Showing 48001 words to 51000 words out of 54507 words

Chapter 17 - ZARRAH BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN .pdf

kansa ta dora bakinta akan nasa tana tsotsar
bakinsa tana sexsing nasa a slow motion.

Lumshe ido yakeyi yana wasa da nononta yanda take cin nasa tunda yake a rayuwarsa
baitabajin yanayi me dadin wannan ba, kama boobs dinta yayo ya sanya a bakinsa yana tsotsar
nononta tana nishi sunajin dadinsu cikin kwanciyar hankali.
Saida suka gamsar da junansu sannan suka rungume juna suna mayar da numfashi sukayi
wankansu suka fito, sannan sukaci abinci ya dauketa suka fice daga hotel din sun zaga gari
sosai ya kashenta kudi kamar hauka sannan suka dawo masauki tunda suka nufo masaukin taji
gabanta na faduwa hakadai suka qarasa yanata zubanta zance a reception suka hadu da me
masaukinsu ya basu wata takarda bai wani bawa takardar muhimmanci ba suka haura sama.




Saida sukayi wanka sukayi sallah sannan suka zaune har sun fara hira ya tuna da takardar ya
dauka ya bude ya miqe da sauri tare da cewa “what? Waye ya bata damar biyomu?" Dubansa
Asmah tayi tace “meye ya faru?" Shafa kansa yayi tare da zama gumi ya karyo masa yace
“Mimee ce tazo nemanmu bata samemu ba shine tabada takardar nan a aje mani" sosai taji
wani lugude a zuciyarta tayi qasa da kanta zuciyarta ta karye itakam wannan Mimee ta zame
mata masifa.
Hannu yakai ya dago kanta yace “bakice komai ba" numfashi ta sauke tace “Me zance to?"
Shima numfashin ya sauke ya miqe yace “tashi muje nasan tana gdan Kawunta da yake zaune
anan" girgiza kai tayi ta jingina kanta a kujera tace “kaje kawai banajin qarfin yanayin fita"
komawa yayi ya zauna yace “ok mu bari sai gobe kawai" batace masa komai ba zuciyarta sai
suya takeyi takai dubanta agogo ta miqe ta shige daki ta fada gado tana juyi hakanan takejin
gabanta na mugun faduwa ta rinqa karanto “Innanillahi wa Inna ilaihirraji'un la'ilaha illah Anta
subhanaka Inni kumtu minazzalumin" da wadannan kalmomi na ambato ta samu sanyin ruhi taji
zuciyarta ta washe bacci ya fara daukarta taji ya shigo ya hauro gadon ya bude duvet din ya
janyota jikinsa suka sauke ajiyar numfashi tare cikin muryar lallashi yace “bansan fa zatazo ba
amma naga kamar ranki baiso ba" girgiza kai tayi tace “aa kawai dai...." Sai tayi shiru sake
shigar da ita jikinsa yayi yace “kawai dai me?"




Hawaye ne ya zuraro daga idonta yasa halshensa ya lashe yace “why crying?" Shassheqa ta
fara tuni hankalinsa ya tashi ya sake matseta yace “don Allah ki daina kuka wlh jinsa nakeyi a
qahon zuciyata fadamin meye kike tunani?" Cikin muryar kuka tace “kawai ni ka qyaleni ni da
nasan ma matarka zaka kira tazo da ban fara sabawa dakai ba....." Dariya mgnr tabashi ya
rungumeta yace “tun kafin ki saba dani kike sona My Soul inasonki fah fiye da duk yanda kike
tunani ki yarda dani"
Da wadannan kalaman ya yaudareta sukayi tsotse²nsu sukayi bacci da asuba sukayi sallah ta
jima tana azhkar tana nemawa cikin jikinta Albarka da sauqin rayuwa sannan kariyar ubangiji

saboda cikin kwanakin tana yawan mugayan mafarkai akansa ta nemi tsarin ubangiji akanta da
mijinta tare da roqonsa kada ya bata ikon cutar da wani kamar yanda ta roqi kada ya bawa wani
ikon cutar da ita idan kuma ya qadarta hakan to yasa ya zame mata kaffara a duniyarta da
lahirarta, saida ta gama Addu'o'inta sannan ta koma ta kwanta mayen nata ya narke mata
batada mafita saida ya zungureta sannan bacci ya daukesu. Basu tashi daga baccin ba sukaji
ana bugun qofar da qarfin gaske kamar a mafarki Asmah ta zabura ta miqe ya riqota ya zaunar
da ita ta zauna ya tashi ya dauki doguwar rigarsa yasa ya fito falon yana tambayar waye muryar
Mimee yaji gabansa ya fadi sosai daqyar ya matsa ya bude mata fuskarsa a daure kamar tazo
masa da saqon mutuwar Hajja ta yatsina fuska zata wucce ya dakanta tsawa yace “uban wa ya
baki damar baro 9ja ki biyoni nan?" Saida ta tsorata da tsawar daya daka mata taja ta tsaya
tace “wai da naga nima mata ce kamar wannan kucakar berar taka shiyasa naga dacewar na
biyoku duk uwar daka daukota zakuci kuci a gabana"




Sosai zuciyarsa ta dauki zafi ya nunata da yatsa yace “ok naji amma wlh ki shiga hankalinki
dabi'unki sam basuyi min ba ina hqr dakene saboda dalilin dake kin sanshi ki kama kanki ki fita
lamarina da matata wannan ya zama na qarshe duk ranar da kija qara hadani da mahaifiyata to
zakiyi ta aurenki don shakka babu zan yanke igiyar dake lilo tsakanina dake saboda bazan iya
zama da annaminiyar baiwa irinki ba"
Juyawa yayi ya barta tsaye sororo har yaje bakin qofar ya juyo yace mata “ki jirani nazo na
sama miki daki" kallon falon tayi ta taka a hankali ta nufi wata qofa ta bude ganin dakine yasata
jan fasali tace “nan ma ya isheni" baiji dadin hakan ba saboda yasan don ta takura masa tayi
hakan amma haka ya shanye ya shiga ya ishe Asmah har tayi bacci shima ya kwanta zuciyarsa
na suya Mimee gabadayanta matsala ce shida a lissafinsa ma nan da sati biyu zasu juya shine
ta wani debo jiki ta taho ko uwarme tazoyi yasan ba tunaninta bane wannan domin ko a baya
ma da take ita kadai ita ba ma'abociyar son fita qasashen waje bace,




Qarfe dayansu na can Asmah ta farka tayi wanka ta daura alwala tayi sallah ta fito da nufin
neman abinda zataci kawai taga Mimee a qace a falon qirjinta yabada wani rass tayi qarfin halin
hadiyewa tace “sannu da isowa Aunty Mimee ya hanya" dibanta tayi ta watsar taja tsaki, bata
koma mgn ba ta nufi kitchen din ta samawa kanta abinda zataci ta dauka ta koma ciki wani kishi
ya tokare zuciyar Mimee ganin yanda Asmah tayi wani kyau fatarta ke glowing a ranta tana
saqa to meye yake bata da take wannan qyallin lallai Aseem munafiki ne duk yanda akayi a
gindin Asmah ya tare, banzar ta manta cewa ciki ne a jikin asmee Baqin kishi ya rufenta ido.
Tana zaune tana tsammani bai fito ba sai yamma liqis lkcn daya fito ma cikin shirinsa na fitane
yasakai ya fice batare da yace mata qala ba.

#Comments
#Share
#Votes




_*Oum Hairan*_
[04/07 8:43 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_



_*Fauziyya Tasiu Umar*_



_*Elegant online writers*_



_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_



_*61-62*_



Wannan abu ya sosa zuciyar Mimee hakadai ta share ta koma dakinta ta kwanta abinci wannan
kasaci tayi Aseem yayi mugun raina mata hankali watanta na biyu kan uku da yin bari amma
tunaninsa baima basa yayi felling dinta ba saboda ya mayar da ita jakka, tashi tayi ta dauko
maganin da Mal Dada ya bata ta duba tayi murmushi ta sake kwanciya sai dare sannan ta tashi
tayi wanka ta bude kayanta ta dauko rigar bacci ta zura ta sanya turaren da Naja'at ta bata tace
tayi amfani dashi, shiga tayi bathroom ta dauki kwalbar maganin ta tsuguna ta dangwalo da
auduga ta matsa a gindinta ta miqe ta koma ta kwanta tanajin yanda maganin keyi mata zugi  ji
takeyi ksmar taje ta wanke  tuna maqudan kudaden data kashe ne yasata bajewa fanka da a.c
na hureta sakaryar ta manta illar iskar gareta.
Tananan kwance ya dawo a hankalinsa nakan Asmah bai shiga dakin mimee ba saida ya shiga
dakin Asmah har yanzu tananan da nauyin baccinta na qaddara ya jima yana kallonta yanajin
son kasancewa da ita a wannan dare me ni'ima amma babu dama, tsaki yayi ya tsugunna yayi
mata addu'a sannan yajs mata bargo ya fice, ya rufenta qofa

Fita yayi ya shiga dakin Mimee tana kwance a gado ya kawar dakai ya shige bathroom yayi
wanka ya dawo yana dube²nsa  ta miqe ta nufisa ya nemi guri ya kwanta itama kwanciyar tayi
tace “Aseem ni naga kamar bakayi farin ciki da zuwa na ba" kawar dakai yayi tare da miqewa
yace “wanne irin turare kikai amfani dashi?" Kallon kanta tayi tace “turare kuma?" Daga kai yayi
yace “banson qamshinsa yana tasar min da zuciya yasa kaina ciwo yakeyi bazan iya kwanciya
a dakin nan ba"
Miqewa yayi ya fice daga dakin ya koma falo ya kwanta ta miqe da sauri tabisa.


Tarar dashi tayi kwance a kujera ya juya baya ta tsaya akansa tana tunanin ta inda zata fara
masa mgn tsoro na neman hanata daqyar ta zauna a kusa dashi ta tabashi tare da kiran
sunansa cikin murya me rauni batare daya juyo ba yace mata menene?" A sanyaye tace “meye
yasa kakeson nunamin iyakata a gurinka yanzu hakan mutunci ka siyamin matarka ta fito
taganka a falo a kwance bayan tasan cewa inanan" numfashi ya sauke ya tashi zaune ya zuba
idanunsa masu rikitata a kanta yace “to yanzu me kikeso nayi miki?" Rausayar dakai tayi wai ita
kirsa tace “katashi muje mu kwanta mun dade bamu hadu ba wata uku ai ana marmarin juna"
Wani murmushi yayi na qeta tare da qudurcewa a ransa duk abinda zatayi saidai tayi amma
bazai kusanceta a yau ba hannu yasa ya toshe hancinsa yace “wannan turaren naki amai yake
neman sakani duk da nasan Asmah bacci takeyi amma ranta bazaiso qamshinsa ba karki qara
saka manashi anan banson ya cutar da babyna" wani abune me tuquqi ya rinqa taso mata ta
miqe a zuciye tace “sannu Alh Qaseem ubana da har kake ganin ka isa ka samin sharadi akan
abinda nakeso kuma ma akan wata banzar iskar matark....." Daganta hannu yayi cikin qaraji
yace “karki qara zagarmin mata wlh yanzu zan yankanki way kibi jirgib dare dubeki ko fasali
babu ni mema zanci dake wata guzuma dake dalla bacemin da gani anan" sosai kalamansa
suka sosa zuciyarta ta miqe fuuuuu ta shige daki tare da banko qofar da qarfi yayi murmushi ya
koma ya kwanta abinsa.



Tana shiga dakin wayarta ta dauka ta duba Naja'at a online tace _“nifa wannan dan rainin
hankalin mutumin yaqi saurarona turaren ma cemin yayi bayason qamshinsa amai zaisashi"_
murmushi naja'at tayi tace _“kuma sai kikayi yaya"_ alamun bacin rai ta tura mata tace _"Kawai
nabar masa falon ne na dawo daki"_ zaro ido Naja'at tayi tace _“amma kinkai wawuya takanas
saboda aiwatar da wannan aikin kikazo sannan har kiyi fushi gsky kin bani kunya"_
Takaici ne ya cika mimee tace _"to ya kikeso nayi masa ne yaqi saurarona fah har mgn ya
fadamin wai nice guzuma"_ murmushi Mimee tayi tace _"to saime indai buqata zata biya aidai
ya riga ya shaqi qamshin turaren mgn ta qare ki tashi ki caza dress ki yi wanka ki kashe
qamshin ki koma masa ki zama kalar tausayi Aunty Maryam da qauna tsakaninki da Aseem
nasan zai kulaki indai muka samu ya shiga maganin da kika matsa ya ratsashi ai magana ta
qare yariga ya shigo hannu sai yanda mukayi dashi kuma da hannunsa zaima yarinyar nan
dukan da sai cikin jikinta ya zube sannan ya saketa kinga kuwa riba ai tamu ce kamar yanda

boka ya fada mana yanzun ke meye yafi miki wannan zaki tsaya kina wani bacin rai na asara"




Sosai ta rinqa bawa Mimee shawara harta amince ta miqe ta sake wanka ta dauki asalin
Humrarta ta shafa ta gyara gashinta dake itama akwai baiwar gashi Mimee Kyakkyawa ce da
hutu ya ratsa fatarta itama tanaji da kyawunta kamar yanda Asmah ke taqama da nata.  Sweet
ta jefa a bakinta ta nufi falon da kwarkwasarta ta isheshi yana kwance haska fuskarsa tayi ya
bude idonsa akanta taja ajiyar zuciya tana kallon shatin dick dinsa ta cikin boxes din dake
jikinsa ta tsugunna a gabansa takai hannunta tare da kwantar da kanta a qirjinsa kawai sai tasa
kukan kissa,
Lumshe idonsa yayi yaso shareta yaji bazai iyaba ya tashi zaune yana qyara wandonsa yace
“banson kuka maryam meye wai damuwarki danine?" Cikin kuka na kisisina tace “nasan a baya
nayi maka abubuwa da yawa da suka sanya ka jin na fita a ranka Aseem amma kasani ba
qiyayya ce ta kawo hakan ba sonka ne yasa nake kishinka, don Allah kayi hqr kabani damar
gyara kuskurena ka yafemin ka daina fushi dani nayi nadama sosai" zubanta ido yayi duk da
zuciyarsa bata yarda da nadamar tata ba amma yaji dadi a ransa karo na farko a rayuwarsa
cikin shekara takwas da Mimee ta bude baki tabashi hqr kenan"


Dagowa tayi ganin fuskarsa a turbune yasata sake fashewa da kuka tace “nikam idan bazaka
hqr ba kayimin hukunci daidai da laifina bazanji haushinka ba domin ubangiji cewa yayi idan
bazaku iya hqr ba ku rama daidai da abinda akayi muku amma hqrn shi yafi alkhairi lallai Allah
yanason bayinsa masu yafiya...." Jikinsa ta sanyaya masa Allah ya jarabceshi da kukan mace
ko kadan baison kuka hakan yasashi dora hannunsa a bayanta cikin kasala yace “ok karki
damu Kije ki kwanta na yafe miki amma ki kiyaye gaba"
Murmushi tayi me hade da hawaye ta rungumeshi tana sauke ajiyar zuciya tace “na gde Honey
please kiss me" ta fadi tana rufe idonta kissing din kumatunta yayi yana qoqarin miqewa ta
riqeshi tace wlh feeling dinka nakeyi sosai mijina tana mgnr tana kai hannunta wandonsa,
yanda ta kama twins dinsa yasashi sakin ajiyar zuciya ya kwanta flat a kujerar yace “nikam
qanwarki ta gajiyar dani dazun idan zaki iya gakinan ga komai" bataji dadin mgnr ba amma
dake neman saa takeyi hakanan ta zare masa boxes din tana shafa doguwar dick din nasa
tanajan numfashi tabbas ya yarda mimee ta saduda domin tunda suke bata tabayi masa abinda
takeyi masa yanzun ba.





Janyota yayi ya hade bakinsu taja ajiyar zuciya nan suka lula wata duniya ta musamman itakam
taji dadinta sosai shiko baimasan yanayin daya kasance a ciki ba bayan komai ya lafa tayi
murmushi ta miqe tabarsa yanata miqa Allah ya sani a zahirance bai qoshi ba amma jinsa yake

cikin wani happy daya rasa wanne irine, miqewa yayi yabita daki sukayi wanka tare suka dawo
suka kwanta sai zubansa kwarkwasa takeyi shikuma sai binta yakeyi da ido.
Duk abinda sukeyi a falon akan kunne asmah ta tashi zatayi alwala ta gabatar da nafilarta ta
rinqa jiyo nishinsu qirjinta ya rinqa bugawa da qarfi tanajin wani azababben kishi yana taso
mata ta rinqa ambaton Innanillahi Wa inna ilaihirraji'un daqyar ta samu zuciyarta ta lafa ta dauro
alwalar tare da tayar da sallar bayan ta qara qarfin A.C ta yanda bazata rinqa jinsu sosai ba don
kaucewa zugar shaidan, sallar ta fara jerawa bayan ta idar ta jima tana addu'ar neman tsarin
ubangiji gareta da abinda ke cikinta da kuma mijinta da nema musu zaman lfy tsakaninta da
abokiyar zamanta.
Ta jima zaune bata koma ta kwanta ba saida tayi sallar asuba sannan ta samu damar kwanciya
a gurin bacci kuwa ya dauketa me nauyi bataji shigowarsa ba saiji tayi yana shafa cikinta ta
bude idanunta akan fuskarsa hakanan taji gabanta ya wani mugun yankewa ya fadi ta yunqura
zata tashi ya riqota ya tasheta yace “Morning Favorite ya kwanan babyna?" Sunkuyar da kanta
tayi tana wasa da yatsunta tace “ya kwanan Aunty Mimee?" Shafa kansa yayi yace “tana lfy
bata tashi ba kema don inason jin lfyrki ne yasa na tasheki am kinga...."




Dagowa tayi ya janyota jikinsa ya dora bakinsa a nata ya lumshe ido zaqin bakinta ma dabanne
qoqarin qwacewa takeyi ya tura hannunsa cikin hijjab dinta ya kama nipples dinta yana
mulmulawa da salonsa me kashenta jiki, gabadaya gabobinta sukayi sanyi ta kwanta luf a
jikinsa tanajin yanayin kamar kada ya qare amma data tuno yanda taji mimee na nishi jiya tana
kiran sunansa saita tureshi hakan yabashi damar zarenta hijjab din kasancewar ko bra babu a
jikinta kawai damqarsu yayi ya sanya a bakinsa suka saki ajiyar zuciya tare ta riqe kansa tace
“don....don Allah kabari...." Rufenta baki yayi yanajan fasali yanaci gaba da shan nonon saida
yasha me isarsa sannan ya saki ya baje a qasa yana shafa wandonsa ya lumshe ido ta zame
zata tashi ya riqota ya zuge zip dinsa yace “pls suck me babe" zaro ido tayi tana girgiza masa
kai tace “aa hakan babu kyau idan Aunty tasan hakan bazataji dadi ba katashi kaje tayi maka
komai...." Daga wannan kalmar ya miqe a fusace yana huci ya fice duk sai taji vataji dadi ba,
tunawar da tayi itance akan daidai yass ta danji sauki ta fito ta shiga kitchen ta samo abinda
zata jefawa cikinta ta sake kwanciya. Batayi tunanin fushin zaiyi tsayi b taga ya dawo bai
nemeta ba ta fito falon suna zauns da matarsa tana kwance a cinyarsa tana wasa da gashin
jikinsa tayi kamar ta juya amma yanda ya kafeta da ido yasata tsayawa tace “barka da hutawa"
cije lebe yayi kamar me jiran kadan yace “awa na nawa da shigowa gdannan?" Agogo ta duba
ta kalleshi da rashin fahimta tace “ai bansan sanda ka dawo ba ina bacci lkcn...." Dakatar da ita
yayi da cewa “qarya kikeyi kinjini isane banyi ba ki fito kiyimin sannu da zuwa Asma'uh
Iskancinki kullum qara yawa yakeyi kada kikaini bango na turaki 9ja babu shiri" jikinta ne yayi
sanyi ta sunkuyar da kanta ita bataga laifinta ba shi da ya dawo kuma yasan ba lau ta cika ba
bai nemeta ba sai ita yake tuhuma, a sanyaye tace “kayi hqr zan kiyaye insha Allahu" qwafa
yayi itakuma ta nufi kitchen ta dora ruwan zafi ta juyo a tea flast ta fito zata wucce ya kirata ta
dawo a ladabce batare daya kslleta ba yace “Maryam batajin dadi ki sama mana abinda
zamuci" dagowa tayi da sauri kuma a razane tace “girki kuma Soul?" Daganta kai yayi yace

“idan kuma bazakiyi ba ni saina tashi nayi" cikin sanyin jiki ta miqe hakanan idanunta ya kawo
ruwa ta fara tuhumar kanta wannan wanne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login