Showing 42001 words to 45000 words out of 54507 words
Chapter 15 - ZARRAH BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN .pdf
goyon gwauro babu nutsuwa cikin lamarinta ko kadan komanta na marasa lissafi,
Wayarsa ya dauka yana lumshe idonsa ya lalubo number Asmah ya danna kira tana ganin kiran
taqi dagawa ya kira yakai sau goma bata dagaba, ya shiga gurin text ya rubuta mata gajeran
saqo maimakon daya sake kira ta daga sai yaji wayar ma a kashe gabadaya, sosai zuciyarsa ta
harzuqa bazai iya jure rashin mutuncin nan nasu ta kowanne bangare ba ana mata biyu a samu
nutsuwa shi tashi nutsuwar neman guduwa tadakai hakanan zai rayu suke nufi jos ba dadi
bukur ba dadi? To wai ita Asmah dake wannan haukan ma laifin meye yayi mata yaga dai cewa
akayi matayenku gonakinku ne kuje musu a duk sanda kukeso to shi don ya ragenta wahala
takejin haushinsa?"
Qwafa yayi ya janyo files dake gabansa ya fara dubawa rufewa yayi ya miqe ya fice ya fahimci
idanma ya zauna ba aikin zai iyayi ba mota ya shiga yana tuqin hankalinsa dukka na gurin
Asmah tunaninsa me tasamu taci, saida ya biya wani gurin saida abinci ya siya mata ya isa
gdan tun daga babban falon yasan cewa bata fito don idan da ace ta fito zaiga canji a parlourn,
numfashi ya sauke ya murda handle din qofar tata yajita a kulle da key abin dariya yaso bashi
haka ya shiga buga qofar batayi tunaninsa a lkcn ba ta fito a wanka ta sanya hijjab ta bude
dakin ta fito falon nata ta bude qofar.
Ba qaramar faduwa gabanta yayi ba ganinsa a tsaye ya rabeta ya wucce ya mayar da qofar ya
rufe ya zauna a daya cikin kujerun falon yace “me kikaci yau?" Harararsa tayi ya gani ya kawar
dakai.
Ya nemi guri ya zauna ya bude ledar da yazo da ita qamshin farfesun hantar ya bugeta ta nemi
guri ta zauna ya sake miqewa ya fita ya dauka flat ya dawo ya zuba mata da kunun gyada da
yasha madara taso tayi masa gardama ganin babu fuska yasata karba ta faraci sosai taji dadin
farfesun ta kora da kunun gyadar tayi tunanin ma zasu dawo kasancewar kusan duk abinda taci
dawowa yake maimakon haka sai taji sunyi zamansu abinsu ajiyar zuciya yayi ya juya ya fice ya
nufi kiran da Dad yakeyi masa, a office dinsa ya nufa ya tarar dashi da baqi saida ya sallamesu
sannan suka qara gaisawa yace masa “Am dama wata tafiya ce ta tasomin ta gaggawa zuwa
Germany so bazan samu damar zuwa ba gsky shine nakeso ka wakilceni"
Dagowa yayi da sauri yace “Dad Asma'u fah?" Mamaki ne ya kama Dad yace “bangane Asma'u
ba kana nufin saboda Asma'u bazakaje ba kenan" girgiza kai yayi shi kansa baisan sanda
kalmar ta qwace masa ba yace “aa ba nufina kenan ba kawai dai da naga batada lfy ne cikin na
wahalar da ita ko abinci saina takura mata takeci shiyasa naji tsoron tafiya na barta" murmushi
Dad yayi yace “to! Toh na gane Allah ya inganta babu damuwa saiku tafi tare idan zai yuwu"
ajiyar zuciya yaja yace “shikenan zuwa yaushe kenan?" Ajiye biron Dad yayi yace “nan da 1
weeks koma dai menene zamuyi mgn" gdy yayi ya fice.
Yana ganin kiran Hajja yaqi dagawa tagaji da kiransa tayi masa test shima yaqi budewa yayi
komawarsa gda don dama yagaji A falo ya tarar da ita tana kwance tana latsa waya
Zama yayi kusa da ita ta miqe zaune idanunta nakan qirjinta ganin kallon da yakeyi matane
yasata miqewa da nufin shigewa dakinta taji ya cafki hannunta ya dawo da ita baya, raurau tayi
da idanu zata sanya masa kuka har cikin ranta ko kallonsa batason yi murmushi yayi ya janyota
ya zaunar da ita a jikinsa yace “kina jin ciwon abinda ya faru ko?" Qasa tayi da kanta yasa hannu ya dago kan nata yace “me kikeso na fada miki ki gane bawai
nayi miki haka don cin mutunci ko qasqanci bane?" Nanma babu amsa ganin batada niyyar
yimasa mgn yasashi miqewa cak ya nufi ciki da ita ya zaunar da ita saman kujerar falonta ya
tsugunna a qasanta ya dora hannunsa a kafadarta ya zuba idanunsa cikin nata yana mata wani
kallo me kashe jiki sunfi minti goma a haka kafin ya sanya hannu ya share mata hawayen yace
“kiyi hqr bansan abin zaiyi miki ciwo haka ba please ki fahimceni Asmah mubar munafurtar
junanmu ni nasan inasonki kema kuma nasan kinajina a jikinki don Allah mu daidaita zamanmu
komai daya faru a baya ya wucce...."
Miqewa tayi zatabar gurin ya sake riqota ta fincike tace “kaine kake munafurtar kanka amma ni
gsky nasani bantaba sonka ba bakuma najin zan soka a rayuwata na tsaneka ma nakeji fiye da
tsanar da nayi maka a baya Aseem wlh badon ina tsoron Allah na ba dasai na zubar da wannan
dan iskan cikin da kake rawar qafa a kansa banasonsa bana qaunarsa Allah ya isa tsakanina
dakai" tunds ta fara harta dire bai dakatar da itabs saima murmushi da yayi yace “da yake
nariga nasan halinki banji haushinki ba burgeni ma kikayi ni nasan kaina Asma'u bantaba son
abinda ya qini ba abu daya ne zan sanar dake koda yake imaninki ma ya ceceki da zanyi miki
federal warning ne ko da wasa kika bari cikin nan yayi kuka sai kin gwammace baa haifeki ba
saboda haka ki kiyaye"
Tabe baki tayi tace “don wannan rubabben cikin zakace zakayimin warning idan naga damar
zubar dashi din ka isa ka hanani ne?" Tsaki taja tayi shigewarta dakinta ta datso qofar ya cije
yatsa lallai wannan yarinyar tayi nisa wato cikin nasa ne rubabbe lallai zataga rubewa kuwa
ganin idanunta"
Wanka yayi yasa kaya marasa nauyi ya dawo falon ya zauna yana kallo yana miqa sosai da
gaske sha'awa ke daminsa gashi baiga alamun sauqi ko rahama a gurin Asmah ba shikam ya
rasa meye yake damun mata da tunaninsu yake zama iri daya, yananan zaune yana tunanin ta
inda zai fara mata yaji ta bude qofa ta fito ko kallon inda yake batayi ba ta nufi kitchen tana
juyansa mazaune, ajiyar zuciya ya samke me qarfi ya miqe yabi bayanta ya tsaya a bakin qofar
yana kallonta batasan yana gurin ba taci gaba da dama custard dinta ta juya zata dauko
madara sukayi ido hudu dashi taja baya da sauri tanajin ninkin faduwar gabanta iska ya furzar
ya tako ya shigo kitchen din ya tsaya a gabanta yasa hannu ya dago kanta tare da tura
yatsunsa cikin sumarta yace.
“Ahhhh My Soul mate ina buqatar hutawa da jikinki me sanyani nishadi da gusarmin da
damuwa" yana mgnr yana matseta a jikin cabinets ya shafa gefen fuskarta ya sunkuyo da
kansa yayi kissing lips dinta yace “babyna ya qara miki kyau fatarki kamar ta tarwada fadamin
me kikeso nayi miki ki daina fushi dani?" Tureshi tayi ya cafkota da sauri yace “haba kekuwa ki
tausayawa uban yayanki kinga fah" jan hanunta yayi ya dora a saitin penis dinsa taji wata
faduwar gaba tsoro ya dirar mata kafin takai ga magana yace “haka nake kasancewa kullum
idan banzo na samu nutsuwa a wannan yalwatacciyar gonar me dauke da babbar qorama me
kwararar da ruwan dadi ba, sorry Soul Allah akwai qauna kinji....." Yana mgnr yana sunkuyawa
yana riqe qugunta ta tureshi ta dauki cup din custard dinta zata fice ya cafkota yace “dole fah
kiyimin wani abu kibini a sannu mu zauna lfy in kinqi kinsan ko ta tsiya zan fidda haqqina"
Juyawa tayi zata fice ya riqota ya matsa ya dora kansa a tudun duwawunta yana sauke wani
wahalallen numfashi yace “kibar batun wasa fah zan cutu ne marana ciwo yakeyi...." Harararsa
tayi taja tsaki ta fincike tayi ficewarta da sauri ta nufi dakinta ya biyota yana kiran sunanta tayi
shigewarta ta kulle qofarta bugun duniya taqi budewa iyakar magiyarsa taki ta bude masa dole
sai hqr yayi ya nufi dakinsa ya kifa cikinsa a katifa yana fitat da wani numfashi me wahala ya
jima yana nemawa kansa mafita kafin ya samu ya fitar da abinda ya damesa ya miqe a gadon
bacci ya daukesa itama kwanciyar tayi zuciyarta babu dadi tanajin ciwon Abinda yayi mata
amma saida ya bata tausayi yanda ya rinqayi mata magiya ji takeyi kamar ta tashi taje tsoro ya
hanata dole ta kwanta bacci ya dauketa koda safen ma tsoronsa ya hanata bude qofar saida taji
yana qwanqawasawa sannan ta miqe ta budensa ya shigo ya zauna suka gaisa mamakin
yanda fuskarsa take a sake yasata kallonsa ya sauko ya dagota ya shafa cikinta yace “me
babyna yakeson ci yau?"
Qasa tayi da kanta yayi ajiyar zuciya yace “banason ina miki mgn kina shareni ki fadamin me
kikeso?" Cikin In'ina tace “tuwo..." Da sauri ya dubeta yace “tuwo kuma ina zan samo tuwo
yanzun?" Janyewa tayi ta haye gadon yaja fasali ya fara zagaya dakin ya juya ya dubeta ya fice
batayi tunanin zai dawo ba can taji tsaiwar motarsa ya bude ya shigo da collar a hannunsa ya
aje mata yace “ga tuwon na samo miki" da sauri ta miqe ta sauko ta bude flast din ta sauke
ajiyar zuciya wani sanyi ya zagaye ruhinta ta dago a hankali zuciyarta ta karye da tausayinsa
tace “na gde" murmushi kawai yayi mata ya shiga bathroom ya wanke hannunsa yazo ya zauna
da kansa ya rinqa bata tuwon saida ta qoshi yaja fasali yace “ina roqon Allah duk abinda
zakiyimin kada yabani ikon kasa sauke nauyinki dana babyna dake kaina nasan ni me laifine a
gurinki insha Allah bazan sake miki dole ba zan barki har zuwa lkcn da zaki sauko don kanki"
daga haka ya miqe yace “zan fita idan kina buqatar wani abu kiyimin mgn zansa a kawo
miki"........
#Comments
#Shares
#Votes
_*Oum Hairan*_
[27/06 9:04 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_
_*Fauziyya Tasiu Umar*_
_*Elegant Online Writers*_
_*Wattpad-Realfauzatasiu*_
_*55-56*_
Jikinta ne ya qara matuqar sanyi wasu hawaye suka cika mata ido tabbas Allah yayi gaskiya
daya ambaci ya mace a matsayin halitta me rauni a hankali ta miqe ta debe kayan abincin takai
kitchen ta dawo ta dauki wayarta kamar jira akeyi wayar tayi ring ta daga tare da cewa tun dazu
nakeson kiranki mu tattauna Dr Aseem ya jima yana rainamin hankali ashe duk haukan da
mukeyi na aljani ne ya aureni shine qaton aljanin da yake lalubeni cikin dare tabbas yayi wasa
da hankalina matuqa nayi niyyar jansa a qasa amma iya yau zuciyata ta karye kamar bazan iya
ba shidin suffar hankaka ke gareshi in kaga baqinsa ma zaka dawo kaga farinsa"
Dariya Jiddarh tayi tace “kawai kice kin kamu da soyayyar wannan handsome guy din tabbas
akwai alamun hakan to kibada kai mana bori ya hau kinganshi can naga tun dazun ya shigo
asibiti amma ya kasa fitowa a mota nifa Asmah inda nice nake da miji irin naku wlh bazan
barshi da damuwa ba koda kuwa ni zan cutu" wani abu taji ya caki qirjinta yana taso mata da
batasan meye ba a hankali tuna irin yanda ya rinqa mu'amalantata da rashin tausayi da jinqai
da kuma gadara da izza inajin kamar bazan iyayi masa wata alfarma ba a gaba" fasali Jiddarh
taja tace “kidaiyi qoqarin zama a matsayin da Sheikh Wakil yake fada mana kullum a makaranta
shima ba fadarsa bace fadar ubangiji ce idan mutum ya cutar dakai ma'ana yayi maka laifi ka
rama gwargwadon abinda yayi maka idan bazaka iya hqra ba amma hqrn shi yafi alkhairi
sannan kullum Inna tana fada mana mu kasance kullum a tsakiya kada mu fara cutar da mutum
mu zamo masu yawaita yafiya da kuma kawaici akan laifukan da akayi mana Asmah mijinki ko
bai fadawa duniya ba duniya ta shaida yana matuqar qaunarki kuma yana shakkarki"
Numfashi ta sauke me nauyi ta furzar da iska tare da cewa “ok na gde sai kinjini" kashe wayar
tayi ta rungumeta a qirjinta wasu hawaye masu dumi suka zubo mata takai hannunta ta shafa
cikinta wani tausayi da qaunarsa tana kwaranyo mata ta kwanta tana sauke numfashi itakam
tana tunanin ta inda zata fara yafewa Aseem wadannan abubuwa gima gima da yayi mata ranar
yini tayi tana juyi a gado bata tashi ba sai biyar tayi wanka ta sheqa kwalliyarta cikin wasu riga
da skirt na English ta hade sumarta ta daure bata bata fuskarta ba normal hakanan yanda
fuskarta take haka tabarta sai white lips da tasa tayi kyau sosai ta fito ta nufi kitchen ta dauki
macaroni tayi jallop dinta da taji kifi banda ta dora farfesun kayan ciki bayan ta gama ta diba
takai part dinta ta zauna tana gyara qumbarta.
Tashi tayi tayi sallah ta sake wanka ta sake kwalliya ta kwanta a kujera ta hau duniyar sama
hankalinta gabadaya ya tafi kan lecture da akeyi a group din DOMINKI YAR GATA tanajin dadin
lecture saboda ba qaramar qaruwa takeyi a cikin lectures dinba bataji shigowarsa ba sai ji tayi
numfashinta yana daukewa ta bude idanunta a cikin nasa bakinsa hade da nata ajiye wayar tayi
ta sanya hannunta ta bayansa ta rungumesa ta sake saqalo harshensa.
Narkewa yayi a jikinta yanajin yanda take tsotse lips dinsa tana zuqo harshensa tallafo kanta
yayi tare da daukar dayan hannunsa ya dora a cikinta ya tura cikin rigarta yana shafa cikinta
yana wasa da cibiyarta wani abu taji ya taso mata zuciyarta na tariyo mata abubuwan da suka
faru a baya ta kuwa janye da sauri ta miqe ya riqo hannunta yanajin wani felling dinta nayi masa
dirar mikiya, hada idanu sukayi idanunta ya ciko da ruwa ta fincike hannunta ta shige dakinta da
sauri ya miqe yabi bayanta yana kiran sunanta. Zama tayi a gefen gadon ta rushe da kuka
hankalinsa yayi mugun tashi ya zauna a gefenta yace “OMG Asma'u don Allah ki taimakeni kiyi
hqr ki daina kukannan pls ki tausayawa mijinki mana......"
Janyewa tayi ta kwanta tana jan zuciya tana kallonsa miqewa yayi jikinsa a sanyaye ya nufi
bathroom yayi wanka ya dauro towel ya fito ya tsaya jikin mirrow yana kallon kansa itanma
kallonsa takeyi a kaikaice tana yaba qirar halittarsa.
Tana ganin ya juyo ta kawar dakai ya sanya rigarsa doguwa ya haura gadon ya dagota suka
kalli juna yasa hannu ya goge mata hawayenta yayi kissing lips dinta yace “muje na nema mana
abinda zamuci inajin yunwa" sunkuyar da kanta tayi ta janye ta nufi falon ya biyota ta tsaya a
dinning din ta fara bude abincin tana zuba masa yanata kallonta harta gama hadansa abincin
taja masa kujera ya zauna ya faracin abincin jikinsa na karbar saqon dandanon abincin me
ratsa zuciya yana yabawa da baiwarta ta wajen girki ita komanta me dadi ne.
Kafin ya gama ta shige daki ta shiga wanka ta fito tasha magungunanta tasa kayan bacci ta
kwanta koda ya gama ya dade a zaune yana tunanin ko zata fito yajita shiru miqewa yayi ya
murda handle din yajishi a rufe ya girgiza kai kawai ya shiga nasa dakin ya kwanta. Hakanan
sukaci gaba da rayuwa shikam yanashan wahalar rayuwar duk wani nauyi dake kanta na kula
da duk abinda ya shafesa zata sauke masa hatta dakinsa bata fasa shiga ta gyara masa ba
amma taqi bashi damar ya kusanceta duk shisshige matan da yake da rara gefen da yakeyi
tana kallonsa amma taqi bashi hadin kai.
A cikin kwanakin ya gama musu komai na tafiyarsu Mimee tanacan shanye da baki tana jiran
yaje ya bata hqr wai ita matar so ya dauke matarsa suka daga sukabar qasar, aikuwa ranar da
taji lbrn tafiyar tasu bata iya bacci ba kira kam takira wayarsa yafi sau dari bata shiga dole ta hqr
a washegari kuwa Naja'at qanwarta tayi mata jagora gurin bokanta sukaje ta baje masa komai
kamar gaske yayi surkullensa fuskar Aseem din ta fara fitowa cikin Madubin nasa sannan
Asmah kwance a cinyarsa daure da drip wani baqin kishi ya tasowa mimee ganin yanda yake
wani shafa cikin Asmah tace “nifa mal cikin nan nakeso ya fara lalacewa inyaso bayan ya zube
itama sai a kadata ta kama gabanta shikuma a dasa masa qinta yanda ko uwarta zata yanka ta
bashi bazata burgeshi ba"
Dariya bokan yayi ya mayar da hankalinsa ga surkullensa ya dago ya dubesu yace “abu daya
zai yuwu biyu bazai yuwu ba" da sauri suka dubesa ya sake kecewa da dariya yace “zasu dawo
gida a warware bazasu dawo tare ba zaa rabasu amma bazamu iya cire masa sonta ba saboda
ba son faraddaya yayi mata ba a hankali sonta ya zaga jininsa da bargonsa idan kinga ya rabu
da qaunarta to ya rabu da rayuwarsa ne abu na biyu bazamu iya taba wannan ciki ba domin
kuwa ya rubutowa kansa manyan qaddarori da idan mutum ya matsa ganin bayansa to shi zai
fece ya sanqama lahira babu shiri"
Gumine ya karyo mata ta miqe da sauri tace “aa nifa indai ukunnan bazai yuwu ba to duka
abarshi saboda rabasu ba shine muhimmim abuba rabasu da qaunar juna sannan ni nasan
indai shegiyar yarinyar nan ta haihu a gdannan to kashina ya bushe yanda Aseem keson
haihuwa ruwa ma saida umarnin danta zanshashi a wannan gidan Boka ka sake dubawa dai
idan akwai wata mafitar ayi amfani da ita" tana fadin haka ta fice ya dubeta ya kece da dariya
yace “shegiya tsinanna mara albarka wacce ta kwashe kayanta daga gaban ma'aiki bazan
rabasu dinba hakanan kawai saina rabasu bayan da bakinki kikace yarinyar tasha wahala a
baya" sudai basu tsaya ba suka dunguma suka shiga motarsu driver yaja kowanne zuciyarsa
babu sanyi wata uwar ashar Mimee ta saki tace “wlh ko zanyi yawo babu pant saina tarwatsa
rayuwar Asma'u a gdan Aseem koda nima zan rasa nawa farin cikin"..............