Showing 12001 words to 15000 words out of 54507 words

Chapter 5 - ZARRAH BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN .pdf

200 ta _account dina_
__0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTBank_ _ko kati MTN ta whattsAp a wannan number
09013718241 ko VTU ta wannan number 09031307566._


_Gareku yan'uwanmu na Niger kuma fah kuna da damar samun wannan littafan guda biyu
idan kinaso kiyimin mgn ta WhatsApp akan wannan number,09013718241 sai najiku_



*_17-18_*



Miqewa yayi yana shirin shiga daki ta riqoshi ta baya tace “wai da gaske kunne na yakeyi kaine
kake fadawa Mimee zakayi aure Aseem da gaske hakane? Please tabbatar min domin nasan
tudun dafawa" kama hannunta yayi ya zaunar da ita yana binta da kallo yace “ba kamar yanda
kowanne aure yakw nawa yake ba Mimee idan kika tashi hankalinki ke kikaga dama da kanki
zan Aure ne domin ramuwa da daukar fansa, idan baki manta ba nataba baki lbrn wata yarinya
data mareni ta fasamin yatsa kwanakin baya, to itane zan aura, a zahirinta ba ajina bace kuma
ba tsarata bace ni kaina inajin kunyar hadaka ta da ita ina qyaqqyaminta wlh don an daina
cinikin bayi ne da siyo miki ita zanyi matsayin baiwa ki rinqa morarta




Dakatar dashi tayi da sauri tace “shut up Aseem banason yaudara da zalimci ni zaka wulaqanta
ashe dsma abinda ake fadamin gsky ne Wayyoh Aseem meye nayi maka da zakayimin wannan
sakayyar...." Rufenta baki yayi yana girgiza mata kai yace “kada ki kawo komai a ranki ba haka
nake nufi ba har abada kece zabina kece burina kuma kece zuciyata wlh da gaske yarinyar nan
don ke na aurota nasan zata taimaka miki

Sake dagansa hannu tayi ta miqe da gudu ta nufi dakinta ya bita da sauri daqyar ya samu ya
shawo kanta bayan yayi mata manyan alqawura masu wuyar cikawa yana qara rantse mata
baso bane zaisa ya auri Asmah kawai gayya ce to ganin yanda ya zage yana rarrashinta yasata
sakin jiki amma duk da haka kishin mijinta yana cinta a ranta duk da tayi ammannar bai isa ya
wulaqantata ba kodon soyayyar da mahaifiyarsa takeyi mata dole yabi umarnin uwarsa saboda
haka ta yanke shawarar binsa ta qasa zata hadashi da hajiyansa tasanta sarai bata hada hanya
da takala balle kuma ta bari a kawo mata yar matsiyatan qarshen zamani matsayin suruka da
wannan tunanin suka fita ko a hanya aikin rarrashin mimee yakeyi suna shiga harabar gidan
yaji gabansa yana faduwa so yayi ya juya amma INA ya makara yana daga Kansa ya hango
hajiyansa saman bene ta zubawa motarsa ido dole tasashi fita yabi bayan Mimee data shige
gdan a qofar falon sukayi karo da Hajja ta daukeshi da mari ya dafe gurin da tafukan
hannunsa yanajin zugin marin saman jar fatarsa yana dagowa ta sake daukeshi da mari tana
kumfar bakin cewa yanzu Aseem har kayi qwarin da zaka nemi aure batare da ka sanar dani
ba saidai naji a wajen qannenka....."
Hawaye Mimee ta goge tace “ai dole bazai fada miki ba Hajja wai ya rasa dawa zai hadani
kishi saida yar talakawa...." Dafe qirji Hajja tayi tace “na shiga uku ni Saratu yar talakawa
Aseem ina ka samota me suka Baka suka sauya maka tunani ni zaka wulaqanta yanzu
yaushe ma akayi aurenka da Maryam da har zaka tattagowa kanka aure kuma auren ma
memakon kaci gaba sai kawai kaci baya to wallahi baka isaba dole ka hqr da wannan dan
iskan auren naka ka zauna da matarka dana zaba maka"




Shidai tunda yayi qasa da Kansa bai dagoba sai yanzun yace “wlh Hajja ba haka bane
kawai...." Buge masa baki tayi tace kawai Ubanka ka kiyayeni Aseem zanci ubanka wlh dama
na lura shine yake daure maka gindi shi ko ubanme ya hanashi auren mace sama da dayan
sai kai da quruciyarka zaka dorawa kanka wahala to indai na isa dole ka janye ban amince ba
bakuma zan amince ba"
Juyawa tayi ta shige parlournta ta barshi tsaye itama Mimee tabi bayanta a sanyaye ya juya ya
fice daga gdan yanajin zafin abinda Hajja tayi masa yanzu meye laifinsa don anyi masa ba
daidai ba yayi shirin daukar fansa zaayi masa wata fassara ta dabam bandama abinsu shi
meye zaici da wannan banzar yarinyar da bata isheshi kallo ba"



Da wannan tunanin ya nufi gdan Jabir yake fada masa abinda ke faruwa sosai shima Jabir ya
jinjina abin ya dubesa yace “to kai tunda abin baiyi nisa ba ka hqr mana kasan dai halin Hajja
shi kansa Dad hqr yakeyi da ita" girgiza kai yayi yayi murmushi yace “nifa babu abinda zaisa na

janye akan qudurina saidai kowa yayi hqr kamar yanda nake haqurqurtar da zuciyata ta karbi
auren idan na janye dama haka Asma'uh da nahaifiyarta sukeso farin ciki zasuyi nikuma ba
burina suyi farin cikin ba saboda haka kawai aci gaba da tafiya a haka tunda Dad ya karba
mgnr kowa ma kada ya karba" da wannan tunanin ya miqe ya nufi gdan Yayarsa Aseemah
itace kadai me sauqin yanayi a wajenta yake tunanin samun mafita game da auren nasa yana
zuwa ta tareshi da fara'a tana tsokanarsa nan yake zube mata abinda yake ransa sosai tayi
murna ta tayashi fatan alkhairi yayi shiru kamar bazaice komai ba sannan ya dago yace.
“Banasonta Sister na rasa meye yasa na dage wajen Neman auren ta yar talakawa ce Allah
ina qyaqqyamin kaina inajin kunyar nunata matsayin mata talauci yayi musu kanta nifa badon
quduruna a kanta ba da tuni na hqr ko na samu nutsuwa"




Zubansa ido Aunty Aseemah tayi har saida ya rufe baki tayi ajiyar zuciya tare da murmushi
tausayin Asmah yafi komai narkar da zuciyarsa duk da tasan cewa qarya Aseem yake yace
bayasonta domin tasan zuciyarsa idan babu burbushin son babu abinda zai darsa masa son
auren ta matsalar kafin ya aminta ya yarda yanasonta tasha wahala kawar dakai tayi tace “kaje
kayita addu'a qila rabone tsakaninku kasan ba kowa ne yake da Baiwar gane abinda yakeso a
qaramin lkc ba" sosai ta rinqa basa shawara wata yakan dauka wata kuma ya watsar da ita
domin yasan bazai iyaba"
Baibar gdan ba sai bayan magrib ya nufi gdansa har lkcn Mimee bata dawo ba dakinsa ya shiga
yayi wanka ya dawo ya kwanta a parlour ya kunna kallo.




**********



Tunda suka koma gda batada aiki sai tunani damuwa taqi damunta babban abinda yafi
damunta shine yanda Sadiq ya manta da ita ko a hanya suka hadu sai ya kawar mata dakai
koma ya buleta da qurar sabon lifan dinsa wannan Abu nayi mata ciwo gashi batada Wanda
zata zauna tayi hira dashi taji dadi duk da zuwa yanzu sun daidaita da yan'uwanta so ta lura
suma yan son zuciya ne har garama Dijangala ita ta fahimci akwai matsala tana tausayawa
Asmah sosai musammam da taga kowa saurayinta yana zuwa gurinta suyi hira itakam Asmah
Aseem tun ranar da aka sallamosu daga asibiti bai qara takowa gdansu ba saidai ya aiko Jabir
duk ta rame abinka da mara jikin dama babu abinda kake gani sai dogon hancin da idanu duk
rawar kannan da fitsarar Asmah tayi laqwas ko mgn wahala takeyi mata ana haka aka kawo
lefen su Dija samarinsu sunyi qoqari sosai babu laifi a matsayinsu na talakawa kwana biyu
tsakani aka kawo na Asmah ranar har wanda basa mgn dasu saida suka shigo ganin wannan
lefe na al'ajabi

Lkcn bikin saura sati guda amma shiga shagalin biki itadai Asmah tunda aka fara bikin tana
kwance a dakin da akayi musu na yaran gda batada aikin daya wucce kuka duk da fitsararta
tasan haqqin Miji akan mace sosai yanzu indai ta bari aka daura auren nan shikenan ta zama
nama duk yanda yaga dama haka zaiyi da ita? Hakan ba qaramin karyar mata da zuciya take
ba ana saura kwana biyar tana gdan maqotansu tana kwance kasancewar ba Lfy ce ta isheta
ba yaro ya shigo yace “wai ana kiran Asma'uh a waje" ajiyar zuciya tayi ta gyara kwanciya
Jiddarh tace “ki tashi kije mana kinsan shima wannan dan Aiken ba qaunar jira yakeyi ba"
Tsaki tayi tace “kije kawai" sanin halinta ne yasata miqewa tace “bazakiyi mana buqulu ba
yanzu haka kudin partyn aka kawo mana" Dija nayi mata dariya ta fice itadai bata tanka ba sai
game da takeyi da wayar Hajar Matar gdan da suke yammatancinsu, da sauri sukaga Jiddarh
ta nufo parlourn ta zauna tana Mayar da numfashi saida ta gama saita nutsuwarta tace “aikin
babba ne Ma'uh yau me gayya me aiki ne yake tafe wlh yanacan saici mazu yakeyi kije yana
jiranki" sosai taji qirjinta ya buga ta dago idanunta da suka kawo ruwa tace “don Allah kije kice
masa bananan" zare ido tayi tace “ban isaba wlh ki tashi kawai kije" sharewa tayi ta koma tayi
kwanciyarta daqyar tasheta shima saida Innah ta aiko da kanta sannan ta tashi tasa qaton
hijjab dinta ta fito idanunta na fitar da ruwa ta nufi wajen ta jima tsaye kafin ya danna mata horn
ta nufi inda motar take ya bude mata kamar taqi shiga sai kuma ta tuna maganganun Innah
haka ta zauna ya mayar da qofarsa ya rufe ya juyo ya zuba mata ido tayi qasa da kanta tana
wasa da yatsanta hawayenta na zuva saman santala santalan yatsunta,





Sun jima A haka kafin taji yaja Wata doguwar ajiyar zuciya ya furzar da iska yace “meye yayi
saura?" Jan numfashi tayi me hade da majina kukan da take ta qoqarin hadiyewa ya qwace
mata yayi saurin zubanta ido tare da kamo hannunta qirjinsa na bugawa da qarfi kukan yana
masa kuda a kunne yace “ya....ya salam meye kuma na kukan?" Sake rushewa tayi da kuka
gabadaya ya diririce baisan sanda ya hadata da jikinsa ba ya rungumeta sosai ta rintse idonta
da qarfi ta sake qarawa kukanta sauti tace “nas....shiga ukuna wayyoh Innata ka sakeni don
Allah banas....." Numfashinta taji yana qoqarin daukewa ta shidewa tayi saurin bude idonta
tsoronta ya nunku jikinta ya dauki rawa tunda take bata taba ganin dan iskan bayyane irin
Aseem ba Shikam babu abinda yakeyi sai tsotsar lips dinta daqyar ta hada qarfinta ta tureshi
tana jan zuciya tare da sanya hijjab dinta ta rinqa dirzar bakinta tana kuka me taba zuciya tace
“Allah ya isana mugu kwarto kawai......"



*_Oum Hairan_*

[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: *_Zarrah_*




*_Fauziyya Tasiu Umar_*
*_Oum Hairan_*



_*19-20*_



Buda idanunsa yayi akanta yana mata wani kallo daya sanyata saukar da kanta qasa ta kama
handle din motar zata bude yayi mata key ya tasheta ta dago da sauri ta kalleshi idanunsa
nakan tuqin da yake amma hankalinsa na kanta cikin sanyin muryarta ta kuka tace “Ina zaka
kaini?" Bai kulata ba kuma bai daina tuqin ba har saida suka isa wani gurin kwalliya ya bude
motar ya fita bai jima ba ya fito ya bude mata yanayi mata kallon dake firgitata ta fito a sanyaye
yayi gaba tana binsa a baya har suka shiga ciki ya samu guri ya zauna tana tsaye yana qare
mata kallo har saida daya cikin ma'aikatan gurin tace “yallabai meye ake buqata?" Numfashi ya
sauke ya nuna Asmah dake tsaye kamar dashe tanabin gurin da kallo ya yatsina fuska yace
“wai Amarya ce wannan din so jibi zaa fara bikin zasuzo su biyar ayi musu kwalliya nawa ne
zai isa?"
Nan sukayi masa bell ya biyasu ta shiga wani daki tace ta biyota sharewa tayi kamar bazata
ba ta tsinkayo muryarsa ya daka mata tsawa jikinta na tsuma tabi bayanta suka shiga ciki
kanta ta bude gashinta dake nade cikin dankwalin ya baje Matar tace “masha Allah Amarya
angonki zai huta da gashi" itadai bata saurareta ba saima tagomashin harara data samu ta
wucce ta dauko mata wasu turaruka ta bata tace “gashinan dukkanku Ku rinqa wanka dasu
qamshi zai kama jikinku gobe kuzo da wuri ayi tsifa jibi ayi gyaran gashi jikinki zai dauki gyara
sosai inajin gobe zamu fara"




Bata qarasa jin abinda take cewa ba tayi ficewarta, ganin fitowar natane yasa shi miqewa ya
biyo bayanta ta tsaya jikin motar yana zuwa ya bude



Ya Shiga itama ta shiga yaja suka tafi sunyi nisa sosai ya magantu da cewa r“anar Friday
akwai dinner da dare ki zama ready" shiru ce ta bashi amsa takaici ya cikashi a duniya yana
baqin cikin yayi mgn a shareshi qwafa yayi dole ya gogewa yarinyar raini ya fahimci ta gama

rainashi tun yanzun parking yayi a qofar gdan kafin ya gama tsayawa harta fice tabar masa
ledar turarukan da aka basu ta shige gdan Hajar.
Qarin takaici ya cikashi ya cije lebe a fili yace meye take taqama dashi ne?" Bashi da me bashi
amsa dole ya kira wani Yaro yabashi ledar turarukan da Wata qatuwar Leda da shi Kansa
baisan meye a cikin ba Aunty Aseemah CE ta bashi tace yakaiwa Asmah juyawa yayi ya tafi
zuciyarsa cunkushe da takaici koda ya shiga gda bai nemi Mimee ba itama bata nemeshi ba ya
shige dakinsa ya kwanta ya rasa meye yasa idan Asmah tayi masa wulaqanci abin yake kasa
gogewa a ransa a hankali yaja qwafa ya miqe ya watsa ruwa ya dauki wayarsa ya hau online
kusan sati biyu kenan daya bata waya baitaba ganin ta a bude ba sai yau tunda ya hau ya
bude kyakkyawan hotonta da tayi tana murmushi ido hakanan yake jin gabadaya lakar jikinsa
na tsinkewa tunda yake da ita baitaba zubanta ido ya qurewa kyawunta kallo ba sai yau tabbas
Allah yayi halitta a gurin shiyasa take shuka tsiyarta son ranta.




Agogo ya duba yaga goma harda kwata yaja fasali so yake yayi mata mgn amma ya rasa me
zaice mata ya jima yana tunanin me zaici kafin dabara ta fado masa ya rubuta mata _“ki sauka
haka dare yayi"_ iyakar abinda ya rubuta kenan bayan kamar minti uku ta duba batare data
bashi amsa ba ta kashe datarta ta sauka hakanma baiyi masa ba yaso ace tayi mgn


Hakan bata samu ba ya lura yarinyar yar izza ce ta bala'i dole sai yayi shiri me kyau domin
zama da ita sai an shirya, tsaki yayi kawai ya gyara kwanciyarsa washegari da wuri ya tashi ya
fice saboda yanada abubuwan yi da yawa kuma yanaso a gama aikin bangaren da zata zauna
a yau gashi dai yau yake son ya turawa da Mal Husaini kayan dakin su Dijah, ya manta da
batun zuwansu gurin gyaran jiki sai wajen 1:30pm aka kirashi daga gurin ake fada masa
mutum uku sunzo amma wacce sukazo tare jiya bata biyosu ba,
Takaici ya cikashi ya dauki wayarsa a fusace ya lalubo number ta ya danna kira yajita a kashe
baqin ciki ya hadashi sosai ya miqe tsam daga inda yake zaune ya figi motarsa a guje ya nufi
unguwar cikin saa kuwa ya tarar da mal Husaini a qofar gda suka gaisa nan yace ya shiga
dakin zaure bari ya kira masa ita, da Kansa ya shiga ya fara qwalanta kira tanaji gabanta ya
fadi don tasan bana Lfy bane ta fito a salube ya harareta yace “yar baqin ciki to kije Alh nason
ganinki" kamar tace masa Mal bazani ba amma batada iko hakanan ta dauki mayafinta tasa ta
dauki wayarta dake saman window ta fita.




Ta jima a zauren tabarshi tsaye sai faman duba Agogo yakeyi kafin tayi qarfin halin buda
labulen tare dayin yar siririyar sallama itama saboda ta zama dole ne, ba kwalliya ce a fuskarta
ba hakan ya matuqar burgeshi tunda yake da Asmah baitaba ganin ta da kwalliya ba. Ya

shagala da kallonta kusan 15 minutes itakuma ta qosa da kallon ta dubesa a kaikace tace “zan
iya tafiya?" Yanda tayi mgnr da muryarta me kama da me shirin yin kuka yasa shi zama a kusa
da ita da Sauri wani gumi ya karyo masa ta goshi itakuma jin baida niyyar mgn yasata miqewa
ta saita hanya zata fice yayi azamar riqo hannunta ba shidinba hatta ita saida taji wani
shocking a gabbanta ta dago idonsu ya gauraya da juna sai wani lumshe fararen idanunsa
yakeyi yana bude su akanta.
Hakan yasata qoqarin janye hannunta daga nasa maimakon hakan kawai saijinta tayi zaune a
saman cinyarsa gabanta yabada wani rass abinka da matsoraciya gabadaya lkc guda ta
hargitse shikam gogan qara gyara zamansa yayi hakan da yayi yasamu yanda yakeso manyan
faffadan mazaunanta masu tudu suka danne masa burarsa da take ta qoqarin miqewa taimako
daya Allah yayi masa yasa boxes daya kamashi kota miqe bazata nuna shi ba saidai yaji a
jikinsa, sake sanya hannunsa yayi ya harde qugunta ya sanya su saitin Cikinta ya dora kansa
saman kafadarta yana sauke mata wani huci me dumi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login