Showing 114001 words to 117000 words out of 131659 words
har
lokacin ya dafe kanshi yace “I am so sorry Nura, the thing is cikin yadan kwan biyu da lalacewa
ajikinta kawaidai yau ne Allah ya kaddara zai fita, sorry Abokina, Allah yasa mai ceton kune” su
Baba suka amsa Ameen, Nura yadade ahaka shi mutum ne mai tsananin son yara, he loves
children, he loves children, dafashi Baba yayi yace “ya isa Nura Allah sa mai ceton ku ne” gently
Nura yadago kanshi idanunshi sunyi ja ya kalli Baba tareda gyadamai kai, Baba yace “saika fito”
shida Mama suka wuce suka fita, da kyar ya iya signing amata wankin cikin, yaciro wayanshi ya
sanar da Hajiya, ita Hajiya ko kadan bataji dadi ba dan tanason jinin danta kodako daga jikin
waye zai fito kuma tasan yanda Nura keson yara yawanci yana yawan gayamata yanaso
Hadiza takara haihuwa amman ita tanason spacing yara so she really felt bad itama addu’a
tamai suka katse wayan.
Fitowa yayi daga office din da tuntuni Dr Tanimu yafito yabarshi shi kadai, wucewa yayi inda su
Baba suke zazzaune a reception din, sai kuma yakasa zama yawuce hanyar dakin tiyata din
dayagani an wuce da ita, yakasa tsaye yakasa zaune sai zagaye yake awajen, chan yaji ihun
Hadiza wlh saida kanshi yasara dasauri yayi wajen dakin da aka shigar da ita wanda yake kusa
da dakin tiyata room, wata Nurse yagani zata shiga ciki tace “Sir you are not allowed to be here”
cikeda damuwa sosai Nura yana kallon kofan dakin yace “why is she screaming like that
please? Ba amata alluran kashe zafi bane?” Ganin yanda yadamu Nurse din tace “Sir trust me
ahankali ake mata nan da 10min angama baya daukan lokaci jeka zauna please” Gyadamata
kai Nura yayi yawuce jin yakasa standing ihun sai kawai yawuce fuuu yafita.
Duk su Mama da Baba na kallonshi chan saiga Anty Jams tashigo asibitin hankali tashe tawuce
wajensu Mama.
Nura na tsaye jingine da motanshi wayanshi yahau ringing daga wayan yayi ganin Baba ne
yasa yamaida wayan aljihu yawuce ciki dasauri, Baba yagani yana kokarin fitowa yace “angama
an fito da ita anma kaita dakinta idanunta biyu Alhamdulillah” Dan ijiyan zuciya Nura yasauke,
suka wuce shida Baba ciki har zuwa dakinta, ahankali Baba yabude kofan Nura na biyeda shi
abaya private room ne na mutum daya idanunshi kyur kan Hadiza da idanunta biyu sun
kumbura sosai sunyi jaaa ga zufa agoshinta gashin idanunta sun tartare alamun tasha kuka
tana kokarin kurban ruwan dumi da Anty Jams ke bata babu wanda yagaya mata Nura na
asibitin but kawai kamshin turaren shi ne yadaki hancinta da sauri tajuyo da kanta ta kallo wajen
kofan, hada idanu tayi da Nuran dake kallonta bayako kyafta idanu yana kokarin shigowa dakin
biyeda Baba gabanta yawani kalan fadi ganinshi, dauke idanunshi yafara yi daga kallonta
yatura kofan bayan yashigo ya rufe ya tsaya daga wajen Baba yakarasa gaban gadon ya kalli
Hadiza dake kallon Nura takasa cire idanunta daga kanshi yace “sannu sannu kinji Khadija,
yaya jikin?” Ahankali tace “Alhamdulillah Baba” Baba yace “meke miki ciwo yanzu”? Wajen
maranta ta nuna tace “nan ne kawai amman kadan” hannunshi Baba yadaura awajen ya tofa
mata addu’a yace “zai daina yanzun nan, bari naje nazo” yakalli Amadu kafin yakalli Nura yace
“bari nadanje nazo Nura ai kana nan ko”? Gyadama Baba kai yayi, bawai Baba nada wajen
zuwa bane kawai yanason yabasu space ne sun rasa dansu yanzun nan is only right suyi
magana akai, Mama itama ta dauki nufin abinda Baba yayi ta kalli Jams tace “muje muhado
mata shayin akawo wani riga ko Jamila” Anty Jams tace “to Mama” suka wuce suka fice dakin
yarage daga Nura sai Hadiza dake kallonshi kaman yau tafara ganinshi yakara mata wani irin
kyau a ido kaman tai shekara bata ganshi ba haka takeji, fatanshi yakara haske yanda kasan
wani balarabe, she feels kaman yazo ya rungumeta and just talk to her kotaji dadi, bata tabajin
ciwon rasa abu kaman yanda taji na cikin nan ba, da kyar cikin muryan mara lafiya dake a
bala’in kwance sounding so weak tace “ina yini Baban Amali” dan kallonta Nura yayi kaman
bazai karasa gaban gadonba saikuma yadaga kafa atsanake yakarasa gaban gadon ya tsaya
tareda folding hannunshi a kirji yana kallonta kaman yanda take kallonshi heart dinta na racing
kinship very close to her duka kamshin turarenshi na shiga hancinta, asanyaye akuma
taushashe yace “are you having any pains?” Har cikin jijiyoyin dake zuciyanta taji tambayan
dayasa zuciyanta yayi wani irin melting, girgizamai kai tayi ahankali, duk yanda take kokarin
danne hawayen yakasa, she just wanna cry and cry and cry for him, she just wants to cry for
her Nuri, hawaye ne masu bala’in dumi suka zubo daga idanunta takai hannunta da sauri
tashare cikin wani kalan sanyin murya tace “I have no idea wlh inada ciki Nuri, nida from day
one na sami ciki nake laulayi, but this is different banji komi ba, I lost our Baby Nuri, wlh koda
wasa bansan inada ciki ba, I lost my baby, it’s hurts” tafashe da kuka sosai mai tsuma rai, he
knows Hadiza so well she hardly tell lies, hakan yasa tana fadin batasan tanada ciki ba ya yarda
without a doubt, cikin kuka sosai taga an miko mata handky hakan yasa tadago rinannun
idanunta ta kalleshi hada idanu sukayi takasa tantance exact reaction dake kan fuskanshi but
she’s happy yayi offering handkerchief nashi for her, hakan yasa tasa hannun ta ahankali tana
kallon fuskanshi kaman bata taba ganinshi ba ta karba asanyaye tace “thank you” kai
handkerchief din tayi kan fuskanta kamshin Nuri da warmth dake jikin handky din na jikinshi
saitaji yakara tsumata tafashe da kuka sosai wanda yamafi nada, why will she make this coolest
Man to hate her harya rabu da ita? Why did she pushed him to the wall, dan lumshe idanu Nura
yayi yabude su ya daura akanta ahankali yace “stop crying please haka Allah ya kaddara, Allah
yasa mai ceton mune, stop crying okay” yafada warming kaman yana lallashinta gyadamai kai
Hadiza tayi ahankali tana goge fuskanta kukan yaki tsayamata she just wanna hug him,
ahankali yace “bari naje naga Dr Tanimu” gyadamai kai tayi yajuya da sauri zai fice haryakai
kofa tace “Nuri!” Tsayawa chak yayi batare daya juyoba dan lumshe idanu yayi ahankali yace
“Nura dai” tsinkewa Hadiza taji zuciyanta yayi cikin murya dake dauke da tsananin shaukin so
tace “I love you Nuri! I still very much do, I can never ever love anyone like you, Nuri forgiv…..”
dasauri Nura yabude kofan yafice batare daya gamajin maganan ta ba Hadiza tafashe dawani
kalan kuka kaman ranta zai fita.
Office na Dr Tanimu yawuce, zama yayi Dr Tanimu yakalleshi yace “sorry about your Baby
Nura” gyadamai kai Nura yayi yay shiruuuu sai chan ya fuzarda iska yadago idanunshi da suka
danyi jaa ya kalleshi yace “is something else wrong with her ne”? Dasauri Dr Tanimu yace “nope
kaga wani abune”? Dan lumshe idanu Nura yayi kaman baiso yayi magana sai chan ahankali
yace “tayi duhu sosai, ta rame dik ta kode please kamata proper check up Dr Tanimu, she once
had heart issue please kadubamin ita” ahankali Dr Tanimu yace “I think she’s stressed ne,
stress din nema yaja mata barin nan, but dudda haka zan mata proper checkup idan yaso gobe
sai ayi discharging nata daman anjima nake shirin nai discharging nata” gyadamai kai Nura yayi
sai chan ya tashi yace “thanks” yawuce yafita, dakin yakoma yaga Mama da Jams aciki ga
Hadizan bacci ya kwasheta tarike handky daya bata gamgam, tana sauke ijiyan zuciya
ahankali, sallama yama su Mama yace zaidawo gobe duk sukamai godiya yawuce yafita daga
dakin, daga Mama har Anty Jams babu wanda yaji dadin fitan cikin nan, hawaye Anty Jams ta
share dataji ya zubomata da sauri Mama ta bubbuga kafadanta tace “is okay Allah yasan dalilin
dayasa hakan tafaru, idan sunada rabon sakeyin zaman mata da miji zasuyi, so don’t worry and
don’t loose hope dudda aure yakare tsakaninsu” gyadama Mama kai Anty Jams tayi takai duka
hannayenta kan fuskanta ta share hawayen, tanason Nura da Hadiza dan dukansu sunason
juna, but a yanzu Allah kadai yasan idan zasu cigaba da zamma taren, Hadiza tama Nura
abinda take ganin kaman Nura yariga ya hakura da ita for good, Allah dai shine masanin komi.
***
Washe gari Nura da kanshi yasa Ummi ta shirya su Amali zai kaisu wajen Maman su, murmushi
Ummi tayi tace “Anty tazo kano itama yayyy, Aman yau zakuje wajen Momy” tai maganan tana
wasa da yaran tana shiryasu Nura yayi murmushi kawai yawuce ciki dan shiryawa, koda yafito
yaga ta shirya yaran sunyi kyau sosai kaman zasuje wani event, tasama Amali hair band akai,
hancin Ummin yasa yana murmushi yace “sannu da aiki Anty Ummi” murmushi tamai tana juya
idanu tace “saikun dawo agaida Anty, bye Aman da Amali” yaran sukai waving nata “bye Anty
Ummi”Nura yaduko tareda mata peck a goshi yace “I love you” akunyace tarufe fuskanta tace
“ka gaida Anty” kumamunta ya shafa yace “kunyan gulma kinfi kowa…..” tashi tayi da gudu
tawuce uwardaka yayi dariya tareda girgiza kai yawuce yafita daga dakin, sallama sukama
Hajiya suka fito kaga yanda yake hira da yaran kai kanka you will wish ka sami Baba mai son
yara haka.
Supermarket yakaisu yace “kuma Mommy ku shopping” yaran were so happy kowannen su ya
debama Mummy abun da ransu keso, sukaje kanta yabiya kowanne ya karbi ledanshi na Amali
yafi karfinta ya amsa yace “lazy Princesses” kaman zatai kuka tace “Dady I am stronger than
owlett din pj mask fa ko Ya Aman”? Aman yace “yes Dady, nikuma I have lots of super power,
Dady I can lift this car up” Dan zaro idanu Nura yayi yace “sannu special boy” Amali ta kwashe
da dariya, Aman yace “Daddy kaga Amali ko Lazy princess kawai” wani tsalle Amali tayi zata
fara halin dasauri Nura ya dauketa yace “yakuri Hajjaju, muje mu shiga mota” baya yabude ya
ijiye Amali da kayansu shikuma su Aman first born adole babba ya shiga gaba yace “Dady I
want to start driving nima” dasauri Nura yakalleshi duka duka fa Aman is just 4, kawai dai irin
brilliant smart kiddo din nan ne sai kawai yayi dariya cikeda sonshi yace “okay Son zan koyama
idan kakai 15yrs” tada motan yayi suka tafi sai hospital.
Kashe motan yayi yafito Aman yace “Dady this is a hospital is my Momy sick”? Gyadamusu kai
yayi yace “but taji sauki, muna zuwa zamu tafi mu kaita gida ma” gyadamai kai yaran sukayi ya
rufe motan holding shopping din Amali suka wuce ciki sai kallon yaran ake dan Amali and Aman
are so cute wlh kaman yaran larabawa, ga Ummi tamusu gayu, Aman kuma harda saka sun
shade black na Rayban da Dadyn shi yasiyamai shi adole babba, dan baiso ana referring nashi
as yaro.
Ahankali Nura yayi knocking tareda bude kofan dakin, Hadiza na zaune kan gado Mama na
hada mata shayi zata sha aka bude bude kofan kawai taga yaranta sunci gayu kaman ba su ba,
looking finer and healthier than yanda ta barsu, dawani kalan gudu suka taho barinma Amali
tace “Mommyyyyyyy” wani kalan tsalle Amali tayi Hadiza ta sauka daga gadon da sauri
tadauketa sama Aman shima yazo yana cire glasses nashi, tsugunnawa Hadiza tayi tana
kallonshi she can’t believe ita ta haifi this big handsome smart adorable boy, rungumeshi tayi
sosai tana rike da Amal, kuka taji yazo mata but saita daure sabida su, bata taba tunanin Nura
zai kawo mata su ba, she can’t even kwatanta excitement nata sai kawai tashiga mammanna
musu kiss kaman zata hadiye su, Nura ya gaida Mama tabashi plastic chair ya zauna yana
kallonsu kasa kasa.
Shafa fuskan Maman shi Aman yayi yana kallonta dan yaron akwai wayau he understand a lot
of things batare da an fadamai ba yace “Mommy what’s wrong with you? You look so skinny and
dark” dasauri Amali tace “yes Mommy, meke miki ciwo? Ya Aman mu mata addu’a kaman
yanda Anty Ummi ke mana ko”? Dan murmushi kadan Hadiza tayi tace “Momy’s tummy hurts”
kaman zasuyi kuka sukace “sorry Mommy” Amal ta shiga tofamata addu’a Mama tace “wannan
tsohuwan yarinyar da wayau” dan murmushi kadan Nura yayi, saida tagama ma Mommy
addu’a, Aman yabata ledan hannunshi yace “Mommy I got this for you get well soon” kallon
Aman Hadiza tayi yanada wani kalan charismatic composure na Baban shi, she can’t believe
yaronta ne Aman, Alhamdulillah! Hannu tasa ahankali ta amshi ledan zatai magana itama Amali
ta sauka da gudu ta dauko nata ledan dake gaban Dady akasa ta dawo da gudu takawo mata
tace “Mommy I got this for you, get well soooooon Mommyyyy naaaaa” Amali tai maganan like a
little sweet girl, bude ledan Hadiza tayi trying so hard ta rike kukan datakeji, ledan Aman tafara
budewa drinks ya kwaso mata cres, yasan Maman shi na yawanshan, da vita milk da cake loaf,
da peanut da biscuits manya manya Oreos da chocolate cookies, tabude ledan Amali kuma su
minti mai tsinke da cingum ne aledan dayawa exactly shopping din yara dai, sai kawai tafashe
da kuka ta rungumesu Aman yace “stop crying Mom is the tummy still hurting Dady call Dr for
Mom” girgiza musu kai tayi tace “am just so happy ne yarana sun kawomin tsaraba, yarana are
all grown up kunyi kyau, and I miss u very well” Amali tace “Mommy give me one sweet” dariya
Mama tayi Nura ma yayi murmushi kadan Mama tace “kin kawo tsaraba kuma kina roka, kanki
kika sayomawa kenan su Amali manya” murmushi Hadiza tayi tadauki sweet tabata takalli
Aman daketa kallonta shima yana lurada duk yanda Maman shi ta chanza kaman ba itaba tace
“mekake so kai ma nabaka?” Ahankali yana kallonta da this affection na mother and son yace
“chocolate Mommy” wani kalan son Aman Hadiza taji ya shiga ranta barinma dayace mommy,
dauka Hadiza tayi tace “nabude maka?” Gyadamata kai yayi yana kallonta har lokacin,
tabudemai ta bashi amsa yayi yace “thank you” vita milk daya kawo mata tadauka tabama
Mama tace “Mama budemin nasha” dasauri Aman ya karba yace “Dady will open it, grandma
batada hakori” yaje gaban Nura yabashi, ahankali Nura yasa hannu ya karba yakai bakinshi ya
bude dan ba opener adakin yaba Aman, Hadiza ahankali tace “thank you Dadyn Aman” zama
duk yaran sukai kan gado kusada ita Amali nashan sweet, Aman na cin chocholate, Hadiza na
shan vita milk tana nan nan da yaran, ahankali Nura yamike yakalli Mama yace “bari naga Dr
nazo” Mama tace “to” fita yayi yaci karo dasu Baba akofa suka gaisa nan da nan yayi clearing
all the bill yakarbo magungunan da aka bata yabiya yayi signing discargw papers din yataho
dakin yabama Mama magungunan ta yace “an sallamemu mutafi” Motan Nura Hadiza tashiga
da yaran da suka zauna baya da ita sai surutu suke mata su Mama kuma suka shiga motan
Baba, suka tafi gidansu Hadiza parking yayi duk aka shishiga gidan.
MATAN?? Ko MAZAN??
✍M SHAKUR
EPISODE 3️⃣6️⃣
Huuuuhuuuuuu agyara hanya gafa MAMMI HAJIA tazo mana da kayan mata wey no be juju,
ba jazz, ba abacadabara ko suddabaru aciki amma kuma aikinshi yafi yankan wuka, MAMMI
HAJIA fa tariga tayi suna awannan harkan dan haka ku garzaya aguje kar ayi baku zaku iya
shiga whatsapp group nata ta hanyar danna link din nan.
https://chat.whatsapp.com/L9xdTKd3MXZJRW8zkAMSqH
36
NOTE: akwai school of thought daban daban i read something daban daban kan idda. Ance bari
terminate idda, at the same time some sunce sai cikin yazama mutum shine yake terminating
idda Soo Allahu A’alam Allah masani, feel free to correct me or shed more light on the issue
Allah ya ganarda mu gabaki daya Ameen.
Yadan jima kadan amota kafin ya sauko, Baba Amadu ne yakaishi wani special babban falo na
Baba wanda yawanci littafai ne na addini suka cikashi ga blue rug ya rufe ko’ina akasan dakin,
zama Nura yayi ahankali kanshi akasa ganin Baba shima akasan yayi filo da wata babban filo
haka, shigowa Anty Jams dakin tayi takawo ruwa a tray da cincin da soyayyen naman kaza
saikuma kunun aya mai sanyi tawuce tafita, Baba yakalli Nura yace “Bismillah Nura” cikeda
girmamawa yadauki ruwa yabude ya tsayaya a cup yakai baki yasha kadan Baba yayi gyaran
murya yace “Nura” ahankali Nura yadago kanshi yakalli Baba, Baba yace “dudda nasan kasani
but still zan gayamaka dakaina miscarriage din da Hadiza tayi yabata iddan ta! Auren dake
tsakaninku yakare!” Baba yayi shiru Nura yasauke kanshi kasa ahankali Baba yace “banbancin
ku da wacce akama saki uku shine ita dole saitayi wani aure kafin tasake iya auren mijinta while
a case dinku koda yanzu kakeson auren Hadiza sadaki kawai zaka biya a daura muku aure”
Baba yayi shiru yana kallon Nura da kanshi ke kasa yace “don’t get me wrong Nura, dakai da
Hadiza duka yarana ne, sake aurenta ko rashin yin hakan bazai taba chanza matsayinka
awajena ba and everything is your decision to make Nura kai d’ana ne, har yau har gobe har
kuma jibi, sannan dagani har Amadu munsan abinda Hadiza ta aikata dan mu mazane dan
haka live your life according to your rules and regulation Nura” gyadama Baba kai yayi ahankali
nan Baba yakawo wani hira daban dan he don’t wanna make him be uncomfortable idan
yanason ya maida Hadiza dakanshi zai furta basai ancemai yafadi ba Nura ba yaro bane yasan
har cikin ranshi abinda yakeso kenan amman kuma baida right na nuna hakan. Azahar sukeje
sukayi suka dawo gidan Nura zai wuce Mama tace “ai baka isa ba saikaci abinci koma” ba
yanda ya iya komawa yayi shinkafa akayi da stew kadan yaci shima dan kada suce yakici
sannan yatashi yama su Baba sallama, Mama tace “ka shigo ciki” shiga falon yayi Hadiza na
zaune kan kujera tana sanye dawani doguwan