Showing 42001 words to 45000 words out of 58684 words

Chapter 15 - BAMAGUJIYA HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.pdf

17 Nov 2025

118

yace “Ke kaɗai kike mallakar Price Habeeb ɗinki Wyf Hero
naki ne ke kaɗai" girgiza kai tayi alamar rashin yarda ya tsuke fuska yace “Da gaske"
murmushin dole tayi masa nan sukaci abincin ya ɗauko ledar daya shigo da ita dadai ita ba
ma'abociyar son tsire bace amma tunda ta samu cikin nan kullum sai taci hakan yasa baya
gajiya da siyoshi aikuwa tana gani ta sauka ta ɗora kanta a cinyarsa tace.
“Idan na tuna da masoyi sai inji ƙwallah nata kwarara......
Idan na tuna da masoyi sai inji tamkar In saka ƙara.....
Idan na tuna da masoyi sai inji mutuwa bamuda tazara......."
Nishaɗi abin ya bashi sosai ya sauko shima ya ɗauka yakai mata bakinta yace “Nayi kewa...
Nayi kewa.... Nayi kewar me mini hira....." Dariya duka abin ya basu ta kwantar da kanta a
kafaɗarsa tace “Kasan me?" Lumshe idanuwansa yayi yace “Me me kenan?" Dariya ta farayi
tana rufe idonta ta zame ta fara ja da baya, sosai yake nishaɗi ya biye mata suka rinƙa zagaye
parlourn daƙyar ya kamata ya matseta yace “saikin faɗa" ƙara tayi tace “Wayyo Boobs ɗina
Hero mugunta ko ahhh wlh zan faɗa maka..."





Sakar mata nipples ɗinta yayi yace “Uhm inajinki" turo baki tayi tace “Yaune kawai na ɗan ji daɗi
da kanayi kadan....." Hannu yakai zai ƙara cafkarta ta kwasa da gudu ta shige bayan kujera yayi
murmushi yace “Ina gdy da yabo yau zakiji yafi haka zo kici namanki na ka'ida kar yayi sanyi"
Zama tayi taci gaba da cin tsiren Saida ta ƙoshi ta tura masa gabansa tace “Kuma na ƙoshi
gobe da safe kafin na tashi ka dumamamin shi" kama kunnensa yayi yace “Angama gimbiyata"
Da wannan suka tashi sukayi ciki tare sukayi wanka suka shirya kamar basu da wata damuwa

suka kwanta sun raya daren cikin nutsuwar da cikinsu babu wanda ya taɓa samun irinta suka
kwana manne da juna, ita kuwa Khausar tayi kwanan haushi, cikin kwanaki bakwai ɗin da yayi
mata ko ɗaki basu taɓa haɗawa ba amma yau tanajinsa sunata nishadinsu da matar sonsa
tabbas da aiki ja a gabanta. [5/12, 8:10 PM] AM OUM HAIRAN: _*Paid book 35-36*_


_Ku biya ta acct detail 3184512451 First bank ko kati MTN ta WhatsApp number
09013718241._
_Normal 300 PC 700_


_Ban amince a juyamin littafi ta kowacce siga ba_



★★★~~~★★★~~~★★★


Rayuwa me daɗi suke gudanarwa Beebah na rainon cikinta da yake shan kulawa wajen
mamallakinsa itama Khausar salo taci alwashin canzawa na nuna kulawarta ga Beebah, duk da
Beebah taƙi sakin jikinta da ita hakan bai hanata shige mata da nuna mata ai duk ɗaya suke ba.
Itakam Beebah taƙi yarda da wannan tsarin wanda hakan ya jawa Khausar samun sassauci
daga gogan tunda shi a rayuwarsa indai ka nuna kanason Habeebatullah da abinda ke cikinta
to babu yakai a duniyarsa, takai komai Khausar keyi a gdan ko lkcn da yayi nufin dauko musu
ƴan aiki cewa tayi basa buƙata a bari sai Beebah ta haihu Inma za'a dauko ɗin don a ganinta ita
bataga aikin da za'a ɗaukowa ƴan aikin ba.
Sanyin yanayin data nuna yasa shima ya sassauta mata yake yi mata mu'amala irin
wacce zai iya saidai har yanzun babu abinda ya taɓa shiga tsakaninsu na auratayya, duk wata
walwala da yakeyi idan ta shigo masa ɗaki yanzu zai rufe ido yaci mutuncinta, to itama dake ba
jurai bace wajen ɗaukar wulaƙanci yasata tattarashi ta watsar ta nemawa kanta wata mafitar.



Tasani komai nisan gona dole zaaje kunyar ƙarshe musamman data fahimci shi ɗin irin mazan
nan ne da basa iya jurewa rashin mace a kusa dasu domin kuwa cikin kwana biyun da yakeyi a
part ɗin ta ya rinƙa ƙuncin rai kenan in taga walwalarsa to ya koma gurin gimbiyarsa ne.
Duk da janye masa tallafin da Mai Martaba yayi hakan baisa sun tagayyara ba cikin lkcn ne
kuma ya samu aiki da wani babban campanyn jiragen sama dake England sunyi murna sosai
da samuwar aikin nasa saidai damuwar ɗaya ce zai rinƙa tafiya ne sai lokaci lokaci zaike
dawowa, wannan ce kawai ta sawa nishadinsu birki itakam Khausar murna takeyi da hakan ko
babu komai kowa ta rasa tunda yace bazai tafi da Gimbiyar tasa ba sai yaje yaga yanayin gurin,

kuma koma ba haka ba cikinta ya soma girma watanni shidda ya tafi bakwai ya kamata ta
zauna waje ɗaya.
Ana gobe zai tafi dagashi har Beebah kamar waɗanda akayiwa mutuwa haka suka kasance
babu walwala don ma Khausar na amfani da kirsarta da shekaru da tafi Beebah tana ɗauke
mata hankali a fakaice tana nuna mata ai cigabansu ne gabaɗaya da wannan Beebah ta ɗan
saki jikinta, tare da Khausar suka haɗa masa kayansa suka shirya masa a jakar da zai tafi da ita
har cincin da cake da donut suka shirya masa kayan snacks kala-kala harda na banza duk suka
haɗa masa dake ranar ba'a ɗakin Beebah zai kwana ba haka ya kwana kamar Maraya Khausar
tayi iya yinta taga ya saki jiki da ita amma fir yaƙi kwana yayi yana zagaya ɗakin shikam badon
yasan Beebah bazata taɓa bashi hadin kai ba da ya tafi yaje ya samu nutsuwa da ita.




Tsarin tafiyarsa ta safe ce tun asuba da sukaci gaba da shirye-shiryensu yakebin Beebah a
gindi a gindi duk inda tasa ƙafarta shima sama yakeyi, sarai Khausar ta lura da yanayinsa koda
yanayin yanda doguwar rigar jallabiyar jikinsa take a ɗage saitin Sandar majalisar sa.
Itako Beebah dake ba abinda yake gabanta kenan ba kuma hankalin ma sama² ne yasa
batama fahimci halin da yake ciki ba sai lokacin da Khausar ta matso saitin kunnenta tace “Ki
bawa Hero ɗinki tallafi jin dadin namu zata ɓalle a jikinsa fah....." Sai lokacin ta lura aikuwa
gabanta ya faɗi cikinta bayason sex ko kaɗan indai Habeeb ya kusance ta yini zatayi mararta
na ciwo gashi ta fahimci irin kallon da yake binta dashi na jiran damarsa ne kawai.




Miƙewa Khausar tayi ta ɗauki ruwa a freegde ta fice musu daga kitchen ɗin, kamar me jira haka
ya nufota ta miƙe da sauri har mararta na amsawa ta ɗan ja baya ya riƙo hannunta da sauri
yace.
“Please Wyf karkimin haka tafiya zanyi ki bani nutsuwa don Allah" noƙe kafada tayi ta
turo baki tace “Ni meye yasa kake damuna ne naga da mace ka kwana Hero kake fahimtar
uzurina wlh wahala...." Rufe mata baki yayi ya matso da bakinsa saitin fuskarta yace “nasani a
hankali zan biki Please....." Yanayinsa ne ya kashenta jiki tasani kome zatace masa ba
sauraronta zaiyi ba don tabbatar shiɗin daban ne a kitchen ya rareta tas taso hanawa taga ya
jima da nisawa hakanan tayi masa doggie yayi abinda zai yi ya samu gamsasshiyar nutsuwa
ya kwantar da ƙirjinsa a bayanta ta zame tayi ƙasa tana dafe cikinta daya dunƙule mata waje
ɗaya.
Hannunsa yasa ya shafo cikinta yayi murmushi yace “Very soon zan dawo bby kayi hkr nasan
zakayi missing Dad ɗinka" janyewa tayi ta sanya kayanta ta nufi ƙofar ta buɗe ta baya ta nufi
part ɗinta ta faɗa wanka tana wankan taji shigowarsa ɗakinsa ya shiga yayi wanka ya fara
shirinsa ta fito ta tayashi shiryawa.

Sallama yayi musu me kyau suka rakashi airport Najeeb ne yake drivern ɗin yana tsokanar
Habeebah dake itan ba ma'abociyar son hayaniya bace saidai tayi murmushi wani kuma abin
khausar ta rama mata, ita kewar mijinta kawai itane ta dameta musamman da sukaje airport ya
matso ya riƙe hannunta ya zubanta manyan idanunsa. Ya jima da fahimtar yanayinta hakan yasashi ɗago kanta yayi kissing lips nata yace “ko
mutuwa nayi kiji a ranki ni nakine Wyf bare ina raye rabuwa ce ta ɗan lokaci, amana nabar Miki
kanki da Bbyna da duk abinda ya shafeni ki kulamin da kanki!...." Hawaye ta share masu dumi
ta cire hannunta a nasa ta kaɗa masa kai tace “Insha Allahu zanyi bakin ƙoƙarina kaima ka
kulamin da kanka.
Sakinta yayi ya juya da sauri ya nufi matakalar jirgin ya shiga itama ta juya tana tsane hawaye
da tisue ta shige mota suka juya suka nufi gidan sarauta Gaban Beebah na faduwa suka shiga
gdan sukayi parking ya saukesu Khausar dake ƴar gda ce ta nufi part ɗin Hajiyan soro itakam
Beebah gaisawa kawai sukayi ta miƙe ta nufi sashin Hajiya Kilishi tana babban parlour tana
ganinta ta miƙe ta tarota tana cewa.




Sarkin yawo kukan bakwa gajiya Beebah ke ko nauyin jikinki bakiji koda yake ɗaurin gindi kika
samu nayi magana mijinki yace motsa jiki kikeyi" ƙasa tayi da kanta cikin ladabi tace “Wlh Kilishi
ciwon mara ne yake damuna har bacci yake hanani" cikin jimami tace “Subhanallahi kuma kunje
asibiti?" Ɗaga mata kai tayi tace “Munje sun duba sunce kwanciyar Bbyn ne ba daidai ba
amma suna saka ran zai koma daidai kafin lokacin haihuwa" ajiyar zuciya Kilishi tayi tace “To
Allah yasa yanzu me kikeso kici me za'a dafa Miki?" Dariya tayi sarai Kilishi tasan halinta itama
tayi dariya tace “shikenan in kin gama dariyar sai ki faɗa" rufe idonta tayi tace “Kunun tsamiya
nakeso da wainar gero...." Zaro ido Kilishi tayi tace “taɓ amma Wannan jikan namu akwaisa da
iya baro aiki bari nasa ayi Miki kije ki kwanta kafin a gama"




Ɗakin Kilishi tashige ta kwanta bata kuwa jima ba bacci yayi gaba da ita ba ita ta tashi ba sai
yamma likis ta tashi ta tarar duk abinda tace an haɗa mata suka tafi gida sunaci suna hirarsu
dare yayi kowacce ta nufi ɗakinta.
Da farko zaman nasu babu wata matsala lokaci guda abubuwa suka rinƙa canzawa musamman
lokacin da cikin Beebah ya tsufa duk wani taimako da Khausar keyi mata ta daina saidai tayi
idan bazata iya ba tabari gata da zurfin ciki ta kasa faɗa masa tana buƙatar ƴar aiki domin tana
ganin hakan a matsayin shiga tsakanin mace da mijinta, musamman da kullum ya kira zaice
mata Khausar ta kirashi tace masa anyi kaza anyi kaza, itadai takanyi murmushi kawai ta
bagarar da zancen.

Wani abu dayake damun Beebah yawan baƙi da sukeyi ƙawayen Khausar kuma Bama
iya mata ba harda maza haka zasu raba dare suna busa musu shisher a gidan itakuma tayita
amai saboda bata kaunar ƙamshin flavor ɗin tun tana ma fitowa babban parlourn Saida fitowar
ta gagareta saboda wasu abubuwan hankalinta baya iya ɗauka kusan karo biyu tana kama
wata ƙawar Khausar Jidda suna romance da wani cikin abokan nasu a cewarsu da faɗa.




Abu na biyu da yasa ta daina fitowa indai taji motsinsu yawan kallo da samarin ke binta dashi jin
kunnenta akwai lokacin da taji Wani cikinsu na cewa shifa yana haɗiyar yawu akan kishiyar nan
ta Khausar ranar baram² suka rabu a gidan tanata fadan ita wlh sai tayi maganin Beebah ace
don masifa mijin ta kama ta riƙe abokan nata ma da take samun nutsuwa dasu suma sun fara
cewa sun fara haɗiyar yawu.
Beebah bata gane abinda take nufi ba shiyasa bata wani ɗauki abin da muhimmanci ba, itadai
kullum burinta da addu'arta Allah ya rabata da cikin jikinta lfy.
Cikin hakan ne kuma ta kama wata rashin lafiya me zafi wadda ta sanya dole Hajiya Kilishi da
tazo taga irin mugun zaman da sukeyi ta dauko Larai tace taje ta zauna da ita, Larai na kula da
ita Kilishi nayi shikam Habeeb kullum cikin yo aike yake da kiran waya, kwananta takwas a
kwance da yamma tana kitchen ɗin sashin nata ranar jikin nata da ɗan sauƙi, kunu take
damawa taji bayanta ya wani amsa.
Ai batasan sanda takai ƙasa ba tana keta gumi ashe wasa farin girki lamarin na gaske
yana tafe, ji tayi bayan ya ɗan saki ta yunƙura zata miƙe taji mararta ta riƙe babu shiri tayi
zaman ƴan bori a gurin ta rinƙa matagugun azaba.




Baba Larai ce taji shirun nata yayi yawa ta nufi kitchen ɗin ta tarar da ita cikin mawuyacin hali ai
da gudu ta isa kanta ta tallafota tana tambayarta menene? Babu damar mgn sai ido sai hawaye
fita tayi da sauri tana ƙwalawa Khausar kira ta fito ɗaure da towel, Baba Larai tace “ko zaki
kiramin Hajiya Kilishi Gimbiya Beebah ce batada lafiya ina tunanin haihuwa ce Azo a kaita
asibiti....."
[5/13, 8:06 PM] AM OUM HAIRAN: _*Paid book 37-38*_


_Ku biya ta acct detail 3184512451 First bank ko kati MTN ta WhatsApp number
09013718241._
_Normal 300 PC 700_
_Ƴan Niger zaku biya 500f ta wannan number +227 95 04 58 22_


_Ban amince a juyamin littafi ta kowacce siga ba_

★★★~~~★★★~~~★★★


Wani mugun tsaki Khausar taja tana yiwa Baba Larai wulaƙantaccen kallo tace “kuma Ni meye
nawa cikin haihuwarta zakizo ki dagamin hankali kamar nice Habeebun da yayi cikin.....
Ƙara ƙasƙantar dakai Larai tayi zatayi mgn Khausar ta daka mata tsawa tace “ki matsamin anan
munafuka in kinada abinyi kiyi mata in baki dashi ki zuba mata idanu duk abinda Allah yaga
dama yayi, Ni banida lokacin batawa akan abu mara muhimmanci....." Fuuuu ta shige ɗaki Baba
Larai ta girgiza kai lallai wannan mata takai mara imani. Da wannan tunanin ta koma kitchen ɗin ta tarar da Beebah ciwo har yaci uban na baya daƙyar
ta iya bata amsa lokacin da take tambayarta wayarta ta ɗauko cikin saa kuwa babu pin a jiki ta
miƙa mata, a wahale ta kamo mata number Kilishi ta kirata ta sanar da ita abinda ake ciki, kafin
wane wannan sai gata suka tattageta sai asibiti cikin ikon Allah kamar jiran isarsu asibitin ta
haifo yaronta sankacece kyakkyawa me kama da ubansa.




Murna gurin Kilishi kamar akansa ta fara samun jika, da kanta ta gyara abinta bayan maijego ta
huta suka koma gida.
Tun kafin su isa labarin haihuwar ya cika dangi masu murna nayi ƴan baƙin ciki suma ba'a barsu
a baya ba suna nasu a bayan fage, kadama Khausar da yan fadarta suji labari sun kasa zaune
sun kasa tsaye, duk inda takai ga iya makircinta wannan karon kasa ɓoye baƙin cikinta tayi
hatta Habeeb Saida ya fahimceta a kalamanta aikuwa mutuncinta ya ciwu ba ƙarya don Saida
ta gwammace dama tsautsayi baisa ta kasance matar Habeeb ba a wannan rana, ya
wulaƙantata da gaske.
Gabaɗaya ya ɗauki hankalinsa ya mayar dashi kan Beebah da bbynsu yaso yazo yaga
jaririn amma campany sunƙi bashi hutu dole haka ya hƙr saidai hotuna da aketa yiwa yaron ana
tura masa da videos, a tsarin gidan sarautar duk jaririn da aka haifa mai martaba ne yakeyi
masa huɗuba amma shi wannan jaririn bai samu wannan gatan ba, koda aka faɗawa Mai
martaba samun ƙaruwar da ɗan nasa yayi baice komai ba Saida akayi zancen huɗuba nanne
ya magantu da cewa ai kamar yanda ya yafewa uwar jaririn ubansa to shima jaririn ya yafesa.
Beebah da taji wannan ɗanyen hukunci Saida tayi kuka kamar ranta zai fita wai akanta itakuwa
wacce irin baƙar kadara ce data zama silar rusa shaƙuwa da soyayyar dake tsakanin uba da
ɗansa?




Kilishi ce ta rinƙa tausarta da samu tayi shiru amma duk jikinta a sanyaye yake musamman

lokacin da Yaya Ahmad yazo yima yaron huɗuba tayi nadamar biyewa Habeeb su ɓata ran
iyayensu, wai a haka ma gara shi akanta ita batama san makomarta da nata iyayen ba.
Yaya Ahmad dakansa ya shigo har ɗakinta ya tambayeta ko tanada sunan da takeso a kira
ɗanta dashi? Girgiza kai tayi tace ta bawa Kilishi zabi.
Kilishi taji daɗin wannan dama da Beebah ta bata tayi murmushi tace “To a kirashi da Ibrahim
Khalilullah" ajiyar zuciya Beebah tayi ta rungume ɗanta tana hawaye tace “Allah ka rayaminshi
ka tsareshi ka albarkaci rayuwarsa" ranar suna ta zagayo akayi shagalin suna itadai Beebah
kawai bin mutane takeyi da kallo komai ba daɗinsa takeji ba hankalinta ya haɗu yanzu iyayenta
kawai take kewa da shauƙin gani. Bayan kwanaki da yin suna Kilishi tana kulawa da surukarta
sosai kamar yanda zata kula da ƴarta ta cikinta har sukayi arba'in Beebah taci gaba da kula da
ɗanta yaronta kyakkyawa me shiga rai.
Zaman nasu yaƙi daɗi kullum abubuwa ƙara lalacewa sukeyi ita Beebah dake ba
ma'abociyar son hayaniya bace bata wani biyewa Khausar ko zata kwana tanayi mata habaici
da baƙaƙen maganganu, saima dai tayi murmushi ta ɗauki ɗanta tabar mata parlourn. Gashi
zuwa lokacin iskancin Khausar kullum ƙara gaba yakeyi har takai ba ko yaushe take zaman
gdan ba kuma duk lokacin da taga dama tanada damar shigo da samarinta da ƙawayenta, abin
yana damun Beebah saidai batasan ta yanda zata sanar da Habeeb halin da ake ciki ba.
Ana haka kuwa Habeeb yayi musu zuwan bazata, Beebah na kwance a ɗakinta ita da Hudais
kamar yanda suke kiransa bacci ya ɗauke ta me nauyi kasancewar daren jiya sun kwana suna
fama dashi ita da Baba Larai ciwon ciki ya hanashi bacci.




Ji tayi an ɗauke hannunta daga saman cikin Hudais data rungume yana bacci, aikuwa kamar an

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login