Showing 21001 words to 24000 words out of 69832 words
Rashida as friends, the
girl is lovely” tabe baki dayan tayi tace “nidai nawuce asha night duty lafiya see you in the
morning”.
Tana fitowa waje ta tsaya saikuma ta juyo jakanta da sauri zuwa baya tana kallon jakanta taja
zip tashiga budewa tana kokarin ciro wayanta….
Ahankali yasauko da kafanshi dake sanye dawani Bottega veneta coffee color takalmi mai
tsinannen kyau daga cikin motan, kumbunan shi farare kal kal agyare kaman an musu fenti
tsabagen sheki dasuke, kafin gentle yakarasa saukowa yafito daga motan, dogone sosai yana
sanye dawani coffee color soft yard na yan Malaysia mai bala’in taushi anmai simple aiki a
wuyan, idanunshi sanye da bakin glasses na Cartier, glasses din yasa baka ganin idanunshi sai
pink lips nashi dayayi so pinkish gawani irin lafiyayen bakin saje dayabi fuskanshi zuwa
gemunshi da gashin baki daya karama fuskan shi kyau sosai da kwarjini da haiba kaman wani
balarabe, hannunshi na daure da agogon Cartier shima latest collection dinsu, his entire body
speaks luxury, he looks squeaky clean kaman ka lashesa,
daidai taciro wayan tana kokarin manna earpiece a kunnenta dan Mama takeso takira kawai taji
sahun gudu gudu sauri sauri dasauri tajuyo dan taga meke faruwa, daidai lokacin itama Mirabel
data fito daga cikin hotel din tazaro ido tace “Oga yazo OMG” tai parking space dagudu itama
same with sauran ma’aikatan dake waje, kallon inda sukayi Rashida tayi har tana dage but still
bama ta iya hango wanda ake kira da Oga sabida yanda ma’aikatan suka zagayeshi cikeda
farinciki sunamai sannu da zuwa, dauke kanta kawai tayi takarasa makala earpiece din tafara
tafiya abinta tana dialing number Mama….
Shifa he hates too much attention, the way suka zagayeshi ana gaidashi kaman wani celebrity
yazo sai abin yakara batamai rai dan har yanzu abinda Mom tamai da Haleema na batamai rai,
the way suka wani fito suna gaidashi abin kular dashi ma yayi wucewa kawai yayi batare daya
kula ko mutum daya cikinsu ba yana tafiya a kasaitacce Munir shine ya tsaya amsasu daidai
takai gate zata fita taji wani iska ya kadata kamshi mai dadi gaske wanda bata taba jin irin shi
aduniya ba yadaki hancinta da saida ta lumshe idanu sabida dadin kamshin daidai an budemai
kofa shima ya tsaya sabida sanyin dayaji yakai 10secs ahaka kafin yadaga kafa yashiga cikin
lobby su dan security sun budemai glass door din, ya shiga ciki yana bin ko’ina da kallo sai
kawai yawuce wajen elevator manager tafito dasaurin ta daga office dinta tana murmushi tace
“welcome Sir” Gyadamata kai yayi yadauke kai yadaga hannunshi yana kallon agogon
hannunshi daidai kofan na rufewa 5th floor yawuce direct office nashi yaje hannu yasa a
aljihunshi yaciro wayanshi kawai ya manna a kofan kofan yabude yashiga ciki an kunna AC
wajen sanyi, tsayawa yayi chak yana kallon frame na artwork dake bango dudda manager ta
turama Munir hotunansu ta email shikuma ya nunamai but yanzu daya gansu in reality sai
sukamai mugun kyau. Daga kafanshi yayi yataka zuwa wajen yasa hannunshi yasauko dashi
yana kallo sai kawai yayi murmushi for the first time today yaji abu yasashi farin ciki. Zama yayi
akan kujera tareda lumshe idanu yadaura hannunshi aka yayi shiruu he don’t like the way Mom
kesashi yin abubuwan dabayaso yayi, she made him king dudda bayaso, she made him marry
dudda bayaso, yanzu kuma she’s telling him how to handle family shi, bude kofan office din
akayi aka shigo hakan yasa yabude ido kadan Munir ne yamaida kofan yarufe yashigo yaja
kujera ya zauna kai tsaye tace “waikai meke damunka eh”? Kallonshi Riyad yayi saikuma yayi
shiru tareda fuzar da iska, tashi Munir yayi yasan bazai gayamai ba yawuce wajen kofan
bathroom haryasa hannu a kofan yajuyo yakalleshi yace “Riyad I hate seeing the slightest
damuwa akan fuskan ka, banda you’re my brother, you are also my best friend, kowani yanayi
kake ciki affects me, life can be colorful idan you let it be that to you, be the Man of your life
karka bari kowa yagaya maka ga yanda zakayi, you are loved, jama’a harda wayanda basu
sanka ba na yabonka, kana adalci asarautan dakake yi kadena bari anything na damunka kaji”?
Dan kallonshi Riyad yayi for the second time yayi murmushi yace “okay” bude kofan bathroom
din Munir yayi harzai shiga ahankali Riyad yace “thanks” kallonshi Munir yayi sai kawai yayi
murmushi yawuce yashiga bayin maganan Munir yasa yaji sanyi aranshi he will take things
easy on kanshi and everyday he will try and do wat makes him happy he will live his life, daga
yanzu kullum saiya fita zai chanza schedule nashi daga 4:00 har dare ya warema kanshi da
safiya kuma fada, he will leave 2 separate life dinshi privately and peacefully, tashi yayi ahankali
shima yawuto yabude kofan dakin yashiga bathroom yawuce direct yadauro alwala yafito abu
yataka dayaji ya chaki kafanshi dasauri ya tsaya yadaga kafar ya kalli kasan carpet din yaga
karamin dankunne ne baki ya shiga kafanshi dudda bai shiga sosai ba, ahankali yakai
hannunshi yacire daga kafanshi yakalli earring din murya chan kasa yace “who dropped this
here?” Yayi shiru yanabin dan kunnen da kallo daidai Munir yace “kana alwala ne koka fito?
Muje mosque” dasauri ya zura dan kunnen a aljihunshi absentmindedly gudun kar wani yataka,
yataho yabude kofan yadauki glasses nashi da waya Munir yace “ba nan kasa zamuje salla
mudawo muyi aikin ba” wucewa yayi yace “I thought kaikace i should always be happy, zanje na
buga golf yau, tunda Mom tasamin aikin sarki ban buga golf ba” murmushi Munir yayi sai kawai
yabiyoshi suka wuce suka fita.
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 1️⃣1️⃣
M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE
M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY
STUDENT REAL KNOWLEDGE.
SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH
DAGA FARKO.
AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.
YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX!
TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE HAVE FUN
DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.
JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA
SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN
NOVEL A IYA S*X
FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DIN YOU ARE WRONG.
A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN
DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU❤️
I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA❤️
AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS
SHARE MATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.
JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS
PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER
5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYA❤️
SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA DA ZAGINA
YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA
KISSA
MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN
OGA
CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS..
+2347012181461
Salla sukayi a mosque nan ma anata gaidashi still few ya amsa dazasu wuce yasa Munir ya
basu bandir na kudi dake pocket nashi, sannan yawuce mota ya shiga mazaunin direba Munir
yana zuwa yazaro ido yace “mehaka rabon dakai driving da kanka about 1year kai tunda
kazama sarki” murmushi yayi yamikamai hannu ya karbi key baice komi ba yatada mota suka
wuce wani private waje dayake buga golf chanza kaya sukayi ga ma’aikatan shi yafara buga
golf din yanayi yana murmushi, sosai Munir yaji dadi ganin he’s very happy today kullum
ganinshi zakayi so moody. Anan sukai Isha’i sai wajajen 11 na dare sannan yagama yatafi office
nashi na wajen yayi wanka ya maida kayanshi yana kallon yanda wayanshi ke ringing yakalli
screen yaga Haleema a rubuce kaman bazai dauki wayan ba saikuma ya dauka yakai
kunnenshi yayi shiru daga ta dayan bangaren tace “ina kajene yau Mai Martaba? 11 nadare
yanzu fa” lumshe idanu kadan yayi bayabo ba fallasa yace “yanzu zan fara dawowa, make tea
for me before i come” yana maganan yacire wayan daga kunnenshi ya katse ya ijiye ya karasa
saka boturan riganshi shima Munir yashigo yace “mutafi” wucewa sukayi wannan karan Munir
yayi tukin har gida, ta private gate dinshi as usual suka shigo parking sukayi yafito yana tafiya a
natse har flat nashi, he’s very hungry but tea yakeso dan is late, waya yadaga yayi dailing
number Haleema tana dagawa kafin tai magana yace “ina tea”? Dasauri tace “bari natashi na
daura tunda kadawo” jiyayi ranshi yabaci but baiso ranshi yayta baci sabida ita hakan yasa yace
“kibarshi banso” ya katse wayan yajuya yafito daga flat nashi, shi kawai bai iyajin yunwa ba ne,
wajen kofan dazai sadashi da cikin gida yayi yabude fadawa na ganinshi suka zube zasu
faramai kirarin rai abace yace “kuje kuyi bacci na sallameku” sauke kansu duka sukayi kasa
yawuce fuuu direct flat din Ammi yawuce yana addu’a Allah sa Munir daya shiga bai rufe kofa
ba kai tsaye yabude kofan, babu kowa a falo sai TV dake aiki tashar CNN, dinning ya kalla
ganin kuloli akai ga flask na shayi yasa yawuce wajen sadaf sadaf kaman barawo yashiga bude
warmers din sinasir yagani dake tururi kaman yanzu akayi abunka da kula mai kyau da miyan
taushe dayasha cow tail dudda ba abinci yaso yaci ba dan dare yayi sosai saiyaji abun
yabiyamai rai zama yayi ahankali yadauki plate ya ijiye yasa sinasir guda 3 da Miya yasa nama
dayawa yadauki spoon yafara ci ahankali he loves abincin Ammi har ranshi, tafiya yaji a stairs
hakan yasa yadago kanshi dasauri ganin Ammi tana sanye da lullubi ga carbi a hannunta yasa
yasauke kanshi kasa da sauri murya chan kasa yace “ina yini Ammi” batace kala ba cigaba da
saukowa tayi daga stairs din shikuma yakasa ci gaba da cin abinci sai ahankali ya yunkura zai
tashi strictly tace “ina zaka?” Kanshi akasa still yace “uhmm dama nagama ci zan tafi ne” “sit
down” tafadi babu wasa a muryanta, baiyi musu ba zama yakoma yayi har dinning din tazo
tsayuwa tayi kusada shi rabon dayaji Ammi tsaye kusadashi haka harya manta he can’t even
remember when, hannu tasa ahankali tadauki flask da cup mai kyau ta tsiyayamai ruwan shayi
tadauki spoon da bottle na honey ta digamai aciki ta tura agabanshi kafin ahankali tace “idan
kanaso katafi finish abincin daka faraci, nobody waste abincina in this house” kanshi na kasa
har lokacin yakasa dago kanshi ya kalleta, juyawa tayi tawuce takoma falo tazauna tadauki
remote ta chanza channel din zuwa Aljazeera ta maida idanunta wajen, adan hankali ya wiago
ya kalleta sannan yajuyo da kanshi yacigaba da cin abincin kadan kadan tass ya cinye ya kora
da ruwan shayin saiyaji hankalinshi ya kwanta, yanada cin abinci shi but only yasamu abinda
yakeso, tashi yayi ahankali yajuyo yadan kalleta hada ido sukayi da sauri ya sauke kanshi kasa
cikeda ladabi yace “good night Ammi” “Allah tashemu lafiya Riyad” tana maganan yawuce da
sauri yabude kofa yafice tareda maido kofan yarufe ahankali karyayi kara, ahankali ta sauke
ijiyan zuciya sannan ta lumshe ido kaman irin she’s hurt ko akwai wani abu azuciyanta, kafin ta
tashi tawuce inda yatashi zama tayi wajen ta dauki cup din dayasha tea ta kalla tai shiru kaman
wacce ke tunanin wani abu sai chan tadaga flask din ta tsiyaya tea dazun nan ta dafa shayin
tawuce taje tai wankan dare, itama bata iya bacci idan batasha shayi da daddare ba, daukan
cup din tayi takai bakinta ta kurba sannan ta taso tadawo falo ta zauna tana shan shayin.
Yana shiga side nashi yaga Haleema azaune ga tray shayin tasa wasu arnayen kayan bacci da
sauri ta taso tace “ina kaje nakawo maka shayin baka nan babu masu gadinka ka koresu ne”?
Rigan jikinshi yahau cirewa yace “yes, kidau shayin kitafi dashi I don’t want” Shiru tayi tana
kallonshi tana bin jikinshi da kallo wucewa bayi kawai yayi bayan ya rataye rigan a hanger dake
dakin mai kyau ijiyan zuciya tasauke tace “wash Allah na mutum kaman shi yayi kanshi”
wucewa tayi ta dauke tray takai falo ta ijiye sannan tadawo dakin tai kwanciyarta akan gadonshi
tana jiranshi yafito, yadan jima a bathroom din sannan yafito daure da towel a waist daya a
hannunshi yana tsane kai, kallo daya yamata yadauke kai yashiga shafe shafenshi yana fesa
turare kafin yawuce walk in closet room nashi yasaka wani dark blue pajamas sannan yafito ko
kallon inda take baiyiba iPad nashi yadauka yawuce ya zauna kan sofa ya makala EarPod yayi
playing video ranan da akaso kasheshi wanda yarinyar nan ta ceceshi ke ciki, ya kalli video nan
yafi sau dubu he is just looking for the girl number datasa a file nata baya shiga, yatura anje
address datasa a file nata ba’a ganta ba, yaje da kanshi shima bai ganta ba ance babu wata
kamanta ma a layin he’s just greatful yarinyar saved his life, video always give him peace he
don’t even know why he don’t care ko sata take koma wacece ita he just wants to reward her
yabata better job for saving his life, and huge money to startup business or anything datakeso,
gama kallon yayi sai ya zare EarPod din ya rufe iPad din ya ijiye yadan kalli gadon hada ido
yayi da Haleema ba yabo ba fallasa yace “wat”? Dan murmushi tayi tace “let’s try having Baby,
nakosa naga ina dauke da cikinka na haifo maka magaji” dan yatsine fuska yayi da ita da Mom
baisan mesa duk suka damu da cikiba kaman auren yayi 10yrs this is just a year, Allah ke bada
haihuwa not him, kaman bazai tashiba saikuma yatashi ya kashe wuta yawuce yahau gadon ya
kwanta tareda juya mata baya da sauri ta mirgino ta kankameshi ta baya kaman zata fashe da
kuka tace “let’s make Baby kaji My love” shiru yayi shi baisan kodan baida feelings for her kawai
an auramai itane koko shine baida lafiyane amman kwata kwata bayajin sha’awan Haleematu
ko zata tsaya gabanshi tsirara, everything he’s doing yanayi ne sabida matarshi ce dole ya
kyautata mata yakuma sauke hakkin ta daga kanshi, before ya ankara hawa jikinshi tayi tana
kokarin mai kiss yadauke kanshi haryau bai taba hada bakinshi da nata ba, jefar da ita gefenshi,
hannunshi yakai yaja wandon pajamas dinshi kasa dasauri tashiga daga riganta sama itama,
ahankali yakai hannunshi kan boobs nata ya shiga squeezing nasu sannan yayi addu’a yayi
sliding in, nishinta ke tashi kawai daga dakin kaman zata shide, dakin yayi tsit, if there’s one
thing she kind of understood about him yanada son wasa da boobs, anytime zaiyi abu da ita
sunashan squeezing a hannunshi saisa bayan aurensu boobs nata suka kara girma sosai
dudda baya sha but ya iya wasu dasu abin namata mugun dadi almost hour and half yayi duk
tagama ficewa hayyacinta sannan ya rirriketa tasan he’s cumming cus that’s only time din
dayake rirriketa and just be in her body itakuma she uses that opportunity to cuddle him,
alokacin zai fara nishi da karfi kaman zai fashe mata da kuka like a baby, kankameta yayi sosai
kanshi nakan kirjinta yafara nishi da karfi he just wants to cum yahuta baida kawowa dawuri,
idan yakawo once idan he’s going for 2nd round zai iyakai 4hrs bai kawowa, rirrikeshi Haleema
tayi tana shafamai kai kalan nishin dayake mata a kunne da fuska na kara tafiya da imaninta
yana hitting wajen da kyau chan yayi karaaaa mai sauti wanda haka yake yajuye mata komi
ciki, yakai almost 2min ahaka baitashiba yagama tsiyayewa ciki kotayi cikin shima yahuta da
jaraban Mom sannan yasauka daga jikinta tareda maida wandonshi yajuya mata baya yana
sauke ijiyan zuciya, dasauri tabiyoshi ta hugging nashi ta side, ko 1min baiyi da gamawa ba sai
bacci jikinta yamata dadi, yakai kusan 1hr a kwance sannan yajanye jikinshi yatashi yawuce
bayi yasake wanka ya chanza kaya yafito sai kawai yawuce dayan sakin yaje ya kwanta
awajen.
***
Wuraren 6 takai gida da kafa takoma tana shiga taga Mama tareda Uwargida Baba Liman,
Baba Liman shi kadai ke mutunci dasu a unguwan, yana tursasa matanshi suzo su duba Mama
once in a while hakkin makotaka, anytime yayi noma ko wasu yan kudade suka shigomai he
always send something to Mama dudda Rashida bataso dan shima bukatan taimakon yake, but
tana girmamashi kodan mutunci da suke da Mama da yanda Mama ta daukeshi itama.
Uwargidan tana shigowa once in a while tazo gaida Mama dudda ko ruwa batasha aka bata
kujera ma saita share da dankwalinta take zama akai kaman irin idan ta zauna ko ta taba wani
abu nasu zata kamu da HIV itama, Rashida bata sonta sabida Mama ne ma take gaidata dan
da wannan zuwa tana kyama tana kaffa kaffa gwara tayi zamanta agidansu ai babu wanda yace
dole saitazo, tana ganinta ta kirne rai ganin ta shimfida dan kwalinta saman kan tabarman da
aka bata a tsakar gida ta zauna kai tsaye bayan tai sallama ta wuce wajen Mama dake zaune
kan dakalin bakin kofansu ta rungumeta tace “Mama nadawo” murmushi Mama tayi tace “sannu
da zuwa ga Indo baki gaidataba” kallon Matan tayi dake kallonta tana washe baki, mugun kallon
da Rashida tama matan yasa da sauri Indo tamike tsaye tana dauke dankwalinta tace “bari naje
Maryam Allah Kara sauki” Mama tace “nagode Indo saida safe a gaida yara” takalli Rashida
tace “waike mesa fitinanniya ce”? Tashi tayi tace “Mama tunda ba dole akamata tadinga zuwa
gidanmu ba ai sai tadena wannan kyama kyaman bazan dauka ba” shiru Mama tayi ta buga
tagumi tana kallonta hakanma saiyasa tayi dariya tace “Mama mehaka kikai tagumi kina kallona
kaman kinga hoto”? Cikeda