Showing 120001 words to 123000 words out of 135036 words

Chapter 41 - Wa Yasan Gobe Compelet Book by Safiya Abdullahi Musa Huguma .pdf

don bata sani ba
ta koma barandarta ta zauna tana nazarta yadda salima ta killed bangarenta tayi lakur a ciki,duk
da tana jiyo tarin salatin da ma'aikatan gidan ke ta zubawa



Daga qarshe ta dauke kanta tana tsammanin shegen kishinta ne da yafi nasu ya motsa,Duk da
lokaci lokaci tana tambayàr kanta me tayi a bakin window din?



Momy,Anty hauwà,farida,Anty hafiza d rabi'ah da tazo gida duk su na cikin asibitin,hankalinsu
ya kai qololuwar tashi,tunda aka shige da fadilan wa ni daki har yanzu shiru babu ita babu
likitocin,a lokacin aliyyu ya shi go asibitin,wujiga wujiga kamar Wanda akayi wasan kura
dashi,idanun nan kyawawa farare tas sun kada sun koma jazur,kai tsaye momi ya tunkara yana
tàmbayarta ina fadilan ta Samar dashi sun shiga da ita,cikin rudewa ya soma fadin"ya za'ace

daga cikin bana na sai irin wannan abu ,kuma ba naquda ba,haba don Allah"



Bana talatu tace"ni kaina abuñ ya dauremin kai,muna cikin hira fa sai salatinta naji"
"Baba ko wani ya shigo,ko Kuma kun bar qofa a bude?"aliyyun ya tambayeta
"Eh,tabbas ta dn fiya barañda ta tattaka yadda likita yace da ita,to kafin ta dawo lokacin ni na
shiga ciki na kanta,to ina tsammani ta manta ta bar" qofar a bude,kai tsaye ya nufi dakin da aka
shigar da ita din gadan gadan Momi na ta kiransa amma ko daya kunnensa baima ji kiranba har
ga Allah


Kafin yakai ga qofar ta bude ,likitoci uku ne suka fito ciki yarda doctor sa'adah,tareta Aliyyu yayi
da tambayoyi barkàtài har ta rasa wacce zata amsa masa
"Cool down Mr aliyyu,my qarasa guñsu Momi",ganin tahowarsu yasa duk suka miqe suna
tambayar me ake ciki?,doctor sa'adah tace"da farko dai mun gàno ayabarnan da taci tana
dauke da gaba mai màtuqar qarfi"
"Gaba!"suka hada baki gurin fada banda aliyyu DA yace"what?!"cikin qaraji"waye ya aikata min
haka?,tabbbas ko waye bazan qyaleshi ba"



"Calm down aliyyu,yanzu ba lokacin wannan bane,lokacine na yaya za'ayi a tseratar da ita dà
abinda ke cikinta,kada su illata"ya sake tsare doctor din kamar zai dauketa gumi ne kawai ke
tsatstsafo masa
"Ok doctor Meye solution?"
"Dole zamu qirqiro mata naquda tunda cikin nata dama ya isa haihuwa har yaso wuce
watanninsa,mun sa mata ruwa indai ya qare aka sa mata wani yayi rabi bata haihu ba dole
zamuyi mata c.s na gaggawa,sai ayi mata addu'a Allah ya rabasu lafiya"



Tuni kafin ta qarashe bayanintà aliyyu ya shige dakin,tana kwance sambal bisa gadon sai uban
ciki a sama tamkar an sake turoshi,idanunta a rufe suke ruf hancinta sanye d oxygen, kayan d
asibitin ke sanyawa mai naquda ne sanye a jikinta,fuskarta luf luf tamkar zata yi magana,Zara
zaran gashiñ idonta sun fito reras,sai dai babu wani Abu dake motsi a jikintà,nurse biyu ne cikin
dakin dayar na Gyara zanin da aka rufeta da shi Zuwa saman cikinta,dayar Kuma na tattare
kayayyakiñ da sukayi magani da su



Zuciyar aliyyu ta karye gumi ya sàke yanko masa,hankalinsa ya sake tashi,ya qaraso bàkin

gadon ya sanya hannunshi cikin nata yà zuba mata ido"Fadeelah waye ya yamin wannan
aikin?me kuka yi masa ?,wanne zuñubi kuka aikata masa ke DA halittar da bataji ba bata gani
ba,pls Fadeelah kada ki tafi ki barñi,Kiyi qoqarin ci gaba da rayuwa da ni don Allah matata,wlh
idan babu ke nima babu ni"shi kadai ke zuba sumbatun nurses na kallonshi,sai da ya gaji don
Kansa yàyi shiru don wadda yàkeyi don ita ma batasan yana yi ba....



*Mrs Muhammad ce*�


���✍✍
[1/28, 8:03 PM] My Mom:
*WA YASAN GOBE?......*


*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*




*part 3*


3⃣5⃣



a haka Momi ta shigo ta tadda su"a'ah,Ali mai Kayi mata ne?"cikin dariya yace",sai Momi don
bace ina son kamar yaran nan sai shida"kunya ta lullube Fadila, daquwa momin ta wata masa
"ja'iri kawai,amma dai Baka da tausayi ko?,to yanzu zan kora ka kuwa ka tafi gida"ya Daga
kafadunshi duka biyun "Momi na ba sai kun Kore ni ba ma tafiyar zanyi"sai Kuma yanayin fuskarsa ya can za"zanje na
binciki yadda akayi poison ya shiga cikin ayabar nan,dolene Duk Wanda ya aikata hakan ya
karbi sakamakon sa a hannu"



A hankali ta dago da kanta dake duqen"don Allah yaya kabar maganar nan,ni na riga na yafe
tunda Allah ya bani ka fiya da kariyarsa,Wanda ba wayo ko dabararmu bace haka din"
"Shshshsh!,shut up, ni ban yafe ba,kada Kuma na sake jin bakinki a maganar don yanzu
hurumina ce"
"Gaskiya Fadila ta fada,idan ka dage da bincike kamar ka yiwa Allah butulcin kubutar amma da

iyalinka ne da yayi maka,sai dai Nima ban lamunci a qyale maganar ba saboda gaba,ya zama
lallai ka qara matakan tsaro"



Koma wa yayi da baya ya zàuña yana jijjiga kai,ba yadda ya ita tunda Momi ta shigo
ciki,wayarsa ya zaro yayi kira,ya soma magana inda yà Daga qarshe suka ji yana bada umarnin
a kawo masa c.c.t.v camera guda hudu Daga yau Zuwa gobe(hmmmmm,a juri Zuwa rafi da tulu
debo ruwa,wata rana.......)


Kwana uku Fadila tayi ragal da ita har yaran,tamkar babu wani Abu da ya faru da su,tuni
haihuwar Fadila ta karade ko ina,dangi da ba dangi ba,'Yan asibiti kam sunsha kallo yawan 'yan
barka dake tuttudowa a kullum yasa ta qagu a sallamesu wasu ma fadila bata sansu ba



ga aliyyu dà kulli yaumin yake bata kunya, Duk yawan mutane idan yazo baijin kunyar
rungumeta ko riqeta,sai dai su bude ido suya kuwa ya fashe ya bar musu dakin



Cikin kwana na hudu ne doctor sa'adah ta sallamesu,da yake safiyya ce Daga rabi'ah sai farida
dake fama itama da qaramin ciki Duk sauran ba su qaraso ba,cikin motarshi pilot suka shige shi
d yaranshi,yayi da rabi'ah d farida kuwacce ta shige tata don su rabi'ah ma sunyi mota suka
bisu a baya


Sai da suka kuwa Zuwa titin gidansu taga ya dauke hanya ya sauya titi,ta kalleshi"kai da zaka
shiga lamido crescent ya ka canza hanya?"
"Eh ina sani"ya fada mata yana murmushi,sannu a hankali ba tare da wata tafiya mai nisa ba
suka qaraso



Baki ta saki cike da al'ajabin abinda take gani,wa ni irin mansion house ne da bata taba
tsammanin d irinsa a qasarnan tamu ba,tun daga makekiyar get da zata maka hanya Zuwa ciki
ta fara tsinkewa da lamarin gidan,har bakinta ya Gaza yin shiru
"Habiby wai gurin wa maka zo ne?"
"Gidanki ne fadilata"ya fadi yana kashe Motar

Har ya fito ya zagaya baya Inda yaran suke ya dauki babban d mai bai màsà ya rungume a
kadarsa tana zaune dirshan cikin Motar sai da ya leqa yace mata
"Mummy 'yan uku fito mana ki dauko baby girl"



Binsa kurum take a baya tana kalle kalle kamar dan qauyen da ya shigo birni,gida ne amma
gari guda,duk iya yadda kàke tsmmanin kyau haduwa da tsaruwar gida to ya kai nan,fenti tiles
furanni da hadi da roping da Kayi wa gidan duka fari ne,qyalli dà qamshiñ sàbuñtà kawai yake yi



Kai tsaye suka nufi daya Daga cikiñ part din dàke kewaye dà harabar gidan,qofa ce mài kyawuñ
gaske suna zuwa ya Danna wàni maida ni cikin second biyu ta bude suka shige,makekeñ
parlour ne Wanda ya lanqwame kujeru har set uku,mai karatu sài na kammalà rubutà littàfin nan
ban gama fasalta muku shi ba,don haka na bàr mai kàratu ya fàsàlta abinsa,


Ya juyo guntà a bayan ya kwàntar da yaran ya karbi macen itama ya kwantàr sannan ya kama
hannuntà ganin yadda qwayar idànuñtà sukayi raurau,baice mata komaiba ya ja hannunta tana
biye d shi,ciki da bai na part din nata yake nuna mata,sama suka fara Hawa,parlour ne shima
mai girma gaske sai dakunan bacci gida hudu,daya nasa ne daya nata,daya na yaran,daya
Kuma safaya ne kawai,ita dai ido ta zuba,don Duk wa ni Abu na alatu da qawata gida da jin
dadi babu Wanda ba'a zuba ba,dakin yaran kawai kansa abun kallo ne,dauke yake da wa su irin
hadaddun gadaje na yara musu rumfuna



kowanne da drower dinsa mai zubin cupboard wadda ta kere rabin bango,cike dakin yake da
Duk wa ni nau'i na kayan wasan yaran,sai many an frames masu dauke da addu'o'in tsarist
maqale saman gadon kowa,idan ka dauke tulin kayan wasan babu surar photo ko daya a
dakin,sai wata 'yar qaramar t.v plasma dàke manner a bangon dakin tana fidda sautin karatun
alqur'ani,sai c.c.t.v dake manner quryar dakin wadda hatta fadilan bàtasan da ita ba,luf luf dakin
yake dai dai da buqatar jariri



sake riqota yayi suka sauko suka ratsa ta wani corridor baya ga faluka biyu da suka
wuce,dakunan bacci ne guda uku baya ga kitchen store a parlour na biyu,sai kitçhen store
public toilet a parlour na farko,daki na uku da suka shiga nan ma dakin yaran ne,gira ya Daga

mata bayan ta kalleshi
"Nan dakin 'yan uku zasu dawo da zata kin kuma ajjiyen wasu ukun"
Cikin shagwaba ta soma dukan qirjinsa"Baka tausayi na ko?,ba momy tà hana fàdà ba"
"Sorry sañyin idaniyata"ya fàdà yana maida hàññuñsa ya rungumetà a qirjinsa



Zaunar da ita yàyi gefàñ gadon,dà Kansa ya dingà dauko dà wadansu irin akwatuna da batà
taba ganin irinsu ba,saida ya sauke 12 tana binsa d ido ba tare dà tace komai bà




*Mrs Muhammad ce�*


���✍✍
[1/28, 8:03 PM] My Mom:
*WA YASAN GOBE?.......*


*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*





*part 3*



3⃣6⃣



"Kayanki ne ke da yarana"ya fadi yana bubbude mata akwatunan gami da yi mata bayani nata
uku yaran ma kowa uku uku
Shaqe suke da kayan na alfarma,musamman yasa ma'aikatan company dinsa na india suka
fidda taswirar design din kayan ,design ne da sai nan da shejara mai Zuwa ma zasu fidda shi,ita
kam ta rasa mai zata ce,da ta bude baki zata yi masa godiya sai yayi kicin kicin,hakanan taja
bakinta ta tsuke jiki a sanyaye ta tayashi rufe akwatunan

Yasa hannu ya dauko wa ni qarami dake rude daban ya budeshi,wasu takardu ya fito da su ya
dorasu saman cinyàrta
"Estate ne guda uku da dake ginawa cikin garin abuja,ga takardunsu nan na mallaka wa 'yan
uku,sannan akwai wasu tàkardun na company na ne da kikaje rakani budeshi na China,Daga
qarshe kika gudo kikà barni"ya qarshe da sigar tsokana da ta bata kunya"na mallaka miki shi
fadeelà ke kadai kikà fi cancanta ki mallakeshi,don kinsan sanadiyyar budeshi ce ta jawo kika
haifamin wadannan taurarin"



Takardu guda hudu Kuma daya na shaidar mallakar motoci ne guda biyu,daya taki daya ta
yaran na,ragowar Kuma ki cike min idan kin samu lokaci na central bank ne kada Kuma ki
tambayeni me zanyi da su"



Zamowa tayi Daga kan gàdon ta durqusa a gabansa
"Na gode mai dear,na gode na gode,bani da abun cewa face Allah ya biya ka da aljanna ya
qara budi,ya raya maka zuri'arka"tafin hannunsa yasa ya rufe mata bakinta
"Ya isa Fadeelah,nike da godiya,don naji a jikina har yanzu ban saka miki irin halaccin da
haquriñ da kika yi da ni ba"
Kanta a qasa tace"alfarma daya nake nema a gunka"
"Uhmm fadeta naji,don kinfi qarfin koma a gurina"



"Wannan kyautar dear tayi yawa,kasa na zama abar zargi ,kada ina cikin zama na ka jawomin
wata fitinar ta daban,mun gode da kyautarka amma pls ka barsu"
"Idan mà Momi kike ji ta Dade da samun zamansu,gani ma take sunyi kadan"
Ta girgizà kai"Sam nasan momi sosai,ba ita nàke wa ba,abokan zamana fà?"
"Ina ruwanki da su?,su Haifa mana suga suma idan ban musu ba,wannan kyautatawa ce kina
yimin dole Nima nayi miki,sama na yi musu dai dai tasu,na canza musu komai na part dinsu
kamar yadda na yi miki,na basu kudade,na canzà musu mota,to me kike buqata?"



Ta karyar da kanta"Duk da haka ina tsoron fitinà"sai ransa ya baci ,ya miqe ya kwashe takaddun
Daga cinyarta,bai ce uffan ba ya maida cikin akwatin ya fita da su,duk sai taji ba dadi ta bishi da
kallo

Kasa tashi tayi har sai da ta jiyo magana sama sama kamar a parlor din farko ta miqe ta
fito,umminta ce da Anty hafiza da yaronta khalifa Wanda yaci sunàn abba su wato abbas sai
farida da rabi'ah da suka Bari a baya,da sauri ta rungume ummin nata tana jin wata qaunar ta
na shigarta,tunda tq haihu bata zo ba sai ya,wani hawayen dadi suka soma zuba,ita kanta
ummin rungume fadilan tayi,Tasman 'yarta mai alkunya ce da zurfin ciki,tunda har ta ita
rungumeta tabbas ba qaramin jin dadin ganinta tayi ba



Farida ta zauna gefan fadilan bayan ta gama zagaye dakunan da gidan
"Sister ki godewa Allah"
"Allah shine abun godiya"
"Gaskiya kam babu abinda za muyi sai godiya ga Allah da ya azurtamu da mazaje na
gari"cewar farida
Hira suka dinga yi abun su mai dadi,inda daga qarshe farida Wanda babu ce kawai babu ta
Dora musu abun ci,da daya da daya saiga 'yan barka ana rakosu,sai Murna ta zama biyu,ga ta
samun qaruwa ga ta canza sabon gida



Qarfe uku Muhammad ya shigo da akwati yana fadin ummi taje inji abba zasu wuce,ai kuwa
Fadila taçe ina ai sai ya shigo da kanta ta shigo da shi din,ya dauko yaran ya musu addu'a cike
da alfahari da jikokin nasa sannan ya Ajjiye musu check na dubu Dari da hamsin kowa dubu
hamsin hamsin,sai akwatin da ummin ta ciko guda biyu na kayan Barka na fadilan da na
yaran,kuka kawai fadilan ta saka tana jin qaunar iyayen nata na sake daduwa a ranta,ita da
farida suka yi musu rakiya har bakin Motar su



Haka Mubarak shima akwati gud ya musu,farida Kuma dinkakkun shaddodi ne da atamfofi na
fitar suna ta yiw 'yaruwarta,haka Anty hafiza da ya ahmad kowa da nashi barkar,yara dai sunzo
da wani irin alkhairi mai tarin yawa


_*ina labarin salima?*_


Bangaren salima kuwa tuni ta baza kunnuwa da idanu taga ko taji ta inda labarin Mutuwar
Fadila zai fito kwana daya biyu uku shiru,a maimakon haka ma cikin kwana na ukun sai ta jiyo
muryar Aliyyu na bawa na shiru umarni yaje company ya amso wa 'yan uku sleeping dress, da
gudu ta fito tana fadin"ta haihu?"

A hagunce Aliyyu ke kallonta cike da mamakin yadda ta fito a forgive"eh ta haihu ta samu yara
uku kuma duk suna cikin qoshin lfy"da sauri ta saura kanta don ganin irin Kallon da yake
mata,ta waske"wlh hankalina a tashe yake tunda aka fita da ita,kai amma naji dadi"
"Eh shi yasa aka rasa Wanda zai bita a cikinku"
"Ba haka bane rudewa mukayi har suka tafi"



Tana shirin komawa ciki ya tsaidata"zan fita ki sañar da samira an jima na shiru zai zo ya maida
sabon gida,ba sa8 kun dauki komai ba sai dai ko kayan sawà"ko amsawa bata iya yi bà,shim a
bai lura ba don ya rigata barin gun



Tana shiga daki ta Dora Hannu aka ta zunduma ihun baqinciki da takaici
"Wayo Allah na na shiga uku Fadila kin fice ni,kin gama da ni,yara har uku bama daya ba?,wlh
bazan qyaleki ba"haka ta dinga Kuka shabe shabe kamar wata qanqanuwar yarinya tare da
sake cin alwashi




*Mrs Muhammad ce�*


���✍✍
[1/28, 8:03 PM] My Mom:
*WA YASAN GOBE?......*


*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*





*part 3*


3⃣7⃣

Ana saukesu a harabar gidan Samira ta fito ta qarewa gidan kallo,gida ta saki
"Allah na gode maka,kyau nice a wannan aljannar?"ta kama habarta,sai Kuma ta dubi sashen
Fadila da 'yan Baka suke ta kara kaina
"Wai Matar can ta haihu ne?"tayi tambayar ba tare da ta nemi mai bata amsa ba



Ko kula ta salima bata yi ba,don ji take kamar ta shaqeta,a son samunta tana gamawa da fadila
Samira ce next target dinta,sai nasiru ne dake rufe Motar yace"ta haihu gajiya 'yan uku Allah ya
bayar
"Iyeeee"ta fadi tana kama baki" gaba Samira tayi abinta ta soma gwada muqullanta har ta dace
era bangarenta ta bude ta shige



Sai da ta gama zàgaye bañgaren nata sannan tace bari the bangaren fàdilà taga jàriran da dai
ake fada,haka nan taji t Kasa kushesu yaran sun mata sosai,turare qal da su tamkar diyoyin
turawa,qaramar tasu ce kawai mai dan duhu,sai gashi ta dauki kusan minti tàlàtiñ kafin ta baro
bangaren
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Tun ranar da aliyyu ya Baro bangaren nata bata Kuma ganinshi ba,Tun tana dan guntà hakan
da yawan jama'ar dake wuni zirga zirgar barka a shashen nata hàr ta qaryata hakan,don ko
kiranshi tayi baya Dagawa,a ranar ne Momi ta kira ta tana mata nasiha me yasa zata maida
hannun kyauta baya,ta bata haquri ka ba zata sake bà


Qarfe takwas na dare baba talatu ta gama Gyara yaran tsaf cikin wasu irin hadaddun kayan
bacci na jarirai turare qal duk iri daya sai qamshin turaren yaran su ke,itama shirye take cikin
kwalliyarta wadda tafi zubi da amarya ba mai jego bà,ta goye qaramar a bayanta,sai ta rasa
yadda zata sanar da baban

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login