Showing 129001 words to 132000 words out of 135036 words

Chapter 44 - Wa Yasan Gobe Compelet Book by Safiya Abdullahi Musa Huguma .pdf

masu tarin yawa Daga abokan
kasuwancin aliyyu,direct gidan mukhtar (abokinsa)suka wuce,a can suka ci gaboncin
dare,Fadila na tare da matarsa Aisha suna hirarsu abinsu,Islam tayi bacci ita da Muslim,aslam
Kuma na gun abbansa a parlour su na lissafe lissafe kan company din Fadila da irin ribar da
aka samu



riba ce mai tarin yawa,da Kansas mukhtar ya shiga ya kirasu fadilan,sun soma mata baya nin
irin ribar da aka samu,Tun tana dauka har kanta ya gaza dauka,sai ta sai kuka irin kudaden da
dake ambato mata sunfi qarfin kanta,ace kamarta ba 'yar wani ba ta mallaki irin wadannan
kudaden a matsayin riba.......


*Mrs Muhammad ce�*



���頎巾硽頎巾硽頎巾硽鉁嶍牸砜烩湇頎柬炕
[1/29, 9:56 AM] My Mom: 頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WA YASAN GOBE?.......*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己


*part 3*

4鈨4鈨



Ya duba littattafansu na makaranta dayake wuni lkc shike dubawar,ya taimaka musu sukayi
assignment, da suka bude na Arabic don son ya tsokaneta sai yace"kai kai 'yan uku wannan
yafi qarfina,wannan ai sai balarabiyar mamarku,Ku kai mata maza"
Suka kwashi littattafan sai aslam ya noqe jikin abba nasa don tsoron zuwan yake ji,



Ta kalle su ta dan zare musu idanu

"Yalla Ku tafi gun abbu ya qarasa muku,Nima ban iya ba"suka juya gunsa din kuwa,yadda ta
musun sai ya sosa ransa,sai da suka gama ya musu brush ya suya musu kayan bacci ya raka
aslam gun samira sannan ya dawo
Tsaye yayi a kanta hannayensa harde saman qirjinsa"me kike nufi da abinda kika yiwa yaran
nan?"



Ta dubeshi,sai ta Dakota da shan fruit salad dinta
"Me kuwa nayi musu?"
Sai yaga ta ma raina masa wayo,cikin hasala Zuciya ta tunzura shi yace
"Kinga malama,idan Kema baki sonsu ki fito ki gaya min,ina da inda zan kaisu dama ni na saba
ganin hakan,ba kanki farau ba"
Za can ya qona mata rai,cikin gatse tace"shikenan,ka kaisun inda kake so din"taci gaba da shan
fruit salad dinta



To Ashe bata sani ba ta tada masa tsohon miki,don haka ransa ya dugunzuma,ya ranqwafo wait
in fuskarta"oho......alright, to wa ya sani ma ko ke kika hana kanji sake dauka ciki tsowon
wadannan shekarun don wadannan ma baki sonsu ko?"
Wani wal tayi da idanunta ,batasan lokacin da bowl din fruit salad din ya subuce Daga h脿nnunta
ba,mai aliyyu ke nufi?,zarginta yake yi ko me?,a guje tayi bedroom dinta saboda wani kuka da
ya qwace mata



Yana tsaye a gun ya bita da kallo,jikinsa yayi sanyi,sai yace jin baiyi furucin da ya dace
ba,sautin kukanta da ya soma ji sama sama ya sashi zabura ya nufi dakin,saidai kafin ya kai
gareta amai yabqwace mata,ta kuwa dinga kwarashi,Duk sai da tayi aaman fruit salad din da
taci,gaba daya ya rude fadi yake"am sorry my queen, sannu kinji"shi ya gy脿ra gun ya sai Mata
ka6an bacci,Duk fusk脿rshi ta canza kamar zai sai mata kuka,haka shim a ya gama nasa shirin
baccin ya jawota ya manna ta da jikinsa,



Kalaman ban haquri yake ta jeranta mata,sai dai taqi ce wa kanzil,kai Daga qarshe ma sai ya
juyata yaga ashe tayi bacci,ya sauke gajiyar Zuciya ya sake rungumeta yana jin rashin
kyautawarsa har cikin zuciyarsa

*Mrs Muhammad ce�*


���頎巾硽頎巾硽頎巾硽鉁嶍牸砜烩湇頎柬炕
[1/29, 9:57 AM] My Mom: *WA YASAN GOBE?.....*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*CONTINUATION*4鈨4鈨



washe gari asabar ce bai tashi da wuri,hakanan bai fita da wuri sai kusa da wajen azahar,don
haka ta lallaba ta gama aikace aikacenta ta fice gun baba talatu wadda ta dawo a Daren
jiya,nan suka shiga hirarsu tana bata labarin tafiyar da tayi



Ko da ya farka bai ganta ba yasan tana can,sukuku ya shirya don ya saba ita ke masa
komai,wuraren daya ya daga Waya ya kira nasiru yace yaje ya dauko masa su Islam daga
gidan momi wadanda da sassafe suka addabeshi sai da aka kaisu,Fadila na jinsu bata ce musu
komai ba a lokacin


Hannunta riqe da kwanon zogalen da da baba ta kwadanta tana ci suna hirarsu cikin nishadi
har da dariya, ganin shigowarsu kawai tayi suna rigen rigen fada wa cinyarta banda aslam da
ya rakabe,batayi tsammanin dawowarsu haka da wurwuri ba,sai yaron ya bata tausayi amma
sai ta dauke kai,don kaxa na take ranta ne ba don bata sonshi ba don ta koya masa darasi ne,
duka yaran suka gaidata suka Kuma gaida babar kamar yadda ta saba musu Gaisa
babba,shima aliyyu suka Gaisa yayi mata sannu da hanya tare da tambayarta mutan garin



Sai ya kalli baban yace"baba Zuwa mukayi ki taya mu roqo,'yarki muka yiwa laifi Kuma taqi yi
mana afuwa"
Baban ta kalli Fadila"a'ah,ni kam na San 'yata bata da riqo,ba shakka laifinku mai girma ne,me
kuka yiwa diyata?"
Da sauri Fadila ke girma aliyyu inkiya da ido na yayi shiru don Allah amma Sam sai yaqi kulawa
,"baba,aslam ta daka har jikinsa yayi shatin bulala,Kuma suka shige ciki suka barshi a waje,to
nayi fada ne har ya wuce kima,na gane kuskure na na bada haquri amma anqi yafe mana,sai
ake mana horo da halin ko in kula"

"Ashsha,ashsha,ya akai haka ta farun?"ta maida tambayar ga fadila,cikin raunin muurya
tace"baba yanzu ace fisabililahi kamar aslam idan yayi laifi baza'a hukuntashi ba?,yaron nan
sau hudu yana fasamin wayoyi,rashin jinsa duka ya zarta na 'yan uwanshi,ga raini,ya raina
Muslim,har fa sai yasa hannu ya dakeshi,haka Islam ma bata tsira ba,dan qanqanin Abu zata
masa yasa hannu ya maketa bayanshi babu mai dukanshi wai baya son raini"



"Sannan da ance za'a hukuntashi baban ya hana,to don kawai fa rannan na hukuntashi suka
dau fushi ya kwashe kayanshi ya maida gun mominsu,qarshe ma harda cemin wai wa ya sani
ko......"sai ta kasa qarasawa hawaye ya subuce mata,ai bai san lokacin da ya isa gareta
ba,hannayensa ya sanya yana dauke hawayen,sai baba ta yunqura ta miqe ta fice tsakar
gida,don ta lura abun nasu salon maganar nan ce da ake cewa *fadan masoya hutu ne ko sunyi
zasu dawo su shirya*



Yayi Kane Kane ya hana hawayen zuba"kada ki yimin haka mana Fadeelah ta,na riga na yima
ka ina alqawarin fa ba zaki sake zub da hawayenki ba,kinsa alqawari na ya karye?,jiya Kiyi
daya kyau kinyi,ina jin zuciyata cikin qunci duk sa'ilin da naga hawaye a fuskarki,pls ki yafe
mana,ni da 'ya'yana bamu saba ganinki haka ba kina hukuntamu" Sai ya juya gun yaran ya kira su da hannu"Ku zo mu bawa mamee haquri"ai kuwa suka yaso da
saurinsu duk suka durqushe a gabanta yadda suka ga abbun na su yayi



Muslim yace"pls mamee kiyi haquri kinji mamin mu"
Islam tana riqe da kunnuwanta tace"sorry mamee,pleaseeeee"
Aslam ya taso ya kama qafarta"mamee na na dai na bazan sake ba,kince annabi nabda haquri
Kema Kiyi maker pls,I promise bazan qara ba,Duk abinda kika ce nayi zan dinga yi kanji"
Sai suka suka bata tausayi,ta Miqa musu hannayenta suka taso Muslim a hagu aslam a dama
Islam ta dane cinya,ta dinga shafa Kansu tana cewa"na yafe muku,Allah yayi muku albarka"
"Ameen maman mu mana sonki"
Ta saki murmushi"Nima ina sonku yarana"



Aliyyu dake kallo su cike da sha'awa ya Matso yana turo mata kansa"Nina mamee a samun
albarkar"cikin hararar Soyayya take kallonshi
Sai ya kwabe fuska shims kamar tarin"kunga maminku taqi shafa min kaina ko?"
Nan suka rude da ce wa mamin mu a shafawa Abbu shima,dariya tayi shima ta shafa masan

*Mrs Muhammad ce�*


���頎巾硽頎巾硽頎巾硽鉁嶍牸砜烩湇頎柬炕
[1/29, 9:57 AM] My Mom: * 頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WA YASAN GOBE?......*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己


*part 3*

4鈨5鈨



Sai lokacin baba ta dawo,taji dadin ganin sun sasanta kansu ,nan taja hankalinsu su duka har
yaran,cikin gamsuwa sukayi mata godiya
Ya kalli fadilar cikin marairaicewa"to ataimaka azo a yimin Garin pepper chicken din nan mana
mai dadi, ni da abokaina duka zamu tayaki aikin"
Ta noqe hancinta tace"a dauri kashi ko a bata igiya,babu abinda kika biya sai qara wa mutum
aiki"da sauri Islam ta kalli mamin nata tana nuna kanta da yatsa"banda ni ai ko mamee?"
"Har ke mana"jin haka yasa su Muslim suka qyalqyale mata da dariya,sai ta kwabe fuska ta
soma diddira qafafu kan Dariya da su Kayi mata,aliyyu ne ya taba fadan ta hanyar daukarta ya
sabata a kafada aka tafi yin paper chicken din baba talatu ta musu a dawo lafiya bayan sun
mata tayi Zuwa tace lazumi zata yi sai sun dawo,islam tace zata kawo mata qashi,Duk suka sa
dariya



Haka suka cikata da surutu cikin kitchen din,ba ga yaran ba ba ga babansu ba,aiki dai na surutu
kawai suka tayata ta,har ta samu ta gama ta tura musu,ya tasa yaranshi a gaba bayan
kowannnensu ya wa ke hannu suka soma ci cikin plate guda



Sai da suka ci kusan Rabi sannan ya dubeta tana zaune gefensu tana lura da yanayin can
abincin yaran nata,Duk Wanda ya gutsuro kafin ya ci sai ya miqawa abbunsa, yaran na da
matuqar son iyayensu
"Ke baki ci ne mamee?"

Ta zumburo baki "sai da ya rage saura qasusuwa wannan za'a yimin t脿yi?"
Sai suka soma rige rigen bata a baki,kuwa yana ce wa nashi zata ci



Murmushi ta saki tace musu duka ta gode,Allah ya yi musu albarka ita ta qoshi,taci zogale gun
baba,aliyyu yayi qasa qasa da Maurya bayan ya dubeta"anya baby na lafiya qalau kike?,ina lura
dake rashin son cin abincinki ya qaru akan na ainihi,fruit salad kaw脿i kike bawa
muhimma帽莽i,anya ba wani cikin gareki ba?"


Kai tsaye ta Daga masa gira tana murmushi,cikin zumudi har baisan sanda ya daga murya ba
yace"are you serious baby?"
"Yes"tace da shi cikin wata iriyar murya mai taushi
Ya lumshe ido a fili yace"alhamdulillah,alhamdulillah"
Sai ya tara yaran yana fada musu sun kusa yin qani,ihun murna da tsalle suka dinga yi abbun
na su na biye musu,ta saki murmushi bayan ta dau ke ido帽t脿 daga Kansu
Gaba daya aliyyu ya maida yaran abokanshi"

鈿溾殰 鈿溾殰 鈿溾殰

Rayuwa mai cike da jin dadi amunci da qauna suke yi cikin gidan,tuni ganin gidan rediyon
Fadila yayi nisa,Wanda bai da nisa da qatuwar islamiyya da dake gana wa samira wadda totally
yanzu ta can a idan ka gant脿 zakayi mamakin yadda ta sauya,ilimin addini sosai ya ratsat脿



A nurse aliyyu ya zau帽脿r da Fadila yayi mata ba yamin abinda yasa yake ma Samira haka duk
da a yanzu ya soma daid脿it脿 lamuran,yana son ya gane turban muzuru tayi ko na
gaske,saboda canza mutum haka lkc guda sai Allah,zata iya zama da shi cikin kowa帽ne irin
halin kamar yadda ita fadilan tayi a baya?,ta Kuma shirya can a tsarin rawarta ta xamo ta dace
da ra'ayinshi da tsarinshi?,
"Hakan ya tabbata ai tunda ga zahiri kana gani ko"
Tace da shi



Cikin ikon Allah Fadila ta dauka lafiya,ta samu qatoto帽 lafiyayyen yaronta Wsuna yaci su na
*ABUBAKAR ASSADDIQ*,don su abba ba masu damu wa da wani takwara ne ba

*Mrs Muhammad ce�*


���頎巾硽頎巾硽頎巾硽鉁嶍牸砜烩湇頎柬炕
[1/29, 10:01 AM] My Mom: 頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WA YASAN GOBE?.....*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*CONTINUATION*4鈨5鈨



_*BAYAN SHEKARU GOMA*_



dukkaninsu Fadila,aliyyu,aslam,muslim,islam ,saddiq,umar,usman,iftihal,suna cikin filin wasan
da aka tanada cikin gidan domain wasanin motsa jiki,sanye kowannensu yake da kayan sport
farare qal,table tennis ake ta bugawa tsakanin Fadila Islam iftihal da Kuma team din aliyyu da
ya qunshi aliyyun kanshi muslim aslam,faruq da sadiq ne a gefe su na tilliqa dariya ga duk
wanda aka ci,basu da bangare



Ganin dai da gaske su aliyyu na shirin basu kashi yasa ba shiri fadila ta radawa iftihal yake
tavtaho da mommy(samira) don itama gwanar table tennis ce,sai kuwa gata tsaf a shirye cikin
kayan sport din,su aslam suka sa dariya,aliyyu yace"Duk Ku gama taron danginku,kun sani
mune winners ba yau aka fara ba" "Wlh kuwa abbu"inji aslam



Cikin ikon Allah sai su Fadila suka cinyesu,gufa ya rude iftihal tace"shikenan daddy,mume da
ikon zabar qasar da za'aje hutun qarshen shekara"tavfadi tana yiwa su Muslim dariya don
ra'ayinsu ya ban bata,haka suka haqura da akaxo dinner suka zaba,wannan karon a Africa za
suyi don haka iftihal ta zabi South africa,samira ta zabi Ethiopia tana son taje taga garin da sarki
najjashi ya mulka,suka tsara tafiyar kuwa da tafiyarsu saudiyya sauke farali



A Daren aliyyu yasa Fadila ta kira farida tace"gobe driver ya kawo humaira ta tayi da passport
dinta za'a buga mata visa din qasashen da zasu,tunda tuni abbanta ya buga mata ta
saudiyya,jinin aliyyu ya hadu da na yarinyar sanda kama da takeyi da fadilansa,shi yasa duk

hutun da su ke fita da ita ake tafiya,ko unguwa fadilan zata wani lkc ta fita da humairar da Islam
sai ayita dauka humairar ta Haifa ba Islam ba,don ita Islam da abbanta tayi kama



Duka family ukun da su aka saukre faralin bana,yarda Anty hauwa da iyalinta,scan ne Fadila ta
so lura kamar amai wani Abu tsakanin iftihal da Muhammad(qaninta)sai dai bata tanka ba,ta
barwa ranta ne idan lokaci yayi zasu nuna kansu



Daga saudiyya suka wuce hutunsu na qasashe biyun Hutu Kayi mai dadi sosai,Hutu ne da
Iyalan suka dinga ji dama kada ya qare,ciki yarda samira domin tuni aka 'yant脿 ta,sai dai ta riga
ta sani ta Kuma saddaqar Fadila ta riga ta yi mata fintikau,tayi mata zarrar da ba zata iya
kamota ba ta kuwa ne ganin,saidai ita kanta tana jin dadin yadda tayi wata ta canza,Allah ya
nufe ta da gane gaskiya tun lokaci bai qure mata ba irin yadda ya qurewa salima,tana Kuma
sake yin addu'a ga Fadila don kaso casa'in na gyaruwar rawarta ita ta bada gudunmawa



To Tun a can Fadila ta soma jin canje canje a jikintq,sai dai tayi shiru da bakinta,suna dawowa
gida duka sai suka kwanta ciwo ita da samiran,til as doctor sa'adah ta ziyarci gidan,bayan gwaje
gwaje ta shaida musu *duka su biyun suna dauke da ciki*,kuka Samira ta dinga yi haiqan tana
gode wa Allah cike da yabo na yadda bai dubi hal脿yenta ba na baya da kurakurenta ba ya
azurtata da samun qaruwa



Kasa zama Fadila tayi Duk da jirin dake dibanta sai da ta taho bangaren samiran,ta rungumeta
cike da farinciki,jin sumbatun da samirar keta yi ya sanya ta hanata magana tace
"Shi Allah babu ruwansa,Mutuwar Kayi tuba tuba mai kyau to zai gafarta maka zunubinka komai
yawansa ko da shirk a ce indai Baka mutu kana aikatawa ba"
Tsananin farinciki ne ya rufe aliyyu,Duk da yaran dake gabansa amma ninkinsu yake
buqata,taga kulawa Daga kuwa wadda bata taba katarin gamo da irinta ba


*Mrs Muhammad ce*�


���頎巾硽頎巾硽頎巾硽鉁嶍牸砜烩湇頎柬炕
[1/29, 10:01 AM] My Mom: 頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WA YASAN GOBE?........*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己

頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己頎柬己


*part 3*

4鈨6鈨



Haka suka dinga rainon cikinsu,sai dai Samira lamarin sai a hankali,yau da lfy gobe babu,wata
bakwai daidai cikin nasu samira ta soma wani irin ciwo Wanda ya tilasta yi mata c.s aka cire
mata yarinya mace aka sanyata a kwalba,saboda yarinyar tayi nauyin da mahaifarta ba zata iya
ci gaba da daukan yarinyar ba saboda laushin da tayi



hakan ne ma yasa bayan cire yarinyar aka juya mata mahaifar don doctor tace Duk lokacin da
ta sake dauka ciki tayi wata na cikin hadari,za'a ita rasata gaba daya,mahaifarta tayi rauni
sakamakon maganin hana daukar ciki da zubar dashi data dinga dirka a baya ba bisa qa'ida ba



Sosai Fadila ta tausaya mata,don kika ta dinga yi mata,irin wuyar da ta ci tamkar ba zata tashi
ba,don har ta soma barin wasiyyar abinda ta haifa din a hannun fadila,don ta sani ita ka dai ce
zata biya bata irin tarbiyyar da take so kamar yadda ta bawa y脿ranta



Cikin ikon Allah ta warke sumul taci gaba da shayar da diyarta Fatima(zuhra),ba dadewa aliyyu
yasa aka soma gina mata super market qato ne sosai,bayan kammal脿 ganin aka zuba komai
ciki ya soma aiki y脿na dauke da sun脿n *zuhra maitama shopping mall*



Wata goma sha daya wannan karon fadila ta santalo 'yan matanta kyawawa guda biyu,wannan
karo sai dayar tayi ta sak tamkar humairar farida,dariya aliyyu ya dinga yi mata"babe kinga da
daya fa kika tsira cikin yara takwas,to ban sani ba ko a gaba qila ki sake tsira da gud脿 ko?"
Ta bata fuska"gaba dear,gaskiya ni na gama haihuwa kam daga wannan ai nayi qoqari,idan na
ci g脿ba da yi ai sai na lal脿ce kaga kaji dadin auro mana wata ko"

Lakuce mata hanci yayi yana qasaitaccen murmushin nan nasa da har ysu bai barin fuskarsa
Mutuqar yana tare da fadilan tasa"ban taba ganin Mace iri帽ki ba baby na,ko y脿ushe qara miki
kyau ake tamkar ba ke kika haifi wadannan zarata帽 ba har takwas"
Kallo mai cike da qauna tayi masa "har na kaika?,ni fa har tsoro ma nake kada wata ta qyalla
ido ta qwace mana kai"
Dariya ma ta bashi"indai wannan tsoro帽 kike to ki kwanta kiyi bacci harda minshari,ni aliyyu ba
kowacce Mace a gabana zuciyata da ruhina sai ke,Duk kallo su nake tamkar maza 'yan uwana"
Sosai maganar tasa ta fasa mata kai



Take ya yiwa yaran huduba da sunan umminta amina,dayar Kuma yama faridanta takwara
kamar yadda mubarak ya yiwa fadil脿rsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login