Showing 3001 words to 6000 words out of 71336 words
Chapter 2 - BABAN YARO PART 1 BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE.pdf
*MUJE ZUWA MASOYA*
*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*
*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI♂*
Kar Ku bari a baku labari
*free peges*
5
Mimi ta k'araso inda nake tsaye, rungume ni tayi tare da fashewa da kuka tace.
"Habibty na ina fatan bai miki komai wacan guy d'in."?
Zuciyata nayi min zafi da zugi nace." Mimi muje gida kawai."
Jikina take bi da kallo, ta kara fashewa da kuka sosai tace." Allah ya isanmu wallahi dama na
dad'e ina jin labarin guy ashe Alina ta rufe mana ne, saboda tasan ta fad'a mana iskacin da ta
shirya a birthday d'inta ba zuwa zamuyi ba."
"Humm kawai nace nayi gaba ta biyo bayana tana k'ara kare min jikina inda Allah yasa ma
d'ankwalin rigata me fad'i ne dashi nayi amfani gurin kare k'irjina.
Muna futa bakin titi tsitttt! Jefi-jefi motaci suke wucewa.
Mimi tace." Na shiga uku ashe dare yayi."
Agogona na kalla 12: 00 dai-dai, hankalina ya k'ara tashi, Mimi kuka ni kuka, gefe guda kuma
har yanzu inajin wani masifaffan feelings a k'asana sai wani motsi yake min.
Mota k'irar Honda civic ce ta tsaya a gabanmu.
Mimi tace." Allah ya kawo mana d'auki."
K'okarin bude motar take na gwab'e hannunta.
Kyakykyawan sarauyi wanda bazai wuce shekara ashirin da biyar ba ya zuro kansa yana sakin
murmushi yace." Hi baby's ya ina zakuje ne."?
Baki na rawa Mimi tace. Badawa zaka taimaka ka kaimu."
Yayi murmushi yana kallona yace." To kafin in kaiku nima zaku rage min marata ko."
Tsabar bakin ciki yasa nace." Sai dai idan ta ubanka zamu rage maka shege d'an iska kawai."
Bud'e mota yayi a zafafe! Yace." Ke dan ubanki kin san waye ni waye ubana a garin nan
kuwa."?
Babu tsoro a tare dani nace." Ko waye ubanka be dame ni ba, nasan dai d'an iska ne."
Mari ya kawo min na kauce da sauri!!
Mimi ta tare shi tana bashi hak'uri Yace. " har ni wannan 'yar talakawan zata zaga in k'yaleta
yau sai na nuna miki matsayin ki."
Ganin yayo kaina ne yasa na koma ciki da sauri! saura kad'an mota ta ingije ni, na ja baya ina
haki!
Cikin nutsuwa motar ta tsaya saboda yanayin duhun galashin motar yasa ban gane waye a ciki
ba, amma daga ni motar ta manyan k'wari ce bak'a sid'ik da ita, sautin misic na tashi kad'an
-kad'an.
Yana zuro k'afar shi nagane shine, nan take zuciya ta bushe ina addu'a Allah ya bani rinjaye a
kansa.
*♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI*
*WASA FARIN GIRKI*
*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU
ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI,
YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU
DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!♂LITTAFI NE ME K'UNSHE
DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA♂
BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO
KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO
DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*
*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262
*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA
BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI♀*
*NA GABA YAYI GABA♀*
*MUJE ZUWA MASOYA*
*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*
*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI♂*
Kar Ku bari a baku labari
*free peges*
6
Yana futowa guy nan yaje ya bashi hannu suka kashe yace." *Amjad!!!!!! Big boy* nan naga
sunyi wani irin abu da hannunsu suna wani tsalle sai suka rungume junansu suna dariya.
Sakin bakina nayi ina kallonsu, na ja tsaki da k'arfi nace ." shegu 'yan iska mussaman kai
Ubangiji Allah ya saka min abunda kayi min."
Ina gama magana ta naja hannun Mimi muka k'ara futa.
Muka tsaya muna neman abun hawa.
Wasu k'atti na gani tsaye a kaina fuskarsu a murtuke! Kafin in ankara sun d'auke ni a kafad'i, na
dinga ihu!! Ina kiran Mimi itama tana kirana tana bin bayanmu.
Ciki suka koma damu motar *Amjad* suka bude baya suka jefe ni ciki, Mimi ta shigo suka rufe.
Mik'ewa nayi ina dukan motan tare da zaginsu ko a jikinsu, sun kulle sun futa Suna jiran ogansu
ya gama da abokinsa.
Mimi tamkar ta zautu don har na fita dauriya ina kokari ita ko kuka take tana fad'in." Kinga
abunda kika jawo mana ko Asma kinga ni ko kin gani ko, wai me yasa bakin ki baya yin shiru
ne, yau mun shiga uku."
Shiru nayi mata ina ta kici-kicin bude kofar motar taki motsi ko da wasa.
Muryar Alina naji tana fad'in. " Aikin banza da wofi wallahi da nasa haka zaku bani kunya a gurin
birthday dina da babu useless d'in da na gayyata, ke Asma ba abun alfahirin ki bane don
*Amjad* yayi Kissing d'inki mata nawa ne suke neman wannan damar a gurin shi, ke kin samu
shine kike zagin shi, to bari kiji bi kaina nasha wahala kafin in shawo kanshi har ya samu damar
zuwa birthday na."
Kukan kura nayi na damk'o wuyan Alina na fara dukanta ko ta Ina domin abunda zanyi mata
kenan in huce
*♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI*
*WASA FARIN GIRKI*
*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU
ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI,
YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU
DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!♂LITTAFI NE ME K'UNSHE
DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA♂
BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO
KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO
DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*
*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262
*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA
BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI♀*
*NA GABA YAYI GABA♀*
*MUJE ZUWA MASOYA*
*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*
*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI♂*
Kar Ku bari a baku labari
*free peges*
8
Ganin yanda Mimi take bashi hakuri, yak'i ko kallon inda take balle ya tanka yasa na buga mata
tsawa kamar uwarta. nace." Ke Mimi ki daina bashi hakuri haka, me mukayi masa in banda mu
da aka zalinta da har zaki dinga wani bashi hakuri, kawai kiyi mana shiru malama kina ganin
mutum kamar arne! Kina had'a shi da Allah ba yaji to me zakiyi masa."
Mimi ta dinga k'okarin rufe min baki tana hanani magana, tankwab'e hannunta nayi har sai da
na gama magana ta.
Yaron shi wanda ke kusa dashi naji yace." Boss wanna baby fa kanta na rawa yanzu zan
k'addamar mata."
Girgiza masa kai yayi yana wani muskilin murmushi. Yace." Barta kawai Rambo akwai tana din
da nayi mata.
Wanda yake driving d'in yace." Owk Boss kana jin fa abunda take fad'a akan ka wai arne!!
Dukan kan motar yayi ya saki ihu!
Still da murmushi a fuskarsa yace." Yeah!! Naji ai ba kurma ba ni."
"Sorry Boss"!
Suka fada cike da ladabi.
Shiru motar tayi muka had'a ido dashi ta mirror harara na galla masa na d'auke kaina.
D'auke kansa ya mayar kan Rambo yace." Bani sigari."
Rambow ya fito da karan sigari had'e da leghatar ya kunna masa.
Lokaci guda motar ta dumame da wari. Hankalina ya tashi kaina ya fara juyawa Amai ya fara
taso min. tuni miyau ya fara taruwa a bakina
Mimi ta kalle ni tasan idan akwai abunda na tsana be wuce warin sigari ba.nakan shiga mugun
yanayi idan naji warin ta.
Alina ta kalla dake gefanmu tana d'auke mana kai, tace." Alina please kinga arziki ne ya had'a
mu dake ba tsiya ba, kin san yanayin gidanmu da yanda yake, kikazo har gida kika jawo mu,
gashi kin jawo ma tashin hankali kiyi masa magana don Allah yayi hakuri ya kaimu gida."
Alina ta watsa mata kallon banza tace." K'arfe daya saura na dare ku idan akace kuje gida a
wannan lokacin sai kuje."?
Nace." Wannan bai dame ki ba aikin banza kawai."
Cikin fusata!! Mimi tace." Wai meye haka Asama'u wai me yasa kike hakane , ya ana k'okarin
gyara abu kina b'atawa ki daina haka!!!!!." Ta k'arashe maganar a kufule!
Nima na zaburo!!! Da k'arfi nace." An b'ata d'in nace an b'ata d'in ehe kiyi abunda zakiyi,Alina
zaki tsaya kina bawa hakuri ai wannnan lokacin ya wuce tunda ta nuna mana wacece
it........................ ."Stop it"!!! Aka fad'a d'a da k'arfi! Shiru nayi ina hararsa. Lumshe idonsa yayi a
hankali ya bud'e kad'an yana kallon mirror inda yake seti da ni yace." Chai!chai chaii me bakin
rashin kunya, baki kamar honey! Zak'in shi Something Sugar,, ya iya rashin mutumci! but very
the Sweet."!
Tsitt!! Motar tayi.
Wani bak'on yanayi na shiga lokacin da yake maganar nan take naji feelings ya sake dawo min
wanda da na samu ya lafa min saboda fargabar da nake ciki.
*♂BABBAN YARO!♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI*
*WASA FARIN GIRKI*
*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU
ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI,
YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU
DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!♂LITTAFI NE ME K'UNSHE
DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA♂
BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO
KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO
DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*
*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262
*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA
BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI♀*
*NA GABA YAYI GABA♀*
*MUJE ZUWA MASOYA*
*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*
*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI♂*
Kar Ku bari a baku labari
*free peges*
7
Alina ta dinga k'ok'arin k'watar kanta. Inda ni kuma na kama kanta na murd'e da iyakacin k'arfi
na, na cizge k'arin gashin da tayi, cikin zafin nama na gaura mata mari. Ina haki! Nace."
Shegiya 'yar iska Alina kin cucemu babu abunda zan ce miki sai dai ince Allah ya Isa yau na
tabbatar da maganar su Ruky a kanki 'yar iska kawai."
Mimi jawo ni take ta baya ina k'ara kaiwa Alina da duka ko ta ina
Alina da taga ina nema in nakastata sai ta fasa ihu!!
Da sauri a ka bud'e kofar lokacin har nayi nasarar kwantar da kujerar na jawo Alina na kwantar
kasan set ina dukanta.
"Keeeeee! Mahaukaciya."
Aka fad'a cikin wata razananniyar tsawa!
Tsaf na gane muryar shi ce,duk da da fada yayi maganar.
Ko wai wayo ba banyi ba na cigaba da kilar Alina.
Mimi ta dinga jana tana k'okarin raba ni da jikin Alina ina fuzgewa. ganin inuwarshi cikin motar
yasa na fara fad'in." Alina sai na d'auki fansar abunda kika akai min a birthday d'inki, ki sani
lalatacce sai d'an uwansa, da har kike min maganar wani hamago wai shi *Amjad* dan uwarki
ke ya dama ni bai dame ni ba. D'an iska ma irin shi."
Motar ya shigo a fusace! ya d'aga ni da hannu guda ya jefar. Alina ya d'aga yana duba jikinta ita
ko sai kuka take tana gyara attachment d'inta da ta futa.
Cikin b'acin rai! Ya zauna a mazaunin shi. Fito!! Yayi Dog d'inshi yayi tsalle ya shigo ya zauna
kusa dashi, bodyguard d'inshi suka shigo d'aya ya zauna mazaunin kusa dashi d'aya ya zauna
mazaunin dravar. Yaja motar muka tafi.
Shiru motar k'wak'warar motsi babu wanda yake. Gudu kawai take kankwalta
Mimi naji ta karyar da murya gwanin tausayi tace." Don Allah kayi hakuri, wallahi Asmah bata
san waye kai ba shiyasa tayi maka haka kayi hakuri wallahi mu marayu ne, yanzu haka
mahaifiyar mu nacan hankalin ta a tashe."
*Asmah!* sunan yake maimatawa cikin zuciyarsa, tunda yake bai tab'a cin karo da yarinyar da
ta fada masa magana gada ga ba, sai ita ya lura kuma 'yar takalawa ce sosai, yau target d'insa
akanta yake, zai koya mata hankali sosai yau zata san waye *Amjad*
*♂BABBAN YARO!!♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *♂BABBAN YARO♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI*
*WASA FARIN GIRKI*
*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU
ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI,
YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU
DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!♂LITTAFI NE ME K'UNSHE
DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA♂
BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO
KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO
DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*
*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262
*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA
BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI♀*
*NA GABA YAYI GABA♀*
*MUJE ZUWA MASOYA*
*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*
*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI♂*
Kar Ku bari a baku labari
*free peges*
10
Motar ce naji ta tsaya cikin sauri muka d'ago kanmu ni da Mimi, wani k'asaitaccan get naga ana
budewa motar ta shiga a slow ko ina haske dal-dal. Muka mik'i dogon titi kafin motar ta Isa
parking spece motaci ne kusan hudu d'irka d'irka gasunan wannan tana wace wannan.
Da sauri naga Rambow ya diro daga motar ya bude masa, gami da rike murfin motar har sai da
ya futo sannan ya maida murfin ya rufe, ya tsaya k'ikam!
Alina ta bude motar ta futo tana mik'a tace." Wallahi Honey na gaji sosai."
Ko kallonta bai yi ba ya wuce cikin takunshi kamar zai tsaga k'asa bayansa tabi da d'an
gudunta.
Rambow yabi bayansu.
Doh!-doh!ne ya bude motar ya futo yasa key ya kulle ta, za gayowa yayi inda muke cikin tsawa
yace." Oya! Ku futo mana kunyi zaune cikin mota ."
Nace." Mu futo muje gidan Uwar.... Kafin in k'arasa Mimi ta rufe mun baki tana zare ido!
Allah yasa baiji abunda nace ba
Mimi tace." Kayi hakuri ka barmu cikin motar nan mu kwana don Allah."
Ya watsa mata kallon raini yace." Babu wanda yake kwanarwa Boss a mota ke Bari kiji ma
abunda baku sani ba tsautsayi ne ya kaiku shiga motar nan mybe me daga yau bazai kara
hawanta ba."
Nace." Mu ba muyi gudun shi ba shine zaiyi gudumu kar Allah yasa ya k'ara hawanta sai me.?
"Wannan izgilan ci ne da nuna fariya.
Kuma baza mu futo daga mota ba ciki zamu kwana domin baza mu shiga wannan
haramattacan gidan ba."
Wani tsalle doh!_doh! yayi yace." Ke!!!! Ki iya