Showing 66001 words to 69000 words out of 71336 words
Chapter 23 - BABAN YARO PART 1 BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE.pdf
sir."
Da k'yar Rambow ya lallab'ata, ta yarda zata shiga motar, ganin yana k'okarin bude motar ne
yasa ya gyara zaman sa had'e da murtuke fuska tamau!!! Da kansa ya bude motar rambow ya
k'araso gurin da sauri.. Minti biyu tsakani ya nufi inda matasan samarin suke tsaye ya kirasu jiki
a sanyaye suka bi bayansu domin sun fara tsarguwa ido hudu sukayi dashi a take suka zube a
gurin. A hankali ya d"ago kanshi yana kallonsu yace." Me ya had'aku da waccan budurwar." Da
sauri d'aya ya fara yi masa bayani." Murmushin takaici yayi yace." Ban yarda ba ko dai
buduwarku ce? Ko kuma wani ne saurayin NATA ne ya sanya ku kuyi masa aiki a kanta."
Girgiza kai sukayi suna rantsuwa yace." Ya sunan wacce ta sanya Ku wannan aiki ? Suka ce
"Safiyya sunan ta." Gyda kansa yayi cike da takaici yace." Saboda rashin aikin yi kuka zo bakin
titi zaku walakanta hallitar Allah ko? Aiko zina zakuyi sai Ku je Ku b'uya a wani gurin kuyi tozarta
mutum bashi da dad'i fa." Duk jikinsu yayi sanyi suka fara bashi hakuri, yace." Kuje Ku bata
hakuri Ku dawo kuji wani Abu." Aikuwa da sauri naga sun nufo inda muke tsaye.
Mimi tace." Gwarafa mu San abunyi Asma'u. " nace " kyalesu suzo gurinan wallahi sai na ci
musu mutumci." Fuskokinsu da alhini suka tsaya gabana d'ayan yace. " Kiyi hak......kafin ya
karasa na zabga masa mari!! Shima d'ayan ya bude baki kenan zai magana na bashi
kyakyawan mari guda nace" dukaninku hakurun me zaku bani."? Sunkuyar da Kansu sukayi
kamar wata zarrariya nace "Ku bani guri don Allah 'yan iskan banza da wofi." Simi-simi suka
matsa daga gurin.
Duk yana kallon abunda yake faruwa, miskilin murmushi yayi zuciyarsa babu sauk'i ko kad'an
yace." Zaki shigo hannuna ne yarinya." Kafin suyi magana yace." Naga komai Ku rabu da ita."
Suka CE." Insha Allahu." Shiru yayi na minti biyu kana yace." Rana ita yau insha Allah sabon
company na zai fara aiki saboda haka ina buk'atar ku a gurin za'a baku 'aikin yi Ku daina
wannan shashanci. " sai da suka kusa fad'uwa saboda godiya kana kallonsu zaka fahimci suna
cikin farin ciki godiya kawai suke yi, kudi ya Ciro ya basu tare da sallamar su, suka bar gurin
cike da murna da farin ciki.
Zuwa yanzu na tabbatar da yana cikin motar, nace dasu Munnu mu matsa gefe guda ma fara
Neman abun hawa domin baza mu shiga motar ba. Aikuwa nesa da motar muka yi. Rambo ya
biyo mu a baya kamar wani jela, sai rarrashina yake ni kuma ina botsarewa, a hankali Mimi ta
rad'a min a kunne "Asma'u don Allah mu shiga wallahi mugun son ganinsa nake kwana biyu ni
nasan halin da nake ciki a kansa duk abunda nake kokari nake." Kallonta nayi cike da mamaki !!
Sai naga idonta ya tara k'walla tausayi ta bani mutuka Mimi tana sona tana damuwa da
damuwa ta idan na shiga wani hali tana damuwa sosai,sai inda karfinta ya kare, ta bani tausayi
sosai nace "Ku muje to" aikuwa suka biyo bayana. Rambow yaje ya bude mana kofar motar da
sauri. Ni na fars shiga, k'amshin mugun turaransa yayi mun sallama, d'auke kaina nayi ban kalli
shashen da yake ba, saboda shi kanshi haushisa nake ji sai ya dunga nunawa mutane kamar
bai tab'a ganin mu ba wannan ai munafurci ne.
Kusa dashi da nazauna Mimi ta zauna sa Munnu rbow ya bude ya shiga ya zauna kusa da d'an
uwansa muka tafi.
Munnu da Mimi duk sunyi sanyi sau sunkuyar da Kansu k'asa suke a hankali naji Munnu tace."
Ina wuni." Shiru bai amsa ba, da wutsiyar idona na kalli gefan sa, sai naga idanunsa a lumshe
tab'e baki nayi.Munnu rashin zuciya ta kara maimatawa "Ina Wuni" wannan karon da d'an k'arfi
tayi maganar, idanunsa ya bud'e a hankali ya kalleta tare da fadin" lafiya 'yan mata ya kike."?
Munnu tace." Lafiya lau." Murya a sanyaye Mimi ta gaishe shi ya amsa a sake tare da fadin
sunan ta rad'au!! "Mimi me ya kawo gurin nan har kuke rigima da wad'ancan 'yan iskan kan."
Mimi inda -inda ta fara DOMIN ta rasa abunda zata ce masa, shiru motar tayi ni kuwa sai kauda
kaina nake bana so ma na kalle shi ballanta na shiga wan mi yanayi.
Cikin hikima ya zura hannunshi guda ta bayan mayafina naji ya shafo mazaunai na, da sauri!!
Na gyara zamana gami da kallon gefan sa hankalina a tashe. Ido ya tsura min! Wanda sukayi ja
kad'an. Da sauri na d'auke kaina gabana na fad'uwa.
Har yanzu hannunshi guda na cikin mayafina yana shafa min jiki, in banda ni dashi babu Wanda
zai gane hakan. Motsi na fara yi INA duk a k'okarin na buge hannunsa, hakan sai ya bashi
damar d'age rigata ta baya ya zura hannunsa a ciki yana shafa cikinsa zuwa ramin cibiya ta... Ji
nayi kamar in kurma ihu!!! Na kalle shi da Jan ido! Kauda kansa yayi da sauri ya cire hannunsa
had'e da sakin wani shegen murmushi yana cije lips d'insa kamar yanda ya saba.
Jikina yayi wani irin sanyi ina mamakin tacewar wannan guy ta fannin iskanci sai yayi Abu
kamar bashi ba, dai-dai ta kaina nayi had'e da d'auke kaina hannu na sai rawa yake.
Hannunta ya tsurwa ido yana kallon kunshin da ya futo yayi rad'au domin har ya soma yin duhu
ma saboda lallan yaji had'i zanan fulawar ya futo dara-dara sosai lallan ya burge shi, ya lura
yarinyar tana da kyawun fata mussaman a jikinta fuskarta ce me duhu had'e da wasu k'ananun
kuraje Wanda yasan ki na meye, mafi aka sari duk budurwar da take fa wannan kurajen fuska
kuma tayi magani sunki' mutuwa to ta bunkici kanta tana da tsantsar sha'awa ne, to itama
Asma'u tana dasu a gefe da gefen fuskarta amma basu da yawa.
Munnu aka fara saukewa mukayi sallama da juna ta tafi. Shiru motar sai saukar nuffashi mu
ganin munnu ta sauka ne yasa nace da Mimi ta matsa na gyara zamana sosai na rabu da
jikinsa, a hankali ya Dan kalle mu ni da Mimi yace." Mimi na tambaye ki baki bani amsa ba."
Mimi da soyayyar sa ta kusa kassarata ta d'ago kanta cike da kunya tace" munje ayi mana lalle
ne sai muka shiga gurin domin ayi mana gyaran fuska shine fa kawai muka gansu sun shigo
ciki."
Murmushi yayi a hankali yace." Kuma ba samarin ta bane"? Mimi tace" ko d'aya wallahi a sali
ma mu bamu tab'a ganinsu ba kawai tsabar iskanci ne." Dariya yayi gami da d'an Sosa sumar
sa as'usuel yace." Anya kuwa Mimi kin manta halin 'yar Uwar ki ko."? Murmushi tayi cike da
kunya.
Duk ina jinsu dauke kaina kawai nake Sam! Bana so na kalle shi Allah ya Isa kawai nake masa
cikin zuciyata jin damshi a jikin wando na nasan ko menene,tunda ya tab'a min jiki shikkenan
nake zubah.
Yace." Buki kuke ko suna."? A hankali tace." Muna party ne na murnar kammala makarantar
mu."
Gyad'a kansa yayi tare da fad'in "Yayi kyau, yanzu ni gest house d'ina na nufa zan je i n huta so
ina ganin zamu je daku tare zuwa anjima sai in sanya a kaiku har gida, na lura 'yan iskan
samarin nan baza su k'yaleta ba ko bakya ganin yanda ta mammare su saboda tsaurin ido."
Mimi tace." Nagani wallahi halin Asma'u sai ita." Cikin zuciyarsa yace." Sai ni kuma ba,domin
dai-dai nake da ita
A fili kuwa cewa" yayi kin gani ko, ina tsoran abunda zasuyi mata na wulakanci ni mutum ne me
daraja mace, mussaman ita mace me daraja, saboda haka Ku muje can d'in kafin asan yadda
za'ayi dasu. "
Wani mugun kallo na watsa masa wai ni zai yi wa wayo lallai ma, Mimi Sam bata fahimci komai
take fad'in"aikuwa haka zamuyi don nima tsoro nake ji Asma'u baga ita ba su baga su b......
Katseta nayi da sauri tare da fad'in" Dallah yi mana shiru! Anki zuwa d'in ke in zaki je kije babu
Wanda ya rike miki k'afa Mtsssssss!!!!!
*31/October/2019*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*
*Mallakar_BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN
ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA
KUDIN TA*
*36*
Shiru tayi tana kallona nace"kawai kiyi mana shiru kin kasa fahimtar inda ya dosa." Mimi taji
haushin abunda nayi mata, d'auke kanta tayi had'e da bata fuska. Juyo wa nayi gare shi raina a
bace nace"bana so muyi rabuwar rashin mutumci da kai saboda haka tun wuri ka sauke mu a
gida mu tunda muke bamu tab'a zuwa wani guest house ba.
Shiru yayi min kawai hankalinsa na kan wayarsa , ji nayi kamar in kama shi da kokawa, saboda
yanda naji raina yayi wani mugun b'aci.. Murya a sama nace"kaji."!!!! Kallona yayi babu walwala
a fuskarsa yace." Wai ke meyasa baki da d'a'a ne.? Uhum wallahi idan baki rufe min wannan
bakin naki ba zan baki mamaki! Yanzu nan." Hararsa nayi had'e da d'auke kaina daga kansa
ganin yanda yake min wani kallo hade da tsare girarsa.
Shuru ban k'ara cewa komai ba, saboda na fuskanci guy zai iya aikata duk abunda yayi NIYYA
a gaban kowa ba damuwar sa bace.
Amma na kudurta a raina komai nacin sa yau bazai samu abunda yake so ba zan jajirce inyi
yak'i da zuciyata domin kar ta bani kunya.
Unguwa uku muka nufa hanyar babu gidaje sosai sai kangwaye manya manya wasu an gama
ginawa wasu ba'a gama ba, wani had'addan Gate naga mun nufa tunda ga nesa mai gurin naga
ya mike da sauri yana k'okarin budewa.
Motar ta silala ta shiga ciki can gurin parking spece ya nufa ya kashe motar, da sauri Rambow
ya futo ya bude masa kamar yanda ya saba, ya futo nida Mimi muka futo jikinmu duk babu
k'wari. Kai tsaye wani haddadan bene naga ya nufa ya ranshi suka rufa masa baya.
Ni da Mimi muka tsaya muna bin gurin da kallo kamar wasu shashashai sai da ya hau sosai ya
juyo yana kallonsu hade da rike karfen barandar benen da ido yayi min magana wai mu zo,
d'auke kaina nayi kamar ban ganshi ba.
Bude wata kofa yayi yai shigewar sa, muka wai waye gabas kudu da arewa babu gurin zama
duk girman gurin bene guda ne shine Wanda ya hau ga wata Uwar rana da ake kwallarawa
Sam babu gurin zama shima kansa me garin bayazamap rufe get din d'an d'akinsa ya koma
saboda rana, Wani irin jiri naji yana d'ibana na kalli Mimi fuskata babu walwala nace" kinga abunda kika jawo
mana ko Mimi. "?
Tace. " me na jawo miki bayan ke aka taimaka wallahi na tabbata ba daban wannan guy yazo
gurin nan 'yan iskan samarin nan sai sun wulakanta ki a banza don Allah ki daina yi masa
rashin kunya." Kallonta nayi cike da takaici nace" Mimi so ya rufe miki ido bakya ganin illahr
abunda nake hango mana ko? Wannan guy fa nafi kowa sanin waye shi, kin manta abunda yayi
min ko Mimi wallahi da wata manufar ya kawo mu gurin nan."
Mimi tace." Koma dai meye gwara shi akan wad'ancan 'yan iskan, kuma na tabbata kaifin
harshen ki ne ya jawo miki duk abunda yayi miki, ki kwantar da kanki tunda kinga ba tsaran ki
bane ta ko wane fanni mu rabu lafiya dashi." Nace" Mimi abunda kike fada Sam bazai yihu ba
wallahi bazan kwantar masa da kaina ba ni ba shashashar mace bace."
"Shikkenan Asma'u duk abunda zakiyi kije kiyi babu ruwana" Mimi tafad'a murya a cunkushe.
Nace" muje mu zauna kan wad'ancan kujerun da nake hangowa a saman gurin duk sanda ya
gadama ya futu sai ya sanya a kaimu gida. " kai tsaye benen muka nufa jikin nmu duk babu
k'wari.
Duk abunda sukeyi yana kallonsu ta CCTV CAMARA Yana zaune gefan bed da gajeran wando
a jikinsa hannunsa rik'e da karan sigari yana zuk'a duk sanda ya tuno yanayin da yaga yarinyar
d'azu sai yaji kamar ya kurma ihu!! Kishin yarinyar yake sosai yanzu shima ya fara gazgata
abunda zuciyarsa take gaya masa a game da yarinyar "Sonta yake!""""""
Zama mukayi mukayi jungum Mimi ta dauko wayarta tana game kallonta nayi naga kamar
wacce take cikin gudansu nace"Mimi baki damu ba ko." Kallona tayi tare da fadin" Asma'u in
NATA da hankalina yaya zanyi nasan dai duk rintse sai yazo ya kaimu gida."
Gyad'a kaina nayi kurum zuciyata nayi min zafi!. Rbow da doh-doh na hango suna shawagi a
kasan gurin sai kuma suka nufo benan, hankalina yayi wani mugun tashi ganin wani k'aton
muzuru a hannun Rbow! Da k'arfi nace" Mimi kalli hannun Rambow kiga meye."? Da sauri ta
kalle shi, gabanta ya fad'i tasan duk a duniya babu abunda na tsana a rayuwata kamar mage to
wannan ma uban mage ne k'aton muzu bak'ikkirin dashi
Cikin rashin sani Rambow ya jefar da muzurun nan a gurin da muke aikuwa yayo tsalle hade da
d'afewa jikina, wata irin tsawa! Na kurma, had'e da ihu!! Me k'arfin ina fad'in"Bana so"!! Zumbur
na mik'e tsaye waya ta ta fad'i kasa haka handbag dina, kamar Wanda aka kara tun zurawa
yayo kaina a karo na biyu! Jikin kofar na silale na fad'i ban san inda kaina yake ba. Da sauri ya
mik'e tsaye dalili duk yaga abunda ya faru ta cikin CCTV babu shiri ya bude kofar Wanda nake ji
a sume Mimi na kaina ta cire min mayafi tana fiffita min, yana bude kofar nayi ciki tare da yin
plate a k'asa, cikin tsawa yace da Rambow ya d'auke muzurun ya futa dashi. Aikuwa da sauri
ya d'auke shi . kaina ya dawo ba tare da tunanin komai na ya d'auke ni kamar jaririya ya shiga
ciki dani, da k'afarsa ya rufe kofar.. Mimi ta tsaya jikin ta sai b'ari yake.
Shimfed'e ta yayi kan wata k'atuwar sofa me kamar gado, da sauri ya nufi frighe ya d'auko robar
ruwa me sanyin gaske ya bude murfin ya fara an taya min a fuska, ruwan ya kare Tass ban
motsaba.
Da sauri ya burkitoto baya had'e da zage zif d'in rigar ya cire ta jefar da ita yayi k'asa, ya rasa
me ma zaiyi wani ruwan ya kara dauko wa a karo na biyu har ya bude zai zuba mata kuma sai
ya aje shi, birkitota yayi suka yi fecing da juna fusakarta ya tsurawa ido tayi kyau sosai idonta a
rufe ruf gashin idon yayi wani gazar-gazar dashi girarata ya kalla yaga an gyara kuma hakan
yayi masa, idonsa ya sauke kan lips dinta, sirara dasu gwanin sha'awa, d'an ya tsanshi guda ya
sanya yana shafawa hade da lumshe idonsa, ba tare da tunanin komai ba, ya haye kanta had'e
da tallafo kanta da hanyenshi biyu ya dora bakinsa kan nata ya zura sosai ya fara hura mata
nuffashi a hankali.. Kokari kawai yakeyi kar ya zarme!! Don hankalin sa yayi mugun tashi,
inaaaaa!!! Kasa daure wa yayi kawai ya sarkafo harshenta da NASA ya fara tsotsa kamar
Wanda ya samu sweet me shegen zak'i!!!
Duk da ya fahimci ta dawo hakan bai sanya shi ya sauka daga kanta ba, cigaba yayi da
tsotsarta kamar mayuwancin zaki da ya samu nama."
Nauyin mutum taji a kanta da sauri ta bude idonta da sukayi mata nauyin gaske ta sauke a
kansa, ido suka hada dashi yana lumshe mata idonsa Wanda suyi bala'in k'ank'ancewa sunyi
wani jazur dasu.
Duk da jikinta babu k'wari hakan bai hanata yunk'urin kwace kanta daga hannunsa ba, k'arfi ya
sa sosai ya danne ta had'e da hard'e mata k'afafunta da nata. Cikin rashin kuzari ta daga
hannunta guda tana dukan bayan shi hade da yakuso fatar bayan shi, dama babu riga a jikinsa,
bakinta yayi nauyi sosai ta inda ta kasa masa magana sai kauda kanta take duk a k'okarin ta na
k'watar kanta.
*Amjadu* sai da ya tsotsi bakinta iya son ransa sannan ya d'aga ta ido jazur yake binta da wani
mayen kallo.... Yawun bakin ta tattauro ta taufa masa a k'irjinsa dake cike da kwantaccen gashi
bakikirin dashi,abunka da farin mutum, har ta da kan nipple d'in wani gashi ne a kewaye yayi
duhu sosai, mik'ewa tayi jiki babu k'wari ta fara k'okarin maida rigarta, mutukar tace zata yi
magana a lokacin to kuka yana iya subuce mata.
Rik'e rigar yayi tamau da hannunsa guda d'aya hannun kuma ya d'ora shi a jikin birziyyar tata
yana murza hannun kamar zai sab'ule mata.
Wani irin kukan takaici na saki had'e da fad'in"Allah ubangiji kayi min sakayya kan wannan
bawa nake, wasu zafafan hawaye suka zubo min.
Hannunsa ya d'auke daga jikina ina kallonshi ya d'an dafa goshin minti biyu ya dago kansa
yana kallona tare da fad'in" Ni ki kewa wannan muguwar addu'ar ko."? Cikin hayani nace"idan
da addu'ar da tafi wannan zan maka, meye ruwanka dani ka dame ni ko ina naje sai kaje kai
burinka kawai ka kawo ni gidanka kayi iskanci dani, gashinan ka fara jawo min zargi a
gidanmu." Murya na rawa na k'arashe maganar.
Tsura min ido yayi naga fuskarsa ta d'an canza da b'acin rai! Yace." To sai ki fad'a min abunda
nayi miki Wanda yasa kike fad'ar haka."? Nace" ni duk ba wannan ba, kawai ka tashi ka mai
damu gida ko ka sanya a mai damu" nafada murya ta babu sauk'i. Hannuna ya kama tare da
fad'in" zo ki gani abunda ya faru dake, in banda haka babu abunda zai sa na kusanta