Showing 81001 words to 84000 words out of 135036 words

Chapter 28 - Wa Yasan Gobe Compelet Book by Safiya Abdullahi Musa Huguma .pdf

juyo ba "duba girkinki it burns",sai a lokacin ta
tuna doyarta data dora

*mrs muhammad ce*�

📚📚📚📝📝✍🏻✍🏻
[10/16, 2:02 PM] 💍�🛍Salma🛍�💍: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WA YASAN GOBE?...*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ







*part 2*




4⃣9⃣&5⃣0⃣





Verry slowly ta juyo kanta a qasa ta kashe gas din ta sulale ta fice ya bita da ido,sirrintacciyar

ajiyar zuciya ya saki jikinsa a mace ya juya ya dauki abinda ya kawoshi



Tamkar sirikinta haka ya koma mata gaba daya taqi koda kallonsa a haka ta zuba masa abinci
ta miqa masa taja kujera ta zauna tana wasa da nata abincin sai jagwalgwalashi take da spoon
baice da ita komai ba har kammala nasa,sai da ta miqe tana shirin hade kwanukan ta maida
kitchen taji yace "baki isa ba sit and eat" ya tabo mata abinda taqi jini wato ace taci abinci,ta
langabar da kai cike da fargabar ya za'a yi ta iya cin abinci yanzu?,ita hasalima tun abin nan da
ya mata dazu taji cikinta ya cike amma taga ma shi ko ajikinsa tamkar bashi yayi ba,tamkar ba
aliyyun nan ba kamar kullum canza shi akeyi



Da qyar tayi spoon biyar ta fara yunqurin amai "stop don't vomit,go" hakan dama takeson ji
saboda haka da sauri ta kwashe kayan ta maida su,sai ta kasa zama afalon tayi komawarta
daki tayi shirin kwanciyarta ta nade abinta a gado duk da a lokacin bata jin wani bacci,a hankali
ta dinga tuna yanayin da suka kasance dazu da aliyun moments din yaqi bacewa daga
kwanyarta,unforgettable ta fadi hakan a hankali can qasa,sai kuma wani murmushi ya subuce
mata ta cusa kanta tsakiyar filo tana jin kunyar kanta da kanta,qaunar aliyun take ji na sake
linkuwa cikin ranta,wannan shine karo na farko da suka taba body contact yana cikin saninsa,ta
dinga tuna yanayin qamshi da laushin jikinsa,kamar yadda shi dinma yana zaune a falon ya
kasa hasala komai ga ayyukansa nan a gabansa amma ya kasa koda sa password ya bude
computer din bare akai ga batun yin aiki,tun barci ma fisgarta a hankali har mai nauyin ya
saceta



A hankali ta soma ware idanunta saboda jinta da tayi tamkar tana rungume jikin
mutum,qamshinsaΒ ne ya bata amsar,a hankali zuciyarta ta tsananta buguοΏΌ�Β sosai ta gwada
yunqurin miqewa saidai ina ya zagayeta ne da hannayensa,ta tsammaci bacci yake ko magagin
bacci ne ya sashi yin hakan saidai sanda ta sake yunqurin zare jikinta karo na biyu sai taji shi
cikin soft voice can qasan maqoshinsa yace "relax,relax,amΒ not going to do anything with
you....just am feeling like am going to froze,I need to warmth my body ar you clear?" Bata ce
komai ba ta maida kanta ta kwantar idanunta kan ribbon da hular sanyinta dake watse a gefe da
alama shi ya zare mata su don kanshi ya tura cikin gashin yana saukar mata da dumin
numfashinsa tsakiyar kanta



Ta lumshe idanunta sanda ya sake janta jikinsa sosai ya nutsa zara zaran yatsunsa tsakiyar
gashin nata yana sake sheqar daddadan qamshin turaren gashi data ke fesawa kanta wanda ya
cakude da na jikinta yana rarraba masa hankali,turarenda bai taba jinsa kan matansa ba,hucin

numfashinsa da ta ji ya dawo sauka bisa dokin wuyanta shi ya sake rikita ta,cikin rawar murya
tace "a....a....am" tsayawa yayi cak "is there any trouble?" "N....noo" bata san sanda bakinta ya
fadi hakan ba,sake matseta yayi cikin faffadan qirjinsa a hankali dumin jikkunansu ya soma
ratsasu,sanyin nan mai ratsa qashi ya ragu matuqa,a hankali takejin wani calmness da bata jin
irinsa ba na shigarta,hakanan 2ani daddadan barci mai cike da nutsuwa ya saceta



Ya saki ajiyar xuciya jin saukar numafshinta alamun bacci ya dauketa,ya ciro daya hannunsa
yana sake shafa gashin,sam ya kasa daurewa gashinta na burgeshi matuqa kasancewarsa mai
son gashi,yaci gaba da shafa shi yana jin dadin santsinsa cikin tafin hannunsa har shima nasa
daddadan baccin yayi gaba da shi cike da mafarkai kala kala
ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…

A hankali ta bude idanunta tadan juya bayanta ba kowa sai qarar saukar ruwa da taji cikin
toilet,qarfe biyar na asuba,ta zubawa qofar toilet din ido lokacin da taji an bude ta,aliyyu ne ya
fito sanye da rigar towel nan tasa mai budadden qirji,gashin qirjin san nan ya kwanta luf baqi
sidik da shi,suka hada ido da shi kansa akwai moisture da alamu wanka yayi na ibada,ta
lumshe ido hadi da cusa kanta cikin filo ganin yadda ya kamata dumu dumu tana qare masa
kallo,shi kam kau da kansa yayi baiso ta kamashi da yin wanka ba ya dauki jallabiyarsa cumb
da perfume nashi ya fice falo,sai da taji ya fice sannan ta zuro qafafunta ta sauko ta shiga toilet
din don dauro alwala ta bada nata faralin

ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…

Kamar kowacce safiya tana kitchen tana hada masa break,tayi wankanta ta shirya kamar yadfa
ta saba saidai yau ta gaji da sa kayan nasara din haka atamfa ta saka dinkin riga da skert da
suka mata cif suka bi shape din jikinta,tana jin shigowarsa lokacin da take juya chips cikin frying
pan,addu'a ta dinga yi Allah yasa wani abu yazo dauka yayi ya fice a kitchen din


Saidai addu'arta bata samu karbuwa ba don kai tsaye ya nufi ma'adanin plates ya dauki qwaya
daya hadi da jawo plastic chair guda daya daga cikin biyun dake ajjiye a kitchen din ya dawo
opposite dinta ya zauna,



Plate din hannun nasa ya hau miqa mata yana yamutsa fuska cikin shirin fita yake "pls help me
kada yunwa ta yimin illa" sai yaso bata dariya yadda yake ta faman turo mata plate din
idanunaa kamar zasu fada cikin frying pan din,tuni ta gama karantarsa akwai shi da ci ta amshi
plate din ta cika masa shi da chips din sannna ta dora masa waina,dayar kujerar ta jawo

gabansa tayi masa table da ita ta hada masa tea ta dauko masa ruwa da drink ta dora mishi
gaba daya,ta gama hada tea din ta ajjiye masa ta miqe zata gudu don duk a atakure take jin ta
don ta kasa hada ido da shi gaba daya ,rashin kunyarsa ma ita take gani kamar baiyi komai ba
harkarsa ma yake free


"Thanks" taji ya ambata,cike da shakku da dimbin mamaki ta tsaya cak tana doubting anya su
biyu ne kuwa cikin kitchen din nan,don bata gasgata cewa aliyyun ne ya fadi haka ba,don kawai
ta hada masa break?,wace irin hidima ce mai tsauri wadda tafi wannan batayi masa ba bai taba
yabawa ba ko a ido sai wannan?,sai ta yanke shawarar juyawa don ta tabbatar suka hada ido
kuwa lokacin da yake kai chips bakinshi,sai ya tsaya ya fasa kaiwa bakin nasa tare da daga
mata gira "yes thank you" da sauri ta juya zata fice don tana tsammanin aliyyu na karantar
zuciyar mutum ne "come back,zaki broking rules dina,sai na gama kya fita"kanta a sunkuye ta
dawo ta jingina jikin kantar kitchen din tana jira ya kammala

ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…

Yadda wasu lamuran na aliyyi ke sauya salo ke bata mamaki idan yayi wani abun sai ta dinga
tambayar kanta anya aliyyu ne?,shi kansa baisan ya canza ba ,sau tari sai ya tsinci kansa cikin
sa'ido akan duk wani abu da ya shafeta duk wani movements nata,shi da kansa sai yayi wani
abun sai ya koma yana tambayar kansa how comes?,sai kuma ya koma nazarin halaye da
dabi'u nata shi kadai idan yana zaune perfect attitude nata,yakan daga kafada yace "perhaps
she concern about me I think shine dalili na nima,true?"hakan zaita tambaya da baiwa kansa
amsa



Sosai aliyyun yayi wani fresh yayi wata 'yar cika data qara masa kyau da kwarjini,ya gama zirga
zirgarsa ya dawo gida ya tarar da lafiyayyen abinci da tsaftataccen muhalli kamar yadda yake
so,ita din ma yanayin garin ya amsheta sosai don fatarta ta sake yin kyau da santsi ainihin
chocolate clour mai kyau,

Tun daga ranar sai kwanciyarsu ta koma haka,koda tana wani aikin bata shiryawa kwanciya ba
dole sai ta taho don yace mata umarnin likita ne ya dinga samun dumi sosai a jikinsa(lol aliyyu
😜😜),ita din ma bata damu sosai ba duk da yana sata a wani yanayi saboda tana samun dumi
sosai wanda ke sata tayi bacci nutsatstse kuma mai tsawo ba kamar da da sanyin ke hanata
wani baccin arziqi ba



_*ta faru ta qare*_

*to be continued*.......



*Mrs muhammad ce*�






[10/16, 2:00 PM] 💍�🛍Salma🛍�💍: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WA YASAN GOBE?...*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ

*PART 2*

5⃣1⃣&5⃣2⃣

Qarfe bakwai na dare ya shigo gidan bayan kammala sallar magariba da kadan tuni ta kammala
komai zaune take kawai tana duba saqonninta na email,kamar kowanne lokaci da sallama ya
shigo hannunsa daya riqe da rigar saman kayanshi da briefcase dinsa daya hannun nasa kuma
leda ce mai dauke da tambarin wani shago da suke sayar da kayan sawa na mata,ta dago
idanunta don amsa sallamar qwayar idanunsu suka hadu,ita ta fara janye idanun nata don
tasan idan bata janye din ba bazai fasa kallon nata ba, "wani kallo ya koya" haka fadilan ke fada
ko yaushe cikin zuciyarta duk lokacin da yayi mata hakan,har wata rana bata sani ba zancan
zuciyarta ya fito fili "see you tell me what you think,me zan kalla a jikinki?" Hakan ya fada still
kuma yana ci gaba da kallon nata

Cikin falon ya qaraso ya zube kayan hannayen nasa saman kujera ya zauna hadi da fadin "ya
Allah" sannu da zuwa tace hadi da miqewa don zuba masa ruwan sha kamar yadda ta sabar
masa,baisan yadda akayi idanunsa suka bita da kallo ba,material ne ajikinta dinkin riga da
skirt,sosai dinkin ya fiddo duk wani sharp na jikinta,yau babu rigar sanyin saboda yanayin
sanyin da ya fara ja baya a qasar sai kawai ta kunna na'urar dumama gida ta yafa dan qaramin
dankwalin a kanta,tana tsugunne gabansa ta cika cup din da lemo ta miqa masaΒ οΏΌ�

Maimakon ya amshi cup din sai ya hade hannayenta duka biyun da nashi hannayen,dumin tafin
hannun nasa ya ratsa har ta qwaqwalwar ta,sosai yasa taji wani na yawo cikin dukkan sassan
jikinta,ta miqe da alamun tafiya zatayi ko zai sakar maya hannun maimakon haka sai taji ya
finciko hannunta ta fado jikinsa gaba daya tayi dirshan kan cinyarsa,suka saki cup din duka su
biyun ya tarwatse saman tiles din yayi pieces

Sosai ya matseta tsakiyar faffadan qirjinsa yana cusa hancinsa lungu da saqo na jikinta yana
sheqar ni'imtaccen qamshin dake fita ta jikin nata,yamutsa ta yake son ranshi sosai qamshin ke
rikita shi,ya dora hancinsa bisa wuyanta hucin numfashin sa ya daketa tsigar jikinta ta tashi,a
hankali numfashin nasa ke kaiwa da komowa,tuni ya soma birkita mata lissafi itama kamar
yadda shi ya dade da fita daga nasa hayyacin,qirjinta ke bugawa kamar tayi tseren gudu,tuni
jikinta ya mutu murus ta kasa wani motsi

Qarar wayarsa ce ta katse masa hanzarinsa,duk da haka bai bata damar tashi ba ba tana
jikinsa,yayi qoqarin daidaita nutsuwarsa sannan ya daga wayar "I will call you back" kawai yace
ya katse kiran tare da jefata kujerar gefansa,yakalliΒ fadilan da idanuwansa da suka canza launi
kanta na sunjuye sai maqyarqyata take,sake matseta yayi a jikinsa yana ci gaba da cusa kansa
jikinta kamar zai maidata cikin hancinsa,cikin kasalalliyar murya yace" da wanne perfume kike
using?"karo na farko da tambayar ta silmiyo daga bakinsa ba tare da ya shirya ba,
"am.....amw.....wan"jin gaba daya a gigice take yasa ya saketa, "shiryomin abinci zanyi wanka"
a hankali ta zame daga cinyarsa cikin gudu gudu sauri sauri ta fada kitchen ya bita da kallo

Gaba daya jikinta rawa yake yana zaune shima a gun har ta soma debo kayan abincin yana
lure da ita,ruwanshi yake sha yana bin ta da kallo,sai da ya kusa tashi da roba biyu,har barin
miya tayi ta kuma taka ta santsin ya kusa dibarta kadan ya rage tasha qasa sai da ya dan riqeta
hadi da cewa "take it easy"sai da ta gama jera abincin sannan ya miqe ya shiga wankan
Saman kujerar ta fada tana haki kamar wadda tayi tseren gudu,mirgina kanta kurum take,ta
rasa wanne tunani zatayi daga cikin tuna nukan da suka cushe a qwaqwalwarta,meΒ yake son
canza aliyyun?ko kuma me ya canza shi din ma? Aliyyun da yace bai sonta?aliyyun da yace
bazai taba qaunarta ba koda wani lokacine a anan gaba?me yasa yake son jikinta koda
yaushe?bata da amsar kuma babu mai amsa matan

Sai da ya ritsata taci abincinta kamar yadda yake mata ko yaushe,ya jawo ledar da ya shigo da
ita ya tura mata" I think jibi ne bikin bude company,ga kayan da zakiyi amfani da su nan" "thank
you ta fada cikin sassanyar murya kanta a qasa don kallon da yake mata yana takurata matuqa

ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…ν ½ν΄…

Da qyar yake iya jan numfashinsa saboda azabar da yakeji yana ciki,ji yake idan bai kasance
da ita ba kamar zai iya mutuwa,shi kansa yaga matuqar qoqarinsa a yadda yana yin halittarsa
yake,wata hudu babu wani abu yana cikin matsananciyar sha'awa?,yana cikin matsanciyar
buqata mai tarin yawa,baisan sanda ya sanya hannunsa ba ya janyota a gigice ya matseta gam
wanda hakan shi yayi sanadiyyar farkawarta,tayiΒ tsam tana jin yadda yake nishi numfashinsa na
kaiwa da kawowa da sauri da sauri tamkar yana shirin kufce masa,bata kawo komai ba cikin
ranta illa tunanin ko ciwon cikin sa ne ya tashi?

A gigice ya birkitota sukayi face to face,lullubeta yayi cikin ingarman qirjinsa,saqonni ya soma
aika mata masu zafi da tafiyar da hankali wanda shi kansa ya manta da wasu sai a alokacin,tuni
saqonninshi suka girmi hankalin fadila,ganin yana neman wuce gona da iri ta soma yunqurin
qwatar kanta cikin kasala saidai sam ko motsawa ta gaza yi ya aza mata nauyinsa,loko sa saqo
ya dinga bi yana lashewa hadi da rabata da duk wani abu da zai raba tsakaninsa da fatar jikinta

Tamkar a mafarki take gani,sosai taga lamarin na aliyyu da gaske yake gaba daya kamar baya
duniyar ya gama fita daga ainihin aliyyun ya burkice mata baya ji hakanan baya gani,tabbas
yana so ya mata abinda ta dade tana tsoro da fargabarsa,ganin dan qarfinta bazai amfana mata
komai ba sai ta koma magiya da roqonsa yayi haquri,tamakar da dutse take magana ko wani
kurman bebe,tuni ya gama rabata da komai na jikinta sai 'yar mitsitsiyar vest da ta rage ajikinta
wanda ita kadai dama ta sanya don bata kwanciya da brassiere sai tasa vest mai dame jiki,
"pleeeeaaaaseeee aliyyu zaka jimin ciwo,pleeaasee kayi haquri don Allah" hannu tasa tana rufe
qirjinta saboda babu wani abu da vest din ta kare na surar qirjinta,dukiyar fulaninta ta cicciko
cikin vest din sunyo

Da hannunsa daya yasa ta riqe hannayen nata biyu yasa daya hannun ya tsarge vest din gida
biyu ya zareta ya wurgar,tuni dukiyar fulanin ta bayyana,wani iriyar gigicewa yayi laushi da
santsin fatarta ya kusa zautar da shi,bai taba karo da qirar da ta taba tafiya da imaninsa ba irin
ta fadilan tuni ya sake haukacewa kamar mayunwacin zaki,kamar akuyar da ta shiga garken
tumaki,magiya da roqon taga sunqi tasiri gaba daya akan aliyyu sai ga barke da kuka,a hankali
ya dinga lashe duk wani hawaye da ya biyo kuncinta bai bari ko guda ya diga a aqasa ba,sannu
a hankali ya dinga kashe mata duk wata gaba ta jikinta da wani irin salon soyayya da bai taba
gwadashi kan wata diya mace ba,komai nata ya saki ya zare mata duk wata ragowar qarfi da
kuzari da ya rage mata

Sai da ya soma aiki tuquru sanan ta soma gane kurenta,ihun kuka ta soma saki a maimakon
hawaye zallah,kuka take mai hade da ihun,hawaye da majina kuwa tuni suka hada kogo bisa
fuskarta,cizo da yakushi kuwa har sai da ta gaji don kanta,tuni yayi nisa cikin duniyar da bai
taba koda giftawa ta kusa da ita ba,ya shiga wata duniya mai wuyar fassarawa a gareshi,tuni
sukayi hannun riga da wani abu da ake kira hankali,tun fadila na fahimtar halin da take ciki har
ta soma gane komai a hankali idanunta suka rufe duhu ya mamaye mata idanu,dif komai ya

dauke mata ba tare da aliyyu ya sani ba

Gefe ya koma ya yashe tare da matseta gam cikin jikinsa ji yake kamar ya tsaga qirjinsa ya
maidata ciki,sosai ya rushe da wani irin kuka tamakar qaramin yaro,karo na farko sa hawaye ya
zuba a idanun Aliyyu haidar ta silar fadila tun bayan da ya mallaki hankalin kansa,tuni hawaye
sukayi male male bisa fuskarsa fadi yake a zuciyarsa har ma a fili "alhamdulillahil lazi bi
ni'imatihi tatimmus saalihat (godiya ta tabbata ga ubangiji wanda da ni'imarsa ne abubuwa
masu kyau suke cika)ashe har yanzu akwai mata masu kai budurcinsu gidan mazajensu?ashe
zai samu wannan abun mai daraja?ashe dama babbar kyauta Allah yayi masa?ashe baiwa ce
babba a cikin gidansa bai sani ba?ashe gata abbansa yayi masa?ashe soyayya abban nasa ke
masa ta gaskiya?....ashe din ta aliyyu a lokacin mai dama ce,nadamarsa mai tarin yawa
ce,kuka yake sosai da hawaye masu tarin yawa kwance bisa fuskarsa

Wani abu mai girma yaji yana ratsa shi game da ita wanda tunda yake bai taba jin makamancin
hakan ba,ya dago da fuskarta yana kallonta,wani tausayi so da qauna girmamawa da kunyarta
suka rufeshi masu tsananin tasiri,ga shatin hawaye nan bisa fuskarta da suka bushe sukayi
alama,sai a lokacin yaji baijin sukar numfashinta,yatsunsa ya sanya saman hancinta yaji dif
babu alamun fitar numfashi,a gigice ya zareta daga jikinsa ya wuntsulo daga kan gadon da
gudu yayi parlour,freezerΒ ya bude ya dauko ruwa,jikinsa na rawa ya balle murfin ruwan ya
kwarara mata kan fuskarta,wani dogon numfashi ta ja hadi da saukar da ajiyar zuciya mai
nauyin gaske,muryarta can qasa qasa yadda bi jiyota sai da ya zauna tsakiyar gadon ya dagota
ya mannata da jikinsa yaji tana fadin "please kayi haquri kada ka qara" qwaqumeta yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login