Showing 30001 words to 33000 words out of 58684 words

Chapter 11 - BAMAGUJIYA HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.pdf

17 Nov 2025

117

wata
siririyar hanya tabi dasu sai gasu a part ɗin nata suka haura saman har wani haki Beebah takeyi
saboda tsabar gajiya ƴar tafiyar bata kirki ba kai tsaye bedroom ɗin ta takaita ta buɗe wardrobe
ta dauko mata wata doguwar riga ta mika mata tare da bra da pant itadai doguwar rigar kawai
tasa Kilishi ta juyo tace.
“Bakisa pant da bra din ba" idanunta ne ya kawo ruwa tace “Banaso ciwo...." Sai kuma tayi shiru
tare da ɗofana ɗuwawunta a gadon ta kishingiɗe tare da jan duvet ta rufe jikinta da yake ɗaukar
rawa saboda wani zazzafan zazzaɓi da yake yima jikinta ƙawanya.
Fita Kilishi tayi bata jima ba sai gata da wata hadima da kayan abinci hadimar ta fita ita kuma ta
ɗauko wani X-Boss ta buɗe ta dauko wata allura da pan-relief ta aje a gefenta ta haɗa mata tea
da kanta ta rinƙa bata tanasha kamar tanashan maɗaci daƙyar da takurar Kilishi tasha da ɗan
dama ta koma zata kwanta ta ɓalli maganin ta bata tasha sannan ta barta ta kwanta bacci ya
fara ɗaukar ta.




Sarai tasan batason allura shiyasa ta shammace ta tayi mata a hannu aikuwa Saida tasa ƙarfi

sannan allurar ta yuwu taja ajiyar zuciya tace “ki kwanta ki huta nace da ƴan uwanki anan kika
kwana saboda bakida lfy ki kiyaye abinda zaisa su fahimci wani abu zanje asibitina na dawo ba
jimawa zanyi ba"
Cikin kasala tayi mata fatan dawowa lfy ta fice ita kuma bacci yayi gaba da ita sai yanzu ta
samu baccin rahama na daren jiya duk na azaba ne a ranta tana gasƙata cikar Habib matsayin
mugu bayan biyu tunda take bata taba tunanin akwai azaba kwatankwacin wacce ya shayar da
ita daren jiya ba itakam tama yanke hukunci indai wannan ne auren to tagama aurensa, cikin
baccin taji ana wasa da gashin kanta taja wata ajiyar zuciya me ƙarfi tare da yin miƙa gabobinta
na amsawa ta buɗe idanunta gabanta ya yanke ya faɗi ta zabura zata miƙe yayi saurin danne ta
tare da kai hannunsa ƙirjinta yace “Ina bra ɗin ko bazata saku ba?" Lumshe idanunta tayi kawai
sai hawaye zirrrr ya janye hannunsa daga ƙirjin nata yace “meye kuma na kukan?"
Cikin hayayyaƙowar masifa na wanda akayiwa laifi tace “Kadaina taɓani karka ƙara cemin
matarka na daina auren ka na sakeka saki hamsin ai dama mu a garinmu mace na iya sakin
miji, ni bazan zauna da mara tausayi ba kawai kata tdotsemin nono kasa ƙasana sai ciwo
yak...." Kwantar da kansa yayi saman shafaffen cikinta yana murmushi ya juya yana facing
fuskarta yace “Au haba? Da gaske? Kice kin daina auren nikuma gashi yanzu na fara ɗanɗana
garɗinsa ma yanzu na tabbatar da baiwa da ni'ima da nutsuwar dake cikinsa Beebah kinsan
me?"




Kawar masa dakai gefe tayi har lkcn hawayen takeyi ya ɗan miƙe kaɗan ya haura saman ta ya
ranƙwafa ya ɗora lips ɗinsa a kuncinta yana tsotse ruwan hawayen batare datayi aune ba ya
haɗe bakinsu guri ɗaya ya fara tsotsar lips ɗinta da harshenta kamar yana tsotsar alawa itakam
rike kansa tayi tana son ƙwace bakinta shi kansa lips ɗin nata tsotsar da yasha jiya yasa zafi
yakeyi mata shikam ya riƙe kam yaƙi saki saima wani lumshe idanu da yakeyi yana yawo da
hannunsa a jikinta ya direshi a boobs ɗinta ya kama nipples ɗin ta cikin rigar yana wani
mulmulawa da wani salo na rikita juna itakam azabar da taji tasata buɗe baki zatayi masa ihu
yayi saurin ƙara haɗe bakinsu daidai lokacin aka fara taɓa ƙofar ashe tun shigowarsa yayi mata
key.
Bai damu da taɓa ƙofar da akeyi ba yaci gaba da sharafinsa har Saida ya samu nasarar zare
mata rigar dama kuma bayan rigar babu komi a jikinta ta rintse idonta da ƙarfi tace “Innanillahi
Habeeb ka bari a ɗakin Kilishi ne fa...." Bata ida karasa ba saboda cafkar da taji yayima boobs
ɗin nata da bakinsa jikinta banda rawa ta tsananin firgici babu abinda yakeyi inda shi kuma
yake ninka salonsa yana narkewa a jikinta tare da ƙoƙarin ya saukar mata da kasala da yanayin
zumar da yake bata wadda tafi wuta zafi a gurin Beebah.




Lasheta yakeyi da tanɗeta ta ko ina kamar wani maye ita kuwa sai tureshi takeyi tana ce masa
“Please Habeeb kada ka kasheni wlh jiya saura ƙiris na mutu idan ka kuma yi nasan nima bin

Yaya Tani zanyi don Allah kaji ƙaina ka tausaya min inason kafin na mutu na nemi yafiyar
iyayena akan bijire musun da nayi....."
Ihu ta saki me ƙarfi ta ƙanƙameshi jikinta yana karkarwa ta zaro idonta sai kuma tayi baya luuuu
saboda masifar da taji ta ratsa HQ nata ashe penis ɗinsa ya tura a gurbin ta da ƙarfi kuma
wannan ya sabbaba mata sumar da bata shirya ba.
Shikam baisan ma me take cewa ba kawai pomping ɗinta yakeyi slow motion don yasan tsaf zai
yagata idan yace zaisa ƙarfi ya jima matuƙa sannan ya kwanta jikinta ya ƙanƙameta ya saki
sperm ɗinsa yanajin wata kasala ta musamman na ratsa shi kafin wane wannan gumi ya fara
karyo masa yayi luf a jikinta yana shafa sumarta yana sauke mata kiss a dokin wuyanta. Saida ya nutsu sannan ya fahimci ashe bama a raye take ba aikuwa da sauri ya zare jikinsa
daga ita ya ɗagota yaga yanda idanunta suka kakkafe komanta ya daina motsi da sauri ya ɗora
kunnensa saitin zuciyarta ya sauke ajiyar zuciya tare da kwantar da ita ya nufi bathroom ya
haɗa mata ruwa me zafi ya zuba wasu magunguna daya siyo saboda rage zugi a cikin ruwan ya
fita ya ɗagota yazo ya tsomata a ciki kusan 5 minutes zafin ruwan ya ratsata ta ja wata ajiyar
zuciya me sanyi sannan ta fara buɗe ido a hankali ta saukesu cikin nasa shiɗin ma idanunsa
akanta ƙurr ta kuwa saurin mayar da nata ta rufe hawaye ya ɓalle mata a ranta tana ayyana
itakam wanne irin mutum take aure?




Cikin taushin murya da tausayi ya kira sunanta bata buɗe idanunta ba kuma bata amsa ba ya
sake karyar da murya yace “Kiyi hƙr zan daɗe ban sake nema ba yau da dare jirgina zai tashi
zuwa Japan banso tafiyar nan a daidai wannan lokacin ba saidai babu yanda zanyi umarnin Mai
martaba ne Habeebatullah inasonki banason nisa dake dole ce kawai don ban isa ince a'a ba
kiyi hƙr Idan mukayi hakuri komai zai dawo daidai daga karshe muddin bai dawo daidai ba to
karshen sa ne bai zo ba"
Gwauron numfashi ta sauke hakan ya bashi tabbacin kalamansa sun hudata ya ci gaba da
taimaka mata ta wanke jikinta dakansa ya rinƙa saɓa mata sabulu tana tureshi yana mata
dariya tare da rera mata yan baitocinsa masu kashe mata jiki, Saida ta gama wankan sannan
shima yayi ya saɓo abarsa kamar jaririya ya sauketa a gefen gadon suka kalli bedsheet din a
tare suka kalli juna tace “Hero shima ya ɓaci da jini ina wancan na jiya?" Ɗagata yayi ya janye
bedsheet ɗin ya buɗe wardrobe ɗin ya ɗauko wani dakansa ya shimfiɗawa Kilishi a gadonta da
suka tumurmusa ya ɗauki waya ya kira wayar Sarkin gda yabashi umarnin turo masa Jakadiya
yanzun nan.
Bata ɓata lkc ba kuwa ta iso ta kalleshi ta kalli Beebah ta sunkuyar dakai ita fah wannan abun
ya fara buga mata kwanya musamman lkcn daya miƙa mata zanin gadon yace “ki haɗa da
wancan kiyi musu ajiya me kyau zamu bukacesu idan lkcn hakan yayi"



_Idan kika karanta min littafi baki biyani ba ban yafe Miki ba, idan ka/ki karantamin littafi a
YouTube batare da izinina ba Allah ya fitarmin da haƙƙina a kanki/kanka da gaggawa_

[5/2, 7:34 PM] AM OUM HAIRAN: BMGJY 25-26



Taƙabbalallahu Minna Wa Minkum.....May Allah subhanahu wata'ala Allah accept all our Ibadah
forgive our sins and purify our souls...Ameen Eid Mubarak...

*FOR SALLAH PROMO*


Don ci gaba da karanta wannan littafin ki biya ta 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank, ko
hoton kati MTN ta WhatsApp number 09013718241 idan a Niger kike zaki tura katin Airtel na
400CF ta wannan number +227 95 04 58 22 sai kiyi screenshot ki turomin nasaki a group.


★★★~~~★★★~~~★★★


Miƙewa Jakadiya jayi ɗuwawu a salike ta fice ta nufi sashinsu a hanya suka haɗu da Larai ta
jata suka nufi can bayan gidan Jakadiya tace “Larai bakina da salama nifa kaina ya kulle da
wani abu dake faruwa a gdannan" zama Larai tayi tace “Akan Yarima Habeeb kikeson mgn ko?
Jakadiya ina tsoronki uhm barima naja bakina na samasa saƙata bazakiji a bakina ba...." Riƙota Jakadiya tayi tace “Zo fa muje ki gani" dakin Jakadiya suka shiga ta dauko zanin gadon
ta ware mata ta rintse idonta da sauri Jakadiya tace “Ni kaina ya kulle yau da safe ya kirani
yace na bata kulawa sannan na ajiye wannan za'a nemeshi yanzu kuma ya kuma kirana ya bani
wannan to me hakan yake nufi? kodai fyaɗe yayiwa ƴar mutane?....." Rufe mata baki Larai tayi
tace “bazai kasance haka ba kinsan akwai jumurɗarsu da mai martaba akan auren wata
bamagujiya da yazo yace yanaso Mai martaba ya kori ƙudurin harma yaci alwashin indai yana
raye ya haramta masa ita har abada ko?"
Jinjina kai Jakadiya tayi Larai ta kara yin ƙasa da murya tace “Banfa tabbatar ba amma raina
yana faɗamin itace wannan yarinyar to amma kuma ai Kilishi tace ƴar' ƙanwarta ce to in hakane
kenan ta bakin naki fyaɗe yayi mata?"




Yarfa hannu Jakadiya tayi tace “To biri yayi kama da mutum to amma kuma idan farko fyaɗe ne
yanzu kuma da naje na tarar dasu a wani yanayi menene?" Hannu Larai tasa ta rufe bakinta
tace “Uhm! Larai jikar me koko samawa kanki salama kar naje nayi ta albashi na" Jakadiya ce
tace “Abin fah da daure kai ta bakin naki anya yarinyar nan babu wata ƙullalliya a ƙasa don
alamu sun nuna Kilishi tasan komai"
Hanya Larai taci tana cewa “nikam abin faɗa na ya ƙare keda kike da abin taunawa saiki zauna
kita tunanin rashin tabbas" harararta tayi tabita da masifa tace “Kedai kika sani tsohuwar kawai"

*******


Tunda ya fita ya barta kalamansa sukeyi mata yawo a kwanyarta zuciyarta tayi duhu suma a
yau zasu tashi zuwa Umrah da dare lumshe idanunta tayi tace “lkc baija ba amma na fara
gajiyawa da wannan ƙuntacciyar rayuwar yaushe ne zan bayyana matsayin mata kamar
kowacce mata?" Kawar da tunanin tayi ta hanyar ɗaga wayarta da take ring ta kara a kunnenta tace
“Rasheedah!" Ajiyar zuciya Rasheedah Turaki tayi tace “Tun jiya da dare nake kiranki bana
samunki yanzun kuma muryarki ta bayyana min kinada damuwa Habeebah Ni marainiya ce
banida uwar da zan tattauna damuwata da ita da Allah ya haɗani dake sai naji na samu sauƙin
wannan ciwon saboda kina bani shawara ta hankali ina kawo Miki matsalata kiyimin maganinta
HH meye matsalarki don Allah?"
Lumshe idanunta tayi tasa yatsanta ta ɗauke hawayen fuskarta tare da ƙoƙarin kumbura
zuciyarta da juriya tace “Kar...karki damu Rasheedah wannan damuwar lkc ne kawai zaiyimin
maganinta ke meye taki damuwar don nasan kawai bazatasa ki rinƙa kirana a lkcn da nake cikin
ƙila wa ƙalan rayuwa ba"



Jan zuciya tayi tace “Prince Habeeb Khalil..." Wata muguwar faɗuwa gaban Beebah yayi ta
miƙe zaune tace “Ya haka? Meye yayi Miki..." Murmushi Rasheedah tayi tace “A zahiri baiyimin
komai ba baɗini ne da matsala bansan komai game da soyayya ba tun ranar da muka zo da
Captain gurinki idanuna yayi tozali dashi nakejin rayuwata tana cikin wani yanayi na neman
tallafinsa wlh zuciyata ta kamu da muguwar ƙaunarsa ta yanda bantaɓajin zan iya hƙr dashi
daidai da rana ɗaya ba....."
Slow numfashi Beebah ya rinƙayi tana ƙoƙarin daidaita shi yana ƙara ƙwacewa kanta na wata
irin sarawa tashin hankali na ratsa duk wata kofar jini ta jikinta cikin mutuwar jiki da rawar murya
Tace.
“Hab... Habeeb Rasheedah!?" Cikin karayar zuciya Rasheedah tace “Yeah it's true Habeebah
inason cousins ɗinki Habeeb....."




Rintse idanunta tayi tanajin kalmar inason cousins ɗinkin kamar watsuwar ruwan zafi a jikinta ta
ajiye wayar kawai batare data iya sanya hannu ta kashe ba ta koma ta kwanta duk ilahirin jikinta
ciwo yakeyi da haka Kilishi ta shigo ta sameta ta ɗago idanunta da suka kaɗa sukayi jawur ta
saukesu akan Kilishi dasu Hudah Hudah ta matsa tace. “Sannu Sis ɗazun nazo naji ƙofar a rufe halan kina bacci ne?" Iska ta furzar ta kawar dakai tare

da sanya hannu ta share hawayenta wayarta nata ring ta kasa ɗagawa sai Khalisee ce ta ɗauka
tace “Yane Rash?" Kallon Beebah tayi ta miƙa mata wayar ta karɓa ta kashe hakan ya tashi
hankalin Rash wannan shine karon farko da Beebah ta kashe mata waya hakan ya hanata
nutsuwa ta ɗauko mota ta fito batare da kowa ya sani ba ta nufo gidan sarautar. A dakin Kilishi kuwa babu hankalin wanda bai tashi ba yanda duk dauriya da basarwa na
Beebah ta kasa jurewa ciwon da kecin Zuciyarta ta kifa kanta saman katifa take wani kuka me
cin rai, rarrashin duniya taƙi yin shiru ganin abin nata bana nutsuwa bane yasa Kilishi ɗaukar
waya ta kira Habeeb yana gaban Mai martaba lkcn ganin me kiran yasashi miƙewa yana cewa
“Shikenan Allah ya taimake ka amma fah bazan fasa jaddada maka ba banason wannan haɗin
ku barshi zaifi alkhairi idan kuma kun dage kuyi abinda zai faru gaba kuma nima bansanshi ba
saboda raita Habeebah kawai takeso....."




Binsa Mai martaba yayi da kallo tare da ayyana abubuwa da yawa a ransa yaja ƙwafa yace
“Bantaɓa hukunci Anja ba sai a kanka kasani Habeeb bazaka taɓa samun wannan bamagujiyar
ba zansa a ɓatar da ita a duniya tunda ta kasance silar saɓawa umarnina"
Habeeb part ɗin Kilishi ya nufa ya ishe su sun sata a gaba sai aikin rarrashinta sukeyi da
tambayar abinda yasata kuka amma taƙi magantuwa ya taka ya tsaya akanta suka janye ya
tsugunna gaban gadon ya dafa kanta yace “Habeebatullah" janyewa tayi ya fincikota da karfi ta
wuntsilo jikinsa ya ɗago kanta ya sanya Harshensa ya lashe hawayen tare da jorner bakinsa
cikin nata ta saki ajiyar zuciya me ƙarfi tasa hannunta tana tureshi.
Kallon kallo aka shigayi tsakanin Hudah Khalisa da Rasheedah Da ƙirjinta yake bugawa da ƙarfi
wani abu yana tasowa daga ƙasan Zuciyarta ta kafesu da idanunta cikin tsoro tace “Ya hayyu ya
ƙayyumu...." Janye bakinsa yayi daga nata yana shafa sumarta yayi musu wani irin mugun kallo
da basu Hudah ba hatta Rash Saida ƙirjinta ya buga sumsum suka fice daga ɗakin, yayi ƙasa
da muryarsa yace “Meyene to ko tafiyar ce kikeso na fasa?" Ajiyar zuciya tayi ta girgiza masa
kai yace “Uhm inajinki faɗi ayi Miki yanzu uwar ƴaƴana" sake lafewa tayi a jikinsa tace “Idan
kace kanasonta mutuwa zanyi...." Da sauri ya dago a firgice yace “Wa?" Sharrrr hawaye ya
sulalo mata ta janye a jikinsa tace “bansanta ba kawai inajin kamar wani abu na shirin faruwa
dani da zai iya zama ƙarshen alaƙata dakai Hero idan na rasaka ina zan kama?"




Tausasan yatsunsa yasa ya rufe mata baki yace “don Allah ki bari banson wannan muguwar
fatan naki Habeebah duk da cewa akwai ƙura a gabanmu amma bantaɓa jin akwai ranar
rabuwa tsakaninmu ba wlh ko zan rasu akanki na shirya daga jiya zuwa yau na ƙara tabbatar da
cikar darajarki wadda a duniya babu wata mace da zata zomin da kalarta inganta bare har na
tantance, Wyf kin zama sirrina Nima na zama naki ke kaɗai wlhl Azeem matsayinki bazai taɓa
daidaituwa da wata ɗiya mace a duniyar nan a zuciyata ba ki riƙe wannan a ranki duk inda Hero
ɗinki yake yana tare dake a zuciyarsa....."

Hugging ɗinsa tayi tayi kissing lips ɗinsa tare da lumshe idonta tace “Same to you and double
love you...." Sake haɗe bakinsu yayi ta janye tanajin wani mugun tsoro saboda yanda taji
Sandarsa tana wani yunkurin miƙewa ta kuwa shammaceshi tayi fit ta fice, yayi murmushi ya
miƙe yana saita kansa ya fito parlourn bai ganta anan ba hakan ya tabbatar masa ɗakinta ta
gudu....




Rasheedah ce ta buɗe ƙofar ta shiga ta tsaya jikin ƙofar ta zubawa Big hips na Beebah idanu
itanma kallonta takeyi ta cikin mudubi Rasheedah ta tako ta iso bayanta ta tsaya idanunta kafe
akan Beebah ta zatayi mgn tayi saurin dakatar da ita da cewa.
“Zan iya sadaukar da kowanne farin ciki banda shaƙuwata kuwa rayuwata Rasheedah ke ƴar
gata ce koda mahaifiyaarki ta mutu ta barku cikin gata gaban mahaifinku me sonku da baku
kulawa nikuwa nawa iyayen suna a raye amma sun barratani da kansu saboda bambancin
addini al'ada da kuma aƙida da kuma uwa uba rashin sanin haƙƙin zuciya, Rasheedah na yarda shine ƙaddarata abinda yake faɗamin kullum Nima nice ƙaddararsa
bansani ba ko gaske ne duk da inajin a raina Bazaimin ƙarya ba yanajin fiye da abinda nakejin
akansa. Rasheedah Habeeb Shine Rayuwata shine ƙaddarata kuma shine duniyata ki sani duk
wanda ya shiga tsakanina dashi zai zama silar yankewar numfashina....." Zama Rasheedah tayi saman kujera saboda jirin da taji yana ɗaukar ta tace “Meye alaƙarki
dashi?" Sunkuyar da kanta tayi tace “Mijina ne....." “Wht?" Ta faɗa tana miƙewa itama ta miƙe
tace.




Na daɗe ina faɗa Miki Ni matar aure ce kina banzatar da furuci na Rasheedah auren Hero shine
ya kawoni Masarautar Dutse a matsayin ƴar aiki ya kawoni Kilishi tace nafi nan ta bayyana Ni
matsayin tsatso cikin tsatsonta sunana matar aure ba kamar kowacce mata ba domin kowacce
mata dangin mijinta sun santa a matsayin mata, Ni kuwa kilishi ce kawai ta sanni matsayin
suruka amma ko abokaina su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login