Showing 9001 words to 12000 words out of 71336 words
Chapter 4 - BABAN YARO PART 1 BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE.pdf
dukan fuskata yace." Meye na Allah ya isa bayan ni na taimake ki na rage miki
rad'adi kar ki raina min hankali ma yarinya duk irin halin da kika shiga na gani kuma kina jin
dad'i,kawai ki fada idan kina so in kara miki wani shine kawai."
Naji kamar in ce masa yazo yayi min domin in futa daga halin sha'awar da nake ciki, wata
zuciyar tace." A kull! Asma'u kar ki jefa kanki ga halaka ki tausayawa Umanku da take fad'i tashi
a kanku, ki daure wa zuciyar ki, shi kuma ki barshi da Allah kawai.
Wasu zafafan hawaye na share ina kallonsa nace." Kaje zaka sakkaya d gurin Allah ban
kasance mazinaciya ba kuma insha Allahu ta dalilin ka bazan kasance ba, duk shu'umancin ka
zai kare maka."
Dariya ya saki yana murza hannunwasa yace." Ba wani nan yarinya kina so kina pretending din,
wallahi kika k'aramin Allah ya isa sai nayi k'asa-k'asa dake a gurin nan, don kin samu nayi
romancing dake, 'yan mata nawa nake dasu wanda suke neman wannan damar a gurina basu
samu ba, ke kin samu kina min wata banzar magana Wanda nasan k'arya kike yi, k'ira zagina
ki gani, Wallahi na gadama ma kullum sai na d'auko ki kin rage min dare inga k'aryar rashin
kunya."
Ganin yanda yake magana babu sassauci a fuskarsa yasa nayi shiru da bakina na rintse idona
hawaye yana zubowa.
Ina jinshi ya ja tsaki ya shige toilet had'e da bugo kofar da k'arfin gaske.
Mik'ewa nayi na lalubi yaggagiyar rigata na fara k'okarin sawa na dauki dankwalina na daure
k'irjina inda yake a yage saukowa nayi daga bed din ina had'e cinyoyina, saboda halin da nake
ciki da zan samu ruwa sai in wanke jikina ko na samu sassauci kofa na nufa.
Naja-naja a rufe k'am! Zubewa nayi bakin kofar ina rusa kuka na bakin ciki.
Ya futo jikinsa daure da towol saurin kauda kaina nayi gabana nafud'uwa ban San me yasa ba
in na kalli k'irjinsa nake jin wani azabban fleelings na taso min.
Ko kallona bai yi ba ya nufi wata katowar sif dake manne jikin bangon d'akin naga ya ciro wata
farar jallabiya ya sanya had'e da wani farin garean wando ya cire sarkokin wuyansa ya aje kan
mirror.
Kan dadduma ya tsaya naga ya tada sallah cike da mamaki nake kallon shi jin yana kwararo
karatun suratur khafi cikin kira'a me dadin saurare.
Raka'a biyu yayi da alama nafila ce cike da tsantsar ladabi naga ya bud'e alk'urani me girma ya
fara karatu da kirara shi me dad'i.
Mamaki nake sosai da sosai Jin muryar shi na rawa gurin karatun nayi tsuru, INA sauraron shi
har bacci yafara d'auka ta. Can na bud'e idona na ganshi zaune har yanzu ya gama karatun
alk'urani ya daga hannunsa sama yana addu'a muryar shi na karkarwa.
Cikin zuciya ta nace ." Wannan duk bazai hana ka karb'i hukuncin abunda kake aikatawa a
gurin ubangiji.
Ina kallonsa ya shafa addu'ar sa ya mik'e tsaye nayi saurin cewa." Wannan duk raragefe kake
domin ko ba ayiwa Allah wayo shi ubangiji ya tsani irin Ku masu laifi daga baya suzo suna karar
yin sallah da karatun alk'urani me girma."
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*
*14*
Mallakar_*BINTA UMAR*
KUDIN KARATU KUKA BIYA LITTAFIN MALLAKA TA NE.
Bai tankamin ba, ya wuce bed. Ya zaune yana kokarin cire rigar jikinsa.saurin d'auke kaina nayi
daga kansa domin bana son kallon k'irjinsa yana sani fad'uwar gaba da shiga mawuyacin hali.
Wani lallausan bargo dake gefen bed din ya jawo ya lullub'e jikinsa idonsa na kallon rufin dakin
a hankali naga bakin shi na motsi ina tunanin addu'a yake. Tsaki naja cikin zuciyata na d'auke
kaina daga kansa.
Mintu kusan goma ban kara kallon inda yake ba. Cikin dubara na kara kai dubana gurin ganin
idanunsa nayi a rufe. Na mike da sauri na nufi toilet din ina tafiya ina had'a hanya. Karar bude
kofar ce yasa ya bud'e idonsa ganinta yayi ta shiga tana rufewa da sauri.
A hankali ya maida idonsa ya rufe yana sak'a abubuwa da dama a kan yarinyar.
Kyawun da tsaruwar toilet din bai dame ni ba,abunda na shiga yi shine a gabana kayana na
tube na hita na kunna ta ruwan zafi na surka yanda nake so, tsugunawa nayi na fara Wanka
tsarki zuciya ta na min zafi da radad'i lura da nayi dole sai nayi wanka saboda abunda naji yana
futa daga kasana na wanke sosai na maida kayana na futo.
Bed din na kalla na fara laluben abunda zanyi sallah dashi domin mayafi na karami ne, gashi ba
muyu magariba da isha ba.
A hankali na isa bed din na sa hannuna ina laluben k'aramin maya fina.
A hankali yace." Me kike nema ne."?
Banza nayi dashi na cigaba da laluben mayafina. Caraf ya rike hannuna yana murzawa, na
shiga tashin hankali sosai jin abun jiya yana nema ya dawo min, da sauri na fuzge hannuna da
ya rike min nace." Tashi ni in duba maya fina inyi sallah."
Mik'ewa zaune yayi ya kunna futular gefan gado, muka had'a ido dashi, cike da fargaba na
d'auke kaina daga kansa ganin yanda idanunsa yake lumshe alamun bacci hakan ya sanya
tsigar jikina Mik'ewa nace wannan bawa ko aljani sai haka.
Cike da karsashi ya mike nayi saurin matsawa gefe ina domin ina tsoran ya rab'e bi ya karya
min alwala ta tunda na lura ya zame min masifa a rayuwata daga haduwa dashi yau.
Wani drowar naga ya bude ya ciro wani abu cikin Leda. Karasowa yayi inda nake tsaye dashi a
hannunsa, kauda kaina nayi daga kanshi.
"Ungo nan ki cire wannan tsumman na jikin ki kiyi amfani da wannan gurin yin ibadahr ki."
Shek'ek'e na kalle shi ina tab'e bakina kamar bazan karb'a kuma sai na karb'a. Wucewar sa
yayi ni kuma na koma toilet din domin in bude inga ko menene Dan na damu da inyi sallolina
Ledar na yage na zazzage abunda yake ciki wata doguwar riga na gani me kyau da tsada
kotton ce rigar larabawan Oman sun fi amfani da ita har da hijab dinta fari tas dashi, a fili nace "
ko a ina ya samu kayan mata oho masa.
Wata zuciyar tace min "kin manta yana mu'amula dasu mybe yana tanadar kayan ne saboda Ku
kema gashi yanzu tayi miki amfani.
Jiki babu k'wari na fara kwabe kayan jikina na warware rigar na fara sawa,kamar an auna da
jikina rigar tayi min dai-dai kuma ko ban tambaya nasan tayi min kyau, Matsalar ta guda yanda
kirjin ya matse ni, kasancewar Allah yayi min baiwar manya manyan breast sun takure guri
guda, a fili nace ya dai fi babu na zauna da hijab din a jikina har Safiya
Futowa nayi a hankali nafi gurin da naga yayi sallah na tsaya kan dadduma na fara rama
sallolina cike da nadama da Neman afuwa gurin ubangiji k'arfe daya na dare banyi sallahr Isha'i
ba abunda bai taba faruwa ba tunda uwata ta haife ni.
Bayan na idar nayi addu'oina kamar yanda na saba, nan kan daddumar na kwanta gami da
takure jikina INA addu'a
A takaice dai nan na kwana inda nayi farkawa kusan biyar ina kallon inda yake kwance Wanda
yake baccinsa cikin koshin lafiya sai daf da asubah bacci me dad'i yayi nasarar d'auke ni.
Kiran Sallahr farko ne ya farkar dashi, bargon jikinsa ya cire ya zura hannunsa ya kunna futalar
gefan gado, kad'an hankalinsa na gurin da take kwance, bacci take sosai. Rigar shi ya d'auko
ya sanya kai tsaye yq nufi toilet.
Wanka ya fara yi sannan ya dauro alwala ya futo yana tsane jikinsa da towol, duk da wannan
motsin da yake bai sa na farka ba domin baccin me nauyi ne ya d'auke ni.
A nutse ya shirya ya jikinsa turaranshi ya fesa me kamshi da tsada Wanda yabi jikinsa da duk
wani Abu nasa, cikin yanayin takun shi ya nufi inda take kwance ranshi ya baci ganin yadda
take masa bacci kan daddumar sallah. K'afar shi ya sa ya zungiri tata k'afar ko motsi bata yi ba,
Agogo ya kalla so yake yayi raka'atanin fajri kafin ta futa zuwa massalaci.
Cikin wani irin muryar ya fara ambaton sunanta "Asma'u" Ke Asma'u!!!
Kamar a mafarki naji ana kiran sunana
Da sauri na mik'e zaune ina ja da baya ganin yanda yayi min rumfa, muryashi me taushi yace."
Tashi ki bani guri inyi sallah." d'auke kaina nayi daka kanshi ina Ala wadai ds tur da halinshi, ya
gama aikata alfasha ya ishi mutane da sallah.
A hankali na mike na koma can gefe guda gami da takure jikina, daddumar ya daga ya
karkad'eta ya mayar ya shimfid'a data, ina kallonsa ya tada sallah raka'a biyu yayi ya salle me
yayi addu'oin sa sannan ya mike a nutse ya futa daga dakin.
Ajiyar zuciya na sauke zuciya ta na sake-sake akansa tabbas Akwai wani al'amari nashi dake
rufe
Jin ana kiran sallah ne yasa na mike da sauri na futa daga dakin tunda ya bud'e tsayawa nayi
ina bin dank'areran falon da kallo ya had'u k'arshe fad'ar kyawunshi da tsaruwar shi bata lokaci
ne ko ina tar haske Mimi nake lalube can na hango ta cikin kujera me cin mutum daya ta
mak'ure jikinta da sauri na k'arasa inda take ina kiran sunanta.
Ta bude ido a furgice tana kallona sai kuma ta fashe da kuka sosai, sauri nayi na rufe mata
bakinta na kamata ta tashi, hanyar futa muka nufa.
A bude take, abun mamaki muna dosar ta kofar sai ta fara tafiya suuuuuuuuu ta rufe kanta, Jan
hannun Mimi nayi da gudu muke k'okarin ture kofar, abun nasara tuni ta rufe har tana hadawa
da hannu ihu na kurma ina matse shi.
Mimi tace." Kinga Asma'u kiran sallah ake muje muyi alwala tun daga toilet can muyi sallah mu
jira gari yayi haske."
Babu yanda na iya haka muka koma ciki Mimi ta shiga toilet ni kuma na zauna jiran futowar ta
Minti biyu da zamana sai ga Alina ta futo daga wani bedroom tana sanye da wata mutsitsiyar
Riga da gajeran wando cinyoyinta duk a waje, Attachment din kanta duk ta duje. Shek'eke na
kalleta naja tsaki gami da fad'in." 'Yar isakar k'arya da wofi."
Da sauri ta juyo tana kallon inda nake zaune domin Sam batayi tunanin akwai mutum a gurin
ba.
Cikin jin zafin abunda nace mata tace." Wallahi Asma'u zagin da kike min ya ishe ki tun jiya kike
zagina saboda tsaurin ido irin naki har kina kamani da kokawa,wallahi kinci sa'a a gaban
*Amjad* ina tsoran fushinsa amma da sai nayi miki rashin mutumci kin San dai halina ko a skull
bani da kyau bana barin ta kwana." Tsaye na mike nayi kanta cike da masifa da neman tashin
hankali nace." Durun uwar ki Alina don Allah Ki dauki mataki kan abunda na miki ehee ni kinsan
irin masifa da bala'in da kika sanya ni a ciki tsakanin jiya da yau? Kin fi kowa sanin wacece ni
kin san na fiki rashin mutumci wallahi sai na rama abunda kika sa wannan Dan iskan yayi min."
Rik'e baki tayi cike da mamaki tace." *Amjad* din kike zagi Asma'u tun jiya fa naji kina aibata shi
gami da zaginshi wallahi ki kuka da kanki, Dan baki San waye shi ba kuma baki San me ya taka
ba bakin san d'aurin gindin da yake dashi na a kasarnan.".
A har zuk'e nace." An zageshi din shi waye ko a gabansa ma zan zageshi ba wani abun bane
idan kin Isa ki fada masa in ya shigo, ke dashi duk 'yayan iska, 'yar durun uwa kawai.'
Alina ta fusata! Iya fusata jin ina zaginta lallai baza ta lamunta ba, da gudu tayo kaina muka
sark'e da kokawa sosai.
Mimi ta futo taga abunda yake faruwa kanmu tayi tana k'okarin rabamu muna bugeta sai ta
koma gefe tana kallon ikon Allah.
Yana bud'e kofa yaga abunda yake faruwa, duk bamu lura da shigowar sa ba Mimi ce kawai ta
lura tsabar kwarjinsa yasa ta kasa fada masa abunda ya hadamu sunkuyar da kanta kurrum tayi
ya wuce ta cike da karsashi ya durfafo mu fuskarsa kamar an aiko da mala'ikan mutuwa.
Alina na mukure jikin bango tana kifta ido saboda shak'ar da nayi mata, sai kakari take tana
k'okarin k'watar kanta ni kuma ina kara matseta tare da fadin." Nace miki ki kwaci kanki a
hannuna, ni zaki yaudara ki sa muzo birthday din ki, ki jefa mu halin masifa eheeee! Kin San irin
jarfar da kika sanya ni a ciki tsakanin jiya da yau, bayan wannan ma me kike so muce idan mun
koma gida. Alina sai na dauki fansar abunda kika mun dake d'an Iska *Amjad* da kike damuna
da shi."
Hannunsa guda ya sanya ya funcike ni daga jikin Alina ya yarfar dani guri guda, yana wani irin
huci!! Da mugun gudu na mike na kara komawa kan Alina, yayi saurin tare ni da gangar jikinsa,
ya matse a bango!! Muka fara kallon kallo, lumsassun idonsa ya zuba min sunyi ja saboda
b'acin rai. babu walwala ko ta kwabo a tare dashi.
Kirjina ya matse da nawa kirjin sosai ya zura hannunsa ta bayana yana shafo mazaunai na cikin
wani irin dan iskan salo.
Numfashina ya dunga futa sama-sama lokaci kankani na susuce yayi lakwas duk kuzarin da
nake ji dashi ya gudu, sai naji gwiwa ta tayi sanyi k'alau ina nema in zube a gurin.
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*
mallakar_BINTA UMAR
LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA
FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN
TA.
*15*
Saki na yayi na zube a gurin, ya tsaya kaina yana sakin wani muskilin murmushi tare da shafa
kwantaccan gashin dake fuskar shi.
Saurin kauda kaina nayi da kansa leb'ena sai rawa yake ni kadai nasan halin da nake ciki a
lokacin.
Murza hannunsa yayi kamar yarda ya saba ya kauce da kaina, a hankali ya tsugana kusa da
Alina dake nishin wahala ya dagota tare da rungume kungunta suka nufi bedroom d'insa.
Kallo na bisu dashi yayin da naji wani irin k'aton Abu yazo ya tokare min a mak'ogaro ganin
yanda hannunshi yake tab'a mazaunai Alina.
Mimi ta k'araso inda nake takure tace." Asma'u ina hadaki da girman Allah da Annabi ki iya
bakin ki kibari mu rabu da guy nan lafiya duk wannan abun da kikeyi bakya nasara akansa,
wahalar da kanki kike."
Cikin jin zafin Abunda tace." Nace." Ni kiyi min shiru don Allah don dai ke ba ke akaiwa abunda
akaimin ba shiyasa kike fadin haka."
Rike baki Mimi tayi tace." Wallahi abunda ya faru dake ji nake tamkar ni akayi wa dadin da naji
kawai yanda naga kin futo daga dakin k'alau dake wannan yana nuna min cewar baiyi raping
din ki ba."
Kaina na sunkuyar kasa cikin zuciyata nace." Ke kike maganar raping Mimi ni kadai nasan halin
da ya sanya ni tsakanin jiya da yau.
Mimi ta zauna tana rarrashina cewar don Allah ko ya futo kar in kara tanka masa kawai muyi
kokari mu rabu lafiya dashi.
To nima na yarda da shawararta domin ina ganin idan ba haka ba mutumin nan zai iya sakawa
na mutu saboda abunda nake ji in ya rabe ni.
Awarsu hud'u a cikin dakin sannan suka futo. Muna zaune ni da Mimi kujera guda lokacin
Fleengs din da nake ji a game dashi ya rago sai abunda baza'a rasaba.
Da sauri na kauda kaina ganin yanda yayi min wani mugun kyau Sosai ya dauki wanka dress
din ya mutukar yi masa kyau, yana sanye da wani bleu jinsh wanda yake gwiwoyinsa duk a
fashe wanda be san tsadar shi ba sai yace yasa wando lallatace.
Tare da wata shart me k'aramin hannu itama pink color rigar ta matse shi mussaman daga
gurin hannunwansa kayan sunyi masa cif a jiki kasan cewar sa mutum me kyawun jiki Sam
babu rama a jikinsa ko ina a jiki take,da alama yana yawan motsa jikinsa.
Kasa hak'ura nayi a fakaice na kara kallon inda suke shida Alina itama tayi Wanka ta sanja
sabbin kaya. Wuyanshi na kallah naga wata siriryar sark'e kamar daimond sai shek'i take
hannunshi tsaddadan agogo ne Rolex sai walwali yake, hular shi hana sallah ya juya ta ma'ana
gaba ya koma baya- baya ya koma gaba.
A zuciya ta nace kyau babu kyawun hali Allah ya sawake dube shi kamar ba shine ya gama
sallah da addu'oi ba amma dubi yanda yayi wata shiga sai kace arne wanda ya futo daga kudu.
Mimi ya kalla fuskar shi babu walwala yace." Ku tashi ku muje." Mimi ta mike Zumbur . yayi
gaba be ko kalli inda nake ba. Nima harara na bishi da