Showing 27001 words to 30000 words out of 54507 words
Chapter 10 - ZARRAH BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN .pdf
kwara mata yana kiran sunanta yana
danna qirjinta a hargitse yana cewa “don Allah ki rufamin asiri kada ki mutu wlh bansan hakan
zata faru ba da bazan fita ba" sake miqewa yayi ya fara zagaya dakin Aunty Aseema da
Nasmah qanwarsa suna tsaye suna kallonsa itakam Hajjah murmushi tayi ta dubesa tace
“badai ni zakaciwa mutumci ba na dauki yar aminiyata na baka kai kasan Maryam ba tsarar
aurenka bace amma kayi mata wannan sakayyar da danyen jikinta kai kazama dan zaki ayu
sarkin jaraba bazaka zauna kayi jinyarta ba ka taho gurin wannan shegiyar yarinya to wlh tallahi
yau indai ni Zainab na haifeka saika saki wannan tsinannar yarinyar kafin ta qarasa shanyemin
kai ka fara dukana akanta......"
Dago jajayen idanunsa yayi da suka qanqance maqwallatonsa sai motsi yakeyi abinka da farin
mutum gabadaya jijiyoyinsa sun wani mimmiqe yayi mata wani mugun kallo da yasanya
gabanta faduwa ya juya zai sunkuci matarsa tasha gabansa ya sake matsawa ta sake shan
gabansa tace “bakaji abinda na fada maka bane Aseem ko sai naci ubanka...... Haurawa gadon yayi ya sunkuci asmah ya nufi qofa ta riqe rigarsa ya juyo yana qara rungume
Asmah a qirjinsa yace “Ina sauke miki duk wani haqqinki na uwa dake kaina babu wanda na
gaza so kema ki daina shiga lamarin gdana idan ba hakaba zan bawa duniya mamaki akan
wannan yarinyar wlh zan iya batawa da kowa babu abinda ya shafeni domin banga abinda ta
tare muku ba iyakar rigimar Asma'uh danine ko Maryam qarya take tace Asma'uh tayi mata
wani abu Hajja kina yawan furtamin saina saki asmah na rantse da girman Allah idan kika
matsamin zanyi miki biyayya zanyi abinda kikeso amma kisani bazata tafi ita kadai ba dole
saida yar rakiya itama Maryam din zan yanka mata ticket inyaaso saiki bata guri a
gdanki..........."
_Comments_
_Share_
_Vote_
_Please_
_*Oum Hairan*_
[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_
*ELEGANT ONLINE WTITERS*
_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_
*
_*37-38*_
Yana gama fadin haka bai jira cewar Hajjah ba ya fice da sauri ya nufi motarsa da Asmah
yasata yana shirin shiga Jiddarh ta fito ita da Aunty Aseemah suka shiga yaja a guje suka fice
Hajjah da Hajiya Kubura sai kallon kallo Nasmah ta tabe baki tace “ai dama tsuntsun da yaja
ruwa shi ruwa kan doka natsani mace me yawan kai qarar miji wlh yanzu me gari ya waya Allah
da nice Bro Saina tarwatsa nutsuwar duk wanda ya tarwatsa tawa haba Hajja duba fa yanda
kika illata yar mutane yanzu baki tsoron ta mutu?"
Tabe baki Hajjah tayi tace “shine me idan ta mutun aidai an rage mugun iri a bayan qasa irin
jaraba irin maita sun qalace sun nace sun lashemin kuryar yarona kuma kuma sun dawo kanku
dama kece nake gani me sauqi ashe kema kinbi sahu banzaye lusarai ke kinaga wannan rawar
jelar ds yakeyi na banza ne ina ai dole na miqe na shiga sabara don qwato dana daga bakin
kura"
Murmushi Nasmah tayi tace “kidai bada himma idan baki shiga ba ke ashigar dake karmami ni
nayi nan aure ne dai Allah ya riga ya qullah abinsa kuma shi yaji ya gani ya dauko abarsa don
yanaso so kawai ki koma gefe ki zama yar kallo zaihi maki sauqi" tabe baki Hajja tayi ta cokalo
kallabi gaba tace “zaiyi bayani ne shegen yaro saina hanashi sakewa da yarinyar nan ni bazan
iya masifa ba" da wannan suka koma part din Mimee suka rinqa yimata famfo abin takaici wai
uwa da suruka ne memakon su nema mata zaman lafiya sai tsiyar yanda zata hana abokiyar
zamanta da mijinta kwanciyar hankali suke koya mata.
Sukam su Aseem daga gda bai zame ko inaba sai asibiti yayi mata dressing gurin da Hajja ta
hadanta kai da wardrobe ya sake sanyanta drip ya nemi guri ya zube yana mayar da numfashi
yace OMG Hajjah tana bani ciwon kai akan yarinyar nan wlh" dafashi Aseemah tayi tace “kayi
qoqarin daidaita tsakaninka da matarka kaba wofi da tafi banza ajiyarsu idan har kuka samu
fahimtar juna da Asmee zaka samu sauqin abubuwa" sosai yasan shawarinta gaske ne so
amma tambayar da yake yiwa kansa ta ina zai fara daidaita kansa da asmah bayan tanayi
masa kallon wani qaton Azzalumi wanda take addu'ar samun sanadin rabuwa dashi koda ta
hanyar katsewar rayuwa ne?" Wata gajiyayyar ajiyar zuciya ya sauke yace “hakane" kawai ya
miqe binsa Jiddarh tayi tace “idan fita zakayi ka saukeni a bakin titi na koma makaranta yau
zamu cike takardar practical" tsayawa yayi da mamaki lallai Asmah da gaske gaba takeyi dashi
wato da yace idan lkcn practical dinsu yayi ta sanar dashi zai sama mata gurbi a hospital dinsa
shine ta watsa zancensa a kwadon shara,
Jinjina kai yayi ya shiga motar Jiddarh ta shiga suka nufi makarantar dake private medicine
school ce baisha wahala ba wajen yin duk abinda yayi niyyah aka bashi Asmah da Jiddarh
zuwa asibitinsa yaji dadin hakan ya koma gidansa lkcn daya shiga mimee na daki taji
shigowarsa amma jin barusar da mahaifiyarsa tayi yasa tayi qus har yayi wankansa ya sake fita
bata fito ba
Tun tana jiran dawowarsa harta gaji ta fidda rai ta kwanta tana tunanin inda zatayi da Asmah
itafah a tsarinta da yanda take kallon kanta ji takeyi wannan ai qasqanci ne ace mijinta bashi da
lkcn ta saina wata banza a gefe to waima yaushe ne tayi saken da har mutane suka rigata gane
mijinta yaudararta yayi da dadin baki yakece mata babu abinda zaiyi da wannan yarinyar ashe
tuni ma yarinya ta gama da zucciyarsa koda yake sauqin da takeji da akace mayya ce lashe
masa kurwar tayi yanzu burinta kawai ta warke ta bazama neman yanda zatayi ta batadda
Asmah a cikin rayuwar mijinta.
Tana wannan tunanin wayarta tayi ring ta daga ganin number sace yasa gabanta faduwa ta
koma ta zauna gabanta na faduwa har saida wayar ta katse sannan ta daga .yaja iska ya furzar
yace “ya jikin naki?" Ajiyar zuciya ta sauke meqarfi tace “uhm! Da sauqi ina ka shigane tun
dazun nakeson ganinka" murmushi yayi yace “wai dayake jiya na kwana da Asmah so batada
lfy ne shiyasa nakaita asibiti gashi mahaifiyarta bata qasar balle ta tayani jinyarta dole ni nake
zaune da ita"
Mimee ji tayi kamar zuciyarta zata hantsilo tsabar tuquqin da mgnr tayi mata a zuciya kawai sai
tace “Uhmm!" Ta kashe wayarta, murmushi yayi yakai dubansa ga Asmah wadda taketa baccin
wahala yaja fasali ya miqe ya sanya hannu ya duba goshinta ya jinjina kai ya fice daga dakin
abun kamar wasa saida asmah ta kwana ta yini a asibiti sannan ta farfado lkcn data farka
Aseem yana sallar la'asar ta zubansa ido tana kallonsa har ya idar shima din ita yake kallo
kusan 10 minutes kana ya tashi ya nufota ya zare mata ledar ruwan dake hannunta ya cire
mata abinda anka maqala mata saboda shigar ruwan itadai kallonsa kawai takeyi.
Sassauta muryarsa yayi cikin sanyi yace mata “sannu yanzun inakeyi miki ciwo?" Sai lkcn ta
lumshe idonta daga barin kallonsa taja ajiyar zuciya ta yunqura zata miqe ya riqota da sauri
daidaita tsaiwarta tayi ta sanya hannunta ta ture hannun daya riqeta ta nufi hanyar ficewa daga
dakin tana layi ya kamota ta sake tureshi ya sake riqeta yace “ ke dallah ki nutsu bakiga bakida
qarfi a jikinki ba...." Wani kallo da tayi masa ya sanyashi sunkuyar da kansa ya sake riqe
hannunta gam ya janyota suka fito a shiga motar ma taso gardame masa kawai ya sunkuceta
yasata ya shiga yaja suka fita a asibitin ya nufi gdansa da ita hakanan taji gabanta na faduwa
zywa yanzu ta tsani zaman wannan gida fiye da tunanin kowa to amma yanzun idan tace
zatabar gdan ina zata? Innah batanan kuma dama ita daya ce me saurarenta ta kawo mata
mafita da rahama da jinqai.
Suna zuwa gdan ta bude motar zata fita ya riqo hannunta da sauri ya sanya hannunsa ya janye
mayafin da taja ta rufe fuskarta dashi ga mamakinsa sai yaga ashe kuka takeyi yaja ajiyar
zuciya yace “kiyi hqr da dukkan abinda Hajiya tayi miki insha Allahu zai zama na qarshe" ba
buqatarta jin wannan surutun ba don haka ta bude motar ta fice daga ciki yabita da kallo cikin
kwana biyun duk ta rame yaja numfashi ya fito ya budenta qofar ta shiga ta haye saman bata
damu da qurar da parloun yayi ba saboda jirin da takeji ta fada bathroom ta sakarma kanta
ruwa ta fito daure da towel tana goge sumarta data zubawa ruwa ya shigo ya tsaya jikin qofar
cikin wata muguwar faduwar gaba da mutuwar jiki ya zubawa bayanta ido itanma tagansa
amma ko a jikinta bata nuna taganshi ba taci gaba da gyaran gashinta ta hada ta daure ta bude
wardrobe dinta ta zaro doguwar riga ta sanya ta koma ta dauki turare ta fesa ta shimfida sallaya
ta tayar da sallah
Gabadaya bayajin dadin yaren shiru din da takoma yi masa mu'amala dashi rabon da kalma ta
shiga tsakaninsu tun ranar da ya kawo mata magunguna ya fice" ajiyar numfashi yayi ya juya ya
fice qa'idar yau ba kwanakinta bane hakanan ransa naso amma ya daure ya tafi part din Mimie
ya kwanta zuciyarsa a cunkushe da tunani barkatai marasa mafita. Kashegari Asmah da taji jikinta da qwari ta shirya domin tafiya makaranta tana goge takalmi ya
shigo ta dago suka dubi juna shikam yanayinta tsoro yake bashi fuskarta babu alamun rahma ta
kawar dakai tace masa “ina kwana!" Fasali yaja cikin kwana uku kalma daya shima bai amsa ba
yace “kinajin qarfin da zaki iya shiga makaranta ne?" Dagansa kai tayi shima ya jinjina kai yace
“ok ki fito saina saukeki"
Batace masa komai ba ta miqe tabi bayansa suka fita ya sauketa a makarantar ta nufi lecture
hall dinsu ta zauna Jiddarh ta shigo ta nufota tana mata murmishi ta zauna kusa da ita tace “ni
bantaba ganin luv irin naku ba mijin nan naki kwai qwallon shege wlh na taho banma kula dashi
ba ya tsaya ya miqomin wannan tarkacan wai na kawo miki na tabbatar kinci sannan na kula
dake karna barki ki shiga rana har yanzun ba lau kike da ba"
Tabe baki tayi taci gaba da duba book dinta saida takai inda takeso takai ta dago tace “bani
posting letter na naje karba ance tana gurinki" buda jakka tayi ta dauko mata ta duba tare da
dagowa da sauri tace “garin yaya? Ba Sir Sunusi na cike ba ko Gen Murtala Muhammad?"
Numfashin Jiddarh ta sauke tace “to yazanyi da abinda ya gagari tahuna niqawa mijinki yazo
yayi uwa yayi makarbiya ya canza mana burget yasa aka kaimu asibitinsa" daga haka Asmah
bata kuma cewa komai ba taci gaba da lamarin karatunta hudu da rabi ya kirata a waya tagani
kamar bazata dagaba har tayi ring dinta ta gama ya sake kiranta Jiddarh ta dubeta tace “ki
daina haka ki daga mana" dagawa tayi ta kara a kunnenta yace “ina jiranki" kashe wayar yayi ta
miqe ta dubi Jiddarh tace “tafiya zamuyi" fatan Alkhairi tayi mata ta nufi inda yayi parking tunda
ta taho ya zubanta ido har ta iso ya bude mata ta shiga ya dago ya kalleta kawai yaja motar
yayi gaba, maimakon taga ya nufi gdansa sai taga ya nufi unguwarsu ta dago suka hada ido
babu alamun wasan da zata tambayeshi dole ta gimtse yayi parking a qofar gdan nasu tuni ta
saki fuskarta wani farin ciki ya mamaye ruhinta karon farko cikin watanni bakwai na aurenta da
tazo gdan iyayenta.
_Comments_
_Share_
_Vote_
_Please_
_*Oum Hairan*_
[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_
_*Fauziyyah Tasiu Umar*_
*ELEGANT ONLINE WTITERS*
_*41-42*_
Miqewa yayi yayima qofar key ya dawo ya tsugunna a samanta yana qarewa kyakkyawar smile
face dinta kallo shauqinsa na qaruwa lkcn da yakebin duk wata gaba ta jikinta da kallon qurillah
sosai yakejin wani matsiyacin feeling da baitabajin irinsa ba cikin rayuwarsa, a nutse cikin
hikima yakai hannunsa ya janye rigarta manyan boobs dinta suka caki idanunsa da batasa
masu bra ba kasancewa ita dama dabi'arta ce indai zatayi bacci batasa bra.
Haskensu da sheqinsu na sukar idanunsa yanajin qarin yanayi, gabadayansa a tsorace yake da
ita duk da yasan cewa qarfin allurar daya dura mata ko bata da nauyin bacci bazata samu
tagomashin farkawa ba balle ya fahimci biyu ce ta hadu.
A dabarance ya saita bakinsa ya dora harshensa saman nipples dinta da suke baqi wuluk dasu
gwanin sha'awa ya lasa a hankali, ji yayi kamar ya ya lashi zuma ya qara narkewa ya kama
qasan nonon ya turashi a bakinsa sosai yanajan zuciya da qarfi, miqa tayi ya janye tare da
gyara kwanciya.
Tashi yayi ya dauketa cak ya haura saman da ita ya bude dakinta ya azata a gado ya kashe
fitilar dakin ya zare mata kayanta, a hankali cikin salonsa na sawa kai nishadi yake sarrafata har
yakai ga gacinsa lkcn da yake qoqarin shigarta ne ta qanqameshi tana shure² ya sake sakar
mata nauyinsa tuni ya fice daga nutsuwarsa.
Yana wani lumshe ido wani dadi me narkar da zuciya yana fuzgarsa wahala irin ta huda
sabuwar budurwa shikam saboda susucewa baijita ba itace dai taketa shure shure tana tureshi
shikuma yana qara shigewa jikinta tabbas wannan dare Aseem ya rayashi da wata nutsuwa da
baitaba riskar irinta ba a duniyarsa yaji nishadin da baitaba jin irinsa ba, ya bata lkc sosai yana
kusantarta cikin yanayin da take ciki na gushewar tunani saida ya samu nutsuwa hani'an
sannan ya fara dawowa hayyacinsa ya zubanta ido yana kallon kyakkyawar fuskarta tausayinta
yana zaga ruhinsa a ransa yanajin dama ace cikin hayyacinta ya karbi budurcinta yasan da
zatayi alfahari da wannan dare kamar yanda yakejinsa a ransa dole ne ya rubuta wannan dare
na litinin cikin darare masu girman muhimmaci a rayuwarsa.
Zare jikinsa ya somayi daga nata a hankali sai yanzun yakejin dick dinsa tanayi masa zafi
hakan ya nuna masa yaji jiki kafin ya hudata ya shigeta sosai yake binta a hankali har ya samu
ya zare jikinsa daga natan ya zube a gefe yana mayar da numfashi yana shafa mararsa da
yakejinta sakayau kusan 2 month's rabon da ya fitar da ruwansa ya zubasu a inda ya dace sai
yau, miqewa yayi zaune yana kallonta yanda tayi daidai a gadon daga yanayin numfashinta
yasan baccin wahala takeyi, miqewa yayi ya shiga bathroom yayi wanka ya tsarkake jikinsa ya
dawo ya dauketa ya sanyata cikin ruwan dumin daya zubanta magungunan kashe zugi.
Yana sanyata a ruwan tayi wata zabura ta cije lebe idanunta a lumshe amma ruwa suke fitarwa
cikin layin fitar hayyaci tace “way....wayyoh Allah Inna....." Dakatawa yayi da gasa mata jikin ya
zubawa dan qaramin bakinta idanu yana murmushi ganin kanta ya qara karyewa ya basa
damar cigaba da gasata ya dauki lkc a haka sannan yayi mata wanka ya dauketa cak ya fito da
ita sabe a kafadarsa ya kunna fitilar dakin saida yaji dam qirjinsa ya buga ganin yanda suka
bata bedsheet din da sperm da jini ya sauketa da sauri ya yaye bedsheet din ya shimfida wani
ya cire pillow case din duk yasa wasu ya mayar mata da rigarta ya kwantar da ita tare da taba
jikinta yaji zafin zazzabi zau ya jinjina kai ya duba cikin magungunanta ya dauki allura yayi mata
ya debe bedsheet din ya fice ya rufenta dakin.
Dakinsa na part din ya bude ya shiga ya shiga bathroom ya wanke inda ya bacin ya shanya ya
dawo ya kwanta wani bacci yakeji na musamman dolensa ya kwanta aikuwa bacci me nauyi ya
daukeshi. Bai farka ba sai safiya don yafi gaban asuba A gurguje yayi wanka ya fito ya shiga
dakin Asmah har yanzu tana kwance inda ya barta ya sake dubata yaji zazzabin yayi sauqi ya
sake gyaranta kwanciya ya fice yasan a ta farka da wuri shine allurar zata saketa 11:00am
bangaren Mimee ya shiga ya sanya kayansa ya dauko kayan aikinsa ya fito da nufin ficewa
yajiyo muryar mimee a bayansa tana cewa “jiya ina ka kwana ne?" Bai juyo ba amma saida yaji
faduwar gaba yayi sauri dakewa saboda bayason ta fahimci wani abu ta kawo masa raini yace
“nayi kwanan asibiti ne inada petient din dake buqatar kulawa"
Jinjina kai tayi sakaryar ta yarda ta kuma cewa “nifa nagaji da wannan gidan ya kamata ace “ka
gama wancen ginin da kakeyi na koma ciki Allah banson nake bude ido ina kallon wannan
banzar matar taka" sai yanzu ya juyo ya dubeta yayi mata murmushi me dauke da fassarori da
yawa yace “ok kinyi fasaha da kika nemi hakan Amma waye ya fada miki banza ce matata?"
Sake fadada murmushinsa yayi yace “kinsan kamata da kudina da Zarrah ta da ajina bazan
auro banza na ajiye a gdana ba saboda haka Asmee ba banza bace tafi qarfin hakan so inason
kike saita harshe wajen kalami course abinda ya shafi mutuncinki zanji ciwonsa itama haka
zanji ciwon tabuwar nata mutunci"
Juyawa yayi ya fice yabarta da sakakken baki cike da mamakin irin kalaman daya zazzaga
mata duk akan waccan kucakar matar tasa da har yanzu bata isa kallo ba, aikuwa dole ne ta
fadawa Hajja wannan rashin mutumcin take ta rattaba mata kira ta daga kafin tayi mgn Hajja
tace “ke kina me kikabar wannan sakaran yaron jiya ya rinqa yawo da wannan wofin yarinyar
yana nunata a dangi" miqewa tayi tace “na shiga uku Hajja yanzu fah qara na kawo miki yau
bakiji ba har zagina yayi akan wannan matar nikam Hajja gsky asan abinyi kafin ya fara dukana
akanta kinji fah ke kike fada har yawo yakeyi da ita...."
Katseta Hajja tayi tace “ni bansan ya zanyi masa ba gashinan Dad bayamin mgn tunda