tace “nadau sabo bazan shanye ba wannan ya
isa karmuyi asara bari naje kiyi bacci abinki” tana maganan tayi kofa bayan tadauki mop da
bucket tabude kofan tafita tashiga next room tacigaba da aikacenta.
Mama tabita da kallo saikuma tace “hala batasan inada HiV ba” saikuma takalli Rashida da yau
bata minshari sosai sabida batai aikin wahala sosai ba tashafa kanta tana murmushi tace
“Amaryan Riyad” knocking akayi aka shigo office din Dr Bugaje ce sanye da scrub tana kallon
Mama tace “kinga sai yanzu nafito daga surgery nan dana gayamiki wlh nace nadubaki kafin
natafi, akwai wani abu dake miki ciwo?” Tayi maganan tana makala stethoscope dan duba
heartbeat na Mama, Mama tace “lafiyana kalau wlh kaman ki sallame ni gobe ma naje nafara
shirye shiryen bikin Rashida” dan dariya Mrs Bugaje tayi tace “mother Inlaw of the year Mama”
kafafun Mama ta kalla da sun sabe kusan rabi tace “Alhamdulillah Mama kin sami lafiya sosai
Welldone Mama, you’re a superwoman, wannan hartai bacci” tanuna Rashida, Mama tace “ai
Rashida gatada nauyin bacci kamanme” Mrs Bugaje tace “tom bari naje Mama saida safe,
banda tunani kinji ko” murmushi Mama tayi tace “to nagode, a gaida yara” juyawa Mrs Bugaje
tayi hartakai kofa Mama tace “Doctor” juyowa Mrs Bugaje tayi Mama tace “ina alfahari na sanki,
nasan ko bani Rashida nada wata uwa da mentor, thank you for everything” dan blushing tayi
tace “Mama stop thanking me ki warke sabida ki koma gida nan da jibi ko gata” Mama tace
“shikenan a kiyi tuki ahankali dare yayi” “toh” tafadi tana fita Mama kuma tashiga shafa fuskan
Rashida har bacci yasoma kwasheta kafin chan bacci yayi nasaran dauketa.
Jijjiga da bed keyi up and down yasa cikin nauyayyen bacci Rashida tadan bude idanunta
sabida yanda motsin ke mugun damun kanta, kafin chan motsin yayi yawa tabude idanun
gabaki daya tana tashi zaune, Mama tagani tana wani bankarewa tana kama cikinta tana.
“Hasbunaallahu wa ni’imal wakeel, Lailaha illallah wayyooo cikina wayyooo cikina” dawani irin
sauri Rashida tai ihu. “Mama” daidai Mama tawani irin mirgino zata fado daga gado Rashida ta
tareta takamata ajikinta tama rasa mezatayi, bata taba ganin Mama in this pain and agony ba
cus tanada dauriya na ban mamaki, kankame Mama tayi datake abu kaman zata tashi ga
kafafunta basa motsi tsabagen azaba tace “Rashida cikina