Showing 30001 words to 33000 words out of 54507 words

Chapter 11 - ZARRAH BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN .pdf

ya fada
masa nazo har gda na daki matarsa jiya ma cemin yayi idan na qara zuwa gdanku bada wani
dalili ba bai yafe ba kawai kedai kiyi iyakar qoqarinki kisan yanda zaki ki kassara yarinyar nan
idan da halima ta walle kowa ya huta" jinjina kai Mimee tayi ta kashe wayarta tabbas yau ga
ranar Naja'at zagaya dakin ta rinqa yi tana tuna kalaman Naja'at a ranta tanajin dole kowacce
hanya tabita domin nemawa kanta mafita.



***********


Tunda ya fita yabar Asmah take kwance tanata juye² kamar yanda ya qiyasta hakance ta faru
11:30am ta fara dawowa hayyacinta ta bude idonta tare da kai dubanta ga agogo ta yunqura da
sauri tana ambaton sunan Allah, bata iya qarasa fadar Abinda ke bakinta ba ta gimtse saboda
wani masifaffen yanayi da tunda Inna ta kawota duniya bata tabaji ba da taji ya ziyarceta ta
qasanta, zuro qafafunta tayi ta miqe akansu tare da sauri dafa bedset ta cije lebe tana yarfa
hannu azabar na qara qaruwar mata.
Ta dade tsugunne kafin taja jiki ta shiga bathroom ta fara caje kanta iyakar dubanta ta kasa
gano matsalar, nufar bowl din wankan tayi ta shiga ciki ta zauna takai hannunta gabanta taji
wani ruwa ya biyo hannun nata gami da wani zugi daya gauraye gurin wanda batasan sanda
hawaye ya zubo mata ba saida zugin ya gama ratsata sannan ta fara wara ido tana duba gurin
sosai taga yanda yayi jajir tsoro ya kamata cikin kuka da yarfa hannu tace “Nashiga uku ni
Asma'ul Husnah meye ya same pupsy na?" Ta fadi tana qara ware idanunta akansa gabadaya
jikinta rawa yakeyi saboda tsoro ta saki fatar data bude ta hade ta koma ta jingina kanta da
bango tanata rera kukanta na rashin dalili  tanason tuno abinda ya faru da ita jiya amma ta kasa
tuna ko abu daya.



Da hikima ta gyara jikinta ta hada ruwan zafi ta gasa kanta ta miqe ta fito tana ware qafafu sosai
taji dadin jikinta tsayawa tayi tana tunano abubuwa bedsheets din ta fara kallo ta tuna ai jiya ba

shine a gadonta ba to waye ya sauya mata? Gabanta ya sake bugawa da qarfi data tuno ai ita
bama a dakin ta kwanta ba a parlour ne, zama tayi kanta na juyawa a fili tace “to wai meye ya
faru danine? Waye yayimin wannan aikin kuma waye ya dawo dani daki har ya canzamin
bedsheets to da ya dawo dani meye yayimin?" Miqewa tayi ta koma bakin gadon ta zauna kanta gabadaya ya gama kullewa zuciyarta ta karye
tama rasa tudun dafawa tana shirin kwanciya wayarta tahau burari ta zura hannu ta dauka a
kasalce ta kara a kunnenta cewa yayi “ki shirya zan turo driver ya daukoki na manta yau zaku
fara gabatar da practical dinku" yana shirin kashe wayar tace “don Allah kabarni nikam Aseem
bazan iya fitaba banida lfy kasani...." Murmushin qasan maqoshi yayi yace “ok shine kuma zaki
jamin asarar maqudan kudade saboda bakisan ciwonsu ba dalla malama ki tashi ki shirya na
turoshi ma ya taho"
Kashe wayarsa yayi zuciyarsa tas Bawai damuwarsa tazo tayi practical din ba aa zuciyarsa ce
taqi nutsuwa da zamanta a gdan ita kadai shiyasa ya hada mata wannan plan din itakam yau
bakinta ya mutu murus babu abinda takeyi sai hawaye da idan zaa sanya kanta gabas batasan
na meye ba sai lkcn ta tuna ashe batamayi sallar asuba ba, tashi tayi da sauri ta tayar da sallar
daqyar ta idar aka fara buga qofar ta miqe ta dauki mayafinta da jakarta don yau ko uniform
batajin sawa ta nufi qofa, ita kanta bataji tafiyarta tayi daidai data mutane ba a azabce takeyinta
hakanan dole ta juya ta dauki hijjab ta zura har qasa tasa glass saboda kukan da tayi ta fito
drivern ya dauketa suka fice.




Tana zuwa Asibitin cikin Saa ta tarar da Jiddarh kallo daya Jiddarh tayi mata ta fahimci ba lau
take ba janta tayi suka nufi bangarensu wato Lab taja mata kujera ta zauna suna facing juna ta
harareta tace “sai yanzu zaki fito don rainin hankali" zare glass din idanunta tayi hawaye suka
tsiyayo mata da sauri Jiddarh tace “subhanallahi meye kuma hakan meye yake damunki?" Kukan da taketa hadiyewa ne ya kwace mata ta zame daga kujerar ta zauna a qasa tana
karkacewa itama Jiddarh sauka tayi tace “kuka kuma Asmah Meye na kukan?" Dago idanunta
tayi da suka kada sukayi jawur cikin muryar da take bayyana asalin damuwarta tace “nima
bansan dalilin kukana ba Hauwa'u kawai yau na tashi da wani yanayi dana kasa gane masa
zuciyata tana rayamin wani abu ya faru dani saidai na kasa gane menene nan ta kwashe komai
ta fadawa Jiddarh sosai Jiddarh ta shiga dimuwa ta dafe qirji tace mun shiga uku Asma'uh
harda su canza bedsheets to kodai aljani ne ya aureki?" Dagowa tayi cikin kuka ta fada jikin
Jiddarh tace “nima tunanin da nakeyi kenan Jiddarh ya cuceni kuwa idan har hakane tayaya
zan fahimtar da mijina ya gane ni ba mazinaciya bace wlh duk da cewar banida kwana a gidana
bantaba samun alfarmar hada shimfida da Dr Aseem ba zuciyata bata taba ayyanamin cin
amanarsa ba saboda ni nasan komai girman gona akwai kunyar qarshe dole wataran asurina
zai tonu zanji kunyar ubangijina ranar da zan tsaya a gabansa da wannan lefin Allah don
girmanka Allah kasa mafarki nakeyi jiddarh inama na farka naga ba gaske bane ba.............."

_Comments_
_Share_
_Vote_
_Please_

_*Oum Hairan*_
[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_




_*Fauziyyah Tasiu Umar*_




*ELEGANT ONLINE WTITERS*




_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_



_*39-40*_




Ya lura da canji yanayinta daga yanayin damuwa zuwa na walwala hakan yayi masa dadi a
qasan zuciyarsa a zahiri kuwa gimtse fuska yayi ya bude mata motar yace “ki shiga ku gaisa da
Inna bayan Magrib zanzo na daukeki" taji dadi har cikin ranta duk da zuwa lkcn Biyar ta gota ta
bude ta dauki jakarta ta fita tanajin shauqin kewar Innanta tana shiga gdan ta kwasa da gudu
tana kiran “Innah Innata Fito ga Ma'unki tazo ganinki" fitowa inna tayi da sauri burinta tunda ta
dawo taga ma'unta taga yanda ta koma samada shekara goma rabon data ga wani abu dazai
haskaka ruhinta kamar ganin da tayiwa Ma'unta.
Da gudu Ma'uh ta fada jikin Innah suka rungume juna tace “Innah yanzu kina ganina sosai
fadamin wanne kalar kayane a jikina?" Murmushi Inna tayi tajata daki tana qarewa goshinta
kallo suka zauna tace “Uwata baki rabu da shirme meye ya sameki a goshinki?" Sai yanzu ta
tuna da ciwon dake goshinta tayi ajiyar zuciya daidai lkcn da Aseem ya shigo Inna nayi masa
sannu da zuwa.

Murmushi yayi yana shafa sumar kansa yace “jiya da taji dawowarki ta dameni da sai tazo
taganki yanzu ma daga makaranta take harda yimin kuka wai ita idan ban barta tazo ba zata
daina kulani" yana mgnr yana kashewa Asmah datake kallonsa ido, murmushinsu na manya
Inna tayi tace “banda abinki ma'ulle lfy ai ita ke buya kuma ai yana yakiltarkk nidai fatana ayi
biyayya ayita hqr" sunkuyar dakai Asmah tayi a ranta tana raya wannan mutum kwai makiri
wato nunawa duniya yakeyi shi mutumin kirki ne bayan a zahiri yana dafata da ruwan jikinta.
Miqewa yayi yace “ki shirya bayan magrib zanzo na daukeki" batace masa komai ba ya fice
Inna ta dubeta tace “ke haka kike kuma irin naki shashancin kenan mijinki zai tafi baza kibisa
kuyi sallama ba" numfashi ta sauke tanajin zuciyarta na karyewa tace “kuma Inna meye yasa
daya biya miki kika yarda kikaje akayi miki aikinnan?" Zubanta ido inna tayi tana nazarin
furucinta kafin ta gama tunanin inda kalaman suka dosa taji tace “shiyasa kullum bana wata
qima a gurinsa baya ganina da gashi ban wucce cin mutuncinsa ba saboda kawai yaga idan ya
baku kuna karba Innah da zaku daina da naji dadi"
Sosai Inna take juya kalaman na Asmah tanason gano abinda take haska mata, zamewa tayi a
qasa tace “wlh Inna banida wani kwarjini a gurinsu musamman mahaifiyarsa....." Rufenta baki
tayi tace “shikenan ya isa Jiddarh ta fadamin komai kici gaba da addu'a insha Allahu Allah zai
kawo mafita"



Bata qara cewa komai ba suka shiga wata hirar daban nan Inna take fada mata Dija cikine da
ita tama kusa haihuwa itama Rabi'ah haka sosai tayi murna tare dayi musu fatan sauka lfy ta
tashi ta zubo tuwon Inna me dadi da yaji man shanu da daddawa taci tayi hani'an ta bude
jakarta ta dauki magungunanta tasha, bayan sunyi sallar magrib suka kafa sabuwar hira dadi
Asmah takeji tare da gdy ga Allah daya bawa Innanta lfy, bakwai da rabi kuwa ya kirata yace
mata yana qofar gdan badon taso ba harda hawayenta ta tashi Inna ta bata yajin daddawa da
bushasshiyar kubewa da daddawa dakakkiya tace “naga mijinki yanason tuwo sosai ki rinqa
yimasa" murmushi tayi a ranta tace Inna batasan irin zaman da sukeyi da wannan makirin
mutumin ba shiyasa har take fada mata abinda zatayi masa.
Tana zuwa ya bude mata motar ta shiga yaja suka tafi ko yanzun ma babu me cewa wani gdan
Aunty Aseemah yakaita sosai Aseemah tayi murnar ganin amaryar qanin nata karon farko a
gdanta aikuwa yasha tsiya tace “lallai kace zarrah tazo Asma'u taci gari an fara nunata a dangi"
tsuke fuska yayi ya dubi Asmah dako arziqin dagowa basu samu tayi ba ya juya yace “ku gama
gaisawa kafin nayi sallar isha" fita yayi suka gaisa nan Aunty Seemah ta shiga bawa Asmah
shawarwari itadai jinta kawai takeyi harta gama ta dauko mata wani farfesu ta kawo mata tace
“tunda yacemin zakizo naji dadi nace shima dole yaji dadi wannan maganin takanas yake daga
Chadi wata maqociyata tasa aka kawo matashi qa'idarsa shekara guda yakeyi a jikin mace
yana aiki"

Taso ta gardamewa cin naman da ruwan tsumin domin ita bataga amfaninsa gareta ba kawai
tayita ciwa kanta damuwa wanda takeyi dominsa batama ishesa kallo ba, yanda Aunty Seemah
ta dagene yasata dole ta zage taci naman sosai aikuwa taji dadinsa dama Asmah da nama
akwai Amana, ci tayi sosai wanda ta rage aunty Seemah ta cinye ta gama shan tsumin data
kasa gane dame akayisa kenan ya shigo idanunsa na kanta ta kawar dakai sosai Seemah har
cikin ranta taji babu dadi data fahimci har yanzu akwai sauran qura tsakaninsu taja Asmah daki
ta qara bata shawari har kunya tabata ta sake hado mata wasu magungunan da addu'o'i ta
rakota har mota da ragowar naman a kula ta shiga suka tafi suna dagawa juna hannu daganan
kuma gidan Hajjah ya nufa tana parlour zaune ita da Dad suka shiga Dad yana ganinsu ya saki
baki yace “Yau dai ka fanshi kanka son aure kusan shekara bansan fuskar yata ba" da sauri
Hajja ta dubesa tace “yarka kuma?" Shareta yayi kamar baiji ba don yasan dabin daki
tsakaninta da dannata akan amaryar tasa suka zauna cikin kunya Asmah ta gaida surukin nata
dattijon arziqi yayi musu fatan alkhairi da zuri'a ta gari Aseem ya amsa da amin din da ta
sanyasu dukkansu kallonsa shi kansa saida kunya ta kamasa ya sosa kai.




Itako Hajja takaici ne yasata miqewa tabar gurin tarasa wacce irin tsana tayiwa Asmah da idan
ta ganta zuciyarta har tashi takeyi ta rasa ta wacce siga zatayi maganin asmah ta rabata da
danta guda daya namiji tal a duniya ta rasa wacce jaraba ta hanashi yayi mata biyayya akan
wannan yarinyar, sosai yayi mata famin miki ta rinqa zarya a tsakiyar dakin tana tufkawa da
warwarewa.
Leqowa yayi yace mata “Hajja mu mun tafi uwar harara ta zabga masa data sashi ficewa a
dakin yabi bayan Asmah data riga tayi gaba suka nufi gida zuciyar kowa tana raya masa
abubuwa, suna zuwa ta fice daga motar tare da sunkuyowa tace masa “na gde" iyakar abinda
ta furta masa kenan ta tafi ta barsa da sanyi jiki da wata irin kasala me tsinka gabbai yafi 30
minutes a motar ya kasa fitowa saboda lakarsa data kasa aiki kafin ya qoqarta ya fito ya nufi
part din Mimee har yanzu fushi yakeyi da ita ya shige dakinsa yayi wanka ya fesa turare yayi
shafa'i da wuturi ya haye gadonsa ya kwanta ya dauki wayarsa ya hau sama ko zai samu
sauqin abinda yake damunsa, kallonta yayi a online ya duba agogo goma harda kwata a ransa
yace me takeyi a online yanzun?" Ji yayi kawai gabansa na faduwa zuciyarsa na raya masa
abubuwa aikuwa ya miqe zunbur ya zura doguwar rigarsa ya bude qofar ya fita.





Lkcn Asmah ta dade da mutuwa a parlour daga kallo bacci ya dauketa TV a kunne tayi daidai
cikin wata yar iskar sleep gown purple iyakar cinya fararen santala²n cinyoyinta da suke cike
tam da tsoka sai daukar ido sukeyi rigar ta dage ta dawo sama har shatin pant dinta idonsa ya
gano, tuni gabbansa suka kasa aiki jijiyar dake kai saqo cikin kwanyarsa ta tsaya cak sai wani
faduwar gaba daya ziyarceshi ya duba yaga har yanzun datar ta a bude take ya hango wayar ta

kifata akan cikinta da alamun amfank take da wayar bacci ya sauketa.
Daqyar yaja qafarsa ya isa kanta ya sake zubanta ido yanajin yawunsa na tsinkewa a hankali
ya tsugunna ya daga hannunsa yakai qirjinta ya dauki wayar yayi zaman dirshan ya fara
dubawa cikin group din dominki yar gatane suke gabatar da topic sosai topic din yaja
hankalinsa ya kuma qara masa damuwar dake damunsa yana karantawa jikinsa na rawa yau
yaga manyan wada wadai babu kunya sun zage sai koyawa mata yanda ake sarrafa bura
sukeyi aikuwa ya jiyowa kansa bala'i, kashe datar yayi ya ajiye wayat ya zubanta ido Asmah
sakarya ce indai tayi bacci sai a saceta ma bata sani ba, abinka da rashin sani ya daga
hannunsa zaikai jikinta yakai sau goma yana mayarwa saboda tsoron tujararta tashi yayi da
sauri dabara ta fado masa ya fita ya bude motarsa ya dauko Allurar bacci cikin wadanda ya siyo
dazun zaikai asibiti ya hadata ya jijjiga ya koma dakin da sanda ko qofar bai rufe ba saboda
kartaji motsi ta farka ya isa kanta ya sanya hannu a tsorace ya bude lallausar cinyarta ya saita
allurar ya tsira mata dake bashi da zafin hannu motsi kawai tayi kamar zata tashi tayi miqa ta
sake bajewa abinta.




_Comments_
_Share_
_Vote_
_Please_



_*Oum Hairan*_
[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_




_*Fauziyyah Tasiu Umar*_



*ELEGANT ONLINE WTITERS*




_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_

_*43-44*_

Mgnr ce ta maqale lkcn daya turo qofar ya shigo yanda yagansu a firgice ya bayyana masa
lallai akwai abinda yake faruwa, engine idanunsa ya sauke akanta cikin farin glass din dake
maqale a idanunsa fuskarsa babu alamun cewar ya taba dariya yace “idan kin gama kukan kizo
office dina" juyawa yayi ya fice Jiddarh ta sauke numfashi tace “Allah saida gabana ya fadi da
naga ya shigo please tashi kije amma ki aro juriya kada ki bari ya gane kinada matsala yanzu
kawai ki dage da addu'a idan hakan ya kuma faruwa saimu san abinyi"
Jinjina kai tayi ta miqe ta dauki jakarta ta fito daga lab din ta nufi office dinsa ta qwanqwasa
yabata izinin shiga yana zaune fuskarsa wasai da annuri kamar ba shine na dazun ba ya
zubanta ido yana karkada biro a bakinsa yana tariyo yanayin daya kasance dz ita daren jiya,
mayar da qofar tayi ta rufe ya sake saita zamansa ya aje biron hannunsa kujera taja ta zauna
tare da sunkuyar da kanta hakanan ta tsinci kanda dajin matsananciyar kunyar kallon da yakeyi
mata ya fahimci hakan shiyasa ya dauke idonsa daga kanta yace “kukan me kikeyi dazu?"




Dagowa tayi idanunta ya fada cikin nasa hakanan taji zuciyarta ta qara karyewa hawaye na
shirin zubo mata yayi saurin dora hannunsa a bakinsa yace “waike yaushe zaki fara ganewa
cewa bana qaunar kuka cewa nayi meye yasa kike kuka dazun?" Qasa tayi da idanunta cikin
in'ina tace “na....nace maka bazan iyaba banida lfy kaqi kabarni na kwanta" murmushi yayi
yanda tayi mgnr a shagwabe yabashi nishadi yace “nasan bakida lfy kawai naji zuciyata bata
nutsu da zamanki a gdaba shiyasa nace ki taho nan nasan baki karya ba ki shiga wannan dakin
akwai katifa ki kwanta ki huta amma ki tabbatar kinci abinci zanzo na dubaki"
Sosai taji dadin hakan domin wata muguwar kasala takeji a jikinta miqewa tayi ta shiga dakin
abin mamaki dakine kamar a gda harda TV da freegde katifar an dameta da bedsheets, rufe
qofar tayi ta cire hijjab dinta ita sai yanzu ma ta ga ashe rigar jikinta ma airmless ce doguwa ta
hutawa, zama tayi ta bude tarkacen ledojin dake gurin kayan ciye² ne sunfi kala goma tea kawai
ta hada tasha da plantain ta miqe ta shiga bathroom ta hada ruwa tayi tsarki ta qarajin qwari ta
dawo ta kwanta babu bata lkc kuwa bacci ya dauketa tanajin sanyi yana ratsata.




Bata farka ba sai uku ta wucce ta tashi a gurguje tayi alwala tayi sallah ta zauna tana lazumi taji
ya murda qofar ya shigo ta dubi inda yake tsaye taji wani dam a qirjinta kawai ta kawar dakai ta
maze abinta ganin yands tayi wlatsi da iskarsa ne yasashi matsawa ya tsaya akanta yace “me
kika jorner electric kafin ki fito?" Dagowa tayi ta dubeshi tace “ni kuma?" Jinjina mata kai yayi ta girgiza kai tace “aa ni ban jorner
komi ba tasowata kenan a gado ksce na fito" jinjina kai yayi yace ok tashi muje" miqewa tayi ta
dauki jakarta tabi bayansa suna tafe yana qwafa har suka shiga mota ya juyo ya dubeta yace

“dazun aka kirani aka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login