Showing 1 words to 3000 words out of 71336 words
Chapter 1 - BABAN YARO PART 1 BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE.pdf
BABBAN YARO
MALLAKAR: BINTA UMAR ABBALE
BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM
Wannan book din mallakata ne banyi don ci zarafin wani ko wata ba duk Wanda yaga yayi
dai-dai da yanayin rayuwarsa to a rashin sani ne, kuma ban yarda wani ko wata ayi min amfani
da wani b'angare na jikin litrafan batare da izinina ba ban yarda a siyar da book ba duk Wanda
ya siyar min da book na barshi da Allah shi zai saka mi. _,________________________________
WANNAN LITTAFIN NA KUDI DUK MAI BUKATAR COMPLETE DINSA ZAI BIYA KUDIN
KARATU BA NA MALLAKA BA SABODA NA FADA LITTAFIN MALLAKINA NE ZAKA/ ZAKI
BIYA NAIRA DARI UKU 1,2,3 TA WANNAN ACCOUNT DIN 0542382124 BINTA UMAR Gt
bank............Ko kuma ka same ni ta wannan numbars insha Allah sai in fad'a maka yanda zaka
biya kud'in karatu
My numbar
08089965175
07084653262
Accont numbar
0542382124
BINTA UMAR GT bank
*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU
ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI,
YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU
DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!♂LITTAFI NE ME K'UNSHE
DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA♂
BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO
KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO
DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*
*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262
*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA
BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI♀*
*NA GABA YAYI GABA♀*
*MUJE ZUWA MASOYA*
*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*
*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI♂*
Kar Ku bari a baku labari!
*free peges*
1
*"Sugar boy!!* *Sugar boy!!* *Sugar boy!!"* sunan da naji ana kira kenan, nayi sauri na matsa
gefe guda ina zare ido. nan take sautin kid'an da take tashi a gurin ya canza inda wak'ar
shaharararn mawak'in nan bomb marley ta cika gurin, ihu! samari da 'yan mata ya cika gurin.
mik'a kai na ke domin inga wannan Sugar boy d'in da 'yan mata suka rud'e da kiransa, can na
hangoshi zaune anyi masa rumfa yana zaune kan wata had'addiyar kujera ta alfarma, farin
mutum ne k'ak'karfa! Handsome kyakakyawa tamkar shi yayi kansa, yana sanye da wata
d'amammiyar vest bak'a inda kasan wani d'an dambe saboda tsabar murd'ewa, wandon shi iya
gwiwa 3quotar me aljuhuna gaba da baya, wuyanshi rakwacam! da tarin sark'ok'i sai shek'i
suke, kunneshi wata barima ce ta gwal, sai walwali take hannusa kuwa tabkeken agogo ne me
sark'a had'e da iyayen zubuna duka ya tsunsa, k'afarshi na kalla naga wani uban takalmi
Wanda yazo masa gar gwiwa da wasu igiyoyi an zarge shi,da alama takalmi bana k'ananun
k'wari ba ne. Hankalina bai k'ara tashi ba sai da na kalli kanshi naga yanda akayi masa kitso
tamkar mace,jelar gashi ta sauka a kafad'arshi, gefen shi wani bak'in dog ne kwance shima anyi
masa kwaliyya, sai shafa jikinsa yake. Nan take nafara Neman inda Mimi take,domin na tsorata
mutuk'a hankali yayi gida, yanzu na fara da nasanin zuwa birthday din Alina. Wurga ido kawai
nake ina Neman Mimi banganta ba.
Can na hango Mimi tana kutsawa cikin mutane dole sai taje gurin wannan saurayi da naji ana
kiranshi da Sugar boy hankalina ya tashi na kalli agogon dake daure a hannuna 11:00 na
dare,wata k'walla ce ta taru a idona tunowa da nayi da gida, domin nasan yanzu 'yan gidanmu
na can hankalin su a tashe musamman Umammu, a tsorace ! Na k'ara kallon gurin nan na ga
Alina ta tafi da gudu tana ratsa mutane har ta Isa kusa dashi, wata wawar runguma suka yiwa
junansu, gayu suka saki ihu!!! Ya damk'o gashin ta tare da bank'are mata k'irji, wani mayen kallo
yake mata yana lashe leb'ensa na k'asa, a zafafe! Ya fara bata wani lafiyayan kisses tare da
d'ora hannun sa guda kan breast d'inta da suka bullutsu sam rigarta me kamar net, saura
kad'an su futo waje, ya fara marzawa yana tsotsar bakinta tamkar Wanda ya samu sweet.
Saurin d'auke kaina nayi ina mugun mamakin Alina dama ba tun yau ba 'yan class d'imu
suke kiranta da 'yar iska lallai yau na k'ara tabbatar wa.
Cike da b'acin rai na k'ara kallon gurin da suke, nan naga ya mik'e da ita a kafad'ar shi sun
nufi wani d'aki. Kafin in San abinyi naji wata murya na fad'in." Umarni daga Sugar boy ya hana
kowa futa daga gurin nan sai bayan sun futo, domin ya shiga hutawa, sai bayan ya futo Alina ta
yanka cake sannan kowa zai tafi gida." Hawaye ne ya fara zubo min, na zura hannuna cikin
handbag da sauri na ciro waya ta domin in kira Mimi, kawai naga gurin yayi dud'um!! duk an
kashe hasken gurin babu me ganin d'an uwansa. Nayi sauri na kunna hasken wayata ina
neman Mimi, ji nayi an tankwab'e min hannu wayar ta fad'i k'asa..................................
*♂BABBAN YARO!!♀*
Cigaban littafin Yaro da kudi
[11/1, 10:50 PM] .: *♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI*
*WASA FARIN GIRKI*
*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU
ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI,
YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU
DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!♂LITTAFI NE ME K'UNSHE
DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA♂
BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO
KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO
DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*
*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262
*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA
BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI♀*
*NA GABA YAYI GABA♀*
*MUJE ZUWA MASOYA*
*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*
*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI♂*
Kar Ku bari a baku labari
*Free peges*
2
A gigice! na sunkuya ina laluben wayata, da ta fad'i k'asa. Hankad'e ni akayi na fad'i a gurin
kafin in yunk'ura in tashi an danne ni, tare da rufe min bakina! ihu! nake so nayi amma babu
hali, nan take dubara ta fad'o min na saka gwiwa ta na daki! gaban sa, da sauri aka bude min
baki, cikin k'arfin hali na ingije shi na tashi da sauri zan gudu, ya tad'o kaf'ata na fad'a kansa!
Ihu!! na kurma ina kiran Mimi!!! "Kina ina ne wayyo Allah akawo min d'auki".! Ihu! Nake
kurmawa wanda nasan babu me jina gurin ya hargitse da hayaniya ga uban duhu dumd'um!! "
Wayyo akawo min d'auki! Zai cuce ni na shiga uku."! Nak'ara maimata abunda na fad'a da
farko. Ban fasa k'watar kaina ba. Rigar jikina yaja ya keta ta tun daga farko har k'arshe abunka da duguwar Riga.
Ya yunk'ura da sauri ya yar dani k'asa ya hau ruwan cikina yana k'okarin had'a bakinsa da
nawa.
Dabarar da nayi da farko ita na k'ara yi a karo na biyu, na shammace shi, na daki gabansa da
gwiwa ta, ihu! Ya saki ya fad'i a gurin ragwajab! Da mugun gudu na tashi na rik'e rigata da ta
rabe biyu dai k'irjinta na kare sosai da hannun guda d'aya hannun na damk'e da handbag d'ita
da waya ta, cikin jama'a na fara kurd'awa gabana sai mugun bugawa yake neman hanya kurum
nake ina futa daga wannan masifar.
Karo nake ci da mutane bana gane maza ne ko mata nidai kokarina kawai in futa.
Ina daf da futa haske ya gauraye gurin, bai dame ni ba tunda Allah ya kub'utar dani to ko Mimi
ta same ni a gida.
Buga kaina nayi da wani abu jiki na rawa na d'ago kai ina kallon menene. Miyau bakina ne ya
k'ame!! Lokacin da muka had'a ido dashi, nan take, na nemi sauran nutsuwa ta na rasa, jikina
ya dinga tsuma! na kara damk'e rigata data Yage. K'okarin wucewa nake, ya jawo ni, da hannu
guda na dawo gabansa na tsaya. Gefensa ya kalla inda dog d'insa yake tsaye yana lasar baki, wani irin fito!! yayi, Dog d'in ya
buga tsalle ya cafki rigata yana ja, ihu! na sanya, yana ja ina ja..... Ina Ihu!!! Gayu suka cika
gurin suna yimin dariya, can gefe na hango Mimi tana kuka, na kalli Alina dake kusa dashi sai
murmushi take, kamar bata sanniba....... Jan rigar nake Dog d'inshi yaja da k'arfin tsiya sai gata
ta iddasa cirewa gaba d'aya.
Da sauri na tsugana domin in kare k'irjina..... Wani katutun bakin ciki yana zo ya tokare min a
mak'ogwaro nan take na mi hawaye na rasa tsabar bak'in ciki.....................................
*♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:51 PM] .: *♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI*
*WASA FARIN GIRKI*
*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU
ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI,
YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU
DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!♂LITTAFI NE ME K'UNSHE
DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA♂
BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO
KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO
DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*
*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262
*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA
BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI♀*
*NA GABA YAYI GABA♀*
*MUJE ZUWA MASOYA*
*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*
*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI♂*
Kar Ku bari a baku labari
*free peges*
3
Cikin k'akk'arfan taku! ya k'araso inda nake rakub'e kunyar duniya ta isheni ya tsaya akaina yayi
min rumfa.
Gabana ya dinga lugudan duka, amma saboda k'arfin hali irin nawa na mik'a k'afata guda
d'aya zan dak'i! Tashi k'afar, yayi saurin janye wa na daki k'asa, kafata tayi wani irin sagewa
gwiwar k'afar ta fara min azabar zafi! d'ago kaina nayi ina kallonshi, zuciyata na ayyana min
wane irin hukunci ya dace inyi mishi. Kafin in ankara naji hannunshi kan breast d'ina ya damk'o
guda ya rik'e da k'arfin gaske ya kama kan yana murzawa! Ihu!! Na saki had'e da gantsare
k'irjina nan take rik'on da nayiwa rigata ya sub'ece!k'irjina ya bayyana gaba d'aya! Ihu!!!!! Gayu
suka saki guri ya kacame da hayaniya.
" Keep quit!!!!?" naji an fad'a cikin wani irin murya. Gurin yayi tsit!!! Ido ya tsuramin babu
k'ak'kautawa! Ni kuwa k'okarin rufe jikina nake ina kuka na bak'in ciki. Ajiyar zuciya ya sauke ya
cire hannunsa daga kan breast d'ina wanda yasha luguda a hannunsa, ya mik'e tsaye da kuzari
a jikinsa, ya juya had'e da kallon mutanan dake gurin suna k'us-k'us yace." Kowa ya kama
gabanshi." Kafin ya rufe baki sun soma shigewa d'akin taron. Dayawa daga cikinsu mamaki
suke ko me ya hanashi aikata abunda ya saba akan yarinyar oho!!! Bodyguard d'insa ne kawai
suka tsaya sai Alina da take gefen shi a k'wak'ume.
Juyawa yayi zai wuce. Cikin zafin zuciya na d'auki takalmina me tsinin dunduniya na sai ta
k'eyarshi, da sauri ya juyo ya cafe takalmi ya rik'e a hannunshi yana wani miskilin murmushi.
Da takalmin a hannunshi ya k'araso inda nake zaune muka fara kallon kallo.
Miyau na kalato na tufa mishi a fuskar sa. ina masa banza kallon.
Da sauri bodyguard dinshi suka yo kaina. Hannun ya d'aga musu suka koma baya suna zare
ido!
Kallona yake da idonshi mai kala da na me jin barci wai wani lumshe su yake, cike da
barikanci ya d'angwali miyau da na tofa masa a fuska, ya lashe yana lumshe ido!
Cikin wata sanyayyar murya yace." Baby muchhhhhhhAhhhhh!!!! Kin tofa min miyau saboda
kina so inji yaya zak'in shi yake ko? Owk yanzu zan sha inji testing d'inshiii!!! yunk'urin mik'ewa
nayi, ya sanya dogon hannunshi, guda ya d'aga ni na tsaya da k'afafuna, kafin in nutsu ya
tallafo kaina da gaggawa ya had'e bakinmu guri guda.
*♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin yaro da kud'i
[11/1, 10:52 PM] .: *♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI*
*WASA FARIN GIRKI*
*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU
ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI,
YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU
DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!♂LITTAFI NE ME K'UNSHE
DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA♂
BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO
KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO
DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*
*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262
*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA
BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI♀*
*NA GABA YAYI GABA♀*
*MUJE ZUWA MASOYA*
*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*
*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI♂*
Kar Ku bari a baku labari
*free peges*
4
Wani irin mugun dad'i naji lokacin da ya had'a bakinmu guri guda, na tafi luuuu! zan fad'i ya
tallafoni jikinsa had'e da matsani jikin bango yana cigaba da tsotsar bakina hannunsa guda na
kan breast d'ina yana murzawa.
Dad'i nake ji wanda bantab'a jin irin shi ba tunda Allah ya hallice ni, daga tsaye na dinga wata
irin mik'a Ina k'ara bank'aro masa k'irjina, tare da tallofo kansa na rik'e sosai a hannuna.
Lokaci guda naji an sake ni nafad'i k'asa, da k'yar na bud'e idona ina kallonsa, yana tsaye kaina
yana sakin wani miskilin murmushi, rufe idona nayi haert d'ina tana wani irin bugawa.
Juya yayi cikin k'ark'arfan takunshi Bodyguard d'inshi suka rufa masa baya.
Sai da na daina jin motsi sannan na bude idona dake rufe, na fara bin gurin da kallo babu kowa
duk sun koma cikin d'akin taro.
K'irjina na kalla na ganshi a waje dan ma dai suna cikin briziya duk da haka ita da babu duk
d'aya ne.
Saurin rufewa nayi na mike tsaye ina zare ido, nan take hawayen bakin ciki ya cigaba da zo
bomin, nayi nadamar zuwa birthday din Alina. Nayi nadama nayi nadama abunda bai tab'a
faruwa dani ba a rayuwa ya faru
Tunda nake ban tab'a jin sha'awar sex ba sai da wannan tantirin ya kusanta jikinsa dani, wani
irin k'yaik'yayi gabana yake min ina jin yauk'i-yauk'i, ga tsigar jikina tana wani irin tashi.
Har yanzu ina jin taushin harshen shi cikin bakina. Kamar mahaukaciya na nufi kofar fita.
Mimi naji tana k'wala min kira. "Asma'u".....................