Showing 18001 words to 21000 words out of 58684 words
AND DESTINY)*
NA
*FAUZIYYA TASIU UMAR*
*OUM HAIRAN*
https://youtube.com/channel/UCZ5Vt2--iGyJfTwItSzAnGg
*Paid book*
Kunata cewa promo ɗin dana baku yayi kaɗan to gashi nan na ƙara daganan zuwa jibi zaku
sameshi a 200 PC 500
Ki biya ta waɗannan hanyoyin acct details 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko ku turo katin
waya MTN ta WhatsApp number na kamar haka 09013718241 ƴan Niger kuma zaku tuntuɓi
wannan number don biyan kuɗinku +227 95 04 58 22.
*Free Page 13-14*
★★★~~~★★★~~~★★
Zubansa idanu tayi zuciyarta na hantsilowa a rayuwarta bata juri ƙasƙanci ba duk da
kasancewarsu ba wasu shahararrun masu dukiya ba amma girma ake bawa gdansu a
ƙauyensu yau wai ita ce zaakai wani gida da sunan ƴar aiki.....
Hannunsa taji yasa ya ɗauke mata hawayen da ya sulalo daga kwarmin idanunta ya girgiza
mata kai ta dauki rigarta daya ɗauko mata doguwa ta zura tana cewa “Bazanyi maka musu ba
ba kuma zan baka kunya ba" tana mgnr muryarta na rawa alama da take nuna kukan takeson
haɗiyewa zubanta idanu yayi cikin mutuwar jiki yace “Hakan baiyi Miki ba ko Beebah?" Girgiza
masa kai tayi tace “yayi" daga haka ta nufi ƙofa zata fita ya riƙota ya haɗata da jikinsa.
Hannunsa yasa ya zuge zip na rigar ya saukar da ita ƙasa tayi saurin haɗe hannunta a ƙirjinta
ya kawar dakai ya buɗe cikin wata jaka da suka shigo da ita ya zaro bra ya sake janyota bataso
yake taɓata tsoro takeji saidai bata isa hanashi ba tanajinsa ya saƙala mata wani abu a ƙirjinta
ya mayar mata da rigarta ya kama hannunta suka fice yasata a mota shima ya shiga suka fice
itadai ƙirjinta sai dukan tara² yakeyi taga sun ɗauke hanya sunbi wata hanya da take da
yawaitar mutane da alama cikin gari suka shigo Beebah banda rarraba idanu babu abinda
takeyi haka suka isa ƙofar gdan sarautar ya rinƙa buga horn ana bashi hanya ana ɗaga masa
hannu wani ya ɗaga wani kuma ya share har suka isa harabar inda motoci suke.
Parking yayi ya fito ya buɗe mata itama ta fito tanabin gidan da kallo dukkan wasu shika-shikai
na tsoro sun gama bayyana a tattare da ita ji takeyi kamar ta runtuma da gudu wannan duniya
wacce iri ce ya ɗaukota ya kawota ciki,
Bata lura da inda suke takawa ba da kuma yawan mutanen da suke kallonsu har suka isa
harabar gidan inda bangarorin matan gidan yake ya saki hannunta yace “biyoni" batare da ya
tsaya ba haka ta rinƙa binsa kamar raƙumi da akala a daidai wani corridor sukaci karo da wasu
kyawawan ƴan mata biyu da bazasu wucce tararrakin Beebah ba suka rusuna cikin ladabi
sukace “Barka da dawowa Bro" dagansu hannu yayi suka miƙe tare da bin bayansu da kallo
itama Habeebah su take kallo har tana tuntuɓe suka shiga sashin Hajiya Kilishi bata falo alamar
da take nuna masa kodai tana sashin mai martaba ko kuma tana ɗakinta. Wata Cikin hadiman sashin ya duba yace “Ina Kilishi?" Cikin ladabi tayi ƙasa tace “Allah ya
taimakeka tana ɗakin hutawa tayi izinin kada abar kowa ya shiga saboda tana buƙatar kaɗaici"
Bai tsaya ba saima nufar matakalar benen da yayi ya haura saman yana cewa da Beebah ta
biyosa Ita dai data kalli tsayin gurin taga yanda yake takawa sai taji bazata iya hawa ba kawai
sai ta samu guri ta zauna a step na farko na benen tana kallon yanda hadiman suketa kai kawo
a falon. Sun ɗan jima sannan taji Muryar dattijuwa tana fitowa tana cewa “kuma shine kabarta a ƙasa
don sakarcinka" kallo ɗaya tayiwa kyakkyawar dattijuwar tayi ƙasa da kanta cikin ladabi da
kunya ta durƙushe a ƙasa tace “Ina yini" murmushi Kilishi tayi ta rusuna ta kama hannunta tace
“Habeebah sannu da zuwa muje ciki kinji" tana mgnr tanajan hannunta zuwa saman ta rinƙa
takawa a tsorace yana kallonta wani ɗaki Hajiya Kilishi ta buɗe suka shiga mamaki ya cika
Habeebah ganin irin ƙawar da aka kashewa ɗakin gadone six by seven sai wardrobe nasu dake
maƙale a jikin bango madubin ma ya cinye rabin bango sai wata ƙofa a gefe da take a rufe ga
freezer nan madaidaiciya sannan gefe ga Despenser nan itama an dora Mata gorar ruwa akai.
Zaunar da ita Hajiya Kilishi tayi a gefen gadon ta zauna a gefenta ta kamo hannunta tace “Duk
da shigowar ki family ɗin mu tazo da yanayin da banson ki shigo a haka ba Habeebatullah inayi
Miki murnar zama mata gurin Autan maza ina fatan kamar jajircewarsa wajen ganin ya
mallakeki kada ta zame masa kaico a gaba kiyi rayuwa cikin aminci da sirri. Habeebah Nice surukarki ma'ana mahaifiyar mijinki na karɓeki a matsayin suruka amma da
sharraɗin wasu dalilai zasu sanya ki zauna a ɓoye zaki rayu anan batare da kowa yasan wace
ke ba zamu faɗawa duniya keɗin ƴar aiki ce da muka ɗaukoki domin wasu aikace-aikace nawa
Ni kaina bazan jingina ki da mijinki ba domin kusancinku idan yayi yawa zaisa kokwanto a
zukata saboda haka ki zauna da nutsuwa watarana komai zai wucce"
Tunda Kilishi ta fara mgnr idanun Beebah ke zubar da hawaye data rasa na Meye ne, Hajiya
Kilishi irin matan nan ne da basa ƙaunar ganin wani na ƙasansu cikin damuwa hakan yasata
dafa kanta tace “ko hukuncin dana yanke dan gujewa faɗawarki cikin takura da tsangwamar
gdannan baiyi Miki bane Habeebah?" Saurin girgiza kai tayi tace “badon shi bane inayin kuka ne saboda rashin sanin halin da Jumme
take ciki...." Kilishi kallon Habeeb tayi ya shafa kansa ya juya ya fice daga ɗakin tasan halinsa
da miskilanci amsar bawa matar tasa ya rasa shine yasashi ficewa haka ta kirkiro murmushi
tace “inaji a raina kowa yana cikin amincin Allah Haby ki saki jikinki a gdannan kada ki
tsangwami kanki hakan zai sama maki kusanci da jama'ar cikinsa wanda kusancinki dasu shine
matakin nasarar aikin dake gabanmu"
Nuna mata komai ta rinƙayi tace “Wannan ɗakin wata hadima ta ce Sakina da Allah yayiwa
rasuwa zakigansa kusa da ɗakina itan amintacciya ce gareni tana kula da dukkan lamuran da
suka jiɓanceni shiyasa ban yarda tayi nesa dani, can kuma ɗakunan ƙannenki ne Huda da
Khalisa yanzu suka fita sunje makaranta" jinjina kai tayi Hajiya Kilishi ta juya tace “zanje ƙasa
zan Turo a kawo Miki abinci kici sosai kafin zuwa anjima na gabatar dake a gurin mutanen
gidan"
Fitar Kilishi ya bata damar ƙarewa ɗakin kallo tana ayyana abubuwa da yawa a ranta bayan
mamaki itakam harda tsoro ace wannan ɗakin a ciki zata rinƙa kwana ita kaɗai tasaba gdansu
ita da Jumme da Jimo suke kwana ɗaki daya tunda Tani ta mutu.
Da wannan tunanin taji an buɗe ƙofar ta dago kanta wata mata ce tazo ta ajiye mata kayan
abinci ta zuba mata shinkafa ce da miya miyar taji kifi banda sai farfesun naman zabo a gefe sai
lemo kala² sai sinasir da yaji miya duk ta zuba mata itadai batace komai ba har ta gama ta ɗago
tace “Yarima Habeebu yace na tabbatar kinci abinci sannan ya damƙa amanarki a hannuna duk
abinda ya dace zanke nuna Miki"
Gdy tayi cikin ladabi Larai ta miƙa mata abincin da takurawarta taci shinkafar sosai tana yabawa
da daɗinta tunda take bata taɓa cin abinci mai daɗin wannan ba haka ta yagi naman zabin ta
ture Larai na kallonta tana mamakin zubin sirrin ɓoyayyen jyawun yarinyar zallar ƙuruciyar ta
bayyana akan fuska da jikinta babban abinda yafi ɗaukar hankalin Larai wata suma lufluf
kwance a jikinta me ban sha'awa, hakanan Larai taji yarinyar ta shiga ranta fiye da yanda tayi
tunani.
Haɗe kayan Larai tayi ta fara ɗebewa Habeeba babu ƙyuya itama ta fara diban kayan suna fita
dashi sai gashi cikin yinin sun samu wata shaƙuwa da Beebah da Larai kamar dama sunsan
juna hakan yayima Kilishi daɗi sosai duk da ta lura Beebah irin yaran nan ne masu kunya taƙi
sakin jiki da ita sannan bata bari ko idanu su haɗa ko magana takeyi da taganta zatayi shiru ta
fara ƙasa dakai.
Sai dare Khalisa da Hudah suka dawo suka ishe Beebah dake sunada son mutane kuma Kilishi
ta faɗa musu zatayi baƙuwa batason raini batason kyara ko tsangwama tsakaninsu itama
matsayine da ita a gurinta kamar su shine yasasu janta a jika tsakanin yammar da daren sai
gashi sunyi wata shaƙuwa ta ban mamaki da ƙannen mijin nata.
Sune suka rinƙa janta lungu da sako na gidan suna zagawa da ita sune har gaban Mai martaba
suka kaita matsayin baƙuwa da tazo daga Daura dangin Kilishi kenan aikuwa ya jima yana
kallon yarinyar nutsuwarta ta burge shi da kuma yanda ta saki jiki da komai na gidan.
Abu ɗaya ne ya basu mamaki idan suka tashi zasuyi sallah saidai suga tanata kallonsu har suyi
su gama su dawo suci gaba da harkokinsu sai gashi da akazo kwanciya rigima ta sarke Kilishi
tace taje ɗakinta ta kwanta su kuma sunce saidai su kwana ɗaki daya da ita, kan dole Kilishi ta
barsu saboda ta lura itama tafi son shiga cikinsu. Kwanciyar ma Saida akayi rigima wannan tana cewa a gadonta zata kwana wannan tana a
gadonta zata kwana itadai kallonsu kawai takeyi ƙarshe ma tayi shimfida a ƙasa tace ita tafijin
daɗin kwanciya a ƙasa.
Kwanciyarta tayi a ƙasa Saida Kilishi ta lekosu taganta a ƙasa ta kuwa rufesu da faɗa dole ta
koma gadon Hudah ta kwanta baccinta na yau dabanne dana koyaushe daɗinsa ma dabanne
donma sanyin A C ya hanata sakat saijan bargo takeyi tana kudunduna.
Haka sukaci gaba da rayuwa sati guda ta wucce sukaga bata sallah saidai tayita kallonsu hakan
yasasu tambayarta Meye yasa bata sallah ta dubesu tace bata san ya akeyi ba sun cika da
mamaki nan Khalisa taje ta fadawa Kilishi Kilishi tasa aka kirata da hikima da komai suka rinƙa
cusa mata son addinin Musulunci cikin satin biyun kafin yabar ƙasar Saida ta karbi kalmar
shahada yayi murna sosai duk da ba shiga harkar su yakeyi ba ko Itan baya sauraro saboda
gudun tonuwar asirinsa hakanan yake daurewa saidai kawai duk inda yagansu zaune yakan
yawaita zagaya gurin wani lkcn har idanu suke haɗawa ya kawar dakai itama sai ta koyi
shareshi duk da a farko abin yayi mata bambarakwai amma dataji yanda ƴan uwansa suke
tsoronsa kuma suke fadin miskilancinsa sai tasawa zuciyarta dangana ta mayar da hankalinta
wajen ɗaukar darasinta gurin Kilishi data ware mata makaranta islamiyya take koyar da ita duk
wani abu daya kamata ta sani a matsayinta Na baliga.
Ana gobe zai tafi da dare wajen takwas da rabi dukkan yaran gidan suna babban falon suna
kallo ita kam ba ma'abociyar kallo bace tana kwance a dakinsu dake tayi kaura daga nata ɗakin
bata kwana a ciki saidai yini ko daukar kaya ke kaita Larai ta shigo tace “Beebah kije inji Yarima
yana ɗakinki" wani ras taji gabanta ya faɗi saboda cikin kwana biyun hakanan taji itama tana
tsoronsa kamar yanda ƙannensa da sauran hadiman gidan suke tsoronsa.
Juyawa Larai tayi zata fice Beebah ta miƙe tabi bayanta ta jima tsaye bakin ƙofar ɗakin kafin
tayi ƙarfin halin buɗewa yana tsaye a tsakiyar ɗakin goye da hannunsa a bayansa ta tsaya jikin
ƙofar ya juyo ya zubanta idanu tayi ƙasa da kanta ya tako ya tsaya a gabanta tayi ƙasa zata
durƙushe ya riƙota tayi baya kamar zata fadi yasa hannunsa ɗaya ya tallafi bayanta ya dago
fuskarta ya zuba idanunsa a kanta tayi saurin lumshe nata yaja numfashi ya haɗata da jikinsa
yana sauke ajiyar zuciya ya ɗora lips nasa a wuyanta ya sauke mata kisa me kashe jiki hakan
yasata jan fasali itama tana ƙoƙarin janyawa yajata zuwa gefen gadon ya zaunar da ita yana
saita nutsuwarsa ya sauke numfashi me ƙarfi yace “Habeebah!"
Yanda ya kirata da karsashi yasata saurin buɗe idanunta suka shiga cikin nasa yayi mata
murmushi tare da lakace mata kumatu yace “ke yarinya ce ƙarama me ƙarancin lissafi wato
dana kawoki nan Ni na gama amfani a gurinki kin manta da wayeni a gurinki kawai harkar
gabanki kikeyi babu ruwan ki da mijinki ko?"
Sunkuyar da kanta tayi tace “To ba kaina ba sai ka rinƙa hahhaɗemin fuska nikuma tsoronka
nakeji" zubanta idanu yayi yanda take sarrafa harshenta wajen furucin ya bashi nishadi yaja
numfashi yace “Ok yanzu na sake Miki me zaki bani gobe zan tafi...."
Da sauri ta ɗago tace “Gobe?" Jinjina mata kai yayi yace “Banason tafiyar nan kawai babu
yanda zanyi ne ta kamani dole Beebah kinsan dai matsayin da kike kai yanzu, ke ba daidai kike
dasu Hudah da Khalisa ba bare Amna da Khaulat ke matar aure ce kada rashin ganina yasa
kiyimin wasa da igiyar aurena dake hannunki Beebah amanar kanki na hannunki shekara ɗaya
tanada tsayi amma kamar yau ne insha Allahu zan dawo ina fatan kafin dawowata komai ya
daidaita mu fara rayuwar ƴanci kamar kowanne ma'aurata"
Jikinta ya mutu ta kasa cewa masa komai Saida tajita kwance flat a gadon yayi mata rumfa
gabanta yabada wata irin muguwar faɗuwa data sanyata rintse idonta da ƙarfi zuciyarta nabada
wani sauti dam² musamman lkcn da taji dumin lips ɗinsa a saman bakinta, wannan yanayi ya
sanyata tsumar jiki data zuci wacce ta sabbaba mata neman sume masa lkcn da ya ɗora
hannunsa a ƙirjinta ya zurasu cikin rigarta ya zuge zip ɗin ya fito da dukiyar fulaninta ya damƙe
a hannunsa.
Azabar da taji da kuma firgicin data shiga yasata sakin ƙarar da yayi saurin toshe mata baki da
hannunsa ya sanya lips ɗinsa ya kama nipples ɗinta da bakinsa....
Tuni firgicinta ya sake bayyana ta shiɗe masa tare da ƙanƙameshi numfashinta na shirin ɗauke
wa hakan ya sanyashi saurin sake mata boobs ɗinta ya miƙe a kasalce ya zubanta idanunsa da
suka kaɗa sukayi jawur, ga mamakinsa sai yaga ashe bama ta numfashi wani yawu ya haɗiye
yana ƙoƙarin saita nutsuwarsa ya buɗe freezer ya dauko ruwa me sanye ya ɓalle murfin bottle
ɗin ya tsiyaya a hannunsa ya shafa mata a fuskarta, babu jimawa taja ajiyar zuciya ta fara
shure² tana kai masa duka yayi saurin riƙe hannunta yace “Ya isa matsoraciyar matata na hƙr
akwai lkc".........
*Sanarwa*
Daga wannan paging na gama free indai kin ganshi a waje to na haramun ne sannan promo
ɗina ya ƙare daga yau on 15 12:00am indai yakai gobe to saidai ki/ka biya 300 ɗinka PC Kuma
700.
*share please*
[4/17, 10:22 AM] AM OUM HAIRAN: BMGJY
KIYIWA GIRMAN ALLAH KI BIYANI HAƘƘINA KAFIN KI KARANTA NORMAL 300 PC 600, KI
BIYA TA WANNAN HANYOYIN ACCT DETAILS 0255526235 FAUZIYYA TASIU GTBANK KO
KATIN WAYA MTN TA WHATSAPP NUMBER NA 09013718242 ƳAN NIGER ZAKU TURA
KATIN AIRTEL 400CF TA WANNAN NUMBER +227 95 04 58 22 SAIKU TUROMIN
SCREENSHOT NA SHAIDAR KUN TURA MATA NIKUMA NASAKU A GROUP.
*15-16*
★★★~~~★★★~~~★★★
Yana faɗin haka ya saki hannunta ya miƙe yana cewa “ki kula da kanki" ajiyar zuciya ta sauke
tabisa da kallo hakanan zuciyarta tayi mata babu daɗi ta tsinci kanta da kewarsa da tunanin
makomarta idan bayanan da wannan ta koma ta kwanta a gadon zuciyarta nayi mata babu daɗi
hawaye na bin gefen idanunta tana sharewa taji an buɗe ƙofar an shigo bata ɗago ba Khalisa ta
zauna a gefenta tace “Beebah faɗa wannan masifaffen yayi Miki ko?" Numfashi ta sauke ta
tashi zaune tana gyara rigarta tace “Wa kenan?" Tana binta da kallo tace “Bro mana naga ya fita
a dakin nan yanzun kuma nasan idan ba masifarsa ce ta ciyoshi ba baya shiga ɗakin mu bare
kuma naki" ƙasa tayi da kanta tace “to Meye laifi Inma faɗan yayimin ai ya isane bakiji abinda
manya suke cewa ba “yaro yi kuka in ka rasa me maka faɗa” saboda haka Ni daɗi ma naji da
yasan da zamana har yaji a ransa na cancanci yayimin tsawa akan rayuwata"
Jinjina kai Khalisa tayi tace “hakane Allah yasa mu dace amma nikam haushi nakeji idan
anamin faɗa saboda wani abin ma bai kai laifi ba yanzu ranar nan da akasa babban Yaya ya
zane Amna da Khaulat laifin baifa kai ba wai kawai don sunyi video sun ɗora a TikTok shine
akayi kamar za'a kashesu wlh yaran Saida suka bani tausayi" Sauya akalar mgnr tayi da cewa “yaushe zaki fara yimin lesson na turancin" don batamasan
Meye TikTok ɗin ba.
Murmushi Khaly tayi tace “toni yanzu Beebah ta ina zan fara a koya Miki turanci Ni abinda naga
yafi kuma zan shawarci Kilishi a nema Miki makaranta ki shiga sai a rinƙa yi Miki lesson a gda
tunda da alama ƙwanyarki tana ja zaki gane komai a hankali" kallonta tayi tace “Khaly nayi fah
karatu a ƙauyenmu nida Yaya Tani ne kawai mukayi makarantar primary da secondary aji uku
daga wasu ƙauyukan ma idan aka rubuto sako aka aiko kiranmu akeyi mu karanta mutuwar
yaya Tani ne tasa aka dakatar da karatuna" daɗi ne ya cika Khaly tace “kay alhmdllh amma naji
daɗi yanzu muje gurin Kilishi ai ba wani girma kikayi ba kawai a sama Miki Form ki juya senior
secondary inyaso ma a saki a tamu tunda muma bamu gama ba sauranmu 1 years tashi muje
hakama za'ayi"
Hakan kuwa akayi suna zuwa suka sanarwa Kilishi tayi murna da hakan tace “Zan kira Mas'ud
zaiyi mata Screening indai takai za asan yanda za'ayi" Beebah tayi gdy sukaje suka kwanta
sunata murna tama manta da lissafin tafiyar Habeeb.
Washegari kuma da safe Hajiya Kilishi tasa aka ɗebe su a mota aka kaisu gyaran gashi wannan
tasa basuyi sallama ba hakan baiyi masa daɗi ba yaso yaganta suyi sallama amma hakan