Showing 21001 words to 24000 words out of 54507 words
Chapter 8 - ZARRAH BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN .pdf
abu da taji qamshin turarensa ya fallasa sirrinsa saida
yawun bakinta ya dauke lkcn da taji yana yawo da hannunsa a cikin rigarta qasar cibiyarta
hannunta tasa ta janye hannunsa cikin soro tuni idanunta suka kawo ruwa tunaninta rashin
kunyar da tayi masa ne zai ladabtar da ita qasa tayi ta durqushe jikinta har rawa yakeyi tace
“wlh aljanunane suka tashi jiya yanzun ma idan kace zakayimin wani abu sake tashi zasuyi.......
Damqar gashinta yayi ta sanya hannunta ta toshe kunnenta jikinta har yanzun rawa takeyi da
gashin nata ya miqar da ita ya hadata da kitchen cabinet ya matse qugunta da nasa ya dago
fuskarta ya zuba idanunsa da suka kada sukayi jawur da jaraba yace “ashe kuwa yau zaki hau
bori a gdannan ai bansan kinada aljanu ba da tuni na tashesu ta qarfi, Yana fadin haka ya
murde gas din ya sake mannata da jikinsa ya dago fuskarta ya daure fuska yace “ki daina yimin
kukannan banaso na fada miki idan kikaqi kuwa zan saki kuka me dalili yau dinnan" hadiye
kukan tayi ya sanya hannu ya balle mata bottle na rigarta ta rintse idonta jikinta na rawar gangi
taji bakinsa saman kunnenta ya zura harshenta ciki yana lasar bayan kunnen nata a hankali ya
gangaro bakinta ta janye ta sulale qasa yabita da sauri ya bajeta a qasan yabita ya turmushe ya
sanya hannunsa biyu ya fara shafa boobs dinta ta qasa yana qoqarin tura bakinsa cikin
nata........
[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_
_*Fauziyyah Tasiu Umar*_
*ELEGANT ONLINE WTITERS*
_*29-30*_
Taqi basa damar kama harshen nata sai kokawa sukeyi shegiyar yarinyar yana rainata qarfi
gareta kamar shari'a daqyar ya samu ya sanya hannunsa ya danne kanta ya cafki harshen nata
da nasa ya fara aika mata da wani kiss me masifar kashe jiki itakam banda kuka da turje turje
babu abinda takeyi shima dake baqin naci garesa yaqi qyaleta sai tsotse mata baki yakeyi yana
shafa nononta ta qasa yanajin wani shauqi na feelings yana qara bijiro masa tuni hajiyansa ta
miqe ta fara harbin cinyar Asmah ya sake matseta da cinyar tata yanaci gaba da dura mata
yawunsa saboda mugunta ya cikanta baki da yawunsa ya hanata ta qwace dole sai hadiyewa
tayi.
Shammatarta yayi ya sanya hannunsa ya kama nipples dinta ya fara murzawa da qarfi saboda
mugunta saida ta shide saboda zafin da taji ya ratsata ga wani danna tsokar cikin da yakeyi
yana qara damqarsu da hannunsa santsinsu da laushinsu yana fuzgarsa.
Shassheqar kukanta ne yasashi janyewa ya miqe tsaye yana layi tare da jefanta rigarta cikin
muryar maye yace “zan riqekine yarinya zakisan kin rainani" itadai tana samu ya fice ta miqe da
sauri ta sanya rigarta qirjinta na bugawa da qarfi a tsorace ta gama aikin ta dauka ta fita domin
jerawa a dinning din taja baya da sauri ganinsa zaune a gurin gabadaya wata muguwar
kunyarsa takeji da kuma tsoro,
Ji takeyi kamar ta juya to yanda taga ya kafeta da idanunsa da suka kada sukayi ja yasata dole
ta qaraso ta ajiye ta juya da sauri ta dauko sauran ta nufi qofa zata fice taji yace “ke zonan" jiki
a mace ta juyo idanunta da suka kumbura suka qara cikowa da qwallah kallon kayan data ajiye
yayi yace “haka akeyi a gidanku azo a dangwararwa da mutum abinci bazaa bashi ba?" Wasa
takeyi da yatsanta har ya gama mgnr batada niyyar yin wani abu tsawa ya daka mata data
sanyata saurin tsugunnawa ta fara hadansa break din tana hawaye itakam wannan masifar ta
fara isarta tana gama hadawa ta juya zata fice ya cafko hannunta ya fincikota jikinsa ta sakeyin
qasa ta zauna hawayen da taketa qoqarin maqalewa ya zubo mata.
Shi kansa baisan dalilin da yasa ya janyota dinba kawai neman mgn ne ya kuma lura bazata
magantun ba yace mata “ina naki abincin?" Turo baki tayi gaba batare da tace komai ba yaja
plat din ya soma break dinsa yana kallonta tana janyewa har tayi masa nisa ta miqe ta zuba da
gudu yayi murmushi daidai lkcn da Mimee ta fito daga dakin sanye da rigar bacci tanata zuba
hamma, kallonta yayi ya kawar dakai yaci gaba da cin abincinsa zama tayi taja flat ta hadama
kanta abincin ta faraci tana yatsina fuska tace masa “yaushe zan koma asibiti ne marata
tanamin ciwo da dare sosai"
Bai kalleta ba yaja wani flat din ya soma hada wani abincin ya hada tea a cup ya miqe zai fice
tace “mgn fah nakeyi maka Aseem ka wani shareni ka miqe bai bata amsa ba yayi ficewarsa
tayi tsaki tace “aikin banza yankawa kare ciyawa ka gama bacin ranka n banza biyu babu ce ta
sameka don wlh bazan yarda ka zunguremin ciki ba sau uku inayi ciki kana barar dashi da
jarabarka sannan yanzun ma kace in yarda saboda kamai dani sakarya" miqewa tayi ta leqa
daidai lkcn da Asmah ta bude masa qofar part din nata ya shiga ya mayar ya rufe wani abu taji
ya caki zuciyarta ta koma ciki da sauri ta cire kayanta tasa doguwar riga ta fito ta nufi part din
Asmah,
Itakam Asmah tana bude masa ta juya ta koma sama ya tsaya sororo yana kallonta ajiye kayan
hannunsa yayi yabita saman a falon ya tarar da ita tanata danna waya tana hawaye ya fusge
wayar yasa a aljihunsa ya zauna kusa da ita yace “meye na kukan kuma?" Ajiyar zuciya tayi ta
kuma tabe fuska yace “oh God nace meye na kukan?" Cikin in'ina tace “Innah tace batada lfy"
miqewa yayi yace “ok shine kika zauna kike kuka to kukan yayi miki magani" ficewa yayi ya
dauko abincin daya shigo dashi ya ajiye mata a gabanta yace “meye kikasa a abincin kika bamu
ke kikaqi ci?" Zaro ido tayi ta miqe ya kamata ya zaunar da ita yace “minti goma na baki ki cinye
in kinqi kuma kiji a jikinki" yanda yake mgnr da karsashi yasata zaman dirshan tasa abincin a
gaba tana kallonsa koda dai Itan bata wasa da cikinta amma batajin da ranar da zatace ta cinye
abinci me yawan wannan.
Guri ya samu ya zauna ya hade rai ta yanda babu ta inda zata kawo masa wargi yana latsa
wayarsa yana kallonta ta saman ido daqyar ta iyacin rabi ya miqe ya nufi qofa zai fita sukayi
kicibis da Mimee tana shigowa wani matsiyacin kallo ya watsa mata ya wucceta yana amsa
waya dagowa Asmah tayi lkcn da taga ficewarsa bataga shigowar mimee ba domin bayansa
tabi tanayi masa mgn baiko saurareta ba yayi ficewarsa a mota taja qwafa tace “zakayi bayani
ne wlh da Hajjah zan fadaka tunda abin naka wulaqanci ne"
Part dinta ta koma ta dauki wayarta ta kira mahaifiyarsa Hajjah ta daga suka gaisa daga muryar
mimee tasan da matsala tace “meye kuma yake faruwa kardai ya fara nuna miki halin maza
akan wannan yar matsiyatan?" Numfashi mimee ta sauke tace “wlh hajjah abin babu kyan gani
idan dama dagani saishi yakeyi da sauqi amma a gabana zakiga yana shisshige mata yana
wani janta jikinsa ita kuma sai karuwanci take zuba masa Hajjah baki ganiba duk Aseem ya
susuce sai wani rawar qafa yakeyi akanta jiyafa har cewa yayi da ita kartayimin girki ta bari zai
siyo yau kuma saboda taqicin abinci bakiga inda hankalinsa ya tashi ba ya wani dauki abincin
yabita dashi ni wlh hajjah bazan iya wulaqancinnan ba akan wannan kucakar yarinyar yar
matsiyata mijina ya juyamin baya....." Miqewa hajjah tayi daga zaman da tayi tace “kan ubancan
ni Aseem Zaiyiwa haka tabdi lallai ya mantani bari dama yanzu nakeson zuwa gdan naku ance
komai ma na auren shine yayi mata harda yan uwanta to wlh ni asirinta yayi kadan ya mayarmin
da dana soko......"
Qit ta kashe wayar ta zari mayafi ta fita tana qwalawa driver kira yazo ya dauketa daga hotoro
Limawa Sai Shagari quarters tana zuwa ta fita a motar har neman faduwa takeyi ta shiga
bangaren Mimee ta miqe ta nufeta suka rungume juna mimee tana matsar hawaye tace “kingani
ko Hajjah yau ya hanata tayimin aiki har cewa yayi ai ba baiwata bace yayimin alqawarin bazai
kusanceta ba har tagama zamanta ya saketa amma jiya saboda tazo tana masa kwarkwasa
nayi masa kashedin banso cemin yayi itama ai matarsa ce babu ruwana da tsakaninsu......"
Jan hanun mimee tayi suka nufi part din Asmah tana daki ta koma ta kwanta saboda ciwon
Marar da take fama dashi ga kuma tunanin Innanta da Yaya Mudam ya fada mata batada lfy
idonta ya motsa saboda kukan rashinta da take yawan yi ita kanta cikin kwana ukun tana
azabtuwa da rashin Innarta. Ji tayi ana dukan qofar parlourn saman ta miqe da sauri saboda
bugun baiyi kama dana nutsuwa ba tana layin bacci da ciwo tace “waye?" Shiru akayi mata ta
sake cewa “waye?" Shareta akayi kamar ta juya sai kuma taga rashin dacewar hakan ta bude
durqushewa tayi a gigice tare da rintse idanunta ta saki wata razananniyar qara saboda azabar
zafin radadin da taji ya ziyarci idanunta daidai lkcn da Aseem ya shigo aikuwa da mugun gudu
ya haura saman yaja yayi turus tare da cewa “Nashiga uku Hajjah Me Asma'uh tayi miki
barkono fah kika zuba mata a ido"........
_Comments_
_Share_
_Vote_
_Please_
_*Oum Hairan*_
[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_
_*Fauziyyah Tasiu Umar*_
*ELEGANT ONLINE WTITERS*
_*31-32*_
Harara Hajjah ta watsa mata tace “shine me don na watsawa wannan yar matsiyatan yarinyar
barkono kama godewa Allah daba ruwan zafi na zuba na saliketa ba tunda aikinyi kake nema
na nemo maka Asararre sallamamme yanzu kai saboda bakada mutunci akan wannan yar
iskar watsattsiyar yarinyar zaka wulaqanta Maryam meye zakaci da wannan ragowar talaucin
yar matsiyata"
Ganin hajiyan batada niyyar yin shiru shikuma yanada abinda yafi wanda take fada
muhimmanci yasashi nufar cikin dakin ya dago Asmah da taketa gursheqen kuka bathroom ya
nufa da ita ya zubanta ruwa ta wanke maimakon taji sauqi sai ninki azaba, fitowa yayi da ita ya
zaunarta gefen gado yace “ina zuwa" fita yayi ya nufi motarsa ya bude ya dauko wani magani
ya dawo ya diganta a idon yanajin hajiya tanata sababinta amma bai tankata ba saima kulle
qofar part din asman da yayi ya rinqa shafa bayanta yana hura mata iska a idon hardai ya samu
bacci ya dauketa.
Part din mimee ya nufa cikin saa Hajjah ta tafi ya kuwa rufeta da bala'in da bata taba sanin ya
iyaba kashedi kam tashashi har ya juya zai fita kuma ta kadansa ya dawo yace “karki gyara
kuma kada ki daina kai qarata gurin Hajiya wlh zaki jawa kanki abinda baki taba tunani ba nayi
tunanin kinada hankali shiyasa na sakoki cikin lamura na so tunda bakisan mutuncin ba aikin
ma daga yau kuma daga yanzun na sauke itama matace kamarki ba yar aiki ba ki rinqayin
abinki idan kinso daganan ki kaini inda yafi gurin hajiya tunda kina ganin akwai maganin da
zatayi miki" ficewa yayi a hassale ya shiga motarsa ya fice a gdan.
Bai dawo ba sai dare ya jima a motarsa kafin ya fito ya dauki ledar da ya dawo da ita ya nufi
part din Asmah ya shiga ya aje ledar da magungunan da ya taho mata dasu lkcn tana bayi ta
dauro towel ta fito sukayi kicibis taja baya da sauri ta dauka hijjab dinta tasa yaja ajiyar zuciya
ya fito da magungunan ya farayi mata bayani.
Bayan ya gama ya sake kallonta yace “idan kinsha ki kwanta idanma da wani abu da yayi saura
zai fito" jinjina masa kai tayi tace “na gde ta juya ta dauki mai ta fara shafawa, miskilin shima fita
yayi batayi tunanin zai dawo ba tajishi yana taba qofar ta bude ya miqo mata wata ledar yace
“kisa wani abun a cikinki kafin kisha maganin" tana karba ya juya itama ta rufe dakinta ta murda
masa key ta bude ledar bata wani iyacin abincin na kirki ba tasha maganin ta koma ta kwanta.
Fita yayi ya koma dayan part din yayi wanka yayi sallah ya kwanta zuciyarsa tayi baqi mimee
bata taba bata masa rai irin yau ba ita kishin nata na hauka zatayi qarfi da yaji so takeyi ta
hadashi da mahaifiyarsa qwafa yayi ya sake gyara kwanciya yanaji tana taba qofar ya shareta
tunda yasan batada wani amfani da zatayi masa
Ta jima tana buga qofar yaqi budewa dolenta ta hqr ta koma dakinta zuciyarta cike da tsanar
Asmah tanajin takaicin hada matsayinsu da yakeyi dole ta shirya yaqar yarinyar ta ruwan sanyi
don ta lura fadan dole saida hikima a cikinsa, da safe daga masallaci ya wucce duba jikin Innah
dake asibiti bashi yabar asibitin ba sai goma na rana ya wucce gdan Aunty Aseemah suka
gaisa yayi mata sannu da gajiyar biki don kusan duk itace qarfin hidimar bikin nasa sai
qanwarsa sun jima suna hira tana fada masa irin fadan da Hajja ta kirata tanayi jiya wai taje
gdansa ya wulaqantata ya tafi gurin matarsa.
Murmushin takaici yayi yace “to me takeson nayi mata Maryam ta zayyana mata qarya da gsky
tazo tana neman nakasa yar mutane" sosai Aunty Aseemah ta jinjina abinda akace mahaifiyar
tasu tayi koda yake tasan zata iya yafi hakama don ta lura da gaske takeqin Asmah.
Koda ya koma gdan bai nemi kowa cikin matan nasa ba ya gama abinda zaiyi ya tafi asibitinsa
da dare ma da ya dawo ya wucce Mimee a parlournta tana chat yanaji tana masa sannu da
zuwa baiko saurareta ba yayi hayewarsa sama Itanma bata bisa ba kasancewar sunyi waya da
Hajjah tace mata ta watsar da iskarsa dake sakarya ce hakanan ta hau ta yarda. Washegari ne da safe ya shiga Part din Asmah ya taddata a kitchen tana hada break dake baya
cikin walwala takarda kawai ya aje mata ya fice, gabanta ya fadi sosai ta dauki takardar jikinta
na rawa ta bude admision ne Jamb ce ya biya aka zana mata ta zaro ido cike da murna ta
rungume takardar tana dariya kashe gas din tayi murna bazata barta ta qarasa girkin ba ta
shige daki ta kira aminiyarta ta sanar da ita sosai ta tayata murna tace mata “nima na zana
amma banje na duba ba"
Sun jima suna waya sannan sukayi sallama ta kashe wayar ta kira Innah itama tayi mata sannu
da jiki Inna tace “kiyiwa Aseem gdy yayi dawainiya sosai a asibiti yau zasu sallame mu sunsa
mana rana idan hoton da akayimin ya fito zaayimin aikin ido" sosai yau Asmah take cikin farin
ciki. Bayan sun gama wayar kamar zata kirashi tayi masa gdy amma tsoro takeji karya jizgata saqo
ta tura masa na gdy ta ajiye wayar ta sake komawa kitchen ta hada tea tasha ta zauna tana
game da wayarta ,
Haka rayuwar taci gaba da tafiya babu wata jituwa tsakanin Asmah da Aseem duk da ta rage
yimasa rashin kunya saboda arziqin aure itama Mimee ko a harabar gdan basu cika haduwa ba
tsayin watanni biyar
Ranar wata laraba ta dawo daga makaranta ta shiga wanka taji hargowar hajiyan Aseem inda
sabo har Asmah ta fara sabawa da halinta bata gama wankan ba haka ta katse ta zuro hijjab ta
fito ta bude dakin tana tsaye riqe da qugu a parlourn tana ganin Asmah tayi kanta tana cewa.
“Ai dama yan magana sunce halin tsiya gadone na arziqi ma gadone yanzu ke duk abinda
yaron nan aseem yakeyi muku kunmai dashi Injin ATM dinku duk wata dawainiya taki data
iyayenki ya dauke amma saboda baqin ciki Matarsa abar qaunarsa tayi bari har saida takai ga
anyi mata aiki an cirenta cikin daya zama qari amma ki kasa zuwa kiyi mata ko sannu" Hawaye ne ya zubowa Asmah zuwa lkcn ta fara hada hankalinta tace “haba Hajiya nifa
musulma ce ko zaman gaba mukeyi ai bazan kasa yimata sannu ba da nasani wlh bansani ba
toma a gurin wa zan sani Hajiya me gidanne kuma ya shafa'a bai sanar dan....." Dauketa tayi da
mari tace "rufemin baki baqar munafuka ni zakiyiwa dadin baki to ni bama wannan ne ya kawoni
ba nazo ne nayi miki kashedi kiyi gaggawar sakin mata mahaifa bazamu idan ba hakaba wlh
zaayi biyu shegiya baqar mayya aini dama tunda naga yaron nan Aseem ya nacewa aurenki
jikina ya bani ba banza ba ashe irinsu Alasan ce an lashe masa kurwa anzo zaa lashe ta
matarsa to nidai nafi qarfinki......."
Dukan da kalaman Hajja sukayi mata saida suka sanyata zama babu shiri gabadaya ilahirin
jikinta ya dauki rawa tabbas ko iya haka Aseem da danginsa sun cucesu tunda take a duniya
bata tabajin baqar kalma irin ta Hajjah ba wai ita da iyayenta ne mayu? Qwafa taji Hajja tayi ta
juya tana cewa “idan an isa a shigar damu qara na fada domin na tabbata" Ficewa tayi daga parlourn Aseem dake tsaye tun shigowarta ya kauce ya bata hanya saboda ya
lura neman dukansa ma Hajja takeyi ba Asmah ba shi kansa kalaman Hajja sunwa kansa nauyi
balle kuma ita cikin sanyin jiki ya haura saman ya isheta ta dora kanta saman kujera tana wani
irin kuka me tsuma zuciya tana ambaton sunan Allah tare da sunan innanta ya jima tsaye kanta
cikin kukan yaji tana cewa “Allah na roqeka idan har babu rabuwa tsakanina da wannan
azzalumin bawan naka ka qadartamin mutuwa cikin gaggawa ko ruhina zai huta Allah da wanne
zanji wa zan fadawa ya bani mafita....."
Wata iska ya furzar me zafi ya fara janyewa da baya da baya har yakai step din ya sauka ya
zauna a qasa.