Showing 39001 words to 42000 words out of 71336 words

Chapter 14 - BABAN YARO PART 1 BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE.pdf

da me ni ba ni dai burina kawai ya cigaba da min abunda yake min ko na samu
sa'idar abunda nake ji. Sosai na ware cinyoyina kamar wata 'yar kaciya wasu irin zafafan
hawaye na zubo min.











*23/October/2019*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*




*Mallakar_BINTA UMAR*



_*LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN
ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA
KUDIN TA.*_



Whatsp numbar
0809965176
07084653262

Account numbar
1013851874

Ahamad Gwadabe
UBA BANK


*26*




Motsin kirki na kasa yi ballanta in mik'e in gyara jikina kwata-kwata na rasa abunda yake min
dad'i cikin zuciyata hawaye ne kawai yake zuba daga idona, bud'e kofar toilet din ne ya dawo ni
hankalina da k'yar najawo bedshirt din da ya cukurkude na rufe jikina tare da rintse idona
kwata-kwata bana son i n kalli fuskarsa , haske ne ya gauraye dakin, nayi saurin yin rufda ciki
sautin kuka na futa a hankali. Ko a jikinsa bed din yake dan harara tare da tab'e bakinsa ya
wuce jikin wardrobe d'insa domin Ciro jallabiyar sa, sabuwa dal ya Ciro a ledar ta ya sanya ash
colour ce me yankakken hannu, ya tsaya gaban mirror ya fesa turare kamar yanda ya saba.
Cike da karsashi ya durfafo bed din nasa da niyar kwanciya. Zaman da yayi a gefan gadon da
kuma yanda k'amshin sa ya cika min hanci yasa na gane ya kusa dani sosai. Na mik'e zaune
da sauri idona yayi ja kamar gauta! Bakina a bushe na kalle shi tare da fad'in"Wallahi sai kayi
nadamar abunda ka aikata a gareni na rantse maka da girman Allah baka ci bulus ba sai na
dauki fansa na fada maka tun farko dama daka kaina baza ka kara ketawa ko wace mace rigar
mutumci baaaa!! Kallonta yake fuskarsa d'auke da murmushi yace." Kina nufin zaki kaini k'ara
koto alk'ali ya hukunta ni ko me? Ko kuma zaki dauki hukunci a hannun ki? Kina maganar na
keta miki mutum ci ta ina ? Ki fad'a min wane mutum ci na keta miki, ke kika keta rigar
mutumcin ki da kanki so nima na samu saura saboda haka kar ki d'ora min hakki". Ya k'arashe
maganar tasa babu abun damuwa a ciki. Hakan da yayi ya k'ara fusata ni, cikin tsawa nace."
Babu wani d'an sanda ko alk'ali D's Zan kaiwa karara ki ni nan da kaina zan dauki hukunci
saboda haka ka zauna cikin shiri d'an iska kurrum. " ranshi a b'ace ya kalli d'an ya tsanta da
take nuna shi dashi cike da tsiwa take maganar, yace." Ki d'auke d'an ya tsayan ki yanzu in
karya shi wallahi." K'in daukewa nayi na cigaba da nuna shi ina fad'in" kome kud'in ka da mulkin
ka kome d'aurin gidin ka a k'asar nan nafika duk na San hanyoyin da zan bi gurin ganin ka
wulak'anta." Hannunsa ya kawo da k'arfi ya bude min d'an ya tsana da nake nuna shi, nayi
k'ara cike da jin zafi yanda hannun gaba d'ayan sa ya sage."

Fuskarsa na kalla naga ya sha kunnu sosai yace." Saboda kina da lasisi a garin kano kin
gagara kina da d'aurin gindi gorin shawagabbanin k'asa kike wannan ikirarin a kaina duk
abunda zakiyi kije kiyi ina nan ina sauaran ki. Ya cigaba da cewa." Ni duk abunda zanyi ado ne
a gare ni ke kuwa fa? Ke zaki barwa kanki tarihin abun fada da 'yayan ki da jikokin ki, babu
ruwana ina zaune kika kawo min kanki har gidana kina rigima da Masu gadi dole sai kin shigo
hakan bai ishe ki ba ki shigo min har bedroom." Ya saki wani guntun murmushi yana dan shafa
sajansa ya cigaba da cewa" tun farkon zuwan ki da abunda ya faru a tsakanin mu ina da vedion
sa so tunda kin ce haka ma gobe idan Allah ya kaimu zan watsawa duniya su san ke wacece, in
yaso sai kiji dadin d'aukar mataki." Kuka na fashe da shi sosai tare da mik'ewa tsaye! Nace."

Idan baka futa da vidio ba baka kaunar Allah baza ka nuna min cewa kai d'an halak bane sai
naga vedio nan na yawo a duniya sannan zan yadda da tacewar ka a fanni bariki,." Na k'arashe
maganar ina gunjin kuka lokacin ji nake ina ma zan samu abun duka Dana dunga dukan shi ko
na samu zuciyata tayi sanyi daga azabar da ya gana mata. Gani nayi ya kwanta plate kan bed
din yana lumshe idonsa Sam! Abunda nake ma be dame shi ba." Da sauri na dauki pillow na
jefa masa da k'arfi! Ya bude lumsassun idonsa yana kallona a zuciyarsa yake fadin" wannan
yarinyar 'yar bala'i CE, da alama tafi ni bala'i. D'aya pillow na d'auka na jefa masa da k'arfi
nace." Yau zaka San ka tab'owa kan ka bal'ai." Dressing mirror d'insa na nufa ina rangaji ga
bedshirt nan nad'e a jikina yana hard'e ni, kamar zan fad'i na fara d'ebo kwalayen turaran shi
had'e da kwalabe robobin mayukan shi cream and lotin kamar wata mahaukaciya nayi kansa na
fara jefa masa su ina aibata shi tare da cin alwashi a kansa iri-iri, in ka gani a lokacin zaka ce
sai na rasa ruwan hawaye saboda yanda suke kwarara.

Da sauri ya mik'e ya dura daga k'asa dariya yake sosai yana Neman hanyar guduwa tare da
fad'in"Lallai ashe da mahaukaciya nake zaune ban sani ba." Kofar ya nufa da sauri yana lalube
key jikin 3quoer din dake kasan jallabiyar jikinsa nan ya b'oye shi,, na bishi da gudu ina jifansa
tare da fad'in" baza ka San da mahaukaciya kake zaune ba sai ranar da nayi maka illah a
RAYUWAR ka."
Da k'yar ya ciro key d'in ya bud'e d'akin ya futa, kafin ya ja kofar ya rufe ni nayi wuf!! Na futa, na
cigaba da dukan shi da abubuwan da suke hannuna ina kuka kamar babu gobe, nace." Dama
kace sai ka sani kuka to ka sani kaji dad'i hakkina kuma da ka d'auka Allah ya isa ban yafe ba."
Kare jifan da nake masa yake da hannunwan sa, Sam!! Baya so ya kara kusanta jikinsa da
yarinyar shiyasa ya kasa d'aukar mataki a kanta, amma yana ganin dole sai yayi hakan sannan
zai samu ya shawo kanta, da sauri ya matse ta jikin kofar tare da kafe ta da lumsassun idonsa
masu dagula wa mata lissafi, wani irin cool voice yayi amfani dashi gurin yi mata magana,
Yace." Kiyi mana shiru!! Ko bakin San dare bane? Hummm ok tunda ba kyaso in futa da vedio
bazan futa dashi ba shikkenan, amma nima kar ki k'ara zuwa inda nake, ban sanki ba baki
sanni ba, kowa yaje yayi sangar shi, kikara kara zuwa inda nake to ranar za muyi fad'an k'arshe
dake kuma in futa da vedio na abunda ya faru a tsakanina dake, saboda haka babu ruwan ki
dani." Ya k'arashe maganar tasa tare da d'an hura mata iskar bakinsa a fuskar ta.

Asma'u ta shiga wani yanayi Wanda idan ba Allah ba babu Wanda ya isa ya futar da ita daga
cikinsa sai shi Wanda yayi silar shigar ta yanayi *Amjadu* ko be fad'a cewar ta futa daga sabgar
sa ba ya zama dole ta futa daga sabgar sa saboda ta gano tarayyar ta dashi bata da wani
amfani dole tayi nesa dashi da rayuwar sa.
Miyau na kalato na tofa mishi ya sauka gefan bakinsa nace." Ni sake ni ko ka kafad'a ko baka
fada ba dole in futa daga sabgar ka, yanzu ma abunda ya kawo ni gidanka in dauki handbag
dina shikkenan saboda tsabar mugunta ka kulle ni a daki a kori 'yan uwana, kar ka manta da
cewar nayi rantsuwar sai na dauki fansar abunda kayi min".
Girgiza kansa yayi kawai yana sakin wani miskilin murmushi abunda yake gudu shi ya afku a
halin yanzu babu abunda yake mutukar sha'awa illah yaga yana tsotsar bakinta shiyasa tun

farko yak'i kusantar ta duk wasu zantukan ta da takeyi na shirme ne Sam basa gabansa yasan
duk kuri take da nuna ita lallai kar yaga damarta don haka be dame shi ba.

Lumshe idonsa yayi had'e da tallafo fuskar ta babu zato taji bakinsa cikin nata. Damtse bakina
nayi tare da cije hak'orana ina ture shi. Hannusa ya zura cikin bedshirt din yana shafo mazaunai
na, take na bude bakina, zan kurma ihu! Hakan ya bashi damar cafko harshen ya ya fara tsotsa
kamar Wanda ya samu sweet. Bedshirt din ya silale ya fad'i k'asa jikina yayi lub'us babu jarumta ta ko ta kwabo a tare dani, ina
ji ina gani ya d'auke ni cak ya shiga dani bedroom din ya shimfid'e ni kan bed tare da yi min
rumfa da faffad'an k'irjinsa ya jigaba da yin kissis dina, ni kuma nakasa tab'uwa kaina komai
domin in kwaci kaina lumshe idona kawai nayi ina jin shigar wani yanayi me wahalar fassawara
a jikina.

*Amjad* ya gane abunda yake damun yarinyar kenan shiyasa ta gaza hakuri take ta neman
fituna dashi, ya lura yarinyar tana da mutukar k'arfin sha'awa Wanda irinsu ne idan basu samu
jajurtattun maza ba suke shiga wani hali, ya zame masa dole yayi nesa mutuka da ita saboda a
zuciyarsa na mutukar tausaya mata lura da yayi da rashin galihu gami da taulaci a tare da ita,
idan wani Abu ya afku a tsakanisa da ita mahaifiyar ta tana iya shiga wani hali,ita kanta yarinyar
tana iya shiga wani hali yanzu k'uruciya CE kawai take damunta Babban abunda ya fi kamata
da ita shine kawai tayi aure ta huta Idan ba haka ba rayuwar ta tana iya shiga cikin wani irin
hali.


Kissing din ta yayi sosai ya rage wa kanshi zafi sannan ya sakar mata bakinta gami da sauka
daga bed din ya futa daga dakin ma gaba d'aya ya kulle ta da key, ya gwammace ya kwana a
parlor domin gujewa abunda kan iya zuwa ya dawo.

Nafi minti goma tun bayar futarsa ban iya d'aga ko da Dan yatsa na guda ba, idona a tsaye
k'am! Yana kallon rufin dakin. Na ma rasa wane irin tunani zanyi, jiki a sanyaye na mik'e zaune
ina duba jikina babu komai sai briziya itama da ita gwara babu tunda duk ga nonowana nan a
waje sun fito pant kuwa dama tuni an share babin sa, wato d'azu bedst din na saki a kasa ban
sani ba, wasu hawaye suka zubo min masu zafin gaske, muryata na karkarwa nace." Ka zame
min annoba a rayuwa ta, ya zama Dole inyi nesa da kai ya zama dole Ubangiji ya bimin hakkina
daka d'auka nayi da na sanin saninka a rayuwata yau nayi dana sanin zuwana wannan duniyar,
Ya Allahu ka yafe min, astagafirullahi Allah."!!!!!!
Na k'arashe maganar ina sakin wani marayan kuka na tsantsar tausayin kaina.
Sai da nayi kuka me isata sannan na mike a daddafe na shiga toleit d'insa na hada ruwan zafi
sosai na fara Wanka tsarki inayi ina kuka tare da nadamar abunda na aikata nace" Ubangiji kai
ka hallice ni kasan ba laifina bane Kaine ka hallice ni da wannan hallitar ya Allah ka saukaka
min, Wanka nayi sosai da soso da sabulu na futo ina matse fuska tsayuwa nayi tsakiyar dakin
ina tunani rigata dai ya yaga min, tunani na ya bani in bude cikin kayan shi ko zan samu irin
duguwar rigar da ya bani farkon zuwana gidan shi, wardrobe din na nufa na fara kici-kicin
budewa tana budewa na fara ware ido kaya ne ko ita ina na lura ko wane kayan sawarsa a kwai

b'angaran sa, da k'yar na hango wasu tarin ledoji daure wasu kan wasu na fara birkitosu Allah
ya bani sa'a na ciro wata a baya irin ta mutan Saudiya bata da ado sosai sai kad'an kamar bubu
take na zura a jina na dauki sabon hijab me hannu had'e da nikaf shima na farke daga ledar sa,
kan dadduma na nufa domin yin sallahr magariba da isha Wanda suka wuce ni. Bayan na idar
sosai na kaskantar da kaina gaban Ubangiji INA rokonsa da ya yafe min kuma ya yaye min
damuwa ta, kwanciya nayi kan abun sallah ina lumshe idona tare da tunanin ko a wane hali su
Mimi suke ciki oho dadin da naji kawai Mimi bata koma gida ta koma gidan su Munnu nasan
k'aryar da zamuyi wa Umma cewar a gudansu Munnu muka kwana. Haka na dinga sak'e sake
gami da zancan zucci har aka fara kiran sallahr asubah na mike da hanzari ina shirin shiga
toilet din naji yana k'okarin bude kofar dakin, komawa nayi na kwanta had'e da takure jikina na
rufe idona ruff nayi rantsuwar har in bar gidan magana tafarar baki baza ta kara hadani da shi
ba, ya shigo a hankali INA jinsa ya tsaya a kaina tsawon minti biyu sai naji wucewarsa na bude
idona a hankali naga ya nufi toilet nasan alwala zai dauro, motsin ruwan da yayi yawa ne yasa
na fahimci cewar Wanka yake, minti goma yayi ya futo da sauri jin ana k'okarin tada sallah wasu
sabbin kayan ya sanya jallabiya da gajeran wando ya futa daga d'akin nasan masjid ya nufa,
nace" kullum cikin tsoron Allah amma a gefe guda ana aikata sab'on Allah."


Alwala na dauro Nazo na tada sallah ta, bayan na idar zama nayi ina karatun alkur'ani a
zuciyata har gari ya soma haske sao danayi izu biyar sannan nayi addu'a na shafa, agogo na
kalla bakwai da rabi na safe, tunda ya futa ban kara jin motsin sa ba, na mike raina a cunkushe
na futa dama kofar a bude ya barta, yana kwance kan 3sitar duk tsayin kujerar tayi masa kad'an
saboda k'afafun shi ma kan hannunta suka sauka, idonsa a lumshe yake hannunshi da carbi me
bala'in kyau yana ja ,tsayuwa nayi a kanshi a cushe nace "sai ka tashi ka mai dani gidanmu ko
kuma ka sanya a mai dani."
Bud'e idonsa yayi masu d'auke da son yin bacci ya zuba mata su. Kauda kaina nayi daga kansa
domin Sam bana son in kara jin sha'awar sa cikin zuciyata so nake ma in ji zuciyata na masa
muguwar tsana na har abada, zaune ya mike yana kallon a gogon dake daure a hannunsa,
minti biyu ya dago kanshi yana kallona da idonsa Wanda babu digon kunya ya ciki muryar sa
k'asa-k'asa yace." Ki Bari 9:00 tayi yanzu Safiya ce bana futa irin wannan lokacin idan na
muhimin abune zai futa dani ba." Hannu na daga masa da sauri! Nace." Wannan ba hujja bace,
ni yanzu bana neman wata doguwar magana da kai abunda kayi min na barka da Wanda ya
hallice mu." Kansa ya sunkuyar k'asa yana dan murmushi ni kuma nayi masa tsaye a ka had'e
da rik'e k'ugu d'ago kansa yayi yana kallona a karo na uku yace." Shikkenan kije yanzu zan zo
sai in Kai ki da kaina." Nace." Babu inda zan matsa daga gurin nan." Sai ka tashi tunda na futo
daga wancan dakin bazan kara komawa ba." Hannunsa ya d'aga min duk biyun yace." Ok ok
naji. Kina min hayaniya aka yanzu zan tashi." Nace ya fi maka." Minti biyar ya kara a zaune ya
mike da sassarafa ya shiga d'akinsa, tsaki naja ina watsa masa muguwar harara. Ba tare da
sanja kaya ba ya bude kofar ya futo tare da fadin" muje kar ki cinye ni." Yafad'a yana nuna min
hanya, wuce wa nayi fuskata a murtuke, ina futa naga ya ranshi tsaye a bakin kofa wani mugun
haushin su ya kamani na dinga watsa musu mugun kallo nayi wuce wata, INA kallonsa ya tsaya
dasu suna magana, sannan naga ya tawo in da nake yana taka k'asa kamar zai tsaga ta. Wata
mulmulalliyar mota naga ya bude ya shiga yace." Shigo. " kofar baya na bude na zauna bai ce

min komai ba yaja motar me gadi ya bude masa muka futa daga gidan.sai sannan na sauke
ajiyar zuciya. Tafiya muke babu Wanda ya kula Dan uwansa sai dai mu hada ido ta mirror dashi
hararace take rabumu dashi, Sam! Fuskarsa bata nuna b'acin rai ko kadai. Gani yayi ya dauki
hanyar Gidanmu nace." Banan zani ba." Ta mirror ya kalle ni a nutse yace." Banan zaki fa
kamar yaya."? Nace." E haka nace k'oki zaka kaini gidan 'yan uwanmu in kasan ni." Yace." Ni
ko nasan koki unguwar kakannina CE, abun da na kasa fahimta shine kince ba gida zakije ba
INA so ki fada min inda zakije ko kuma yanzu in juya dake in da kike futo. Fuskarsa na kalla
naga yanda ya had'e ta tamau! Tsoro ya kamani nace." Gidan su Mimi ne tana can tana jirana."
Cike da zargi yace." Ok kina nufi dama ba gidan Ku daya da ita ba." Nace" wannan duk ba
abunda ya shafeka bane kawai ka kaini inda nace." Yace. " idan nak'ifa"? Shiru nayi masa,
gyada kansa naga yayi yace. " sam ban yarda dake ba wallahi amma muje gidan in da kaina
kuma sai kin kirawo min Mimi sannan zan barki ki futa daga motar nan." Share shi nayi kawai.
Ya kunna motar mu dauki hanyar zuwa koki.


Dai-dai kwanar gidan nace a sauke ni ya gyara parking tare da juyo wa yana kallona yace." Kira
ta a wayarki ta futo mugani." Nace "bani da kudi a wayata." Dube-dube ya fara cikin motar
wayarshi yake nema tana gida, dafe kansa yayi na minti biyu ya dago kansa tare da kallona,
handbag dina na rike da kyau domin nan wayata take, ganin yanda nake dama- dama da ita ne
ya sa ya fuzge ta daga hannuna ya fara zazzage

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login