Showing 63001 words to 66000 words out of 135036 words

Chapter 22 - Wa Yasan Gobe Compelet Book by Safiya Abdullahi Musa Huguma .pdf

yawa a gida ahi kuma a
zahitin gaskiya a wannan lokacin bai da time na duba mace,ganin ya samu maison iftihal dinsa
yasa ya amince daga qarahe ne ma momi ke masa albishir din itafa ba zata bashi iftihal ba
donnta riga tazo kenan,ba yadda ya iya duk da son da yake wa yarinyar tasa
Sai da salima ta gasu sosai fiye da tsammaninta wanda tadinga jelen kamun qafa da momi da
abban da a baya ta watsawa qasa a ido kullum tana cikin gidantana magiya sannan ta samu
dawowa gidanta,gidan da ta tarar ya kubce mata har wasu biyun sun samu mazauni cikinsa,ya
ta iya da ranta son da take masa yasa bata ji wani abu ba tayi zamanta duk da a baya tana
daga cikin matan dake iqirarin basu ba kishiya don ba zasu iya zama tare da ita ba

ν ½ν΄±ν ½ν΄±ν ½ν΄±ν ½ν΄±ν ½ν΄±ν ½ν΄±
*_dawowa labari_*
ν ½ν΄±ν ½ν΄±ν ½ν΄±ν ½ν΄±ν ½ν΄±ν ½ν΄±

Washegari tun qarfe tara fadila ke shirin fita suna,tayi wanka ta shirya tsaf cikin shadda dinkin
doguwar riga ne yasha aiki daga sama har qasa butter colour ta debi wadanda zata sauya a
can kala biyu ne da tayi musu anko ita da faridan zasu sa tare ta shirya iftihal cikin itama
doguwar rigar yan kanti wadda ajiya ta bada aka siyo mata hade take da takalminta da ribbons
dinta red ce in and top ta tsaya mata iya qauri takalmin boot ne na yara fari qal tayi ma gashin
yarinyar ado da fararen ribbon tayi kayu matuqa kasancewar yarinuar mai yalwar gashi mai
tsawo da santsi

Hat ta tada motarta iftihal ta hango abban nata ta balle murfin motar ta fice aguje,bayan ta duqa
ta gaidashi ya dauketa yana wulla ta a sama shiko nauyi bata yi masa"cewar fadila cikin ranta
tana satar kallonsu,tana ganin iftihal na nuno mishi ita,ya juyo ya kalleta suka hada ido tayi
maza ta sunkui da kai don kada qwayar idanunsu ta hadu ya saka mata dafin da ya saba jefa
maya cikin zuciyarta na qarin qaunarsa,"verryΒ neat ya fada sannan ya dauke kai"iftihal ta leqa
fuskarsa "daddy munyi kyau kuwa"yayi kissing kumatunta yace kinyi kyau sosai my dear"tadan
bata fuska tace "anty na fa?"yayi yar qaramar murmushi yace "both of you""thank you daddy"ya
sauketa bayan ya sake kissing dinta tana daga masa hannu ta zura aguje ta dawo cikin motar
tana dariya

Mrs muhammad ce��

📚📚📚✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[10/16, 1:50 PM] 💍�🛍Salma🛍�💍: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WA YASAN GOBE?..*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*written by safiyya Abdullahi musa huguma*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ

*part 2*

2⃣1⃣&2⃣2⃣

Fadila tayi murmushi sannan ta tada mota iftihal tace "anty Abba yace munyi kyau wai na zama
'yar gatan anty ni 'yar gatanki ce wai anty?"ta shafa kanta da daya hannun nata tana murmushi
tace"iftihal ke 'yar gata na ce mana"

Minti arba'in suka qarasa gidan da yake safiya ce babu yawaitar mutane sai 'yan uwa na jiki
sosai,su hajja gana(kakarsu ta gun uba) umma a'i anty hafiza rumaisa da sauran 'yan uwa na
nesa da na kusa,Fadila ta fada jikin hajja gana tana cewa bari na more cinyar 'yar tsohuwa"

hajja gana ta sa dariya da yake sunfi shiri da Fadila fiye da farida"more abinki kafin kema Allah
ya kawo miki masu more taki"murmushi fadilan tayi sannan suka soma gaisawa da yan uwan
hajjar na tambayarta mai gidan tace lpy lau yana ma gaisheki

Kafin azahar gidan ya tumbatsa da jama'a,ko ta ina,bayan azahar kuma da kadan sai ga family
din aliyyu momi ce kawai banda ita,cikin bedroom din farida sukayi zamansu anata karbar baqi

Rabi'ah ta kalli fadila lokacin da take canza kaya su anty hauwa na sallah tace "ni dai anty idan
kuka tafi chinan nan qana nan kaya kawai nike son tsarabata"fadila ta dago ta dubeta bayan ta
gama zuge zif din rigarta tace"wace china kuma rabi'ah"dariya rabi'an tayi"kai anty ko baki son
asan zaki ne?"cikin rashin fahimta take dubanta tana qoqarin daura dankwalinta"waiΒ wa yace
miki zani china rabi'ah?"ta sake qyalqyalewa da dariya tace"tun last week fa yaya aliyyu ya
gaya ma momi an gama ginin sabon company dinsa da zai bude zai wuce china cikin satin nan
ke da shi,shekaran jiya kuma sai ga shi ma da visa dinku a hannu ta fito jibi zaku tashi da
daddare amma anty kice baki sani ba?�"

A badini zancen yayi matuqar kidima fadila ya daketa sosai amma sai ta dake don kada ta bada
satar amsa ta qago murmushin yaqe"kinsan halin yayanku akwai lafiyar miskilanci dazun dai
yake cemin idan na dawo zai min wani albishir to ina tsammanin shine"sumayya da a lokacin ta
sallame sallarta tace "har Allah Allah nake na idar kinga haukan da salima ta dinga yi wai da ita
za'a tafi?"su sumayya suka kwashe da dariya rabi'ah tace"qara fa ta kawo gun momi sai gata
tayi tsuru tsuru da ya aliyyu yake fadin babu abinda suka iya ba inda zai je da su su zamar
masa nauyi"sumayya ta dora "qarshe ma momi da yake zayyano mata matsalarsu kunya ce ta
isheta ta bar falon ba shiri tace suje gida su shirya kansu mu dai bamusan ya aka qare ba bata
sake tada zancen ba ma"anty hauwa tace"ku kuma gaku sarakan gulma ba,kwaci qaniyarku da
ya kamaku kuna labe ai"

Duka wunin ranar bunda ke cin zuciyar fadila kenan zancan tafiyar yayi masifar daga mata
hankali,sai ta rasa nutsuwarta gaba daya,lokaci lokaci qwalla kan taru a idonta ta faki idon
mutane ta matse ta,gaba daya sai kuzarinta ya ragu,Allah Allah take su kebe da farida,bata
tsammani alkhairi aliyyu ke nufi da tafiyarsa da ita,nufinsa ma fa kenan gaba daya tabar aikinta
da take masifar so ta kuma fara jin dadinsa yake kuma debe mata kewa?sam ba zata iya
wannan tsari nasa ba

Sai bayan sallar isha'i ta samu nasarar tadda farida cikin bedroom dinta zaune gefan gado tana
canzawa baby da taci sunan maman mubarak wato(aisha humaira)pampersΒ ta zauna itama a
gefan gadon tana duban pampers din da faridan me sawa humairar ,da fara'a farida ta juyo a
fuskarta tana duban fadila zata dan tsokaneta sai fara'ar ta janye sakamakon qwalla da ta gani
tana bin kumatun fadila tayi hanzarin sauke humaira da ta aza akafadarta tana cewa"lafiya
sister?"tamkar ma ta tunzurata sai hawayen suka dadu

Tafin hannunta take sawa tana share su da nufin tsaidasu saidai turereniyar fitowa ma suke
abinsu,sai da farida tasa hannayenta ta kamo hannayen fadilan ta sa cikin nata sannan ta sake

tambayarta,da qyar kuma cikin muryar kuka fadila ta bude bakinta tace"yanzu tsakani da Allah
abinda aliyyu kemin yana kyautawa?"tayi tambayar wasu hawayen sabbi na shirin sake
zubowa,farida ta sake fuskantarta a dan kidime tace"meke faruwa sister me ya miki?"ta girgiza
kanta cike da damuwa"wai china zai dauke ni mu tafi har kuma na tsawon wata hudu
Sai farida ta sake ta hadi da sakin dariya tana tafa hannu"ν Ύν΄”yanzu sister fadila wannan abun
farincikin kikewa kuka kamar wata teddy?"fadila ta katseta"ba zaki fahimta ba farida kwata
kwata wata na nawa da soma aikina?"farida ta sake dubanta"οΏΌ�aikin banza sister fadila,ga
inda zaki samu aljannarki kike zancan wani aiki"sake girgiza kai fadila tayi"still farida baki
fahimceni ba,zan gaya miki abunda babu wanda yasan yana faruwa sai ke,har yau sister aliyyu
bai sona,aliyyu bai qauna ta kalma mai dadi bata taba hada ni da shi ba kallon arziqi bai taba
shiga tsakanin mu ba amfani na daya agunsa shara da girke girke tamakar wata 'yar aikinsa tun
muna kusa da iyaye kenan tun muna qasarmu kena ina ga nabishi can wata uwa duniya mai
kuma kike zaton zai faru a ni?"

Ga mamakin fadila sai taga farida tayi murmushi mai kaa da dariya sai fadila ta saki baki tana
binta da kallo tan tsammanin farida bata damu da halin da zata tsinci kanta ba kenan ko
yaya?,sai da ta gama dariyarta sannan tace"☺👏🏻bravo! bravo! bravo!,wallahi aliyyu yayi miki
gata ba da qarami ba"zaro ido fadilan tayi har ya mamakin bai sake ta baοΏΌ�,ganin haka yasa
farida ta kama kafadar fadila ta sake juyowa da ita ta fuskanceta sosai,ganin yadda fadilan ta
tsure sai ya sake bawa farida dariya daga baya kuma sai ta dawo serious dinta ganin kallon
sakarcin da fadila ke mata,ta kuma kama hannunta sannan tace"ni na gano abinda qila ke baki
gano ba,kuma ba zaki gano shi ba yanzu,sister duk abin ya aliyyu koya nuna ko kada ya nuna
ko ya yarda ko kada ya yarda kina da muhammanci da wani tasiri a rayuwarsa komai
qanqantarsa koda kuwa ya qaryata hakan da bakinsa,sister a iya hangena da tunani na na
fuskanci cewa don kada ya aliyyu yayi missing girkinki ne baya so yayi nesa da abincinki wanda
yasan zaiyi wuya ya samu kamarsa nima shaida ce"ta qarashe maganar cikin sigar tsokana
wadda ta zame mata jiki

Ta nuna fadila da yatsa 👉�sannan ta dora ke zaki canza wannan manufar ke zaki sauyata
da kanki,ke zaki canza wa aliyyu wannan lafazin nasa na bazai soki ba har abada ki qaryata
lafazin nasa ta hanyar nuna masa ba wanda *_yasan gobe_* sai Allah,sosai ta gamsu da
maganar farida dari bisa dari kaso sittin cikin dari na damuwarta ya tafi,ta jinjina kai hadi da
sakin ajiyar zuciya sannan tace"batun aikina fa sister?" "So easy"inji farida ta gada tana
murmushiοΏΌ�"k8na iya daukar excuse a gurinsu ki musu bayani tafiyar gaggawa ce ta sameki
zuwa china zaki ajiye aiki amma da manufar zaki je course ne na wata hudu,idan hakan bai
samu ba su barki a matsayin wakiliuarsu ta qasar china ta tsawon wata hudu" "great
sister!"fadila ta fada cike da farinciki,tabbas dan uwa na gari dadi ne da ahi gashi xikin 'yan
mintina qalilan ta warware mata damuwarta,ta rungume faridan tana cewa"thank you sister ya
barmu tare ya raya mana humaira"tace "amin Allah yasa kema ki samo mana tsarabar dan
china nan da wata tara ko goma mu dauki sabon baby " dariya sosai ta bawa fadila tana jinta ne
kawai

Sanda ta dawo gida yana zaune cikin balcony dinsa,tayi maza ta dauke kai gami da qara sauri
don ta shige shi

⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Washegari qarfe 6:40 pm ta dawo daga aiki sun gama settling komai da managing director na
express da freedom sai damuwarta ta sake raguwa qwarai da gaske,tana toilet din falo tana
wanka taji moysi kadan kadan a falonta,da sauri ta kammala tana son taga waye don a bude
tabar bangaren nata,kacibus sukayi da shi tsaye yake tsakiyar falon yana sanye da kufta dark
coffee wadda tasha aikin sarauta sai hukarsa baqa abinka da fari sai yayi matuqar kyau kyansa
da jaskensa ya sake fitowa shigar ta amshe shi sosai fadila ta lumshe idonta tana jin wani abu
na zagaya jikinta"ki shirya na kaiki gida ki masu sallama,gobe zamu bi jirgin yamma insha allah
zamu wuce china"duk maganar nan da yake idonsa na kan wayarsa dake hannun hagunsa
damansa kuma cup ne cike da maltina mai sanyi�,ta dan langabe kai kamar bata ji mai yace
din ba"ina zamu je?""kaiki zanyi na siyar"ya fada yana ci gaba da danne dannensa ta faki
idonsa ta manna masa harar ta zagayeshi ta wuce zuwa bedroom

A sanyaye ta kammala shirinta cikin atamfa dinkin riga da zan8 simple style hakanan fadila take
bata fiya son abimda ya cika ado da yawa ko daukan hankalin jama'a ba yadda take bata da
hayaniua haka dabi'unta suke saidai idan ta so,ta lullube kanta da wadataccen mayafi kalar
kayan,ta jawo locker dintabta debo kudaden da suke ciki ire iren kudaden da aliyyun ke basu ne
duk qarashen wata da kuma na cefane acewarsa tunda komai suna da shi a ajjiye hatta magi
ba zasu buqata ba ta watsa su cikin jakar sannan ta rataya ta ta fito,yana zaune a mazaunin
driver tasan bata isa ta shiga baya ba ko ya shiga zai maidoto ne gaba don haka ta bude gaban
ta zauna,yadan kalleta hadi da dauke kai ya daga glassan motar gaba daya samΓ  ya rufe su ruf
hadi da kunna a.c,wani irin tuqi yake slowly tamkar baza'aje ba tayi tsammani zaiyi irin tuqin nan
nasa mai gudun tsiya,a hankali suke ratsa titi nan har suka qaraso cikin anguwarsu fadila

Muje zuwa masu karatuν ½νΊΆν ΌνΏ»ν ½νΊΆν ΌνΏ»ν ½νΊΆν ΌνΏ»ν ½νΊΆν ΌνΏ»

Mrs muhammad ce�

📚📚📚✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[10/16, 1:50 PM] 💍�🛍Salma🛍�💍: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WA YASAN GOBE?...*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*written by safiyya Abdullahi musa huguma*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ

*part 2*

2⃣3⃣&2⃣4⃣

A qofar gidansu yayi parking,bata ce masa komai ba kamar yadda bai tsinka mata ba,ta bude
murfin motar ta nufi bakin get din gidan cikin doki ta dan tsaya suka gaisa da malam mai bude
masu qofa idan zasu shige da motarsu

Parlour din babu kowa sai qamshin fresher da ya gauraye da na girki ,murmushi fadilan tayi kai
tsaye ta nufi kitchen cikin zuciyarta tana cewa"ummi na bakya tsufa kullum gida kamar na
budurwa" (haka haj amina take ma'abociyar tsafta ce da gayu,don bata yarda wai don tana da
manyan yara harda jikoki ta zauna haka ba,baka raba qafarta da hannunta da jan lalle mai ado
irin na yanzun wanda akeyi,hakanan kullum kalolin girkinta daban ne masu dannkaren dadi
hakan ne yasa yaranta sukayi gadonta suma,tun aurensu ita da alhj abbas koda wasa bai taba
tunanin qaro aure ba donba cewarsa ta isheshi duk dashi qarin aure qaddara ce rubutacciya
idan Allah ya qaddaro maka sai kayi

Muhammad ta tarar ciki riqe da babban spoon na qarfe yana ta faman juya fried rice,dariyar da
fadila ta tuntsure da ita ita ta saka shi juyowa don bai ankara da shigowarta ba sai lokacin,ya
saki murmushi yace"anty fadila yaushe kika zo?" Ta kama baki"ν Ύν΄”ina zaka san na shigo ka
taqarqare kana ta jagwal gwalawa ummi abinci,wai yaushe ma ka fara shiga kitchen?"ya saki
spoon dinnyana share zufa a goshinsa"οΏΌ�Β ni wallahi ma gwara da Allah ya kawomin dauki
,please anty karbi girkin nan,haka yanzu ummi kemin ko ta daina sona ne ma oho?,amma don
Allah anty fadila ina ni ina wani kitchen?,wai gwara na iya tunda ku kun tafi saura ni da ita kawai
a gidan"dariya fadila ta sake saki ,ta qaraso kan girkin tana gyara wasu abubuwa sai da ta hada
komai ta rufe ta rage mata wuta don ta turara sannan ta tambayeshi ya haye saman freezer
yayi zamansa"ina ummi" "tana gun Abba yanzu ya dawo daga kasuwa ne amma tunda an fara
kiran sallah yanzu zaki gansu"

Yana rufe baki kuwa saiga dariyarsu cikin falo,da hannu Muhammad yayi mata nuni da falon
cikin salin gulma,dariya ma ya bata ta miqe da sauri ta isa falon,ita da abban ne kuwa yana
tsaye riqe da abun sallah ummin kuma na dauke da hularsa,da murmushi suke kallonta ta
durqusa ta gaida su abban na tambayarta yanzu take tafe?,ta gyada kai yace masha Allah ya
mai gidan?,tace abba tare muke yana waje,"ashshsha banda abin fadila shima ai gidansu ne
amma don sakarci kika barshi a waje "ummi tayi saurin qwalawa Muhammad kira tace ya zo ya
shiga da shi,abba yace barshi naje na sameshi in yaso idan mun idar da salla sai mi shigo
tare,a shirya mana abinci kafin mu shigo din

Ummin ta dan rusuna tana miqa masa hularsa tace"insha Allah abban Muhammad a dawo
lafiya"ya karba yana dora ta a kansa yace "Allah yasa Allah yayi miki albarka" cikin dariya yaran
suka taya ta amsawa da amin

Sai da fadila ta taya ummin suka shirya komai kan dining sannan suka tafi yin sallah ummi ta
ahige dakinta fadila ma tsohon nata dakin ta bude ta shiga,bin dakin tayi da kallo komai yana
nan kamar yadda yake,dan fridge dinta na boye ice cream 'yar kwanar da take ibadunta,inda
take boye kanta idan zatayi kukan Aliyyu,sai komai yake dawo mata"Allah sarki" ta fada a fili

tana shafa filonta da take cusa kanta a qasansa ,qwalla ta dan taran mata a ido ta sa yatsanta
ta dauketa,toilet ta tura ta shiga ta daura alwala ta dawo inda ta saba yin sallarta tayi,bayan ta
idar ta duba kan mirror dinta powder ce kawai akai ita ta dauka ta sake gyara fuskarta sannn ta
mutstsika turare ya sauka qasan
Muhammad ne kawai zaune kan table din yana buga game a wayarsa ta zauna kusa da shi
hadi sa dan dukan kafadarsa,ya dago ya dubeta yana murmushi, "ka shiga aji nawa ne har
ummi ta yarda aka baka waya,cikin dariya yace "haba anty nafa zama senior ina s.s one
fa,kuma ma yanzu nine babba a gidan nan"dariya ya bata sosai tana cikin darawar ne ummi ta
fito,tuni har ta yi wanka ta canza shiga tayi kyau duk da ba make up take yi ba,fadila na shirin
tsokanarta tace tayi kyau sallamar abba da ta aliyyu ta karade falon wadda ta yake hirar da
suka so farawa

Abban ne a gaba aliyyu na biye da shi har suka qaraso dining space din abba ya fara cewa da
aliyyu bismillah kai tsaye taga yaja kujerar dake kusa da ita ya zauna sai tayi duru duru har
rudewarta taso ta fito,ji tayi ya take mata qafa ta danji zafi ta dago kai suka hada ido yayi mata
alama da ido na ta nutsu,sannan ya duqar da kansa ya gaida ummi cikin girmamawa,ita kuma
ta amsa masa cikin kulawa tana tambayarsa mutanen gidan

Fadila ita tayi serving kowa banda ummi don tasan ba zata ci ba,tazo kan aliyyu sai ya rasa mai
zata zuba masa idonta na kan warmer tace "mai zaka ci?" "Zuba min duk abinda zaki ci" ya
fada abunsa tamkar ba shi yayi maganarba,da sauri ta dago kai ta kalleshi saboda wata kunya
da ya bata amma sai taga shi ko ajikinsa,ta saci kallonsu ummi sai taga hirar su ma suke da
abba kamar basu san da su agun ba,sai kawai ya zuba masa fried rice da farfesun naman kaza
mai yawa tana son qureshi taga zai cin?

Sai kuwa ya shayar da ita mamaki don abincinsa yake ci hankli kwance duk da baici da wani
yawa ba yafi shan lemo,bayan sun kammala ita ta kwashe kayan ta kaisu kitchen ta hada ta
wankesu kamar yadda ta saba tanayiwa ummin tun kafin tayi aure,tana aikin cikin ranta tana
gulmar aliyyu bai da kunya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login