Showing 36001 words to 39000 words out of 54507 words
Chapter 13 - ZARRAH BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN .pdf
ki kawo min" hararar wayar
tayi ta aje ta hade gashinta ta daure ta sakeshi a baya hijjab tasa ta shiga ta dauko masa
system din ta nufi parlourn tana baza uban qamshi janyo qofar tayi ba qaramin faduwa
gabanta yayi ba ganinsu zaune da Mimee a parlor jan qafarta tayi daqyar ta nufi parlourn tana
ganin yanda Mimee ta wani tabe baki.
Rusunawa tayi ta miqansa a ladabce yakai hannu tunanin ta karba zaiyi kawai ya janyota
jikinsa ya hadata a jikinsa ya tura hancinsa a wuyanta yace “bakijin zafine Baby ki cire hijjab
dinnan" kallon idonsa tayi da tsananin mamaki kashenta ido yayi ya zame mata hijjab din yana
kallonta gabadaya jikinta ya mutu shima jin nasa jikin yakeyi a mace yakai hannunsa saman
wuyanta yace “kinyi min kyau kamar Sarauniya....." Miqewa Mimee tayi taja uban tsaki tayi ciki
tare da banko qofa ajiyar zuciya Aseem yayi ta janye jikinta ta miqe yayi saurin sake janyota
ya miqe shima ya dagata cak ya nufi part dinta da ita ta janye tana qoqarin direwa ya sauketa
yace.
“Saboda kinga inajanki a jiki zakike yimin hauka ko kauce ki bani guri shashasha kawai" jan jiki
tayi ta fice daga dakin ta nufi nata ya fada gadon ya kwanta yana miqa ya rasa baqar jarabar
dake damunsa akan yarinyar yakasa jurewa yau dinma so yake yajita a jikinsa
Juyi yayi ya janyo pillow ya rungume a ransa yanason tashi yakai mata ziyara yana kuma tsoron
ta rutsashi hakanan dai ya kwana a daddafe da safe ta shirya domin zuwa practical ta shiga
kitchen ta hada break tana karyawa ya shigo kitchen din bai kulata ba ya dauki cup ya hada
tea ya zuba soyayyen dankali ya fita parlour ya zauna yaci ya qoshi ya miqe zai fita itama ta fito
ya dubeta kawai ya watsar itanma bata saurareshi ba ta nufi daki ta dauko hijjab dinta tasa ta
fito ga mamakinta taganshi tsaye tabi ta gefensa zata wucce ya riqo hannunta ya juyota ta qarfi
yace “ba a koya miki gaisuwa bane a gdanku?"
Kawar dakai gefe tayi tace “inajin" baiyi tunanin amsar da zata bashi ba kenan ta janye
hannunta ta fice daga parlourn nata ta shiga babban parlour gimbiyar tana zaune a dinning
tanata danna bread da farfesun naman kaza Asmah ce tace mata “barka da sfy" bata amsa ba
dama batasa a ranta zata amsa ba ta fice da Sauri shima ya fito ya wucceta, takaici ya cika
Mimee ta miqe tace “kan ubancan wato gadi ma zanyi musu a gdan duk sun fice sun barni wlh
nima ficewa zanyi" dakin ta nufa ta zaro mayafi ya fito tana kada mukulli lkcn motarsu ta fice,
kowa sai huci yakeyi zuciya fal qunci sunayin parking ta bude motar ta fice.
Ta nufi Lab Jiddarh ta gani zaune ta miqe da Sauri tace “inata kiran wayarki bata shiga meye
ya hanaki zuwa jiya" zama sukayi tace “ki bari kawai abubuwa sun faru da yawa jiya yini nayi
banida lfy yau kam da sauqi" jinjina kai Jiddarh tayi tace “ai jiya naje nayiwa Inna magana tace
zatasa a karbo miki magani, hamdala tayi sukaci gaba da hirarsu da aikinsu wajen hudu ya
shigo yana kiranta ta miqe tanacin magani Jiddarh tabita da ido shidinma ya fahimci hakan yace
“menene?" Tsuke fuska tayi tace “babu komai" murmushi yayi yace “idan kin gama ki fito mu
tafi" komawa tayi ta dauko Jakarta Jiddarh tace “kinga ki saki ranki yanzu bada bane kina tare
da kishiyarki komai kikayi idonta akai"
Kawar dakai tayi ta fice yana Mota yana jiranta ta shiga suka tafi suna isa ya bude ya fito ya
bude mata ta fito yaya.
Rufe ya nufi cikin gdan ya nufi dakin Mimee yaganshi a kulle yayi qwafa wato itama ficewa tayi
bude dakinsa na bangaren yayi ya shiga yayi wanka ya fito neman abinci bai samu komai ba
hakan yasa shi nufar gurin Asmah ya taddata a kwance tana danne² a waya ya sanya hannu
ya karbi wayar yace “ina buqatar coffee" lumshe idonta tayi ta motsa dan qaramin bakinta tace
“bazan iyaba kaina yana ciwo ne" zama yayi yakai hannunsa yaji kan nata yadau zafi ya samu
yanda yakeso ya miqe yace “bari nayi miki allura zakiji sauqi" saurin girgiza masa kai tayi tace
“Aa gsky nikam banson Allurar nan" Wata uwar harara ya watsa mata ya fice ya dauko
tarkacen magungunansa yazo yasata a gaba da kuka da komi yasanta qarfi yayi mata Allurar
zazzabi ya sauko mata ya maqaleta a jikinsa yana Shafa bayanta a haka bacci ya dauketa.
Fita yayi ya samawa Kansa abinda zaici har ya gama ya tashi Mimee bata shigo ba yayi qwafa
ya kulle musu bangarensu ya sake wanka ya isheta tanata bacci ya rinqa sarrafata yana
lallabata har ya samu nutsuwa ya koma yana mayar da numfashi yau kam batayi masa shure²
kamar baya ba daqyar yayi wanka ya kwanta bayan ya gyarata sukayi baccinsu me dadi tana
maqale a jikinsa da asuba ta farka tajita maqale a jikin mutum tsoro ya kamata ta miqe da
sauri ta wawuro wayarta tana qoqarin kunnnawa yakai hannu ya kunna sweech din dakin
haske ya gauraye dakin idanunta ya sauka kan faffadan qirjinsa tayi saurin dauke kanta tace
“meye hakan? Me kazo yimin dakina?"
Tashi yayi zaune yace “haka naga dama" daga haka bai kuma cewa komai ba ya miqe ya shiga
bathroom yayi wanka ya dauro alwala ya fito ya dubeta yace “kiyi alwala ina jiranki" miqewa
tayi tanajin yanayin ta daban ta nufi toilet din tayi wankan tsarki gabanta na faduwa ta fito
sukayi sallar bayan sun idar tana azkhar tana hawaye ya zubanta ido yace “ke wai kuka baya
miki wahala ne?" Yana mgnr yana matsawa jikinta ta kwantar da kanta a jikinsa ta fashe da
kuka gabadaya sai tausayinta ya kamashi ya rinqa Shafa bayanta har ya samu tayi shiru yace
“meyene?"
Cikin kuka tace “jiyama yazo ni na rasa yaushe yake zuwa" dubanta yayi yace “waye?"
Kukanta ta qarawa qarfi tanason fada masa amma tsoro ya hanata ya rinqa tambayatta taja tayi
shiru haushi ya cikashi kawai ya tashi ya fice a dakin dole ta miqe tayi shirin fita suka fice babu
me cewa wani sai cika yake yana batsewa, haka lkc ya rinqa tafiya duk da Asmah bata jin dadin
zaman gabar da sukeyi da Mimee haka ta biye mata shikam Aseem bai wani sauraronsu
harkarsa yakeyi lkcn daya fahimci Allurar da yakewa Asmah ta fara sabawa da jikinta sai ya
koma zuba mata Maganin a lemo ko a wani abinci ya takura mata sai taci ya lallaba ya lalubeta
yasha ganinta idan sunje Asibiti tana kuka tana fadawa Jiddarh damuwarta dole tasa Jiddarh
cire kunya tazo ta sameshi ta zayyane masa komai yayi Jim kamar me nazarin wani abu
sannan ya dago yace “ok jeki kawai zansa azo ayi mata ruqiyya" taje ta fadawa Asmah sosai
taji Sanyi a ranta suna komawa gida kuwa ya hauta da bala'in wai taje tana fadawa qawa
sirrinta shi ta kasa fada masa itadai banda kuka babu abinda takeyi gabadayanta ta rame
saboda damuwa da zullimi a qarshe dai daina cin duk abinda yabata tayi duk da baibada qofar
da zata iya gane komai ba amma ta kasa aminta da hakan tana tuhumar kanta meye yasa sai
ranar girkinta yake bata,
Shima daya fahimci ta fara saqa wani Abu a ranta saiya canza salo ya koma yimata aiki da
hodar kashe jiki aikuwa ya samu yanda yakeso duk da baya kusantarta ko yaushe kuma yamai
da abin na kullum duk ranar girkinta zai cita kamar babu gobe ranar girkin Mimee kuwa sai
wasanni tanaji zaita jagwalgwalata amma bazata iya gane komai ba idanunta bata iya
budewa har yayi bidirinsa ya fice itadai wannan Abu na taba zuciyarta sau daya tak ya taba
mgn taji muryarsa sosai ta tsorata ranar amma sai zuciyarta take raya mata aljanin ne ya canza
salo yake zuwar mata da muryarsa, Ana haka Mimee ta tsiro da wani wulaqanci dokar da yasa a gidan duk wacce tayi girki ta jera a
dinning kuma dole a hadu aci, da farko abin kamar abin arziqi Mimee tabi dokar itama Asmah
tabi idan aka zauna cin abincinnan ta Mimee ta rinqa shafeshi da narke masa kenan itadai
Asmah yar kallo take zama kuma babu ruwanta da girkinta shima haka yake biye mata sosai
abin yake sosa ran Asmah wani lkcn har kuka takeyi saboda takaici cikin shekara daya da Rabi
sau daya ta taba kwana a qirjin mijinta ita aikinta kawai ta girka suci idan girkinta ne ya shigo
ya shige daki ya kulle tabbas itakam ta fara gajiya da wannan rayuwar gara asan nayi.
Ana haka ta farajin sauyin yanayi a jikinta ita kenan zazzabi da ciwon kai amai da tashin zuciya
itakenan bata son wannan qamshin bata son wancan ga muguwar kasala batada aiki sai bacci
kamar kasa da yake sun gama practical din sun koma makaranta hakanan dai take lallabawa
tana shiga. Yau tun safe ta tashi kasancewar zasuje wani research aminu Kano kuma Dole sai sun biya ta
asibitinsa hakanan ta shirya ta fita da yake shi fitar wuri yayi tana zuwa suka tafi abinda ya
kawosu duk wani Abu da sukeyi Jiddarh keyi mata saboda kanta dake ciwo suna gab da
gamawa ya shigo turarensa ne yayi mata sallama aikuwa zuciyarta ta wani hautsino ta miqe da
gudu ta nufi toilet ta rinqa kwara amai Jiddarh ta rufanta baya tana mata sannu shikam ya kasa
komai sai kallonta da yakeyi har suka gyara gurin suka fito tana toshe hanci ya dubeta yace
mata “sannu" ko kallonsa batayi ba wani haushinsa takeji ta fadansa bata son turaren nan nasa
yakai sau uku yaqi ya daina sawa Jiddarh ce ta dubesa tace “anya yallabai Asmah ba ciki
gareta ba?" Kallon juna sukayi da Sauri gabansu ya buga a tare yace “ciki kuma?" Jinjina kai
Jiddarh tayi tace “eh alamomi sun nuna haka kaima ka nutsu zaka fahimta bata iyacin komai
duk ta rame ta qara haske dubi yanda da taji qamshin da baiyi mata ba take kwara amai haba
ai abin abin da dubane fah" gumine ya karyo masa ya zuba mata ido hawayen idonta wani
nabin wani tace “aa Jiddarh wlh indai cikin mutum ne bani dashi saidai na aljani kinfasan komai
Jidda meye zaki rinqa janyomin masifa har gda" sake ji yayi gumi yana karyo masa ya juya da
Sauri yace “ok ina zuwa"........
#Comments
#Share
#Vote
_*Oum Hairan*_
[24/06 7:38 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_
_*Fauziyya Tasiu Umar*_
_*Elegant Online Writter*_
_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_
_*49-50*_
Tunda yace yana zuwa gaban Asmah yake faduwa tanajin luguden tashin hankali a ranta ji tayi
bazata iya bari yazo ya risketa ba tasan bai wucce yace zai gwada ta ba to idan ya gwadata
result ya nuna tanada cikin me zatace masa waye ma zatace yayi mata cikin?" Jiddarh na
kiranta taqi tsayawa ta fice da sauri ta fita daga asibitin ta tsari napep ta shiga ta nufi gda qirjinta
na dukan sha uku uku tana shiga harabar gdan taga tarin motoci alamun sunyi baqi a gdan
saida taji faduwar gaba hakadai ta bude qofar parlourn taji wani dam ganin yanda parlourn yake
a cike tsayawa tayi sororo tana kallon kowa Nasmah ta dago tace ”lah Aunty Asmah sannunku
da dawowa wlh kinganmu jikin Mimee ne ya motsa ni narasa jarabar data hana Bro juyarwa da
matar nan mahaifa ace duk ciki idan ta samu sai antara dangi a bari ba haihuwa ba"
Ajiyar zuciya Asmah ta sauke tace “Allah sarki ai bamu sani ba Allah ya bata lfy yasa kada cikin
ya fita" murmushi Nasmah tayi tace “ai saidai fatan wani wannan kam ya kau barinta na bakwai
kenan wannan ance su hqr taji haushin mutane wai baqin ciki akeyi mata" kawar dakai Asmah
tayi lkcn da yake shigowa tace “kinsan haihuwa da dadi musamman ga wanda bai samu ba
kullum sarai sukeyi zasu samu tsayayye shiyasa suka kasa daukar mataki addu'a kawai suke
buqata bari naje na ganta na wucce na watsa ruwa kaina ciwo yakeyi" nufar qofar tayi ya daga
murya ya qwalanta kira yace “saboda tsabar kin rainani ince ina zuwa shine kika gudo ko to
shige muje ciki na dubaki" idanunta ne ya kawo ruwa tayi raurau ya kawar dakai ya nufi cikin
part din nata dole tabi bayansa ya zuqi jininta ya fice saida ya biya ya duba jikin mimee sannan
ya fice daga gdan ya koma asibiti yana zuwa ya wucce lab dakansa yayi gwaje²nsa result ya fito
masa yayi murmushi tare da godewa Allah wani hasken farin ciki na ratsashi ya fito daga Lab
din ya nufi motarsa.
Lkcn jikin Mimee ya rikice yasa aka kawota asibiti likitoci suka rufar mata saida akayi mata
wankin ciki sannan ta samu salama bai koma gda ba sai goma da rabi na dare tuni Asmah ta
jima da bacci yayi wanka ya nufi dskinta ya bude ya shiga tana kwance tayi daidai da ita kamar
tana saman gajimare ta dora hannunta saitin mararta, numfashi ya sauke yaja qafa a hankali ya
matsa ya zauna a gefenta ya zaro wani qaramin gwangwani a aljihunsa ya fesa mata wani abu
me kamar turare a fuska.
Ajiyar zuciya taja me qarfi ta sake sakin jikinta ya lumshe idonsa tare da budesu akanta ya
sanya hannunsa ya janye rigar baccin jikinta ya dora hannun nasa saman cikinta yayi ajiyar
zuciya me qarfi a hankali yace “3 months nanda 6 months in Allah ya amince na zama Dad"
wani sanyi yaji yana sauka a zuciyarsa ya zame daga gadon ya dora kansa saman cikinta yayi
kissing cibiyarta yace “da safe ki fadamin duk abinda bakiso na daina yimiki shi insha Allah
turaren ma na daina sawa" ya jima hana sambatunsa shi daya kafin daga bisani ya miqe ya
kashe hasken ya hauro gadon ha kwanta ya janyota jikinsa a hankali ya hade bakinsa da nata
yana jan fasali.
Rigarta ya dage mata yana shafa nipples dinta yana sakin nishi tayi miqa hakan ya bashi damar
sake cafkar nonon nata da suka qara cika suke wani sheqi ya cika hannunsa dasu ya zare
bakinsa a nata ya dora bisa qirjinta yana tsotsa yana limshe ido kamar wani maraya, ya jima
yana sarrafa nononta kafin ya zarenta pant dinta ya fara jan gashin gabanta maqaleshi tayi tana
sauke ajiyar zuciya ya sake lafewa a jikinta yana wasa da gabanta yanashan nononta yana
shafa mazaunanta sosai ya iya sarrafata a yanayin da yake sanyata ita ba me bacci ba ita ba
ido biyu ba takai har ta saba da abin da yakeyi mata daya fara jikinta yake daukan charges
tayita tsiyaya yana lashe abinsa idan ya gaji da wasan ya shigeta yaci iyakar cinsa sannan suyi
bacci da asuba ya gudu yabarta da zullimi.
Yau dinma hakance ya faru sosai ta ciwu yacita iyakar ci har saida yaji ta fara sauya numfashi
sannan ya sake mata ruwansa ya dagata yana qare mata kallo dakansa yana tunano ranar da
zai kusanceta ido biyu ranar da zata tayashi su sarrafa juna yanda ya kamata, bai gasqata
yanason Asmah da gaske ba saida cikin nan ya bulla ajikinta dole ne ya canza mata salo kada
ta rainar masa baby da damuwa gara wasan ya tsaya iyanan a canza takun tafiyar,
Gabansa ne ya fadi daya tuna da alqawarin da yayiwa Mimee na cewa iya wuya bazai taba
kusantar Asmah ba duk da wani lkcn tanayi masa qorafin wai ta fahimci yarinyar budewa takeyi
kamar wacce tasan maza akeyi mata feshin ruwan albarka, duk ranar data fadi haka yakanyi
dariya idan suna dadi yace mata “to ke Mrs Aseem Banda abinki inada ke Ferrary me zanyi da
Honda accord idan kuma suna kan tsiyarsu sai yace mata eh Ai Asmah End Off Discussion
baya zarginta domin yafi kowa sanin wacece ita" wannan kalma End of discussion tana ciwa
Mimee zuciya wato ita ta zame masa Assembly ko kuma meye yake nufi, murmushi yayi ya
miqe ya fada wanka yasan da qaramin yaqi a gdan duk ranar da Mimee ta fahimci Asmah
cikinsa gareta koda yake zai san yanda zaiyi itama ya raina mata hankali ne kawai suyita tafiya
a haka har zuwa ranar da qwai zai fashe kwaiduwa ta fito.
Ficewa yayi daga dakin bayan yayi wanka ya koma dakinsa zuciyarsa wasai dare yariga yayi
amma tabbas bazai iya barin wannan abin farin cikin yacishi shi kadai ba wayarsa ya dauka ya
rubutawa Aunty Aseemah saqon sanarwa cewa shima insha allah yakusa zama Dad amaryarsa
tanada shigar ciki" da safe kafin ya tafi asibiti saida ya shiga dakin Asmah ya taddata tana shirin
makaranta ya zubanta ido yanzun ne yake gano ramar da tayi sosai da gaske ta rame tayi
haske, matsawa yayi kusa da ita yana kallon qwayar idonta ta cikin madubi ya rungumeta ta
baya suka sauke ajiyar zuciya sababben hawayenta na rashin sanin makoma ya zubo mata
yasa hannu ya dago kanta ga mamakinta sai taga yasa bakinsa ya lashe