Showing 57001 words to 60000 words out of 69832 words
tama kasa daga wayan ta taho da gudu danta dauka
wani abu yasami Mama agaban ICU taga Mrs Bugaje, tana kallon Dr Usama dake kokarin
helping Mama machine din da aka samata sai kuka yake arude tace “Dr what is happening to
Mama”? Dasauri Dr tace “she needs atherectomy now vessels dinta sun kara blocking, you
need to pay I think 800k ne or so kudin amata before we loose your Mom go” Mrs Bugaje na
maganan ta juya takoma ciki Rashida tajuya itama bamatasan mezatayi ba Baba Liman tashiga
kira tana tafiya kaman mahaukaciya ahanya tace “Baba Liman wazaisai gidanmu Mama na
bukatan 2.5M yanzu kuma ana neman 800k ayi flushing zuciyanta” Baba Liman yace
“Subhanallahi ta ina zamu samo wanda zaisai gidanku yanzu yanzu Rashida ai kusan is
impossible amman bari natara jama’a naji” ya katse wayan batasan ma ina xatasa kanta ba
Riyad! Kawai taji zuciyanta ya ambato, Riyad ne yafado mata arai, he helped them before, and
yana shiri da Mama taje ta nemi rance ne kafin a saida gidansu? Tunanin yasa tashiga keke
tawuce hotel last 500 naira tabiya keke dashi, ta sauka saikuma ta tsaya tai shiru tayaya zatai
facing nashi? Mutumin dabata tabamai godiyan abubuwan dayama Mama ba saima rashin
kunya datakemai accusing him of lalata mata? Yau Allah yana nunamata abubuwa da dama
datayi abaya that were wrong gashi yanzu she needs his help desperately dudda tagama mai
rashin kunya da kurin cewa she alone can take care of Mamanta bata taba sanin a day like this
will come ba, takai kusan 5min tsaye take awaje cikin rana tana lissafin yanda zatai confronting
Riyad kafin tadai daure tadaga kafa tashigo building din tawuce ciki direct elevator ta tafi tana
addu’a Allah yasa yana nan, har office nashi taje ta tsaya gaban kofan tana kallo kafin ahankali
tadaga hannunta tai knocking, jin shiru yasa takara knocking, harta fara tunanin kobezo bane
dan yau ranan yawon salla ne nabiyu sai chan taji daga ciki ance “come in” cikeda isa, ahankali
ta murza kofan ta shige yana zaune gaban desk nashi yana sanye dawani milk yadi shidai
yanason kaya masu haske, rubuce rubuce yake da pen da sauri he seems busy batare daya
dagokai ba yace “yes” ijiyan zuciya tadan sauke saikuma maganan ya makale a wuyanta
batasan ta yanda zata fara maganan ba, chan dai tadaure cikin muryanta me rauni tace “aron
kudi nake nema 2.5million kafin asaida gidanmu nadawo maka da kudin” tunda tafara maganan
chak ya dena rubutun dayake batare daya dago kanshi ba saida takai karshen maganan
sannan yadago kanshi ya kalleta tundaga kafafunta dayaga slippers tasaka dawani maroon
hijabi har kasa da ko’ina dabbare dabbaren ruwan hawaye, kanta akasa takasa dago idanunta
ta kalleshi but tip din dogon nose dinta dayagani that looks reddish and runny nose yagane she
cried, ahankali yataso yazagayo ya tsaya agabanta yana kallonta but taki dago kanta awani irin
hankali akuma taushashe yace “wat happened to Mama?” Kaman yatabo mata wani gyambon
ciwo a kirji dago fuskanta tayi tazubamai jajayen idanunta shima kallonta yake baki tabude zatai
magana sai kawai tafashe da kuka jikinta and everything is just shaking, tunda ya santa today is
the first day yake ganin hawayen ta eye to eye, today is the first time yake ganinta this weak,
wani irin sheshekan kuka kawai take agabanshi dayasa yakai hannunshi cikin aljihu yazaro
handky yabata cikin wani irin soft tone yace “nothing will happen to Mama kinji” gyadamai kai
tayi kaman baby tasa hannu ta karbi handkerchief din takai fuskanta tana gogewa still wasu
hawayen na zubowa shikuma yajuya yadauke car key nashi da wayanshi yakalleta yace “stop
crying let’s go”tsayar da kukan tayi da kyar sannan tabishi yayi gaba fitowa sukayi atare suka
shiga elevator tana gefenshi suka sauka kasa yan reception dake lobby sai kallonsu suka
dasuka fito but ko’ajikinshi hanyar mota yayi da kanshi yaje wajen yabude mata kofa yana
kallonta ahankali tazo ta shiga ta zauna ya maida kofan yarufe yazaga ya shiga dayan yatada
motan suna tafiya sai kiranshi ake yaki dauka daga Mama takira sai Munir yakira yau hawa ana
bukatanshi da sassafe yafito because of wani important work nashi da US sunce yatura musu
wani abu abun yake tashigo yabarshi yanzu ma.
Dayake yasan kwanaki sunce general hospital suke using hakan yasa hanyar ya dauka motan
yayi tsit sai ijiyan zuciyan datake saukewa na wayanda sukasha kuka, suna shiga asibitin yace
“ina zamu” cikin muryanta da baya fita sosai tace “A&E” nan sukayi yasami waje yayi parking
yafito praying babu wanda zaiyi recognizing nashi yadauki black glass nashi yasaka yafito
yazagayo yabude mata, ahankali tasauko suka jera ciki har zuwa ICU daidai lokacin Dr Bugaje
natahowa wajen ganin Rashida tareda wani hadadden guy yasa glass yasa takarasa shima ya
zare glass nashi, yana zuwa yabama Dr Usama hannu yace “sannunku” yakalli ciki ICU dayaga
Mama da oxygen unconscious yace “me ake bukata yanzu”? Anatse Dr bugaje da dudda
batasan wayeshi ba but he looks responsible tace “follow me” office dinta suka bishi Dr Bugaje
da Usama explained everything to him yana fahimtan komi with so much care and affection
yace “idan akayi Atherectomy din zaiyi aiki bazai koma ya taushe ba or do you think nafita da ita
UK within the week”? Ahankali Rashida tadago kanta takalli Riyad dayayi maganan da
hankalinshi nakan su Dr sunamai bayanai, Dr Bugaje tace “kozaka kaita UK dole muyi flushing
na pipe din nan inba hakaba she won’t make it” gyadamusu kai yayi yace “okay a ina zan biya
kudin komi”? Dr Usama yace “account building yana nan opposite MOPD idan kafita daga this
building” gyadamusu kai yayi yace “thank you” yatashi rikeda takardun biyan kudin itama
Rashida ta tashi tabiyoshi ahankali yajuyo yakalleta hada ido sukayi saikuma yadauke kai
yacigaba da tafiya tana biyeda shi har saida sukazo wajen ICU din da kujeru ke gaban wajen,
da hannu yanuna mata kujeran gently yace “sit” kallonshi tayi da rinannun idanunta saikuma ta
gyadamai kai like an obedient girl ta zauna ahankali shikuma yawuce yatafi, almost 20minutes
shiru hakan yasa ta tashi tun kafin takai account building din taganshi tsaye a layin biyan kudi
jitayi zuciyanta yamata wani iri game dashi, no one tunda ta taso has ever done something like
this for them, saikuma tajuyo tadawo tazauna wajen tana kallon Mama ta glass almost
15minutes sai gashi yadawo ga papers a hannunshi gawata yar leda a hannunshi, yana zuwa
daidai inda take zaune saiya tsaya agabanta ya bude ledan yaciro wani iced coffee yakalleta
yana mikamata yace “have this” ahankali take kallonshi yanda yazuba mata ido yasa gently
tasa hannu ta karba hawaye na kara cikowa a idanunta, sai kawai taji she’s feeling bad sai
kuma taji tabama kanta tausayi sai kawai tafashe da kuka kaman an daketa tarike cup din gam
a hannunta gwanin ban tausayi, softly yace “it’s okay, stop crying kinji” yanda yayi maganan sai
taji zuciyanta yamata wani irin sanyi ta gyadamaikai tareda kai cup din bakinta saida yaga ta
kurba kadan sannan yawuce.
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 2️⃣4️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN
YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- CAT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara
daya gabaki daya
WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461
Yadan jima acikin office din Dr Bugaje kafin su fito dukansu atare daidai lokacin kuma Baba
Liman da danshi Musa na zuwa asibitin sun shigo cikin A&E din hango Rashida yasa suka taho
wajen suma su Dr nazuwa wajen tareda su Riyad Baba Liman yace “ya jikin nata mai siyan
gidaje wai baya gari saiya dawo ga abinda nahado dai daga masallaci” yaciro wasu kudi
dabasukai 30k ba zai bata Riyad yace “kabarshi an sami kudin Baba” Dasauri Baba ya kalleshi
daidai lokacin kuma an fito da Mama za’a wuce da ita operation room Rashida ta tashi dasauri
zata kama hannun Mama that is unconscious Dr Bugaje ta hanata tace “wait here nan da 1hr
zamu gama, sit and rest okay” komawa tayi tazauna tasake daura hannayenta kan idanunta
Baba Liman yace “sai hakuri Allah yabama Zainabu lpy, Allah yabata lafiya, Allah yabata lpy”
duk zama sukayi banda Riyad dake tsaye awajen, kusan 20min Baba Liman yayi sannan
yatashi yace “bari naje Rashida, lokacin salla na gabatowa” ko dago kanta batayiba anatse
Riyad yace “mungode” hannu Baba yabashi suka gaisa yawuce Musa biyedashi suka tafi
ahankali Riyad ya zauna kan kujeran gefenta ya kalleta zaiyi magana kuma saiyayi shiru
tabashi tausayi, it’s just she and her Mom. “Your Mom is going to be fine stop crying kaman this
is the end” dago jajayen idanunta tayi ta kalleshi, ahankali yace “okay”? Gyadamai kai tayi.
After 2hrs aka fito da Mama but ba’a barsu sunje wajenta ma aka sake shigar da ita ICU aka
connecting nata da machine again.
Har dare Riyad na hospital din nan, Rashida looks so miserable, mutane ma rahama ne, batada
kowa, she’s just alone, kawai yaji he can’t leave her, koda bazai dinga mata wani magana ba
but at least presence nashi is something, gashi batada karfi to handle anything, wasa wasa har
4 na asuba suna zaune wajen nan ita Rashidan ma bacci yadan kwasheta shiko idanunshi biyu,
yana zaune awajen yana kallon yanda take bacci azaune idanunta sun kumbura suntum, he’s
feeling just too many things towards her acikin zuciyansa.
Ahankali Mama ke bude idanunta, glass ne dakin ICU, na waje can see naciki, and naciki can
see waje, ahankali idanunta suka sauka kan Riyad dake zaune kan kujeran dake facing room
nata na zaman wayanda keda patient a ICU, kallon Rashida dake bacci awahale kawai yake,
kallo ne da duka abinda Mama tagani a idanunshi is so much care, love, tausayi, concern da
affection daidai lokacin Dr Mumina tashigo, ganin Mama idanunta biyu yasa tace “how are you
feeling Ma”? Oxygen din Mama tai yunkurin cirewa tana kokarin magana dasauri Dr Mumina
tace “mekikeso tell me?” Waje Mama tanuna cikin muryan dabata fita sosai tace “I want to talk
to My son” juyawa Dr tayi takalli Riyad da Mama ke nunama ta ta gyadamata kai tajuyo tafito
hakan yasa Riyad yajuyo jin an bude kofa, da hannu tamai alamu yazo tashi yayi dasauri yana
kallon ciki ganin Mama ta farka finally, scrub Dr Munina abashi yasaka da takalmi da hula da
handglove sannan yabi Dr ciki Dr taduba komi kafin tadan zarema Mama oxygen mask din tace
“kimai magana ahankali, don’t stress too much, I will be back to put it for you nan bada jimawa
ba” tajuya tafita zama Riyad yayi kan kujeran gaban gadon cikeda so dakuma tausayi yakalli
Mama da ko idanunta bata iya budewa da kyau yace “Mama ya jikinki”? Hannunta Mama ta
mikamai alamun yabata nashi, bata hannunshi yayi da sauri Mama takama tarike gam tasake
shiru tana numfashi ahankali kaman magana wahala yake mata, cikin muryan tsananin rashin
lafiya dake fita da kyar tace “Riyad” ahankali Riyad yace “na’am Mama please stop talking,
Mama it looks painful I’m here bazanje ko’inaba kinji”
Ahankali Mama takara cewa Riyad, kankame hannunta Riyad yayi sosai he’s just feeling
Mama’s pain yace “Mama dan Allah stop talking” girgixamai kai tayi tace “Riyad lokacina yayi
aduniya lokutan da Allah yadeba mini” Dasauri Riyad yace “Mama kidena magana haka zaki
sami lafiya bagashi yanzu kin farfado ba eh Mama”? Dan murmushi tayi ta kankame hannunshi
tana numfashi wani kala wani kala, chan tace “Riyad duk duniya dakai kadai na yarda! Kanada
hankali, kanada amana ga taimako kaiba yaro bane sannan kanada iyali, ka taimakeni so da
dama, thanks to you Rashida bata kwana a police cell ba” tayi shiru kuma tana sake kankame
hannunshi tace “banso na rasu ban damkawa kowa amanar y’ata ba banda wanda zan
bamawa, Riyad Yayana na jini ya koreni! Mijina ya koreni! Baba Liman matanshi basa sona,
tsorona da tsoron ciwona kowa yake! Kaine mutum na farko daya shigo rayuwanmu baka
kyamace muba baka tsorata damu ba” tasake shiru saikuma tace “kishiyata data kulle
yarinyana a police station ka fito da ita nasan saita bata ma Rashida rayuwa, nasan saitayi wani
abun, yanzu haka rayuwan Rashida nacikin hadari zata cutarmin da diya” hawaye ne suka
gangaro daga gefen idanun Mama saikuma tafashe da kuka sosai tana kankame hannun Riyad
tace “Riyad dan Allah dan Allah na rokeka da girman Allah ka auri Rashida! Sabida na samu na
mutu in peace nasan na damka maka ita, wlh Rashida batada HIV kaman ni batada wani cuta
ajikinta, Riyad ka taimaki yarinyana, kayi jahadi akanta, ka aureta kahadata da matarka su
zauna lafiya, inaso na mutu bayan nadan tana under care naka da kukanwanka amatsayin
matarka zaka karemin ita” Kai! Yanda Mama ke kuka sai yasa Riyad yaji kaman zaiyi kuka,
Mama na son Rashida beyond words, she’s on sick bed but still damuwan Rasheeda ne aranta,
ahankali yakai hannunshi dayan that is free ya sharemata fuska muryanshi sounding so weak
yace “stop begging me! And kidena damuwa, stop worrying Mama, Mama zan auri Rashida!
And namiki alkawari zan kula da ita amana! Bazan taba cutar da ita ba! Zan tsayamata! I will be
her shield! I will be her shade! Mama I will stand by her and with her, and zan so yarki and stay
her husband till my last breath” wani irin murmushin kuka Mama tayi tace “bayan narasu nasan
she will be shattered be there for her Riyad and make sure tayi completing karatunta na zama
kwararriyan likita!” Gyadamata kai yayi yakasa magana, Mama tace “Rashida is a good sweet
person wata rana you will see her other side, rayuwa ya maidata me taurin kan nan but my
daughter is an Angel!” Gyadamata kai Riyad yayi yace “Mama stop talking ya isa” girgixamai kai
Mama tayi tace “kaje kazo da yan uwanka zan kira Baba Liman inaso na aurar da Rashida
dakaina anan kafin na rasu! Inaso naga yarinyana tai aure” “Mama bazaki rasu ba” Riyad yafadi
da karfi jijiyan kanshi na fitowa daidai Dr na zuwa ganin Mama na kuka yasa tace “ohh noo, BP
ta will shoot again, she needs to stay happy” ahankali Riyad yajuya yafita.
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI
✍M SHAKUR
EPISODE 2️⃣5️⃣
Yana fitowa tsayawa yayi yakalli Rashida dake bacci kafin yawuce yafita yatafi parking space ya
shiga motanshi yatada gida yawuce yana zuwa remote dake motanshi ya dauka ya danna gate
yabudu ya shigo yayi parking motan ya sauko yana tafiya ahankali yawuce ciki yana bude kofa
yaga Mom zaune kan kujera saida gabanshi yafadi ganinta tashi tayi tace “daga ina kake?”
Rasa abinda zai fadi yayi cus ya tsani karya and ya tsani yinta da bakinshi Mom tace “did you
know how important yesterday was for Royal Family kuwa? Kasan mekayi Riyad? An nemeka
an rasa, Baffan ka Mai babban daki, su Kabeeru duk ansan baka gida narasa mezance? Wani
dalili yasa mukaje Umara da wuri dan mudawo kayi salla da mutanenka ayi hawan salla dakai
right? Kasan kalan tijaran da abin kunyan daka jamin kuwa”? Runtse idanu yayi yama rasa
mezaice ahankali yace “I will handle it Mom wani important work ne yatasomin, I can create
another event at my leasure time kiyakuri, its work” “important work da ake fita da sassafe
adawo by 5 na asuba are you out of your mind Riyad!” Mom takirashi azafafe dayasa yasauke
kanshi kasa tace “banso na zargeka the first time da matan ka tai accusing naka fushin dakayi
yasa ban yarda ba but bari kaji idanma wata kake nema wlh wlh dukda kana sarki baka isa ka
karomin aure ba!” Ahankali Riyad ya kalleta Mom tace “yes! Haleema is the only daughter Inlaw
dana yarda da ita cus yarinyar nan worship me sama da uwarta data kawoni duniya, ban yarda
da karo aure ba azo arabani da d’ana ba! Aurenka is just a year now na auramaka yarinya
datake da komi kyawun sura, good tsatso, oxford graduate, full package ce Haleema har yau ka
kasa mata ciki ragon banza ragon hofi kaman ba jinin Baba Ali ba, nagaya maka idan baka
dena all this abubuwan ba wlh zan mugun saba maka, yau Haleema na period still ka kasa
mata ciki this month again yawo kake a duniya don’t allow me to face you fa Riyad nafara bin
lamarinka ina binciken ka, look at me nakasa bacci all because of you gadin dawowanka nake
eh why are you doing this Riyad yaushe kadawo mara jin maganata”? Wani iri dayaji yasa
ahankali yace “Mom kiyakuri” mugun kallo ta watsamai tawuce tafice daga flat din, shikuma
ahankali yawuce bedroom dinshi wanka yayi yayi salla sannan yadan kwanta bawani bacci yayi
ba around 8 yatashi yadauki wayanshi yakira Munir sannan yashiga wanka yafito yaji Munir a
falo yana waya shiryawa yayi cikin wani mahaukacin farin gizna yasa hula ya Allah hula yamai
kyau, yasaka wani bakin takalmin Berluti, ya daura agogon Vacheron Constantin a writs nashi,
ya manna wani Carrera black glasses a idanunshi Ya Allah kaga Riyad saika kara kallonshi
saukowa yashigayi Munir ya tsare shi da ido yace “wannan gayun ina zamu haka!?”
Kin magana Riyad yayi yana karasa zuwa falon ya jefamai car keys Munir ya