Showing 15001 words to 18000 words out of 58684 words
ya dawo mata sabo
tace “banasonsa wlh tsohone idan suka auramin shi kashe kaina zaiyi ɗan birni kai nakeso...."
“Wa?" Ya faɗa da ƙarfi yana miƙewa daga gadon cikin kuka tace “Sarkin Mahauta...."
Miƙewa yayi daga gadon yace “Wa...waye yace zai bashi ke waye...." Kashe wayar tayi yayi bin
duniya ta kasa É—agawa aikuwa ba'a wayi gari dashi a gdan ba ya nufi tasha ya hau mota
saboda bazai iya tuƙi ba shata ya ɗauka har garin Tsaunin gawo bai zame ko inaba sai gdan
Dagaci a ƙofar gida ya tarar dashi sunashan hantsi ya mike da sauri ya tareshi suka gaggaisa
yace “Ina Beebah?" Sunkuyar dakai Dagaci yayi cikin kunya yace “Tana ciki wani abu ta faɗa
maka?" Iska ya furzar yace “waye wanda suka bawa ita?" Gabansa ne ya faɗi yace “Mai
Tukuba ne nasan kasanshi a zaman da kayi a garin nan don ko zaman yini É—aya kayi a garin
nan indai ka shiga cikin mutanen garin nan zagaji sunan me tukuba É—aiÉ—ai yarinyar data zama
bazawara a garin nan da bashine ya mayar da itaba a yanzu haka matansa na aure sha tara a
gidansa Bibo itace ta Ashirin yau da yamma yace zai kawo komai na aure a É—aura zai É—auketa
su tafi rani nayi iya yina na kasa yanada manya a karamar hukumar nan yanada bokaye sannan
yanada kuÉ—i kaga dole na sakar masa iko...."
Numfasawa yayi ya dubi agogon hannunsa 12:12pm ya dago jajayen idanunsa yace “akwai
masallaci a garin nan?" Girgiza kai Dagaci yayi yace “Saidai Hayin Fulani" ajiyar zuciya yayi
yace muje ka rakani"
Babu musu suka nufi hanyar da zata kaisu Hayin Fulani suna zuwa suka tarar anyi shimfiÉ—u a
ɗan ƙaramin masallacin juma'ar Liman ɗin dakansa ya fito ya taresu yana kallon Habeeb da
mamakin abinda ya kawo shi musamman da yaji ance shine baƙon.
Karkacewa yayi masa bayanin komai da uzurinsa liman ya kalli na'ibi suka jinjina sukace “kaiko
É—annan miye naka da auren É—iyarga ta Jimo kaje ka nemi wata mana ko a rugar nan ne baka
mukayi"
Girgiza kai yayi yace “ita nakeso liman taimakon ta zanyi bayan soyayya akwai tausayi
kanaganin wanda sukeso subawa aurenta yarinya ƙarama nawa Habeebah take wlh Kona
aureta saina raineta kafin ta gama haÉ—a hankalinta sone yayi mana gaggawa, liman ka yankan
sadaki na biya a É—aura bisa tsarin addinin musulunci"
Ɗagowa Liman yayi yace “Duk da inajin tsoro bazanƙi ɗaurawa ba amma hanzari kace ita
yarinyar ba musulma bace kaga kenan akwai jumurÉ—a abinda zaifi indai ta amince zata aureka
to ta yarda ta musulunta auren zaifi sauki..."
Gumi ya share yace “zata musulunta daga baya nidai a ɗaura ɗin shine me wuyar" baƙin
nacinsa yasa dole Dagaci ya karbi waliccin Bibo na'ibi ya karɓi na Habeeb aka ɗaura wannan
rikitaccen aure akan sadaki saniya biyu kamar yanda al'adar Waliyyin angon take.
Wayyoh zo kuga murna gurin Habeeb har sujjada yayima ubangiji na cika masa burinsa da yayi,
ya manta da duk wata kwantacciyar ƙura da ɗaura wannan aure zai tayar ya manta da
rantsuwar mahaifinsa ya manta da alwashin da yaci akansa muddin ya auri Habeeba, ya manta
da ƙudurin Mahaifanta da sukaci alwashin saisun kasheshi sun kashe Bibo muddin ya matsa
akan aurenta......
Sai a lkcn abubuwa suke ta dawo masa yayi zugum zuciyarsa ta kasu biyu wani sashi farin ciki
wani sashi ɗinbin damuwa, Dagaci ne ya katse shirun da cewa “Mal Balaji tunda dai wannan
aure ya É—auru Habeebah matar Habibu ce to zaifi ya É—auke matarsa subar garin nan don tabbas
maganar zata fasu kuma indai har ta fasu batare da yabar ƙauyen nan namu ba to kuwa ko zai
fita zai fita cikin rashin hayyac...."
“Kwarai kuwa munafiki zai fita cikin rashin hayyaci domin kuwa bazamu bawa abar dogaro
kunya ba kamar yanda muka alƙawarta zamu kasheshi mu kasheta sayi auren a lahira na
rantse indai nine Buba Sarkin Noma to yau saina raba wannan yaron da rayuwarsa bai isa ya
auri jikanya ta ba macuci masu shanye jinin bil'adama......"
Wani sara ya kaiwa Habeeb daidai lokacin da Habiba ta kwace daga riƙon da yayi mata ta
hankaɗe Habeeb suka zube can baya tare sai gashi a ƙasa ita kuma tana kwance a samanshi.
Idanunta ta buɗe cikin idonsa ya sakar mata wani murmushi yasa hannunsa ya riƙe weast ɗinta
ta kwantar da kanta luf a ƙirjinsa dagashi har ita wata nutsuwa ce take kwarara a ƙasan
zukatansu....
Babu wanda yasan meye yake faruwa saida sukaji Liman yana cewa “Buba Aure ne mun riga
mun É—aurashi Habiba ta tabbata matarsa kada kuja da ikon Allah shine ya hukunta wannan
aure kuma babu wanda yasan rabon dake tsakani wannan....
Dakata nace ka dakata Mal Liman kun hana mu taɓashi amma fah ka sani idan har kukaga
yabar ƙauyen nan to warware auren nan kukayi...." Janyewa Habiba tayi a jikinsa zatayi
magana Uda ya kai mata bugu Mal Liman ya janye ta ya turata gdansa ya dubi Habeeb yace
shiga ciki akwai zauren baƙi ka jirani"
Zaku iya samun littafin nan ta website na arewabooks ku karanta cikin sauƙi ga waɗanda karatu
keyi musu wuya a WhatsApp, ko kuma ku sauke app na arewabooks a wayoyin hannunku ga
link É—in domin shiga ta website ku biya ku karanta cikin amincií ½í±‡í ¼í¿¼
https://arewabooks.com
*Share please*
[4/13, 8:45 PM] AM OUM HAIRAN: *BAMAGUJIYA*
*(HOT LOVE AND DESTINY)*
NA
*FAUZIYYA TASIU UMAR*
*OUM HAIRAN*
https://youtube.com/channel/UCZ5Vt2--iGyJfTwItSzAnGg
*Paid book*
Kunata cewa promo ɗin dana baku yayi kaɗan to gashi nan na ƙara daganan zuwa jibi zaku
sameshi a 200 PC 500
Ki biya ta waÉ—annan hanyoyin acct details 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko ku turo katin
waya MTN ta WhatsApp number na kamar haka 09013718241 ƴan Niger kuma zaku tuntuɓi
wannan number don biyan kuÉ—inku +227 95 04 58 22.
*Free Page 11-12*
★★★~~~★★★~~~★★★
Ankai ruwa rana kafin su fita daga Hayin Fulanin Saida aka shigar da jami'an tsaro sannan
suka samu suka fita da Habeeb daga garin da sharraÉ—in Habeebah zata zauna a gdan Liman
zuwa wasu kwanaki kafin mijinta ya dawo ya É—auketa.
Inda su Jimo sukaci alwashin muddin suna raye wannan aure bazashi ko inaba shidai Habeeb
bai bawa mgnrsu muhimmanci ba yaja ƙafafunsa suka bar ƙauyen cike da kewa shauƙi da
ƙaunar matarsa.
Itako Habeebah lkcn da taji hukuncin da aka yanke da kuma furucin da mahaifinta yayi akan
aurenta sai duka jikinta yayi sanyi bataso aurenta ya kasance a haka ba bataso ace ta samu
matsala da iyayenta ta dalilin aurenta ba Shikenan sun sallamata babu su babu ita saboda
Habeeb?"
Hawaye ne ya sulalo mata ta zauna a shimfiÉ—ar da Hajjo matar Liman tayi mata ta zuba uban
tagumi hawaye wani nabin wani zuciyarta tayi ƙunci duniyarta tayi duhu.
Tunda ta taso takejin iyaye mata suna cewa duk matar data É—auki namiji uba saita mutu
marainiya! Yanzu ita meye ribar da zata samu data amince tayi baram baram da iyayenta
akansa? Waye shi??Meye yake ma nufi da aurenta??? Meye yasa ya tsallake matan dake birni
yace sai ita?.
Tambayoyi barkatai marasa amsa tunanin Jumme ya faÉ—o mata ta kuwa rushe da kuka me
gigita tunani da taɓa zuciya yanzu Shikenan bazata sake ganin Jumme ba? Ta rabu da
mahaifiyarta me ƙaunarta da ƙaunar farin cikinta har abada?
Kuka takeyi sosai me taɓa zuciya, a haka Hajjo ta ishe ta ta tafa hannu tana salati tace “Haba
yarinya Meye kuma abin kukan ai gdy ya kamata kiyiwa Allah daya baki mijinki me sonki da
tausayinki gashi Allah ya É—aga darajar ki zaki tafi birni"
Ɗagowa tayi ta dubi Hajjo fuskarta taf da hawaye tace “Waye Allah?" Da sauri Hajjo ta kalleta
da mamaki tace “Allan ne baki sani ba ƴar nan tab to wannan wanne irin aure ne shi mijinki
naga ai musulmi ne...."
Har yanzu idanunta nakan Hajjo ta kuma cewa “shima kina nufin yasan Allah?" Jinjina mata kai
tayi tace “tabbas yasan Allah domin kuwa alama ta nuna bayan sanin Allah har tsoron azabarsa
yanaji Habeebah kinason sanin Allah?" Saurin É—aga mata kai tayi tayi murmushinta ta dafa
kanta tace “Zakisan Allah harma ki bauta masa yanzu Meye abin da kike bautawa?" Sunkuyar
da kanta tayi tace “Uwa me tsarki ita nake bautawa kuma ita ce abar dogaro na itace take bani
nasara akan komai nawa sannan yanzu itace tayi fushi dani harma tasa iyayena sukayi fushi
dani yanzu Shikenan rayuwata bazatayi albarka ba....."
Murmushin tausayinta Hajjo tayi ta mike ta zari buta tace “bari naje nayi sallar magaruba sai mu
zauna" nan ta zauna tana kallon yanda Hajjo take sallarta kamar yanda ta taba ganin É—an birni
yanayi, bayan Hajjo ta idar ta sako musu tuwo da man shanu suna ci Hajjo na bata labaru masu
ban dariya sai gashi ta saki jiki tana ta dariyarta da haka Liman ya shigo ya taddasu yaji daÉ—in
yanda ya samu Habeebah tanata dariyarta abin ya matukar faranta masa rai ya mika mata
wayar hannunsa yace.
“Mijinki ne yakeson mgn dake" ƙasa tayi da kanta cike da kunya Hajjo ta karɓi wayar tace
“kekam da a cikinmu akayiki bansan irin halin da zakiyi ba kawai daga mijinki na kira sai kiyi
ƙasa dakai to ko yaranmu ai sun daina wannan kunyar"
Tana mgnr tana kara mata wayar a kunnenta tayi shiru tana jinsa yanata mgn taki cewa komai
har ya kashe ya sake kira Hajjo ta tashi ta nufi garken shanu hakan ya bata damar cewa “Ɗan
birni...." Ajiyar zuciya yayi yace “har yaushe zaki daina cemin ɗan birni kike kirana da sunana
Beebah?" Ajiyar zuciya tayi tace “kaje gdane?" Gyara kwanciya yayi yace “ina kwance a gadona
inajin dama kina kusa dani da kin ragemin kewa ko tausa kyayi min...."
Wani gwauron numfashi ta sauke daya sanyashi tambayarta “Meye" a kunyace tace “Kunya
kabani ai babu kyau sashi ya rinƙa taɓa sashi" dariya sosai mgnrta ta sanyashi yace “Har
yanzu?" Ɗaga kai tayi tace “Eh" murmushi yayi yace “idan nazo ɗaukanki nan da sati biyu zaki
maimaita min am kinsan me?" Girgiza masa kai tayi tace “Aa" yaja fasali yace “Hajiyata tana gaisheki na sanar da ita komai
daya faru ta sanyawa aurenmu albarka sosai tayi mana fatan alkhairi" dariya tayi tace
“Hajiyanka mahaifiyarka kenan?" Jinjina kai yayi yace “Eh tayi murna da samuwarki cikin alhinta
Habeebah mahaifina Sarki ne a garinmu Sarki Khalil na ƙasar Dutse shine ya haifeni
mahaifiyata kuwa Hajiya Kilishi wato Ummusalma haifaffiyar Masarautar Daura ce mu bakwai
mahaifiyarmu ta haifa maza biyar mata biyu nine ƙarami a maza a dakinmu sai mata biyu da
suke ƙanne a gurina matan mahaifina uku Hajiya Zulai wato Hajiyan soro tanada ya'ya Hudu
uku mata ɗaya namiji Nasir kenan sa'anni muke dashi sai Hajiya Hauwa Hajiyan ƙofa yaranta
biyu dukka maza Fahat da Salim gidanmu bamuda matsalar Æ´an ubanci duk da dai ba'a rasa shi
ko yaya ne tunda ya shiga gidan Annabi ma bare mu bayin Allah, abu É—aya ne matsalar family
ɗina munada ƙabilanci duk wata mace da yayyuna suka aura to ta fito ne daga tsatsonmu haka
matan ma ba'a kaisu ga waje a cikin dangi akan auraddasu kasancewar mahaifinmu da Æ´an
uwansa sunada yawa sannan suna ƙyamar talauci wannan yasa musu gudun bare saboda
sunce daga bare za'a samu musu musakai a gwamutsa musu zuri'a da datti"
Numfashi yaja ya sauke yaci gaba da cewa “Habeebah nasan zaki fuskanci ƙalubale zama da
zuri'armu domin kece kika fara shigowa wannan zuri'a tamu matsayin mata kuma kika zo a wani
yanayi da mai ƙaramar ƙwaƙwalwa bazai mawa rayuwa uzuri ba"
Numfashi ta sauke hawaye ya zubo mata tabbas wannan shine an gudu ba'a tsira ba anyi
gudun wuya an haikewa wuya har ta fara kukan tausayin kanta na kasancewa matar Habeeb
tun yanzu wannan wanne irin dangi ne da basa ƙaunar bare?
Muryarsa ce ta katseta da cewa “kiyi hƙr da yanayin da zamu ɗan samu kanmu nasan zamu fita
babu wani yanayi da yake dawwama Beebah da wasa nake Miki bazan iya barinki kiyi dogon
Zama a garin nan ba zuciyata bazata nutsu ba gobe xansa Azo a tafi dake" zaro ido tayi tace
“gobe?" Murmushi yayi yace “ko baki shirya ba?" Sunkuyar dakai tayi tace “Amm...." “Shetttt"
yace mata sannan yace “amma me? Banson jayayya karki fara kinji?" “to" ta amsa da ita
sannan yaci gaba da janta da hira tana Æ´ar dariyarta har zuwa wani lokaci sukayi sallama Hajjo
ta nuna mata makwanci ta kwanta bacci ya É—auke ta cike da mafarkan ÆŠan birni.
Washegari da wuri batama tashi daga kwanciyar safe ba Liman yazo yace tazo tanada baƙi
taja ajiyar zuciya ta miƙe ta ɗauki hijjab ɗin da Hajjo ta bata jiya tasa ta fito tun daga nesa ya
kafeta da manyan idanunsa tayi masa kyau da shigar Muslim women sai yaji ta ƙara shiga
ransa ta ƙarasa gabansa kanta a ƙasa ta tsugunna tace “barka da hanya" numfasawa yayi ya
sanya hannu ya ɗagota ya sanya hannu ya lakaci hancinta yace “Sannu matar Prince Habeeb
kina lfy?" Sake sunne kanta tayi tana ajiyar zuciya yajata ya shigar da ita motar yaja suka bar
gurin a guje.
Yanda ta ɗago da alamun firgici yasashi kallonta yayi mata murmushi yace “zaki koma rayuwa a
inda aka halicce ki don gurin" nandanan jikinta yayi sanyi ta mayar da idanunta ta lumshe tare
da kwantar da kanta a kujerar wani zazzafan hawaye ya zubo mata yabita da kallo hakanan yaji
ta bashi tausayi. Sun jima suna tafiya tana rera kukanta batare daya ce mata ƙala ba bawai don kukan baya
damunsa ba sai don bashi da kalmar dazai iya rarrashinta da ita, dole tayi kuka rabuwa da
dangi ƙawaye da garinka rabuwa ta har abada batare daka shirya ba dole ne ya taɓa zuciya da
gangar jiki. Bai nufi gdansu da ita ba wani Unguwa ya nufa yayi parking ya fito ya buÉ—e get na gdan ya
shiga da motarsa yayi parking sannan ya kamo hannunta yaja fasali yace.
“Kiyi hƙr Beebah nasan kinajin ciwon rabuwa da makusantanki ne wlh ban rabaki da danginki
don cutarwa ko zalumci a gareki ba sai don hakan shine yayi daidai da tsarin rayuwarki,
Dukkan wata mace a duniya a ƙarƙashin haka take ko yanzu ko gobe ko jibi sai kinbar gdanku
kin tafi gidan aure so ki kwantar da hankalinki insha Allahu nayi alƙawarin baki kulawa saikin
zama abar alfahari ga danginki baki É—aya"
Hannunsa yasa ya share mata hawayen yace “kukan ya isa haka muje na baki ruwa kiyi wanka
ki canza kaya ki bani lbrn kuruciyarki"
Fitar da ita yayi a motar suka nufi ƙofa ya buɗe suka shiga ta tsaya tana ƙarewa falon kallo sake
da baki da kuma bayyanannan tsoro ta dubeshi yayi murmushi ya sake riƙe hannunta yakai
bakinsa ya sumbata ya É—ago idanunsa da suke lumshewa kamar me jin bacci ya zubasu akan
fuskarta yana ayyana abubuwa da yawa a ransa saidai shi kansa baya ƙarfafawa zuciyarsa
gwiwa wajen aiwatar da abinda take muradi.
Zubewa yayi a kujera kallon Beebah na saukar masa da wata kasala me narka lakar jiki ya miƙa
mata hannu da nufin tazo gareshi ta noƙe cike da tsoro yayi wata miƙa ya miƙe yace “ok muje
bamuda lkc" batayi masa musu ba suka nufi wata ƙofa ta buɗe ɗakine harda gado kato na
alfarma ta kuwa lalace a kallon gadon bataji sanda ya zare mata hijjab dinta ba saijin hannunsa
tayi a ƙirjinta ya sanyata cikin jikinsa ya rungumeta da wani salo me narkar da cikakkiyar mace,
itakam Beebah yanda taji yana sama da hannunsa saman ƙirjinta yasa ƙirjin nata dukan uku²
tayi saurin juya masa baya ya kasance ƙirjin nata ya koma ƙirjinsa hakan ma daɗi yayi masa
yasa hannu ya tallafi mazaunanta.
Nan take jikinta ya ƙara ɗaukar rawa ta janye da sauri zatayi mgn yasa hannunsa kan bakinta
ya lumshe idanunsa da suka kada sukayi jawur yace “Mijinki ne ni Beebah akwai bambanci da
irin mazan da kike tsoro muje na nuna Miki yanda zakiyi wanka bamuda lkc na faÉ—awa Hajiya
na daukoki idan munje don Allah kada ki bani kunya duk abinda kikaji na faÉ—a a matan gda da
Mai martaba ki gasƙata hakan kinji?"
ÆŠagansa kai tayi ya jata suka shiga bathroom É—in dake batada duhun kai batasha wahalar gane
komai ba ya fita ya barta tayi wankanta dama jiya da dare Hajjo ta tsefe mata gashinta tasa klin
ta wankeshi tas gashinta yanada muguwar cika ga tsayi ta sharceshi da matajin data gani a
gurin ta sake shi ta fito sanye da hijjab É—inta yana kwance a gado ya rungume hannunsa a
ƙirjinsa ya lula sama jannati yaji ta shafa fuskarsa ya sauke ajiyar zuciya me ƙarfi ya sauke
idanunsa akanta tayi masa murmushi tace “Tunanin me kakeyi?" Tashi yayi zaune ya kuranta
ido har Saida ta tsargu sannan ya janyo ta ta zauna kusa dashi karon farko data fara zama a
abu me laushi dangin katifa ya tallafi fuskarta yace “A matsayin ƴar aiki zan kaiki gdanmu...."
Wani kallo tayi masa na sosai tace “Ƴar aiki baiwa fah kenan?" Numfashi ya sauke yace
“Hakane zaki tsaya iya bangaren mahaifiyata Hajiyata tasan matsayinki a gurina Habeebah
bawai don kaskanci ba a'a saidon kareki daga duk wani abu da ka iya faÉ—owa bayan bananan
zan kaiki matsayin Æ´ar aikina karki damu shekara É—aya kawai zanyi na dawo kasar nan
gabaɗaya nayi ƙoƙarin tafiya dake na hasaso asirina zai tonu domin babu wanda yasan da
aurena dake sai Hajiyata nabarki gurinta amana kuma zanyiwa Khalisa da Hudah kashedi
akanki bazaki samu matsala da kowa ba kiyi hƙr kinji....."
*share please*
[4/16, 7:49 PM] AM OUM HAIRAN: *BAMAGUJIYA*
*(HOT LOVE