Showing 84001 words to 87000 words out of 135036 words
Chapter 29 - Wa Yasan Gobe Compelet Book by Safiya Abdullahi Musa Huguma .pdf
ya dora
habarsa tsakiyar kanta "relax am not going to repeat it" jikinsa shi kansa rawa yake har
yanzu,ajiyar zuciyar yake saki shima a kai a kai tamkar marayam da ya ci kuka ya qoshi,kana
kallonsu a lokacin dukkansu sai sun baka tausayi dukkansu sun koma kalar tausayi
Azabar da fadilan keji ya sanyata sakin wani sabon kukan mai ban tausayi,radadi sosai take ji
kamar ana yankarta a gun,sake rufe ta yayi ruf da qijinsa yana cewa cikin rawar murya da ta jiki
"am sorry fadila am sorry please"
Duk da tana jin jiki kalaman sun bata mamaki,aliyyu?,aliyyu ne?"a hankali yake dauke hawayen
nata da harshensa yana shanayesu gami da shafa kanta zuwa bayanta alamun lallashi yana
fadin "am sorry...am sorry"abunda bakinsa kawai ke iya nanatawa kenan kamar karatun
sallah,sunfi minti arba'in a haka dukkansu suna sakin ajiyar zuciya,ita bacci ya fara dauka don
shi kam ko alamaunsa bai ji,a hankali ya zamar da ita ,ido ya zaro ganin yadda jini yayi face
face kan farin bedsheet din,tausayinta ya sake kamashi,shi kansa yasan bai mata kadan ba,ya
riga ne ya fita daga hayyacinsa,hannu yasa ya yaye shi gefe ya kwantar da ita a ahankali don
kada ya tasheta yaja mata bargo ya lullubeta,yasa hannunsa ya kama mata gashinta da ya
yamutse gaba daya ya daure mata shi guri guda,fuskarta da tayi fayau ta bayyana a dan
hasken fitilar gefan gadon
Zaman dirshan yayi yana gadinta duk wani motsi nata na kan idonsa,ranar duk qwarewar bacci
kan iya sata haka ya haqura yabar aliyyu,har asuba yana zaune dirshan idanunsa na kanta tana
wani wahalallen bacci
*mrs muhammad ce*
ν ½ν³ν ½ν³ν ½ν³ν ½ν³ν ½ν³βν ΌνΏ»βν ΌνΏ»
[10/16, 2:03 PM] ν ½ν²ν ½ν»Salmaν ½ν»ν ½ν²: οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*WA YASAN GOBE?....*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*PART 2*
5β£3β£&5β£4β£
Jinta kawai ruwan zafi na ratsata,a gigice ta farka saboda azabar zafi,a rude ta qwalla wata
gigitacciyar qara duk da muryarta a da she take,ta riqe hannunshi sosai tana sheshsheqar kuka
"calm down please,u wil get fine,pain din da kike ji zai ragu" ya fadi cikin taushin murya da
kwantar da kai,ba yadda ta iya haka ta maida jikinta tayi laqwas tana jin yadda zafin ruwan ke
ratsata har gun ciwonta,a hankali ta dinga jin zafin na dan raguwa sai a lokacinne kuma ta fara
lura ashe haka aliyyun ya sunkutota babu komai a jikinta,hannu tasa tana kakkare qirjinta
Shi din ma tun dazun yake qarewa halittarta kallo tana ci gaba da attract nashi ji yake kamar ya
maidata ruwa amma raunin da yayi mata shi kansa ya san yayi barna,hankalinsa ya bar jikinsa
ne however ma baiyi zaton zai sameta da virginity dinta ba,sai da yayi matuqar kai zuciyarsa
nesa kan fadilan saboda yadda surarta ke fusgar hankalinsa,ba halitta ce da zaka iya kalla sau
daya ka kau da kanka ba,wanka yayi mata ya nadota a towel kamar wata baby ya maidota
daki,kunya babu kalar da fadila bata jita ba yau,shi yasa mata pant har da brassiere tana ta ture
hannunsa kan ya qyaleta zata sa saidai yace "am sorry ki barni kawai,ba zaki iya komai ba" ta
rasa wacce iriyar rashin kunya ce da aliyyun,doguwarΒ riga ya zira mata harda hijabi ya shimfida
mata dadduma sai da yaga ta hau sallayar sannan ya shiga nasa wankan
A kwance ya dawo ya taddata kwance saman abun sallar,komawa taga yayi ya ciro wasu
capsule ya zaunar da ita ta sha sannan ya tayar da sallah,tuni bacci ya sake dibarta kafin ya
idar nan kan abun sallar ko azkar din ma bata samu tayi ba,cak ya dauketa a hankali don kada
ya yada ta kan gadon ya maidata ya zare mata hijabin sannan ya ja lallausan bargon ya rufeta
zuwa wuyanta,zaman dirshan yayi kusa da ita yana kallonta tamkar an bashi assignment a
kanta,wani abu ke ci gaba da ratsa zuciyarsa,sosaiΒ baya ga qauna yake jin qimarta da darajarta
na sake linkuwa cikin zuciyarsa,tunaninsa mai zaya mata a duniya tukuici zuwa ga tarin
kyautatawarsa gareta?,me zaya mata wanda zai saka mata kan wannan baiwa tata yau da ta
masa kyautarta dungurun gum,kyautar da bai taba katari da makamanciyarta ba?,dame zai
faranta ranta da shi a fadin duniya?,she deserve anything
Qarfe takwas na safiya a gogon garin har lokacin baccinta take gashi fitar dole ta kamashi
saboda yau baqinsa zasu soma isowa,dole shi zai kama masu hotel da zasu zauna andi kuma
aikin da ya basu yayi yawa bare ya hada masu da wannan,ga mukhtar (abokinsa ne na
kusa)bai qaraso qasar ba bare ya hada shi da aikin,don haka fiya ta kamashi dole,idan banda
wannan dalilin kam baijin akwai abinda zai fidda shi daga gidan yau,ya gama shiryawa tsaf cikin
suit kamar yadda ya saba sai da ya shiga kitchen ya hada mata tea ya zuba cikin flask ya soya
mata chips da qwai ya hada da cups yayi dakin don kada ta tashi babu abinda taci,ya qaraso
bakin gadon bayan ya ajjiye tray din kan 'yar locker din nan ta bedside yana sake
kallonta,baccinΒ take kawai ko motsawa batayi,shi kansa yasan dole ne kam tayi bacci,ya zira
hannunsa a hankali ya sake maida mata gashinta gefe,karon farko cikin nutsuwarsa ya sanya
tattausan lebensa ya sumbaci goshinta sannan ya maida leben nasa saman nata leben masu
taushi da siranta,ya dan jima yana sheqar hucin numfashinta dake shiga hancinsa yana masa
dadi yana jin kamar tana qara masa wata ruyuwar ne ta musamman
Hot kiss ya bata wanda sai da yasa tadan motsa kadan ya miqe yana sake kallonta tare da
hade tafin hannunshi da nata,baya son fitar ko kadan,ya sani tana da buqatar kulawa,sai da ya
qoshi da kallon nata sannan can qasan maqoshinsa yace"i will back soon" tamkar yana magana
da wadda ke idanunta biyu,ya fice a dakin yana waiwayenta hadi da ja mata qofofin gidan
Cikin ayyuka yake da mutane saidai duk wani motsi da zaiyi qwaya daya tana manne cikin
zuciyarsa,kaf hankalinsa na gida gangar jikinsa ce kawai a nan,har wasu abubuwan mancewa
yake maimakon ya fadi sunansu sai yace "fadilah",sai kuma yace musu "am sorry I mean
kaza.....",Allah Allah yake ya kammala abinda zaiyi ya koma gida saidai yana murna ya
kammala sai kuma wannan ya bullo dole haka yake sake zama yayi settling
Da kanta taji ta qoshi da baccin ta farka bakinta dauke da addu'ar tashi daga bacci
*"Alhamdulillahil lazi aa faani fi jasady waradda alaiyya ruhi wa'a zina li bizikrihi"*,tayi niyyar
miqewa kamar yadda ta saba saidai jin yanayin jikinta da ya canza shi ya tuno mata abinda ya
faru da ita jiya tsakaninta da aliyyu
Daki daki komai ke dawo mata,tana tuno moment din tar cikin kwayarta *"wanne turare kike
amfani da shi?"* tambaya daya da ya maimaita mata ita sau biyu kenan a jiya,sannu a hankali
tunaninta game da turaren ya soma dawo mata *"hasbunallahu wa ni'imal wakeel"* ta fadi cikin
zaro ido da matsananciyar faduwar gaba,da sauri ta diro a gadon tuni ta mance wani ciwo da
take,kai tsaye gun jakarta ta nufa inda taje rataye,tasa hannu ta cirota cikin rawar jiki ta soma
laluben turaren ta ciroshi hadi da zuba masa ido tamkar yau ta saba ganinsa
Da sauri ta daga jakar ta zazzage ta kafataninta,dukkayan ciki suka zubo,tarkacen magunguna
da suka siya ne gun fa'iza,wannan turaren da nake shafawa shine?shine wannan turaren
mahadin magungunan?" Jakar ta saki qasa hadi da komawa baya ta zauna kata ta dafe hadi da
sakin wani irin kuka mai cin rai, _*"saboda sha'awa aliyyu ya tara da ita ba don so ba?turare shi
ya ja hankalinsa kanta ba qauna ba?me yasa nayi gaggawar baiwa aliyyu kaina ne?me yasa na
amince na yaudari kaina? Tabbas aliyyu bai sona kuma ta yarda bazai taba sonta din
ba"*_,jikinta ne ya burgeshi ko me? Ta ci gaba da fada cikin zuciyarta,tuni ta gama sarewa,ta
gama yankewa kanta qauna da zama tare da shi,babu irin abunda bata gwada ba amma babu
nasara to sai yaushe?sai yaushe nasarar zata zo mata ne? Da gaske kenan hasashen anty
hafiza na zai soki fadila wataran son da bai taba tsammani anawa wata diya mace irinshi ba,ai
babu *wanda yasan gobe sai Allah* ya zama mafarki........?,tana jin wannan karon ya zama dole
ta zare aliyyu daga cikin tsarin rayuwarta,ya zama dole ta rabu da shi haka nan ya zama dole ta
nisanceshi,ta gama yin duk abinda ya kamata tayi.....ta gama duk abinda zata iya....ta gama
bashi kuma duk wani abu da take da shi,kulawa.....tattali....tausayi da soyayya......kai harma da
jikinta da zuciyarta gaba daya amma aliyyun ya gaza samuwa,to me yayi saura?,bata da wani
ragowar abun bashi banda ta bar masa sararin rayuwarsa itama ko ta samu salama?
Cikin azama tamkar ba mai ciwo a jiki ba ta hada kan kudaden(yuan) da ya jima yana bata su
har take ganin basu da wani amfani a gurinta,ta bude locker da ta ajjiye passport dinta ta
dauka,har ta juya tana shirin fita sai ta dawo da baya a hankali,ta yagi paper cikin takaddunshi
ta dauki biro ta ja dressing chair ta zauna,tafi minti biyar da dora alqalamin kan takaddar saidai
hawayen da ya cika mata ido ya soma diga kan takaddar ya hanata ganin komai,ta miqa
hannunta ta yago tissue ta tsane hawayen sannan ta samu damar ganin ta,cikin kasala kamar
mai ciwon 'yan yatsu hannayenta suka soma rubuta abinda ke qunshe qasan zuciyarta
*amincin Allah a gareka*
*duk da na sani cewa saqona ba wani abu bane da zai dameka ba,domin kuwa ina tsammani
irin saqon da ka dade kana tsammani daga gareni*
*aliyyu na soka irin son da ban taba yiwa wani halittar da namiji ba a duniya ba,na soka tun
kafin na gama sanin wane ne kai,na soka son da ban yiwa kaina shi ba,na soka a fili na soka a
boye*
*saidai kash! Aliyyu ka qini qin da ban taba ganin ka yuwa wata halitta shi ba,ka tsaneni tsanar
da na gaza canko mai na maka da zafi haka a rayuwa?,ka qinin ne kamar yadda ka fadamin
gaskiyarka tun farko kace baka sona kuma ba zaka taba sona ba hakanan kada nayi
tsammanin kuma cewa wata rana ko anan gaba zaka soni*
*A lokacin na dauki zancan tamkar tatsuniya,na dauki zancen tamkar wani labari da wata rana
zai iya shafewa ya gushe,ashe na tafka kuskure,nayi kuskure ba dan qarami ba,nayi abinda ni
zan gushe ba zancanka ba,ashe ba zaka sonin ba har abada kamar yadda kace din,naji...na
gani na kuma gamsu aliyyu...dama hausawa sunce jiki magayi,haka din ne ni ganau ce ba jiyau
ba*
*a yau na rabu da kai aliyyu kamar yadda kake bege....na fita a rayuwarka kamar yadda kake
muradi.....,wata qila lokacin da kake karanta wannan saqo na dade da fita daga
rayuwarka,kuma na yima alqawarin fita fita ta har abada.....koda sonka zai samo sanadiyyar
daina numfashina a duniya,I promise I leave yiu forever.........οΏΌν ½νΈ*
*na sani ko ban roqeka ba abu ne mai sauqi in samu sakina daga gareka,to ina fata zata zamo
rubuce jikin takarda don samun shaida ta kuma samu isuwa zuwa ga magabata na,na gode da
jurar zama da kayi da halittar da baka so cikin inuwa guda.......na gode da da ci...sha.....suttura
da ka dinga bani ba tare da zulunci ko gajiyawa ba thanks for everything,na gode na gode....ν ½νΉν ΌνΏ»*
*fadila Abbas bashir*
Ta ninke wasiqar cikin wani irin kuka mara sauti mai azabar cin zuciya da azabtar da rai,gefan
pillow din da ta tashi ta ajjiye ta,cikin azama ta rataya jakarta ta fito hadi da jan qofar gidan,tana
son koda sallama ne tayi da maqotan arziqi nadiya da mr lin amma bata son su fahimci wani
abu har suyi yunqurin tsaidata,zuciyarta ta riga ta qeqashe duk radadin da ciwonta ke mata
hakan bai dameta ba burinta kawai ta baf qasar,burinta ta fice a qasar ta china da take kallonta
baqiqqirin
Tana bayan taxi din ta ciro katin tana dubawa ta fada masa address din inda zai kaita branch ne
na kamfanin ethopian airline taje ta fara rage bucking tunda tim din fitarta a qasar bai cika
ba,cikin lokaci qanqani suka qaraso tace masa ya jirata yanzu zata fito
Tana tsaye a gabansu cike da matsananciyar damuwa tana ta sharar qwalla,tsanantaΒ adsu'arta
take ya Allah yasa ayau ta samu damar ficewa a qasar,burinta kawai ta nisanci aliyyun,bata son
ta ganshi bare sonsa yasa ta karaya ta ci gaba da zama da shi,ma'aikacin dan qasar sin din na
sake sauri gun duba mata jirgin da zai tashi yana sake bata baki cikin yaren English
kasancewarsu masu girmamawa da tausayi ,cikin sa'a aka samu saidai zai sauka a ehopia
kamar yadda aka saba sanann ya qarasa da su nijeria garin *kano*,sit daya ne ya rage suka
gaya mata kudin da zasu cajeta suyi mata printing ticket?,cikin sauri ta gyada masa kai tun kan
ya kammala printing din ta fito da kudaden ta ajjiye masa a gabansa,yana miqo mata da rawar
jiki ta karba tana duba time da jirgin zai tashi awa guda ta rage mata
*mrs muhammad ce*οΏΌ
ν ½ν³ν ½ν³ν ½ν³οΏΌν ½ν³οΏΌν ½ν³βν ΌνΏ»βν ΌνΏ»
[10/16, 2:04 PM] ν ½ν²ν ½ν»Salmaν ½ν»ν ½ν²: οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*WA YASAN GOBE?...*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
οΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊοΏΌν ΌνΌΊ
*PART 2*
5β£5β£&5β£6β£
Da sauri ta koma gun mai taxi ta shige gidan gidan baya tana bashi umarnin su wuce
airport,koda suka je kasa zaune tayi babu abinda take banda duba agogo hadi da sharar qwalla
ν ½ν΄
ν ½ν΄
ν ½ν΄
ν ½ν΄
ν ½ν΄
ν ½ν΄
Da qyar aliyyu ya samu ya yage aiki da kuma jama'ar dake dakonsa,ya bawa jumong umarnin
ya maidashi gida,cikin motar ya zaro wayoyinsa ya kira lukas yace kada a nemeshi ko menene
ya taso shi ko mukhtar yayi handling dinsa,ya wuce gida ne madam ba lafiya,cikin girmamawa
ya amsa masa,ya cire wayar daga kunnensa ya hada da wadda ke ajjiye kan cinyarsa ya kashe
su gaba daya,ya zuba su cikin 'yar jakar laptop dinsa
Jumong ya tsaida motar aliyyun ya fice,jumong din nata yi masa sallama amma hannu kawai ya
iya daga masa ya shige gidan,fuskarta kawai yake da muradin kallo,ita kadai yake son gani,ta
bashi wani abu mai tsada muhimmanci da daraja agun 'ya mace,ta bashi abunda ya kasa samu
shekaru masu dama,abinda ya debe tsammanin ana samunsa gun matan yanzu,yana jinta
sosai cikin jikinsa zuciyarsa ruhinsa...yana kuma jin wani matsayi da daraja mai girma nata cikin
idanunsa
Wullar da jakar tasa yayi kai tsaye ya nufi bedroom don yafi tsammanin samunta a can,yanayin
yadda dakin ya dan yamutse ya danji mamakin ganin hakan,saboda bai saba gani ba ko tsinke
bai taba katarin tsinta cikin kitchen dinta ba ballantana bedroom,to amma bai kawo komai cikin
ransa ba sai ya dan ganta hakan da yanayin raahin jin dadin jikinta,saboda haka ya juya ya
koma ya duba kitchen,shi yana nan kamar yadda ya barshi da safen babu wani abu da ya
canza,sai ya sake komawa bedroom din yana bawa ransa tana toilet to
Gefan gadon ya zauna yana zaman jiranta wanda daidai yake da a kirashi da zaman jiran
gawon shanu,har sai da ya dan soma qosawa ya miqe bayansa sama gadon fuskarsa na kallon
ceiling,sai yaji qayau qayau kamar ya kwanta kan wani abu,yasa hannun nasa qasan bayansa
ya zaro ta yadan jujjuyata sai ya wullata daya gefan gadon,ya mirgina kansa da niyyar duban
qofar toilet din sai idanunsa suka sake kaiwa kan takaddar,sai ya tsinci kansa da son budeta
yaga mene a ciki don bata barin komai saman gadonsu
Yana daga kwancen ya jawota ya warwareta yakai idanunsa ciki ganinta cike taf da rubutu ya
bashi mamaki,paragraph din farko kawai ya karanta sai gashi zaune dirshan tsakiyar gadon ba
tare da ya san yaushe ya tashi ba,kafin aliyyu ya kammala karanta saqon tuni ya jiqe da gumi
duk da ragowar sanyin dake qasar ta sin,ya kammala karanta layin qarshe na takardar gami da
cukuikuyeta cikin tafin hannunsa da qarfi,rawa kawai jikinsa yake tamkar sojan da aka bugawa
kugen yaqi,launin idanunsa tuni sun canza daga ainihin fararen nan qal masu haske zuwa
jajaye,babu launin na alamun tashin hankali a lokacin da bai bayyana bisa fuskarsa ba,tsananin
tashin hankalin da yake ji a lokacin bazai misaltu ba "why?why fadilah?me yasa kika yimin
gurguwar fahimta?,me yasa kika fahimceni a abaibai?,ina zaki tafi?ina zaki tafi ki barni?,ba
haka bane fadilah....ba haka bane abinda kike zato"shi kadai keta wadannan sumbatun ya
dunqule hannayensa cikin junansu takardar na tsakiya
Wurgi yayi da takardar,tamkarΒ an zungureshi ya fice daga dakin cikin matsanancin sauri,"ina
zata yanzun?batasan kowa ba cikin qasar? " Tambayar daya takura yake ta faman nanatawa
kansa ita bayan yasan shi kansa ba sanin amsad yayi ba,yana gab da fita a gidan wani tunani
ya fado masa,cikin zadin nama ya juya ya koma ,kai tsaye inda yaga passport dinta shekaran
jiya ya nufa ya hau dubawa wayam baya gurin,cikin zafin nama ya juya ya fice daga gidan,taxi
ya tsayar ya shige shaf yama manta da cewar ana gayawa mai abun hawa inda za'a,gani yake
ma tamkar taxi driver din yasan inda zai kaishi,saida yayi ta nanata Tambayar inda zai kaishi
sannan ya tuna ya gaya masa airport zasu je
Safa da marwa take cikin departure din,hankalinta a tashe yake gani take tamkar aliyyu zai
biyota ne ya hanata tafiya,wani bangare na zuciyarta ke tunatar mata babu yadda za'ayi aliyyun
ya biyota,abunda kake qauna shi kake nunawa kulawa da damuwa da halin da kake ciki,koda
sace ta akayi bata tsammanin aliyyun zai biyo sawunta bare tafiya tayi da qafafunta,duk da
haka hankalinta bai kwanta din ba sai da suka hau layin shiga jirgi,ko anan din ma bata fasa
sharar hawaye ba,sam bata damu da yadda jama'ar keta kallonta ba har wasu kan gaza shiru
suce mata "sorry" kallon da suke mata bai dadata da qasa ba don ji take tamkar ansa mata
wani hijabi ne cikin zuciyarta,tuni kowa ya kama sit din sa ya zauna tana sit 34 A,sanarwar
daura belt ta biyo baya bayan an rufe qofar jirgin,a lokacin ta tuna tahowarsu da aliyyu qasar
ranar da ta kasa daura belt dinta,kuka ne sabo ya sake qwace mata *kukan baqincikin rabuwa
da shi ne ko kuma na farincikin rabuwa da shi ne?kukan shaquwa ne ko kuwa