Showing 129001 words to 131659 words out of 131659 words

Chapter 44 - Mazan Ko Matan Complete Hausa by M Shakur.pdf

M Shakur   

13 Nov 2025

342

Allah ya kaddara, duk
Wanda zaiyi kuskure yagane ya gyara mutum ne, babu wanda yafi karfin jarabawan ubangiji
nayafe miki itakuma Zeenah Allah zaiyi maganinta ki barta da halinta delete her number
bansonki da any kawa again, and your business kicigaba but anything 3 daga yanzu nakeso ki
dinga dawowa gida, and weekends that’s Saturday and Sundays is for me nawane banso kina
zuwa shago ranan kinji you can hire more staff to handle your work, and yarana give them your
time and affection I wants Aman and Amali su soki sama da yanda suke sona make up for your

mistake ki gyara tsakaninki dasu kija yaranki ajiki kinji Hadiza” gyadamai kai tayi ahankali, tace
“thank you Nuri you are the best husband” ahankali yace “u are the best wife” hamma yayi,
ahaka yana manne da ita bacci yayi awon gaba dashi.

Almost 1months Ummi tayi anan asibitin aka gama processing komi cikin kannin Nura Ya Aisha
ne kawai bata zoba itama sabida Egypt za’a kawo Ummin nan but duka kannen Nura sunzo nan
da nan aka saman ma Ummi da Gwaggo komi suka wuce Egypt itakuma Hajiya tawuce kano da
kannin Ummi da Meena Nura yarığa ya barmata kudi yanaso takai yaran boarding school mai
kyau yama gayama Gwaggo bazai yarda ta aurar dasu yanzu ba washe garin ranan dasukaje
Kano Hajiya takaisu school hadadde akai komi suka dawo gida dan amusu shopping akaisu
school zasu fara JSS1 dan Gwaggo da Ummi bazasu kara dawowa Nigeria ba sai bayan Ummi
ta haihu.
Gidan Abuja yarage Hadiza kadai da yaranta.
Dudda Nura baiso yasauka gidan kanwarshi ba but mijin Ya Aisha yace bai isaba daka shi ma
yadaukosu airport Gwaggo idanunta sun kuşa faduwa akasa.
Sosai Ummi tasami kulawaa asibitin da aka kaita nan ma wata daya tayi tasoma motsi da kafa
da hannun ba sosai ba aka sallameta lokacin cikinta na wata biyar aka hadasu da home nurse
dake managing Ummi agida 2/4/7 ga Gwaggo ga Ya Aisha shikuma Nura yabarosu yadawo
Nigeria yasan Hadiza tai kokari haryau babu abinda ya shiga tsakaninsu rashin lafiya Ummi
kaman ya ciremai sha’awa gabaki daya ajiki abinshi ma bai aiki yanzu dayaga tadan Soma
miydi da kafa har an sallamesu yasa hankalinshi yadan kwanta.

7:30 na bayan magrib jirginsu yasauka a Nigeria Hadiza da kanta da yaran sukazo daukoshi
dan yaranshi sunyi missing Babansu basu tabayin one whole month basu ganshi ba, itama
Hadiza takosa taga mijinta dan tasha gyara bana wasaba har vagina rejuvenating aka mata duk
suna tsaye a arrival Aman yafara hargo Babanshi da cabin size LV trolley nashi hadadde wani
ihu yaron yayi yace “Daddyyyy” dasauri Nura ya kallo wajen dan ana duba bag nashi ne Amali
ta fanfale da güdü tana dady Dady tai wajen Hadiza na kwala mata kira ina batasan wannan ba
Aman shima ya bita wani tsalle Amali tayi. “Oyoyooo Dady” Nura yadauketa yana murmushi
sosai yace “oyoyooo my princess, Amannnnn” yafadi daidai Aman na zuwa shima yadaga shi
duk suka rungume Baban su saikuma sukahau kuka airport authority yace “to baga Dady
yadawo ba menene kuma na kuka” ashagwabe Amali tace “I’ve missed my Dady a lot” kiss
Nura yashiga manna mata a kumatu daidai an gamamai komi yafito yasauke Aman yaja jakan
da hannu yaran na murna Hadiza sai murmushi take akwai wani joy da fulfillment da mata keji
idan mijinta nason yaranta cus bakowani maza ke nunama yaranshi so kaman Nura ba, dan
tsayawa Nura yayi nesa da Hadizan yabude hannunshi daya yace “baza’amin oyoyo ba”
dasauri Hadiza ta taho akunyace ta rungume Nura Aman yayı tsalle yace “Mommy I’m right
here carry me let’s hug Dady together” sakın Nura tayi tana murmushi tadauki Aman suka
rungumeshi duka yanda kasan yayı shekara baya tareda su (Omoh maza is good to be a good
Man oo duk randa kai tafiya aji kaman kayi shekara dari).
Sakinsu sukayi suka wuce Amali na jikinshi har lokacin har zuwa wajen motan Hadiza, boot
yabude yasa bag nashi yabude baya yasa yaran Hadiza ta zata mazaunin wanda ba driba ba ta
kalleshi cikeda so tace “I will be your driver just for today” cikeda tsokana yana murmushi yace

“thank you direba” dariya Hadiza tayi tace “Allah ko you will pay fine” ta maida kofan tarufe
tazaga ta zauna mazaunin direba taja motan sai hira yaran kema babansu suna tambayan ya
jikin Anty Ummi, kusan duka hiran abinda yafaru da baya nan saida sukamai amotan nan shima
yabiye musu har Sauda sukakai gida. Nan ma har dakinshi suka bishi zaiyi wanka Hadiza zata hanasu yace “tabarsu shima yayi
kewan yaranshi” zama sukai akan gadon shi suna jiranshi yawuce bayi dan wanka itakuma
Hadiza ta tsaya a dinning tana kara gyara abinciccikan datamai daban daban saukowa sukai
shiga yaran abincin ma anan kasan carpet na falo yazauna yaci barbecue chicken da Hadiza
tamai ga lasagna, ga Chinese rice da salad ga fresh juice abincin duka sunyi dadi yaci sosai
hakama yaranshi dan duk sunkicin abinci wai sai Dady yazo sannan yasa Hadiza tabude
jakanshi takawo tsarabansu toys masu kyau yasayo musu yabasu da wasu cute kids slippers
da ribbon for Amali Hadiza kuma yabata wani gold bangle mai shegen kyau sai murmushi take
yaran suna murna nan fa suka dingama Dadyn su hira Amali anan jikinshi tai bacci Aman kuma
anan kan carpet gefen Baban Hadiza tace “finally! Some peace” dan murmushi Nura yayi yace
“zoki dauki Amali” zuwa tayi tadauki Amali shikuma yadauki Aman duk suka wuce sama suka
kwantar dasu yasauko kasa ya kulle kofa ya kashe tv ya kashe wuta yawuce sama ahankali,
dakin Hadiza yawuce but bata ciki tana bayi wanka take ahankali ya maida kofan yafito yawuce
dakinshi ya zauna tareda daukan wayanshi dake gaban mirror dan kiran Ummi saiyaga text
message nata tace “ka sauka lpy Baban Amalily? Yasu Aman da Amali? Ya kasamı Maman su?
Please ka gaishemin dasu, Baban Amali inaso kahuta ka kula da kanki the past 2months
kawahala da dawainiyata kaje nan kaje chan duk sabida ni, Allah yabiyaka da Aljanna nagode
dakomi My Noor, inamaka so na hakika! Inason ka amiji har aljannatul Firdaus” murmushi yayi
saiyay dialing number ta yaji akashe yasan da gangan takashe, Aisha yakira tana dauka tace
“Yaya kasauka lpy” ahankali yace “Lpy lau kaima Ummi wayan” dasauri tace “to” kusan 1min
tace “gata” tabama Ummi wayan tafice kai tsaye yace “wa yace ki kashe waya?” Kasa magana
tayi yace “kinason nahadaki da Gwaggo bakisan nakira naji wayanki akashe hankalina zai tashi
ba”? Ahankali tace “kayakuri” dasauri yace “noo bazan hakura ba saina hukuntaki nadawo” dan
murmushi tayi murya ciki ciki tace “ka manta kan lokacin””bazan manta ba zansa a reminder”
yafadi dasauri ta zaro idanu dan bata dauka yajiba yace “ya hannun da kafan”? Ahankali tace
“hannuna na komi yau kawai kafan ne shima Alhamdulillah” ahankali yace “Babyna fa” dan
cikinta daya Soma girma takalla tace “gashinan uhmmm munyi kewanka yau tun safe rabon
damuga Dadyn Amalily” dan murmushi yayi cikeda so yace “ki kula da kanki kome kikeso kice
abaki kada ki gwada tafiya idan nurse bata taredake and again kome kikeso ki kira ki sanar dani
okay” gyadamai kai tayi ahankali hawaye yazubo mata daga idanu wlh mugun kewanshi take
kaman taita ihu dudda babu sauti but jikinshi yabashi kuka takeyi yasan kewanshi take cikeda
lallashi yace “Ummi na” murya Chan kasa tace “uhn” ahankali yace “stop crying dudda ina nan
but am still there with you, zan dawo soon kaman gobe ne kinji, kidena kuka kar babyn mu
yafara kuka, goge fuskanki” hannu tasa ta goge fuskanta yace “good girl ina Gwaggo bata
wayan” Gwaggo dake chan falo zata kashe mijin Ya Aisha da dariya dan yanda kukasan ita ta
haifeshi ta kealama kira tazo ta gaisa da Nura tace “wai yaushe ka bata Ummi haka kaga kukan
datamini yau bayan katafi kuwa saida zuciya ta debeni nacema sani nima yakaini ma shiga jirgi
natafi tunda ni ba mutum bane gani amman tanama miji kuka danya tafi nan fa aka dinga
rokana nahakura” dan dariya Nura yayi yace “Gwaggo nidai kidena ma matana fada banso”

dasauri Gwaggo tace “kaci mai garinku Nura ungo wayanki nafasa magana tunda shakiyanci
yake mini” sallama yayi da Ummi sannan ya ijiye wayan yatashi yafito dakin Hadiza yatafi
hartazo taji yana waya hakan yasa takoma dakinta batason takatse shi kuma bataso taji abinda
zaisa kishinta yatashi.
Tana zaune gaban mirror tana shafa lips sleeping mask na lineage yashigo wasu crazy kayan
bacci ne ajikinta ga fararen cinyoyinta awaje dakin yana wani lafiyayyen kamshi binta yayi da
kallo kafin ya tsaya daga wajen yace “yammata jimana” juyowa Hadiza tayi tamai wani kallo
kashe mata ido daya yayi yace “zomuje zaure minti daya” dan jaye riganta sama tayi tawani
shafa cinyoyinta tace “matsema Maman mu ni zakayi?” Dan waige waige yayi kaman irin akwai
mutane wajen, cikin whispering yace “makota zasuji fa” cikin iskanci Hadiza tace “Mommy
somebody is trying to touch my pant” dasauri Nura yazo wajen yakama hannunta yadaga tareda
tura kujeran ya matseta abango yace “is it only pant? I will also chop what’s underneath the
pant” tana kallon kwayar idanunshi tace “you are so naughty Nuri” yana kallon lips nata dake
shinning yace “I love naughty Hadiza nima” wani kalan ture kirjinshi tayi yayi baya baya ta
cigaba da tureshi har saida sukakai wajen gado yafada gado yace “what are you trying to do I
will call my Momy for you” hannunta ta daura a lips tace “if you scream Mommy I triple your
punishment” cikeda iskanci Nura yace “Mommy” Dawani kalan sauri Hadiza tai kneeling tace
“you asked for it, don’t beg me anjima” tawani ja wandon pajamas dinshi zutttt kasa Nura yace
“jar ubanchan! Didi wani punishing za’amin”? Hanunta takai tana lamisan wajen tace “I want to
suck your cock, zan sha maka zakaran dake kasan maranka harsai tayi kukkurukuuuuuuu……”

MATAN?? Ko MAZAN??


✍M SHAKUR


EPISODE 4️⃣2️⃣
Tass Hadiza ta gogema Nuri hadda shi yama kasa yarda Hadiza ce haka, like is this Hadiza??
Dan he enjoyed every bit of love making dasukayi gashi ta tsuke kaman ba itaba ga dadi gashi
tacishi da kyau saiyaji baida ragowan gajiya ajiki anan suka zube gado sukai bacci mai dadi.
Wani kalan rayuwa take da Nura saitakega kaman yanzu ne ma take fahimtan waye Nura
bala’in girmama junansu suke, bata da yar aiki most time da safe shikema yaran wanka yamusu
brush ya shiryosu tsaf saidai su sauko shida yaran da ita suyi breakfast, yanzu ne take kara
sonshi take gane ashe ada Nura bai rainata ba, nothing beats kina living baby girl life miji na
kula dake, what is feminism? Trying to be in charge akan uban mene? Ai duk Wanda yabar
koyarwan Annabi ya bace, babu abinda yakai namiji ya killace ki yana sangartaki kina karkashin
sa, feminism jakanci ne da wahala da dunbin bacin rai aciki dan bazai taba barinki ki fahimci
mijinki ba saisa ta salamun salama dashi har abada kuwa kawayen da meeting din ta zubar da
su kaman yanda mijinta ya umurceta, Zeenah ma wasu customers dasukazo shagonta tana
suna labarin mijin yamata duka ya Koreta tareda danna mata saki uku, tasan kuma alhakin ta
ne, kullum cikin istigifari take, one thing is yan uwan Nura bazasu taba mata son dasukema

Ummi ba amman dai yanzu bata da matsala dasu duk sun shirya, tana kiran Hajiya akai akai taji
yajikinta, iyayenta ma yanzu tana kyautata musu tasayama Babanta sabon fili an fara sabon
gini kal zasu koma chan gidan nan yace zai maida makaranta.
Wannan kenan.
**

Nura yakanje Egypt yadubo Ummi bayan kwana biyu kuma yadawo, tana 8month aka sake
admitting nata a hospital wannan karan Dr yacema Nura sai ta haihu za’a sallameta.

Wata rana Nura baya gari yakoma Abuja sabida wani contract dazaije yayi sealing tafara labour
da CS Ummi ta iya ta haihu ta haifo two bouncing baby boys aka kira Nura haukane kawai
baiyiba one week aka sake riketa asibiti sannan aka sallamota hannunta na aiki but kfafun sai a
slow Nura ranan ya iso shima kaman zai cinye yaranshi kaman baturai komi na Baban su
basuyi kama da Ummi koda yatsu ba. Nan aka cigaba dama Ummi physiotherapy ahaka ahaka
tana koyan tafiya tazo tafara yaran na 2month suka dawo Nigeria lokacin kanninta sun dawo
daga Hutu school duk aka hadu akazo suna wanda Nura yahada lafiyayyen gaske.

Aranan da daddare dudda akwai mutane gidan Ummi tabi Nura dakinshi dan yashigo ita bama
tasan ko dakinta zai kwanaba tana shiga dakin tafada kanshi tafashe da kuka tace “wlh duk nayi
tsatsa kamin kankara Baban Amalily, ka kankareni kaji” tashi gabanshi yayi Ummi ita kadai ta
iya batsanta aduniya, yana kallonta yayi murmushi ganin yanda take kukan iskanci tana kokarin
kama gaban wandonshi yasa yace “Harija kawai saina dura miki wani cikin yanzu kifaramin
wasiyan zaki mutu” atare duk sukai dariya kaman mahaukata daga ita har Nuran, daidai lokacin
Hajiya ta kwala mata kira tace “Ummi zoki bama Husaini Nono yana kuka” kaman zatai ihu tace
“nafasashi bacci” Nura yamata gwalo yace “jekizo anan zan kwana nima nagaji watanmu nawa
bamu buga wawatsula ba” wanan kalan dariya tayi yanda yarike kalman tas tace “ina sonka
Baban Amali” ahankali yace “nima ina sonki Maman Biyu, bari naje nama Hadiza saida safe”
dasauri Ummi tace “kace mata nagode da farfesun data bani Anty is the best” “she really is!”
Nura yafadi yana murmushi dan Hadiza yanzu is his pillar bata bashi matsala at all ta chanza
totally, yanason duka matanshi da yaranshi and Alhamdulillah baida matsala da kowacce
cikinsu yanzun ne yasami that peace daya dade yana nema.

ALHAMDULILLAH!!!
END!!


This Chapter is about feminism, I know so many people basuso Hadiza takoma wajen Nura ba,
I use the opportunity to teach us forgiveness, duk girman laifi Allah yana yafemana duk
girmanshi madaman ba shirka bane! Me Hadiza tayi dazakuce she don’t deserve forgiveness
bai kamata Nura ya komar da ita ba? Kunce hakan danayi zaisa masuyin feminizm su bada
himma su cigaba sabida sunsan za’a yafe musu daga baya?
Let’s forgive each other, mu yafema wanda da wacce tamana mistake.

Maza can love you and can love another person, don’t ever believe cewa sabida mijinki na
sonki sosai bazai taba iya son wata ba My dear a man can love you like mad, and can also
love another woman like mad, the truth is NOTHING keeps a man saidai addu’a da hakuri.

The foundation of aure is love, hakuri and respect, ku mutunta juna, ku karrama juna, ku so
junanku sannan kurike Allah kukai haka aurenku will prosper.

My fellow woman ha’aaaa are we not baby girls for life??? Why dragging namiji da matsayinshi
na namiji please and please iyye??? Please mu zubar da feminizm din nan let’s be the babies
while our men na kula damu, do your man thing I do my woman thing.

I kno
w I’ve made lot of mistake koma menene ina rokon Allah ya yafemini kurakuran dake cikin this
book yakuma amfanar damu da abubuwa masu kyau na littafin nan, Allah ya shiryan damu
gabaki daya Allah yahadamu a Aljanna!

Please and Please support me in this chapter 2 by sending just 1k and subscribe nasaki a
group thank you.

KINDLY MAKE YOUR PAYMENT NA 1k and chat me up by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461

You can make payment 1k here

3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO

6353995766 M Shakur world Moniepoint
Send evidence of payment I will add you to chapter 2 group.

Chapter 2 is about CHEATING and I will break it down for you da yanda ake yakanta daga
zuciya. TRUST ME saiyafi CHAPTER 1 dadi!!!

Thank you for Reading MATAN KO MAZAN!!!
Mu hadu a chapter 2 dazan fara on MONDAY

M SHAKUR✍

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login