Showing 18001 words to 21000 words out of 71336 words
Chapter 7 - BABAN YARO PART 1 BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE.pdf
juya yana gaida Umma cikin girmamawa suka
gaisa tana tambayar sa mutan gidan yace." Kowa lafiya. Kusa dashi na zauna gabana na
fad'uwa domin ina jin tsoro kar ya fadawa cewar ba a gudansu muka kwana ba Gashi munyi wa
Umma k'arya.Ashe Mimi ma tunanin da take kenan muka kalli juna gabanmu na fad'uwa
Umma tace." Yau kazo gaishe mu kenan." Sunkuyar da kansa kasa yayi yana murmushi yace."
Nazo gurin Asamau ne,." Umma da aunt sun gane munufar sa, oho!! Ni San ban fahimci wai
sona yake ba. Jin abunda yace ne yasa Umma ta tashi ta shige kuryar daki cike fa kunya, aunty
ma ta mik'e ta bita tana murmushi. Muka kadai ne mukayi shaura, INA kallon Mimi ta sauke
ajiyar zuciya nasan ko ta mecece nasa dariya ina fadin. " kura sarkin tsoro kenan. " hararata tayi
ta mike tana niyar fucewa tare da fadin "Masoya asha soyayya lafiya " kallo na bita dashi cike
da mamakin abunda tace." Naji muryar Yaya Musa yana cewa. " ke Asma'u akwai Wanda ya
kaiki tsoro kuwa."? Juyowa nayi ina kallonsa na gyara yanayin fuskata sosai cikin zuciyata nace
kardai abunda Mimi tafad'a gaskiya Musa sona yake lallai ma kuwa. Nace." Ya Musa ni nan da
ka ganni kafin kaga abunda ya furgita ni zaka jima." Ya kyalkyale da dariya kamar wani soko
yana gyara zama yace." Allah tawan.". ? Allah tawan." Na maimaita a abunda ya fada a zuciya
lallai wannan bashi da hankali yo ko maza sun kare a duniya ni me zanci dashi tabd'ijam ! Ya
wani gyara zama yana kashe min ido tare da fad'in." Asma'u zauna sosai zamuyi magana dake
ta fahimta. " nace." Ai a zaune nake Yaya Musa." Murmushi yayi min yace." Hak'ika Asma'u
zuciya ta kamu da so da kaunar ki tun kina 'yar k'arama nake sonki ina fatan zaki amunce mun
muyi auran zumunci domin raya sinnar Annabi MUHAMMADU ." nace slw." Yace." To kinji
abunda yake tafe dani gurin ki.Murmushi nayi me kunshe da abubuwa da dama nace." Yaya
Musa kenan,a gaskiya bazan munafurce ka ba, bani da ra'ayin auran zumunci a rayuwata kawai
dai zan cigaba da yi maka fatan samun mace wacce ta fini na gode da so da kauna." Jiki a
sanyaye yake kallona bakinsa na rawa na lura magana yake so yayi amma ya kasa. Mik'ewa
nayi nace." Kar kace na wukalanta ka ni na shiga ciki." Kallo ya bini dashi cike da mamaki har
na futa. Ya Dade zaune a gurin yana tunanin Asma'u yanzu shi ta kalli tsabar idonsa tace bata
sonsa lallai ko taso ko taki sai ya aure ta zai gwada mata iko tabbas ruwa ba sa'an kwando
bane." Haka ya mike ya bar gidan ba tare da yayiwa kowa sallama ba.
Ina shiga dakin mu na tadda Mimi na ninke kayanta ta dago ta kalle ni tare da fadin." Har kun
gama soyayyar." Duka na kai mata ta goce tana Dariya . kan katifa na zube ina Jan tsaki nace."
Wallahi wannan musan ya ma rainawa kansa hankali duk 'yan matan dake cikin birnin Kano ya
rasa wacce zai ce yana so sai ni,wallahi ji nayi kamar in mangare shi Dan haushi." Mimi ta
dinga dariya tace."To shi ke ya hango saboda haka ki bashi hadin kai kawai musha buki." Wani
dukan na kaima ta raina a bace, yanzu na samu nasarar samunta a kafad'a ta rike gurin tana
kallona da baki a bude, ta bude baki kenan zatayi magana na katseta ta hanyar cewa."
Sallah!rufe min baki,sai dai idan kece zaki aure shi wallahi ni me zanyi DASHI yana tafiya
salo-salo da kafad'u a sauke hummmm! Wannan auran sa ai takaici ne wallahi."
Mimi ta kwanta tana sheka Dariya fad'i take." Asma'u baki da kirki wallahi gaskiya kin yanki
Yaya Musa santalelen saurayi haka mijin mata hudu kikewa wannan cin mutum cin." Nace."
Wallahi da gaske nake wannan ya kuskura yayi mata hudu guduwa zasuyi su barshi wai baki ga
yanayin sa bane babu wani kuzari da karsashi komai salo salo."
Mimi ta gyara zama tana kallona tace." Nifa ban fahimci inda kika dosa ba."? Nace." Yaya Musa
bazai yi wani k'arfin kirki ba gurin sex." Mimi ta saka salati tana kallona a tsorace tace." Ke yaya
akai kika sani ke ba bazawara balle kice kin San namiji."
Tsaka naja tare da fadin " ke k'yaleni don Allah DUK da nake budurwa ina gane maza wallahi
masu jarumta da ragwaye Bari in miki misali da guy nan na jiya wannan shi kana ganinshi kaga
jarumi a komai ma, misali kawai namiki dashi shi kuwa Yaya Musa ai sai a slow daka gani.
Lumshe ido naga Mimi nayi nace." Ke meye haka kikayi."? Bude idonta tayi tace." Wallahi
Asama ban san me yasa ba idan na tuna wannan guy some times sai inji gabana yana fad'uwa
ina jin tsigar jikina na tashi wallahi yanzu ma da kika ambace shi haka naji." Wata irin faduwar
ga bace ta rikito min tuni naji miyau din bakina ya tsinke bakina ya zama lami babu tes ko na
kwabo dake ina da b'oye abu sai nayi saurin aro jarumta na aza a raina na kalli Mimi murya a
dage nace." Ko sonshi kike ne.?"
Cike da rashin madafa Mimi tace." Ban sani ba Asma." Tab'e bakina nayi nace." Wannan dai
duk alamar so ce da kika fada." Kwanciya tayi kan katifa tana lumshe ido naji kamar in make ta
don haushi!! Nace." Ki daina wahalar da kanki kuma kar ki saka abunda kika san baza ki samu
ba cikin ranki kin San dai wannan guy yayi miki nisa nesa ba kusa ba, kudi kyau mulki bayan
wannan kuma duk wata mace tana so ta samarwa 'yayanta uba nagari kin San wannan kuwa
mugun d'an iska ne gwara ki cire shi a ranki."
Tashi zaune tayi na kalli fuskarta naga ta sauya lokaci guda nima na sauya tawa tace." Haba
Asma'u ki daina CE masa Dan iska, ita shiriya ta Allah ce wallahi bakiji yanda naji a zuciya ta ba
da kika kirashi haka insha Allahu Zai dawo hanya madaidaiciya." Nace." Ke dai so ya rufe miki
ido kawai kin kasa gano abunda ake so ki gano irin wad'annan 'yan barikin basa tab'a daina
halinsu."
Wani irin kallo tayi min kana ganin shi kasan ranta a bace yake tace." Kar ki kara wallahi idan ba
haka zakiyi mamakin abunda zanyi miki." Dariya na fashe da ita ina nuna ta da hannu, cikin
zuciya takaici da haushin ta fall a ciki kawai dai na daure ne domun in kuntata mata nace." To
wai ke da kike wannan abun akansa kina da tabbacin zai saurare ki ko ya aure ki iyeeeeee!!!
Ashe abun yayi nisa ina gefe guda sake da baki." Na k'arashe maganar ina dariya me ban
haushi.
Muryar ta narawa tace." Ni nasan Mace duk inda take bata fi k'arfin namiji ba kuma nasan ina
da kyau dai-dai gwargwado nasan duk namiji me lafiya ya ganni zai so na zama matarsa ba
yabon kai ba ina ni farace inada hanci gami da ido gashi duguwa ina da kira dai-dai misali to sai
me."?
Tausayi ta bani jin muryar ta da nayi tana rawa kamar zata fashe da kuka ya tabbatar mun da
cewar lallai ta kamu sosai na sassauta murya tare da dafa kafadunta nace." Tabbas duk abunda
kika fada gaskiya ke kyakyaywa ce gaki fara Mimi na fahimci abunda kike ji a zuciyar ki tabbas
so bala'i ne, ki kwantar da hankalin ki nayi miki alk'awarin ni duk sanda muka sake had'u dashi
a ko ina ne ya yi kokari in fada masa halin da kike ciki a kansa
*16/October/2009*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*
mallakar_BINTA UMAR
LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA
FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN
TA.
*19*
Mimi ta d'ago kanta tana kallona tare da fadin ." Asma'u zaki iya fada masa cewar ina son sa."
Nace." Kina mamaki ne."? Girgiza kai kurum tayi tace." Bana mamaki wallahi amma ki kyale shi
don Allah nasan yafi karfina." Wallahi bazan kyale shi ba in na ganshi sai na fada masa kika
sani ko in fada akan gab'a yaga kema kinyi masa." Dariya tayi tace." Shikkenan tunda kin rantse
Allah ya bamu sa'a." Nace." Ameen Sisina." Wata hirar muka shiga ammafa zuciya INA ta
sak'e-sak'en yaya za'ayi mu kara haduwa dashi.
*********
Ko da *Amjad* ya bar company nisa bai zarce ko ina ba sai sharararn Hotal d'insa Wanda yake
can wajan hotoro tsari da kyau da kyatuwat hotal din ba sai na fada ba duk wasu guyz maza da
mata burin su kawai su zo hotal din domin hutawa da samarin su da 'yan matansu sunan Hotal
d'in *A_A guest place* sosai gurin ya k'yayatu motar shi na shiga gayu sukan San ya shigo 'yan
mata suka dinga gyara zama tare da sabule hannu rigunansu suna gantsaro kirjinsu duk da ya
gani wasu suka bar hira da samarin su suka shagala da kallonsa.
Hibbah dake zaune can gefe guda ita kad'ai ta Dora kafarta kan kada tana taunar cigum kana
kallon Hibbah zaka san taci ta da kai fara ce tas gajera amma ba sosai ba tana da kiba ba
sosai ba babu laifi tana da kyau dai-dai nata abunda ya futo dashi Hutu da yawan make up
tana da manya nonowa da tsarin jiki me kyau Hibbatullah kenan d'iyar Alhaji Hashimu me citta
shararar me kudi ne Wanda yayi shura a jahar Kano da ma kewayen ta. Zuwanta hotal din nan
da biyu domin tayi tozali da namijin duniya wato Amjad wanda Allah ya zuba mata so da kaunar
sa kamar ta kashe kanta ji take zata iya rabuwa da kowa in zata rayu dashi.
Tana kallo 'yan mata da samari gami da ma'aikatan gurin na takai masa gaisuwa yana amsawa
cikin ginshera bodyguard d'insa sai zare ido suke kamar su ci babu, sai ta mike a nutse ta nufi
inda yake tsaye tana tafiya tana karkada jiki ilahirin jikinta motsi yake. Tunda nesa ya hango ta,
take yaji gabansa ya harba wata mutsiyaciyar sha'awa ta rikito masa bai shirya ba, faffad'an
k'ugunta ya tsurawa ido har ta k'araso inda suke. Ya kalli Rambow fuskarsa a murtuke yace."
D'auko Glass d'ina cikin mota." Rambow ya bude mota da sauri ya d'auko masa wani dark
spece wanda ko kwayar idonsa baka gani sai dai shi yana ganin kowa tarr ya kurawa Hibbah
ido yana nazarinta sosai ta tafi da imaninsa manyan nononwanta sun tsone masa ido, take ya
shiga wani yanayi abunda ya faru tsakanin shi da Asma'u ya dawo kwakwalar shi ajiyar zuciya
ya sauke lokacin da ya tuna yadda ya dinga murza manya nononuwan Asama'u ya jima bai
tab'a masu taushi da dad'in tsotso irin nata ba, shiyasa yayi saurin samun satysfied saboda
akwai kayan aiki sosai take yaji shawarsa ta motsa yana so ya tsotsi Hibbah ya ga kamar
zatayo Sugar!!
[10/16, 11:51 PM] í ½í±„: Tun kafin ta k'araso ya d'auke kansa cikin tak'ama da ginshera ya fara
tafiya su Rambow suka rufa masa baya,Hibbah taji haushin abunda yayi mata, amma dake ita
take nema sai ta bisu a baya doh!doh ya juyu a fusace!! Tayi saurin tsayawa A hankali yace."
K'yaleta ." yafad'a ba tare da daina tafiya ba". Yes Boss" doh-doh ya fada ya bisu a baya Hibbah
ta bisu tana jin takaicin abunda yayi mata kamar ita big girl yayi mata kallon banza DUK da
kyawunta da dukiyar ubanta gami da tsarin jiki me kyau da Allah ya bata Wanda yake rikirkita
ma maza hankali shine shi zai kalleta ya watsar har ya sanya glass saboda ita lallai sai ta
dandana masa zumar ta zai san wacece ita.
Sai da suka wuce bene uku sannan naga sun hau wani bene daban da sauran kwata-kwata
room 3 ne a gurin da Sauri Rambow ya bude masa room d'in k'arshe ya shiga su kuma suka
tsaye waje suna zare ido Hibbah ta karaso zata bude ta shiga rambow ya buga mata tsawa!
Cikin takaici ta takalle shi ta watsar tace." Bakaji abunda yace bane ka kiyayi yimin tsawa ni ba
karamar mace bace." Jin surutu yasa ya leko be kalleta ba yace." Ku sauka k'asa idan zan
sauko zan kiraku a waya." Tare suka had'a baki gurin fad'in ." Yes Boss suka sauka kamar
yadda ya umarce su, komawa yayi ciki ya bar kofar a bude Hibbah ta shiga tare da rufe ta har
da murza key. Zama yayi gefen wani haddadan bed da sha shimfid'u na alfarma dakin sai wani
irin kamshi yake yi, figigin gyalenta ta aje kan sofa ta nufi inda yake zaune yana k'okarin cire
shart din jikinsa ta zuwa ta fara cire masa cikin wani irin salo take shafo k'irjinsa tana murza kan
nipple d'insa ido ya zuba mata tare da dan cizar lips dinshi Sam bai hanata ba, abunda take
masa ba, ta cire rigar ta aje gefe ta fara kwance masa blet gyarawa yayi ya zare sai ta sabule
masa dogon wandon jins din, yq zauna daga shi sai k'aramin wando. Hibbah ta d'are cinyar sa
tare da tallofo kansa ta cusa tsakiyar k'irjinta cikin wata mayaudariyar murya tace." Baby pls ka
murza min yana min k'ai k'ayi." Ta k'arashe maganar tana k'okarin zura hannunta cikin
wandonsa.
Caraf!! Ya rike hannun nata ya tsira mata idanunsa Wanda suka fara sauyawa har yanzu voice
d'insa bai sauyaba yace." Ke wacece tukkuna." Hibbah ta sanya Dan ya tsanta guda tana
zageye sajansa tace." Baby yanzu ba lokacin tambaya bane lokacin jin dadin mu ne, saboda kai
nazo hotal din nan ya kamata mu gamsar da junanmu sannan sai in fada maka wacece ni."
Ture ta yayi daga jikinsa ta fad'i kasa ya kalleta a tsanake yace." Bana takar mace sai na san
inda ta dosa ko an gaya miki kowa ma irin ki ne."
Hibbah ta mike zuciyarta tana mata zafi sosai wai yau ita D'a namiji ya tunkud'e ta fad'i duk
darajar ta." Murayar da b'acin rai tace." Shine kuma zaka tunkude ni nafadi kasa."? A dage
yace." Meye amfanin ki.'
Wani murmushi tayi tace." Amfani na na dayawa a gurin ka Baby ka bani aron lokacin ka
zakaga amfanina a gurinka."
Murmushin gefan baki yayi yace." Bana bukatar hakan daga gurin sai nasan abunda ya kawo ki
gurina kuma ke wacece budurwa ko bazawara sai in San a matsayin da zan aje ki.
Taji ciwon abunda yace da ita wai budurwa ko bazawara budurwa ta futa daban yanzu kamar ita
zai kira da Kalmar bazawa lallai guy nan bashi da M cikin kwarkwasa da sigar son ta janye
masa hankali ta nufi inda yake a karo na biyu yanzu bata yi ganganci sake tab'a shi ba zama
tayi kusa dashi ta kwantar da murya shi kuma ya d'auke kansa yana kwance agogon hannunsa
domin so yake ya huta sosai yake jin bacci. Tace." Ni dai sunana Hibbatullah 'ya ga Alhaji
Hashimu me citta duk wanda yake ciki birnin Kano yasan mahaifina. Jin sunan Wanda ta fada
yasa ya d'ago kansa da sauri yana kallonta. Tace." Yes ni d'iyar sa ce ta biyar Mamana ni kadai
ta Haifa, tunda nake a duniya ban tab'a cin karo da namijin da ya kwanta min a zuciya ta ba
sama dakai ina da tarin samari sosai Wanda suke mutuwar sona masu mulki da kudi amma duk
basu yi min ba ni Kai kadai nake so dakai zanyi rayuwa."
Wani irin shashashan kallo yake mata, cikin zuciyarsa yace." Lallai ya tabbatar da cewar bata
San dabin dake tsakanin sa da mahaifinta bane da har ta kawo kanta gurinsa tabbas wata
dama ce a yanzu ta same shi domin kunsa wa Alhaji Hashimu me citta bakin ciki,, Alhaji
Hashimu yayi masa abunda bazai taba mantawa dashi ba a duniyar nan kuma har yanzu bai
fasa bibibyarsa ba. Suna mutukar takun sak'a dashi.
Mik'ewa tsaye yayi ya nufi toilet cikin k'ak'karfan takunsa na mazaje ya shige Hibbatu ta lumshe
ido tana cin tsigar jikinta tana mik'ewa wata muguwar sha'awar sa tana kara nunkuwa a jikinta
duk da bata tab'a sanin D'a namiji ba tana ganin zata iya mallakawa Amjadu kanta saboda
yanda take mutuwar son sa.
Wanka yayi sosai da turaruka ya futo jikinsa da gashin kansa na digar ruwa dressing mirror ya
nufa ya tsaya yana goge jikinsa ya dauki turaran jiki ya shafe jikinsa dashi lokaci guda dakin ya
dume da kamshi . yana kallon yanda Hubbah ta tsira masa ido kamar mayya murmushi yayi
kawai yace zan zo gare ki yanzu. Sai da yagama shafefen sa sannan ya dauki wani cingum
yasa a bakinsa ya fara taunawa ya nufi wata katuwar wardrob ya ciro Boxer ya sanya a jikinsa
babu riga a jikinsa ya nufu inda take, k'irjinsa ta tsurawa ido kamar me tuni idanunta suka
sauyawa yazo ya zauna kusa da ita k'amshin da yake ya kusa sumar da ita cikin wani d'an
iskan voice yace." Har yanzu baki bani amsar tambayar da nayi miki ba."
Kamar wata sokuwa tace." Ban gane ba." Yace . " ke budurwa ce ko bazawara." Hibbah taji
kamar ya caka mata wuka a mak'ogwaro muryar ta na rawa tace." Ido ba muduba yasan kima."
Lumshe ido yayi ya bude tar ya zuba masu yanda yayi din ya dimautata yace." Ke kika san
wannan yaran naki ki fada mun yanda zan gane ok.""
Cike da takaici tace." Baby kana min yanda kaga dama