Showing 117001 words to 120000 words out of 135036 words

Chapter 40 - Wa Yasan Gobe Compelet Book by Safiya Abdullahi Musa Huguma .pdf

wayanta.....

N.b:pls Ku yimin afuwa kwana biyu nayi busy ne wlh,na gode muku da haqurin da kuke da
ni,Allah yabar qauna


*Mrs Muhammad ce�*


���頎巾硽頎巾硽頎巾硽鉁嶍牸砜烩湇頎柬炕
[1/28, 7:58 PM] My Mom: 頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WA YASAN GOBE?.......*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己


*part 3*

3鈨0鈨


ya gano wayonta ya dan kama kumatunta
"Sarkin wayo,zanyi wankan amma bazan bar qorafi ba don Kinyi zirga zirga na San mai yawa"
Dariya itama tayi saboda barotan da yayi,,shi ya shiryata tsaf cikin doguwar riga dark pink ta
Shadda,yayi mata rolling da mayafi mai kyau yellow,plate shoes ya bata yellow,cikin tsokano
take ce masa"inyee,shikenan idan na samu baby girl,sai na huta abina kawai"
"Hudu nake so ki Haifa min fadilah na"
Zaro ido tayi "hudu?,haba my one,ai bazan iya ba"
"Zaki iya mana Fadeelah babyn aliyyu,abun ai na Allah ne"

Daga parlour suka jiyo tashin muryarta"Ku fito mana haka,anshanya mu fa a tsaye"inji Samira
Da axama ta miqe zata fito,aliyyu dake fesa turare ya riqe hannunta sai da ya gama ya Ajjiye
turaren yasa takalminsa sannan suka fito,tayi tayi ta sabule hannunta saboda idonsa ko don su
salima amma yayi mirsisi yaqi sakinta har sai da ya sata a sit din gaba ya rude,ina wuta su saka
Fadila,habaici suka dinga saki daya da daya amma babu wand ta kula a cikin su,sai ta shirya
Yuma aliyyun hira mai dadi wadda ta janye hankalinsa bai fuskantar me su Salima ke fadi,haka
take so don dama bata qaunar gaji har ranta ya baci,sai da suka qaraso tazo fita sannan tace
musu"idan tukunya na Boris Kant take batawa ba wani ba,idan Kuma na raina ka su wa ko
sautu bana yi mata"ta fice abinta



Samira ta kama baki"lallai wuyanki ya nisa yanka,kin riqa fa,dani kike magana"salima kuwa ido
ta bita da shi bata ce komai ba zuciyarta na mata saqe saqe kala kala kanta,tana jin ya zama
lallai ta Daki mataki,amma dole ta jita su dawo daga umara tukun



Ga zatonta zai zauna ne cikin Motar kamar yadda ya saba,sai dai wannan karon biyota yayi
yana tayata zabar duk abinda take so,ya iya Zabe kamar wa ni mace,su na tafe suna
hirarsu,yana cikin yi mata Dariya ne taga ya tsaya cake fyskarsa a murtike yana k脿llon wa ni
guru,salima ce tsaye da wani suna hira hard脿 dariya,sakin kayan hannunsa yayi cikin fusata
yana wani irin huci da fishi ya nufesu



Kyakkyawan mari ya saka ma matashin,dago kai yayi cikin fushi "malam me nayi maka!"bai
tanka masa ba illa wani naushi da ya kai masa,take bakinsa ya fashe,dafe halin yayi sannan ya
duba tafi Hannun"kan bala'i"ya fadi gami da Hawa kan aliyyun da niyyar ramuwa,saidai da
hannu daya aliyyun ya kama hannunsa sai ji kake bas!,ya saki wata qara nan ya zube,Kansa
aliyyun ya sake yowa da saurin gaske Fadila ta tok脿reshi da hannunta ganin kamar bai cikin
hayyacinsa,sauran kadan ita din ma Takai qasa qasa,tayi taga taga ta dafa Wata kanta ta tsaya



Wayarsa ya zaro sai ji tayi yana magana da d.p.o na areansu yana a turo masa 'yana sanda,da
sauri ta sake yunqurawa ta amshe wayar,idanunsa jazur ya dauka wa fadilan tsawa gami da
miqa mata hannunsa,salima dake gefe tuni cikinta ya soma jiyaa wa,Dana sani mai tsanani ta
rufeta,Fadila ta girgiza masa kai taqi bashi tare da juyawa don tafiya,don Tasan abun ba zaiyi
kyau ba,cikin fusata ya fincikota sai gata a qasa,ya amshe wayar yana qarasa wayarsa,wa ni
zugi ya ratsa mararta,tada Hannu ta dafe cikin tana runtse da ido

Cikin 'yan mintina sai ga police har biyar ,suka cafkeshi kuwa su Kayi w脿je d shi aliyyu na fada
musu kada su soma Sakinsa ko Waye yazo su ya nasa umarni,wa ni matsiyacin kallo ya juya ya
wa tsawa Salima Wanda yasa hantar cikinta kadawa,bala'i ya dinga zubawa Allah yasa area din
da su ke ba kow脿,idanunsa sun rude ya manta a shoprite suke,tuni tsoro ya cika
kowaccensu,sukayi tsuru tsuru gami da sake shirya taitayinsu,ya juye ya koma aliyyunsa
sak,kallonsa duka suke,sai da yayi ya gaji don Kansa sannan yayi shiru



Dai dai suke ficewa Fadila na zaune tun dazun da ta fadi tashi ya gagareta,sai ta yunqura sai
zugi ya daya ta koma ta zauna, a hankali idonsa ya sauka kanta,wani tausayinta ya lullube
shi,ya qarasa a ahankali ya miqa mata hannunsada niyyar bata taimako,tasa hannunta cikin
bashi don Tasan dole tana buqatar taimako,ya miqar da ita tsaye ta saki wata 'yar qara, "Ayyah sorry baby na,Kiyi haquri"ya fadi muryarsa a raunane,shiru tayi masa ta sabule
h脿n帽unta kawai tayi gaba ya bita a baya



Tamkar kurame haka suka zauna cikin Motar sai uban gudu da ya dinga tsalawa,yana ts脿ida
Motar y脿 finciki Hannu salima Zuwa bangarenta,Samira ta dafe ka"oh ni Samira an shiga uku ta
jama kanta"ta fita ta debe kayanta ta tafi,ita kam Fadila nata kayan sunfi qarfinta sanda haka sai
ta kashe masa Motar da bai kashe ba,ta kukkulle Motar tayi nata bangaren

*Mrs Muhammad ce�*


���頎巾硽頎巾硽頎巾硽鉁嶍牸砜烩湇頎柬炕
[1/28, 7:59 PM] My Mom: 頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WA YASAN GOBE?......*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己



*Part 3*


3鈨2鈨

Qarfe tara jirgin su zai sauka sanda haka tuni take as nasiru ya debe su sumayya yarda iftihal
wadda itama tasha kit so da qunshinta Zuwa airport din,Fadila ce wa tayi Duke kawai,fitarsu ta
shiga wa ka,cikin lokaci qanqani ta shirya kanta tsaf cikin dinkin Shadda buba orange colour
mai combination da blue black sai zuba maiqo take da qyalli, ta maqala fashion na sarqa da dan
kunne mai duwatsu da abun hannu suka blue black,sani azababben kyau tayi tamkar ka
saceta,sai kace ba mai tsoho帽 ciki ba,ko ina a jikinta qanshi yake zubawa



Zamanta na 'Yan mintina ta jiyo shigowar motar,ta saki ajiyar zuciya tana
fadin"alhamdulillah",tsananin farinciki ya hanata miqewa Duk da irin dokin da take nayin tozali
da masoyinta,shi kansa tunda suka dauka yaketa taba ido yaga ta inda fadilan tasa zata bullo



Sannu a hankali take takowa har ta iso inda suke tsaye ana fiddo music da kayan su,sallamarta
ce ta maido hankalinsu kanta,aliyyu ji yake kamar ya rungumeta sai dai ya dake kawai,qaunart
ce ke sake narkewa cikin zuciyarsa,ganin cikin nata yayi ya sake girma fiye da lokacin da suka
tafi,Kallon juna suke cike da murmushi ta miqa hannu don amsar qaramar jakarsa bude da
fadin"Barka da dawowa"ya noe kamar alamun ba zai bata ba"barks ka dai maman baby"
"Ba magana ne qanwarmu?"cewr Salima da ta zuba mata ido cike da boy脿yyen kishi,da
fara'arta ta waigo ta dubesu
"a'ah.....ina shirin gana wa da oga ne sannan mu gaisa,ya gajiya,kun dawo lafiya?"kusan tare
suka amsa sai dai kuwa ce da yanayin da ta masa dan,hankalinsa gaba daya ya raja'a a
kanta,Duk motsinta id脿nunsa na kai,hakan ya sake qulla mugun qulli cikin Zuciyar salima da
alwashi kala kala
鈿溾殰鈿溾殰鈿溾殰鈿

Da qyar take iya saga qafafunta,don idan tana tafiya tallafe cikin take,kinsan take kamar zai
sauko qasa,gaba daya ta can za kamanninta sun sauya,babu yadda aliyyu baiyi da ita suje
Dubai ko India ta haihu a can ba amma ta qiya,tace tafiso ta haihu cikin qasarta da danginta



Fada babu irin Wanda momy batayi ba akan ya dawo mata da fadilan gurinta amma Yaqi,sai dai
kullum ya kalallameta da fadin halin zai kawota,batasan shi Baisan Fadila tayi nisa da shi
bane,tun bikinsu sumayya da rabi'ah Momi ta so riqeta amma sai ya lallaba ya kai qararta gun
uncle abba shi Kuma yace ta bashi matarshi,ta barsu idan sun shirya a nutse ya kawota,tunda
ya samu ya dauketa yaqi maidota

tausayin fadilar Momi ke ji,kuwa ya kalleta saidai kaji yace"sannu,Allah ya raba lfy,anya yaro
daya ne a cikin nan",to itama momin haka take zato saidai babu wanda ya sani,don ko scanning
taqi yarda ayi mata ganin yadda aliyyu keta zumudi,har lallaminta yake taje ayi tace a'ah,kada
ayi ma yaa rai kuma hakan bata samu ba,tunda suma hasashe ne sanin gaibu ai sai Allah,ya
bari idan ta haihu ai za'a ga ma ko mene ne,tilas momi tasamo mata wadda zata tayata zama
tunda taga babu alamu na aliyyu zai dawo mata da ita din,baba talatu cikin dangin Momi
take,mace ce mai tsafta da nutsuwa kawaici d juriya,bata da sure t7n rasuwar mijinta,ganshi
dama Allah bai bata haihuwa ba har girmanta,kakansu daya da marigayiya mahaifiyar
Momi,Fadila na Mutuqar jin dadin zama da ita,tana taimakonta sosai ba a iya harkar gida ba ma
kadai



Sai su su Samira suk脿 tada tsiyar suma sai an nemo musu mai aiki,aliyyu ne ya musu Jan idan
nan nasa yace da su shiru dinsu,baaba talatu tamkar kaka take agunsa,kada wadda ta soma
kawo masa 'yar aiki gida



Taku hudu biya ta sake juyawa,da qyar ta samu t脿yi hakan sau biyar don bin umarnin doctor
sa'adah,tuni ta hada gumi sharkaf,cikin Dauriya irin tata ta juya ta shiga dakin baba talatu da ta
kwanta yin qailula bayan sun gama hira t脿 tadata ganin lokacin sallar azahar na qoqarin
ficewa,ta farka ta dubi Fadila tana Mata sannu,ta amsa a kunya ce sa帽na帽 ta daura tata
alwalar,a falcon Tatars da baban nayin tata,itama ta zube sannan ta tayar



Baba talatu na saman kujera tana ja帽 carbi Fadila ta miqe tana fadin"yunwa nake ji baba
sosai,kamar ba dazun nan na gama can ayabarba"
Baban ta kalli inda ta Ajjiye ragowar da ta gama ci"ai kuwa dai ga ragowar da Kuma rage can
nama manta ban dauketa ba,maza ki cinye a barki ba dadi zama da yunwa,idan baki qoshi ba
sai a dado miki"tayi murmushi tana dada qaunar baban,maca ce wayayya Duk d ba tayi karatun
boko ba


Ta soma cin ab脿rta kuwa,Sam ta mance ba tayi bismillah ba saboda mahauk脿ciyar yunwar da
takeji,ta bare ta uku tana ci hankalinta kwance,dadi ya kama salima d脿ke maqale tun dazun jikin
window din balcony din ta f脿dila,wani tsallen dadi tayi ranta da zuciyarta fes,tana qarewa
surqumemen sirinjin dake hannunt脿 kallo cike da farinciki Wanda ya taimaketa ta gabatar da
mugun aikinta

*Mrs Muhammad ce�*


���頎巾硽頎巾硽頎巾硽鉁嶍牸砜烩湇頎柬炕
[1/28, 7:59 PM] My Mom: 頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WA YASAN GOBE?........*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己



*part 3*

3鈨4鈨



Kimanin awa guda yana tsayen don ko sha'awar zaman baiyi har ruwan ya qare da suri nurse
din da ai bari a dakin ta taso ta cire mata ta sanya mata dayan,cikin karaya aliyyu yabi saban
ruwan da ta sa mata da kallo zuciyarsa cike da fargaba,sai dai kafin ya dauje idonsa yaji an
damqe hannunsa dake cikin nata tsam tsam tmkar zata ballashi,da sauri ya kalleta still idanunta
na rufe,a hankali numfashinta ya sima fita da sauri da sauri,wa ni bashi ta soma mai cike da
wahala



Tuni nurses din suka danna wa ni Abu,cikin qiftawa da bismillah sai ga doctor sa'adah ta
shigo,kanta sukayi suka soma bata taimako,aliyyu na tsaye cike da rudani,tausayinta da
qaunarta suka sake Hawa a zuciyarsa,idanunsa ya sake kadawa babu hawaye sai azabar quna
da zuciyarsa keyi ganin irin gwagwarmayar d take share,idanunta na rufe amma gunji take da
nishi mai ban tausayi,hannunsa dake ciki帽 nata har yanzu kamar zai balle



"Doctor idan babu dama wuyarnan ta isa haka,Gwara a yimata c.s a cire mata babyn ta hira
mana"ta girgiza kai"Daga take da haihuwa,don zata ita haihuwa da kanta"tana rife baki Fadila
tayi wani gauron nishi mai qaraji da yasa aliyyu ya sake rudewa sai ga baby ya fado,kukansa ya
cike Daki,daya Daga cikin nurse din ta daukeshi,doctor ta taba cikin gani帽 fadilan na sakeyin
wani nishi帽,sai ga kukan wani yaron shima ya taya dan uwa帽shi callara kuka

"Alhamdulillah"doctor sa'adah ke fada tana sake dub脿 fadila



"Mtsweeu,inajin da wa ni y脿ron a cikin nan"ta soma taya Fadila qoqarin fidda sauran abinda ya
rage a cikinta kasancewar qarfinta ya qare,jikinta ya soma saki,da qyar aka zaqulo dayan Maca
ce,sai dai ita din wani irin kuka take baya ma fita sosai bisa dukk脿n alamu taci wahala don har
ta fara kashi a ciki,kam wa ni gado doctor ta dorata aqalla mintina girma sannan ta dagota "Sa'adiyya karbi zaitun ko lotion a goge musu jiki,baza'a yi musu wa ka ba har sai gone"tace da
aliyyu Wanda baima San meke gudana a dakin ba ,kacokam hankalinsa na kan matarsa



Ya kalleta"ki nadeshi kawai doctor, bamu zo da komai ba"ya maida hankalinsa kan m脿tarsa
dake ta saki帽 ajiyar Zuciya,doctor ta Daga wayarta tayi kira tana bada umarni aje shop din cikin
asibitin da yake nata ne a dauko riga unisex mai bude da showel guda uku,cikin qanqanin lokaci
aka gogesu fed,doctor ta qaraso ka帽su,cikin damuwa ya kalleta "Doctor taqi motsawa fa har yanzu"murmushi tayi "kada ka damu,mun riga mun kashe Duk wani
tasiri na gubar ai zata dawo ha帽kalinta insha Allah nan da wa ni dan lokaci,yanzu za'a gyara
mata jikinta ne don tafi jin fadi,zatayi bacci na minti talatin da zarar ta farka zata koma
normal,congratulations *Mr Aliyyu Salim mai tama*,ka Samu yara har uku,biyu maza daya
mace"



Jinsa Kayi kamar cikin mafarki ake gayamasa hakan,wa ni sanyi ne mai dadi ke ratsa
zuciyarsa,ya zaro id脿nu"pls doctor bama irin wannan wasan,are you serious?"
"Am serious aliyyu,lokacin da suke isowa Baka ji ba?,gasu can ai"tai masa nuni da su banda
macen da aka ware a wani dan gado daban,ya zuba musu ido yanajin kamar ba haka bane
"Kada a fiya daukan baby girl din,don ta bugu sanda mamanta ta fadi,ta fisu shan wuya,zamu
riqeku na three days don zamu na bata treatment"



Mai karatu fasalta irin farinciki da wannan family gida biyu suka Shiga wato familyn *Alh Abbas
Abdallah* da *Alh salim mai tama* bata baki ne,godewa Allah kawai suke suka qarawa da
'yarsu ta tsallake rijiya da bakya ga kyautar kyawawan yara har uku tare da sake addu'ar samun
lafiya ga Fadila d脿 baby girl dinta,Daki ne qato guda daya mai kyau aka ware musu aka zuba
g脿dajen yaran,aliyyun na zaune dirsha帽 gaban gadon yana jiran farkawarta ,tuni ya miqa musu
yaran bayan ya tofesu da addu'a,ai kuwa dan qaramin biki aka bude a dakin,shikam yana jinsu
don ta matarsa yake tukun

Cikin ikon Allah ta farka da qwari a jikinta,da fuskar mijinta ta soma tozali,ya sakar mata
murmushi yana fadin "sannu 'yar albarka"ta dan lumshe idonta cike da kunya,shi da Kansa ya
taimaka mata ta wanke bakinta ya had脿 mata tea mai kauri ta sha,kowa sa帽nu帽sa yake miqa
mata


Dukka yaran ya Jere mata a gabanta yana dubanta"Fadeelah na kinga irin kyautar d脿 Allah yayi
mana ko?"kasa magana tayi,cikin zuciyarta godewa Allah take mai hukunta abinda yaso,kunyar
su momi take wa sanda ba su San ma suna abinsu ba,da yaga taqi dauka sai ya debesu gaba
daya ya dora mata saman cinyarta ya hadasu ya rungumesu gaba daya yana jin duminsu,tuni
kowa ya fice a dakin sai juyowa sukayi suka ga Wayam



Fuskarta ta dago Daga kan yara帽 tana Kallon aliyyu,gira ya Daga mata yana cewa"kin yarda ni
din jarumi ne ko?,Dukkaninsu da ni suke kama,baby girl ce kawai tayo kamar fatarki"sai tayi
kicin kicin da fuska"ai zasu dawo kamata ne"ya tuntsire da dariya"inaaa......ai sai dai ki tara a
gaba" Gwalalo ido tayi"haba my haidar,ni kam na gama Daga wannan,wlh sun isheni"ta qarashe
maganar kamar zatayi kunya
"No baby,ni Kuma wlh inason kamar haka sau shida,"fashe masa da kuka tayi,Dariya na ci帽sa
yana lallashinta a haka Momi ta shigo ta tadda su




*Mrs Muhammad ce�*


���頎巾硽頎巾硽頎巾硽鉁嶍牸砜烩湇頎柬炕
[1/28, 8:03 PM] My Mom: 頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WA YASAN GOBE?........*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己



*part 3*

3鈨3鈨


"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un"ta soma fadi tana riqe tamau d cikinta,cikin azama baba talatu
tayi kanta tana tambayarta"lafiya?,me ya faru?"
Sai dai ina!,tuni kafin ta qarasa kanta ta rikito daya kan Kujerar da take zaune ta kifa qasa
warwas kan turtsetsen cikinta cikin fitar hayyaci,da gudu baba ta qarasa gami da dagota,jirin ne
ke fita ta qasanta da bakinta gami da ragowar ayabar d abata qarasa hadiyewa ba,ko kuwa
babu alamun numfashi tare d ita,hakan ne y gigita baba talatu ta saki salati mai Mutuwar qarfi
da nuna razana Wanda yasa salima juy脿wa cikin sauri don barin gurin



Sai dai kafin Takai ga ficewa su Kayi kacibus d samira,tabi Salima da kallo ganin irin saurin da
take zubaw脿 tuni har ta wuceta,ita kuwa salatin babarne ya janyo hsnkalinta don wucewa tazo
yi,da sauri ta taka tq shige bangaren Fadila don ganin meke faruwa,dai dai lokacin baba jita
kokawa da wayarta don Neman mutum daya cikin biyun aliyyu ko momi,abinda Samiran ta gani
yaso bata tsoro,da Sauri ta juya ta koma da baya,batayi wata wata ba ta soma qwalawa isyaku
kira,sun San halin rashin Kirki irin nat脿 don haka jiki na tmrawa ya iso
"Yi maza ka dauko Mota"



Bai tambayi ba'asi ba ya juya don cika umarninta,sanda ta shigo har baba ta gama Sanar da
Momi,Samira tace"rashin maza baba mu kamata ku wuce asibiti kada ta zamar mana gawa my
shiga uku gun Ali"(gaboncin magana kenan irin na samira),da ita aka sanya fadilar a Motar sai
dai bata bisu ba,ta dawo tana tunanin me ya sameta haka?,dage kafada tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login