Showing 15001 words to 18000 words out of 71336 words
Chapter 6 - BABAN YARO PART 1 BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE.pdf
yaso ma tawo gida da safe.'
Tace." Ai ya kyauta kuwa wallahi Wallahi duk sanda kuka kara zuwa birthday din Alina sai nayi
muku Allah ya Isa, yarinyar nan fa ina jin abunda jama'ar gari suke fada akanta."
Nace." Kiyi hakuri Umammu baza mu sake ba."
Fada take sosai mu kuma muna bata hakuri da k'yar muka samu ta hak'ura muka mike tare
muka shiga dakinmu muna sauke ajiyar zuciya.
********
Wani katafaran Company nake hangowa daga sama an rubuta *Amjadu Abul Abbas Mai
Materials* Company ni ne shaharare wanda yayi suna a jahar Kano dama kewayen ta
Company yayi suna sosai gurin yin kaya masu sauk'i da k'arko da rahusa *Amjadu Abul Abbas
Company* Mutane daga ko wace jaha suna zuwa domin su sari kaya kama daga kayan sawa
atampa lesuka materil takalma mayafai dogwayen riguna hijab da sauran su.
Wannan Company mallakin *Amjadu ne young miloniar* yana d'auke da ma'aikata k'warori da
bak'ak'en fata har da chanis ma suna aiki cikin wannan shararan company.
*15/October/ 2009*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*
mallakar_BINTA UMAR
LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA
FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN
TA.
*17*
A hankali motar ta shiga harabar Company, ma'aikatan dake gurin suka mik'e tsaye masu aiki
suka bar aikin nasu suka mik'e dukaninsu suna sanye da uniporm Riga da wando purple maza
da mata kenan matan sun mak'ala guntun hijab fari a wuyansu amma suma duk wando ne a
jikinsu musulmai kenan su kuwa sauran babu ruwansu da sa hijabi sun sha uban kitso na
attachment wasu kuwa ita suka saka suka baza a kafad'ar su ga uban farce zak'ok'o a
hannunwan su.
Ya futowa suka dinga sunkuyar da kai k'asa suna gaidashi masu turanci suyi masu Hausa suyi,
cike da ginshira yake amsa musu yana d'aga musu hannu, ya shige ciki inda office d'insa yake.
Bodyguard d'insa suka rufa masa baya.
Manager na zaune a office dinshi ya ga shugowar Oga ta cikin CCTV Camara, a fili yace ."
madugo uban tafiya kenan yayi mamaki yake sosai yanda yayi musu zuwan bazata babu
shakka akwai abunda ya kawo shi. Aikuwa bai gama tunin shi yaji shigowar kira a wayar sa.
Da sauri ya d'auka tare da fadin." Ranka ya dad'e barka da Safiya."
Yana juyi cikin wata hamshak'iyar kujera dake ofis d'insa yace." Barka Ka zo yanzu ina Neman
ka."
Cikin fad'uwar gaba Manager yace." Ok Sir ganinan zuwa."
Aje wayar yayi ba tare da yace komai. Da sauri sakataren sa dake tsaye a dauki wayar ya
kashe.
A hankali yace." Joy baku sauka daka kan tsarina ba,? Kar ku bana zuwa gurin nan Ku karya
min dokata."
Da turanci yayi wannan maganar.
Joy yace." yes sir munanan kan tsarin ka a yanda na sani duk abunda kafad'a gurin meeting
da mukayi bamu tsalla ke ba."?
"Are you sure."?
Ya tambaye shi yana girgiza k'afa.Joy yayi k'asa da kansa tare da fad'in." Yes sir."!
Girgiza kafadarsa yake yana jiran zuwan Manager sai gashi ya shigo cikin sallama ya zauna
cikin kujera suka gaisa a tsanake *Amjad*
Manager yace." Yallab'ai kayi mana zuwan bazata fa."
Murmushi yayi yana shafa kwantaccan sajen shi yace." Na biyo ta gurin ne yasa nazo duba Ku
hope komai na tafiya dai-dai bana fatan a samu matsala ina fatan komai dana fada baku rusa
shi ba."
Cike da ladabi Manager yace." Munanan kan maganar ko Yallab'ai komai yana tafiya yadda ya
kamata ana samun cigaba ta ko wane guri sai dai fatan nasara da karuwar arziki kuma jama'a
daga ko wace jaha suna murna da wannan sauk'i da suka samu tare da yi maka fatan alkairi
gami da fatan nasara a rayuwa da yiwa iyaye addu'a samun rahama gurin ubangiji."
Muryar shi mai d'auke da amo da sauti ita yayi amfani da ita gurin fad'ar " Alhmdullahi har
kullum abunda nake fata kenan naga d'an kasuwa yana walwala da farin ciki mussaman kananu
Wanda basu da jari sosai ina mutukar son in tallafa musu sosai saboda haka Ku cigaba da
abunda nace muku ,mutukar na samu wani ma'aikaci ya karya min dokata ta kara farashin
kayana ba akan yanda na bari to babu shakka sai ya d'and'ana kud'ansa tare da azaba me
tsanani akan abunda ya aikata."
Menagar yace." In Allah ya yarda hakan baza ta faruwa ba Yallab'ai."
Daga kai kurrum yayi da hannu yayi musu alama su tafi.
Suka futa suna godiya.
Doh!_doh da Rambow na tsaye a bakin kofar ofis din suna zazzare ido.!
Manager da skatare suka futo kowa ya koma bakin aikinsa.
Juyi yake cikin kujera tare da shafa gashin dake kewaye a fuskarsa da alama ya saba da haka,
tunanin abunda ya faru yake shida marakunyar yarinyar nan, ya mutukar mamakin tsaurin
idonta tunda ya shiga gurin birthday din Alina idonshi ya sauka a kanta suna tsaye ita da 'yar
uwarta, tsarin rayuwarsa bai cika kallon mace ba shi dai tsakaninsa dasu shine idan sha'awar
sa ta motsa ya nemi wacce tayi masa ya biya bukatar sa kuma baya tab'a neman wacce tasan
namiji viginal yake nema wacce shi yake fara bude gurin, in yayi sex da mace sau daya baya
k'arawa shi kanshi bai San iya adadin matan da yayi sex da su, shekaru biyu kenan da fad'awar
shi wannan harkar saboda wani dalili wanda shi kad'ai ne ya sanshi sai ubangjin shi.
Kwata-kwata *Amjad* bashi da jaraba son yin sex domin sai ya dauki satittika ma baiyi ba
ammafa gurin romancing shine kan gaba yana bala'in son yaga ana tsotsar sa ko ina shiyasa
yakan jima bai yi sexcual da mace ba, sai dai idan ya karanci mace ya fuskanci zatayi Sugar
nan zayi.
Tunda yaga Asma'u jiya yaji yana sha'awar sex da ita, ganin yarinyar tar ta yasa ya cire abun
daga ransa domin yana ganin kamar baza ta iya d'aukar shi ba.
Abunda ya tun zura shi game da ita tsabar tsagerancin ta gami da tsaurin idonta shine ya fara
koya mata hankali tun a gurin birthday din sai ya lura kamar tunzurata yake, dalili kenan ya
d'auke su ya kaisu gidansa ba da niyar yayi raping dinta kawai zaiyi romancing ne ya rage zafi,
da ita sosai ya lura yarinyar tana da Quality sosai yana bukatar mace jaruma ya lura sha'awar ta
a kusa take, shine dalili kawai da yakasa biye mata da ya biya bukatar sa ya mike ya barta don
ya lura irinsu Romacing baya d'aukar su dole sai an shige su.
Gyad'a kansa yake yana d'an cije lips d'insa na k'asa tunda take a rayuwa babu wata 'ya mace
da ta tab'a yi masa irin abunda yarinyar ta yi masa, ta kwance kudi ta watsa masa saboda
tsabar bata da mutumci tana tashan balaga, sosai ransa ya b'aci d'azu zuciyar musulunci ne
kawai tasa ya k'yaleta lura da yayi bata da wani galihu ko ga yanayin unguwar tasu ma da ya
gani kuma yaji daga bakin 'yar uwarta cewar marayu ne shine kawai ya k'yaleta a d'azu,
wannan ya wuce mutukar ta kuskura ta k'ara aikata masa wani Abu makamanci Wanda take
masa tabbas zata karb'i hukunci ko ina ne ta ganshi ta nuna tasan shi ta kawo masa shirmen ta
to tabbas sai yaga da wanda take tak'am zaiyi mata horo me tsanani wanda zata zo tana kuka
da hawayen ta tana bashi hakuri.
Da wannan tunanin ya rufe babin Asma'u a ransa domin baya saka damuwa cikin zuciyar sa ko
kankani.
Mik'ewa yayi ya d'ibi wayoyinsa ya futa duka Wanda suke gurin suka mike suna masa a sauka
lafiya b'aki kuma da suka shigo company suna so su gaisa dashi babu lokaci kawai ya daga
musu hannu ne ya wuce. Bodyguard d'insa na take masa baya.
*15/October/2009*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*
mallakar_BINTA UMAR
LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA
FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN
TA.
Whasap numbar
07084653262
08089965176
Account numbar
1013851874
Ahamad gwadabe
UBA BANK
*18*
Tsakiyar dakin Mimi ta tsaya ta rik'e k'ungunta tana sauke ajiyar zuciya tace." Wallahi ban zaci
abun xai zo mana da sauk'i haka ba. Mik'ewa nayi zaune ina cire hijab din dake jikina nace."
Wallahi nima haka Mimi Allah ne kawai ya taimake mu Yaya Aminu bayan da munga tujara dan
sai Yaya Musa ya tambaye shi ko Dan ya kure mu."
Mimi tasa dariya tana bin jikina da kallo tace." Wai a ina kika samu wannan muguwar rigar kika
saka kinga yanda tayi miki mugun kyau kuwa,tun d'azu nake so in tambaye ki tashin hankalin
da muke ciki ya hana. Tab'e bakina nayi nace.' Ke a ina kike tunanin zan samu kayan gurin
wancan guy ne fa, shine ya bani rigata Kin san ta yage." Mimi tazo ta zauna kusa dani gami da
zuba min ido.nace." wannan kallon fa malama."
"Asma'u amma dai baiyi miki komai ko." ? Mik'ewa nayi ina shirin tub'e rigar nace." Jeki
tambaye shi sai ya baki amsa.' Kallo tabi ni dashi tace." Wallahi gwara kuwa ki cire rigar tun
kafin Umma ta Ankara da ita." Nace." Nima dama tunanin da nake kenan.
Mimi ta cigaba da cewa." Gaskiya Asma'u kinyi nisa da tsaurin ido kamar wannan kikayi wa
iskanci gaskiya banji dad'i ba ko banza ya taimake mu tunda ya kaimu gidansa muka kwana
kinsan da sai dai mu kwana a hanya Wallahi yanda motoci suke wahala in dare yayi.
Tsaki naja nace." Don Allah ja can gefe guda,waye ya fada miki irin wannan mazan ana musu
da sauk'i, Bari kiji kudinsa ko kyauwunsa wallahi bazai hanani in yaga shi ba, domin nima rigar
mutum ci na ya keta min gaban idanun mutane ko Baki ga abunda yayi min bane."
Mimi ta sauke ajiyar zuciya tare da fadin ." na gani mana ai kece kika jawo wa kanki saboda
kaifin harshen ki, don Allah ki kula Ku sake haduwa mukayi dashi babu ruwanki dashi."
Shashan kallon na watsa mata nace." Yo meye dama alak'ata dashi da har kike fatan sake
had'u war mu dashi, rigar shi CE dai gata zan sanya cikin Leda in aje DOMIN ta gama min
amfani duk inda na ganshi in bashi kayansa."
"Lallai ma Asma Mimi tafad'a cike da mamakin abunda nace ta cigaba da cewa." Nima fada
kawai nake nasan babu a inda za mu kara ganinsa domin yayi mana nisa dalilin birthday din
Alina ne ma yasa muka ganshi amma na Dade da jin sunansa na yawo a gari. Tab'e baki nayi
nace." Mimi ke kika damu dashi da har kika fahimci sunansa na yawo a gari ni kam wanka zanyi
ki k'yaleni da zancan guy nan haka."
Mimi ta kwanta kan katifa tana lumshe idonta tare da tunano sifar Amjad kyawunsa yana
burgeta haka kurrum take jin wani abu a zuciyarta a game dashi. Soso da sabulu na d'auka na
nufi band'akin mu dake tsakar gida domin inyi Wanka, ina jawo ruwa cikin rijiya Aunty Hauwa
tayi sallama ta shigo hannuta rike da yarinyar ta Islam daya hannun kuma wata katuwar Leda
ce ta shigo da kallonta nayi naga tana cikin farin ciki. Gefan tabarma ta zauna kusa da Umma
wacce take d'aurin gishiri,suka fara gaisawa nace." Aunty Hauwa wai ke don Allah bakya gajiya
da tafiya ne, sai kace ma'aikaciya yau in baki zo ba gobe sai kin zo hana don Allah."!!! A
harzuk'e tace." Wallahi zan zo in ci ubanki Anan gurin ni sa'ar ki ce na shigo gida babu sannu
bare gaisuwa kin zo kina min shirmen banza da wofi." Dariya nayi nace."Allah ya baki hakuri
bari nayi Wanka sai inzo mu gaisa a tsanake ." k'wafa tayi kawai ta juwa suka cigaba da
magana da Umma wacce take cewa." Kece kika biye mata ma Asma'u Wanda be San halinta
ba sai ta sashi hawan jini." Aunty Hauwa tace." K'yaleni da ita Umma wallahi ta jawo wa kanta
bazan bata mayafin ba Mimi ce zata dauki daya kema ki d'auka nima na d'auka ita ko ta jawowa
kanta tunda tana ganin Neman kud'in da nake yawo ne, ko mijina be hanani ba sai ita me bakin
magana."
Cike da farin ciki Umma ta jawo ledar tana zazzage kayan ciki. Mayafai ne da dogayan riguna
sabbin shigowa sunyi bala'in haduwa sai walwali suke ko ina stones a jiki anyi musu ado wasu
shipom wasu kashka ne masu taushi.
Umma tace." Wannan mayafan sabibin zuwa ne da alama."?
"Wallahi kuwa Umma yanzu daga kasuwa nake naje d'aya daga cikin kantinan Mudansir And
brothrs kawai naga suna sauke kaya, kasancewar mun saba dasu saboda INA zuwa sari yasa
suka bani kaya akan yanda suka sauke Wallahi naji d'adi yanzu zan cire abunda yayi saura a
account dina in basu in yaso in nagama had'a kud'in sai in cika musu sauran." Umma tace."
Aikuwa haka yayi wallahi kice yanzu zamu fara kasuwan ci da karfin gwiwa ko." Cike da farin
ciki Aunty Hauwa tace." K'warai kuwa Umma ai naji dadin abunda sukayi min wallahi. Kinga ko
bani da ko kwabo zasu bani kaya in juya in kawo musu kud'in." Umma tace." Allah yayi musu
albarka ubangiji Allah ya daukaka Mudansir a duk inda yake." Aunty Hauwa tace." Ameen ya
rabbi ammafa Umma bashi kadai zamuyi wa addu'a ba." Umma tace." Auwo!! Dawa kuma."?
Dariya tayi tace." Akwai mutumin da naji suna zancan sa wai sunanshi *Amjad* ya bude sabon
company a wajan gidan governor can wajan magwan, ya zuba ma'aikata sosai fararan fata da
bakake fata, can suka samo kaya masu kyau da arha suna ta murna sun huta futa Dubai da
sauran kasashe kawo kaya,DOMIN kayan da company suke har yafi na wata wata kasar wajen
ma kyau da karko."
Umma tace." Kai wannan kuwa Allah yayi masa albarka wallahi yanzu 'yan kasuwa zasu fara
walwala da NISHAD'I."
Aunty Hauwa tace." Wallahi nima haka nace sunan company *Amjadu Abul Abbas Matireals."!*
dai-dai lokacin da aunty hauwa take fad'ar wannan ni kuma lokacin na futa daga ban daki kenan
, abun sabulun dake hannuna ya kusa fad'uwa nayi saurin rike shi gabana na fad'uwa jin sunan
da aunty Hauwa take fada..........kallon bakin ta kawai nake lokacin da take zayyanowa Umma
mutumci da karamcin Amjadu me company sai da naji tana cewa kuma ance yaro ne karami ko
matar aure bashi dashi nan na kara tabbatar wa da cewar guy nan ne domin dai ni tunda nake
ban tab'a jin suna irin nasa ba *Amjadu* Hararata aunty Hauwa take nazo na wuce ina kunshe
dariya don nasan abunda nayi mata d'azu take wa, nace." Bari inzo in karb'i nawa mayafin." Ko
kallona ba tayi ba ta cigaba da maganar ta. Mimi na samu kwance har yanzu idanunta a
lumshe. Nace."Mimi ki tashi ga aunt can tazo ta kawo mana mayafai." A hankali ta bude idonta
na kalle ta cike da mamaki nace." Badai bacci zakiyi ba."? Tace." Wallahi shi zanyi jiya fa banyi
wani baccin kirki ba."
"Humm ai ba k'aramin cin zalinmu guy nan yayi ba ni kaina baccin nake ji.' Na fada INA k'okarin
ciro kaya cikin akwatuna.
Mimi ta mike ta futa ni kuma na sanya riga da siket na atamfa nicham na saka kudusdusar
wayata a chaji na bi bayan Mimi. Zama nayi kusa da aunty Hauwa na jawo ledar ta janye
abarta tana hararata nace." Haba big aunt meye duniyar kiyi hakuri wallahi wancan purple din
mayafin yamin kyau ki bani shi." Tace." Ai kinyi wa kanki sai dai kiga ana yi." Marairaicewa nayi
na jawo Isilam nace." Babyna cewa momyn ki tayi hakuri ta bani gyale guda d'aya." Aikuwa
Islam ta jawo mayafin da Mamanta ta kwace a hannuna ta mik'o min na mike da sauri zan gudu
aunty ta rike min kafafuna wai Dole sai bata mayafin ni kuma naki saki.
Yaya Musa ne yayi sallama ya shigi gidan ganin abunda yake faruwa ne yasa yace." Ke Hauwa
anyi babbar kwabo sakar mata k'afafu kar ki k'arya ta na wane kud'in mayafin naki sai a sai
mata." Dake sun saba wasa a tsakanisu tace." E a sai mata mana don ni nayi rantsuwar bazan
bata ba." Yaya Musa ya zauna Tar da zura hannunsa cikin aljuhu ya futo da kudi yana fadin ."
am ce miki ki sake ta ki fad'i kud'in gyalan naki." Hannu ta mika masa tana fad'in." Kud'in gyale
dubu hudu ne da Dari biyar." Da sauri nace." Yaya Musa kar ka bata Dari biyar din kai ka nemi
ragi ita ta Dora akan dubu hudin ribar ta CE."
Dariya Yaya Musa yayi yace." Kina hannu amma kina surutu ko ki bari in fanshe ki a hannunta.
" aunt tace." Rabu da ita dai." Dubu biyar ya mik'a mata ta karb'a sannan ta sake ni, babu kunya
ta zura kud'in cikin purse dinta.
Yaya Musa yace." Ke kam son kudin ki yayi miki yawa Wallahi. " dariya aunt tasa tace." Yo waye
yak'i kudi ko dangote kullum cikin nema yake bare ni gallafiri me naiman na koko." Dariya kawai
Musa yake, sai da yayi me isar sa sannan ya