Showing 48001 words to 51000 words out of 131659 words

Chapter 17 - Mazan Ko Matan Complete Hausa by M Shakur.pdf

M Shakur   

13 Nov 2025

1830

Ummi tariga tayi miji, kuma taga gidan miji, danhaka zama daram,
dam, damm ehe! Sai kija please ki rungumi sorry dan haka askus me” ta yarda hannun Hadiza
a air tawuce takoma dakinta tarufo kofa tasa key Hadiza tasaki baki mamaki ya cinyeta har
zuwa bone marrow, she was like wattt! Ita village girl dinnan tama rashin kunya haka? Askus,
askus? Did she just said excuse me as askus me? Sai kawai Hadiza tahau dariyan kuka, she’s
laughing so hard and crying so hard as well, ita Nura zai auroma wannan jahilan askus me yar
kauyen yarinyan???? Wow lugubrious!!!!!

Mata Mata mata sau nawa nakira mu???
Please we should all learn to stop abusing opportunity sabida idan wasu suka sami that
opportunity there’s nothing u can do in this world dazaisa su saki that golden opportunity daya
shigo musu.

That is what happened between Hadiza and Ummi, Allah yama Hadiza kyautan close to perfect
husband but she abuse everything and toss him outside like a coin, Ummi grabbed that coin
tace atafau koda za’a guntule hannunta ne she won’t let go off wannan coin din, wazakuyi
blaming wacce tai tossing coin din ko wacce grab the coin???
Sainaji daga gareku and always remember shi opportunity sau daya yake zuwa miki.
Allah ya kiyaye and see you’ll Saturday Fanmily and Askus me❤️

WEEKEND PROMO

I have special announcement masu son shiga class na MATAN AURE you can all pay 1k now
kafin Monday yakoma 2k, registration is still ongoing kafin murufe.


Don’t miss MATAN AURE dina class for anything, I will give you all!!
Sirri zan baku da dama
Zan koya muku how to love mijinki in your own way kaman yanda Ummi keyi.
Shagwaba, iya magana
Uwa uba iya kwanciya❤️, yanda ake siyan zuciyan miji, how to steal heart na Inlaws naki and
so much more.�
Idan kina tunanin asiri ko kayan mata ke siyan zuciyan miji come to my group na nuna miki
gaskiya.
HAUSA CLASS NE BA TURENCI BA

REGISTRATION IS 1k NOW

6353995766 M Shakur world Moniepoint
Send ur evidence of payment ta PC zanyi adding naki a group.
click on this link and chat me up directly +2347012181461
MATAN?? Ko MAZAN??



✍M SHAKUR

EPISODE 1️⃣4️⃣

Wai yan uwa yau magana ake ta kayan dadi da shan dadi, kun gane irin juice dinnan mai kaloli
daban daban, kiga juice din kaman duka tattalin arzikin Nigeria ne aciki?? To ku tsaya kuji labari
yau nakawo muku MOCTAILSBYTEEHA indai magana ake ta harkan Mocktails, milkshakes,
frozen Mocktails and fresh juice babu part two dinsu akap yanar gizo, zaki dan hada wata
liyafa? Kirasu sumiki handling harkan abubuwan jika makoshi, for weddings, naming
ceremonies, dinners, birthdays, graduations e.t.c name it zasu miki chat them up now ta hanyar
clicking on this link karkuji tsoro service dinsu is affordable
wa.me/+2348168045600
Idan kinason kiga hotunan kalolin juice dasukeyi da sauransu check them out a IG AND
FOLLOW THEM❤️
Instagram handle @mocktailsbyteeha
14
Juyawa Hadiza tayi jin atmosphere na gidan has become so unbearable for her tawuce dakinta,
gyale tadauko da wayanta tafito idanunta sunyi jazur kaman tayi wata daya tana kuka, kasa
tasauka tadauki car key nata tawuce tabude kofa tafice ta shiga mota ko kallon gateman dinsu
dake gaisheta batayiba tawuce ta tafi.
Gudu kawai take shararawa akan titi, tayi nisa sosai ta gangara gefen hanya tai parking tadaga
wayanta Anty Jamila takira tana bubbuga kirjinta dayake mata kaman an daura zuma rock akai,
ringing biyu Anty Jamila tadaga duk karfin halin Hadiza kasa magana tayi, ita datagama cewa
bazata kara kiran Anty Jams kan matsalolinta ba gashi yau tasake kira, kunya ma sai yasa
takasa cewa komi kawai tahau kuka, shiruuuu Anty Jamila tayi tana jinta saikuma chan tace
“gani nan cikin motan da mijinki yaturamin a airport za’a kawoni gidanki” dasauri Hadiza tace
“eh”? Dan batagane tana hanyar zuwa gidan ta ba, dan jim Anty Jams tayi tace “mijinki dake
bala’in sonki dakin kasa gani cus you’ve gone blind, dakanshi yakirani tareda Baban su
Waleeda yarokeshi da cewa you need me right now nazo abuja, dakanshi yamin booking flight
to and fro, yaturamin ticket ta WhatsApp, gobe zan koma kano dasafe, gani a mota, yanzu dai
kina ina dan naji karan motoci”? Cikin kuka Hadiza tadago kanta bamatasan inda takeba hakan
yasa tace “kizo shagona” katse wayan tayi Hadiza tasake tada mota taja kusan atare daga ita
har jams sukakai shagonta, Babba ce Anty Jamila dan akalla zatakai 42yrs itace first born
dinsu, Hadiza na ganin yayarta bata damu da suna plaza ba da gudu tai wajen kawai ta
rungume Yayanta bakaramin tausayinta Anty Jamila tajiba, duktai zuru zuru, idanunta sun
kumbure, fuskanta duk yakoma ja sabida kuka gashi yau kodan makeup da gayun data saba
batayiba sabida damuwa, dagota Anty Jams tayi tace “ja gyalenki kirufe fuskanki muje ciki”
yanda yayarta tafadi haka tayi suka shiga cikin babban shagonta staff din Hadiza na gaidasu
Anty Jamila ce ta amsa suka wuce sama Hadiza tabude office nata suka shiga tana maida
kofan tarufe sai kawai tayi wajen Anty Jamila data sami waje kan kujera tazauna.

Zama Hadiza tayi dirshan akasa takifa kanta akan cinyan Anty Jamila sai kawai tahau kuka.
“Anty Jams na shiga uku, wlh na shiga uku na lalace, Nura ya cuceni, ya ci amanata ya
yaudareni, Nura ya cuceni yakuma wulakantani” dudda yanda kanwar tata tabata tausayi but
Hadiza needs to hear the bitter truth, da dan zafi Anty Jams tace “wlhy Hadiza kene kika cuci
kanki, kika wulakanta kanki, kika yaudari kanki, u did all of this to yourself” Dasauri Hadiza
takalli yayarta takai hannu tana share fuskanta tace “Anty Jams is it a crime kanada yar aiki?
Laifi ne daukan yar aiki? Yarda danayi nakuma aminta da mijina cus zanma Nuri shaidan nan
har ranan gobe kiyama shi ba dan iska bane kuma ba manemin mata bane, hasalima irin
mazan nanne da mata basu damesu ba, Anty jams kiduba kiga this big shago i mange
everything dakaina, am a business woman, an entrepreneur da aka san dani, I need to maintain
level na integrity da face na business dina, niba housewife bace and I have kids so dole na
dauko yar aiki dazata dinga managing mini gida da yarana, but shine Nuri zaibi bayana ya
auremini yar aiki? Kinsan yanda nakeji azuciyana kuwa? Yar aiki ta fa? Yarinyar dana dauka
tanamin bauta zai auro mini, Anty Jams jinake kaman na mutu kawai nahuta yafimin, naji na
tsani kaina nagaji ma dakomi” takara kai hannunta ta share hawayen dasuka zubo mata
saikuma takama bakin gyalenta tadaura kan idanunta, sosai Anty Jamila ke kallonta yanda
Hadiza is looking this humble, ta zauna dabas akasa gabanta kaman mai daukan karatu tana
kuka yasa saitaji kaman itama ta tayata kukan but dole ita ta daure, mikewa tayi zuwa table
tadauko kwalin tissue tazo wajen tazaro daya ahankali takai kan fuskan Hadiza tashaga
sharemata hawayen cikin fada irin ta manya tana goge mata fuskan tace “kinga abinda I’ve
been telling you ko all this while but kikai kunnen uwar shegu dani, Hadiza kalli yau yanda kike
kuka wiwi kaman bakeba, Allah yasa hakan yazama darasi agareki Hadiza, Allah kuma ya
shiryeki ya ganar dake gaskiya yacire miki bakin akidan nan dakika dauka kika daurama kanki
dayay landing naki in this situation, Hadiza ina ganin nafiki jin bakin ciki da Nura yakirani
dakanshi dazun dasafe nida Baban Batool yana fadamana gashi gashi yayi aure, Ya aure Ummi
and u don’t look okay plssss Baban Batool yabanni nazo naganki just for today gobe nakoma”
Anty Jams taidan shiru tareda ijiye tissue daya gama jikewa tanunama Hadiza dake kallonta da
jajayen idanu kirjinta tace “I was deeply hurt wlh danaji maganan but then again koda murya
zan chanzawa Nura wanda zai nuna labarin baimin dadi ba nima nazama butulu kaman ki dan
nasan kanwata ce caused everything and Nura has been annoyingly patient dake, cus
hakurinshi ma at a point haushi yake bani yanda baitaba daddaura miki mari ba yafasa miki
bakin dakikemai rashin kunya sannan yakado ki gida” Anty Jams tayi shiru tana kallon yanda
Hadiza ke silent kuka tana shesheka tace “babu the most bitter punishment da zakama matarka
irin ka auromata yar aikin ta, Hadiza yar aikin ki fa dababu abinda bata saniba dake faruwa
agidanki ba, yarinyar dake zama cikin gidanki safe, rana , yamma, dare dakuma another safiya
har na tsawon close to a year, rana daya mijinki ya aurota a matsayin kishiya Ya Allah!
Allahumma Ajirni fi musabati!” Saikawai Hadiza tarushe da kuka Anty Jams ta girgizakai tace “I
was deeply hurt but I couldn’t say a word sabida kin riga kin sani a position din dabazan ma iya
bude baki nacema Nura haba Nura maisa zakawa Hadiza wannan sakkayan, but nakasa dan
Hadiza ni kaina wani zubin idan kikai wani abun jinake kaman kada na sake kiranki har abada
but then again bazan iyaba jini yariga yayi bounding dina dake for life, ni kenan balle kuma Nura
dashine kikafi yima kashi aka, atleast ni kinadan shakka na kina ragamin, but still last time
damukai magana cewa kikayi bazaki kara kirana ki gayamin matsalanki ba cus blaming naki

nake now have u seen abinda nake fadamiki?” Hannu Hadiza tasa tajawo tissue tadaura kan
idanunta Anty Jams tace “bangaya miki halin dakikema Nura zai iya pushing nashi waje ba?
Ban gayamiki ba”? Gyadama Anty Jams kai tayi tana goge kwalla, shiru Anty Jams tayi tana
kallonta tace “kinason mijinki amman haukanki yasa aurenki gabaki daya is shaking Hadiza,
look at abinda kikama kanki, look, Nura ya auro miki mai miki aiki, wani cin zarafi yakai haka
have u seen inda I know my right, nida mijina are equal, feminism, rayuwan Abuja, bla, bla,
bla yayi landing naki? Kinga result din yanzu? Have you seen the outcome”? Anty Jams tayi
maganan da fada sounding so pained irin fadan babban yaya da karaman kanwarta dinnan,
yanda Hadiza kema yayarta kuka yasa itama Anty Jams taja tissue tadaura kan idanunta dan
takasa rike hawayen cikin kuka tone tace “kin kashe kanki abanza a wofi da bakin halin dakika
samo Hadiza, miji mai kirki, mai hali irin Nura, gidanmu babu wanda Nura bai taimaka ba, Mama
idan tai rashin lafiya kudin dayake turowa harsai na mai fada, yamana renovating gida, nan nan
saida yayi shiga yayi fita yasaman ma Babban Batool contract na titin nan akano, eh? Kinada
mijin arziki, mijin kwarai mai hankali, mara mako, hannun Nura abude yake koda yaushe, gashi
yana sonki, wani zubin nakance Badadan nasan baki harkan malamai ba danace mallakeshi
kikayi tsabagen yanda yake sonki, kimai wulakanci da cin mutuncin duniya but still yana tareda
ke, har uwarshi kika daukoma dan sanda ranan ne yafara sakinki wanda shima washe gari
yadawo dake maza nawa ne zasu iya haka? Wani kika zagi mahaifiyarsa ko kije extend na
daukoma familysa police that’s the end of the Marraige koda jikin gwal gareki kuwa, but still
Nura yacigaba da zama dake and u still won, cus ai kince bazasu zauna agidan ba kuma basu
zaunan ba sun barmiki gidan, so akanmene yanzu idan yakirani yacemini yayi aure ya auri yar
aikin ki zan iya cewa wani abu bayan nasan abinda kanwata tayi iyye? Waye aduniyan nan zaiji
abubuwan dakikama Nura bazaiyi supporting kishiyan dayamiki da yar aikin ki ba eh? Hadiza
bakanki kadai kika cutaba har mu nan gabaki daya kika cutar” kawai Anty Jams tahau kuka dan
abin namata zafi arai cikinsu babu mai lallashin wani.


Da kyar Anty Jams tayi shiru takalli Hadiza dake kuka har lokacin tace “bawai baki nake miki ba
but ace yau Nura yarabu dake wlh harki mutu Hadiza bazaki kara samin miji kaman shi ba,
kuma idan zakiyi aure dari haka za’a dinga sakoki cus bakene matsalan ba halinki konace
sabon halinki ne matsalan, namiji da mace ba daya bane, a man and a woman are not equal
stop believing in that stupid theory! A house belongs to a man, gidanshi ne, shiya auroki shiya
saki aciki, bakida right or whatsoever kice saida permission naki baki zasu shigo Hadiza, dafa
abinci is traditional da globally mata aka barma wannan tradition na girki agida, tundaga
upbringing ba’ayin rainon maza to be entering kitchen mata akema wannan training din so
akanme zakice shiya shiga kitchen? Ya iya girkin ne? Kula da yara aikin mace ne idan mijinki
yatayaki is fine idan baitayaki ba kada kice dole saiyayi dan shine ke fita kullum cikin rana yaje
yanemo muku abinda dagake har yaran zasuci, Hadiza dan mijinki yace tashi bani kaza, yimin
kaza, zonan, zauna, matsa, baya nufin ya rainaki bane No ya isa ne saisa yabaki umarnin kuma
dole kibi, idan bazaki iyabiba idan u can’t subject kanki to follow umarnin mijinki maisa kika
aureshi to??? Eh” cikin kuka Hadiza tace “wlh Anty Jams zan chanza nagayamai zan chanza
amman yasaki Ummi mucigaba da rayuwan mu mukadai” dan murmushi Anty Jams tayi tace
“Hadiza kenan u can’t eat your cake and still have it! Yanzu ace Nura yashigo nan kifadamai

maganan nan agaban idanunki zance Nura kada ka saki Ummi” Hadiza nawani kalan kallon
Anty Jams tana kuka mai tauna zuciya, Anty Jams tace “Hadiza a rayuwa one cannot always
win, tunda kikai aure yau shekara goma going to 11 you’ve been winning akomi nakeda Nura,
yanda kikeso haka ke faruwa agidan ki, kika fitini bawan Allah he let u have it ur way, wannan
ma ishara ce Allah ya gwada miki dan trust me, Allah ne ya kwadaita ma Nura son ya auri
yarinyar nan Nura da bayama kallon mata, rana daya yaga Ummi yaje har kauyensu ya aurota,
inaso nagaya miki is too late for you amman I can’t because is not too late for you” Anty Jams
tadanyi shiru tace “is too late for you cus Nura yariga ya auri Yarinyar nan ba gudu ba jadabaya,
so kike yakoma karamin mutum ya auri yarinya sabida ke da bakimai biyayya ba yasaketa
angayamiki batada iyayene? Wasu iyayene zasuso su aurar da Yarinyar su asakota bayan
kwana biyu so maganan Nura yasaki Ummi ki manta dashi kawai” taushe bakinta Hadiza tayi
dan ihu ne yakeso ya kufcema bakinta, ijiyan zuciya Anty Jamila tasauke tace “abinda nake Nufi
is not too late for you shine Nura har yanzu yana sonki sosai, cus namijin dake tsananin sonka
ne zaiga halin dakake ciki yabukaci wata yar uwanka tazo just for your comfort, Hadiza har
yanzu Kece keda ragaman zuciyan Nura forget ya auro wata Ummi koda tanada wani abu
axuciyanshi to akalan zuciyan ne, bazaka iyajan akala abu ya motsa ba amman mai ragama
shine keda ikon komi, so Hadiza idan zaki gyara halinki from today ki koma asalin Hadiza da
Nura falls for deeply lokacin nan kowa yasan labarin soyayyan ku a kano ki koma i assure u, u
will come me to tell me wonders, is not too late for you Hadiza” Hadiza na kuka tace “to
mezanyi? Yanzu haka zan zauna yadinga yanda yaga dama dani?” Yayarta na kallon kwayar
idanunta tace “kwarai idanma takaki zaiyi yayi ke har kinada baki mutumin daya miki komi, the
journey might be tough on you but inhar kika dage mijinki nakine Hadiza” sosai take kallon
yayarta, ahankali tanuna zuciyanta tace “anty Jams inaso na tsani Nura so bad sabida auromin
Ummin nan dayayi amman nakasa sai kace yamin asiri yanzu nema naji wani kalan sabuwar
soyayyanshi nakamani danaga ya auro wata ina masifan jin zafi da kunci ko dakinta da dazu
yashiga agabana wlh kaman ana yankani alive mesa nakeji haka? Maisa nakasa fushi namabar
shi da yar aikin gabaki daya afterall bana bukatanshi inada kudina dazan iya kula da kaina
aduniya, why why why maisa yanzu ne nakejin sabon soyayyanshi araina da inji na tsaneshi?”
Anty Jams tace “sabida yanzu ne kikasan menene kikai loosing kokuma nace menene kika bari
ya kufcemiki a hannu, all this while ai ina fadamiki kina mugun son mijinki amman kaman bake
nake fadamawa ba sai yanzu dayay aure kikejin kina sonshi kawai da hankalinki da karatun ki
kin cuci kanki abanza a wofi Hadiza, Hadiza Allah yabaki perfect husband, kinsan maza nawa
kenan aduniyan nan da basa ciyar da matayensu sabida sunga matan na sana’a? Kinsan maza
nawa ke bama matansu 200 kullum kudin cefane and matan su karba and fix something with it?
Kinsan mata nawane da sunma manta when was d last time mazajensu suka musu dinki tun na
akwati? Hadiza kinsan maza nawane a zamanin nan da bama su damu da yaran cikinsu da
suka haifaba sun barma matayensu yaran sune cinsu, shansu, suturansu harma school feees
nasu mazan na nan kuma bawai sun rasa kudin biya bane, Hadiza kinsan mata nawane yanzu
that are going through domestic violence, bullying, torture damuwa da rashin sukuni agidan
mazajensu from both mijin da yan uwan shi? And all this matan despite everything suna zaune
agidan mazajensu despite ba sabulun wanki bana wanka, ba kudin kitso ba kudin kayan salla
but ke kinsami everything, banda doraki dayayi akan business yasan kinada kudi baitaba kallon
kudinki ba, for once baitaba cewa kuyi sharing bill ba, baitaba kin sayo wani abu ba, yan

uwanshi ko mahaifiyarshi basu taba takura mikiba saina girmamawan Matan yayansu dasuke
miki not until ranan da kika zagi mahaifiyarsu agaban Meena ta dauki action which I support dan
banabin karya, kinsan mata nawa ke neman wannan jindadin dakika samu agidan mijinki?
Kinsan how many women out there are dying to be in this position u are?Hadiza jibi rahama da
baiwa daban daban da Allah yamiki, which of the favors of Allah can you deny??”Hadiza tai
shiru tana goge idanu, Anty Jams tace “all abinda Nura ever wanted from you is just care, care
for him care for his kids, attend to him and attend to his kids yataba demanding for more than
this?” Girgizamata kai Hadiza tayi tana kuka komi nadawo mata fresh tundaga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login