Showing 27001 words to 30000 words out of 71336 words
Chapter 10 - BABAN YARO PART 1 BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE.pdf
jika Tass tass mutane suka fara k'okarin ceton ransu
kofa ta rufe ga shi wuta ce kawai take ci mutane Abu a cikin daji nan take Alhaji Abbas ya turo
mahaifiyar sa ta fado kasa can gefe kanta ya bugu da bishiya suna yunk'urin futowa jirgin yayi
bundiga inda wuta ta tashi gaba dayansa cikinsu babu Wanda yayi rai sai Wanda suka futo
daga ciki suma duk da haka sun kone gami da daddaujewa ga abu a daji.
Hayakin da gurin yake ne yasa hankalin jama'ar gari tashi domin hayak'i har cikin dakunansu
nan take kowa ya furfuto masu tsaron lafiyar mutane suka fuskamci daga inda hayakin yake
suka nufi gurin cikin shiri
Tashin hankalin da suka gani ya dimauta su jama'ar gari sai kuka suke duk Wanda yake cikin
jirgin na n ya kone kurmusu DOMIN wasu har sun zama gawayi saboda konewa take ma'akata
suka fara aikin gaggawa.
Wa'yanda suka rayu aka wuce da hospital domin a dubasu sukuwa Wanda suka mutu nan aka
tattarasu guri guda tare yayyafa musu ruwa aka sallace su kana aka haka rami aka bune su
duka.
*Sai dai muce Allah ya jikan muslmai*
Wannan al'amari da ya faru ya zagawa ko wace kasa a fadin duniyar nan domun 'yan jarida ma
daga kasashen waje sai da suka zo d'aukar rahoto inda abun ya faru. Suka je Hospital suka hira
da Wanda suka rayu a ciki, kuwa harda Innah Wanda akayi hira da ita tana kuka ta fad'i duk
yanda Abu ya faru tare da addu'a ga danta da matarsa kuka sosai take tana kiran *Amjadu* Yana can yana ta kiran wayoyin iyayen nasa a kashe tuni jikinsa ya bashi akwai matsala domin
a ranar kwana yayi yana mugayyan mafarkai akansu, suna tare da abokanshi Rafiq da Irfan
Larabawa ne karatu ya hadasu sai wani bature Dan America me suna Sony kallo suke ana
american film amma na nigas kwata-kwata Amjad baya jin dadin kallon yayi shiru kawai Linda ta
shigo tana sanye da dogon wando tare da Riga me madauri a baya bayanta da cibiyarta duk a
waje. Da turanci tace . Su kamo tashar larabai suka abun tausayi jirgi ya fad'i a Chadi gaban shi
ya fad'i ya fuzge romt din a hannun Irfan ya fara k'okarin kama tasha, idonsa ne ya sauka kan
Granny zaune a gadon asibiti kanta nan nade da bandeji sai kuka take tana kiran sunansa. Su
Irfan hankalin su ya tashi ganin yanda ya mike tsaye a zabure yake fadin ." innallahi wainnalihi
raji'un." Suka mike suma , tare da kurawa TV ido ga gawawwaki nan ana bunne su ga jirgi a
kone. Zubewa yayi kan kujera yana zubar da hawaye tare da cewa Allah ya jikanku Iyayena duk
cikin turanci yake maganar Linda tq zube a gabansa tana kuka tana k'okarin rungume shi, tana
bashi hakuri to suma su Tariq zama sukayi suna rarrashin sa tare da bashi hakuri.
Ko kwana ba ayi ba ya fara shirye-shiryen tafiya domin dubo granny yana ganin yanzu ita kadai
ce tayi masa saura hukumar makaranta ya sanarwa sosai suka jajanta masa. Yayi sallama da
abokan shi Linda tana ji kamar ta bishi domin ta mugun sonsa a rayuwarta, haka dai suka
rakashi har filin jirgi ya hau suna daga masa hannu.
******
Lokacin da Innah ta ganshi kukanta sai ya dawo sabo ta rungume shi tana kuka sosai tare da
yiwa iyayanshi addu'a daurewa kawai yake domun baya so yayi hawaye a gabanta, ya nemi
sallama daga hukumar asubitin domun yana so suka Isa can mahaifar tasu kamar yanda
granny ta bukata cewar ya kaita ta gaisa da 'yan uwanta tunda Allah yasa tana da rabo ganawa
dasu.
Da suka Isa "yan uwa sun koka sosai da mutuwar Alhaji Abbas DOMIN shine jigonsu ta
dalilinsa matane da dama sun far fado daga kangi na talauci, sukayi tayi masa addu'a shi da
matar shi tare da fatan samun rahama gurin Ubangiji.
Satin uku suka dawo najeria inda labarin mutuwar Alhaji Abbas ya karad'e ko ina mussaman
cikin kasuwanni Alhaji Hashim me citta duniya sabuwa a fili yayi ta nuna jajansa da mutuwar
amma a zuciyarsa fal take da farin ciki yana gani duk wata duniyar Alhaji Abbas zata zama
mallakinsa domin sun hada kasuwanci banking su daya duk wasu shagunanan Alhaji Abbas ya
kane yanzu shi yake bada ido duk ciniki da akai yana lissafi Alhaji Dan Akushi na kara
tunzurasa kullum suna mak'ale da juna suna kus-kus.
Kwanaki arba'in da faruwar al'amarin Amjadu ya fara bunkice kan dukiyar mahaifinsa duk wasu
kadarori gami da shagunansa sai da ya bunkito da takkadun baking da yake ajiyar sun kai
goma kowanne yana ajiya ga share iri-iri yana dasu a wannan lokaci in ka kalle shi sai ya baka
tsoro saboda yadda ya koma hero saboda rashin fara'a kullum fuskarsa a murtuke take, har
gida labari yq same shi cewar gasu Alhaji citta can suna facaka da dukiyar mahaifinsa yaji haka
daga bakin mutum kusan biyar, kawai ya shirya zuwa kasuwar cikin shigar k'ananun kaya yaje
vest ne da wando 3Qutar wuyanshi da siriryar sark' haka kunnenshi da barma sai shek'i take ga
uban kitsonshi wando ya nannade a bayanshi duk Wanda ya kalleshi a lokacin sai yace ba
musulmi bane, ya dura cikin kasuwa jama'a suka dinga kallonsa wasu gani suke bature ne ko
Dan India saboda Sam bai kama da baushen mutum ba, sai da sukaji Hausa a bakinsu suka
tsinke da lamarinsa, d'aya daga cikin shagunan mahaifinsa ya zauna yasa aka kira masa me
citta yana can sauran shagunan yana mulki da kallon yanda ake sauka kaya. Jin kira daga
sama ya taso domin ya d'auka masu d'aukar kaya ne, ya zuwa idonsa yayi masa tozali da
*Amjadu* gabansa ya fad'i cikin zuciyarsa yace me kuma ya dawo da yaron nan domin sun taba
maganar da Alh Abbas cewa ba yanzu *Amjad* zai dawo ba sai yayi shekara hud'u daya
zuciyar tace masa ki'la ya dawo ne kan mutuwar mahaifinsa, sai ya nufe shi yana da fara"a
yana fadin' Yaro na ka dawo Ashe."?
*Amjadu* ya mik'e tsaye da sauri tare da daga masa hannu fuska a murtuke yace." Duk wani
Abu da kasan mallakin mahaifina ne ina bukatar ka hado ka kawo min har gida, nasan iya
adadin dukiyar mahaifina dake hannunka saboda haka mutukar kana son zaman lafiya ka zare
dukiyar ka domin bana bukatar ta a cikin tawa ina fatan ga gane." Mai citta ya saki baki yana
kallonsa cike da mamaki tabd'ijam ai abunda bazai yiwu bane ya fada a zuciyarsa, kwantar da
muryarsa yayi zai rarrashe shi *Amjad* ya daka masa tsawa tare da fad'in " INA da labarin
b'arnar da kake kan dukiyar saboda haka babu abunda zaka CE min na baka daga nan zuwa
dare ka hado takkadu ka kawo min ko in sanya a rufe shagunan kowa ya huta."
Yana gama maganar sa ya fuce cikin zafin nama!
Me citta ya bishi da kallo gumi na tsiyaya a jikinsa yaran kanti suka fara murna domin zalintarsu
kawai yakeyi zama yayi kan kujerar da Amjad din ya tashi yana jan numfashi, Zumbur!!! Ya mike
ya futa kamar mahaukaci ya motarsa ya shige ya zauna tare da d'auko wayarsa wasu 'yan
daba ya kira da suke wata unguwa da tashahara a birnin kano sun kware gurin daba da sare
kan mutane take ya fada musu abunda zasuyi masa,ya basu address din gidan Alhaji Abbas
Wanda yanzu ya zama mallakin Amjadu.
Dari misalin sha biyu yana zaune harabar gidan shi kadai da karan sigari a hannunshi yana
zuka zuciyarsa na saka masa yanda zaiyi da Mai citta kawai yaga suna haurowa daga sama
DUK da security da aka keyawe gurin dashi.Mik'ewa yayi a nutse *Amjad* Jarumi ne sosai babu
abunda yake furgita shi can yaga sun nufa bayan window din dakunansu suna zazzaga fetur,
cikin zafin nama ya tafi da gudu ya sanya gwiwar hannusa guda ya daki kan d'aya tare da tad'o
k'afar d'ayan suka zube a gurin suna nishi! Da hannu daya ya dunga Kansu har ya kaisu
aininhin main parlor ya zauna kan kujera fuskarsa a murtuke yace." Waye ya aiko Ku."?
Ganin yanda muscle d'insa suke motsi sai abun ya basu tsoro suka nemi jarumantar su suka
rasa baki na rawa daya daga cikinsu yace." Me citta!!!!! Ne ya aiko mu mu kone gidan gaba
daya yayi mana alk'awarin kudi har miliyan biyar biyar."!
Murmushi yayi murya a sama yace". Gud"!! Alhaji Hashimu me citta!!!!? D'ayan yace." Yes sir."
Gyad'a kai yayi ya mike a zafafe! Ya daki bango ! Yakai ya kawo Cikin razananniyar tsawa
yace." Meye sunayen Ku."?
Hada baki suka yi
Ma'aruf Amma ana kirana da "Rambow"
D'ayan yace." Ni kuma Nasiru amma ana kirana da Doh-doh". Gyad'a kai yayi yace." Meye
Matsalar Ku a rayuwa."?
Sukayi shiru yace." Baku da aiki sai kisan kai wato an turo Ku Ku kashe ni ko."?
Sukayi shiru. Tsawa ya buga musu tare da sake fadin." Meye Matsalar Ku a rayuwa ina
tambayarku." Suka hada baki gurin fadin." KUDI ne sir."
"Very Gud"!! Yafad'a da k'arfi. Mik'ewa yayi ya durfafi d'akinsa sai gashi ya futo da d'aurin KUDI
da yawa a hannusa ya watsa musu a jiki gami da fadin " gasu nan.
Cike da tsoro suke bin kud'in da ya watse a kasa kunya ta rufe su
suka sunkyar da Kansu kasa suna bashi hakuri zama yayi cikin kujera yana kallonsu mazaje
sosai amma babu Sanar yi yace ." Ku bani takaitaccan tarihin Ku."
A takaice suka gabatar masa da Kansu yace." Zan d'auke Ku aiki zaku zama yarana INA fatan
babu matsala, Har kusan kuka sukayi saboda farin ciki Ashe alheri ne ya shigo dasu gidan,lallai
idan Allah yaso ka da alkairi babu mahalukin da ya iyasa ya hana, a takaice dai nan suka
kwana. Da safe *Amjad* yasa suka kimtsa sosai suka shiga mota kai tsaye babu inda suka nufa
sai court nan *Amjad* ya shigar da kara a ka karbo sammaci su ya sanya suka kai ma me citta
har cikin kasuwa Wanda yake zaune yana jiran tsammani yaji labarin daga su Rambow kawai
yaga sun mik'a masa takkada daga hair court kiran gaggawa. Ya dinga kallonsu bakinsa na
rawa,ko saurarensa basuyi ba suka barshi a gurin yana zufa!!
Alkali yayiwa me citta fata-fata tare da tonan asiri gaban bainar jama'a da iyalansa me citta kuka
ne kawai bai yi alkali yace dole kuma sai ya bawa *Amjad* tara ta miliyan biyar ko ya zauna
gidan yari tsawon shekara biyar. A lokacin me citta ya dinga share hawaye tabbas idan ya bada
miliyan biyar aka biyar na dukiyarsa ta yi kasa dama yaudarar su Rambow yake da yace zai
basu miliyan biyan. Kawai sai ya zab'i zaman gidan yarin domin shi mutum ne me mugun San
kud'in tsiya, aikuwa nan take Alkali yasa aka tasa keyarsa zuwa gidan kaso iyalinsa na kuka.
Ganin kukan da iyalinsa suke ne yasa Amjad ya kuduri niyar futo dashi amma ba yanzu ba sai
yayi shekara biyu tukkuna ya San mecece duniya
Me citta na cika shekara biyu *Amjad* ya karb'o shi daga gidan kaso tare da saka hannun alkali
me makon me citta ya gane mecece duniya bayan ya futo sai ya sake d'aura damarar ganin
bayan *Amjad* ko ta halin k'aka ne
Wannan shine mussababin abunda ya tsananta gaba a tsakanin sa da Alhaji Hashimu me citta.
*Zamu dawo ainihin labari a pege na gaba*
*19/October/2009*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*
mallakar_BINTA UMAR
LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA
FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN
TA.
*23*
Kallo Umma ta bini dashi har na shige d'akinta simi-simi ina addu'ar Allah yasa kar ta tuheme ni
da wata magana. Aikuwa ina cikin kuryar d'akinta bayan na idar da sallah ina Jan carbi Ta kwala
min kira tana daga parlor gabana ya fad'i sosai na mike na futa lokacin gari ya soma haske Mimi
na kwance a kan abun sallah a gefan ta da alama ta idar da sallah ne, tace." Zauna in yi mini
tsaye aka." Zama nayi kusa da ita ta aje carbin hannunta tana kallona cikin nazari daga bisani
ta ambaci sunana da "Asma'u" na d'ago kaina tare da amsawa cike da tuhuma tace "wankan
me kikayi da asubar fari" shiru nayi saboda bani da amsar da zan bata domin dai tunda nake
ban taba Wanka da asubah ko da ko wankan tsarki ne na alada tace "ba dake nake magana
bane." Zuciyata ta saka min wani Abu da sauri nace." Umma kin San jiya na Sha magugguna to
shine na tashi naji jikina ya jike da gumi ina jin zafi sosai shine na watsa ruwa." Na kare
maganar bakina na rawa. Shiru tayi tana nazarin magana ta minti biyar tace." Ban yarda da
maganar ki ba Asma'u. " na dago kaina ina kallonta nace." To Umma ke wane Wanka kike
tunani zanyi da asubah.? Umma tace." Na sani ko kin fara mafarki aure kike so." K'irjina na dafe
ina zaro ido nace." Wallahi a'a Umma.' Tace" bana son munafurci wallahi idan aure kike so sai
kicewa Musa ya futo kawai ni ba yarinya bace duk abunda kike ciki kamar a tafin hannuna kike."
Ina kallon Mimi tana kunshe dariya, hararata nayi cike da takaici nace." Umma ki bar maganar
nan don Allah ni kam Musa bai min ba wallahi." Na fada ina zumb'ura baki tace." To sai ki nemo
wani domin naga aure ki kike so sai ai miki. " kafin ince komai sai ga Yaya Aminu ya futo Cikin
shirin makaranta ya watsa mugun kallo tare da fadin." Wallahi Umma yarinyar bata da mutumci
d'azu ina mata magana ta wuce tana k'okarin zagina." Yafad'a yana k'okarin zama, Umma
tace." Nima fad'in da nake Mata kenan ai Yaya Aminu yace." Idan jarrabawar su ta futo Zan
musu kokari su samu su je legal ko FCE ko dufoloma su samu kafin suyi aure. Umma tace." Da
ko ka kyauta wallahi amma ina ganin ai ba karatun suke so ba aure su ke so." Mimi ta mike
zaune da sauri tace." A'a Umma muna so wallahi ko baba Nafi'u ma yace." Zai nema mana
makaranta idan jarrabawar mu ta futo mu cigaba." Umma tace." Ai fa ke da kike da me uwa a
gidin murhu." Aminu yace." Wallahi na manta dashi Bari in daina wahalar da kaina kawai tunda
yana da ra'ayin Ku cigaba sai Ku cigaba kawai.
Umma tace." Amma idan miji yazo dole a ajiye karatu ayi aure. Mimi ta sunkuyar da kanta wai
ita kunya, nace"a'a Umma aure sinna ce haka ma karatu yana da mutukar muhimanci garemu
idan mun fara sai ayi yarjejeniya da Wanda zai auremu." Yaya Aminu ya kawo hannu zai buge
min bakina na kauce da sauri yace." Shegiya me bakin magana ke ko kunya bakiji ba gaban
Umma kike wannan maganar cikin kukuni nace." Ai gaskiya ce"
[10/21, 8:00 AM] í ½í±„: Mik'ewa yayi da niyar futa na zabura! Da sauri na b'uya bayan Umma
hararata yayi kurrum yace." Umma zan tafi." Umma tace." Bazaka tsaya ka karya ba." Girgiza
Kai yayi yace." Muna da darasi k'arfe bakwai bana so na makara" Umma tace
" To Allah ya bada sa'a" ameen yace ya futa kafad'arsa rataye da jaka ta makaranta, murmushi
nayi a fili nace "Yaya Aminu Dan makaranta" Umma tace " da kikaga ya futa ko." ? Dariya muka
sa ni da Mimi Umma ta mik'e da nufi zuwa kicin tace." Ai ya kamata Ku shirya kuje gidan Kawun
NAKU Nafi'u kun kwana biyu baku je ba." Nace wallahi kuwa Umma zamuje yau insha Allah"
kicin ta nufa muka bita domin kama mata ayyuka yau Umma awara tayi mana da kunun tsamiya
wai haka na dinga dabkar yaji duk da attaruhun da aka saka cikin awarar hummm ni kam ina
son yajin barkono a rayuwata. Muna gama karyawa muka fara aikin gida ita kuma Umma tana
harkar cinikin ta da yara har da Matan aure ma masu shigowa. Bayan mun gama mukayi
wanka.
Mimi ta Ciro mana wani les baki da ratsin ja a jikinsa na waccan sallahr ne. Wai shi zamu sa
nace "sai dai in ke kika saka wallahi kin San na tsani les din shine zaki wani Ciro mana shi."
Mimi tace" naga mun Dade bamu saka shi ba." Nace." Ki saka ke ban hanaki ba." Kallo na take
ina birkito kayan cikin akwatuna na futo da wata atampa haitaget anyi min doguwar Riga me
madauri daga baya hannun rigar dogone amma an tsaga shi sosai duk kasan galalin hannuna
in nasa rigar ana gani blue and orange ne na amma blue yafi yawa a jikinta saboda haka na
d'auko mayafi orange na aje. Mimi tace" kin Mayan cewa atampar nan WALLAHI ." nace "tanayi
min kyau ne Mimi." Tab'e baki tayi tace." Dinkin yana nuna tsaracin ciki kina daga hannu
hammta a waje." Duka na Kai mata ta kauce da sauri tana dariya nace." K'aryar ki kice
HAMMATA ta na wari ko kiga gashi ko daya kullum Cikin aski nake ke zaki fadawa wani saboda
kin San na tsani warin hammata." Mimi ta kyalkyale da dariya tana fadin "wallahi har kin tuna
min da Hafsat me warin." Dariya na sa nace." Ni na manta da ita wallahi." Mimi tace." Asma'u
baki da mutumci WALLAHI haka kika tasa Hafsa a gaba a skull duk kika tsagwame ta da ta
matso daks dimmu zaki fara tsokanrta *Me warin ham* Allah sarki Hafsa tun bata ganewa ta
gane cewar da ita kike dole dai kika saka ta