Showing 33001 words to 36000 words out of 58684 words
Hudah basusan matsayina a wajen yayansu ba duk da cewa sun
jima da ɗora ayar tambaya akansa game da lamari na, kiyi hƙr bansan cewa zakis....."
Rufe mata baki tayi tana murmushi tace “nice ya kamata na baki hƙr da nayi azarɓaɓin furta
Miki kalamin daya tayar da hankalinki akan mijinki Wlh da wata ce ba ke ba da har gaban abada
abotarmu ta watse kiyi hƙr Habeebah inda gaban abada na cire mijinki a raina zan tayaki addu'a
ku rayu cikin aminci dashi....."
_Idan kika karanta min littafi baki biyani ba ban yafe Miki ba, idan ka/ki karantamin littafi a
YouTube batare da izinina ba Allah ya fitarmin da haƙƙina a kanki/kanka da gaggawa_
[5/4, 8:11 PM] AM OUM HAIRAN: BMGJY 27-28
_Masu buÆ™atar a tallata musu hajojinsu ku yimin mgn cikin farashi me sauÆ™ií ½í±Œí ¼í¿¼_
_Haramun ne a juyamin wannan labarin ta kowacce siga ko a karantamin shi a YouTube
channel_
_Alhmdllh daga wannan Page É—in na gama happy sallah duk me so saiya bi hanyoyin dake
ƙasa ya biya ya karanta cikin aminci_
_Don ci gaba da karanta wannan littafin ki biya ta 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank, ko
hoton kati MTN ta WhatsApp number 09013718241 idan a Niger kike zaki tura katin Airtel na
400CF ta wannan number +227 95 04 58 22 sai kiyi screenshot ki turomin nasaki a group._
_Please don Allah kiyi hƙr idan baki shirya ba karki min min kiga kamar na wulaƙantaki wallahi
ba wulaƙanci bane mutanen ne da yawa very important nake bawa attention in littafi kikeso 300
Spcl 700 evidence of payment kawai ya wadatar idan talla kikeso page 1k status 500 per
dayí ½í±Œí ¼í¿¼_
★★★~~~★★★~~~★★★
Kama hannunta Rasheedah tayi ta zaunar da ita itama ta zauna tace “Amma meye yasa
aurenku ya zama a haka meye alfanun ɓoyewar?" Kawar dakai tayi tace “Wani sirri ne daban
idan lkcn sanin yayi zaki sani saidai Nima banason wannan yanayin kawai dai naji na karɓa nayi
biyayya ne badon son raina ba sai dan hakan shine ya dace da nayi" Daga haka ta miƙe ta nufi bathroom wannan ta tabbatar wa da Rasheedah Beebah bazata ƙara
cewa komai ba, ruwa ta watsa ta fito lkcn bakwai na dare ta ishe Æ´ammatan sun shirya suna
jiranta a ɗakin Khalisa tace “Haba kekuwa Beebah kinsan takwas da rabi zamu tashi amma
kinyi bulunbuƙwi a ɗaki ko tunanin kada mu makara bakiyi" lumshe idanuwanta tayi ta ɗauki
kayanta tasa ta tayar da sallah bayan ta idar ne ta dubesu tace “Afwan nafa ɗan shiga yanayi
ne muje waye zai kaimu airport É—in?" Haushi bai bar Khalisa ta bata amsa ba tayi ficewarta
itama tabi bayanta Hudah na cewa.
“Waini gurɗewa kikayi a ƙafarki ne naga bata takuwa sosai?" Itadai bata bata amsa ba tayi
ficewarta suka shiga Mota Kilishi nayi musu fatan alkhairi suka wucce airport Beebah Zuciyarta
tab tunanin Hero É—inta shima yanzu haka yana can yana keta gajimare.
Da wannan tunanin suka isa airport É—in duk wani abu da akeyi akayi musu sukayi zaman jiran
cikar lkc sannan jirginsu ya É—aga zuwa birnin Jidda, tunda suka taho kanta ke juyawa har suka
sauka Ita dai Æ´ar kallo ta zama har sukaje masauki ta rage kayanta ta kwanta gajiya ta rashin
sabon doguwar tafiya na tambayar jikinta. Sun kwanta sun huta gajiya sosai kafin Hudah ta fara tashinsu tana cewa “Ku tashi kuyi sahur
kada ku makara" Khalisa ce ta fara tashi sannan Beebah suka É—auro alwala sukayi sahur É—in
duk jin abin takeyi bawai, karonta na farko a rayuwarta da zatayi azumi, bayan sun nutsa ne
sukayi raka'atainul fajri suka gabatar da asuba sannan suka sake kwanciya bacci me nauyi
sukayi har wajen azahar sannan suka tashi sukayi wanka suka nutsa cikin garin Beebah ta
zama ƴar kallo koda sukaje shop na abubuwan da zasu buƙata komai sune suka ɗaukar mata
tana gefe manne da waya tana waya da Hero É—inta tanata dariya sukan banda kallonta babu
abinda sukeyi suna mamakin yanda yanayinta ke nuna nutsuwarta da wanda take wayar dashi.
Koda taga sun nufota saita kashe wayar babu wanda ya tambayeta domin sunsan ko sun
tambayeta ba amsa zata basu ba saidai tayi murmushi ta basar dasu.
Cikin kwanakin ibadar da sukayi a ƙasar Saudiyya Hudah da Khalisa sunji daɗinsu Ita ko tunda
sukayi sati biyu ta fara rasa walwalarta saboda wani irin yanayi da ya sarketa bacci da kasala
su kansu abokan tafiyar tata Saida abin ya fara damunsu ganin ko masallaci sukaje wani lkcn
saidai in sun gama abinda zasuyi su tasheta. Satinsu uku a Saudiyya suka wucce Dubai tunda sukaje Dubai kullum yanayinta ƙara ta'azzara
yakeyi ko abinci bata iya cin na kirki da suka gaji ne suka shirya domin zuwa suga likita batare
da tunanin komai ba saboda ƙuruciya zuciyarta bata taɓa kawo mata komai ba ta.
Haka ta rinƙa bawa likitar amsa tana rubutawa gwaje-gwaje tayi mata masu yawa sannan ta
biyosu reception inda suke zaune dake Khalisa ce jagorar zuwa asibitin ita likitan ta kira tayi
mata bayani bayanin da ya nemi kai Khalisa ƙasa saboda kaɗuwa da tashin hankali ta dubi
Beebah gabanta na tsananta faɗuwa tace . “Ku tashi mu koma masauki" yanda tayi mgnr a hargitse yasa Hudah miƙewa itama Beebah ta
mike suka nufi motar data kawosu suka shiga babu me cewa wani har suka ƙarasa masaukin.
Suna isa Beebah ta samu ƙasan tiles ta kwanta tana ajiye numfashi kasancewar ko yaya tayi
wani motsi me wahala sai tayita haki ko kuma ta rinƙa jin kanta na juyawa.
Bata gama saituwa wa ba ta tsinkayo Muryar Khalisa na cewa “Tabbas mutum ba abin yarda
bane mutum bashi da kyau ko kaÉ—an nikam bansan da wanne bakin zan fara furta wannan
mugun labarin ba, waima dan Allah Habeebah meye ya jaki ga aikata wannan mummunan aikin
har tabonsa yake neman tsira a jikinki?" Tunda Khalisa ta fara mgnr Beebah ta kafeta da idanu batare data fahimci inda zancen Khaly ya
dosa ba, batakai ga magana ba Hudah tace “Wai don Allah meye ne yake faruwa kike ta yi
mana hanya-hanya Ni wallahi banason zanje da jan lafazi kawai ki faÉ—a musan abinyi tun muna
mu uku kafin mu zama mu huÉ—u"
Da sanyi jiki Khalisa ta zauna ta dubi Hudah tace “Huddatu binciken ƙwararrun likitoci ne ya
tabbatar da Habeebah tana da shigar juna biyu na kwanaki arba'in da biyu...." Basu aune ba
sukaga Beebah a tsaye cikin tashin hankali tace “Innanillahi Khalisa dan Allah daina banson
wannan wasan ciki kuma...?" Miƙewa Khalisa tayi tace “Hakane cikine dake Habeebah Ni dama
tun farkon yanayin da lalurarki ta fara nunawa zuciyata ta karye amma sai na danneta saboda
bakiyi kama da wacce zata aikata ba Habeebah waye kika yarda ya cutar da rayuwarki haka
har ya É—ura Miki me zafin?"
Cikin kuka tace “Garin yaya meye yake shirin faruwa dani hakane ciki fah ni Habeeba...." Kukan
da yaci ƙarfinta ne yasata katse maganar da take yi ta miƙe ta nufi ɗaki da gudu saboda aman
da yake taso mata ta faɗa bathroom ta rinƙa shekashi kamar zata amayar da hanjinta.
Hudah itace taje ta taimaka mata ta gyara jikinta suka fito ta kwanta kan gado tana nishin
wahala zuciyarta na zafi kanta na juyawa batajin haushin Habeeb akan komai ƙoƙarin ganin ya
gujewa ɓacin ran mahaifinsa ne yasashi barinta a matsayin daya barta ita kuma gashi ta raba
gari da Mahaifanta akansa. Kuka takeyi sosai harda shassheƙa Khalisa ta shigo ta zauna a kusa da ita ta sanya hannu ta
share mata hawayenta tace “Kinyi kuskure da kika amincewa yaudarar maza har kika sallama
mawa wani fasiƙin kanki yayi Miki babbar illah yanzu ba lkcn kuka bane Habeebah lkcn neman
mafita ne kafin lkc ya ƙure mana gsky akwai babban tashin hankali idan muka koma 9ja da
cikinnan a jikinki dole muyi duk me yuwuwa mu ɓatar dashi inyaso sai a kiyaye gaba...."
Har Khalisa tayi shiru idanun Beebah akanta yake amma bata fahimtar komi cikin kalamanta
saboda Zuciyarta ta tafi wata duniyar daban.
Hudah ce ta katse mata tunanin da taɓata tace “Ina hankalinki ya tafi ne ana baki mafita kina
yiwa mutane kurma" ajiyar zuciya ta sauke ta tashi zaune idanunta na zubar da hawayen
tausayin kanta tasan bazasu fahimci duk abinda zata faÉ—a musu ba tunda baa so su fahimta É—in
ba ta miƙe ta kuma nufar bayi tayita kakarin amai Saida tayi me isarta sannan ta fito tanajan
kafa na alamun galaɓaita ta zauna kan stool ta kifa kanta saman dressing mirror tanaci gaba da
gursheƙen kukanta.
Khalisa ta miƙa mata wayarta tace “Bro na kiranki tun ɗazun 10 misscall yayi Miki tun muna
parlour" ko arziƙin ɗagowa bata samu ba tanajin wayar tanata vibrate amma taƙi karɓa sanin
halinsa yasa Khalisa ɗagawa tana ɗagawa yace “Kuna ina a Dubai?" Cikin tsoro ta sanar dashi
inda suke ya kashe wayar ta dubi Beebah data koma saman gado taja bargo ta ƙudundune tace
“Duk da nasan ɗabi'arki ce shariya banyi tunanin akan mafitarki zaki shareni ba Beebah cikin
shege fah ne a jikin...."
Ɗaga mata hannu tayi cikin zafin zuciyar da basu taɓa zaton tana dashi ba tace “Dakata Khalisa
cikina ba shege bane kamarni kamarki kamar Ubansa shima haka yake halattace bawai ina
kuka ne don gudunsa ba a'a ina kukane saboda banso yazo a wannan yanayin ba naso na
samu ciki lkcn da kowa da yake da alaƙa da cikin zaiyi farin ciki da fatan alkhairi amma yanzu
nasan ba lallai ne mamallakinsa ma yayi farin cikin samuwarsa ba wannan shine kawai damuwa
ta....."
Buɗe ƙofar sukaji anyi an shigo ƙamshin turarensa ne ya fara yi mata sallama kafin muryarsa ta
furta “Assalamu alaikum" gabanta ya yanke ya faɗi zuciyarta ta shiga harbawa da ƙarfi lkcn da
ta É—auki idanunta ta É—ora akansa shima ita yake kallo da manyan lulu eyes nasa ya É—an yi mata
wani murmushi gajere daya sanya dimple nasa lotsawa ya tako cikin takunsa na isar nutsuwa
wanda yake cike da jin izzar sarauta a jini ya tsaya a gaban gadon ya buɗe ƙaramin bakinsa
yace “Wellcome My Wyf" saurin kallon ƙannensa tayi suma kallon juna sukayi sannan suka
kallesu Hudah ta jinjina kai ta nufi hanyar barin É—akin.
Itama Khalisa juyawa tayi ta fice a É—akin saboda yanda taga ya tsugunna a gabanta yasa
hannunsa ya tallafo fuskarta ta janye da sauri ta fakaiceshi ta fice daga É—akin itama da gudu
tana ƙunshe kukanta, binta yayi da sauri yana kiranta amma taƙi sauraronsa har saida ya haɗa
da gudun shima yacimmata tana shirin hawa lifter ya cafke ta ya dubi Khalisa dake waya tayi
saurin katse wayar tayi ƙasa da idanunta tace “Bro...."
Tsareta yayi da manyan idanuwansa ya buɗe bakinsa kamar wanda akayiwa dole yace “Meye
damuwarta?" Cikin in...ina ta fara magana “Uhm...dad...dama bat...a da lafiya...." Da sauri
Hudah tace “ke kuma ya zakiyi mawa mijinta ƙarya ai abin alfahari ne am dama Bro ba komai
bane ƙaruwa muka samu shine duk tabi ta damu kanta...." Duk da yasan da gatsali Hudah ta faɗi mgnr amma baiji haushinta ba saima wani farin ciki me
haÉ—e da sanyi daya ziyarci ruhinsa ya janyo Beebah ya haÉ—ata da jikinsa ya É—ora kansa a
saman kanta ya lumshe lulu eyes É—insa yana shafa kwantaccen gashin da yayima fatar bayanta
ado yaja ajiyar zuciya yace “Shine kike kuka saboda Allah yayi mana babban arziƙin da nakejin
a raina shine raba gardama cikin wannan cukurkuɗaɗɗen auren namu me tattare da ƙalubale?
Kinaso ki fahimtar da ruhina bakiyi murna dani ba bare kiso fitar tsatsonki daga gareni?"
Wata ajiyar zuciya ya sauke me nauyi ya É—ago fuskarta da har yanzu idanunta a lumshe suke
hawaye na fita ta gefensu har zuwa cikin kunnenta ya sanya kuncinsa ya share mata ya sake
cewa “Wallahi tallahi Habeebatullah koda za'a kasheni bazan taɓa ƙin abinda na fitar a jikina ya
shiga jikinki ubangiji ya kasantar dashi daga ruwa zai zama halitta ba, Habeebah inasonki kuma
zan zauna dake a kowanne yanayi zan baki kariya ta kowacce siga nidai fatana kada ki gaji
dani kada ki ƙosa da hƙr da mijinki....."
Rushewa tayi da kukan da ya sanya su duka suka matso garesu shima ya saketa cikin tashin
hankali ya buɗe baki zaiyi mgn tayi saurin katseshi da cewa “Ban gaji da zama ƙarƙashin inuwar
aurenka ba Hero saidai cikin watanni bakwan nan na gaji da zama a matsayin ɓoyayyiyar mata
yaushe ne zakayi yunkurin samamin Æ´anci ne don Allah Nima na rayu kamar kowacce mace a
gidan mijinta? Yaushe ne zan samu sauƙin damuwa ɗaya inji da ɗaya Hero koda ace ka gabatar
dani a gurin kowa na Ahlinka sun amince dani ban huta ba domin nasani tsakanina da
mahaifana gaba ce wacce daɗin furucina bai isa gogeta ba, idan kuma Ahlinka sukaƙi karɓata
to bansan makomata ba saboda na barranta da nawa ahlin hukuncin kisa ne akaina idan na
koma garesu bare ma bazan iya komawa ba Habeeb kaji ƙaina ka tausaya min ka bayyanani
matsayin matar Sunnah gareka don nasan matsayina nasan inda rayuwata ta gaba ta dosa,
wallahi nayiwa ubangijina alƙawarin ko zan mutu a wahale bazan taɓa yin ridda ba na shigo
musulunci kenan bakin rai bakin fama kuma ko a wanne hali bazan manta dakai ba domin kaine
sila....."
Kalaman nata nema suke su sashi hawayen da bai shirya ba hakan yasashi cafkar hannunta
ransa a jagule ya nufi wani É—akin dake kusa da asalin nasu tun lkcn da suka faÉ—a masa inda
suke da number room É—in yayi borking ya kuwa yi saa É—akin a sake yake suka bashi.
Mayar da ƙofar yayi ya rufe ya saketa ta zube a gurin yabita da sauri yace “Oh God Wyf da
kinsan halin da nake ciki da baki ƙaramin damuwa da wannan ƙaramar damuwar ba, aure ne
mun riga munyi shi cikine ya riga ya shiga ki faÉ—amin meye zai sauyu cikin abubuwan da kikewa
kukan Please ki tausayamin kada zuciyata ta buga na rantse tsaf zan iya rasa rayuwata akanki" Yana mgnr yana matsarta tare da zame hular kanta gashinta data tattare ta tura ciki ya baje a
bayanta sai ƙamshi yake buɗaɗawa ya tsumu da turaruka masu manyan kuɗi, iya haka ta
saukarwa da Habeeb wata kasala ya matsa sosai jikinta ya janyota ya É—orata a cinyarsa yana
sunsunarta ko ta ina yana sauke wata irin Nishi da yake firgitata ta fara tsorata da yanayinsa a
haka tasan isarta da dabararta bazata taɓa ƙwatarta ba.......
_Idan kika karanta min littafi baki biyani ba ban yafe Miki ba, idan ka/ki karantamin littafi a
YouTube batare da izinina ba Allah ya fitarmin da haƙƙina a kanki/kanka da gaggawa_
[5/9, 7:07 PM] AM OUM HAIRAN: BMGJY 29-30
_Masu buÆ™atar a tallata musu hajojinsu ku yimin mgn cikin farashi me sauÆ™ií ½í±Œí ¼í¿¼_
*_Ummu Ayman kitchen_*
_Albashir gareku yan gayu mata da amare yan kwalisa, masu son burge mazajensu da
kayatattun girke-girke na gida dana ƙasashen ketare._
_To ga dama ta samu kai tsaye ku tuntuɓi *Ummu Ayman kitchen* domin samun kyakkyawan
horo cikin lkc kankanin da kuɗinku ƙalilan._
_*Ummu Ayman kitchen* suna koyar da abubuwa kamar hakaí ½í±‡í ¼í¿¼_
_Koyar da birthday cake da siyarwa, koyar da girke girke na gida dsna kasar waje, girkin biki ko
suna ko na wani taron, koyar da snacks kala-kala na gida dana ƙasashen ketare duka akan
farashi daidai aljihunku._
_*Ummu Ayman kitchen* zasu baku horo akan duk abinda kukeso cikin abubuwan da muka
lissafa muku sannan zasu baku handout idan sun gama baku horo zasu baku certificate na
shaidar kammalawa._
_Domin neman karin bayani ku tuntuɓesu a adireshinsu kamar haka_
_Address: unguwa uku layin maifata kano state_
_Ko lambar waya kamar haka:08032964266_
_Sai kinzo._
_Haramun ne a juyamin wannan labarin ta kowacce siga ko a karantamin shi a YouTube
channel_
_Don ci gaba da karanta wannan littafin ki biya ta 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank, ko
hoton kati MTN ta WhatsApp number 09013718241 idan a Niger kike zaki tura katin Airtel na
400CF ta wannan number +227 95 04 58 22 sai kiyi screenshot ki turomin nasaki a group._
_Please don Allah kiyi hƙr idan baki shirya ba karki min min kiga kamar na wulaƙantaki wallahi
ba wulaƙanci bane mutanen ne da yawa very important nake bawa attention in littafi kikeso 300
Spcl 700 evidence of payment kawai ya wadatar idan talla kikeso page 1k status 500 per
dayí ½í±Œí ¼í¿¼_
★★★~~~★★★~~~★★★
Kawar da kanta tayi lokacin da yake ƙoƙarin cafkar bakinta yace “Don Allah Hero ka barni
mar....." Rufe mata baki yayi ta hanyar É—ora yatsansa akan lips É—inta ya furzar da iska me zafi
ya ɗaga da ita a jikinsa yace “Kada kimin magiya akan abinda kin tabbatar bazan iyaba Wyf 2
months matsayina na lafiyayyen namiji kinsan ina ƙoƙari kiyi hƙr ina binki a hankali saboda
nasan har yanzu bakikai ki saba ba"
Yana furucin yana ƙara ƙaimi wajen sunsunarta da shiga jikinta yana shafa tsayayyun
cikakkun boobs nata da idanunsa yake ga kamar sun ƙara cika sun ƙara girma, a kasalce da
tsinkewar zuciya ya É—ora lips É—insa a nipples É—inta suka lumshe idanu a tare ya buÉ—e nasa
mamakin ganin yanda hawaye kebin kuncinta yasashi sake saita Harshensa kan nippi É—in nata
yanaci gaba da lasa da salon da yasan dole sai tajishi a jikinta.
A wahale ta kira sunansa da rababbiyar murya ya É—ago idanunsa da suka jima da rinewa
ya ɗora su akanta ta yunƙura ta miƙe zaune ya kwantar da